Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tace yarabu da'ita kada ya biyeta shi babbane akanta dan haka yayi hakuri.

"Uncle yace shikenan fita yai yaje yai cefane har kitchen yabita dashi ya bata gani harda alaiyahu ya siyo yasa tai tuwon shinkafa da vegetable soup tana gamawa takai wa mm nata har daki snn taxo takai wa uncle nasa dakinsu ita kuma taje tai wanka da sallah nata idarwa ta kwanta.

"Shima uncle yana gamawa yaje ya rufe gida ya sallami mm snn yashige dakinsu gani mamy kwance tana bcc yasa uncle ya dauketa zuwa dakin mm yaje ya shinfida ta yadawo daki.

"Ya kashe light snn ya kwanta yana kwanciya yacewa Zahra ki gyara Zahra ta matsa da baya uncle yasake cewa dakefa nakeyi' Zahra tasake matsawa uncle yasake mgn sae Zahra tace sbd Allah ina nakeso naje a jikin bango fa nake.

"Ashe uncle ba haka yake nufiba' batare da yai mgn ba hannu yasa ya cire mata zani da tadora akan rigar bccnta snn ya budeta ya shige shiru Zahra tai duk abinda yakeyi mata bata tanka masa ba'sae da taji xafi sbd yadda yake gugan a lokacin ne tace kanamin da xafi fa, sorry kawai yace snn ya sassauta mata.

Zahra naso tai mgn da sauri uncle yasa hannu ya rufe mata baki alama tai shiru haka ya tunga juyata ta yadda yakeso har saeda yaji ya gamsu snn suka kwanta.

"A tunani Zahra komai ya wuce kenan a gun uncle da asuba kafin yadawo masallaci tasa masa ruwan wanka yanayi xafi ta juye takai masa toilet taiwa mamy wanka ta shiryata cikin school uniform lunch kawai ta tsaya hadawa shima uncle yana dawowa daga masallaci yashiga daki binsa Zahra tai hade da cewa ina kwana.

"Uncle yace lfy klau kintashi lfy?".

"Itama tace klau'snn ga ruwan kawanka nakai maka toilet.

"Nagode kawai yace yatube ya shiga wanka kafin yafito tagama hadawa mamy lunch dinta.

"Yana fita yashirya ya dauki mamy yasata a school snn yadawo ciki'kafin yadawo Zahra har ta shirya xuwa makaranta bayan su karya uncle ya mike itama Zahra ta mike har tasa hijab sae uncle yace kiyi hakuri dan Allah malam.

"Zahra tace bangane ba?" Batare yace abinda kunniki yajiye maki kuma wlh kada nadawo gidan nan bansameki ba.

"Shiru Zahra tai tana kallonsa har yashige snn takoma daki.

"Da haka sukaci gaba da zama ita da uncle Haidayr kullum idan ta shirya zuwa school sae uncle ya hanata xuwa kuma koda dare yayi idan yaxo da bukatar sa bata isa ta hanashi ba' ranar da sukeda test a school gani Zahra batazo ba har lokaci yafara wucewa yasa Maryam kiran Zahra taji ko lfy.

"Zahra tace uncle ne ya hanata zuwa' Maryam tace garin yaya?" Har Zahra ta bude baki zatayi mgn ji kawai tai an amshe wayar hannu.

"Uncle ne ya amshe wayar yakashe tun daga lokacin ya hanata wayar' da haka sukai sati biyu.

"Yau kan tun safe Zahra ke kuka har dare ko abinci batai ba gani hakane yasa mm tashi ta dauki zagowar tuwon jiya ta tasafa sukaci ita da mamy ragowar kuma ta xuba a kula ta rufe uncle ya dawo daga aiki bayan ya shiga dakin mm suka gaisa snn yadawo dakin su abakin kofa ya tsaya yanata sallama amma Zahra bata amsa ba da ya gaji sakai kawai yai yashige yadda yaga tayi mutsu2 ta dirje tsoro ya kamashi da sauri ya karisa gun ta hade da cewa lfy Zahra meke faruwa?".

"Daga ido kawai tai ta kalleshi snn taci gaba da kukanta.

"Gani haka zama yai kusa da'ita hade da jawota jikinshi yana hade da cewa haba matata ta kaina kin tsare gaba kuma kin tsare baya haba mmn mm abin kauna ta abin alfarina shugaban matan aljanna shalelen ma'aiki fadimi waya tabamin ke?".

"Ya karisa mgnr ne yana shire mata hawaye.

"Gani haka yasa Zahra kwanciya akirjinsa nan tazare komai ta fadi masa tana cewa sbd Allah inda yanxu yawuce da'ita fa.

"Murmushi uncle yai hade da cewa amma ai hakan bataba faruwa ba ko sae lokacin tunda kikaga haka yafaru kamata yai ki mata uxuri.

"Idan ma banda abinki duk karkashin ikon ta fa muke' kuma kinfi kowa sani halin mm be kamata kitsaya kina mata mgn irin haka ba.

"Mm fa uwatace ita ta haifeni duk wani da zantaka Allah ne sanida amma harda ita mm tanada matukar mahimmanci a rayuwar mu ni dake wlh zahra duk kunada mahimmanci a rayuwata dan Allah banaso makamanci haka yasake faruwa kuma dan Allah inaso yanxu nan kije kibawa mm hakuri akan abinda kikai mata hade da alkarain bazaki sake ba kinjiko.

"Shiru Zahra tai snn tace to.

"Mikewa tai ta fita xuwa dakin mm da sallama ta shiga har kasa ta duka hade da cewa dan Allah mm kiyi hakuri akan abinda nai maki kuma in Allah ya yarda bazan karaba' tana mgnr ne tana share hawaye.

"Mm tace ni dama ban dauki abin da xafi ba kuma nima kaina bazanso naxama sanadiyar salwantar yar'kuba ba' dakai nasamu yafi dakai narasa.

"A lokacin ma da kikaga hakan yafaru banajin dadine mararrane ya kamani da naiwa maigidanki mgn shine ya hadomi magani bansan dana bcc a cikiba inasha bcc ya daukeni bansan tadawo tana buga gida ba kinji dalilin kenan amma babu komai Allah ya kiyaye gaba.

"Shiru Zahra tai takasa mgn.

"Mm tace tashi kije Allah yakara mana hakuri da juna.

"A sanyaye Zahra tamike hade da cewa nagode.

"Tana shiga daki da sauri uncle ya rungumeta hade da cewa yauwa kokefa' murmushi kawai tai masa gani yadda bata saki jikiba yasa uncle daukarta yana juyi da'ita a tsakar daki.

"Da dare kuwa cewa su shirya sufita outing mm tace bazata ba sae sun dawo babu irin rokon da uncle beyiba amma taki zuwa wai bcc takeji kuma waje akwai sanyi.

"Hakan yasa suka tafi shida Zahra da mamy dake rike a hannunsa.

"Napep uncle ya tare suka hau wani babbab kanti (supermarket) uncle yacewa me napep din yakai su suna isa suka dauka uncle yabiya kudin napep snn ya dauki mamy dayan hannu kuma ya rungumota suka shiga cikin kantin 'suna shiga Zahra tafara kalle2 gani zata badashi rike mata hannu yai yana zagawa da'ita sae da sukai yawo sosae snn suka fara siyayya koda uncle yace Zahra tazabi abinda takeso sweet da su chocolate ta diba kala2 gani haka uncle ya amsa ya meda ragowa snn yazabi abubuwa da zaimata amfani ita da mm itako mamy kayan wasa kawai ta dauka uncle yabiya kudi aka zuba masu aleda suna fita yasiye masu kaji snn suka dawo gida kafin yashiga dakinsu saeda yakaiwa mm tana snn yaje daki.

"Plate yaje ya dauka yaxo ya xuba kazar a ciki yakai gaban Zahra ya zauna ita mamy zama tai kusa dashi da kansa yake bawa mamy abaki yanayi yana janta da hira.

"Zahra na dariya sbd yadda mamy take mgn hausa bekama bakinta sosae ba'tana koshi ta mike uncle yace mamy ina zaki kuma?".

"Kai ta girgaza snn tace gun kaka.

"Uncle yace bazaki kwana damu ba?".

"Kai kawai takada hade da kama hanyar fita' mikewa uncle yai hade da cewa ga babyn ki.

"Tana amsa ta fice.

"Da safe kafin Zahra ta tashi uncle har yashirya mamy shima ya shirya snn yatada Zahra yace ta tashi tai wanka akwai ruwa a toilet mikewa tai ta shige toilet din bata bata lokaci ba tafito ta shirya cikin atamfa sae uncle yace tacire tasa kayan school.

"Suna gama shiri suka sallami mm suka fita har school ya raka Zahra snn yakarisa office.

"Bayan kwana biyu school bus ya sauke mamy a kofar gida ashe wani mutum yana makale a cikin labulaiyer dake parlour batare da mm tasani ba sbd tana dakinta tunda tai walha bata fita parlour ba.

"Mamy tana shigowa mutumi dake labule danko mamy yai hade da samata wani kyalle a baki ya tushe mata a take ta dauke numfashi snn yafita da'ita daya ke lokacin 3PM ne haka bashi damar wucewa babu wanda ya gansa.

"Jin tafiya yasa mm fitowa ta leka taga waye' gani babu kowa sae takoma daki ta kwanta.

"Zahra ce tafara dawowa daga school da sallama tashiga gani mm na bcc yasa tashige daki' tana shiga mgnr mamy ya fado mata a zuciyarta tace yau kuwa lfy mamy bata dawo daga school ba har wanga lokaci?". jin gabanta yai mummunar fadi babu abinda take fadi sae innallahiwainna'ilaihim raju'un hawaye kawai suka rika xubowa daga fuskanta.

"Tana kokarin tsaidashi amma yaki tsayuwa zama tai bakin katifa har uncle ya dawo da sallama yashigo kamar yadda yasaba kullum dakin mm yafara shiga gani tana bcc sae ya kyaleta yaje daki.

"Yana shiga yaga Zahra zaune tana kuka da sauri ya karisa hade da cewa lfy?" Rungumesa tai tasake fashewa da kuka.

"Uncle yace Zahra wani abune ya faru?" Zahra tace mamy bata dawoba uncle.

Uncle yace to lfy me suka tsaya yi a school din da har yanxu basu dawoba?" Shiru Zahra tai hannu uncle yasa a aljihu ya ciro wayarsa ya bugawa school dinsu.

"School authority tace tun tuni tariga takai kowani yaro gidansu yanxu ma yar'secondry suka rage su dinma lesson ne ya tsaidasu.

"Kashe wayar uncle yai da sauri yajuya ya fita dakin mm yashiga itama muguwar mafarkine tai yasa ta tashi tana salati.

"Gani haidar ya tsaye akanta yasa tai shiru saeda ta daedae ta natsuwarta snn yace lfy?".

"Uncle yace mamy bata dawo daga school din su ba kuma nabuga sunce tuntuni aka dawo da'ita gida gashi bata a gidan.

"Shiru mm tai tana tunani irin mafarkin da tai gani mamy tai cikin wasu gardawa tana faman kuka.

"Gani shirun da mm tai yasashi fita daga dakin ya koma dakin Zahra yace xantafi schoo din su mamy nagani kodae bcc ne ya dauketa aka barta a class.

"Har ya juya zai fita Zahra tasake fashewa da kuka hade da fisgo hijab dinta uncle beyi kokarin hanata ba kamo mata hannu yai dan suyi sauri suna kaiwa kofar parlour fisgo labulan da Zahra zatayi karaf idon uncle akan lunch box din mamy hade da wani abu fari kamar powder yaxuba a kasa.

"Cikin gigita uncle yace da luncbox dinta jin haka yasa mm fitowa da sauri daga daki uncle yace tabbas mamy tadawo idan ma saceta akai to barawo har gida yabita ya sace.

"Dukawa yai ya dauki luncboxs din yana dubawa jin warin koken yasashi diba gari dake kasa ya shinshina yace wanga abune aka sa mata yasa suka samu nasarar daukanta batare da kowa ya saniba.

"Mm najin hakan kuka tasa hade da salati.

"Mikewa uncle yai zaifita a guje Zahra ta rikesa be tsaya sauraranta ba yana gaba tana baya suka hau napep tsaye A division suka nufa inda yake aiki a take ya sanarwa yaranshi wanda suka kanta sunce sun santa.

"Uncle yace operation zasu fita yanxu dan haka yace ma wani police yakai Zahra gida Zahra tace babu inda zata kafarta kafar mamy.

"Babu yadda uncle beyiba amma Zahra taki yarda'daya daga cikine yace to oga kabari kawai mutafi Haidayr yaji haushi sosae.

"A fusace yace tashiga gaban motar suka zauna tare sae driver dake jansu saura kuma suna baya.

"Suna cikin tafiyane saega kiran Habib ya shigo Haidayr na gani number sane ya daga cikin gigita Habib yake tambaya.

"Haidayr kasa mgn yai sbd ransa a bace yake kashe wayar yai kawai.

"Gani haka yasa Habib xuwa A division din wani police da aka bari sukai masa bayani shima fita yai nimanta.

"Koda mamy zata falka ganita tai gaban wasu maza gardawa suna faman bushe2 ihu tasa tana kiran momy da dady.

"Su uncle sunyi yawo har sungaji gashi babu wanda yai magrib banle isha lungu da sako dake cikin garin saeda suka duba amma ba'a gantaba.

"Gani haka uncle yace sukoma office kawai idan yaso da safe sae abada cigiyarta gidan TV.

"Drive dake taki yace aa oga bekamata mukoma tunda ba ganinta akai ba' yanxu abinda za'ayi mufara duba kangwayen gini kasan halin shegunga babu inda zasu tsayawa karma idan sunsa ana nimansu.

"Daga nan duk wani kangon gini da suka gani sae sun tsaya sun duba tun suna dubawar dadi har sun koma na wiya.

"Habib na fadiwa Maryam tare suka fita ita taxo gidan su Zahra Habib kuma ya fita niman ta.

"Mm tun tana sallar dadi har takoma na wiya.

"Itama Zahra tun tana kuka har tagaji takoma sae ido kawai.

"Gani shabiyu dare yayi yasa uncle yace sutafi kawai idan yaso da safe sae su kara fita.

"Babu yadda suka iya haka suka juya hanyar gida suna cikin tafita drive yace fitsari yakeji parking yai yafita yaje jikin wani kangon tsohowar gini yakeyi.

"Yana cikin yi kenan yaji mgnr gardawa saeda yagama snn yaleka yaga su waye gaisawa yagani da alama yarinyace suka zagayeta amma bega ko waye ba.

"Komawa yai yaje ya kira yan'uwansa polices suka zagaje gun batare da sun sanarwa haidar ba jin alamar suna gudune yasashi fita daga motar gani sun nufi cikin kango yasashi cewa Zahra tafito dan bazai barta cikin mota ita kadan ba ga dare yayi.

"Ko kafin uncle yakarisa duk sun kewaye gun suma mutani sunaji alamar anshigo masu suka koma niman hanyar fita.

"Mamy na gani zasu gudu su barta ihu tasa tana kiran dady' Zahra najin ihu yar'ta a guje tashige gun haidar na kokarin kamota amma ina.

"Fadiwa tai jikin mamy tana kuka' dubawan da garzali zaiyi yaga Zahra wani irin dariya yai hade da cewa sweet nasan za'a haka ashe dae kinaso yar'ki.

"Mikewa Zahra tai hade da daukar yar'ta da karfi garzali ya fisge mamy yabawa dayan boys dinsa yariketa.

"Ihu Zahra tasa hade da shake masa wuyar rigansa boys din garzali ya daga hannu zaikaiwa Zahra mari' da sauri garzali ya dakatar dashi hade da cewa kada kasake da kamareta gara kamaran zan'iya yafe maka amma ba'ita ba.

"Uncle najin haka da sauri yaxo ya bigewa Zahra hannu tasaki garzali snn ya jawota ta tashi a gabansa.

"gani Haidayr yana kokarin daga bindiga yasa garzali fisgo mamy ya kara mata bindiga a kunni.

"Gani haka yasa haidar sauke hannunsa kasa polices din da suke zagaye da gun duk suka shigo ciki suma daga bindugun sukai suna shirin bude wuta.

"Da sauri Haidayr yace su sauke kasa' snn yace wa garzali me yake bukata?".

"Garzali yace Zahra ta nake bukata idan har zaka bani ita nima zanbaka yar'ka kutafi.

"Uncle yace yanxu kai baka tosayin yarinyarga yadda xaka rabata da uwarta?" Baka taurayin raba d'an da uwarsa?".

"Yanxu duk tsawon shekaru da mukai bamu tare baka cire ta a zuciyarka ba sbd Allah garzali.

"Cikin tsawa garzali yace kai dan Allah kaimin shiru xabi na baka ba surutu nace kai min ba.

"Uncle yace tunda haka kace shikenan na zabi Zahra katafi da yarinyar'ke Zahra xomuje kamo ma Zahra hannu yai yace suje.

"Zahra bata musaba tabishi' garzali na gani haka da gaske zasu tafi yace anache karfa ka mance wanga jini kane Zahra tuma ba jini ka bane kazo ka ceci yarka ka barmin Zahra.

"Zahra tawace Zahra bazan daena soki ba duk inda kika shiga ina biye dake.

"Har zasu fita a gun kenan Zahra ta fisge hannunta a guje takoma gun garzali tace amince kamashi ita sutafi ni kuma zanbika.

"Uncle najin haka yasa ihu yana fadin aa Zahra dan Allah kada muyi haka dake.

"Amsar mamy tai ta turata gun bbnta a guje mamy taje ta rungume bbnta dukawa uncle yai yana kiran Zahra.

"Gani yadda uncle keyi yasa su garzali busawa da dariya harda kyalkyata gani haka yasa Zahra tayasu dariyar harda dukawa tana rike cikinta cikin dabara batare da garzali ya luraba dutse ta dauka ta buga masa a gaba.

"Ihu yasa gani haka yasa uncle daukar bindigarsa ya halbesa a kafa sauri boys din gani polices sunyo kansu suka fara exchanging blet suna gudu ana binsu harda garzalin be tsaya ba.

"Gani haka a guje Zahra taje ta dauki mamy hade da jan uncle tana kuka wai yaxo sutafi kada a kasheshi.

"Shikuma uncle da naci shine a gaba sauran yaran abaya saeda yadaena ganisu yaso binsu har cikin dajin da suka shiga yaransa ne suka rikeshi itama Zahra taxo ta rungumesa tana kuka hakane yasa yabisu suka shiga mota.

"Amsar mamy yai ya rungumeta snn yasa dayan hannu ya rungumo Zahra.

"Har gida aka kaisu aka saukesu snn ragowar polices din suka tafi station.

"Shima Habib sunyi yawo har sungaji Haidayr ne ya kirashi yace gasu a gida.

"Mm sae murna harda kukanta' ba'a dade ba saega Habib yashigo duk a parlour suka zauna suna hira uncle ke basu labarin yadda sukai.

"Mm tace himm dama raba da'h da Uwa sae Allah, toma yaya akai garzali yasa gidan nan?" Uncle yace wayasani masa.

"Gani ana kiran sallar asuba yasa mm tace su Habib suje gida haka angode Allah yabar zumunci.

"Bayan sun tafine suma suka tashi sukai alwala saeda sukai sallah snn suka kwanta sukasa mamy a tsakiyarsu kowa ya dora mata hannu da haka sukai bcc.

"Gani har rana yayi basu tashiba mm ta leka dan dubasu gani yadda suke kwance da sauri takoma da baya' tun daga lokacin uncle ya hana mamy bin school bus police yake sawa ya kaita kuma yaje ya daukota.

"Bayan watanni uncle yasamu karin girma yakoma sprinterdee kudin da aka basu na Karin girma da wanda yake tarawa a account yahada gani sunyi yawa yasa yacewa Habib ya nima masa gida me kyau zaisiye cikin sa'a yaxo a daedae maigidansa zaisiyarda gidan sae kawai sukai ciniki uncle ya biya ragowar kudin kuma yasiye su furniture yasu TV plastma yasa a parlour ya gyara gidan tas itama Zahra ya siye mata kayan daki yasa mata.

"Kwanci tashi babu wiya a gun ubangiji Zahra har takare makaranta kuma result dinsu yayi kyau sosae Habib ya saman masu aiki a wani pravant hospital amma uncle ya hanata a cewarsa yana bukatar matarsa kusa dashi.

"Babu yadda Zahra batai ba amma uncle yahana haka tagaji ta hakuri hakan yasa yanxu uncle becika dadewa a gun aiki ba saedae wanda ya kamasa dole.

"Daga Zahra har Maryam basusan suna ciki ba har garama Zahra sbd nonuwarta su mike tsaye sosae kamar na budurwa gashi yanxu uncle yana yawan like mata a cewarsa wai takara dadi kowani lokaci idan yasamu saeyayi' itako Maryam inba kibaba babu wani halama da zaka gani ka gane.

"Yau tun cikin dare uncle yaketa wasu abubuwa kala2 tana falkawa saedae taganshi zaune ya zuba mata ido yana kallonta da mamy dake kusa dashi yau a dakinsu ta kwana uncle da kanshi yaje ya daukota daga dakin mm yakawota inda yake.

"Gani yadda yake kallonsu yasa Zahra kamusa ta rungumesa suka kwanta' rungumeta yai da karfi yana shafeta Zahra tace uncle menene haka kakeyi be tanka mata ba saedae yayi mata murmushi yakara rungumeta.

"Koda yasa da ya shirya zai fita aiki har yakai bakin koda sae yadawo yasake rungumarta snn yaje ya rungume mm yana dariya yafita.

"Koda yana gun aiki bini bini yakira har yace me takeso ya siye mata idan yana dawowa?" Zahra tace duk abinda ka siyemi inaso.

"Uncle yace da gaske?".

"Zahra tace eh.

"Uncle yace to shikenan.

"Tun daga lokacin basu sake waya ba Zahra tai wanka tasha kwalliyarta cikin riga da sket ta zauna zaman jiran uncle.

"Shiru shiru uncle bedawo ba ashe ogansa Musa ya aikesa gidansa kuma a bayan gari yake har yakai sakone yana dawowa wasu mutani da besan kosu waye ba da mata sukazo a guje saeda suka rufe masa fuska snn suka tafi dashi.

"Da haka uncle yakama danbe dasu yai danbe har yagaji amma beci galaba ba da har har sukakai shi gun ogansu ashe garzaline ya aikesu suna isa suka bude masa fuska.

"Suna hada ido da garzaki yace dama nasan ba kowane xaisa amin haka ba saekae' yanxu kuma me yafaru?.

"Garzali yace yau dinna zankasheka kuma na auri Zahra.

"Murmushi uncle yai hade da cewa idan kaga namutu wlh nasan kwana nane ya kare kuma bari kaji wlh koda mutuwa nai ace Zahra zatai wani aure insha Allahu makiyina bazai taba auran Zahra ba.

"Allah bazai taba bari ka sauri Zahra ba.

"Kafin yakare mgn wani dake bayansa ya buga masa karfe akai' a take uncle ya fadi yana salati garzali da kansa ya dauki wani karfe me tsini yafara caccakawa uncle gaba.

"Gani uncle yana yunkurin tashi yasa garzali sa boys nasa suka danne masa uncle babu abinda uncle keyi sae salati.

"Jin salati sane yasa wani mutum dake tafe yaxo ya leka a guje yakoma da baya yaje ya bugawa polices ko kafin suxo su garzali sun riga su gudu sun bargu.

"Gani oga haidar ne agurguje suka daukesa zuwa asibiti ba'asan wanda ya sanarwa Habib ba suna isa shima yana isa a guje ya dauki Haidayr zuwa emergency room Habib yana kuka hade da tambayar wanda yai masa irin wanga aikin.

"Uncle yace garzali ne Habib'Habib Zahra da mm Habib.

"Habib yace karkaji komai Haidayr za'a sanar dasu.

"Kai kawai haidar ya kada hade da salati be daena salati ba harsaeda yaci yana rike da hannu Habib ihu Habib yasa hade da rungumesa.

"Gani har dare yayi uncle be dawoba kuma idan takira wayarsa baya shiga daki takoma taita kuka mm tai lallashi har tagaji sae takoma nasiha.

"Polices dake gun suka daga Habib a jikin Haidayr oga musa shima yaxo asibiti gani gawar haidar shima ya fashe da kuka.

"Oga musa yace a daukesa zuwa gidansa a cikin ambulance akasa gawar xuwa gida motar Habib ne a gaba shida oga musa suna isa saeda suka fara shiga cikin gidan mm ta taresu da fara'arta bayan sun gama gaisa wa oga musa yaita yiwa mm nasiha.

"Duk abinda suke fadi a kunni Zahra.

"Mm tace dan Allah alhji idan mutuwa ne haidar yai dan Allah na rokeka ka fadimin dukkanmu nan xaman sa mukeyi kuma babu wanda zai wuce lokacin sa.

"Shiru oga musa yai snn yace gaskiya ne Allah yaiwa haidar rasuwa.

"Ihu Zahra tasa tafadi sumammaya' a guje sukai kanta ruwa mm takawo aka xuba mata snn farfado.

"Mm tace a shiga dashi ciki sbd kuka Habib yakasa kama gawar haidar a shigo dasu cikin ana shiga dashi fuskansa a rufe a guje Zahra taje ta bude masa fuska gani tabbas da gaskene mutuwa yai salati tai ta sanar da ubangiji.

"Snn tace Allah kana sane dani.

"Allah kasan halin danake ciki' Allah baka tdaneniba kuma baka manta dani ba.

"Bani da kowa a duniya babu wanda ya ragemin kuma Allah kaine gatana kai ka halicceni ka halicci iyayena kuma kai ka halicci uncle kuma karabani dashi shinake kallo a matsayin gatana kuma garkuwata kuma sanyi idaniyata yau gashi Allah ka dauke shi.

"Kabarni' Allah kafini sani dalilin dayasa kaimin haka.

"Allah kaine abin godiya Allah nagode maka Allah kaine abin nagode Allah nagode maka kada kabarni na danwama haka Allahu Akbar Akbar Akbar tana risawa tasake rusawa da kuka.

"Duk mutani gun suka saeda sukai kuka.

"Da safe aka shirya haidar zuwa gidansa na gaskiya.

"Kawu ibram ba karami kuka yai ba harda bba Habu.

"Ana shafa addu'ar uku oga musa yace duk inda su garzali suka shiga aje a nimosu.

"Kusan kullum Maryam tana gidan su Zahra tana tayata hira hade da debe mata kewa.

"Ita dae Zahra jinsu kawai takeyi' duk wani abu bukata oga musa ya tanadar masu da kuma alkairi zairinka biyawa mamy kudin skull dinta.

"Idan mm taga Zahra ta zauna a daki tayi shiru har dakin mm ke binta taita bata hakuri da nasiha.

"Sati biyu da rasuwar Haidayr aka kamo su garzali shiga yaransa direct COURT yasa akaisu daga garzali har yaransa aka yanke masu hokunci kisa ta hanyar rataya.

"Zaki zama haka bazai yuwuba yasa Zahra taiwa Habib mgn ya saman mata aiki a asibiti da Maryam ke aiki.

"Koda ciiinta yatsofa bata daena xuwa aiki ba da haka taketa tafiyar da al'amuran rayuwarsu da mm da mamy dan ma oga musa be barsu haka ba bini bini yana xuwa wataran zama yake susha hira da mm.

"Itama mamy har tasaba dasu sosae' kwanci tashi babu wiya Zahra da Maryam duk sun haihu Maryam tasamu mace akasa mata suna Sumayya ita kuma Zahra tace suna uncle takeso ranar suna kuwa oga musa yai kokari koda uncle dinne da kansa ba lalla bane yayi haka sbd bema da kudin.

"Yar'gu aikinsu duk sun zo itama nurses din da suke aiki tare sunxo sosae.

"BAYAN
Shekara biyu uncle har yafara xuwa makaranta school daya aka sasu da mamy shiko oga musa a rana daya sae yaxo sau biyu sau uku.

"Har mm tafara ganisa yau ma da yaxo haka ya zauna sukai hira sosae da mm aciki hiranne yake cewa gaskiya mm yakamata dae yanxu Zahra tai aure xamanta haka bazai yuwuba.

"Mm tace hakane Allah ya fito mata da kafi alkairi yace amin.

"Da haka sukai ta mgnr har yatafi gida koda yaje gida bcc ya gagaresa sbd tunani hakan yasa

Please Login or Register in order to submit comment