Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

asibiti yadawo wajajan 3am nah dare dah sallama yashiga gidan part d'inshi yawuce straight ad'aki akwance yasame tah daga itah sai pant tah kare k'irjin tah dah rigar tah dah alamu anan bacci yadauke tah, kallon laptop yake wanda suke kallo dashi kafin kira ya shigo masa ga popcorn d'insu ma agefe, gabad'aya komai yanda yatafi yabari haka yadawo ya tarar, sosai yaji tausayin Ummunsah wani sabon kaunar tah neh yake d'auwainiyya dashi, shafar bayan tah yafara yi ahankali tuni tafarka azabure taja dah baya sabida tsoron dataji, ido tah k'ura mishi dataga shine sannan tasauke kanta tace, "ashe kaine sannu dah zuwa, kadawo lafiya kallon tah yake with total lust, uhm nine wifey fushi kike dani koh? a'a nibah fushi nake bah, hannun shi yabud'e yace, "toh taho", dasauri tafad'a jikin shi tanah mishi wani irin runguma nah tsantsar so dah kauna I miss U tace ahankali, naga alama Ummunah, rigar datah kare k'irjin tah dashi yake k'ok'arin cire wa takuma k'ank'ame shi d'ago kanta yayi ya matah ido kanta takuma maida wa k'irjin shi dasauri, Ummunah karki hanani I want to feel them bare ajiki nah, rigar yacire ya rungume tah gagam, Ummunah akwai taushi yarad'a matah akunne gaskia jarirai suna manah wayo duk dad'in nan sai abasu dukkah biyu iya san ransu, Ummunah pls ni kada kimin haka kinji ki maida ni babyn ki kafin Allah yabamu kinji, wani kunyi takeji kamar tah nutse batah ta'ba tunanin kalamai irin haka zasu fita daga bakin Saiyadee bah sabida shurun sah dah nutsuwa ashe bah anan take bah domin duk wannan kalaman nasa cike dah nutsuwa suke fita daga bakin sah, kwantar dah itah yayi yasoma wasa dasu, gabad'aya ya sauya mata wayan shi dake gefe tah d'auka ahankali tah kashe batare dah sanin sah bah badan komai bah sabida tasan yanah bukatar abinda yakeyi, tuni ya sauya matah, wasanni yake dah abincin baby iya san ransa sunan tah yake kira ajere kamar wanda zaiyi kuka tausayin shi neh yakama tah kuka tafara yi masa tanah rik'e fuskan shi tanah fad'in menene Abusaiyeed, kallon tah yake jijiyoyin sah duk sun mik'e, za kasha ruwa Abusaiyeed? Nabaka ruwa kasha tah tambaye shi cike dajin tausayin sah hawaye nah tsiyayar matah, yaushe zaki gama mensis d'inki Ummunah pls, nakusa tafad'a tareda kwantar dashi akan k'irjin tah tanah shafa kanshi in a suitable manner, juya musu kwanciyar yayi tadawo saman shi yanah shafar koh ina ajikin tah wani tsantsar so yake nuna matah itah kuma luf tayi ajikin shi tanah mai tausaya wa halin dayake ciki, Abusaiyeed am sorry tafad'a tears rolling down her cheeks, k'ank'ame tah yakuma yi yace for what? bakimin komai bah, ahankali takai bakin tah daidai wuyan shi tafara lasa tun daga saman kunne har k'asa, wani irin yanayi yakuma tsintar kanshi aciki kira sunan tah yake akai akai, ahankali tajuya shi tasa tip d'in harshen tah tah lasa tun daga bayan wuyan shi har zuwa tsakiyan bayan shi, menene kuke kallo nah😳, idan kin iya shikenan idan baki iya bah d'auki darasi awuce gurin, Madallah Ummulkhair! Numfashi Saiyadee yake saukewa ahankali Ummunah pls kizo yace tareda juyowa, hannu yabud'e tafad'a jikin sah, I love U tace, Ummunah I love U more, sonake najiki ajiki nah daman Allah yayi miki Albarka Allah yabar minke, nagode dah kaunar dah kike nunamin Ummunah ina Alfahari dake kece farin ciki nah MyNoor, cikin tah ya shafa yace, "Allah ya Albarkaci rayuwar duk abinda zan shuka cikin cikin ki, Ummunah U're 1 in a million, Ina sonki Ina kaunar ki, Kin shayar dani kad'an daga cikin zumar soyayya, Allah yasaka miki dah gidan Aljanna,
Matan aureπŸ˜… ya aiki dafatan komai yanah tafiya daidai koh, Allah yabada zaman lafiya Ina gaisuwaπŸ™‹πŸ» Next@35


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳35βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 All Groupies of Matar Dr Saiyadee Novel Allah yabar ❀kauna yasaka muku dah gidan Aljanna Ngd Mhiss~B~hal tanah gaisuwaπŸ™‹πŸ»πŸ™‹πŸ»


Ameen Abusaiyeed tace tanah shak'ar k'amshin turaren sah, nagode sosai dah yanda kake yimin Addu'oi kamai Allah yatabbatar dasu akan kah, kallon cikin idan juna suke cike dah zallan so ahankali ya lalabo lips d'inta yayi owning d'insu har bacci yayi awon gaba dasu dukkah, wajajan Asuba ya farka amman bai tashi bah sabida yanda yaga tabah baccin tah peacefully akan k'irjin shi yadad'e yanah kallon tah kaunar tah yanah ratsa mishi kwakwalluwa kafin yasoma raba tah dah jikin shi ahankali bai gama janye tabah tafarka kuma k'ank'ame shi tayi cikin bacci tace Ina zakaje kuma MySaiyeed, idan tah yasa hannun sah biyu ya bud'e ahankali yace bud'e idon toh kiga inda zanje, bugu takai mishi cikin bacci dah kukan shagwa'ba tace, "ni kah bari zakasa bacci nah ya gudu", dariya yayi yace, " toh ki kamo shi kada kibari yagudu", murmushi tayi tah dad'a k'ank'ame shi tareda gyara kwanciya, saitin kunnen tah yarad'a Ummunah it's time for Subh fah, nifa bance miki ina mensturation bah dan haka free me let me prostrate to Allah accurately, sakin shi tayi tayi rolling two foots away from him sannan tayi murmushi tace Allah ya shirye kah, yi sallahn pls k'irjin kah yafi dad'in pillow fah, murmushi yayi yasauka yawuce toilet brush yayi tukunnan sai wanka kashi biyu sannan yafito dah alwalan sah yatada sallah, Ummulkhair datayi ceasing opportunity d'innan tayi grabbing towel d'inta tawuce bathroom tayi wanka sannan tayi brush tadawo dah towel tah kwanta bayan tafashe koh ina ajikin tah dah turere masu dad'i dah k'arfi tareda lelaye gadon tah, karatun Alkur'ani mai girma yayi ya d'aura dah azkar kafin yatashi yakoma kan gado koh gadon bai k'arasa hawa bah tafad'a jikin shi tanah mishi shagwa'ba, Abusaiyeed k'arfe nawa zakah fita yau, Ummunah am at ur service harsai ansamu patients idan ankira ni I have to leave MyUmmu for sometime, for the whole day dai tace kamar tayi kuka, saikuma tah galla masa harara, dariya yayi yace, "sake mugani Ummunah yayi miki kyau sosai daman kin iya harara", kai koh tafad'a tanah girgiza kai, wai Abusaiyeed bakah iyayin fushi baneh?, jawota ya kuma yi jikinsa yace fushi dah abinda nake so? Anayi daman gani nake nidai bazan iyaba kinsan kaunar danake miki kuwa Meh dad'inah, nima haka ina kaunar kah sosai sosai Abusaiyeed, nagode toh Allah yasaka miki dah Alkhairi, wayan shi ya d'auka saurin k'wacewa tayi tah b'oye abayan tah bani Ummunah pls Allah missed calls kadai zan duba nah baki, k'in bashi tayi har saida ya kar'ba ahankali dubawa yayi yaga it's switched off OMG Ummunah yaushe wayan ya mutu bansani bah am on call fah dah anneme ni fah this isn't proper am being unfair, Ummunah kinga waya nah yamutu ban sani bah, shigewa jikin shi tayi saurin yi kafin tace, "nice na kashe wayan yesternight am so sorry harna manta nasihar Mummynah so soon akan san zuciya tacemin koh akan farin ciki nah kada nayi k'arya domin batada riba", ni kah yafeni Abubaby nah, kallon tah yake yacce take jijjiga shi take fad'in saiya yafeta cikin kukan shagwa'ba kamar baby, tah birge shi sosai, kinga Ummunah idan kika k'ara kiran wannan sunan wato Abubaby asafiyan nan zakiga aikin babies shigewa jikin sah tayi saurin yi sannan takira sunan shi in whisper, " Abusaiyeed bakada kunya yanzu koh shikenan, toh ai bakace kah yafe ni bah, nah yafe ki ai, daman baki min komai bah wifey I understand why U did that so pls karki damu don't make it hard on urself thinking kinyi wani babban laifi, babu wanda yaneme ni ai dah inada patient har gida za abiyo ni, waro ido tayi tace, "dah gaske?" Abusaiyeed, yace, "Eh manah idan layi nah akashe yake zasu biyoni har gida", koda kace motar kah tah lalace bazaka samu zuwa bah fah, Ummunah akwai non faulty cars for irin purpose d'innah tuni duk inda nake zasu zo sutafi dani Ummunah ai aikin gwamnati neh Allah neh mai raya wa kuma shine mai kashe wa amman alot of lives depends on us and our work, being a doctor is not easy Ummunah saidai Allah yabamu lada kawai amman the stress is nothing to talk of yafad'a yanah manne tah ajikin shi tareda fad'in ni abincin babies nakeso pls kinji! Next @ Pg.36


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳36βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 All Groupies of Matar Dr Saiyadee Novel Allah yabar ❀kauna yasaka muku dah gidan Aljanna Ngd. Mhiss~B~hal tanah gaisuwaπŸ™‹πŸ»πŸ™‹πŸ»

Bajewa tayi akan k'irjin shi tah zumburo baki tace, "I don't believe in work Abusaiyeed no matter what, creating time for the ones U love is the best gift ever, su wanda kuke nemawa lafiya ai suma dansu kasance dah iyalan su dah en uwa dah abokan arzik'i suke son lafiyar dah sauk'in, toh ku mesa bazaku ware wa iyalan naku lokaci bah, sabida meh? Aiki ba takai hujja bah gaskiya, My husband always remember that family is over everything fah, toh My wife naji, Insha Allah komai zai daidaita wata rana sai labari Insha Allah yafad'a yanah kissing wuyan tah in a sexy manner, toh My Abusaiyeed Allah yakawo labarin nan lafiya, Ameen toh baki bani bah Ummunah, "wai meh?" tace tanah murgud'a masa baki nifa Allah kanah damu nah meh zanbaka, Abincin babies ya amsa matah atak'aice, Chab dah safiyar Allahn nan wallahi nidai akwai kunya fah, tashi muje nasoya manah plantain muci toh, a'a nibah plantain nakeso bah gaskia Ummunah, toh meh kakeso Abusaiyeed, planchest nakeso yafad'a sounding serious wani dariya neh ya kub'uce matah sabida bah k'arramin dariya dah kunya yasaka tah bah all in accurate, rad'i ya matah akunne yace, "tashi kibani planchest yafi dad'i, kuma shi basai kinsha wani wahala bah harki k'one dah mai agirke yake readymade neh dah gishirin sah dah maggi full spices daga indallah, yanzu kam wani mugun kunya Ummulkhair takeji nah daban k'ok'arin d'aga tah yake dariya takeyi tanah kai masah slight bugu non stop tareda fad'in stop it spoilt Abusaiyeed, nibabu ruwa nah dakai kasan fah kayi wanka koh kanaso saika sake yin wani kuma zakah fita, gashi bamusan sanda za asake kiran kah bah remember U're on call, kwantar dah itah yayi ya matah rumfa sannan yace, "Ummunah wato harkin san zan sake wani wanka ashe duk kukan matar tawa bah yarinya bace", Oh Allah help me ya zanyi dah wannan hubby d'in nawa, kunne tah yad'an ciza yace, "kaunatar shi zakiyi ki kula dashi ki rik'e shi amana", toh ai baida kun... akan lips d'inshi tayi crushing 'ya' d'in, "Allah dagaske" yace releasing her lips uhm manah gaske nake hubby, nan yasake owning lips d'inta haka suka dinga magana owning and releasing each other's lips making their words crash on their eager lips, Madallah masoya☺, ahaka zance yasha banban inda Abusaiyeed yasamu enough of his planchest sosai, har wani jinshi yake @ sky10 cloud12, Ummunah pls don't leave me I still can get enough of U yace tareda rik'e Ummulkhair dake k'ok'arin sauka tah soya masu plantain for breakfast, wayyo yau naga tah kaina wai idan kai kasamu planchest nikuma fah Abusaiyeed ni mezan ci nifah yunwa nakeji d'aga ni nayi preparing BF ooo, Ummunah ai it's menu kema u can go for Planchest or any other thing for this morning dai breakfast d'inmu yana nan right on this bed so U're going no where, dariya tafashe masa dashi kamar er tsana, MySaiyeed funny U ina zanga planchest d'in? Wai awajan kah tah tambaya tareda zaro ido, nayi kad'an neh Ummunah koh banda? It's dry U know tafad'a pointing at his chest tareda winking ido d'aya, sannan tafashe dah wani dariyan nan yashiga romancing d'inta sosai itama kuma tanah responding to his call har annamimiyar wayar sah inji fans d'inah tafara ringing, Abeg comot make I pass sef, My fingers hurts so baldlyπŸšΆπŸ»β€β™€πŸšΆπŸ»β€β™€πŸšΆπŸ»β€β™€!
Matar Aure wallahi Ina gaisuwaπŸ™‹πŸ»
Inayin ku dukkah daga ku har en matan Allah yahad'a nu agidan Aljanna! Next @ Pg.37


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳37βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 Aysha Ali Garkuwa, (Garkuwan Fulani tah) Aisha Allah ya jibanci lamuran ki yak'ara miki hak'uri, ANATARE Insha Allah Antynah🀝

One more look yamata withdrawing back from his laying position sannan yace, "Ummunah nah d'auki wayan?", eh manah tah amsa masa dah fara'ar tah, dubawa yayi yaga ashe Umman sah ce, feeling relieved yace, "thanks gee it's mom", kinga Ummunah Umma ce take kira ashe, saurin kar'be wayan tayi tah d'auka tace, "Umman mu Ina kwana ya Abban mu dasu Amal dah Amrah, cike dah fara'a Hajiya Humaira tah amsa tah, Umma shine bakizo bah koh, toh ni zanzo kice yabarni, pinching d'inta Abusaiyeed yayi dayaji tafad'i hakan, Umman mu kinga wai bazai kawoni bah tafad'a idon tah har yafara cikowa dah hawaye, a'a My daughter zakizo manah ai har gida zanzo nah d'auke ki kimin Hutu, dagaske tafad'a sounding delighted, eh manah daughter, Abusaiyeed kallon tah yake curiously wanting to know abinda Ummansu tafad'a dake saka Ummulkhair murna haka, wayan ya fisge dah alamun akwai abinda yake b'oye wa sannan yace, "kuyi wayan dah wayan ki, naga kema kinada phone kowa yayi bazar shi dah tasa ya k'arasa had'e dah yimata gwalo zatah kwace min Umma nah kawai, yatsine fuska Ummulkhair tayi tace, "tun wani zamani ai tafi so nah akan kah", Hajiya Humaira tanajin su tayi dariya kawai tareda yimisu Addu'an Allah yabasu zaman lafiya, hello son ya aiki? Kwana biyu kun dawo daga Lagos d'inneh, a'a tukunnan dai Umma ya amsa, lallai honeymoon yayi dad'i toh adawo lafiya Allah yayi muku Albarka, Ameen Umman mu, ina su Bilal nayi missing d'insu ki gaishe su Umma zasuji son daman cewa nayi bara naji lafiyar ku tunda Allah yasah lafiya toh shikenan, sai jimawa koh? Toh Umma mungode Allah yasaka dah gidan Aljanna, Ameen tace sukayi sallama bayan Umma tabashi amanar Ummulkhair, sannan ya yanke wayar kallon shi Ummulkhair take cike dah mamaki yanzu Abusaiyeed ni kah hana gaisawa dah Umma harda kashe wayan maimakon kabari muyi sallama tashi tayi wai itah adole tayi fushi tawuce kitchen fresh plantain tah fitar daga freezer tafara peeling d'inshi tabaya taji ya rungume tah ya rad'a matah "am sorry wifey bazan sake bah koh nakama kunne nah"?, baki tah zumburo tace, "ni bance bah zaka kaini wajan tah", a'a Ummunah bah yanzu bah kinji sainan gaba kad'an, "naji" tace kamar tayi kuka, ahaka ya lallashe tah suka gama had'a breakfast d'in tare cikin murna tun a kitchen suka zauna gefe d'aya sukaci abinsu, sannan sukayi wanke wanke tare, parlour suka koma tanah daga kwance akan k'irjin sah suna kallon Korean movie, Ummunah, yakira tah dah sweet voice d'inshi d'agowa tayi tah kalle shi tace, "Na'am" peck yakai matah a forehead sannan yace, "this week my schedules are extremely tight inada alot of meetings to attend to harda Seminars, so saikin yi hak'uri kinji"?, shigewa tayi jikin shi takuma k'ank'ame shi tace, "toh Abusaiyeed" naji bakomai tafad'a with pain yet still giving him the very best of her killer smile, bayan tah yake bugu ahankali yace, "Ummunah kimin Addu'a kinji akwai meeting dah zanyi attending a jigawa Kaduna dah zamfara, toh MySaiyeed Allah yakaika lafiya yadawo min dakai lafiya, Ameen Ummunah, kwana zakayi? A'a duk aranar zan dinga dawowa Insha Allah, toh Allahu ya kiyaye hanya Ameen My Oxygen, mezan kawo miki tsaraba ya d'ago fuskan tah yanah tambayar tah, babu komai kadawo min kanka ni kai nake so ai bah komai bah, toh nidai zan siya miki abubuwa kinji Ummunah, toh nagode my sweet hubby Allah yabarmu tare yabamu hak'urin zama tare, Allahumma Ameen Ummunah, kanta tamaida kan k'irjin shi tace, "muyi bacci ni inajin bacci Allah, "toh yi baccin ki" yace, tareda gyara matah kwanciya! bayan kusan awa d'aya k'arar wayan saneh yatashe tah daga bacci tashi tayi anitse tanah murza idanun tah tace, "adawo lafiya Allah ya kiyaye" Ummunah ina sonki son dah bana yiwa kaine keh tah daban ce nagode sosai kinji Allah yamiki Albarka dah duk abinda zaki haifa min, d'aukan tah yayi yakaita dak'i kan gado ya kwantar dah itah sannan yayi bidding d'inta goodbye tareda blowing matah kiss cikin sauri ya ficce zuwa wajan aiki, Ummu baccin tah tacigaba dayi peacefully hoping that one day surely everything will change! Next @Pg.38

Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳38βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 All My groupies indai kina cikin group d'inah kowanne toh page d'innan nakune, Ina Alfahari daku dah kaunar dakuke nunamin Ngd sosai ANATARE Insha Allah🀝

2days Later
Tun daga wannan lokacin dah Abusaiyeed yatafi Ummulkhair batah k'ara ganin sabah yau kwana biyu kenan, adaren nafarko bataji shigowar sah dah fitan sabah so batah tabbatar koh agida ya kwana bah amman tamishi uziri sabida yamata bayani cewa schedules d'insa are very tight sai adare nah biyu taji shigowar shi wajajan 2am midnight lokacin tanayin sallan nafila bayan tah idar tah tashi takoma tah kwanta akan gado tayi tunanin Abusaiyeed zaizo wajan tah amman sam tunda taji shigewar sah part d'inshi bai k'ara fitowa bah haka tah kwanta zafafan hawayen bak'in ciki nah tsiyayo matah bacci dai takasa haka tah dinga tunanin koh wani abun tayi masa, toh wai haka auren yake neh koyaya?, haka tadinga wannan tunanin har saida bacci ya sace tah, abu kaman wasa yau kwana hud'u tanaji yanah shigowa amman part d'inshi yake wuce wa kuma tanajin fitar shi dah Asuba amman still baya zuwa wajanta har tayi kuka tah k'oshi idan abin yadame tah saita kaiwa Ubangijin mu kukanta tareda karatun Alkur'ani dan samun nutsuwa, yau dai tah tashi dah wani mugun kasala dah zazzabi jitake idan bataji muryan Abusaiyeed bah mutuwa zatayi dan takasa yin komai kullum part d'inshi take zuwa dazaran yafita tah d'auki kayan sa tasa ahanci tanah shak'ar k'amshin jikinsa dahaka take d'an jin dama2 toh Amman yau hakan ba zaiyi sustaining d'inta bah dan har turaren nashi tah dinga feshewa ahannu tanah shinshina wa Amman kamar dad'a haukacewa take dasan rungume shi dah jin muryan shi hakan yasa tah ajiye mulkin tah agefe tayi deciding tah kira shi taji muryan sah koh zatah samu nutsuwa, waya tah dauka without wasting of time tashiga dailing numban shi kira take ajere babu adadi ita burin tah yadauka koh sallama yamata taji muryan shi tasamu biyan buk'ata amman sam baya picking, kasa hak'uri tayi tacigaba dah kuka har saida yayi matah msg kamar haka,
Ummu ina meeting let's talk ltr pls, on receiving the text tayi collapsing akan gado tah rushe dah sabon kuka, yanzu yazata yi Abusaiyeed yadaina sonta neh or what, what actually happened to the 'nah' dah yake attaching asunan tah, juz Ummu ya kira tah yanzu? Why? kasa bawa kanta amsoshi tayi hakan yasa tah kira Mummyn tah dan tasamu nutsuwa k'ok'ari take tah saita kanta sabida kada mahaifiyarta tah fuskancin komai, Mummy tanah picking tayi Sallama, Ummulkhair dajin muryan Mummyn tah taji wani nutsuwa ya ratsa tah tun daga saman kanta har k'asan tafin k'afafun tah, Allah Sarki UWA, gaskiya UWA daban Ce, kowacce UWA tafi k'arfin Wulak'anci, UWA bakida kama, UWA kinfi komai dad'i kice MOWA azuciyoyin wanda sukasan darajar ki, Allah yasaka miki dah Gidan Aljanna UWA, Allah mungode makah dakayi UWA, duk mai zagin UWAR wani rashin sanin darajar tasa Ce, toh kusani wlh Allah Iyaye koh wanne sunfi k'arfin wulak'anci ta'ba IYAYE jawowa kai targad'en rayuwa ayi hattara musan abinda mukeyi, IYAYE koh banaka bah IYAYE neh ai sunan UWA dah UBA baya canzawa kuma idan dah kara IYAYEN wance IYAYEN wance neh, wani ma maraya neh gaba dah baya baida IYAYEN wani kuma UBAN neh babu Wani Kuma UWA, kai\ke da kike\kake dasu dukkah kin\ka kasa sanin darajar su, toh wallahi Allah idanma bakya\baka kyautata masu karki\karka wuce yau baki nemi yafiyar su bah domin Wlh indai babu kyautata wa IYAYE musamman

Please Login or Register in order to submit comment