Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ido rau~rau tace banjin yunwa Allah ya Saiyadee, hannu yasah acikin tah yashafa yace, "ahakan cikin nawa kamar plate", jikin tah rawa yake sosai amman agidan su tatuna ance matah hakk'in saneh karta kauracewa duk abinda zai matah hakan yasa tadinga kwantarwa dakanta hankali, bara nadauko miki abinci kici, tashi yayi yaje kitchen yadauko plates guda hudu dah mug biyu, yanah shiga yatarar harta kuma kwanciya ak'asa Ummunah wai gajiyar Ce haka kidaina kwanciya ak'asa ni banaso fah, murmushi tayi tah tashi tace bacci nakeji neh shiyasa, tam bara nabaki abincin saiki kwanta koh, nama yazuba matah acikin plate dah snacks yazuba matah nagari cikin mug sannan yadawo kusa dah itah d'ago tah yayi ya kwantar ak'irjin sah, sannan yace, "haa Ummunah kiyi Bismillah", uhm~uhm Allah ni nah k'oshi ya Saiyadee banci, Dan Allah kitaimaka min kici abinci Ummunah bud'e kici koh kad'an neh, Ni a'a ya Saiyadee Allah am full, shikenan Ummunah nagode, gani tayi baiji dad'i bah hakan yasa tace masa zansha milk din gobe zanci wannan tafad'a kamar zatayi kuka, d'ago fuskan tah yayi ya k'ura matah ido sannan yace, "Ummunah I love U, Ummunah ina sonki ina kaunar ki nagode dah kika aureni fuska tah saukar k'asa murmushi yayi dan yasan kunya taji mug d'in yadauka yakai bakin tah ahankali tasoma sha bayan tayi Bismillah, kallon tah yake yana maijin dad'in yanda takeshan hankali akwance, tasha fin rabin mug sannan tacire bakin tah tace "tak'oshi", toh Ummunah hakan ma nagode sosai Allah yayi miki Albarka wifey, Ameen tace, hanky tagani acikin aljuhun shi tace, " ya Saiyadee", na'am Ummunah mekike so, handkerchief zaka aramin, kafin tah k'ara wani magana yajata jikin shi ya lashe bakin tah tas,
wai ni Mhiss~B naga abu kaji iyayen soyayya, Toh Allah yabar kauna😌,
ido tah zaro sannan tah rufe su gum, dariya yayi yace koh bah abinda zakiyi dah hanky bah kenan, ai that's my job Ummunah remember u're my halal, shuru tayi sannan tace bacci nakeji bacci zanyi, agogo yaduba yaga har 4am tayi it's almost time d'in tashiwar sah ma and she's tired hakan yasah yayi tunanin k'in yimata komai kawai, toh muje ki kwanta d'agata yayi harkan gado yakwantar dah itah bargo rufa matah zuwa k'irji sannan yayi matah rumfa yanah kallon cikin idontah, kasa cigaba dah kallon shi tayi kawai tasaukar dah idanun tah, light kiss yakai matah kan baki yace, "Ummunah kece murad'i nah ina sonki ina kaunar ki, kece abinda nake nema Allah yabani kuma nagode masah, murmushi tayi kad'an tah d'auke kai, karan hancinta yaja yace, "say something sweetheart, U keep on being silent, bargo taja kanta tace, "ya Saiyadee ni bacci zanyi fah, gudnight sweetheart sleep well! Yace sannan murmushi yakoma k'asa yasoma cin abinci ahankali, kad'an yaci yaji harya k'oshi milk d'in yasha shima yatashi, komawa yayi danya duba tah sai yaji tanah shek'ar kuka ahankali, Ummunah yafad'a hankali atashe bargon yayi saurin yayewa yaga fuskan tah sha'be2 dah hawaye, jikinsa yajawo tah, Shhhhh baby it's ok, am here for U sweet, cikin tsananin kuka tace, "ni wajan Mummynah dah Daddynah zakah kaini, ni gidanmu zanje bazan iya kwana anan bah, k'ank'ame tah yakuma yi yanah shak'ar daddad'an k'amshin dake tashi ajikin tah, cikin kuka takuma cewa, "ni wlh kah kaini ni gidanmu, ni banason nan wajan babu Mom nd Dad d'inah", kuka takeyi sosai sai rarrashin tah yake yanah jijjiga tah ahankali, kamun yace, " Ummunah nifah? kinga Abbanah dah Ummanah anan neh?, Ummunah wannan shine auren fah daman ai dole kirabu dasu kifara sabon rayuwa, sauran kuma sakaiyar ki tanah gun Allah, ni bakya tausayi nah idan kika tafi kika barni, koh bakya So nah bakya san zama dani? bazan iya rayuwa babu kebah Ummunah, inazan saka kaina yau idan kika koma gida wlh nima bazan iya rayuwar nan gidan bah, kinga sabon gida neh yau muka tare yazama wajan zaman mu inda zamuyi rayuwa kuma mu raini yaran mu, Dan Allah kiyi hak'uri Ummunah muzauna lafiya, kidaina d'aga min hankali dah kukan nan, I love U Ummunah, I love U so much, banasan kinamin asaran hawaye Dan Allah yafad'a yanah k'ara rungume tah sosai, shuru tayi tanata haak'i, bayan tah yake bugawa ahankali gamida yimata sannu akai2, shuru neh yabiyo baya sai saukar numfashin tah dayake ji ahankali, gyara musu kwanciyar yayi sabida taji dad'in baccin sosai saidai shi yakasa baccin kallon tah yake kawai yanajin kaunar tah aransa tamkar yamaida tah ciki!


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

βŒ›13⏳

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 Ol MATAN AURE round D globe, Ina kuke MATAN AURE Inayin KuπŸ™ŒπŸΏ, ya aiki, ya kula dah miji dah yara, ya d'iban lada kuma? toh ad'iba dayauwa fah dan samun tsira ranar gobe, ya wanke2 dah shara, Allahu yabada lada yasaka da gidan Aljanna Mhiss~B tanah gaisuwaπŸ™‹πŸΎπŸ™‹πŸΎπŸ™‹πŸΎ

Asuba nayi Ummulkhair tah farka, ita tama manta duk tunanin tah tayi sallah tazo tah d'aura breakfast kafin Daddyn su yashirya fita aiki, tunowa datayi ba agida take bah hakan yasah tah tafashe dah kuka, wayan tah tadauka tah kira numban mahaifiyar tah bugu d'aya Mummy tah dauka dasauri, Ummulkhair ya kike tafad'a cikin muryan kuka, kin kwana lafiya khairat? khairat nakasa bacci babu ke acikin gidan! koh kad'an ban iyayin bacci bah, danma mahaifin ki yakwace min wayana dasai nakira ki cikin dare sabida nakasa jurewa Khairiya, tafad'a tanah hawaye masu zafi, kinga Daddyn naki ma baiyi bacci bah shima kasawa yayi tun yanah rarrashi nah har shima saida yayi kukan, Affan mah kwana yayi idon sah biyu abud'e munyi kewar ki Khairiya, we all miss U, Dan Allah kizauna lafiya dah mijinki Allah yayi miki Albarka, Ummulkhair tunda mahaifiyar tah tafara magana take wani irin kuka wanda takejin zuciyar tah kamar wuta, daman tasan hakan zai faru iyayen tah sun daura masu san duniya sabida subiyu kadai neh kuma bayan an haife tah saida akayi shekara biyar aka haifi Affan so bah k'aramman shak'uwa sukayi dah itabah ita cikin Daddy dah Mummy mah tarasa wanda yafi kaunarta, tasan dole zasuji daban agidan jiya kuka take sosai, kasa cigaba dawayan tayi tah katse tafad'a band'aki tayi alwala sallah tayi tah karanta Alkur'ani mai girma sannan tad'an samu nutsuwa, wayan tah tadauko takuma kiran layin mahaifiyar tah, Affan neh yadauka, Sis yakike? kina lafiya ganinan zuwa gidan ki, murna tayi sosai tanah sharar hawaye dake zubo matah toh Affan ina Daddyn mu kabashi waya, gashinan yace sannan ya mik'a masa wayan, cike dah farin ciki Daddy yakar'bi wayan, yace, "Khairiya Ce", uhm tah amsa sabida batason yasan kuka take, yakike? kinanan klau koh? ya mijin naki Allah yabaku zaman lafiya, sannu koh sannu Khairiya Er Baba yafad'a muryan shi atok'are saurin mik'awa Mummy wayan yayi ya kauda kai, khairat Mijin ki fah jiya yashigo dawuri koh? cewar Mummy, eh Mummynah bayan ankawo ni bai jima bah yadawo,toh fita fah, yau da gobe babu inda zaije koh? Zai zauna dake agidan koh? Ummulkhair Eh tace, sannan tace, "Mummy harda jibi ma", toh shikenan naji dad'in hakan sosai, tun k'arfe biyar nagama miki abinci yanzu Affan zaizo yakawo yace zai gane gidan naki, ogogon sama takalla taga 6:15am tace Mummyn mu nagode Allah yabiya ki dah gidan Aljanna, Ameen khairat Er Albarka, Mummynah, na'am khairat, Mummy Dan Allah kema kuci abincin dah Daddy sosai naga kwana biyu bakwacin abinci yanda yakama tah, toh Khairiya Insha Allah zamuci, Allah ya Albarkaci rayuwar ki Duniya dah lahira, Ameen tah amsa a nitse
Wayyo Allah nah Allah Sarkie UWA...UWA...UWA!!! Gaskia UWA tafi komai wanda baisan darajar Iyaye bah especially Mahaifiya wallahi Allah ya kwashi Asaran Duniya, Allah kah sakawa Iyayen mu dah gidan Aljanna, kah d'and'ana masu ruwan Alkausar cikin sauk'i! AMEEN
Sallama sukayi dah mahaifiyar tata saida taci kukan tah sannan tah tashi da nufin zuwa gaida mijin tah, saidai taduba koh ina bata ganshi bah side d'inshi taje tayi knocking tareda yin sallama nanma shuru hakan yasa tah murd'a k'ofan tashige ciki shuru babu kowa, d'aki tak'arasa nanma shuru babu kowa, tayi tunanin koh wanka yakeyi, saikuma taji shuru, knocking k'ofar bathroom d'in tayi taji alamun babu kowa, budewa tayi taji k'amshi fresh bath hakan yatabbatar matah dacewar yayi wanka, toh ina yaje take tambayar kanta? koh breakfast yaje dauko musu? toh amman ai akwai remnants d'in jiya basu cinye bah, ganin babu mai batah amsa yasah tah fice harzata koma d'aki tah tuno bata duba main parlour bah, hakan yasa tunanin tah yakarkata dah cewar yanacan yanah kallo, takawa tayi ahankali zuwa main parlour sannan tashiga dah sallama shuru babu wanda ya amsa, wayam parlour'n babu kowa ciki, ruwa tah hango kan dinning table tanufi wajan dan tasha kasan cewar every morning ruwa take farasha kafin taci komai, bayan tasha cup d'aya harzata juya takoma d'aki idanun tah suka sauka kan farin paper anyi folding d'inshi neatly!


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

βŒ›14⏳

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 ZAINAB YAKASAI (Shukrah Er Gatan Miemiebee, Er Autan Pure Moment) marubuciyar RAYUWAR ABDULLAH gaskia banida abinda zan cemiki dear saidai kawai nace Allah yahad'a mu a gidan Aljanna, U're Unique Love, I heart U so much dearyπŸ˜»πŸ˜πŸ‘„!


Gabanta neh yafad'i dan tasan tabbas Saiyadee neh yayi dropping note toh amman menene aciki, kujeran dinning taja tazauna sannan takai hannun tah ahankali tadau paper'n cike dah tsoro tafara unfolding d'inshi har tagama bud'e shi saidai tah runtse idon tah har saida tad'an samu nutsuwa tabud'e su tasauke akan note d'in wanda yake kamar haka,
Good morning sweetheart, finally U're awake & reading this, Ummunah bazan iya daukan hutun kwana biyu bah due to wani aiki dah I must attend to, nayi signing Operation din wani yaro tun last 2weeks kuma yaune ranar kinga dole nah naje nayi masa aikin, so sorry i just had to leave, U slept well on my chest last night I miss U badly, I promise to pay back, Eat well baby & lastly I hope U'll understand!
rasa abinyi tayi hawaye nah zubar matah tunani take yanzu da'ace abu yashiga tsakanin su last night haka zatah tashi taneme shi tarasa saikace wanda yabiya tah yayi tafiyar sah, kuka take by now wani zafi takeji aranta k'ofa taji ana bugawa tashiga share hawayen tah sannan tamaida hijjab d'intah wanda tacire dan zafi taje dubawa, Anty bud'emin nine Affan dasaurin tah tabud'e tanah dariyan murna sosai, tanah bud'ewa tah rungume sah tanah fad'in lilbro saikace jirgi neh yakawo kah har yaushe Mummy tace min kanah tafe lallai kayi missing d'inah, wallahi naji dad'in ganin kah sosai U juz don't kno hw happy I am, Sis ai jiya banyi bacci bah wlh naji gidan duk babu dad'i koh kad'an nibanma san nafisan ki akan su Mom bah sai jiya, lilbro harda su zak'in baki tace tanah dariya, muje ciki, gidan suka zagaye tah nuna masah ko'ina gaba d'aya ya yaba dah gidan natah kuma yayi matah Addu'a sosai sannan sukayi zaman cin abinci, serving d'insu takeyi tare, yace "laa Sis tare zamuci abinci"?, why not dear tare zamuci manah, toh Sis naji dad'i, laa namanta ban tambaye ki yayanmu bah naga munzagaye gidan ban ganshi bah kuma sabida yananan Mummy tace karna zauna, baya nan yatafi dauko min magani a Asibiti dah zazzabi nakwana jiya Ummulkhair tayi k'arya, amman banason kah fad'awa Mummy koh Daddy bansan hankalin su yatashi muyi zaman mu muci abinci muyi hira kawai, toh shikenan Anty amman idan naci abinci anan idan naje gida fah Mummyn mu tayi fad'a, a'a kace matah Abusaiyeed neh yayi insisting yace saika ci, toh shikenan anty wainar shinkafa neh dah miyar agushi sai farar shinkafa dah miyan naman rago, sai drinks data aika masu dashi Bismillah sukayi suka shiga ci tare cike dah farin ciki kai kace sunyi shekara basu had'u bah, Ummulkhair kallon yanda k'anin tah yamaye gurbin mijin tah take tasan kamata ace dah mijin tah sukecin abinci awannan lokacin wani hawaye mai zafin gaske neh yasauko matah saurin gogewa tayi kada Affan yalura sannan tah godewa Allah daya bata d'an uwa ma, bayan sun gama ya tattara plates yakai kitchen yawanke mata tas, yadawo yazauna suna kallo, har shabiyun rana Ummulkhair ido tazuba koh zataga su Amal amman shuru babu labarin su ita tayi tunanin zasuzo wajan tah sabida basuda nisa sosai, toh kodai sunsan Yayan nasu baya nan neh, itah yanzu idan Affan yatafi yazata yi, haka kuwa akayi Affan yayi tafiyar sah sai itah kadai kamar mayya, bak'i neh en unguwa suka soma d'an shishigo matah ciki harda zeesarkie daman nasan za ayi hakan, zee Allah ya shirye ki! Lol
Kar'ba cikin mutunci dah k'ima tadinga wa bakin natah sosai tareda had'a masu dah kayan marmari snacks dah drinks take tah basu sai ruwan sanyi,
Ahaka Ummulkhair tah dinga baki har saida akayi magriba suka daina shigo matah daganan kuma tah tsaftace gidan tah tak'ara shiga wanka tayi kwalliya cikin atamphan tah mai kyau tayi zaman jiran mijinta shuru taji hakan yasah tah dauki phone d'intah tasoma kiran numban Saiyadee amman sam baya picking, saida tamishi missed calls goma sha sannan yayi matah reply kamar haka,
Am busy we talk later pls!
bayan tah karanta tashi tayi kawai tayi sallah tah mik'a kukanta ga Allah,
Anan kan dadduma yakira akayi Isha bayan tayi sallan Isha neh bacci yadauke tah, bacci take sosai kasan cewar tah jima batah samun bacci agida, chan wajajan to 12am taji anta'ba tah kafin tah ankara taji anyi sama dah itah ido tabud'e atsorace zatayi k'ara taji yace, "shhh baby its me, am the one so calm down OK U're safe", babu abinda tace masah kan gado yanufa dah itah ya kwantar sannan yakwanta gafenta cikin idon tah yake kallo kafin yace Ummunah am sorry, agogo taduba taga 12am saura juz 2mins tafashe masa dah kuka, jikin sah yajata yanah fad'in shhh sweetheart I juz said m sorry ok tryna understand the situation pls, kuka take sosai k'ank'ame tah yayi yanah fad'in it's OK Ummunah I love U OK, Inasan ki fiyeda rayuwa tah kibar min kuka banaso, nayi laifi kiyafe min Dan Allah kinji, shuru batace masah komai bah raba tah yayi dah jikin sah yakalle tah yaga idon tah taf suke dah hawaye sosai yaji tausayin tah rasa abinyi yayi hakan yasah yayi owning lips d'intah ahankali, ido tazaro masah sannan tayi saurin rufesu, k'ank'ame tah yayi sosai yaci gaba dah kissing d'intah romantically!


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

βŒ›15⏳

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 all EN MATA round D globe, Ina kuke EN MATA ADON GARI IDAN BABU KU BABU GARI IDAN KUNYI YAUWA GARI YA 'BACIπŸ˜–, ya samari, ya kyautatawa Iyaye kuma? Toh adage fah bin maganar Iyaye bin maganar Allah! Allahu yahad'a mu A Aljanna yakawo mazaje nagari masu Albarka dah rik'on amana AMEEN Mhiss~B tanah gaisuwa πŸ™‹πŸΎπŸ™‹πŸΎπŸ™‹πŸΎ


Kissing d'inta yakeyi kawai dukda cewa yakula she's not comfortable hawayen dake tsiyaya afuskar tah yake share wa idanun sah arufe, a hankali yayi patting lips d'insu yayi whispering akunnen tah Ummunah m sorry kinji? shuru batace komai bah, Ummunah Dan Allah kiyi min magana koh zanji dad'i, ya aiki sannu dah zuwa, kah gaji koh? tafurta ahankali, k'ank'ame tah yakuma yi sosai yanah shafar gashin kanta, Ummunah ina sonki bazan iya rayuwa tah babu kebah kece farin ciki nah Ummunah zuciya tah taki ce keh kadai ina kaunar ki kissing forehead d'intah yayi sannan nose tip d'intah sannan yakuma sauka bakin tah yanah sucking calmly, Ummulkhair batayi yunk'urin hanasa bah zuciyar tah amace take tunanin tah ya auren su zai kasance shin haka zai dinga dawowa shabiyun dare toh mesah bah zaiyi considering ita Amarya ce bah? shafar bayan tah yakeyi, yanah kissing wuyan tah azabure tamik'e zaune, tanah kallon sah, jawota yayi jikin sah yace it's OK sweetheart I understand nadaina, Ummunah banace kidena kwanciya ak'asa bah bakisan sanyi k'asa yayi miki yauwa bah koh sokike pneumonia yakama minke? kai tah girgiza masah alamun a'a, toh kice min kidaina Ummunah, nadaina Insha Allah bazan k'ara bah, nagode Ummunah, rungume tah yayi and by now she has no choice than to hug him back sabida tayi missing d'inshi sosai tun kafin bikin su, dad'i yaji da yaji hands d'intah sunyi wrapping d'insa, Ummunah kinada dad'i dariyar ki kadai noor ce acikin rayuwa tah everything about U is juz so perfect thanks to Ya Allah for making everything possible, dah bansan inda zansaka kaina bah idan narasa ki, Ya saiyadee tafad'a cikin sanyin murya, na'am Ummunah inajin ki, k'arfe nawa zakah dinga dawowa gida, yau naji tsoro sosai Dan Allah kadinga dawowa dawuri kaji, baki yasah awuyan tah yayi matah kiss sannan yace, "naji Ummunah Insha Allah zanyi kokari kinji, amman kinsan akwai call when am on call aw have to leave ANYtime sweetheart so pls bear with me", toh kawai tah iya cewa shuru neh yabiyo baya yayinda kowa yake nasa tunanin, ya Saiyadee, na'am sweetheart, how was the operation? Successful Ummunah! Toh Alhamdulillah hubby, kira neh yashigo masah waya bayan yad'aga dah sallama yayi shuru amman daga gani hankalin sah atashe yake kawai bayason tagane neh, OK kawai yace yakashe wayan, bakin su yahad'e ya gyara matah kwanciya ajikin sah suka kwanta, bayan yayi kissing d'intah for almost 10mins yace, "let's sleep sweetheart aw be late for work tomorrow"! gudnight tace tanah kwance kan k'irjin shi mamaki take why the sudden change mesah yace su kwanta cikin sauri haka and what's with that awful look on his face?, shuru tayi tarufe idanun tah tamkar mai bacci, jin numfashin tah yafara sauka ahankali yasah yayi tunanin tayi bacci and without wasting anymore time yaraba tah dah jikin sah ahankali sannan yamaida pillow gur'bin sah, phone d'insa yadauka cikin sauri naji y yace, "am on my way", cikin sauri yafice, bud'e ido tayi wanda suka riga suka cika taf dah hawaye tah kwanta jiki asanyaye tanah tunanin wannan wani irin aure neh haka, ga so dai iya so amman babu farin ciki, tanaji Abusaiyeed yabud'e gate yaja motar sah yaficce daga cikin gidan, kuka tafashe dashi sosai kamar ranta zai fita, toh ina zaije wai? waya kira sah awaya? meyasa bai fad'amin zai fita bah? ganin batada amsa kuma babu mai bata yasah tah kwanta taci kukan tah tagode wa Allah kafin bacci 'barawo ya sace tah!


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳16βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My SADNAF, Allah yabiya buk'atu yasaka dah gidan Aljannah deary😻, Allah yasah kigama littafin ki lafiya! I heart U alot, one loveπŸ‘„


Waya yad'auka yanah kira hankali atashe naji yanah fad'in nakusan k'arasawa cikin speed ya k'arasa Asibiti, wasu doctors naga sunata jiran shi, koh kaya bai canza bah yak'arasa gun yaron dana gani rai ahannun Allah, cikin hanzari Dr Saiyadee yace, "what exactly happened he was stable when I left", nurse Hamza neh yace "sir I tink it's Internal bleeding", Internal bleeding ya maimaita confused, this is serious the operation was successful amman am sure matsala aka samu awani waje withing a short period of time Dr Saiyadee yafara aiki dashi dah wasu ma'aikatan, sai wajajan uku dah rabi nadare suka samu suka ceto ran yaron, alluran bacci yayi masa yakoma office yakife kansa akan table, nurse Hamza neh yashigo ya ajiye masa wasu files akan table, harzai fita ya tsaya yace, " Sir lafiya kuwa naganka haka cikin wannan yanayin kada kadamu patient d'inka will be fine Insha Allah", d'agowa Dr Saiyadee yayi yace, "dole ka ganni haka it's my wife batasan nafito bah kuma ban sanar dah itah bah I kno idan tafarka bataji ni kusa bah she will be confused nikuma bansan abinda zance matah bah idan nakoma, toh sir kace matah daga office kake manah, tell her what happened, hmmm bakasan mace bah she knows the operation was successful yanzu idan nace matah something went wrong somewhere do U tink she will listen, and kuma yaune kwanan mu nabiyu dah aure yakama tah ace nad'auki casual leave amman I was not granted sabida wannan operation d'in, hakane sir abu neh mai wuya Allah yashige manah gaba ya daidaita tsakanin Ku, Ameen nagode yatashi yadau car keys d'insa yafice, parking yayi agida yafito dah briefcase d'inshi yayi ciki kallo biyu yayi wa k'ofan d'akin tah yawuce side d'inshi,
4am agogo nayin k'ara kamar ance tah farka taji shigowar sah, kwanciya tah gyara tah runste

Please Login or Register in order to submit comment