Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

✍🏾[P~M ~L]✍🏾
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My Oxygen khadeejah Yusuf Ahmad{D Choosing Masscom} my one nd only Ebony Beauty, My Queen with the best royal Qualities Eva, The blood that runs tru my vein, ina kaunar ki ina Alfahari dake My Valuable Jewel, Allahu ya JIBANCI AL'AMURAN ki fid dunia wal Akheera Sakallahu BIL JANNATY deary nah! AMEEN! I hrt U So Very Much Myn😍

Ranar Biki
Wai wai wai!!! zanso kuga cikar dah gidan Alhaji Abu~Sufyan yayi mutane neh makil tah ko'ina kasancewar wannan neh karo nafarko dazai aurar da 'ya kuma Ummulkhair kadaice Ce 'yar tasah hakan yasah en uwa dah abokan arzik'i suka garzayo dan achashe dasu,
Hajiya Hadeeza sai kar'ban baki takeyi akai~akai Masha Allah,
Ummulkhair jikin tah duk asanyaye dukda cewar tun ranar dah Abusaiyeed yakawo matah katin d'aurin aure bai k'ara dawowa bah sabida yanayin aiki itadai yanzu bah abinda takeji bah kenan dan tasan duk tsiya dai gidan shi za'a kaita, ita yanzu tunanin tah rabuwa dah gida hakan bah k'arramin rama yasaka tabah bikin kwana uku neh haka akayi Yini dah kamu jiya jumma'a babu aikin dah takeyi saina kuka, yau asabar yakama lunch by 1pm to 4pm inda za kuma ad'aura dah mother's night 5pm to 10pm sannan washe gari ayi d'aurin auren dasafe walima dah rana 1pm-4pm bayan angama kuma dah yardar Allah akai Amarya gidan mijinta dake unguwar Zooroad dah yamma, tofah Allah yanufa, Masoya biyu zasu mallaki junansu, naga fans d'inah awajan ba amagana duk inda nah waiga saina hango su cikin ankon su nah Blue Cord Lace dah Silver Head Attire gaskiya kunsha kyau groupies saidai nace daku Sakallahu khairan dah karar dah kukayi manah naganku iyaye dah enmatah, ahab ni daman nasan Zeesarkie, DeejahNakundu dah ZeeMiss biey cholli bazasu fasa kwaso shoki bah adaiyi ahankali kada akarya k'ugu😌, ga subulluwa ana lomar shinkafa ungo ruwa kada ki kware fah, Sannu Maman Sadeeq Lagos, tun daga Lagos har zuwa kano bikin Dr.Saiyadee gaskia nad'au nauyi ajirgi sama zaki koma, Allahu yaraya khady dah Sadeeq! chan nahango khadeejah Yusuf Ahmad Masscom tanata aikin Ovation Allah yabada lada, ahaka aka gama bikin lunch dah Mother's night lafiya mungode Allah yamaida kowa gida lafiya,

D'aurin Aure
Masha Allah naga ango Saiyadee cikin fararen Shaddah masu shek'i yasha babban Riga dariya naga yayi saina ga fararen hak'oran shi sun saje dah fararen kayan shi naga wannan kwalliyar tayi ga farin idanu dah hak'ora, hula fari, takalmi fari kayan ma fari wannan to match haka Allah yasanya alkhairi😌!
Mutane nagani makil wai gaskia yau unguwar kuntau tayi jama'a mara adadi, wai shima fah Dr.Saiyadee mai d'ubin jama'a neh, nidai bazan iya cemaku ga wa enda suka halacci filin d'aurin auren nanba domin Allah yayi yauwa dasu naga jama'an Rasulillah [Sβ€’Aβ€’W] awajan ga mahaifin ango danah Amarya gakuma shedu dah wakillai sun cika, tuni aka zazzauna,
Muryan Sheik Malam Aminu Daurawa naji yanah tashi a speaker inda yafara bud'e taron dah Addu'a sannan yasanar dah Al'umma abinda za ayi, cikin d'an k'ank'anin lokaci aka daura auren
ABUBAKAR SAIYADEE KABEER FAHAD danah amaryar sah
UMMULKHAIR ABU~SUFYAN akan sadaki naira dubu hamsin 50k,
Jama'a kun sheda? Eh mun sheda naji muryan en uwa dah abokan arzik'i natashi dah k'arfi, dabino sweets dah goro nah d'aurin aure naga ake rabawa tah kowani angle, mutane sunata musabaha da junansu tareda yiwa juna fatan Alkhairi!

Ummulkhair Ce zaune tunda taji d'unbin Al'umman dasuka taru ak'ofar gidan mahaifinta dake Unguwar kuntau tasan fah yauce ranar fitar tah nabiyu aduniya amaysayin tah nah 'yamace batah tabbabtar dahakan bah har saida taji ana karanta Suratul fathia d'aya biyu har uku kamun taji daurin auren tah yabiyo baya, jikinta sosai duk yaya sanyi babu abinda takeyi sai kuka kamar ranta zai fita gawani zazzabi datake ji kasa fita tayi ayi hoton dah itah juyin duniya AntyMuna tayi dah itah sam tace bazata fitabah sai text tayima Dr.Saiyadee akan yayi hak'uri bazata samu fitowa bah,
Murmushi yayi bayan yayi receiving text d'intah and his reply was Ummunah....Ummunah!!! nah mallake ki Ummunah kin zama tawa duniya dah lahira Ummunah, I love U so very much Ummunah, Ummunah I promise zan kula dake, Ina sonki Ummunah, Ina sonki ina sonki My life joy nd happiness in kaunar ki rabin raina ina sonki Ummunah! I love U!

Tofah irin wannan kauna haka Allah Muma yabamu masoyan kirki😌
Gidan Alhaji Kabeer Fahad dake unguwar kabuga nah lek'a dan ganin yanda suke gudanar dah wannan taron biki mai Albarka, aikuwa ba abarsu abaya bah su Hajiya Humaira ansha hidima, kasancerwar suma wannan shine karo nafarko dazasu aurar dah d'aa jama'a kam Masha Allah kawai, naga kwalliyar Bilal tayi dan gaskia harna fad'a cikin kogin So😍! Amal dah Amrah nagani kai kace sune amaren lallai yayanku yanah aure irin wannan had'uwa haka, kuma Allahu yakawo miji nagari, AMEEN! gaskia suma sunyi k'ok'ari sunsha events iri~iri Allah yabada lada!

Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

βŒ›9⏳

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My two best Zainabs round the globe (Zainab Zeesarkie) and (Zainab Miss Biey cholli) I love U so much berries, Allahu yabiya muku buk'atun Ku duniya dah lahira, Allah yakawo miji nagari dah yara masu Albarka, One Love DeariesπŸ˜πŸ‘„!

Wai duniya agogon zomo, Allahu Akbar har anyi walima anfara shirye shiryen kai Amarya, Ummulkhair tasha nasiha dah fad'a daga gurin mutane dayauwa saidai har yanzu kukan yak'i tsayawa jitake kamar zatah mutu kasan cewar batah ta'ba barin gida bah tah shak'u dah mahaifiyar tah sosai batada abokin hira daya wuce Affan dah mahaifinta koh sanda take BUK kasa zaman hostel tayi sabida sabo dah gida hakan yasah takejin kamar bazata iya barin gidan su bah, Haba Ummulkhair Dan Allah ki tashi kishiga wanka nakaiki wajan Ummanki dah Abbanki kizo kije gidan mijinki, sabon kuka tafashe dashi tanah fad'in wayyo Anty Maimuna ina zansaka kaina nashiga uku shikenan yau zanbar gidanmu dah Mummynah dah Daddynah wlh Ku cewa Dr.Saiyadee ga sadakin sanan dah lefen wlh nafasa auren nibazan bar gidanmu bah tafad'a tanah kuka sosai, dariya AntyMuna tayi sannan tace daga baya kenan Ummulkhair gidan Dr.Saiyadee zuwa babu fashi yauma kwanan chan zakiyi, tashi maza kiyi wanka dakyar Ummulkhair tayarda tashiga wanka bayan tafito, shirya tah AntyMuna tayi tsaf sannan taja hannun tah zuwa parlour'n mahaifin tah, yana ganin 'yar tasa idanun sah suka sauya yasan yau hankalin tah atashe yake babu abinda takeyi sai kuka ahankali tah durk'usa k'asa kusa dah k'afar mahaifin tah sannan tace "Daddy Ina yini Sannu dah hidama Allah yarufa asiri yak'ara bud'i Allah yasaka muku dah gidan Aljanna tah k'arashe maganar tah muryanta narawa sosai, Daddy jiyayi wani abu ya turnuk'e masah zuciya cause If there is one thing he will miss about his princess is Duas kullum tana cikin yimusa Addu'a, haka yadaure yace "Khairiya, babu abinda zance miki daba afad'a miki bah kokuma ince dabaki sani bah, kinje Islamiyya kinsamu wadatattan Ilimi kuma kinsan abinda Allah yace akan aure, kinsan abinda Annabi Muhammad Rasulillah [Sβ€’Aβ€’W] ya umarce mu muyi dakuma dokokin aure, Khairiya kinga yanda mahaifiyar ki takemin biyayya har yau har gobe dukda girman Ku, banajin tarbiyan ki ko kad'an sabida kin ginu akan tarbiya mai kyau falillahi hamdi, Dan Allah Dan Annabi kibi mijinki babu ruwanki dah fad'in sirrin mijinki awaje ban yarda bah, ki kasance wacce batah fashin gaida mijin tah duk safe dah yamma koh dare idan yadawo, babu ruwanki dah shige~shige abun amince miki bah, babu ruwanki dah k'awayen banza kada kiyi k'awaye fiyeda biyu, babu ruwanki dah k'azanta tsafta addini ce, karki sake kibar cikin mijin ki yayi kukan yunwa, idan kinada matsala kituna cewa babu wanda yake yayewa wani matsalar sah face Allah, kada kimanta Aljannar ki tanah k'arkashin tafin mijinki, kada kisake ki k'auracewa shinfid'ar mijinki, ki kasance mai hak'uri dah juriya ki kyautata wa en uwan mijinki, ki mutunta iyayen sah yanda zaki mutunta Mu, yakasance ace gidan ki kullum k'amshi yakeyi daddad'an k'amshi rahama Ce kuma sadaka ga duk wanda ya shak'a, ki kasance mai kyakyawan lafazi ga mijin ki, Allahu ya Albarkaci rayuwar ki duniya dah lahira, Allah yabaku zaman lafiya, Allah yasah anyi Asa'a Albarkacin daren dah aka haifi shugaban hallitun duniya, Ameen tace tanah hakk'i kamar numfashin tah zai d'auke, kuka take sosai uncontrollably shima Daddyn hawaye yake yanzu, k'afar shi takama tah rungume tanah fad'in Daddy Dan Allah kayafe min idan namaka laifi, bakimin komai bah er Albarka tashi kitafi gidan mijinki Allah yayi miki Albarka yak'arasa maganar sah cikin tsananin kuka, dakyar AntyMuna taraba Ummulkhair dah k'afan Daddy tayi waje dah itah😳😳, madallah dah Uba nagari, Allah sarkie Iyaye wayyo Daddyn Mu, Gaskia fita daga gidan Iyaye zuwa gidan miji wani Hissabi neh dabanπŸ˜“!
Gaskiya MATA Allah yabamu hak'uri, Matan aure inayin KuπŸ™‹πŸΎ!
d'akin Mummy AntyMuna tawuce dah itah straight dah isartah d'akin tafad'a jikin Mummyn tah tanah kuka mahaifiyar tatah manayi dakyar muryan Mummy yake fitowa babu abinda take cewa sai Ummulkhair kibi mijinki, kibi mijinki, kibi mijinki nayafe ki duniya dah lahira, tashi kije Allah yasah anyi asa'a, kishiga gidan ki dah Bismillah dah k'afar dama Allah yasah kinje asa'a, Mummy ma yanzu kuka take sosai har mutanen dasu ke d'akin kuku suke sabida kowa yasan shak'uwar mummy dah ertatah😭, AntyMuna nahango tanata kuka itama nima waje nasamu nazauna naci kukana, motocin daukan Amarya neh sukazo hakan yasah manya suka tashi k'awaye dah sauransu, dakyar aka raba Mummy dah Ummulkhair har sunzo harabar gidan saura afitar dah Ummulkhair zuwa cikin motah, tah koma ciki aguje tah rungume Mummyn tah tanah fad'in wayyo Mummy nah Dan Allah Dan Annabi Kuyi hak'uri kubarni nafasa auren, wallahi Mummynah Nafisan ku akan Doctor ni wallahi bansan zuwa gidan shi, Dan Allah kubarni nazauna daku, dakyar aka kuma rabata dah jikin Mummy, Mummy kai tah d'auke kawai tashige d'akinta tanah mai sharar hawaye sosai,
Wayyo Uwa...Uwa...Uwa Wayyo Iyaye Sakallahu Bil Jannah😭😭😭😭😭!
Affan nahango shima ya ajiye batun namiji agefe yaci uban kuka sabida bashida k'awar datah wuce Ummulkhair sun shak'u dah er uwar tasah sosai😒, dakyar aka shigar dah Ummulkhair motah batare dah 'batah lokaci bah suka nufi gidan tah dake zooroad!

Gidan Dr.Saiyadee
Masha Allah gidan Ummulkhair yayi kyau sosai 3rooms neh 2 parlours sai 'bangaren Dr.Saiyadee a room and parlour kowani d'aki dah parlour nagidan yanada toilet Masha Allah, kayan gado set biyu aka kaita taza'ba sai kujeru suma set biyu, ancike matah 2rooms d'inta dah parlours dah kaya, kitchen dintah ma duk girman shi ancika matah shi dakaya store d'intah madai kai abin saidai Masha Allah kawai, Abangaren Hajiya Humaira itace wacce tayi designing 'bangaren d'an natah parlour'n shi yayi kyau sosai hakama d'akin shi sauran d'aki d'aya daya rage kuma Hajiya Humaira batah barshi hakaba saida tacika shi tam dakaya kai amman wannan had'in kan yayi madallah dah iyaye nagari haka kowa ya dinga santin gidan Ummulkhair ga k'amshi duk inda kadosa Gaskia nasara muku dah turare en Maiduguri domin wani k'amshi nadaban Ummulkhair takeyi dah itada gidan tah! Haka kowa ya watse akabar Ummulkhair itah kadai tanata cin kukan tah! toh bara muje neman ango Saiyadee!

Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

βŒ›10⏳

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 All My lovely Groupies gaskia ina kaunar Ku Ina Alfahari daku, Allah yabarmin Ku, Allah yabar kauna NI TAKUCE, One Love😍😍😍😍

Kut, kunsan menene Fans😑 ahanyata nafita nemo ango Saiyadee naci karo dah ZeeSarki ashe batah tafiba wai itah adole er zooroad unguwan su take, kowa yatafi saike uwar taurin kai toh malama tashi kiwuce gida Harda wani murna zooroad aka kawo Amarya toh wlh bamasan yauwan ziyara ehe zauna inda kikeπŸ˜•πŸ˜™πŸ˜!

ANGO SAIYADEE
Daga asibiti yafito yaduba agogon sah yaga shad'ayan dare saura Wani murna yake nadaban daya tuno Ummulkhair d'insa tazama mallakin sah kuma tanah gida tanah jiran sah, Gas roasted Chicken ya tsaya yasiya guda uku dah Nagari&Farm Fresh yoghurt sai chocolates daya lodowa babyn sah cikin ledan snacks dah Hajiya Humaira tabasa yahad'a komai sannan yanufi hanyar gidan sa cike dah murna, phone d'insa neh yayi ringing yanah dubawa yaga Sudais saurin picking yayi yana maiyi masah godiya akan hidimar dayayi saidai sam kuka sudais yakeyi sosai kamar yaro, cikin rud'ani yake tambayar sah abinda yafaru, Friend Dan Allah kataimake ni it's my wife tafad'i abene tah gangaro k'asa dah tsohon ciki she's not moving not even a finger nazuba matah ruwa all in vain, then take her to the hospital manah Saiyadee yafad'a cikin tashin hankali, no friend I cant bazan iya barin tabah and banida courage d'in driving, Dan Allah kazo kataimake ni, hankali atashe Dr.Saiyadee yace haba friend U kno this is my wedding night bazan iya zuwaba, daga asibiti nakefa yanzu Ummulkhair tanah jirana tun d'azu nah tabbatar tagaji tayi bacci 11pm nah dare fah yanzu, Dan Allah karufa min asiri mezan Ce matah idan nakoma gida, Save my marriage Friend, Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun friend banida wanda zai taimake ni saikai dan Allah kada kabari komai yasamu matata kazo kataimake ni, Save my Wife bayan much pleas finally Dr.Saiyadee ya yarda yaje haka yaja motar shi in 360 zuwa gidan Sudais dake Unguwar sharad'a, yanah zuwa yatarar dah matar Sudais unconscious with bruises all ova her face, lafiyar babyn yafara dubawa yaga the baby is in great danger due to internal bleeding data samu which was the main reason nah maidata unconscious tuni yafara aikin ceto ran uwa dah d'anta bashi yasamu yagama bah sai 2:45am midnight alokacin matar Sudais Zainab was already breathing silently but calmly, godiya Sudais yayi masa sosai yakuma basa hak'uri, shidai Saiyadee kawai jinsa yake amman hankalin shi yayi gida motah yashiga yakama hanyar gidansa dake zooroad he was happy ya ceto rai har biyu at the same time Sad yad'au hakk'in Ummulkhair ranar farkon tah agidan shi,

Gidan Dr.Saiyadee
Ummulkhair tunin daman tayi alwala tayi sallan Isha tunda taga 1am yayi baishigo bah, wanka tayi tasaka wani doguwar rigan tah nah material sanan tasaka hijjab d'inta tayi kwanciya saidai sam takasa bacci yau taji tah awaje daban ahankali take kuka bayan tah tuno dah iyayen tah dakuma k'anin tah Affan, agogon d'akin neh yayi k'ara kasancewar duk 1hour saiyayi k'ara dubawa tayi taga k'arfe uku neh yayi sosai jikin tah yayi sanyi tsoro yakama tah tafara tunanin inda mijinta yake kuka tafashe dashi sanin sarai bazai wuce yanagun aiki bah haka tadinga sharara kuka har taji ana bud'e k'ofar gidan k'aran shigowar mota taji, hakan yasah tasan shine yadawo duk'unk'unewa tayi cikin bargo kamar wata jaririya tah rufe idanunta,
Parking yayi a parking lot jikin shi duk amace yasan yaci amanar tah kuma bashida bakin dazaiyi matah bayani hakan yasah ya yanke shawarar shiga ciki kawai yabata hak'uri, ciki yashiga dah sallama wani k'amshi yaji mai dad'in gaske, ahankali kamar wanda aka daurewa k'afa yataka zuwa d'akin tah, murd'a k'ofan yayi yashiga dah sallama jikin k'ofa ya tsaya yanah kallon tah duk yaji tausayin tah yakama shi yaji koh kad'an bai kyauta matah bah k'arasawa yayi zuwa bakin gado!

Sai gobe hannun nah ciwo yakeyi😰

Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

βŒ›11⏳

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 Halima Ahmad Yusf(Agric kust), the most stubborn creature I have known so farπŸ€¦πŸ»β€β™€, Allahu ya shirye ki yabaki miji nagari mai shegen aron Earpiece😼,Love U so very much SweetπŸ‘„πŸ˜πŸ‘„πŸ˜


K'arasawa yayi bakin gado ya zauna, kallon tah yayi nawasu en mintuna kafin yasoma yaye bargon dake jikinta, yacce take rirrik'e bargon neh ya tabbatar masah dah cewar idanun tah biyu, Ummunah m so sorry pls ki tashi I love U, k'ara rik'e bargon tayi dakyau hawaye nah zubo matah d'agota yayi sannan ya yaye bargon kanta ak'asa tace sannu dazuwa, kallon tah yake kamar yayi kuka yace "yauwa Ummunah sannu dah gida bakiyi bacci bah Uhm kawai tace masah, agogo yaduba yaga har k'arfe uku tah gota kallon tah yayi yace tashi kije kiyi alwala muyi Sallah Ummunah, babu musu tah tashi tah nufi bathroom tayi alwala shima tashi yayi yawuce d'akin sah yayi wanka sannan yayi alwala yanah dawowa ya tarar dah itah tah had'e kai dah gwiwa ak'asan d'aki gabanta yaje ya durk'usa yakomo hannayen tah dukkah biyu yace, "Ummunah menene?" kai tayi saurin d'agowa tace masa babu komai, toh tashi muyi sallah kinji Ummunah, babu musu tah mik'e yajasu sallah bayan sun idar neh yajuyo yakama kanta yayi matah Addu'oi itadai babu abinda takeyi sai kuka, tabashi tausayi sosai yace Ummunah dan Allah kidaina kuka d'ago fuskarta yayi dah hannun shi biyu yayi matah kiss agoshi, Ummunah I love U, Ummunah ina sonki, Ina sonki Ummunah karkimin kuka dan Allah bansan hawayen ki nazuba, harshe yasa ya lashe hawayen fuskan tah tuni tah d'ago azabure tace nadaina hijjab d'inta tashiga goge fuskan tah dashi sannan takalle shi tace nadaina bazan k'araba, murmushi yayi yace, "daa kukan nah shagwa'ba neh daman", batace komai bah sai sabon hawaye dake forming rapidly a idon tah, kafad'ar tah yadafa yace Ummunah Dan Allah meke sakaki kuka? d'agowa tayi takalle shi tace "ya Saiyadeen Ummu", Na'am Ummunah menene fad'amin, Dan Allah kah rik'eni AMANA ai kayiwa Daddy dah Mummy alk'awarin zaka r'ikeni AMANA koh? ya Saiyadee nabaka AMANAR kaina, ya Saiyadee nabaka AMANAR kaina, ya Saiyadee nabaka AMANAR kaina, Dan Allah karik'e ni AMANA Saiyadeen Ummu, karik'e ni AMANA!!! tak'arasa magana tanah mai tsananin kuka sosai, jawota yayi jikinsa ya rungume tah kamar zai maidata tah cikin ciki, har tayi tunanin zamewa saita tuno dah nasihar iyayen tah dah en uwa dah abokan arzik'i, madallah Ummulkhair Amarya tagari, Ummunah I love U, Ina sonki Ummunah Insha Allah zan rik'e ki AMANA, anbani AMANAR KI kuma nadauka Ummunah bazan cutar dake bah zan rik'e ki dah so dah kauna kibar yimin asaran hawaye banaso, I love U kinji wifey, k'ank'ame tah yadad'a yi ajikin sah sosai, luf tayi ajikin shi tah k'ank'ame jikin tah waje d'aya, yauwa Allah yakawo mu nazo fad'ar gaskia😌
Ina kuke en mata Ku aramin kunnuwan Ku,
Agaskia yake sabuwar Amarya kina bani mamaki, wai sai kaga ankai mace gidan miji adaren ranar tanah gudun shi koh tanah tsoron shi akan me? shin ai kinsan abinda za ayi tunda Sunnah Ce tah Manzo, kuma anmiki nasiha akai it's very normal kiyi finding d'inshi uncomfortable kuma kiji kunya tunda you are not familiar with it, amman batun tsoro baitaso bah, ai bah dodo kika aura bah kuma koh dodon nema kinsan bazai ajiye ki kamar mudubi yanah kalloh bah saiya kar'bi hakk'in sah, ni gaskia Ummulkhair tabirge ni wannan shine daren tah nafarko agidan Saiyadee ya rungume tah amman batayi kuka akai bah ko tah gudu toh kokuma tayi yunk'urin hanashi wallahi kuyi koyi dah itah, ai ansan abinda zai miki aka kaiki gidan shi tareda guzurin katifa dah bargo, kuma hakan akeso, shiyasa ake Addu'ar zuri'a thaiyiba, kubar gudun mazazen Ku adaren farko bashida wani amfani duk munafirci neh sabida kin riga kinsan abinda akeyi, duk littafan kwanciyar Aure dah kike shiga kasuwa kisiya a'boye dazaran ansaka miki rana fah? Kingama karanta wa zakizo manah dah rainin hankali Abeg ajiye k'auyancin wani guduwa agefe waike adole kinajin tsoro ki kwashi Albarkan mala'ikun Allah! Kuji tsoron Allah adaina dennewa maza hakk'insu sabida kin kar'bi sadakin ki RAW CASH ahannu ooo, ni bah ina nufin kisaki jiki daren farko kiyi sex or romance bah of course it's a new thing for the VIRGINS so it's awkward amman pls kada kinaha mijin ki duk abinda zai miki hakk'in saneh kuma lada zaki samu dahaka nake kiranku akan Kuyi koyi dah Ummulkhair awannan 'bangaren fah tanada wayo, wannan kenan

Matan Aure Ina Yinku fahπŸ™‹πŸΎ, En matah zantashi Sallan dare Allah yakawo nagari mai albarkaπŸ˜πŸ‘„β€

Cigaban Labari @pg12


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

βŒ›12⏳

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 groupies of Mhiss B~hal Novels, Bunch of love deariesπŸ˜πŸ‘„

Ahankali yasake tah yad'ago tah yayi pecking d'intah a cheeks, Ummunah kiyi hak'uri yau banshigo dawuri bah kinji Dan Allah, bakomai nasan yanayin aiki neh ya Saiyadee, tafad'a tanah kalon k'asa sosai yakuma jin tausayin tah yakuma rungume tah, kwanciya tayi ajikin shi tayi shuru tanah tunanin gida, kinci abinci Ummunah? Uhm naci, bawani nan yaushe rabon ki dah abinci daman dachan basan ci kike bah balle yanzu dah aka kawomin keh, ai nasan tunanin barin gida bazai barki bah tashi kici abinci, kallon shi tayi

Please Login or Register in order to submit comment