Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bisa gado aka d'aura tah sannan aka saka matah drip d'aya babban Leda, bayan 30mins har tafara motsi dah magana ahankali take fad'in, Ina Abusaiyeed? Abusaiyeed yakira? Ni ku kiramin Abusaiyeed, shhh midwife Nafeesah tace matah sannan tashiga matah bayanin abinda yasame tah kamar haka,
Toh nafarko dai Malama from what I saw u're ON, kuma MENORRHAGIA is one of the most common types of abnormal bleeding from the uterus, toh in some cases kuma the cause of heavy menstrual bleeding is unknown, in some cases kuma some of the common causes are:
Hormone Imbalance sabida idan ansamu matsalar hormone Imbalance the endometrium develops in excess and eventually sheds by way of heavy menstrual bleeding, and malama kinada Fibroids neh midwife tah tambaya, kai kad'ai Ummulkhair tah iya girgiza wa alamun A'a, toh kidai je kiduba sabida it can happen very fast kinga Fibroid shima yanah kawo much bleeding kinsan shi haihuwa yake dazaran kuma yaje uterus d'inki it can cause heavier than normal or prolonged menstrual bleeding, sai kuma medication U're have to be careful when using drugs especially during menstrual period sabida certain drugs including anti~inflammatory medications and anticoagulants can contribute to heavy or prolonged menstrual bleeding, sannan other medical conditions includes pelvic inflammatory disease (PID), thyroid problems, endometriosis, and liver or kidney disease is likely to be associated with menorrhagia, wannan kenan we have so many others, gaskiya mata we need to be extra careful sako nake isarwa gareku sisters, In severe cases, heavy mensuration can interfere with sleep and daily activities, LADIES blood loss from heavy periods can lead to ANEIMIA, and symptoms are fatigue and shortness of breath. Dan Allah mata mukula sosai kada kiyi amfani dah drugs bah tareda kinyi consulting doctor bah that's very bad U know, kiyi avoiding kayan zak'i in excess kuma make sure ur bleeding is normal! Tnx muhad'u @pg 26


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳26βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 Mhiss B~hal Yes Myself I love Myself like sosai d'innanπŸ™ˆπŸ™Š


Bayan Ummulkhair tagama jin bayanin Midwife Nafeesah, godiya tayi matah har yanzu muryan natah bawani fita yakeba mijin ki fah? Wajan aiki kawai tah iya cewa toh shikenan u're stable Allah ya sauwake zandawo by 09:30pm tunda banida nisa sosai nazo naduba ki, godiya Ummulkhair tayi matah hawaye nah zubar matah tanah tunanin da'ace mijin tah yananan dashi zai matah komai, bak'in tah neh suka dinga matah sannu duk atunanin su zafin ciwo neh, gida suka tsaftace matah tas suka yimata sallama sabida duk dah auren su zani tasamu tad'an rufe jikin tah sannan Affan yashigo, kwance yasame tah kamar yayi kuka duk jikin shi amace waje yasamu yazauna kan kujera sannan yace, "sannu sis ya jikin naki? Alhamdulillah, Affan zo katafi gida dare yayi kaga Mummyn mu hankalin tah zai tashi kuma Dan Allah kada Kafad'a masu komai, Sis bangane kada nafad'a masu bah dah ban manta dah keys d'inah bah fah? wazai san halin dakike ciki kokuma daba mukullin gate d'inki nah mu sanya danawa bah daya kenan, haba sis wlh bakisan yanda hankali nah yatashi bah idan mutum yayi loosing alot of blood mutuwa neh fah saidai kawai Allah ya tsare, naji lilbro we would talk this ova next time pls zo kah tafi, it's late already, yeah zantafi nah yarda amman saikin kira mijin ki sabida gaskia barin ki keh kadai anan gida dah matsala tunda har yanzu mere looking at U ma nasan U're still sick and weak so ki kira yayanmu idan yazo saina tafi kawai, kaje I promise U yakusan zuwa ai midwife takira shi yananan tafe, dak'yar Ummulkhair tasamu Affan ya yarda yaje gida kuma tasa yayi mata alk'awarin bazai fad'awa iyayen su bah, baya tafiyar sah takaici neh yarufe tah asanadiyar rashin wadataccen lokacin dah bata samu daga mijin tah gashi har bak'i neh en unguwa yau suka shiga matrimonial room d'inta harda wanka akayi matah kuma wai mijin tah doctor neh babbah wannan wace irin rayuwa ce mesah Abusaiyeed bazai tsaya ya saurare tabah sabida aikin sah, ita batada gatan lokacin sah saidai jama'a, kuka tafashe dashi sosai anan baccin wahala yayi awon gaba dah itah, sai chan wajajan 10 tafarka jin ana buga k'ofa yanzu tad'an ji dama2 saikuma zazzabi dake k'ok'arin rufe tah tasan bakowa baneh a doorstep illa Midwife saidai batajin zatah iya tashi, ahankali taduba wayan tah taga har izuwa lokacin babu kiran Saiyadee cikin bak'in ciki tah tura masa msg kamar haka,
Eh tabbas aikin kah yanada muhimmancin gaske wanda koh ni banida shi, kazo ka dauki gawata kah binne! Abusaiyeed ina makah fatan Alkhairi! haba Khairiya er arzik'i, bayan tah tura tah kwanta tanajin zuciyar tah kamar zatah buga har yanzu tanaji ana buga k'ofa har aka daina bata iya tashi bah wani baccin neh yakuma d'auke tah, ya Saiyadee yanacan yanata faman aiki yaji shigowar msg amman koh kad'an bai damu yaduba bah sai chan bayan ya amsa wani important call yaga hanging message daga Ummulkhair hakan yasa yabud'e ya karanta, gumi neh yafara keto masa time yaduba yaga 11 har tayi babu abinda yasake yi yad'auko carkeys nashi yayi waje shidai kawai driving yake yanah farautar gidan sah besan abinda yake bah Allah neh kadai yakai shi gida awaje yayi parking yabud'e gidan yashige direct yayi d'akin tah, ahankali yabud'e k'ofa yahango tah abin tausayi kwance akan gado k'arasawa yayi yad'an ta'ba goshin tah yaji zafi kallon tah yake dah drip dake gefenta kunya yaji sanin sarai wani doctor d'in aka samo yayi treating d'inta, ranshi neh yayi bak'i yana tunanin Allah yasah bah namiji baneh yata'ba masah hannun matah wajan saka drip, towel yasamu yasamu d'an k'arrami yasa aruwa yanah saka mata agoshi in other to relief her from slight fever'n daya kamata, cikin bacci taji hakan k'amshin turaren sah neh yasah tasan shine bakowa bah, k'in bud'e idon tah tayi kallon tah yake, k'arshe tagaji tabud'e ido amman tah kauda kai,
"Wifey", yace muryan sa chan k'asan mak'oshi, m so sorry, d'an Allah ki kula ni karna mutu, Ummulkhair babu abinda tace sai wasu hot tears dasuka fara forming a idonta rapidly!


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳27βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 Maman Hanan deary Allahu yabar kauna tnx for being in support deary, Allah yaraya manah Baby Hanan musha biki😻😍

Kwanciya yayi tah abayan tah ya rungume tah kanshi ya zura tah wuyan tah ya k'ank'ame tah bece komai bah sai shak'ar k'amshin tah dayake yi kuka take sosai, har cikin ranshi yaji abin na sukan sah sabida kukan datake, "Ummunah pls" yace, muryan shi chan k'asan mak'oshi, ture shi take dah sauran k'arfin tah amman ina takasa drip d'in taduba taga ai yama k'are hakan yasa tah cire shi ahannu tah dan tasamu daman ture shi dakyau, kallon tah yake dah idanun sa dah sukayi jaa sosai, Ummunah yace kafin ya manna tah ak'irjin sah dah k'arfi duk k'ok'arin tah takasa tashi tureshi take amman ina k'arfin tah bekai bah, rapping d'inta yayi dah hannun shi hiding her in his chest kamar baby, fuskan tah ya d'ago yanah kalo sam tah kauda kai tak'i bari su had'a ido, manna tah yakuma yi ak'irjin sah kamar baby kafin yace, "Ummunah meya sameki kikamin irin wannan mumunar text d'in haka, kinsan bansan yanda nazo gida bah daa kin bari abu yasame ni fah, kinsan yanda kika d'aga min hankali kuwa har yanzu nakasa nutsuwa, waye yayi treating d'inki namiji neh? shuru batace komai bah d'ago tah yayi daga k'irjin sah yarik'e kafad'an tah yace, namiji neh yata'ba minke? shine yata'ba min hannun ki wajan saka drip? Kallon shi tayi angrily tace aiba drip kad'ai bah harda allura ma yayi min a inda kakemin kaima, hannayen shi dake kan Kafad'ar sah taji suna wani rawa jijiyoyin kanshi duk sun mik'e meh kika ce Ummunah yafad'a muryan shi bata fita, maimaita masah tah soma yi kafin tah k'arasa ya manne tah ajikin shi yace, " Ummunah karki k'arasa min idan bakyasan zuciya tah tafashe, hawaye taji yayi dropping abayan tah tasan bah makawa hawayen saneh batasan sanda tah rungume shi bah, wani kishi yakeji kamar yamutu zuciyar sah tayi bak'i, Ummunah yanzu kin kyauta min kenan kinmin adalci?, haba Ummunah babu mata dazasu iya miki allura sai namiji, kaima kah kyauta tafad'a tanah bugun bayan sah nifah Abusaiyeed? idan namutu fah kasan halin danah shiga neh toh indan namijin nefah yake nan yabarni nah mutu, matan mutane nawa keke yiwa allura Abusaiyeed kai barinsu kake su mutu baka basu taimakon gaggawa, shikenan kanka kakeso kishi nah kake kawai lafiya tah fah? nidai banasan gidan kah mutuwa zanyi abanza tanah kaiwa nan tah tashi zatah fita tabar masa d'akin jawota yayi tafad'a kan gado bakin tah yakama yanah sha azazzauce batada k'arfin hanasa shiyasa tayi still zanin jikinta ya kunce yayi wurgi dashi yafara shafan tah tun daga K'asa har sama numfashi kawai yake saukewa gabad'aya yahana tah sakewa kuka tafara masah sabida yanda takejin jikin tah duk babu k'arfi, hankalin shi yad'an tattaro sannan yace, "Ummunah kukan meh kikeyi bafa zan barki bah", nika tashi Abusaiyeed banjin dad'i, bakin tah yakuma kama wa yana sha kamar wanda ya shekara baici abinci bah, hannu ya zira tah k'ark'ashin rigar tah yanah shafa cibiyan tah, hannun shi tah rik'e tanah girgiza masa kai sabida yak'i sakin bakin natah, kwanciya yayi yad'ago tah yadawo dah itah saman shi kallan cikin idonta yake ita kuma tarufe natah, Ummunah bazaki yafe min bah koh? Dan Allah kiyafe ni, wlh yau neh aiki yamin yauwa kuma wlh bansan bakya jin dad'i bah, Ummunah kaf duniya fah kema kinsan babu abinda nake kauna kamar ke, kiyi hak'uri abisa rashin sani hakan tafaru kinji Dan Allah Ummunah kiyafe ni Dan Allah bakin su ya kuma had'ewa yanah hawaye itama tanayi saidah yayi kissing d'inta sosai yasaki bakin natah ahankali yace Ummunah jikin ki akwai zafi sosai, menene koh har yanzu zazza'bin neh, kallon shi take wani sabon kaunar shi yanah d'auwainiyya dah itah, kaci abinci Abusaiyeed?, A'a banci bah nayi breakfast dai @ office karki damu banajin yunwa, kefa kinci? eh banah kira kah bah sanda nakeci mah katuna, kai Ummunah kina nufin tun abincin dake cikin ki kenan? Haba Ummunah baki kyauta bah tun safe Ummunah, d'aga ni toh naje nasamo miki abinda zaki ci! Next Episode @ Pg.28 Happy Reading 2u all Fans


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳28βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS.*
✍🏾[ _PML_ ]✍🏾

{ *We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–*}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 Maman Mannal deary Nagode dah kauna fah, nagaishe ki kyauta babu kud'i Allah yaraya Mannal yakuma raba lafiya sannu dah k'ok'ari dear nahπŸ˜»πŸ’‹πŸ‘„πŸ˜

Mik'e wa yakesan yi amman tah danne sah tafara kissing d'inshi with all that she's got, mamaki neh yacika shi sabida batajin dad'i kuma yayi matah laifi babbah tabbas Ummulkhair bamai rik'o bace, Masha Allah haka akesan MUTUM musanman mah MACE, rik'e tah yayi sosai giving her more access harshen sah tah lalubo tanah suckling on to, babu abinda yake yawo azuciyoyin su sai so dah kauna junan su ji yake kamar ya dauke tah ya maida tah cikin zuciyar sah itah kuma ji take kamar tah maida shi cikin cikin tah, ahankali yaraba bakin su, kallan shi tayi takuma had'e bakin nasu tah nasha kamar bazata sake bah chakulkuli yamata hakan yasah tasake shi tanah dariya sosai, Ummunah bakya son kici abinci koh shiyasa kike tah shan baki nah sabida kada natashi koh? Uhm ai yafi dad'i zan k'oshi dashi, kumatun tah yaja yayi kissing d'inta akan hanci, yace baran naje koh Ummunah cikin nawa yayi flat dah yauwa babu abinci aciki yafad'a yanah shafa cikin tah, cikin mota yaje yaga shawarma dah kilishi wanda ya kar'ba a eatery tun bayan sallan Isha daukowa yayi ya shigar masu dashi ya nufi d'akin tah, yanah zuwa ya tarar dah itah atsaye ajikin window tanah duban stars tah baya ya rungume tah yace "Ummunah cikin nawa babu komai acikin tah kizo kisaka mashi abinci Dan Allah, kinga har shabiyu yakusa fah", goga kanshi yake tayi awuyan tah yana lasan wuyan tah yanah shak'ar k'amshin jikin tah, dariya tayi tace, "meh kake min Abusaiyeed", so dah kauna ya amsa atak'aice, shafar kan shi take yi kafin tah juyo tashige k'irjin shi k'amshi take shak'a tace, "Abusaiyeed?, yace "Na'am wifey" yau bana san k'amshin jikin kah yana min irin nah Asibiti toh shikenan Ummunah zanyi wanka nah chanza kaya nasaka turaren dakike so kinji, uhm naji Abusaiyeed kayi hak'uri sabida period d'inah neh idan inayi bakomai nakeso bah, bakomai sweetheart yauban saka lab wears d'inah baneh shiyasa I perfectly understand ur condition kinji Mylove, batace komai bah sai bakin shi dah tafara sha kuma, gate sukaji ana knocking shine tah saki bakin shi, Ummunah keda bakin nandai yau sai Allah, naje naduba gate koh, A'a tace tareda girgiza kai tace idan 'barayi nefah Abusaiyeed kaga fah dare yayi shabiyu yakusa tafad'a ido rau~rau cike dah tsoro kamar tayi kuka, dariya yayi yajata jikin sah yace "bah 'barayi baneh Ummunah sarkin tsoro kin manta profession d'inah neh?, ur hubby is a doctor maybe wasu neh suke buk'atar help amman zan basu hak'uri nace suje nearby clinic cause my oxygen is also sick 2day kumatun tah yaja yace, "baby lemme check we're keeping them waiting", uhm kawai tace still very scared, yafice yanah zuwa yabud'e yaga dah alamun mata dah miji neh agate matar ce tace sannu Sir. yayinda mijin tah ya mik'awa Abusaiyeed hannu sukayi musabaha, how may I help pls? ya tambaye su with the best niceness in him, actually matata is a Midwife so d'azu matar gidan nan batada lafiya tazo duba tah tayi treating d'inta shine tace, zata dawo toh unfortunately sanda tadawo tah duba tah bata samu shiga bah sabida tayi knocking shuru shine takoma gida yanzu muke kwance and I was asking ya jikin patient d'inta and she was like aina buga k'ofa ba'a bud'e minba so I came back, shine nace mata sam bah ayin haka tah tashi muje nah rakata muji koh lafiya tunda condition dah tasamu lady d'in d'azu was very bad, hannu Saiyadee yakuma mik'a masa cikin tsananin farin ciki suka k'ara gaisawa, pls ku shigo binshi sukayi abaya yayi leading d'insu to main parlour sannan yace bara nakira tah, yanah shiga ciki yatarar Ummulkhair tah shiga wanka komawa yayi yabasu ruwa dah Lemu sannan suka kuma gaisawa kafin yace bara naduba tah, yanah shiga yatarar dah itah tafito tanah goge jikin tah rungume tah yayi murna fal yakashe shi namiji beh ta'ba masa jikin matar sah bah! Hmmm Nawa ooo Abusaiyeed sarkin kishi Abeg Mu had'u Next @ page 29 fansπŸ˜‚


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳29βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 all πŸ’‹#Team# πŸ’‹ Ummulkhair😻 Allah yasah kuyi koyi dah halayyar tah nagari, wlh Inayin ku MASOYA wannan LittafiπŸ™‹πŸ»πŸ™‹πŸ»πŸ™‹πŸ»

Lower lips d'inta yayi sucking kamar nah 5secs kafin ya shafa fuskan tah yayi murmushi, itama murmushin tayi tace,"baby who's at the gate?", bak'i mukayi baby, at this hour tayi lamenting eyes widely, yeah C'mon let's go, jallabiyan tah ya d'auko mara nauyi yazura matah sannan yacire towel d'in tah k'ark'ashi, hijjab yasa matah yace muje Ummunah, dariya tayi takai masa bugu kafin tace, my tampons kamanta am on my period, ohhc whatha f*ck totally forgotten sorry baby yace, kafin yafara fixting matah pad a pant bayan yagama yazo zai saka matah rik'e shi tayi tace, "Abusaiyeed I can do it pls", kallo d'aya yayi matah ya girgiza matah kai sannan ya saka matah, kissing d'inta yak'ara yi sannan ya d'auke tah chak har saida sukaje doorstep d'in main parlour tace alallai saiya ajiye tah tah k'arasa dakan tah dakyar ya yarda ya ajiye tah, sannan suka shiga ciki dah sallama, murna sosai tayi daganin Midwife, duk'ufawa tayi kad'an tah gaida mijin sannan taje tazauna gefen Midwife tace, "Anty ina yini barkan ku dah zuwa ashe kune agate" tafad'a tanah murmushi, ah Masha Allah sister jiki yayi sauk'i Alhamdulillah, ai d'azun nazo around 10pm nabuga nagaji nakoma, kunya neh yarufe tah kafin tace, "m so sorry anty wlh banda strength d'in tashi neh alokacin, bakomai m so glad to see U like this, gaisawa suka kuma yi dah mijin midwife d'in yayi matah ya jiki, sannan Midwife tah shiga yiwa Abusaiyeed bayanin abinda yasami Ummulkhair dah irin mumunar halin data same tah aciki inda tah k'ara dacewa it's very dangerous kamata asamu mai zama dah itah sabida rana irin tah yau, Dr.Saiyadee babu abinda yakeyi sai gumi, he Neva thought the situation was as bad as the midwife's explanations, jiki asanyaye ya amsa dacewar Insha Allah za asamu nima dan yanayin aiki nah neh, Allah dai ya kaddara amman it's been a day yanzu dah tafara mensis and tayi treatment mah I dnt kno what actually happened, sir sorry to ask amman wani aiki kakeyi haka sabida matar kah tunda tah farfad'o sunan kah take tah ambata kuma we were unable to reach U, kai yafara sosawa kunya duk takama shi yarasa yanda zaice shi likita neh, Ummulkhair takula dah hakan tace Anty d'an kasuwa neh baya wuce magrib yake dawowa akwai abinda yake rik'e sa neh kwana biyu shiyasa baya shigowa dawuri, toh shikenan Allahu yak'ara bud'i bara muzamu koma daman maigida nah neh yace sai munzo mun duba ki, godiya ango dah Amarya sukayi sosai sukayi exchanging digits dah mijin midwif d'in, kafin Abusaiyeed yaje yarufe masu k'ofa, ciki yadawo asanyaye kafin nan Ummulkhair takoma d'aki tanah gyara gashin tah, d'akin shi yawuce yaje yayi wanka goge jikin shi yayi yasaka turare yadawo dah shorts nd singlet, yanah shiga yatarar dah itah gaban mirror har tagama drying gashin tah dah hand dryer mai tagama applying about to park her hair, ribbons d'in ya kar'ba yayi mata parking d'in, "kinyi kyau sosai Ummunah" yace har yanzu feeling very bad akan abinda yafaru yaji tausayin tah sosai, k'amshin turaren sah taji tah tashi dah sauri tashige jikin sah tanah shinshina sah, My Abusaiyeed mai k'amshi wlh ina kaunar kah my hubby! Ribbons d'in kanta yacire yanah shafa gashin tah wani k'amshi mai dadi neh katashi kissing d'inta yayi akai yace, "Ummu?" Na'am, I love U, me too hubby, d'azu mesah kika kareni agaban midwife Nafeesah, kai Abusaiyeed toh ni idan kace kai doctor neh zatayi mamaki kuma zatayi makah fad'a nikuma banaso tayi wa miji nah fad'a shiyasa, Ummunah yace, tareda d'ago fuskan tah kallon cikin idon tah yake, kafin yace Ummunah yau nayi laifi babbah gani nake naci AMANAR su daddy, halin dakika shiga yau mai wahala neh Allah yasah Affan yayi mantuwa daya zanyi dah rayuwa tah Ummunah nayi babban laifi wallahi Dan Allah ki duke ni, hannun tah yadauka yanata bugun kanshi ak'irji dah k'arfi, "stop this Abusaiyeed tafad'a tanah kwace hannun tah, Ummunah yau danah rasa ki fah saina fi kowa shan wahala a duniya wlh ina sonki bazan iya rayuwa babu ke bah yafad'a hawaye nah gangaro masa, saurin manne tah ak'irjin shi yayi ya k'ank'ame tah sosai yanah fad'in am so sorry am so sorry wifey kinji! See love πŸ™†πŸΎNext @Pg.30


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳30βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ

Please Login or Register in order to submit comment