Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Allah yayi muku Albarka Allahu yasah ayi asa'a, Ameen yace yayiwa Daddy godiya sosai kana yabar parlour, yanah fita yatarar dah itah dah Affan sai hira suke tanata kyalkyale dariya kamar bah itah tayi kuka d'azun bah, Affan yanah ganin shi yace aw yayanmu har kafito, sannu Bismillah tashi yayi yabasu waje, zama yayi yanata kallon tah kunya Ce takama tah tarufe fuskar tah dasauri tanah dariya, murmushi yayi yace Ummunah yau rowar dariyan kikemin kuma, kinsan yanda nakesan ganin fuskan nan taki d'auke dah dariya kuwa Dan Allah kibud'e fuskar ki nagani koh zand'an ji sauki araina kinji Ummunah, A'a nak'i d'in nima saina rama kaiba sarkin saka mutum kuka bah, tafad'a tanah murgud'a masah baki tareda kauda kanta, dariya yasoma yi hakan yasah tajuyo dah kanta tazuba masah ido, menene kike kallo nah kuma, kema aisaiki daina kallo nah babu ruwan wani dawani, dariya tayi tace Allah Abusaiyeed murmushin kah koh dariya nakesan gani kawai yanah sakamin wani farin ciki dajin dad'i neh, Chab aikuwa bazaki gani bah! baya yajuya matah waishi sam bazata ga fuskan shiba balle murmushi, tuni takoma kallar tausayi tayi shuru sannan tace toh yi hak'uri nadaina, juyowa yayi, sannan tah kalleshi tace, toh bakaine bah kawani cemin bazaka samu zuwa ba bayan kazo kasa naci kuka na'bata kwalliya nah tayi magana idon tah harya soma kawo ruwa, toh yi hak'uri Ummunah Dan Allah kada kimin kuka wlh bansan hawayen ki koh kad'an yazuba ki tausaya min kimin rai, gogewa tayi sannan tayi murmushi tace, toh nadaina sannu dah zuwa ya hanya, amsawa yayi cike dah kauna, drink tadauka zatah bud'e tazuba masah a tumbler yahana tah wai yaci abinci, Ummunah daman haka kika iya miya, kin iya girki fah, murmushi tayi tace nagode Abusaiyeed, kodai funkaso kawai kika iyane naga kin kasa magana, dariya tayi tace eh manah shi kad'ai nah iya sai dafa ruwan zafi, Allah Ummunah toh shikkenan hakan nakesan abina koh babu abinda tah iya, kallon shi tayi tasaki dariya tah kauda kai wai itah kunya,
Amaryatah taji yace anutse dah murmushin sah, dasauri tad'ago kai tanah kallon shi tareda mamakin sunan daya kiratah dashi, shuru tayi hakan yasah yayi murmushi yafad'a matah komai yanda sukayi dah Daddy, wani kunyan kowama taji tanaji barima dayayi matah zancen Lefen tah
kai nidai ahaka nabaro su suna zancen lefe nayi gaba dan naga abin nasu bamai k'arewa baneh daga baya maji shawarar su akan lefen! Ahanya tah nazuwa parlour wajan su Mummy dah Daddy danjin abinda suke tattaunawa nahango Miss biey cholli tanah yiwa su Ummulkhair la'be oh Allah yashirye ki zeesarkie takoya matah😌 halin la'be kuma kuyi ku kawo naku Doctors d'in namuku auren nan nahuta kawai!


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

βŒ›5⏳

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My Flesh and Blood khadeejah Yusuf Ahmad my one nd only Mass communicator with the most Golden voice ever my choosing, My Oxygen, I heart YOU So Much Sweetheart, Allah ya Albarkaci rayuwar ki duniya dah lahira, AMEEN
I Love U So Very Much😍😍😍

Ina shiga ciki natarar dah Mummy dah Daddy sunacan parlour'n Daddy, har Daddy ya fayyace matah komai yanda sukayi dah Dr.Saiyadee, shuru Mummy tayi kanta jingine ajikin kafad'ar mijin natah, haba my dear yanaji kinyi shuru bah magana aisaiki Ce wani abun koh inkika yihakan aisaiki tayar min dah hankali, ajiyar zuciya Mummy tayi tah kalli mijin nata idanun tah duk sun ciko taf dah hawaye, Subhanallahi Alhaji AbuSufyan yace tareda jawo matar tasa jikinsa rarrashin tah yashiga yi harya samu tayi shuru sannan yabuk'aci yaji dalilin kukan tah, shuru tayi kana tace, "kawai ina tsoron auren Ummulkhair dah Dr.Saiyadee neh Nasan yaro neh mai tarbiya dah ladabi dah biyayya kuma nasan suna san junansu but amman kaga he's so occupied with his job that he hardly visits her, kuma am not even sure zai dinga samun time dinta idan sunyi aure kaga nah tambaye tah time dayake komawa gida kullum at night tace 12am, and 12am its already midnight fah sweetheart tafad'a cikin kuka sosai, shhhh Daddy yake cemata sannan tacigaba dacewa yafita dah sassafe kuma yadawo by that time of the night haka zatah dinga zama itah d'aya agidan kullum, zaman auren fah? Baza suyiba sabida aiki sweetheart am not sure about this gaskiya am so confused tak'arasa maganar tah crying profusely, shhhh sosai Alhaji Abusufyan yake rarrashin tah yanah kwantar matah dah hankali, bayan duk sunyi shuru sannan yayi ajiyar zuciya yace, Hadiza kina jina, hak'uri zakiyi daman d'an Adam baya samun komai yanda yaso, kullum arayuwa bakida buri sama dah kisamu Namiji mai ladabi, dah hankali dah Imani wanda zaikula dah 'yarmu, toh yanzu ansame shi yanada, tarbiya, Ilimi nah addini dah boko, yanada aikin yi, yanada gidan dazai ajiye tah, kuma musulmi neh mai imani kema kuma kin tabbatar dah kaunar dayake wa 'yar tamu, shin kin ta'bayin sujjada kin godewa Allah akan wannan qualities d'in nashi? baki ta'bayi bah sabida hankalin ki yanah hangen 'yarmu zatasha wuyan zaman gidansa sabida yanayin aikin sah, toh duk qualities d'in daya had'a asama shine burin kowacce 'yamace kuma iyakar addua dah uwa take nemawa 'yarta kenan akan miji nagari, batun lokacin dayake barin gida yakoma wannan bah hurumin ki baneh ai 'yar tamu tasan dahakan tah amince tanah kaunar shi kuma tayarda tah aureshi kuma tunda har take iya jiranshi yaje gida shabiyun daren kafin suyi waya tofah shi takeso kawai, bafa bashi khairat zamuyi hakannan bah AMANA CE fah( AMANA CE is one of my upcoming novels Insha Allah) kinga kowa yasan nauyin AMANA idan yadauka tareda alk'awarin kulawa dah itah shikenan kawai munamu yanzu shine addua dah fatan Alkhairi agare su sabida yazama dole idan sunyi aure yayi adjusting kuma namiji neh dole idan yanah buk'atar matar sah koh yanasan ganin tah yaje gida, sabida haka abinda nakeso dake kiyi listing kayan kitchen dah duk wani abinda take buk'ata zanbaki kud'in asiya matah Insha Allah, idan yaso saimu siya matah furnitures awajan aboki nah Alhaji Ashraaf Amsaad mai Company'n Furnitures d'in
πŸšͺAmsaad Brand New LondonπŸ›
FurnituresπŸ›‹
(Make ur home🏑 ur palace🏩🏨)

saimuje wajan nashi taza'ba achan kawai koh?
Murmushi Mummy tayi sosai tareda cewa toh dan yanzu hankalin tah yakwanta dah kalaman mijin tah kwanciya tayi jikin shi yakunna musu news suna kallo, Knocking sukaji atare duk suka kalli k'ofar Mummy Ce tayi adjusting zaman tah sannan Daddy yace Bismillah shigo manah, Ummulkhair Ce tashigo dah Sallaman tah durk'usawa tayi, "tace Mummy, Daddy ina yininku, lafiya klau princess sarkin shagwa'ba harkin gama kukan neh, murmushi tayi tace mummy daman zuwa nayi nafad'a muku cewar yace.......
Saikuma tayi shuru tanah raba idanu tashi tayi takoma jikin Mummyn tah tah mak'ale sannan tafad'a matah wani abu akunne dariya Mummy tayi tace toh lefen naki neh bazaki iya had'awa bah har sai kintambaye ni, yanzu ke khairat bakisan abinda kikeso bah waini yaushe zaki girma neh haka, cinno baki tayi waje kamar tayi kuka tace, "Mummy shine nafad'a miki abu akunne shine kika fad'a Daddy yaji koh, kallon tah Mummy tayi tace, "shi Daddyn naki kenan", hijjabin tah tad'an jaa gaba kad'an fuskanta yadaina nunawa sabida wani kunyansu dataji, murmushi Daddy yayi yace toh ai princess dacewa kikayi natoshe kunne nah kawai, tashi tayi dah gudu tafice sai asannan Mummy take cewa Daddy wai Doctor Saiyadee neh yace tayi listing dukkah kayan lefen tah idan tanaso tayi dakanta tayi mishi costing komai zebata kud'in idan kuma bazata iyaba zai saka Aunty sah tayi matah, shide duk abinda takeso yake buk'ata acikin list kuma kaga 'yar taka batasan abinda takeso bah wai saini zanmata, A'a gaskia kiyi matah list d'in aikinfi kowa sanin abinda ake buk'ata tunda ke zaki had'a nah d'anki Affan bansan sankai itama saikin yimata, lallai Alhaji zakah aurar dah Ummulkhair d'inma bazaka dena shagwa'ba tabah toni wannan abu har ina, matse hannun tah yayi cikin nashi yace dear pls kiyi list kibata tabashi sukawo lefen kawai ke kyaji dah kitchen utensils d'in kawai kinji tawan, toh Abban kids d'inah naji, dariya duk sukayi yajawo matarsa jikin sah nima najawo k'ofar nak'ara gaba.

3 weeks later


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

βŒ›6⏳

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My Momma Nafisa Nuhu SadNaf my half my sweetheart Allah yabar kauna 'yar Gatan SadNaf tanah Alfahari dah itah, Sannu dear nah mai kaifin baseerah Allah ya Albarkaci rayuwar ki duniya dah lahira, AMEEN
I Love U So Very Much😍😍😍

3 weeks later
Ummulkhair ce zaune tayi uban tagumi duk tabi tah rame tah lalace hawaye neh yake tsiyaya daga fuskarta shaf tama manta dah AntyMuna dake gabanta, mtww wai Ummulkhair menene hakan akan za ayi miki aure kike manah shegen kukan nan kinbi kin lalace sabida zakije gidan miji akanki akafara neh kokuwa bakya zuwa bikin friends d'inki haka kikaga suna tada hankalin su akan aure, U beta use your brain kifara cin abinci sabida in the next one week kina gidan mijinki haka za akaiki gidan doctor d'in a k'anjame jibi k'ashin wuyanki uwa nayi ajiyar phone d'inah aciki, ga kankanar dah ayaba chan nah yayyanka miki juye gwangwanin peak uku aciki kizauna ki shanye, kallon AntyMuna take kawai takasa daina kukan AntyMuna tah lura dah yanda take duba wayan tah akai akai koda yaushe kuma as soon as tah ajiye phone take fara kuka kasancewar yanzu satin tah biyu agidan tunda akace ansaka date d'in bikin tazo, kallon tuhuma take matah kafin tace Ummulkhair idan kinajin kunyar Mummyn ki bazaki iya fad'a matah abinda ke faruwa bah ni kifad'a min menene matsalar ki, karfa kicutar dakanki abanza speed d'in tears d'intah k'aruwa yayi jikin AntyMuna bah k'arramin mutuwa yayi bah, Ummulkhair koh kinyiwa wani alk'awarin aure neh bayan doctor mesah kike yawan duba phone d'inki akai~akai kamar mara gaskiya, koh bakya san auren doctor kinfasa? duk cikin tambayoyin dah AntyMuna takewa Ummulkhair babu wanda tasamu amsa saidah Ummulkhair tayi kuka mai isanta sannan cikin kakarwa tace Anty Maimuna nashiga uku ina zansaka kaina wallahi tun ranar dah doctor yazonan yace nayi mishi list d'in lefe ban k'ara ganin shibah k'arshe sai Affan nabawa list d'in yakaimasa office, kullum saidai text yanzu kuma sau d'aya muke waya asati wayan ma bayafin 2mins zaicemin he's sleepy he needs to sleep sabida zaje aiki washe gari saidai text kullum cikin bani hak'uri yake wai aiki yamishi yauwa kuma as soon as he gets back home bacci yake kwashe shi due to much stress wai natausaya masah namishi Uziri, but Anty am confused at this very stage I can't, yanzu nake buk'atan Abusaiyeed yanuna min irin kaunar dayake min nakusan rabuwa dah iyayen nah zuwa gidanshi shin wani irin rayuwa zamuyi dashi agidan ni ina ganin yakamata ace no matter how busy he can be yayi creating time for this very special events of our life is not as if we are going to get married thrice Anty wlh am scared nah rikice waishi Abusaiyeed baya ganewa neh dawanne zanji barin iyaye nah koh halin daya jefani bashida emotions neh koyaya?tah k'arashe maganar tanah tsananin kuka, rungume tah AntyMuna tayi tanah rarrashin tah tabbas tasan wannan bah k'arramin zance baneh ace biki saura 1week babu labarin ango tun 3weeks back and kuma suna gari d'aya bawaiba wannan wani irin aiki neh haka, ajiyar zuciya AntyMuna tayi sannan tace khairat are U really sure about getting into this? I fear for U dear, its so Unfortunate ace mijinki baisan bikin ku yakusa bah, kada kije gidanshi asamu matsala fah idan bazaiyuba afasa mu farincikin ki mukeso nisaina gudu dake abu maisauk'i!
A'a Anty Maimuna wallahi ina san Abusaiyeed fiyeda tunanin ki wlh ina kaunar shi bazan iya rayuwa tah babu shiba shinake so nah aura idan baku auramin shiba zan shiga mawuyacin hali ni bazan iya barin garin dayake bama, itadai AntyMuna kallon tah take baki wangalau cike dah mamaki kafin tace wani abu sukaji anabuga k'ofa shigo cewar AntyMuna, Mummy Ce tashigo dah sallaman tah, kallon khairat tayi wanda har yanzu takasa stopping tears d'inta sannan tace aw kuka kikeyi? zakima daina neh, Maimuna kibar khairat indai itace zaki gaji, daman zuwa nayi nah tambaye ki za aje bugo miki katin events d'inki ayi harda nah d'aurin auren sabida banga alamun mijinki yasan dah bikin nanba, kai ak'asa tace Mummy Kuyi hak'uri zankira shi naji aiki neh yayi masah yauwa, toh Allah yakyauta, ina jiranki fah Mummy tace sannan tafice abinta, tanah fita Ummulkhair tafashe dah sabon kuka tace AntyMuna Kinga irinta koh, katin d'aurin auren nasama dayakamata ace angama rabawa en uwa dah abokan arzik'i bai bugo bah, shuru AntyMuna tayi kamun tace lefenki fah, bayan ankawo baizoba, eh baizoba amman yazuba min kaya masu kyau kuma komai awadace kinga fah babu abinda bansa alist bah amman still saida aka k'ara dah abinda babu cikin list d'inmu, eh hakane tabbas lefenki yayi kyau dan babu inda bazai shigaba, hakanma yanuna yanah kaunar ki tunda baya kyashin yimiki abu kona nawane wani namijin yanada shi amman sabida yadauki yiwa matarsa abu Asara bazaiyiba (Maza Ku Gyara Hali), hakane Anty daman yanada zuciyar yineh yakan fad'amin dukkan mai nema yanah tareda samu kuma maibayar wa baya rasawa, toh amman atimes banah gane Abusaiyeed wlh dabadan naga yanda iyayen sah suka tak'ura ayi wannan auren bah toh dacewa zanyi Dr.Saiyadee ya yaudare ni yagudu yafasa aurena iyayen shine kawai suke k'arfafa manah gwiwa kullum yace aiki~aiki it's sickening wlh, pls shhhhh dear dauko wayarki ki kirashi yanzu, batayi niyya bah dan tasan abanza amman kawai tah dauko dan batasan tah musawa Antyn tah kiranshi tashiga yi lucky her tayi mamaki sosai yayi picking,
Hello Ummunah kokuma nace Amaryatah wanne kikafi so,
Rai a'bace tace ni badan hakan nakira kabah kah kawo katin d'aurin auren za arabawa mutan arzik'i,
Ummunah fad'a mukayi neh I dnt get U why being so naive u're acting strange wifey
U really got some nerves Abusaiyeed kanada bakin tamabaya namah,
Alright am so sorry I kno its all about rashin zuwana kiyi hak'uri sha'anin aiki neh kud'ad'en danah miki transfer zasu isheki koh, pls if U need anything don't hesitate to text me zanyi transfer immediately,
And kuma about the Iβ€’V wlh deary bansamu time d'in bugawa bah zantura miki kud'i kutaya ni buga wanda za araba anan idan yaso ni I will juz invite my friends nd colleagues via text messages
Ummulkhair juz couldn't believe her ears batasan sanda tafashe dah kuka mai k'ona raiba,
Hankali atashe yasoma cewa Ummunah wani abun namiki neh? Dan Allah kiyi hak'uri U kno I love U pls halt those tears wlh aiki neh, Ummunah idan bah aiki bah akwai abinda zai nisanta ni dakene for 3 good weeks aisaidai aikin!
Cikin kuka Ummulkhair tace wallahi Abusaiyeed I promise U idan har baka kawo katin d'aurinmu this night bah nafasa wannan auren har abada!


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

βŒ›7⏳

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My deary khadeejah Nakundu my one nd only Rigima girl, with the most confident character ever, 'yar Gatan Mhiss B~hal, Allah yajik'an Momma yahad'a Ku Aljanna Allah ya Albarkaci rayuwar ki duniya dah lahira daduk abinda kikasa agaba, AMEEN
I Love U So Very Much dije😍😍😍

Wayar tah jefar k'asa tanah kuka sosai, tuni jikin Dr.Saiyadee yafara rawa duk yarasa inda zai saka kansa wani zufa neh ke keto masah tako ina he can't even stand on his own yayi loosing feet balance gabad'aya, Sudais abokin saneh yayi saurin rik'eshi zaunar dashi yayi kan kujera saidai dukda azaune yake baidaina jin jiri bah saima abinda yayi gaba, Man put urself together what's wrong haka menene cewar sudais cikin rud'ani, hannun shi Dr.Saiyadee yarik'e cike dah rud'ani idon shi yacika taf dah hawaye yace, "wai bazata aure nibah tafasa friend wallahi bazan iya rayuwa bah Ummunah bah she's my happiness, she's all I ever wanted bazaka gane farin cikin datake sakani bah idan tak'i aurena tah ina zanfara in fact zuciya nah fashewa zaiyi kawai namutu, Ummunah Ce Ummunah Ce babu wanda zan iya barwa, Ina sonta ina kaunar tah tawace tawace!!! sosai sudais yatausaya masah ruwan sanyi yayi saurin bashi bayan yad'an samu nutsuwa neh yake tambayar sah abinda yahad'a su dah Ummulkhair a hankali yake fad'a masah abinda yafaru Sudais shima saida ranshi yaso ya'baci sabida it doesn't make any senses ace mutum bashida time nah buga katin d'aurin auren sah, haba friend wlh baka kyauta matah bah aidole tayi fushi idan da k'anwata Ce wlh bazan bakaba saidai kayi hak'uri tashi muje duk inda zamu samo kati Emergency yau sai anbuga manah, wlh tanah hak'uri dakai sosai kuma shiyasa kasamu damar yimatan hakan daa kanayin 3weeks d'in kafin kaje wajanta amman lokacin ba ayi fixing date d'in bikinku bah amman yanzu neh yakama ace kanah sintirin zuwa harsai tah dakatar dakai gaskia bakah kyauta bah tashi muje, jikin shi nah rawa yamik'e yace muje Dan Allah friend am confused tashi sukayi Sudais yakarbi mukullin mota yayi driving dan yakula Dr.Saiyadee ba iyawa zaiyi bah haka suka dinga yawo harsuka samu wajan printing nah
{Deejjah's pinkflaw Printing Materials}
Anan suka samu aka buga masu kati harda jakama sudais yabada ayi amatsayin gudumowar shi saidai jakan ranar laraba zai amso amman saida sukayi adding to the original amount, aikuwa Dr.Saiyadee cikin hanzari yakalli Sudais yace muje yisauri Dan Allah Ummulkhair tanah jirana pls friend, sallan fah Saiyadee bazakayi Magriba bah? A'a muje idan munje kawuce masjid ni zanyi awajan tah, girgiza kai yayi yace kaga amfanin zama dah iyali kenan saikasan damuwan su Dan Allah koh kunyi auren tryna adjust friend, shuru yayi kawai kafin daga bisani yace pls k'ara speed d'inka pls, within a short period of time saigasu ak'ofar gidansu Ummulkhair, Affan neh yaganshi yayi saurin kar'ban shi tah back door yabud'e masah sitting room kasancewar bak'i sunfara cika gidan, gaisawa sukayi saidai Affan yaga yanayin sah, shiru kawai yayi yace bara nakira tah gabad'aya kasa zama yayi saikai kawo yakeyi,
Ummulkhair kuwa cewa tayi sam babu inda zataje Affan ya kar'bo katin kawai idan kuma babu ga lefensa yawuce dashi tafasa auren wallahi, saidai AntyMuna tashawo kanta dakyar sannan tah dauki hijjab d'inta tawuce sitting room, shiga ciki tayi aiyana hango tah yanufo tah kamar zaitashi sama hannun tah yarik'e a rikice yace Ummunah wai bazaki aureni bah, Ummunah dagaske neh? harga Allah taji yausayin sah aranta sabida batah ta'ba ganin shi cikin wannan yanayin bah duk ya rikice idanunsa sun rina zuwa jaa gashi sun cika taf dah hawaye, kauda kanta tayi cikin hawaye tace bani katin idan kuma babu nasa Affan yafito makah dah lefenka, k'asa yayi akan gwiwowin sah gabad'aya jiyayi kamar blood yadaina running a vein d'insa, Ummunah dagaske bazaki tausaya minbah ai ina tunanin masoya sunayiwa junansu uzuri wlh bazan iya rayuwa tah babu ke akusa dani bah yak'arashe maganar yanah maijin wani zazza'bi, k'asa itama tayi cikin kuka tanah kallon shi tace wasa nake makah Inasan kah nima bazan iya rayuwa tah babu kaiba amman Dan Allah kadinga kyautata min ya Saiyadee, kaima kasan kafisan aikin kah akaina amman Dan Allah kadaina nunamin hakan kaji alfarma nake rok'an kah pls Mylove, kuka sosai take, jikinshi sosai yamutu jiyake kamar yajawo tah jikin sah hakan kawai ya danne yazuba matah ido jakar hannun sah d'an k'arramin yamik'a matah tah kar'ba katine nah d'aurin aure mai kyaun gaske yasha ado d'iba tayi aciki tabasa kamar guda 120, sannan tayi murmushi tace Mungode Allah yasanya Alkhairin sah aciki Allah yasah ayi asa'a, harta tashi zatah fita yamik'e arikice yace Ummunah zaki aureni zaki zauna dani har k'arshen rayuwa tah, wlh Ummunah ina sonki sosai pls Ummunah Dan Allah kirufa min asiri muyi auren nan cike dah tausayin sah tace, indai zancen soneh toh 'bayan kai Abusaiyeed duk wani namiji dutse nake daukan shi arayuwa tah kainake so kai zuciya tah taza'ba zan aure kah kuma zanyi hak'urin zama dakai Insha Allah, tanah kaiwa nan tah kwaci hannun tah tafice dasauri, saida yadau time sosai kafin ya iya barin cikin gidan cikin mota yasamu abokin nashi, suna fita daga unguwan su Ummulkhair Sudais ya tambaye shi koh gida zasu wuce and his reply was A'a Asibiti zan koma inada aiki akwai patients suna jirana shidai Sudais kam mamaki yacika shi amman bace masah komai ba yawuce dashi International Clinics and Maternity straight!

Ranar Biki


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

βŒ›8⏳

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS


Please Login or Register in order to submit comment