Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

AntyMuna dah sabon layin tah, gaisawa sukayi inda tadinga yi mata fad'a akan tayi facing karatun tah tabar zancen Abusaiyeed for a while, godiya tayi kuma tace, mata Insha Allah komai yawuce! Next on MDS @page59 Stay Blessed pumpkinsπŸ™‹πŸ»


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’•πŸ’ž
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳59βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My fans all ova tnx for the birthday wishes God bless u all, stay blessed Mhiss B~hal cares🀞

Waya tah ajiye tayi ajiyan zuciya, shuru tayi tabuga uban tagumi tanah kallon k'asa hawaye neh yasoma gangaro matah saurin sharewa tasoma yi, Amrah ce tazauna gefen tah tace, "Antynmu Dan Allah kiyi hak'uri kidaina kuka, kinga program d'inki nah shekara d'aya neh idan kika saka damuwa aranki wlh sai kinfi hakan karatu baya yiwa dah damuwa kicire komai aranki idan kika saba shikenan, murmushi tayi tace, "tashi mu kimtsa kayan mu" a'a Antynmu ki cigaba dah hutawa zan shirya manah komai, sai nazo nad'aura manah abinci, kinga baki gama samun sauk'i bah, murmushi tayi tace, dakin barni ma zanyi, kan gado takoma tah kwanta tah d'aura hannun tah bisa cikin tah tanah tunanin yanzu d'aa yafita acikin tah, Addu'a tayi Allah yasa hakan shine mafi Alkhairi, kira neh yashigo wayan tah tanah dubawa taga numban Mummyn tah, cike dah tsantsar farin ciki tayi hamdala tareda picking tafara magana kamar haka, Mummynah kece? Y kk, nan suka gaisa da Mummy tah sheda matah cewa Hajiya Humaira yanzu tabar gidansu kuma tamata bayanin komai, cewar kada tadamu ita tasan abinda zatayi kada Abbansu yanemi Abusaiyeed, sabida batasan yasan whereabouts d'inta, toh Ummulkhair tah amsa ahankali tanah tunanin koh wani hali Abusaiyeed d'inta yake yanzu tasan komin banza baya cikin hayyacin sa, hawaye nah d'igar mata suka k'arasa waya dah Mummy akan cewar idan tahuta su cigaba anjima, hannun tah karkarwa yakeyi tafara rubuta numban Abusaiyeed tazo zatayi dailing kenan taji an karbe wayan dasauri, d'agowa tayi taci karo dah Amrah tanah girgiza mata kai, kuka tafashe dashi anan tayi mai isarta har bacci yayi gaba dah itah,
Ab'angaren Hajiya Humaira kuwa sam tausayin d'anta yahana tah sakat gabad'aya yabi ya lalace kuma kowa yanzu indai macece toh kuwa koma yaya take Ummulkhair yake kiranta, abun kamar yata'ba shi akai gashi saidai yagaya wa mutane ataimaka mishi dah Neman matar sa yakasa kai zancen gidan radio, sabida Hajiya Humaira tace, idan Iyayen tah sukaji wlh zai biyasu ersu dan har warning takora mishi akan kada yak'ara zuwa gidan su Ummulkhair Koya kira wani nata tunda bashida means of providing her, kuma tanuna mishi bah wasa takeba saiya nemo matah Ummulkhair dan zancen zata kaishi kotu bai mutu bah, kuka sosai yake kamar yaro, k'afar Hajiya Humaira yakama yace, "Ummunah ki taimaka min anemo min Ummunah, Ummunah pls I miss Ummunah" kallon shi take duk abin tausayi yawani koma k'ashi dah rai, aw yanzun nima Sunan nawa yakoma Ummunah? Toh Son tnx for the promotion bani hanya nawuce Hajiya Humaira ta k'arasa magana tanah wuce wa d'akin tah, Amal ce tazo tafad'a jikin shi tanah kuka, tana cewa yayanmu zan tayaka Addu'a Insha Allah za aganta, hannu tasa tanah share masa hawaye tanah fad'in kabaryin kuka ALLAH YANA TARE DA DUKKAN MAI HAKURI, toh lilsis bara naje idan Bilal yadawo kice yasame ni a office, tom yaya tekia kaji, "uhm bye tnx for ur care" yace, yanah pecking hannun tah, zama tayi tafara ganin laifin Ummansu wai antura Amrah karatu bayan ana Neman matar yaya, daidai nan kuwa Hajiya Humaira tafito kunna 6pm news, Ummanmu Amal tafad'a tanah zumburo baki kamar tsuliyar kaza, "yes am all ears" cewar Hajiya Humaira, gaskia Ummanmu akanme ba aga matar yayanmu bah kuma kiwani ce Ya Amrah taje Nijar karatu? Aw haba daman ba aga matar yayanku bah, chab lallai bah shakka Allah ya bayyana tah nikam 'yata tah tafi karatu Allah ya tayani yimata jagora, kinsan dake banida labarin b'atawar tah, Shuru Amal tayi tanah mamakin Hajiya Humaira can be complicating atimes dan ita tafad'a mata matar yayansu tab'ata amman gashi koh ajikin tah yanzu, kallon Hajiya Humaira tayi taga she's engaged to TV kuma bata damuba, tashi sakarai mara aikin yi kije kid'aura manah tuwon dare kafin nayi ball dake tunda bakisan problem naki bah, so sabida carelessness d'in brothern ku zan ajiye d'iya ta tasamu admission kartayi karatu? Ki bari idan yazo turn d'inki saiki fasa karatun gabad'aya ma ki tare gidan Yayan naki amman nikam badani bah, Amrah tana chan, ki tashi kada girkin yayi dare fah, Ummanmu kiyi hak'uri tace, tareda wucewa kitchen,
Bilal neh yashiga Asibitin International Office d'in Dr. Saiyadee yawuce straight knocking yaketa yi shuru amman babu wanda ya amsa Dr. Hamza neh yazo wucewa yace dashi kashiga kawai yana ciki yayi nisa atunani, gaisawa sukayi dah Bilal sannan yamishi godiya yashige ciki dah sallama, zama yayi akujerar dake facing Abusaiyeed next on MDS @page60 Fans Ina Gaisuwa faπŸ‘―πŸ™‹πŸ»


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳60βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 all fans of all writers, Stay Blessed we appreciate All Your Love and Care towards UsπŸ’‹πŸ˜˜πŸ˜


Yaya Ina wuni? Y aiki? Ahankali Abusaiyeed yad'ago kanshi daga kan table red eyes d'inshi yasauke akan Bilal ga jijiyoyin shi duk sun tashi dah alamun yauma kukan yayi, ina zanganta shine tambayar dah yayiwa Bilal kai tsaye, Bilal kuwa cike dajin tausayin Yayan nashi yace, "yaya zamu ganta Insha Allah, Allah zai bayyana manah itah" tashi yayi yanah tangal tangal saurin taimaka masa Bilal yayi yana cewa ina zakaje, Neman Ummunah ya amsa atakaice, key d'in mota ya karb'a ahannun sa yakai shi waje, bayan sun isa bakin mota yakai shi passenger side ya ajiye shi yadawo driver's side yabud'e yazauna kafin yatada mota ya kalle shi yace, "yaya karage damuwa zazzabi neh fah ajikin kah sosai, nasani this days am always like that i will in drip Myself tonight, "but amman yaya this wunt help u know? kawai mudage dah Addu'a, Allah will see us through", muje kasha iska tun d'azu kana zaune a office cikin damuwa, favorite places d'in dasuke zuwa dah Ummulkhair yadinga cewa akaishi kawai da anje yaga wajan shikenan, daidai wajan dangi Oasis yaga wata yarinya tabaya kamar Ummulkhair tanah k'ok'arin shiga Oasis, saurin fita yayi amota ya fisgota kafin tah shiga ciki yanah fad'in "Ummunah Ummunah" juyowa tayi afusace tah d'aga hannun zata sharara masa mari Bilal yarik'e tah gum, hak'uri yadinga bata yana cewa yad'auka matar shi ce sabida dah alamun jarababbiya ce dan har tafara making scenes awajan tanah cewa bashida idone kawai dai d'an iska neh, haka suka bar cikin crowd d'in dasuka farayin cha, mota Bilal yafisga suka wuce kings guest house, d'aki yabiya musu suka shiga abinci yayi wa Abusaiyeed order bayan dole yayi masa akan saiya ci, haka yadinga bashi baki yana feeding d'insa harya samu yaci Rabin plate, magunguna yasha sannan ya kwanta yayi bacci, zama Bilal yayi yana tunanin tah inda zai bullowa zancen, waya yad'auka yakira layin Amrah zasu gaisa, wayar koh tanah hannun Ummulkhair tana cikin karb'an Apps taga yaya Bilal calling mik'a mata tayi, takarb'a cike dah murna amman saita koma d'aki daga parlour yaya yakuke nayi missing d'inku ina Ummanmu dah yayanmu duk lafiya kowa dear, y kk, y new environment hope U're enjoying ur new home, uhm not bad amman kasan home sweet home, I miss u guys har kuka fa nayi, dariya yayi yace, "U beta know what U're duin unserious U harkin fara kuka keda zakiyi 3~4years? Tighten ur belt make good frnds and start enjoying ur stay, hmmm yaya u're not remorseful fah, U're being unfair not that I've left home for long juz yesterday so it isn't bad to miss home badly Instantly, I can still smell home on my body and cloths so it wunt be easy, shuru spoilt girl bakisan kamar ki tanada yara uku a kauye bah, eh man yaya kaima kuma kamar kah kanada mata biyu, gona biyar dah jaki uku awani k'auyen, kutume amman kin cuce ni yasin jaki fah?, dariya Amrah tafara yi sosai, kuma dallah jakuna uku ake cewa ba jaki uku bah, whatever yaya I dnt care, Ok babe anyi raha yawuce kinsan meh? About matar yaya har yanzu shuru ba aganta bafa kuma bamusan yanda zamuyi bah, yanzu hakama ma he's critically sick and he's been lyk dat ol dis while, hmmmm yayaB am also very worried about yayanmu fah I kno he loves his wife so much the problem here is dat we dnt even kno how to locate her, no one knows her whereabouts, kamar kinsan problem d'inah sis idan nemanta zamuyi where are we starting from, Astagfurillah we dnt even kno if she's alive or dead sis, she's alive ma Insha Allah Amrah tah amsa ad'an tsorace, yaya note nakeyi we talk later, Ok anyhow I go hala U, yawwa inaso nah tambaye ki mesah kika tafi bakiwa yayanmu sallama bah, am sorry bros u know Mom she dnt give a damn about anything like seriously i was intending to but she stopped me, Ok I kno that's bcax she's very angry at him for being careless juz tekia and read hard copy all ur missed notes kinji?, Ok yaya bye, saurin kashe wayan Amrah tayi sai asannan tah samu kwanciyar hankali daa gani take asirin tah zai tonu sabida Ummulkhair zata iya shigowa tamata magana at any time, gashi Hajiya Humaira tace idan tasake aka gane Ummulkhair na tareda itah koda kuwa tah waya neh toh purnishment d'inta shine daga Maryam Abacha zuwa d'akin idi mai gadi straightπŸ˜‚ amatsayin matar shi, Madam Hajiya Humaira kina wuta fah gaskia U Sef go last pass corruption! Parlour takoma tah tarar Ummulkhair tanah game dah wayar tah, Antyn mu nadawo yauwa sannun ki, ya mutanen gidan suke hope everyone is juz as expected, uhm dear duk suna lfy, wayan tah mik'a mata nan take gayawa Ummulkhair primary sch frnd d'inta takusan k'arasowa, murna Ummulkhair tah tayata tace dafatan zata kawo miki notes d'in dakika yi missing daiko? Eh Antynmu zata kawomin ai ajinmu d'aya ma tunda course d'aya muke kuma same level also, kinga kekam kinji dad'in ki harkin samu frnd nikam bansani bah koh akwai wanda nasani sai gobe idan nashiga sch zangani, Allah dai yahad'a ni dah nagari, Ameen sweetheart Anty, dariya Ummulkhair tayi tace su tashi suyi sallah!

God bless My Fans I dey hail wuna oo, wuna go last pass corruption Mhiss B~hal dey greet oooπŸ‘― πŸ™‹πŸ» mek we meet sharply sharply 4 pg61


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳61βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My Sweet Groupies of Matar Dr Saiyadee Novel, I Love You Guys, 10x for all the birthday wishes Wuna go last pass corruption ehnπŸ‘―


Yau Wednesday ranar dah Ummulkhair dah Amrah zasu fara shiga class, tun karfe hudu suka tashi suka shirya sukayi breakfast sannan sukayi alwala suka fara sallah tun kafin ayi asuba harta tarar dasu akan darduma, bayan sallan Asuba basu tashi daga kan sallaya bah haka suka dinga yin karatun Alkur'ani kowacce muryan tah mai sanyaya zuciya, dagewa sukayi dah rok'an Allah akan sa'a dah samun abinda yakaisu Nijar, musamman ma Ummulkhair haka tadinga hawaye tanah rok'an Allah akan yasa tayi nasarar cire Abusaiyeed aranta har zuwa lokacin dazata gama dan kada yashafi karatun tah, haka suka dinga karatun Alkur'ani mai girma dah Addu'oi, har saida k'arfe shida dah rabi yayi kuma lectures d'insu nah 7am neh, tashi sukayi suka kama hanya, suna isa makaranta suka tarar dah Fadeelarh k'awar Amrah abakin department d'insu nah criminology&Sociology cikin murna suka kuma rungumar juna kamar bah jiya tazo musu bah, itadai Ummulkhair kallon su kawai take dan duk basufi k'awayen taba kasan cewar kusan shekarun su d'aya, murmushi tayi tace, "toh ni bazaku rakani department d'in Medical laboratory science bah? Eyyah Antynmu health line kike alright let's move this way tace tanah nuna musu wani hanya, basuyi wani tafiya bah suka isa wajan, wow Ummulkhair tayi exclaiming sabida yanda department d'in yamata, YOUR HEALTH MATTERS TO US! Abinda Ummulkhair taga an rubuta Asama kenan, muje muduba side d'in en medical laboratory science kinsan dukkah health line d'inneh anan shima suna shiga sukaga gini MLS atsaye agaban wani Mighty building hakan yatabbatar musu dacewa sunzo inda suke nema, nan sukayi sallama dasu Amrah dan suma sunada lectures tafiya sukayi bayan sunyi clarifying meeting point idan sun gama, kallo tah tsaya taga yi shima babban waje neh sosai, time table d'in jikin notice board d'in waje taduba taga nah en masters nan taga wata mata tace, "excuse me ma'am", sure how may I be of help? Pls ma'am do U know where I can locate Faraday's theatre? Yes sure ova there tah nuna mata dah yatsa, Faraday's theatre taga ansaka asaman wajan nan tasan tazo venue d'in lectures data gani, batare dah b'ata lokaci bah tace tnx tashiga ciki tasamu kujera agaba tah zauna dah Bismillah, kuka tafashe dashi ganin sabon waje kuma babu wanda tasani dariya en aji suka fara yimata, U're such a bad class why on earth are laughing she's crying for God's sake show some care, dariya suka kuma yi suna fad'in hey Asshole dis is not juz some degree class, it's a Masters degree class meaning she's been to a higher Institution b4, so why the tears nan suka kuma fashewa dah dariya, wacce take musu magana neh takoma gefen tah tace hey tanah taping bayan tah ahankali, daga jin muryan tah Ummulkhair tasan cewa India ce, d'agowa tayi, tayi murmushin dakyar, I love ur black shine abinda lady d'in tafara cewa Ummulkhair, murmushi Ummulkhair tayi tace, "tnx" and me I love U tace tanah pointing d'inta, dariya India d'in tayi tace, oh c'mon u dnt mean it, am serious Ummulkhair tace tanah dariya, dariya duk su biyun sukayi, so what's ur name and where are u from, itadai Ummulkhair kallon tah take tanah fad'i aranta Allah kenan yayi fari yayi bak'i yayi dogo yayi gajere, yayi mai kyau yayi mara kyau, yayi mai k'iba yayi mara k'iba, yayi mai gashi yayi mara gashi yayi kuma wasu kamar su sukace gayanda sukeso suzama, sai kuma tayi murmushi tace U're extra beautiful, U're fair, tall, u got nice shape hair, big eyes and all the stuffs, dariya tayi tace, "babe will u juz stop teasing me already" No but the TRUEFACT Ummulkhair tafad'a in a whisper, Am Ummulkhair From Kano in Nigeria, A Muslim am 20years old, am married, U? Oh no wait a minute did u juz say married? Uhm is dat a prob? Actually no but U look single so are U here with ur husband? No he's in Nigeria, wow I love dat, do U have a child? No I dnt not yet, and U tell me about urself Ummulkhair tace, Ok am Ameesha saleem Kumar, my frnds call me Sunita am from New Delhi am India, am also single, 21 years old, a Muslim, and juz like U am here for my masters degree, Nice meeting U, so are we friends now? Uhm yes good to go cewar Ummulkhair, Murmushi sukayi sannan suka gyara zama jin shigowar Mrs Farhan wacce harta yi shirin fara lectures! Next on MDS@Pg62 Stay Blessed Fans πŸ™‹πŸ»


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳62βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 berries ZeeSarki, Deejah Nakundu, Miss Biey cholli, Ayeesha, Hassyluv, Fateemah Dikko, Maman Sadeeq Lagos, Maman Hanan, Sahla Maman Abdulnaeem, Bithu Uthman stay blessed I cherish U guys alot All of wuna Go Last Pass Corruption😻

Bayan sun gama lectures Ameesha tah rik'e Hannun Ummulkhair suna zagaye cikin makaranta koh ina tah nuna matah, kafin su tsaya wani lovers joint suyi order'n ice cream nanma Ameesha ce tayi treating d'insu, sosai Ummulkhair taji dad'in yanda Ameesha ke sonta saidai kawai sunan neh yake d'an bata wuyan kira, dan duk sanda takira sai Ummulkhair tayi mata dariya, haka kuwa harsun shak'u kamar sun dad'e da sanin junan su, awajan Ummulkhair taga wani wanda yasa irin turaren Abusaiyeed kuka tafashe dashi sosai sabida yanda hakan yatada mata dah tsohon ciwo, Ameesha haka tadinga rarrashin tah tana bata hak'uri har tasamu tayi shuru, saidai tak'oshi dah kuka har fuskan tah yakumbura,
5 Months Later
Ummulkhair tayi k'iba, tayi bulbul abunta, wani fresh tak'ara yi sosai saidai bah k'arramin wahala tasha bah kafin tah iya cire Abusaiyeed daga ranta, tasha wuya kafin tah iya Sakai sosai a karatun tah saidai bata bar yimasa Addu'a bah, kullum saita rok'i Allah yakare sah aduk inda yake, batada wani damuwa sosai cax kullum tanah waya dah Mummyn tah, hakama Hajiya Humaira dah AntyMuna kusan Kullum saisunyi waya, AntyMuna kullum batada aiki sai dad'a koyawa Ummulkhair zaman gidan miji, yanzu dai suna Hutun 1st semester amman sam Hajiya Humaira tah hana su sudawo Nigeria sabida sam batasan abinda zaiyi distracting d'in Ummulkhair danhaka tace saita gama gabad'aya, kaf Nijar batada k'awa kamar Ameesha dan wannan samestern ma Ameesha bataje Hutu New Delhi bah tanah gidansu Ummulkhair sai faman karatu sukeyi kasan cewar medical laboratory science bah k'arramin course baneh kuma gashi masters d'insu nah 1year program neh so basuda time d'in wasa lecturers suna gwara Kansu sosai, k'awancen Ummulkhair dah Ameesha yana bawa kowa mamaki, shak'uwa takai shak'uwa har Ameeshkhair ake kiran su suma kuma haka suke addressing junansu, duk wani abincin Nigeria suka koyawa Ameesha yanda akeyi kuma duk tah iya cinsu musamman ma tuwo dah miya, tah iyacin tuwo kowani iri dah miya, abin nasu dai gwanin sha'awa ab'angaren Amrah kuma komai yana tafiya daidai, tanah k'ok'ari sosai, point d'inta yana kyau sosai dan itama bata wasa kanta yanaja sosai, Hajiya Humaira tanajin dad'in yanda suke ja sosai, Ameesha ce take leading a department d'insu followed by Ummulkhair, itakuma Amrah wasu maza neh uku ahead of her, har kyauta hajiya Humaira tace zata masu sabida murna yanda suke sakata farin ciki,
Ab'angaren Dr. Saiyadee wannan wata biyar d'in dayayi babu Ummulkhair duk yafita ahaiyacin sah, duk sanda zaiyi prescription nah magani Ummulkhair yake rubutawa patients sunayi wa other doctors complain amman saidai abasu hak'uri agaya masu matsalar shi, toh yanzu harsun saba komai Ummulkhair in fact signature d'inshi ma yakoma Ummulkhair, gidansu yabari gabad'aya wai bazai iya rayuwa bah Ummulkhair aciki bah, yakoma rayuwar sah a hotel idan yagaji dah wannan yakoma wancan, duk yabi yarame baya wani cin abinci, kowa yaganshi toh indai yasan shi daa saiya tausaya masa kullum yana tafe dah hoton Ummulkhair ahannun sah, yana cikin tsaka dah magana kawai saiya anbaci Ummulkhair kokuma idan yaga bak'ar mace yace ga Ummulkhair chan, gashi baya fasa kuka kullum saiyayi kuka akan b'atawar tah, duk tsakiyar dare saiyayi nafilfili dah Addu'oi akan Allah ya bayyana tah, itah kanta Hajiya Humaira tanah tausaya masa sabida taga halin daya shiga akan Ummulkhair, taga harya gaji dah hiring private investigators amman kullum outcome d'in d'aya neh, duk sun kasa yin komai akan zancen hakan bah k'arramin dad'a haukata Abusaiyeed yayi bah, itama hakan dole tanuna damuwar tah sabida Abbansu Abubakar kada yayi suspecting komai itama har hiring private investors take dukda tasan cewar b'ata kud'in tah take sosai take shiga damuwa Alhaji Abusufyan har fad'a yake mata kada taje takamu dah hawan jini shima yagwada Neman Ummulkhair harya barwa Allah, shikuwa Abusaiyeed idan yazauna kawai saiya fara kuka wani sa'in yana zaune kawai saiya saka kayan Ummulkhair, kamar wani mara hankali yakoma, abin tun yana bawa Hajiya Humaira tsoro harta saba ganin shi cikin ire~iren yanayin nan! Next on MDS @ Pg 63


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳63βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

Please Login or Register in order to submit comment