Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yad'ago tah dasauri yace Ummunah black Indians kika koma neh U speak like them, dariya tayi mishi hancin tah yaja ya dungure mata kai kallon shi tayi tace, "baka canza bah U're still the trouble maker I know" "Ummunah I have no word that can vividly illustrates the magnitude of how I missed you" "Me too MySaiyeed" tuni suka manta dah damuwar su, suka fara hira nan yabata labarin yanda rayuwar shi takoma daga ranar dayazo gida bai gantaba, har labarin d'azu nah hold up, tayi mamaki sosai kuma tagaya mishi tasan nah holdup d'in tah tausaya masa sosai, aikuwa itama ya tambaye tah nata labarin, babu abinda tah b'oye masa komai tafad'a masa daga farko har k'arshe kuka yayi sosai dayaji abinda yasame tah sam baiga laifin Ummansu bah sabida watak'il ma idan bahakan tayi bah bazai canza bah kuka yafashe dashi yasa gwiwowin shi ak'asa yana rok'ar tah akan tayafe masa kuma Insha Allah bazai k'ara daukaka aikin sa akan family d'insa bah, no karma kadena nidai bazan k'ara d'aukan hakan bah I had rather stay back at Hajiya Humaira's place U know it almost cost my life a year back, janta yayi jikinsa yayi suckling lips d'inta yace, I wunt even do it again tun sannan I haven't been punctual to my work ai, Iyawo I suffered fah bugun shi tayi tace, hey I miss ur lips, chest, stick and everything, mamakin Ummunsah yake yanda take nasty talk koh ajikin tah, same here baby, then let's eat, tashi tayi tad'auko ledan dah Hajiya Humaira tah aiko masu peppered chicken meat neh wanda yaji had'i sosai, sai chilled fresh milk dah pies a foil paper, zubowa tayi tazo tanata feeding d'inshi, dena kar'ba yayi wai seta ci itama, tace masa No bazai yuba yarame dawaya aikuwa haka cikin shi yacika dam sannan tad'an ci kad'an itama, wanka sukayi sai sallah, sannan tafito dah laptop d'inta tafara nuna masa pictures d'in Ameeshan tah labari take basa yanda suke kaunar juna gani tayi kamar yad'an had'e fuska tace menene? No baby it's nothing u got a nice frnd Nicer than me am sure kinfi Santa cax tafi kula dake akanni, says who baby tafad'a in a whisper, gabad'aya yakasa gane Ummulkhair yanzu dah whispers take mishi magana kuma hakan bah k'arramin tayar mishi dah hankali yake bah, ido takashe mishi tace keep watching wani crazy pic d'in Ummulkhair yagani wanda dah alamun batasan sanda aka d'auka bah duk k'irjin tah awaje, ahankali yace, Oh My God sannan yatab'a screen d'in laptop wanda baimasan yanayi bah, bugun hannun shi Ummulkhair tayi tace, MySaiyeed U're crazy dnt tell me U've been duin this with juz some hawkers all this while I've been away, No baby I sweary God kinsan bah gaskia zuciyar ki take fad'a bah, I was carried away jubesu fah sun k'ara k'iba, and waya baki izinin zama haka koh bakisan dah igiyar aure nah kika dinga yawo bah, well am sorry agida neh banmasan and'auka bah it's crazy Ameesha that's her mess u know, baby there's no need to apologize kinji yawuce haka suka gama kallo zata kunna musu film yace, "bangane bah baza muyi bacci bah or what?" kake wani min wani irin kallo Abusaiyeed menene, Ummunah kinsan bah barin ki zanyi bah koh, chab I can't do anything am tired daga dawowa nah, kawai kuma tah kalle shi taji tausayin shi yakama tah sai tace, "toh zomu kwanta" haka kuwa akayi saidai su Abusaiyeed saida aka wuce gona dah iri harsau Uku saida yaga Ummulkhair tagaji sosai yabarta dan tamkar budurwa haka takoma, bayan duk sunyi wanka indripping d'insu yayi dukka dan daga shi har Ummulkhair duk babu mai k'arfin arzik'i kuma dah alamun zazzabi ajikin su dukka, haka tanah kwance ajikin shi ruwan yagama d'iga to the last drop, bacci sukayi dasafe koda sukayi Sallan Asuba tana jira ya tashi yashirya amman koda wasa Abusaiyeed baiyi yunk'urin tashi bah, k'arfe goma tafara magana a hankali tana cewa baby katashi aikin fah? K'ank'ame tah yake dad'a yi alamun babu inda zashi haka harta fara shiga damuwa cikin Muryan bacci yace wai Ummunah bazaki dena baneh, pls kiyi shuru ki kwanta muyi bacci, I said am not going anywhere today pls abide, shigewa tayi jikin shi tafara baccin tah comfortably. Next on MDS @ Pg 67


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳67βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 All readers of MDS novel am beginning to miss U guys fahπŸ˜’


Bayan sunyi bacci sun tashi sukayi wanka Ummulkhair tace sam saidai suje chan gida wajan su Hajiya Humaira suci abinci, aikuwa haka akayi suna isa sukaga su Affan dah Mummy dah Daddy dah Abba ma duk kowa yananan, dasauri Ummulkhair tafad'a jikin Mummy tanah cewa nayi missing d'inki rufemin baki harwani kuka kike jiya wai bazaki gida bah saigashi garin Allah nawaye wa wajan surukar ki kikazo aiki kyauta ernan, kishi kike kenan cewar Hajiya Humaira, A'a bahaka baneh hajiya bar yaran zamanin nan kawai, wai haka daughter cewar Hajiya Humaira, b'oye fuska Ummulkhair tayi shidai Saiyadee kallon su yake kawai yana murnan dawowan Ummulkhair, dariya Hajiya Humaira tafara tana cewa nace bah wlh Abubakar Harka cicciko daga jiya zuwa yau duk k'ashin wuyan nan sund'an cike fah, Inasa ran kayi hankali yanzu, kafin tah k'ara cewa komai Daddy yace aiyama yi dan kuwa ya horu sosai hukuncin tayi tsauri dayawa yaga rayuwa, danasan zancen ma dabazan yarda bah, dah mamaki Ummulkhair take kallon mahaifin tah murmushi yasakar mata yace, ai tun safe muke nan Hajiya Humaira tamana bayanin komai daga farko har k'arshe, Allah ya kiyaye gaba, nida Alhaji dai bahaka mukaso bah amman aikin gama yariga yagama saida muce Allah yakauda fitina, Ummulkhair Ameen tace sannan tashige ciki dan taga alamun sunasan yiwa Abusaiyeed magana, d'akin Amrah tawuce tana fad'in My pumpkin kina ina dasauri Amrah tafad'a jikin tah tanah cewa wlh karkiso kiji yanda nayi missing d'inki Allah ji nadinga yi kamar har abada bazamu had'u bah, hmmm yimin shuru shiyasa natashi naga missed calls d'inki dubu awaya nah, Laaa wai Antynmu cewa nayi su yayanmu Anji jiki bai Kamata nadame ku bah, aikuwa dai kin kyauta ernan, yaushe zaku gama Hutu neh, sai nanda 7weeks zamu koma, hmmm su Amrah big girl er level2 Nijar there U go, nikuwa gidan mijin nah here I come, dariya sukayi duka takira Ameesha suka gaisa,
Parlour kuwa tah koh ina fad'a akewa Abusaiyeed yagane mistakes d'inshi sosai mussaman dah Ummansu tamishi bayanin komai dalla dalla sosai ya tausaya wa Ummulkhair kuma yanemi yafiyar Iyayen tah, dana iyayen sah yayi musu alk'awarin hakan bazata k'ara faruwa bah, sosai sukayi musu Addu'a suka samusu Albarka, Mummy tah k'ara dacewa cikin daya b'are daman Allah yayi bazaizo duniya baneh Allah yakawo nah aike mai albarka, godiya yayi musu sosai yace Insha Allah dazaran yayi sallan magriba zai dinga komawa gida kafin Isha kuma yace no matter how busy he is bazai k'ara ignoring call d'inta bah danyaga hakan is part of their main problem, Addu'a aka yimusudah fatan Alkhairi, Alhaji Sufyan yabawa d'anshi kyautan mota sabuwa sabida shibai yardaba Hajiya Humaira tah wahalar mishi dah d'aa, haka suka wuni cikin farin ciki walwala dah raha, sai chan yamma aka kora Ummulkhair dah bulala dan cewa tayi babu inda zataje dah kukan tah kuwa suka bar gidan, ahanya kuwa Abusaiyeed banda dariya babu abinda yakeyi, gabad'aya abin yabashi dariya haushi taji tace, kuma wlh Malam babu ruwanka dani, opps sorry baby nifa badake nake bah, ni ina ruwana zama kayi bayani neh, street meat tagani saita tuno dah Nijar kullum aikin su kenan ita dah Ameesha Abusaiyeed tsaya tsaya tafad'a dah kwallan tah, kaga wancan tayi pointing naman, yanzu Ummunah sabida wannan kika sakani taka birkin dabanyi niyya bah kuma duk atsorace, toh nidai siya min yisauri nah matsu naci, fita yayi bah musu ya lodo mata dayawa yakawo matah Abusaiyeed ai yayi yawa nifa bazan iya cinyewa bah mesah kasiyo dayawa, ya salam Ummunah waike yanzu mita kika Koya neh koyaya Allah yashirya minke, toh Ameen ci tafara yi abinta koh damuwa dashi batayi bah suna isa yahad'a tah ita dah naman dukka yawuce dasu d'aki, ajiye tah yayi k'ura mishi ido tayi hey, why the stare? Uhm Allah Abusaiyeed karame dayawa gobe zanyi ma sakwara dah egusi soup kaci, dariya yayi yace, aikece ma sakwara if I hear wetin, awani gidan zakiyi sakwara kibari zance Ummanmu tayi manah, lallai Abusaiyeed wato Umman ce zatayi wahalan daka bah matar kah bah, "Exactly" ya amsa yanah rage kayan jikin shi, kah kyauta kaji, toh Ummunah kema haka yafad'a joining her on the bed, zip d'inta yazuge k'asa, fuska tah had'e tah zumburo baki kawai ina hutawa nah zaka fara koh, kai ya dungure matah yace, waike Ummunah ina tausayin ki yaje neh, dariya tayi tafad'a k'irjin shi tace, "k'irji nah mai dad'i nayi missing d'inshi" toh cire shi nabaki, A'a tafad'a dah k'arfi, mugu zaice nacire mushiga uku, dariya tayi kafin tagama yahad'e bakinsu, itama kissing d'inshi tafara yi daga nan abin yafi k'arfin Alk'alami nah naja k'ofa nafito,
1 Weak later
Rayuwar Ummulkhair dah Saiyadeen tah abin sha'awa har yanzu babu inda yaje harta gaji dah Koran shi sun saba kamar basu tab'a rabuwa bah, wani shak'uwa ce mai k'arfin gaske tashiga tsakanin su kamar shekarar su d'ari suna tare, komai tare sukeyi tun daga wanka har shafa mai, cin abinci, har kashi wani sa'in tare sukeyi koh tanah wanka yana kashi tayita toshe hanci shima kuma idan yazo turn d'inta tah rama, baya barin tah gashi bayaso yaganta cikin damuwa kona minti d'aya duk saiyabi ya rikice, har wajan ZeeSarki yasa takaishi yayi mata godiya had'i dah shopping nagani nafad'a, toh zee nidai lemon green bag d'innan kad'ai zaki bani😜, lolsπŸ˜‚πŸ˜†πŸ€£ Happy Birthday In Advance sweetheart, Washe gari Maman Hanan dah Baban Hanan dah sudais dah Matarshi agidan Su Ummulkhair suka wuni, babu uwa Maman Hanan tayi murnan dawowar Ummulkhair bakadan bah, har anfara jita~jitai a unguwa wai ankawo sabuwar Amarya kuma dah anje sai aga Ummulkhair ce haka maman hanan tadinga musu bayani wai tad'anyi tafiya neh, zeesarki Nakundu dah Biey cholli, Hassyluv teema dikko naganku, Ummulkhair tagode, rayuwa tah cigaba kullum kuwa Ummulkhair basa fasa waya dah Ameesha, yanzu dai Abusaiyeed yaji dad'i sosai Ummulkhair tanada knowledge akan health line sosai sabida masters d'in datayi, tah iya yin Allura koh wani iri tah iya in dripping mutum kuma tah iya wankin ciwo tah iya dressing dah d'inki dah tests iri iri kai abubuwan dayawa suke wanda tasani, sosai yaji dad'in hakan kuma idan abu nadamun tah zata iya figuring menene on time, hakan bah k'arramin birge shi yayi bah dan ita dashi sunayin casual treatment agida kullum tanah tayashi aiki sabida yana dawowa dawuri, yanzu kuwa sai murna take koh jikin shi taji yayi warm saitace sai anyi Allura bashida lafiya ita adole tanah rama dukka alluran dayake mata abaya
2 Months later
Next on MDS@Pg68 stay blessedπŸ™‹πŸ»


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳68βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 All Members of Mhiss B~hal Novels, Frnds Allah yabarmin ku nagode dah kaunar ku dah kulawa, Allah yahad'a mu a Aljannan Firdous


2 Months Later
Ummulkhair tagama examining kanta dakyau yau bayan Abusaiyeed yadawo wajajan k'arfe bakwai, tasame shi a parlour wak'a takunna tazauna akan ciyan shi bombom d'inta yana tab'a stick d'inshi tad'anyi Crazy dance sannan tace, "Baby I tink am pregnant" "are U're serious U're driving me crazy Ummunah yafad'a in a whisper" oh yes I have conceived ur baby, am glad to hear that am the most happiest Man on earth I can't wait to be a father to my unborn child, hmmm c'mon Abusaiyeed kanah damuna bansan hayaniya fah, am so weak wlh, ohh Ok am so sorry babynah, "u kno wat baby? Uhm saikin fad'a I dnt wanna have a big baby bump, everyone will know that am pregnant so how should we stop that, "No way baby" yafad'a yana rik'e fuskan tah tareda shafa cikin juz be careful as from now on I wouldn't want anything to happen to my baby kinji Ummunah, uhm naji kawo pregtrips muyi confirming there's no need mere looking at U ma nasan kinada ciki so dnt bother hakanma stress neh, tun aranar suka sanar dakowa tuni Hajiya Humaira tafara shirin shopping nah babies, Mummy dah Daddy kowa yayi murna Amrah kuwa kamar tayi tsalle daga Nijar har kuka tayi wai anyi babu itah, Ameesha ma ba abarta abaya bah dan saida tah turo dah videon rawan datayi nah murna, su ZeeSarki har ankawo packets d'in Pampers wai ana jiran zuwan baby, babu uwa Maman Hanan dayake tanah kayan bedsheets hartayi set d'in komai nah baby tun daga gado bags blankets sweaters babu abinda batayi bah uku uku, Baban Hanan kuwa zoben azurfa yasiyo nah jarirai guda biyu tunda itama Maman Hanan d'in abun yasamu, yace nah babyn su Ummulkhair d'aya nasu d'aya kai wannan tanadi haka Allah ubangiji yakawo su duniya lafiya, su Sudais ma dah Matar shi sun sha dawainiyya, en groups d'in Matar Dr Saiyadee dah Mhiss B~hal Novels dah Asalin rayuwa harsun fitar dah anko kai amman zumud'in ku yayi yawa, dan koyanzu kukaje wajan deelers d'innan zaku samu ankon ku, Maman Hanan, Maman Sadeeq Lagos, Maman Abudulnaeem, Maman Affan Deejah Nakundu,ZeeSarki, Miss Biey Cholli, Mama Sky, zee yellow, Subulluba, Rayana d bello, Binth Usman, My meena, My Sahla, My Asmeey, My Xiey Inuwa, My Asmeey Husnert, My Fateema dikko tahar abadan Insha Allah, Hassyluv k'awar arzik'i Allah yabarmin ke, dafatan zaki bani kyautan Ankon suna dan banida kud'i, toh wannan sunaye dana lissafo agurin anko saidai idan bakada kud'i domin indai dah kud'in ku toh daku za akwaso shoki,
8 Months later
Ummulkhair ce sai kuka take kamar baby dah alamun haihuwa zatayi tah rik'e hannun Abusaiyeed gum, cewa take nidai nasan mutuwa zanyi kah rik'e min babyn nan amana kada kah auro wacce zata wulakanta min duk abinda zan Haifa, habawa Abusaiyeed sai kuka shar shar kamar yaro Ummunah bazaki dena bah stop saying all this things those are awful words said out of pains, am here for U, I wunt leave U, gum yarik'e tah, daga k'arshe nurses suka wuce dah itah labour room, tuni yafashe dah kuka kamar yaro yana cewa Hajiya Humaira ai cewa tayi bazata fito dah rai bah, Hajiya Humaira kwantar mishi dah hankali tah dinga yi tanah cewa zafin labour neh it's common, Ummulkhair kuwa tayi kuka kamar ranta zai fita kuma sunan Abusaiyeed kad'ai take kira tanah cewa she loves him,sai Hajiya Humaira dah Mummy neh ketaya tah kiran Allah dah Annabi, haka tagama kukan tah sannan shuru yabiyo baya, nanfa hankali yatashi not until duk sukaji kukan baby Alhamdulillah Hajiya Humaira dah Mummy sukayi, Abusaiyeed kuwa banda ihu dah murna babu abinda yakeyi muryan Ummulkhair yaji tanah cewa, Saiyadeen Ummu I made it, I made it she's a baby girl, come have a look she looks like U, dasauri yashige ciki koh kimtsa Ummulkhair nurses basuyi bah, babyn kad'ai ya yarda sukayi wa wanka amman Ummulkhair shiya kimtsa tah tas tazama kamar bah ita tah haihu yanzu bah, Nurses neh suka mik'a mata babyntah aikuwa dakyar tah yarda Abusaiyeed yatab'a wai bazai d'auka bah ita kad'ai tayi labour bayan yace zai tayata, daga baya kuma tabashi video suka fara yiwa Ameesha suka tura mata tah WhatsApp, Inda Hajiya Humaira nan take tabawa Ummulkhair mukullin mota, she couldn't ask for more Ummulkhair tana yiwa d'anta kaunar dah batayi wa kanta, nan Mummy tace asaka sunan Hajiya Humaira sabida tayi dawainiyya dah Ummulkhair dayawa, nan take kuwa Hajiya Humaira tace sam daman tah riga tayanke shawara akan idan macece kuma merai toh Insha Allah Sunan ki za asaka Mummy dan haka Sunan Babyn nan Nafeesah Insha Allah, sai akira tah dah Ameesha murna fal cikin familyn nan ba amagana, Mummy tanah mamakin kirki irin nah Hajiya Humaira dan tah dad'e da fad'awa Mummy zata bawa Ummulkhair mota ranar data haihu koda kuwa babyn bai rayu bah, saikuma Allah yaraya abinsa, ansamu Ameesha tun daga asibiti fans d'inah suka cika su saiyadee dah kyauta wa enda sukayi nisa suka dinga transfer tah account dan harsun bud'ewa LilAmeesha Baby Account, tuni kud'i yacika shi kai Fans d'inah En Albarka iyayen kara, wanda basu kar'bi d'inki suna bah yanzu haka suna wajan tela sunabin layin d'inki, wasu harsun fara kitso dah kunshi zu Xiey Inuwa dah Asmee Husnert bah amagana k'irjin suna, suna gidan kitso ana fama dah sauro, kai Maman Hanan er Albarka tunda akayi wannan haihuwar tanah asibiti gashi itama abin tausayi duk tayi nauyi, amman saida taje har aka sallame su Ummulkhair haka tadinga yiwa Baban Hanan magiya harya Barta takwana gidan su Ummulkhair tabarshi dah renon Hanan, yanzu duk inda kah lek'a fah adangin Ummulkhair dah Saiyadee shirye shirye suna akeyi, sai buhunhunan rengen aketa saukewa, AntyMuna ce take kula dah Ummulkhair wajan sit bath dan agida suka tarar dah itah dah aka sallamo su daga Asibiti, yanzu shiri sukeyi sosai dah Abusaiyeed suyita tsokanan junansu, tanajin dad'in yanda yake kula dah Ummulkhair sosai abin yanah birge tah taga yanda yayi adjusting schedules d'insa gabad'aya, godiya tayiwa Allah dan tasan hakan yana nufin mai saukin kaine Abusaiyeed kawai cax akwai dubu dabazu iyayin hakan bah saidai idan mace tah hak'ura dah zaman dasu kawai! Next On MDS at page 69πŸ˜ͺ I smell end I will miss my fans badly😭😭😭


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳69βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 Abdulrahman Sunusi Suleiman, Yayanah wannan Page d'in nakane tamkar dubu kake, Allah kad'ai neh zai iya biyanka, Allah yahad'a mu a Aljanna, nagode dah kauna Allah yasaka dah Alkhairi yakare kah aduk inda kake tareda dukiyar kah, Ina Alfahari dakai sosai, ANATARE Insha Allah Dear😻😍😻

Ranar SuNa
Wai wai wai hmmmm sannun ku jama'an Mhiss B~hal Novels Naganku En group d'in Matar Dr Saiyadee Novels ohh duk sun hana kowa ma zama wai abun nasu neh, toh nagode dai Allah yasaka muku dah Alkhairi duka, ga en Group d'in Masoyan er gatan SadNaf chan sunata lomar hinkapa, chab ga MySadnaf chan bari dai nayi shuru Allah yamaida kowa gida lafiya small Mom wato Nafeesah Ameesha tayi farin jini sosai dan wasu kyaututukan sai wajan Maman Hanan aka bada ajiya dan itama tasamu rabon tah kasan cewar ranar suna tah haihu dasafe, naga Fans d'inah sun dage sai bawa Abusaiyeed shawara ake toh kada kudamu yad'auka, Ni Mhiss B~hal inayi wa kowa dah kowa godiya zuwa wannan taron bikin suna domin nima nasamu kaso nah, haba haba Nakundu yada lomar shinkafa, ga Abdulrahman Sunusi Suleiman chan agefen Affan, yayana nagode dah kara, kunyi k'ok'ari Allah yasaka dah Alkhairi
3 Months Later
Ummulkhair ce zaune duk tarasa sukuni sai kuka takeyi dan kuwa LilAmeesha bah lafiya, kuma ita yanzu tashin hankalin tah bazata iya jurewa bah ayi mata Allura hakan yasa yau kwana d'aya kenan take avoiding Abusaiyeed, yauma kamar kullum yadawo yakula tanah avoiding d'inshi, kuka yafara yana Neman yafiyan tah dan gani yake yamata lefi, Ummunah kiyiwa Allah ki tausaya wa rayuwa tah idan wani abun namiki kifad'a min, wlh kin jefa ni cikin wani hali ni bazan iya rayuwa tah babu keba, kece farin ciki nah dake dah Ameeshan mu, pls kitausaya min, Ajiye Ameesha tayi taje tah rungume shi sannan tace, "ni babu abinda kayimin banasan katab'a min Ameesha nah neh, kallon tah yake cike dah mamaki sannan yace yau kuma Ummunah? Uhm nidai banso but Ummunah I miss her so much tun jiya fah bamu gaisa bah, yau d'inma bazaki bari bah, yes tah amsa tah d'auke kai, toh shikenan naji Ummunah, but pls dnt make it long I miss her, Ok tace sannan tah rungume shi wata duniyar suka fad'a kafin daga bisani tah tashi dah niyyar d'auko wayan tah dake ringing, Ameesha dake kwance akan kujera neh tanah kukan wahala, kallon kauna Abusaiyeed yake mata yanaso yayi saurin dubata amman yana tsoron Ummu tazo takama shi hakan yasa yake kallon tah daga nesa not until sanda tah kusan fad'owa daga kan kujera baisan sanda yayi tsalle bah ya cafko tah, wani razanannen kuka tasaka jikin tah yaji da zafi sosai koh ba afad'a masa bah yasan ershi is suffering from fever, dasauri yafara kiran Ummulkhair wanda itama tun sanda taji kukan Ameesha tafito, tanah ganin Ameesha ahannun Abusaiyeed tafashe dah kuka tace, "shikenan yanzu kasan batada lafiya zakayi mata Allura, wayyo Allahnah kutaimake ni shiga uku" Abusaiyeed tsayawa yayi baki awangale yanah kallon Ummulkhair yanda take kuka tsakanin tah dah Allah, mamakin shi kuwa yacce tah b'oye rashin lafiyar Ameesha sabida kada amata Allura, dakyar bakin shi yanah rawa ya iya cewa, "Ummunah do U call this love, if U do then pls stop it, mesah why on earth zaki b'oye min she's sick, she's our baby for Allah's sake her

Please Login or Register in order to submit comment