Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bah yaji kukan tah aguje yafito yasame tah a parlour tanah rarrafawa hawaye nabin juna sha'be~sha'be afuskan tah, jawota yayi jikin sah, yashiga goge matah hawayen ita kuwa babu abinda take cewa sai ya Saiyadee akwai zafi ni zafi yakemin, gabad'aya tah rikita shi yarasa gane kanta d'agata yayi ahannun sah ya jijjiga tah, sannan yace, "Ummunah fad'amin menene, uhm menene yake rikita min ke haka yafad'a cikin tashin hankali, jitayi jini yataho matah hakan yasa tayi saurin mik'a masah pad dah pant d'in hannun tah, tace sakamin ajiki pls "kar'ba yayi, yace "sweetheart ina pack d'inshi", yanah d'aki nah, ajiye tah yayi ahankali yaje yad'auko ledan pads d'in gabad'aya sannan yadawo yazauna gefen tah yadinga bin Image Instruction najikin pack d'in har yasamu yayi attaching pad d'in to pant d'inta, d'agowa yayi cike dah murnan ya iya yace, "Ummunah oya gyara in saka miki" d'agota yayi yajata jikin shi, amai tashiga kwarara masah ajiki hankalin shi atashe yaduba temperature d'inta yaji jikin tah rau dah zafi, mik'e wa take k'ok'arin yi tanah fad'in am so sorry Abusaiyeed I wasn't able to get hold of it, baran gyara makah jikin kah, kingama aman shine tambayar dayayi matah, koh amsa shi batah iyayi bah towel d'in jikin tah ya kalla yaga duk ya'baci dah jini sosai yaji tausayin tah, yace, "sorry kinji wifey"
Awwwwnn dirty Ummulkhair😱😧
d'agata yayi yawuce dah itah toilet sannan yacire rigan jikin sah yasaura singlet, toilet d'in yawuce yafara matah shirin wanka, sam tak'i yarda wai itah bataso harda cewa yabata hijjab d'inta, aw sai yanzu kika kula bada hijjab d'in kikazo bah idan kinga nabar bathroom d'inan toh nah wanke ki tas, fuska yahad'e matah shima yashiga tube d'in towel d'in jikin tah yake k'ok'arin kuncewa tafara masa kuka, khairat yafad'a dah k'arfi, kallon shi tah tsaya yi kukan tah yak'aru sosai wani amman takuma yi hakan yasa bayan tagama koh sauraran tah bai kuma yiba yakunce towel d'in jikin tah yashiga yimata wanka tariga tah galabaita itama koh tanka shi batayi bah, wanka yayi matah sannan yamata brush, cikin towel d'inshi ya nad'o tah kamar baby yakaita kan gado attached pant&pad d'in yad'auko yasaka matah sai ruwa full cup yabata tasha sannan ya kwantar dah itah yad'auki rigar sah datayi amai ajiki yawuce toilet, kayan jikin shi yacire gabad'aya yahad'a dah towel d'inta dah rigar sah ya wanke su tas, sannan yawanke toilet d'in shima yayi wanka yafito, drying jikin yayi agurguje yazira jallabiyan sah yad'auko first aid treatment, allurai uku yahad'a matah, matsowa yayi kusa dah itah yace, "allura za ayi kuma bansan kuka, kina ji koh, tashi take k'ok'arin yi tanah fad'in nidai d'aki nah zanje kabarni natafi, jawota yayi jikin sah yace, "Ummunah wlh Allah saina miki alluran nan dan haka kiyiwa kanki mai kyau ki tsaya babu zafi, kuka tasoma yi masa kwantar dah itah yayi not minding her yasoma shirin yimata alluran, tashi tayi azubure tah k'ank'ame sah cikin kuka tanah fad'in, Abusaiyeed dagaske allura zaka min? mugayen doctors neh sukeyin allura fah, kuma kai bah mugu baneh Dan Allah banso, dariya tabashi sosai, dariya yayi yajawo tah jikinsa fuskan su yahad'e in such a way that hancin su dah baki nah gogan juna, calmly yake whispering yanah fad'in, Ummunah lafiyar ki fah tafi min komai a duniya, yanzu ke bakya san kisamu sauk'i Dan Allah kiyi hak'uri nayi miki wifey, babu zafi nace miki, idan ban miki bah amai zakimin kuma dah zazzabi zaki kwanar min toh idan bakida lafiya tayaya zanfita aiki gobe, kinsan mutane nawa zan taimakawa wajan aiki gobe? Dan Allah Ummunah ki tausaya min namiki alluran nan kinji, batace komai bah yakuma kwantar dah itah, toni acinya zakamin Abusaiyeed kaji, A meh kikace? cinya nah tafad'a tanah murza idanun tah, No way abaya za'ayi yisauri kafin kiji wani aman namiki, dakyar yasamu yayi matah allura babu abinda takeyi sai kuka dah fad'in ya Saiyadee, ya Saiyadee tah maimaita sunan yafi ak'irga jawota yayi jikin sah bayan yagama yanah lallashin tah tareda mulmula matah wajan, k'irjin shi take bugu tanah fad'in mugu bakace babu zafi bah, dariya yakeyi kafin yahad'e bakin su waje d'aya calmly take sucking lips+tongue d'inshi soothingly!


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳22βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 all Fans of Matar Dr Saiyadee Novel ANATARE MASOYA
ATTENTION PLS: Naga mutane dayauwa suna tambayan Matar Dr. Saiyadee daga farko zuwa k'arshe maganar gaskia Novel d'in 2017 neh In fact July dinnan nafara rubuta shi, ina fatan zaku daina tambayan k'arshe kucigaba dah bibiya nah! ANATARE🀝 🀝🀝INSHA ALLAH Mhiss~B tanah gaisuwaπŸ™‹πŸ»OneLove


Ahankali yasaki bakin tah badan yaso bah, murmushi yasakar matah yace, "am sorry Ummunah bakida lafiya nah tak'ura ki", kai tah sunkuyar batace komai bah, kwanta ki huta kinji, kwantar dah itah yayi yanah kallan tah, ya maran naki, dasauk'i koh Ummunah, toh ni bah yanamin ciwo bah har yanzu, Ummunah kenan uwar raki toh bara namiki massaging towel d'inta yad'aga zuwa upper thigh d'inta kamar tahana shi sai kuma tadauke kai ahankali yafara matah massaging abdomen d'inta within a blink of an eye tafara samun relief daga abdominal cramps d'in da takeji, kallon shi take yanda yake massaging mara tah genuinely interested, jitayi son shi yak'aru aranta sannu yake matah akai~akai murmushi tasakar masa, yanzu kuwa he seems more interested to her navel, kallon cibiyan tah yake yi tah kula da hakan amman tah basar lips d'insa taji ya d'aura akan cibiyan tah yayi mashi slight kiss, saidai bai d'ago kanshi bah, batah ankara bah taji harshen sah akan cibiyan tah yanah lasa ahankali, Abusaiyeed tafad'a ahankali, stop that m sick kaji, saida yayi kamar nah 5mins yad'ago yakalle tah yace, " m sorry kinji, kai tah d'auke tace, "me too m equally sorry", ya jikin wifey? dasauk'i, toh kice wa cikin ki inji Abusaiyeed wai Dan Allah yadaina wahalar min dake, murmushi tayi tah bige shi akafad'a tace kafad'a masah dah kanka, kanshi ya sunkuyar zuwa daidai cikin tah yace, "laifin me mukayi kake wahalar min dah Ummunah haka? Dan Allah kadaina, na'am banji bah mekace, dariya tah kyalkyale dashi tace, "Abusaiyeed harda yi kaman dagaske cikin magana yayi makah wallahi kabani dariya sosai", matsawa yayi yad'an sha bakin tah sannan yace, " baki tambaye ni amsar dah cikin yabayar bah ai, fuskan shi ta shafa tace, "I love U sosai Abusaiyeed d'inah, nima haka yafad'a muryan shi baya fita, d'an yatsan tah guda yasaka cikin bakin sah yanah tsotsa, yanah kuma shafa tah, Abusaiyeed nifa bansan menstrual cramps akwai wahala sosai, toh shikenan MyUmmu I will prevent it next time Insha Allah, but how Abusaiyeed oh sorry namanta ashe fah kai doctor neh, oh no sweetheart mu ajiye doctor aside aw prevent it myself, zaro idanu Ummulkhair tayi sannan tace, "toh tayaya zakayi preventing d'inshi", sweetheart aw get U pregnant and there wunt be pains next month yarad'a matah akunne, bugun shi tasoma yi tanah fad'in ya Saiyadee wlh ni banaso babu wani pregnancy, dariya yayi yaja karan hancin tah yace kinsan me, a'a saika fad'amin Abusaiyeed, that was what ur stomach said juz awhile back, cikin nawa toh yaushe tafad'a sounding surprise? eh manah cikin naki, cewa yayi yana san babyn Abusaiyeed acikin shi, sai yadaina miki ciwo murmushi tayi tarufe fuskan tah dah hannu, murmushi yayi shima yace, "Ummunah ina sonki dayauwa bazan iya zaman duniya babu ke bah ina kaunar ki nagode wa Allah daya bani ke, I love U Ummunah, nima Inasan kah sosai Abusaiyeed, shuru yayi yanah kallon tah itama kallan nashi take kafin tace, "ni kayana zansaka", oh C'mon sweetheart there's no need, u look sexy in my towel, uhm uhm nikaya, kwanciya yayi yad'ago tah ya kwantar dah itah asaman shi, kwantar dah kanta tayi akan k'irjin shi, yanah shafar kanta ahankali yace, " Ummunah ya jikin, naji sauk'i no more pains Abusaiyeed, Perfect glad to hear that sweet, sannu kinji, uhm naji kaima sannu, kasan me kamar amai nakeji, A meh kikace, amai tafad'a kamar tayi kuka, Ummunah kinason bulala kenan, kika yimin amai duka zan miki meh kika ci dah zaki dinga yin amai meh acikin naki, dariya tayi tace, "Allah kaban dariya jubi yanda kadage kamar dagaske dukan zakamin ai bakayi kama dah mai dukkan mace bah, I love U Abusaiyeed d'inah Dr. mai Allura dah Bulala, murmushi yayi sannan ya gyara kanta zuwa saitin zuciyar sah, yace, "kinajin yanda zuciya tah ke bugu sabida sonki Ummunah, bazan iya rayuwa babu kebah, kidinga hak'uri dani kinji karki ta'ba barina Ummunah dariyan ki kadai noor ce acikin rayuwa tah, bata amsa bah sabida yanda tayi concentrating tanajin bugun zuciyan nashi, Ummun........ bakin shi tayi saurin kamawa tanah sha hankali akwance hakan yasa bai iya k'arasa kiran sunan tabah balle yayi magana! shima kuwa dagewa yayi yanah shan abinsa, ahaka har bacci yayi awon gaba dasu, saida asuba yafarka har alokacin suna k'ank'ame dah junan su, Masha Allah Ummu dah Saiyadee!
ASUBA @ pg23

NOTE:πŸ‘‡πŸΏπŸ‘‡πŸΏπŸ‘‡πŸΏ
Wannan novel din nah 2017 neh In fact wannan typing d'in 21st July neh, kudaina tambayar k'arshe kudinga tambayan cigaba ina kan rubuta wa adinga min Uziri, sannan adinga min hak'uri masu bina private akan turawa daga farko, Masu kira nah dah text nagode Allah yabar kauna ina Alfahari daku!



Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳23βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 all Fans of Matar Dr Saiyadee Novel ANATARE MASOYA🀝
Assalamu Alaikum Ni Mhiss B~hal Ina mai bawa masoyan wannan littafin hak'uri dah babban murya bisa jina shuru dah kukayi banida lafiya neh amman Insha Allah zan daure nadinga muku typing koyaya neh maganar gaskia naji dad'in kira dana samu daga masoya nah especially en group d'in Mhiss B~hal Novels sakallahu bil jannah berriesπŸ˜»πŸ‘„πŸ˜

ASUBA
Rik'e yake dah itah gam saidai kash har yanzu yaji jikin tah akwai zafi ahankali yake k'ok'arin raba tah dah jikin sah, ido tabud'e ahankali tanah kallon shi, wifey yace ahankali, Abusaiyeed tafad'a muryan tah baya fita sosai, tashi yayi zaune yaja tah jikin sah, yace, "sweetheart hw re U feeling?, sick Abusaiyeed tafad'a tanah mai zagaye hannun tah awuyan shi, sannu ak'ara allura d'aya koh wifey? kai kad'ai tah girgiza masah alamun a'a, Dan Allah sweetheart ki taimaka min ayi yarad'a matah akunne, uhm~uhm tafad'a set to cry, guda d'aya zanmiki Ummunah kinji pls? ni banso nace makah, toh shikenan meh kikeso, gida tah amsa frantically, gida kuma Ummunah ya maimaita with confusion, eh gida tah amsa atak'aice ni ka kaini idan kana dawowa kabiyo kah daukeni zanji sauk'i agurin Mummy nah, gurin Abusaiyeed fah mezaki ji yafad'a tareda kai matah kiss agoshi, Ummunah kin ta'ba jin amaryan data fita bayan juz 3days agidan mijin tah? Eh manah anayi, toh shikenan bara nakira Mummy nace zankawo ki, ni A'a surprise zanyi matah, eh tunda kinsan bakida gaskia bah dole kice surprise, k'ank'ame shi tayi tanah shak'ar turaren jikin sah, Ummunah lokacin sallah yayi fah kin rik'e ni, toh ni kacire rigan kabani k'amshin turaren nakeso, murmushi yayi, sannan yacire rigan idanun tah tarufe dariya yayi yasauka daga kan gado tareda batah rigan, kar'ba tayi takife kanta akai not minding him anymore, shikuma yawuce yaje yayi sallah bayan ya idar yanah karatun Alkur'ani tashige bathroom tayi wanka, tanah fitowa tawuce d'akin tah taje tah k'imsa kafin tadawo shima har yayi wankan yayi shirin wajan aiki, tanah shiga yaware matah hannun sah taje tafad'a jikin sah, kai Ummunah har yanzu jikin ki dah zafi alluran dah ya riga yahad'a agefen sah yadauka yace bara muyi koh sweetheart, hannun shi tarik'e tanah fad'in Abusaiyeed nifa babu ruwanka dani nace, kwanciya yagyara matah yad'aga skirt d'in jikin tah paying deaf ears to her pleas yayi matah alluran, zamewa take k'ok'arin yi daga jikinshi wai itah adole yayi matah laifi yayi matah allura, rik'e tah yayi gam yanah dariya, ni kyaleni tafad'a cikin kuka bakin tah ya lalabo yahad'e danasa, kissing d'inta yake kafin ahankali yasake tah, Ummunah zan tafi wajan aiki kinji, I love U Abusaiyeed tace tah dad'a shigewa jikin sah, rungume tah yayi yace kici breakfast immediately kinji alluran yanada k'arfi Ummunah, toh Abusaiyeed gidan Mummyn fah?, a'a Ummunah bar wannan batun Mummy zatayi fad'a idan ba ayi sa'a bah harda duka, tashi tayi ajikin shi tah bige shi akafad'a tanah mistsik'e idon cikin shagwa'ba, hannun tah yakama yakai masu kiss yace matah tayi hak'uri, toh ni yaushe zaka kaini gida Abusaiyeed? Sai kinyi wata d'aya Ummunah, kwanciya takuma yi ajikin shi, kafin tace Allah yakaimu, Ameen that's my sweetheart akwai ki dah fahimta dah hak'uri ina sonki sosai kinji, nima Inasan kah sosai Abusaiyeed d'inah, yauwa babyn Dr. Saiyadee, bara naje aiki koh, uhm tace kafin tah k'ara binne kanta ak'irjin shi tanah shak'an k'amshi jikin sah, dariya yayi sannan ya shafa cikin tah yace, "wai tunma banyi ajiya cikin wannan cikin bah kenan, idan kuma nayi fah, toh ya kenan, bugu takai masa abaya tah murgud'a masa baki, dariya yayi abinsa yace, "Ummunah ina kaunar ki kina birge ni sosai, I love U, I juz love everything about U, Ummunah U're juz so perfect, U're my world, mine&mine alone Allahu yaraya minke dah abinda zaki haifa min, Ameen Abusaiyeed tace tanah yimasa dariya kafin su mik'e rik'e dah junan su suyi parlour!

Masu Neman littafin nan daga farko it's very easy basai kun tambayi kowa bah just click on that link at the beginning it's my blog zaki samu har inda aka tsaya opera koh browser yanah bud'e link d'in! Shi zandinga bayarwa tah private ma Tnx all!

Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳24βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2U My Mufeederh (Meenah) Ina sonki nagode dah kaunar dakike nuna min deary😻 MUNATARE Insha Allah 🀝🀝🀝
ASSALAMU ALAIKUM Sisters and Brothers yau ina cikin farin ciki sosai, sakamakon haihuwar dah sweetheart (MAGE) d'inah tayi, nasamu k'aruwa MAGE nah tah haihu dah Asuba tasamu En biyu ina fatan zaku min Addu'a Allah yaraya minsu kuma ina gayyatar kowa dah kowa bikin suna next week Insha AllahπŸ˜πŸ‘„πŸ˜» wlh sai murna nake Inasan MyCAT🐱🐱 sosai2 Rejoice Wit Me fahπŸ˜»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»


Manne tah yakuma yi jikin sah tareda kissing d'inta kafin yasake tah yace, "m so sorry sweet kinga nayi latti pls eat well kinji I love U", I love U too sweetheart, I kno Babynah lemme get going kinji, uhm bye tekia kaji, shafa tah yakuma yi kafin yajuya cikin sauri ya fice yanah shiga mota yayi matah text kamar haka,
Ummunah if I must say, I am the luckiest man on earth to have U as my wife, I love U so very much darling pls tekia nd get well soon kinji heart desire! Bayan hakan neh yaja mota yaficce daga cikin gidan, bayan tah karanta waje tasamu tah kwanta tanah tunanin shi har bacci yadauke tah gate dah ake bugawa neh ya tashe tah, hijjab tah d'auka taje tanah bud'ewa taga Affan neh cike dah murna take tsalle, oyoyo lilbro tadinga fad'i kallon tah yake yace, "gaskiya sis U're amazing wai keh abu k'adan neh yake saki murna koh yaya? Chab wannan neh abu k'adan wlh babu wani k'adan shigo meh kah kawo min? Wammers d'in hannun shi tah kallah tace, "kamar kasan yunwa nakeji had'e dah k'iwuya", laa keda kikeyin abincin gida daa inaga nake dah mijin ki kad'ai?, kai sis bakya jin yunwar dai, hmm bro bazaka gane baneh chan daban nan daban, cooler taja gabanta tabude wani k'amshi yabigi hancin tah, white rice neh dah doya sai stew d'in naman rago ai tama kasa jiran plate spoon d'in coffee dah Abusaiyeed yasha tah Zara tafara ci, wai wannan abincin akwai dad'i lilbro Allah yasaka wa Mummy dah gidan Aljanna har bayan aure tanah d'auwainiya dani, mungode sosai, murmushi yayi yabud'e system d'inta yafara game, Ummulkhair kuwa abinci taci tak'oshi har takira Abusaiyeed tah sheda masa cewa taci abinci sosai kuma tah k'oshi, sosai yaji dad'i ya dinga shi mata Albarka harda yimata Alk'awarin kyauta kafin yakashe wayar dacewar zai kirata anjima aiki yakeyi, basar wa tayi sabida Affan dukda cewar taji babu dad'i hira su kasha sosai dah Affan har yamma kafin suyi sallama yatafi, sam bataji dad'i bah saida tayi kwallah dazai tafi tafad'a masah yagaida Mummy dah Daddy yafi sau ak'irga, bayan tafiyar sah neh Ummulkhair tasoma jin wani azababben ciwon mara tun tanah daurewa har saida taji kamar ranta zai fita waya tasamu takira numban Abusaiyeed har saida tamishi missed calls wajan goma babu amsa rasa yacce zatayi tayi take taga jini yafara rushing yanabin k'afar tah rapidly kuma tasan this is unusual something must be wrong with her kasa jure azaban tayi tafara kuka cikin wani irin yanayi, kuka take sosai tanah dailing numban sah, baiko d'aga bah taga yayi matah message kamar haka,
Inazuwa wifey aiki nake am busy!
Kuka tafashe dashi dan batada k'arfin yimasa message wayan ma dakyar take rik'e shi sabida yanda jikin tah yake rawa sosai, gashi batasan takira Affan tanah tsoron karya fad'a agida kuma bazama tah iya tashi tabud'e masah k'ofa bah idan yadawo hakan yasa tadinga kiran mijin tah sabida tasan yanada spare keys nashi ahannu, by now she's unstable sabida yanda jini ke fita ajikin tah gashi taji ana buga k'ofa amman bazata iya tashi bah, Allah Allah take wani yakawo matah d'auki, Affan neh yadawo sabida mantuwa dah yayi, abakin gate d'in gidan Ummulkhair yatarar dah bak'i irin en shiga wajan amaryan nan suna buga k'ofa har zasu tafi yace, "ku tsaya nak'ara bugawa ai yanzu nafita saidai koh wanka tashiga, nima mukulli nayi musanye shine nadawo d'aukan nawa namaida natah", cike dah fara'a suka amsa shi tareda tsayawa patiently yayin dah shikuma yasoma buga k'ofa anxiously with the hope of zatah bud'e masah on time, saida yabuga yabuga amman shuru har saida abin yafara bashi tsoro, numban tah yashiga dailing nanma yana ringing amman ba'a d'auka bah, hankalin shi bah k'arramin tashi yayi bah jiki narawa yajuya yarasa yanda zaiyi sabida yasan idan ma wanka take yaci ace tafito toh shidai lafiya yabarta, bak'in sunga yanayin sah hakan yasah suka dinga kwantar masa dah hankali tareda fad'in Insha Allahu tanah lafiya babu komai!


Mhiss B~hal CeπŸ’…πŸΎπŸ‘„πŸ’žπŸ’•
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf CeπŸ’…πŸ‘„πŸ‘‘πŸ‘’πŸ’•: 🎍🐚NoVelπŸ‘‡πŸΏWriTter 🐚🎍
β˜£πŸ‘„Mhiss~B~halπŸ™‡πŸ»β€β™€πŸ‘„β˜£

⏳25βŒ›

πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€ 🌑🌑🌑 πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€
πŸ€β˜˜Matar DR. Saiyadeeβ˜˜πŸ€

πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰ πŸ’‰πŸ‘¨πŸΎβ€βš•πŸ’‰

πŸ‘„ πŸ‘„
πŸ’…πŸΎ πŸ’…πŸΎ
πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»
(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍🏾[P~M ~L]✍🏾
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the ReadersπŸ“–}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My fantastic sweetheart FATIMA USMAN DIKKO, nagode dah kaunar dah kike nunamin ina Alfahari dake deary, ANATARE🀝 πŸ€πŸ€β›ΉπŸ»β€β™€INSHA ALLAH πŸ˜»πŸ˜πŸ˜»πŸ‘„πŸ’‹πŸ‘„


Zufa Affan yakeyi kawai yarasa abinda keh masa dad'i she can't be OK d'azunan earpiece d'inta ya lalace ahannun shi balle yace earpiece takeji, lek'awa yake tah gefen gate amman sam babu abinda yake gani, mukullin hannun shi yakallah kana yaduba ramin keyhole d'in jikin gate yaga pattern iri d'aya neh without hesitating yayi plugging key d'in ya murd'a cikin sa'a k'ofa yabud'e ciki yanufa direct bai ganta a main parlour bah, d'ayan yaduba yaganta daidai corridor d'in d'akin tah dah alamun rarrafawa tayi daga d'aki zuwa wajan, ak'asa akwance take kamar babu rai ajikin tah jini koh ina tsoro neh sosai yakama shi ganin yanda jini yayi yauwa ak'asa kasa ta'ba tah yayi sabida yanda yaga skirt d'inta ya'baci dah jini cikin hawaye dah tashin hankali yafita tsakar gida inda yatarar dah bak'in azaune, cikin hanzari yake masu bayani bah tareda wani 'bata lokaci bah sukayi ciki dasauri, nan suka sameta kwance yanda yamusu bayani, d'aga tah sukayi inda d'ayar takuma fita aguje dan kiran wata Midwifery dake unguwa, cikin mintuna ashirin Midwifery d'in tah k'araso dah kayan aikin tah Affan babu abinda yake sai kuka yakasa kiran kowa ma shi yama manta Dr.Saiyadee gabad'aya hankalin shi yayi dubu atashi sai up~down yake tayi, excusing d'insu Midwife Nafeesah tace yayi, haka badan yaso bah yafita zuwa main parlour, aikin tah tashiga yi, allurai tah matah sannan tabata kulawar gaggawa bayan tagama Ummulkhair tah farfad'o, tuni bleeding d'in yakoma normal saidai ita dai kawai numfashi take, dah taimakon bak'in tasamu tah k'imsa wa Ummulkhair jiki tareda yi matah wanka, pad dake side drawer tah dauka tareda pant data gani a bathroom tuni tah shirya tah tsaf cikin wani d'an k'arramin kayan bacci wanda dah k'adan ya k'arasa gwiwar tah dan tasamu tasha iska, har alokacin Ummulkhair numfashi take kawai amman kwata2 batada k'arfi she's very weak

Please Login or Register in order to submit comment