Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yau nagaji da ganinki cikin damuwa ki fada min abinda ke damunki idan bah haka bah wallahi wallahi kinji ransuwar musulmai zanje nafadawa daddy Dan na fahimci saboda damuwar dake damunki yanxu ko karatun makaranta bakya yi Kuma bakya zama da kowa kuyi hira sai dai ki zauna a daki kiyi ta tunane tunane kina kuka dasauri bilkisu ta sauko daga kan kujerar da take ta durkusa a gaban Yaya fauxan Dan girman Allah Yaya karka min haka wallahi na rantsa maka da girman Allah zan dinga fitowa falo muna hira Amman karka tambayeni mecece damuwata Ni bazan iya fadawa kowa bah Dan Allah karka fadawa daddy kuka take sosai kamar ranta zai fita ita da ana chanxa xuciya da tuntuni ta chanxa ta ta Dan tasamu tarabu da son Ahmad feenarht ta sauko itama tana kuka duk da bata San meke damun yar uwar tata bah tana jin tausayinta sosai kiyi hakuri aunty bilkisu kidena kuka yanxu idan Baki fada Mana damuwarki bah bazamu taba jin dadi bah Kuma tayaya zamu taimakeki ki fita daga damuwar da kike bilkisu ta kalli feenarht tana murmushi takaici feenarht nasan da zaki San meke damuna zaki bi duk wata hanya domin ki taimakeni Amman wannan bazaki iya taimaka min da komai bah xuciyata ta cuceni xuciyarki Kuma feenarht tafada cike da mamaki tana kallon Yaya fauxan yayi mata alamar da ta cigaba da kukan Dan su samu su shawo kanta har tafadi abinda ke damunta kuka feenarht tasaka sosai harda fadin mun shiga uku aunty dasauri bilkisu ta toshe mats Baki kiyi shuru Mana feenarht Kar mamy taji tani yanxu taya zanyi shuru bayan bansan abinda ke damunki bah ta bude Baki zatayi ihu tayi sauri kara rufe bakinta zan fada Miki abinda ke damuna feenarht karki tara min mutaneh ta fada tana goge hawayen idanuwanta Ahmad ta furta a hankali tare da fashewa da kuka Ahmad Kuma waye Ahmad din?? Yayansu bahijja da ra'isa zaro ido feenarht tayi tana fadar meyayi Miki aunty ba abinda yayi min sonsa kike neh Yaya fauxan ya tambayeta ta gyada Kai alamar eh shineh kike tafaman kuka kamar wacce ake son rabata da rayuwa Yaya dole nayi kuka saboda nasan bazai taba Sona ki kwantar da hankalinki insha Allahu Ahmad zai soki kina da komai kina da abinda duk wani namiji zai so ya aureki da aure Amman idan kina ta faman kuka da shiga damuwa ai sai ki rame Kinga kidena damuwa Amman yakamata ki fada masa dasauri tace Aa bazan fada masa bah kema karki fadawa kowa nasan bazai soni bah Danni baa Abuja nake bah Kuma Yana mah da wacce zai aure tafada tana saka kuka shikuwa Yaya fauxan bai iya cewa komai bah Dan Shima yasan ana cewa Ahmad mijin aunty hmmm kiyi hakuri sister zan taimakeki Amman bazamu Bari yasan kina sonsa bah eh Yaya karku Bari yasani nasan Daman zaku taimakeni nagode Yaya feenarht nagode sosai karki damu aunty zamu fidda ke Amman kidena yawan kukannan tohm nagode muku


💙🧡 KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼🧡
Wannan page din sadaukarwa neh ga fan's din littafin KADDARATA kuyi yadda kuke so Amman banda wadanda basa karantawa Kuma Ina son ayi min comments da typing bana son stickers yawan comments yawan typing🥰
Page 94-95
Saudat tunda Mai gadi yakawo takarda bahijjah mommy ta karba tabawa bahijja tare da cewa karanta muji meh wannan matsiyacin ya rubuta bahijja tayi dariya sosai da tagama karantawa a xuciyarta sannan tace mommy bari in karanta muku da karfi Ni fahid Ibrahim bukar nasaki saudat asanadiyar kamata da wani fasiki da nayi saki uku sai taje ta aureshi Dan shineh dai-dai aurenta Dan Ni bah mijin maxinaciya baceh takara fashewa da dariya mommy yau abinda kuka shuka shi kuka fara girba Kuma yanxu akafara idan Kuma tunanin biye-biyen bokayenku shineh yake sa ku Sami duk abinda kuke son wahala baku fara Shanta bah mah Kuma keh aunty saudat Daman nasha Miki iskanci bashi da Rana ta fada tare da shigewa dakinsu ita da ra'isa Daman su uku neh a dakin saudat kuwa suma tayi jikin mommy na rawa taje ta dauko ruwa a cikin fridge ta yayyafa mata a fuska ajiyar xuciya tasaki tana fadar mommy na shiga uku yanxu shikenan Yaya fahid ya sakeni bazan kara komawa gidansa bah cikin bakin ciki da takaici mommy tace wallahi saudat fahid bai isa yayi Mana haka bah ko zanyi yawo tsirara wallahi sai ya mayar dake zanbi duk wata hanya domin naga kin koma gidansa da zama murmushi tayi mommy kinyi alkawari eh nayi ita Kuma bahijjah zanci ubanta Bari Mai Basu goyan bayan suyi min rashin mutunci yadawo mommy ki kyalesu Daman nasan ai su kwata kwata basa sona tafada tana kuka kidena kuka ai ni Ina sonki Kuma Ina tare dake a kowane irin hali nasani mommah🥰
Sallama tayi tare da zaunawa a daya daga cikin kujerun dakin mommy ta kalleta lpy kuwa kike Samira yau naga ko makaranta bakije bah mommy wallahi mommy bani da lpy zazzabi nake Kuma ga amai da jirin da nake ji Ina jin xuciyata na tashi kuma subhanallillahi Kuma shineh kika xauna bakixo kin fada min bah tuntuni muje asibiti Kinga yanxu tashi ta dauko hijabinki muje asibiti ta tashi ta dauko hijabi ta fito falo Dan har mommy ita ta shirya ita take ji asibitin gidan suka je bayan anyi mata gwaje gwaje doctor Hashim yaxo da murnarsa Yana yiwa mommy albishir da Samira tana da ciki wata daya da sati uku wani irin ihu Samira tasaka tana fadar na shiga uku ya cuceni ya cuci rayuwata Allah ya isa tsakanina dakai mommy duk da ta gigice Amman bata Bari ta nunawa doctor din bah taja hannun Samira suka shiga gida xuciyarta cike da tambayoyi iri iri ya akayi Samira tabata tarbiyyar da sukayi mata har ta Bari wani yayi nasara akanta har yayi mata ciki gaskiya Samira tabata kunya Kuma tabata wayonta


💙🧡 KADDARATA😔✍🏼 story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼💔
Page 94-95
Hajiya ummah ceh ta shigo dakin alhaji Dan yau taxo ayi ta takare ko sallama batayi masa bah tunda yadago yaga ita ceh Daman yasan bazai samu arxikin sallama daga gurinta bah Dan koda suna tare bata taba yi masa ladabi bah sai dai ta dinga yi masa magana cikin isa da ixxah tsayawa tayi akansa tana fadar alhaji naxo yau natuna maka baya irin yaudarar dakai min ka nuna min cewa Ni kadai ceh matarka Usman mah shi kadai neh Danka Ashe yaudarata kayi kana da wata matar harda 'ya'ya baka taba fada min bah sai da mukaxo kano ka kawoni gurinta kace itama matarka ceh duk da irin kishin da nake dashi na yarda zan xauna da ita Amman shineh yanxu xakayi min butulci kamanta irin taimakon da mahaifina yayi maka kana rana ya daukoka ya maidoka inuwa shineh yanxu xaka fara yi min rashin mutunci kayi min alkawari agaban waccen jahilar matar taka bazaka Kara cin komai nata bah kadena kwana a dakinta 'ya'yanta kabar mata su nata neh ita kadai Usman neh kawai Dan kah Kuma..........keh ummah you min shuru ban taba tunanin jahilcin naki har yakai haka bah yanxu bakiji kunya bah da kike Kiran mamyn fauxan jahila bah ai wannan sunan dake yadace Dan ita bazata taba xuwa gurina tayi min irin wadannan maganganun wadda suke nuna min alamar a gidanku baa Baki tarbiyyar yadda zaki dinga yiwa mijinki magana bah Kuma da kike cewa mahaifinki ya dakoni daga Rana ya maidoni inuwa inajin bai Baki labari bah da yabani dukiyarsa na fara juya masa na maidar masa da kudinsa sanadiyar ganowar danayi duk dukiyar daya tara haramce shi din Dan safarar miyagun kwayoyi neh wannan dukiyar danake juyawa gumi nah neh bawai da arxikin ubanki na neh ciyar daki bah kuka saka yanxu har takai da kayiwa babana kazafin dukiyarsa bah ta halac baceh Kinga fitar min a daki idan baso kike nayi miki tabon da bazaki manta bah kin para kaini karshe fita tayi Dan tasan halinsa tunda yace ta fita idan bata fita bah zai ita yi mata rashin mutunci da bazata taba mantawa bah duk Yan gidan sun taru a babban falo Dan mommy takira alhaji tasanar masa abinda doctor yace musu bayan an gwada Samira a ranar yadawo daga tafiyar da yayi danshi kwata kwata baya xama Yana kasuwarcinsa a Dubai inda yake siyar da gwala gwale shago guda neh dashi inda yadora Dan abokinsa safwan Dan yafuskanci yaro neh Mai Amana yakanje Dubai yaga yadda har kokin kasuwancin nasu yake tafi daga nan yawuce kasa Mai tsarki makkah Samira kuka take kawai Yaya daddy da Umar duk sun damu Dan da mommy tace Samira tana da ciki basu yadda bah sai da suka Kara dauko wani likitan Shima ya tabbatar musu cikinneh da ita cikin muryar rarrashi da kwantar da hankali daddy yafara magana Samira Ina so kidena wannan kukan ki fada Mana waya Miki ciki muryarta a sassarke ta fara magana shineh shineh abinda take cewa kenan sai Kuma tasaka kuka shineh wa? Mommy ta tambayeta Yaya fa..fa ..fahid cikin tsananin mamaki mommy ta maimaita sunan fahid Kuma eh shine lokacin da naje gidansa naduba ko lpy bai xo bah sai shineh....
Kuka tasaka Dan bazata iya fada musu wannan labarin bah idan tana tunanoshi wani irin bakin ciki take ji Yaya fahid dinneh ya shigo Dan kowa yakasa magana mommy takallesa cikin kallon mamaki Kai fahid Kai kayiwa Samira ciki mommy cikineh da ita ya tambaya cikin mamaki bansani bah Dan ubanka tabashi amsa cikin tsananin fushi mommy pha ita takawo kanta har gidan har dakina Dan haka Ni bani na mata dole bah Daman haka take so ai ace...wani Mari mommy tasakar masa a kuncinsa hagu da dama sai da daddy ya riketa sannan ta dena marinsa yanxu duk wulakancin da kakewa wannan yarinyar bai isheka bah kayi mata ciki kaxo kana cewa ita takai kanta tohm Ni nan rahma Ni na aiketa ta duba lpy bakaxo bah shineh....kuka tasaka daddy ya matso kusa da ita haba rahma kidena xubar masa da hawaye yanxu mu fuskanci abinda ke gabanmu bawai ki tsaya kina kuka bah Kai fahid yaxauna xaunawa yayi akasa inda daddy ya fara yi masa magana haba yarona meyasa kake yi min haka neh Ina matukar alfahari dakai amman yanxu kana so ka watsa min kasa a ido Samira ko babu aure a tsakaninku bai bakamata ace kana yi mata irin haka bah Dan kamar kanwa take a gurinka barantana da aurenka akanta yanxu wannan cikin da take dashi so kake idan ta haifeshi yaron ko yarinyar suga irin abinda kakewa mahaifiyarsu bazasu taba jin dadin ace mahaifinsu Yana yiwa mahaifiyarsu wulakanci da tozarci bah gashi nan mahaifiyarka tana xubar da hawayenka saboda kai....kaima so kake 'ya'yanka su sa kaxubar da hawaye???Aa daddy bana so to ka gaggauta bata hakuri mommy Dan Allah kiyi hakuri shikenan komai yahuce daddy Kuma cikin da Samira take dashi nawa neh bansan meyafaru Dani ranar bah saudat ceh sila Dan ita taxo ta bar badamin wani gari Ina kwance Dan lokacin bani da lpy nidai kawai bansan maiyafaru bah Amman Ni wallahi bansan Samira baceh shikenan wannan kuma matarka zakaiwa bayani kuma tunda Kai da kanka kace Dan Samira naka neh ai shikenan Alhamdulillah Daman haka muke so nakusan samun jika yafada Yana murmushi Yaya fahid kana nufi wannan shedaniyar ceh ta barbada maka garin magani hmmm ai gwanda da aka ceh samirar ceh Dan da ita ceh take da ciki zan ji bakin ciki daddy fada cike da farin cikin Umar kuwa cewa take yar kawu kiceh kawu ya kusan samun dan ita dai shuru tayi tabbas ta yarda da maganar da Yaya fahid yayi na saudat ceh ta barbada masa wani gari Dan da ta shigo falon taga saudat tafito ta nufi dakinta hannunta rike da wata leda baka tana kullewa Ashe ita sahun barawo ta taka😂💔

💔💙 KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼💔
Wannan page din sadaukarwa neh ga yar uwata data mutu plx duk Wanda ya karanta Ina bukatar yayi mata addu'a🙏😢
Page 96-97
Mommyn saudat ceh zaune gurin boka...boka Ina bukatar wannan yarinyar Samira asa fahid din yasaketa kuma...cikin sauri bokan ya daga mata hannu tun kafin kixo aka sanar dani abinda ke tafe dake Kuma kina so shi wannan yaro fahid yadawo ga yarki yanuna mata soyayyah kamar ransa kina so mu rabashi da iyayensa ya zama ko sunansu mah baya son ji murmushi tayi tare da cewa eh tabbas shineh burina anan ya babbuga kasa sau uku sannan yace ta rufe idanuwanta sa tasaka Yan yatsanta guda biyu akan kasar tayi kamar yadda yace yakara dube dubensa sannan yace gsky aikinki yana da matukar wahala daga Samira har fahid din dukkannin suna da matukar kula d addininsu basa Bari sallah ta wucesu Kuma kullum cikin yin xikirin safiya da maraice suke ga uwa uba sallar Daren dasuke yi mukuma aikinmu Yana tasirineh wajen wadanda suke matukar wasa da ibadunsu Kuma bayan haka wannan aurennasu babu yadda za'ayi in rabashi tohm yanxu boka kana nufin babu yadda za'ayi kenan akwai yadda za'ayi Amman aikin yana da matukar hatsari sosai ko wane iri neh in har burina zai cika kafada min ita yar taki zataje makabarta karbe 3 nadare zan Baki laya kibata taje ta binne a sabon kabari na jariri in har bata saka a sabon kabari Wanda aka binne jariri a ciki bah tasaka a wani ko da ace Shima saboneh tohm zata iya haukacewa idan kuma har nabaki layar baku binneta bah a yau dinnan kuka bari sai gobe tohm dake da ita zaku iya haukacewa Kuma idan aka binne layar duk lokacin da aka tona wannan kabarin aka dauko layar tohm asirin shikenan ya karye Kuma zaku iya gamuwa da cutar kuturta hajia Sadia taji matukar tsoro Dan haka tace toh boka babu wani Mai saukin wata iriyar mahaukaciyar dariya yayi babu wani Mai sauki wannan neh kawai zaku iya Dan idan aikin yayi kyau toh wannan yaron bazai karajin sha'awar zama da matarsa da iyayansa bah zai dawo gurinku ya tare jin haka hajia Sadia ta amsa da tohm Amman boka babu dama wani yaje mata makabartar dole........cikin wata iriyar tsawa da yayi mata sai da dajin ya amsa ta firgita matuka Amman sai ta dake me kikaji nace ita zataje karku Bari wani yace zaije zaku iya gamuwa da babban tashin hankalin da yafi Wanda na lissafa Miki yanxu gashi ya mika mata layar ta amsa sannan ta tashi ta dinga keta cikin dajinnan babban dajineh Wanda Yana da matukar hatsari a hanyar shiga dajin mah irin hatsarin dake ciki Yana da yawa gashi wajen bokan cikin dajinneh zan iya cewa karshen dajin neh Amman haka hajia Sadia ta iya xuwa har nan hmm ya Allah sakawa xuciyoyinmu kiyayyar xuwa wajen bokaye Ameen🙏
Samira ceh kwance kullum sai Yaya fahid yaxo yaga lapiyarta gashi yanxu laulayi yasakota a gaba komai taci sai ta a mayar dashi gashi idan ana girki a gidan sai ta shige dakinta tace ita bata son kamshin girkin fahid kuwa yanxu Yana jin matukar tausayin Samira ganin iriyar wahalar da take yanxummah Yana kusa da ita Dan ance masa ta wuni bata ci abinci bah Yana rike da kwanon abincin Yana bata dakyar take karba tana yi tana ya tsineh fuska su mommy suna gefe Dan yanxu fahid din Yana burgeta sosai gani yadda yake kula da yartata da jikanta ture plate din tayi tana turo Baki tare da cewa Ni nakoshi bana ci haba babyn mommy kwata kwata loma pha uku kikayi plx ki kara ko kadan neh kinji Samira tana tsananin mamaki ganin yanxu mutuminnata ya chanxa hmm Amman tasan duk saboda yaron da take dauke dashi neh Amman me hali baya fasa halinsa duk sanda Kuma ta tuno da maganarsa ta shi jikinta yake so takanji tsanarsa a cikin xuciyarta ko xuwa gurinta bata so yayi Amman babu yanda ta iya tunda yanxu tana dauke da kaya shiyasa duk yabi ya takura mata Dan cikinnan kaya yaxamar mata shiyasa take Allah Allah tayi ta haihu ta huta da wannan jarabar Ni bana ci tohm yanxu me kika ci meh Kuma baby yaci nakoshi Kuma shi babynnaka yafada maka Yana jin yunwa neh murmushi yayi gani yadda take maganar tana harararsa kingama kumbure kumburenki dai wallahi idan bakiyi wasa bah zan cewa mommy Ni Ina so ki dawo gidana sai muga ta tsiya kallonsa tayi ta murguda masa baki Allah ya sawaki nadawo gidanka wallahi Dana koma gidanka gwara na mutu Kuma indai Dan wannan kayar kake cewa zan koma gidanka tohm kabari indai na haihu zan baka yaronka idan kaga dama ka dorashi akai kayi ta yawo dashi wannan bai shafen bah dariya yayi sosai wallahi bari abban yadawo zaki Sha mamaki bani kike fadawa haka bah eh nafada maka Kuma gidanka neh bazan koma bah wallahi Baki isa bah doctor yace mu dinga yawan sex saboda lapiyar yarona Dan haka wallahi sai kin koma kuka saka wallahi babu wani doctor kai kakirkira da kanka ai Daman ku likitocinnan azzalumai neh su mommy kuwa dariyah ceh takusan kwace musu jin abinda Samira take cewa Dan basuji Mai fahid din yake cewa bah Amman suka hadiye daga karshe suka bar musu falon Awww haka kika ceh yafada Yana dariya tohm wallahi idan Baki kara wannan abincin bah zaki Sha mamaki bude bakinta tayi ya shiga bata abincin kadan takara sannan tace masa ita takoshi pha ya kyaleta Ok baby na rakaki dakinki koh? A'a ni anan zan xauna kallo zanyi Dan tasan idan tabari yakaita dakinta to wallahi sai yabi ya addabeta sannan zai tafi Shima ya fahimci abinda yfito
taki kenan yayi murmushi watau kina bakin cikin mu gaisa da yarona ta kallesa ta gefen ido sannan ta maida kallonta Kan t.v tana cewa ko bah gaisuwa bah ai nima ko sako bani zan iya kai masa ok tohm zan Baki yanxu kuwa ya dauketa cak suka shige dakinsa tana kuka da ihu Amman Ina babu Wanda yaxo taimakonta


💔🧡 KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼💔
Wannan page din nakuneh Samira usaini mamah & ramlat aleeyou💔Naga kuna yi min yawan comments ngde sosai kuyi yadda kuke so dashi
Page 98-99
Fahid Yana sauke Samira akan gado ta diro ta tsugunna tana bashi hakuri Dan girman Allah Yaya kayi hakuri ya xaunawa yayi Yana murmushi idanuwansa akanta wani irin Abu yake ji akan yarinyar Wanda bai San komai menene bah Kuma shi bai taba ji akan wata ya mace bah tunda tasamu cikinnan Ok babynah na hakura Amman zaki Bari in gaisa da babyna koh kuka tasaka haba Yaya ka tausaya min Mana wallahi bani d lpy Kuma duk kaineh sila duk abinda yafaru dani janyota yayi ya rumgumeta sosai a jikinsa Samira Dan Allah kidena rikona a ranki kinji na Dena Miki duk abinda nake Miki saboda babynmu karya taso yaga abinda yake faruwa a tsakaninmu kinji abinda abbah yaceh mamaki ya shigeta ta zame daga jikinta tana kare masa kallo taga Yaya fahid din data sani Wanda ya tsaneta fiye da tunani yake wani lallabata haka tasan kawai yaudara ceh ko Yana tunanin ta manta abinda yafada mata shi jikinta yake so hmmm kallon kallo suka shiga yi sannan tace Yaya fahid kenan yau Kuma ta wannan hanyar ka biyo wallahi baka isa ka yaudareni bah tashi tayi ta fita girgixa Kai yayi Daman yasan zai sami matsala Samira bazata taba yarda dashi bah duk yarasa meke masa dadi kwantawa yayi abokinsa hamxa ya fado masa a rai Wanda tun ranar da suka sami sabani a sanadiyar jefar da Samira da yayi bai sake barin sun hadu dashi bah gyara kwanciyarsa yayi zanje nasameka hamxa Kai kadai zaka taimaka min na shawo kan Samira dakai da Aisha Yana nan kwance Yana sake sake bacci Mai nauyi yayi awan gaba dashi..............
Wani uban ashar ta narka tana kallon mahaifiyarka ta mommy Ni zanje makabarta binne laya Kuma a yau da daddare chab dijam wallahi bazanje bah ai ban makance akan son fahid da har zansa kaina cikin hatsari bah saudat ceh take fadar haka cike da tsiwa kehhh idan kin manta bari in tuna Miki mahaifin fahid shineh minister na kudi a garin nan Kuma Yana harkar siyar da gwala gwale a kasar waje Yana da kamfanoni a gurare da dama anan gida Nigerian dakuma kasashen waje na super market event da dai sauransu Kuma shi fahid shineh babban asibitin garin nan na Abuja nashi neh Kuma shine likitan da ake ji dashi har akasar waje kina nufin zakiyi Mana bakin ciki Baki haihu dashi bah kiceh zaki barshi ya tafi haka kawai bakya son yayanki su taso cikin gidan masu arxiki wallahi saudat inaji har jikokin jikokinki zasu taso cikin arxiki Dan shi kanshi alhaji Ibrahim bai San iya adadin kudin da yake dashi bah Dan dai kawai rahmah yar uwata ceh da wallahi nayi duk yadda nayi ya saketa ya aureni zaro ido saudat tayi tana fadar Kai mommy daddyn pha tsaki tayi yayi xuciya yayi arxiki Mai yake dashi bayan kamfanoni guda biyar da yake dashi na atamfofi da las shadda sai taja tsaki Amman babu komai tunda gaki nasan bani da wata damuwa mommy nima wallahi sai yanxu zan iya yin koma menene akan kudi yauwa yata takaina suka tafa yanxu a Ina kikaji ance anyi mutuwa Kuma jariri neh Kinga kawai idan zanje club zan inbiya in binneh yawwah shi yasa nake sonki anan bayan layinmu naji ance amaryar da ta tare jaririnta ya rasu yau nasa anganomin a inda aka binneshi tohm mommy sai anjima tunda Kinga yanxu 9 nikuma sai 10 zan fita ok tohm Allah yakaimu Amin.......
Anan zan tsaya Dan Naga baayi min comments Kuma Ni gaskiya yawan comments yawan typing✍🏼💔


💔💙 KADDARATA😔✍🏼
Page 100-101
Shirye take cikin gown kanta ko Dan kwali babu tana tuki ta kunna waka a cikin motar ta kure tana bi wayarta ceh tayi ruri kamar bazata dauka bah ta duba taga waye wani irin ihu tasaki ganin utuba lallai yau zaa yiwa iskanci fintin kau ta daga wayar hello dear a chan bangaren akace hii beb kinganni nan Ina Kan hanya zanje club kina chan neh Aa nima Ina Kan hanya Amman sai na biya wani guri haba dear wani irin guri kuma Kinga fada min a Ina kk yanxu nan tayi masa kwatancen gurin da take yace tayi parking Yana kusa da gurin yanxu xai karaso taja tayi parking a gefen titi tana murna shikenan mah tasamu wanda zai rakata makabartar nan Daman tana tunanin ya zaai ta shiga makabarta karfe 3 Amman ita gaskiya yanxu xataje ta binneh bazata Bari wani karfe 3 bah ana tsaka da Shan chasu aceh bata nan chabb bazai yiyu bah Shima wannan bokan bansan a Ina mommy taje ta kwaso mana shi bah Mai shegen tsirfa ga gurin Wanda muke xuwa kawai muje muyi kwana daya a gurinsa bukata tabiya Amman zataje gurin wannan Dan iskan wani sai an binneh laya amakabarta Kuma a sabon kabarin jariri namiji sai taja tsaki tana tsaka da maganganunta taji an dafata utuba neh Dan Yana xuwa yaga motarta shine yayi parking din motarsa ya fito ya nufo motarta kallonsa tayi tana murmushi sannan tayi masa kiss a lips dinsa tana fadar lallai Ni yaushe rabon Dana ganka Daman talakawa suna ganinku manyan maganin kanana kanana Kinga ba wannan bah ya Naga har nashigo mota bakima San na shigo bah kina ta maganganun tsaki taja wallahi nida mommyneh Wai laya tabani naje makabarta nabinneh karfe uku toh pha saboda wannan mijin naki koh wallahi pha tafada tana tabe baki Kinga kinsan yadda zaai yanxu kawai muje mu binneh Dan karfe uku gsky muna Kan network nima haka nace ok gsky Ina ganin hakan zai fi eh tayiwa motar key Basu zame ko Ina bah sai makabarta har ta bude mota zata fita utuba yace dakanki zaki binneh kuma haka bani na binneh Miki Ok gashi ka hutar Dani mah tabashi layar ya fita yaje ya binneh layar yadawo Basu zame ko Ina bah sai club.......
Bilkisu bilkisu Yaya fauxan ya Kira sunanta a firgiceh ta kallesa tafara murmushi

Please Login or Register in order to submit comment