Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

min sun tsaneni wayyo Ni sadiya tafada tana Dora hannu akai
❤️🧡 KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼🧡
Page 86-87
Ahmad sai da yaje har dakin su bahijja shi da ra'is yayi musu wa'axi duk abinda tayi Mana bazamu taba iya chanxata bah saboda ita din mahaifiyarmu ceh dole muyi mata biyayyah idan har bata sabon Allah bace kuma bai kamata ace kuna daga mata murya bah Ni bah irin tarbiyyar Dana baku bah kenan kamata yayi ku fahimtar da ita gaskiya kusa ta gane tun kafin lokaci yakure tunda ni kunga haushina take ji toh yanxu kunsa zata dada ninkawa akan na da yaya kayi hakuri insha Allahu bazamu sake yi Abu makamancin irin wannan bah yawwah shiyasa nake sonku yan kannena sukayi murmushi gaba daya muma shiyasa muke sonsa mijin aunty dariya yayi sosai sannan yakama hannun ra'is suka fita zaune take a cikin harabar makarantarsu agurin da suka saba zama idan suka fito daga lecture kuka tare sosai fauxiyyah da xahra suna bata hakuri Dan tabasu labarin abinda Yaya fahid din yayi mata tana kukan take cewa yanxu fauxiyyah ya lalata min rayuwa Kuma kullum sai yaxo gidan idan yaganni yayi tamin dariyar mugunta wallahi xahra na tsani rayuwar duniyar nan ya Allah ka dauki raina nahuta da bakin cikin da bawanka yake kunsa min ya Allah Kai kace murokeka zaka amsa Mana ya Allah ka hukuntashi ka azabtar dashi kayi masa abinda har......sai xahra tayi saurin toshe mata baki tana fadar keh Baki da hankali mijinki kikewa wannan mugayen addu'ar toh meye Dan ya sadu dake keh bah matarsa baceh ki dinga amfani da hankalinki kafin kiyiwa mutum irin wannan addu'ar bai dace kiyi masa bah saboda Koda ace baya matsayin mijinki ai mahaifiyarsa tayi Miki komai na rayuwa barantana shi din mijinki neh wani irin bakin ciki take ji a cikin xuciyarta watau bayansa mah Zahra take bi bata ga abinda shi yayi mata bah harda cewa Wai shi din mijinta neh ita da bata taba daukarsa a matsayin mijinta bah ta ja wani tsaki karki kara hada ni dashi ni bazan taba karbar shi a matsayin mijina bah abin yabawa Zahra dariya Amman sai ta basar ban ta fuskanci kawar tasu tana cikin matsanancin fushi tun ranar da Yaya fahid din yasanta a ya mace gashi yau sati uku Amman kullum sai tayi musu kuka tana yi masa mugayen addu'o'i sune mah suke hanata fauxiyyah taceh idan ranki ya baci bai kamata kina rokawa kanki mutuwa bah wannan jarabawa ceh Allah yayi miki yakamata kiyi kokari ki cinye wannan jarabawar nasan kina da ilimin addini Amman meyasa bazaki yi amfani da iliminki da hankalinki bah ok yanxu da kike irin wannan addu'ar yanuna cewa kina fushi da abinda Allah ya jarabgeshi dashi wannan duk a cikin kaddararki ceh yakamata ki rumgumeta hannu bibbiyu domin shine cikar imanin mutum ya rumgumi kaddararsa Mai kyau da mara kyau shuru tayi Dan maganganun fauxiyyah sun ratsata wasila salisu ceh ta nufosu cikin sauri tana xuwa ta kalli Samira beauty yau pha kinyi laifi dayake duk makarantar haka suke ce mata kallonta tayi wane irin laifi babban likitan da yake duba principal kika tarewa hanya da motarki bakiyi parking dakyau bah Dan wallahi principal sai fada yake yi cikin sauri fauxiyyah da xahra suka tashi Dan sun san halin wannan principal din bashi da mutunci ita kuwa Samira tsaki tayi dan ko a jikinta tashi tayi ta bi bayan su xahra wajen da aka tana da danyin parking Dan su har sunyi nisa suna xuwa sukayi turus ganin yaya fahid a tsaye xahra tace lallai yau akwai babbar drama tafada tana dariya fauxiyyah tace wallahi Baki da kirki itama din dariyar take Samira tana xuwa taje xata shiga motarta wa zata gani yays fahid neh a tsaye fuskarsa a murtuke Amman da suka hada ido yaga itace yafara dariya babyn mommy Ashe kece lallai kam Yaya fahid ya kalli principal yace Kamal karka damu Ashe abokiyar gabana ceh ta tare min hanya babu komai ka tafi zanyi maganinta kila Ina ga ta manta abinda yafaru sati uku dasuka huce but yau kila na tuna mata ranta yake kololuwa gurin baci tafara magana mara imani kawai ban manta bah Kuma bazan manta irin wulakanci da kayi min bah mugu azzalumi yayi murmushi gaskiya naji dadi da Baki manta bah plx Dan kara yi min Allah ya isa kinsan kwana biyu banji dumi bah kamar ta rufeshi da duka haka take ji yi Mana Ina jinki Ina son naji kince mugu azzalumi Allah ya isana ban yafe bah ya fada cikin kwai-kwaiyan maganarta kuka tasaka Dan kuwa shineh abin yi bakinta ya mutu shi kuwa yayi dariya tare da matsowa har inda take kamar zai rumgumeta hawayen fuskarta ya shiga goge mata cikin rada yake cewa haba mana Dan Allah yi min Allah ya isa Mana Ina so zan Sha koko duka takai masa bazaayi bah azzalumi mugu yauwa cigaba ankusa saura kadan mugu azzalumi Allah ban yafe bah shi pha kawai nake son naji kince bazaa ceh bah tafada tana kokarin tureshi Amman Ina bazata iya bah sai tafara Kiran mommyna kixo ki taimakeni zai kasheni dariya yayi lallai yar gidan mommy ai bazataji bah but zan kyaleki yanxu kije gurinta Naga Yan makarantarku sai kallonki suke bata ankara bah taji yayi kissing dinta💋ki shiga mota zan huce da motata Amman idan Kuma kinki Bari in huce to wallahi zan fito Kuma kafata kafarki sai nasha nono sannan zan kyaleki ya juya sannan kalli principal din yace Kamal na tafi but ka kyaleta ok ai naga alamar ita ceh amaryartamu bai ceh masa komai bah ya juya tashiga motarsa itama ta shiga tata ta gyara masa ya shiga motar yayi tafiyarsa fitowa tayi daga cikin motar Yan makarantar kuwa sai yanxu suka tabbatar Ashe dai dagaske su xahra suke fada musu ita matar aure ceh sai yau suka tabbatar lallai beauty ta more da miji wannan hadaddan gayen ai bazan bari ya dinga fitowa bah daya daga cikin Yan makarantar ta fada haka kowannansu da abinda yake fada Dan duk Yan matan makarantar Yaya fahid din ya tafi dasu barantana mah da suka ga yayi mata kiss 😘 gurinsu fauxiyyah take tana kuka yau yayah ya yarfata a gaban mutaneh na shiga uku fauxiyyah.......Kinga Samira karki tara Mana mutaneh tunda an tashi mu shiga mota mutafi gida bata tanka mata bah suka shiga mota suka dau hanya
🧡💙 KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼💜
Page 88-89
Saudat ceh kwance akan gadon Yaya fahid Faisal na kusa da ita kwata kwata sun riga da sun lula wata duniyar Kuma basuyi tunanin zai dawo wuri bah Dan lokacin dawowarsa karfe 6pm neh Amman yau sai gashi yadawo 4:45pm Kai tsaye dakinsa ya nufa abinda yabashi mamaki da yaga dakin a bude bayan da kansa ya rufeshi toh kodai wannan yar iskar yarinyar ta bude tashiga neh tsaki yaja tare da shiga dakin a fusace mai zai gani saudat ceh da Faisal kwance kowannansu babu kaya a jikinsu suna ganinsa sukayi firgigit kowa yahau daukar kayansa Yana sakawa shikuwa Faisal tsohon Dan bariki Yana saka kayansa Yana kallon fahid ido cikin ido daya gama ya kalli saudat yace dear ki gama a hankali tunda dai abinda muke boyewa yau ya bayyana Mai ya isa yayi Miki Ina tare dake fahid Kuma jin abinda Faisal yace yakara fusata watau iskancin na saudat har yakai takawo masa gardi cikin gidansa Kuma har cikin dakinsa chab yau kuwa zai nunawa Faisal abinda ya isa yayi musu bama saudat din kadai bah har dashi mah Dan ubansa Faisal yaxo a gadarance zai huce fahid Yaya fahid yakamashi ya nausheshi a fuska anan da nan hakoransa guda uku na sama suka xubai dukansa yakeyi iya karfinsa da yake Faisal din bashi da wani karfi ko kadan bai iya ramawa bah sai da ya sumar dashi Amman duk da haka bai kyaleshi bah gashi ya kulle kofar dakin da Dan mukulli ita kuwa saudat sai kuka take da ihu fahid da yaji ta dameshi ya funcikota ya shiga jibgata ba ji bah gani da ya tabbatar sun daina tsotsi dukkannin sai yafita yakira direba da Mai gadin gidan har dakin suka shigo yace Kun gansu ku fitar dasu daga cikin gidannan sukai su gidan iyayansu dukkansu kuce Ni fahid Ibrahim bukar nine na aikoku tohm shikenan ranka ya dade suka dauke su suka shigar dasu mota dayake direban yasan gidansu Faisal din nan yafara nufa ya tarar da babansa Yana Shirin fita yayi saurin fita Yana fadar ranka ya dade an aikoni da sako tsayawa yayi sannan ya shiga motar ya fito da Faisal ya xubai masa a gabansa Yana fadar alhajineh yakamasu a daki shi da saudat to Dan haka yace nakawo maka sakonnan nice shineh a baka Yana fadar haka ya shiga motarsa yanufi gidansu saudat baban Faisal alhaji musa yayi mamaki kwarai dagaske Ashe haka halin Faisal din yake har yakai ga yaje ya nemi matar aure suna yin xina a cikin gidan mijinta shi bai ga laifin fahid bah kwata kwata saboda ko shineh sai yayi abinda yafi wannan direban Yana xuwa gidansu saudat ya shiga yin hon duk da Mai gadin ya bude masa kofa ya shigo gidan Amman bai Dena bah Dan so yake kowana gidan ya fito waje bazai iya taba karuwa mazinaciya bah suxo su dauketa dukkansu kuwa suka fito wajen Dan ganin Mai yin wannan hon din Yana ganinsu ya fito yakaraso har inda suke Yana cewa an aikoni da sakoneh Kuma bazan iya fito dashi bah ko akwai Wanda zaa samu ya fito dashi mommy takalli Yaya Ahmad tace Kai Ahmad keka dauko nasan saudat yar albarka ceh ta kawo min sakon direba yayi murmushin mugunta Yana cewa a cikin xuciyarsa ko Kuma saudat tsinanniya wacce Baki bata tarbiyyah bah a ciki bah Yaya Ahmad ya nufi motar ya bude bayan motar Dan direban yace masa bayan mota zai bude wazai gani saudat ceh duk jikinta Yana fitar da jini fuskarta tayi rudu rudu haka ya daukota ya fito da ita mommy tana ganinta takarasa da sauri inda Yaya Ahmad yake tana fadar Mai yafaru da yarta Alhajineh yakamata ita da wannan dan iskan yaron faisal a dakinsa suna iskancinsu shineh ya yanke mata musu wannan hukuncin Dan yafi dacewa da irin masu halinsu Yana gama fadar haka ya juya ya nufi motar yaja yayi tafiyarsa ita kuwa mommy Fadi take akaita asibiti bahijja d ra'isa suka taba Baki suka shige gida abinsu shi Daman ra'is tunda yaji abinda Yaya fahid din yasa yayi mata haka yace Yaya fahid kayi min dai dai ai Daman maganin irinsu kenan yayi shigewarsa falo yanufi dakinsu yayi kwanciyarsa Ahmad ya shigar da saudat din mota mommy itama ta shiga suka nufi asibitin kusa dasu Dan asibitin da Yaya fahid din yake aiki da shi Ahmad yace suje da yake shine babban asibiti a garin mommy cikin fushi tafara yi masa masifa Dan ai Kai kwata kwata baka damu da ita bah saboda rashin kishin yar uwarka wannan Dan iskan yaron yayi mata wannan aika aikan Kuma kace muje asibitin da yake Allah ya kiyaye Kuma wallahi sai yasan saudat yayiwa wannan dukan sai na tabbatar da cewa yayi nadamar abinda yayi mata yaxo Yana kuka da idanuwansa tunda bah tare ya gansu da Faisal din bah yanxu mommy saboda tsabar Baki son ganin laifin saudat shineh bama taga abinda suka aikata bah tana ganin hakan bah komai baneh hmm yafada a cikin xuciyarsa Amman a fili kawai numfasawa yayi Samira kuwa tunda taje gida ta shiga dakinta takofar baya dansu fauxiyyah tasauke su a gidansu fadawa tayi kan gado ta rushe da kuka innalillahi wa'inna ilaihi raju'un ya Allah Ni baiwarka ceh samiratu ya Allah kasaka min akan abinda yayi fahid yake min kasaka shi a cikin halin da bazai iya bacci bah kasaka shi a cikin halin ba zai watau ni kikewa duk wannan addu'ar toh Amin juyowa tayi dasauri taga Yaya fahid zauneh kusa da ita Yana yi mata murmushi mugunta toh ya akayi ya shigo nan sai takalli kofar da ta shigo taga Ashe bata rufe bah direban Yaya fahid din Yana fita daga cikin gidan Shima ya shiga motarsa ya taho gidansu Yana xuwa shine yaga kofar bayan dakin Samira a bude Kai tsaye yanufi kofar Yana shigowa taji Samira tana roka masa addu'o'i abin yabashi dariya sosai tohm babyn mommy ki cigaba da yin addu'arki Ni Kuma zai tayaki da cewa Amin
💙💜 KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼💙
Page 90-91
Kuka Samira take sosai kamar ranta zai fita shi kuwa fahid binta yake da kallo ya gyara kwanciyarsa ya kara matsowa dab da ita yana kallon silif yafara magana wallahi bansan haka kike da matsifar dadi bah danasan haka kike da bazan barki har yanxu bah Samira natsaneki Amman Ina bala'in son jikinki saboda jikinki nake kulaki Kuma duk zan cigaba da yi miki duk abinda kike son ki kula min da jikina sosai tashi tayi Dan maganganunsa sun bata mata ran sosai Kai fahid ta Kira sunansa cikin fushi Dan yanxu ji take duk duniya babu wanda ta tsana irin fahid ta cigaba da cewa lallai yau ka tabbatar min da cewa Kai dabbaneh kana tunanin zan kara yarda ka tabani idan kana tunanin haka to ka gaggauta daina yi Dan Ni Samira natsaneka me sonka mah bana sonshi ka tashi ka fita wallahi idan bah haka bah zan iya kasheka Dan iska mara mutunci kawai insha Allahu Allah bazai barka bah baza kaga da kyau bah tafada tana kuka hade da huci murmushi yake sakar mata kawai sai da ya tabbatar ta gama fadar duk abinda zata fada masa yaceh Ok sweetheart babu damuwa Ni dai kawai ki kular min da jikina Dan akoda yaushe zan iya bukatar abuna idan so kike ki kasheni Kuma gani a kwance kawai ki dauko wuka ki luma min shikenan matsalarki ta kau Amman idan har Ina numfashi bazan taba barinki ki huta bah Ni din Mai yawan bukata neh sai Kuma ya kalleta tare da yunkurawa ya tashi zauneh ya kalleta tana ta faman huci wai sweetheart bah keh bace kike cewa Naga alamar kaji dadin kwanciyah a jikina Ni bah bakuwar zafi bace idan kana so mah sai na cire hijabina ka kalleni da kyau kaima kasan Ni din cikakkiya ceh tako Ina babu inda na ragu yafada cikin kwaikwayar miyarta tare da daga mata gira sunkuyar da kanta tayi Ashe Dan iskannan bai manta bah ita harta riga tamanta da tama yi rayuwa tare dashi a gida daya baranta tana ta tuna wannan maganar Dan ita ta fada neh Dan ta kwaci kanta daga gurinsa dariya yayi sosai ganin ta sunkuyar danta Ok kinga jeki dauko min takarda da biro bazan dauko bah tafada tare da murguda masa baki fusgota yayi ya cire mata hijabi riga da siket neh a jikinta duk ya matseta daga rigar har siket din rabin kirjinta duk a bude kamar su faso rigar su fito kuka tasaka tana dukansa ya kwantar da ita yasaka hannayeta a bayanta tsotsarta ya shiga yi tako Ina Dan la'ilaha illallahu Yaya fahid kayi hakuri na tuba wallahi zan dauko papper da biro kallonta yayi Yana murmushi da Dana bidake ta lallami ai Baki ceh zaki dauko min bah sai da yanxu xamuyi soyayyah da jikina shineh zaki ceh zaki dauko toh bana son jikina Yana kewata nima Kuma Ina son shan koko sweetheart kiyi shuru Dan koda kinyi ihu su mommy suka ji wallahi bazan fasa abinda nake so bah Dan zan iya fadawa mommy soyayyah muke dadin da kike ji neh yasaki yin kuka Dan Allah Yaya wallahi bani da lapiya tohm shikenan zan hakura Amman da sharadi menene tafada tana kuka sharadan guda uku neh idan har kika bisu tohm wallahi bazan sake yi miki dole bah har sai dai idan keh kika bukaci nayi miki eh zan bisu daga ta yayi tohm jeki dauko papper da takadar zan Fadi sharadan zanyi sanin kema kuma zakiyi Ni zanyi akan bazan sake kusantarki bah sai dai idan ke kika ceh kina bukata ke Kuma zakiyi akan sharadan da zan
💙💜 KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼💙
Page 90-91
Kuka Samira take sosai kamar ranta zai fita shi kuwa fahid binta yake da kallo ya gyara kwanciyarsa ya kara matsowa dab da ita yana kallon silif yafara magana wallahi bansan haka kike da matsifar dadi bah danasan haka kike da bazan barki har yanxu bah Samira natsaneki Amman Ina bala'in son jikinki saboda jikinki nake kulaki Kuma duk zan cigaba da yi miki duk abinda kike son ki kula min da jikina sosai tashi tayi Dan maganganunsa sun bata mata ran sosai Kai fahid ta Kira sunansa cikin fushi Dan yanxu ji take duk duniya babu wanda ta tsana irin fahid ta cigaba da cewa lallai yau ka tabbatar min da cewa Kai dabbaneh kana tunanin zan kara yarda ka tabani idan kana tunanin haka to ka gaggauta daina yi Dan Ni Samira natsaneka me sonka mah bana sonshi ka tashi ka fita wallahi idan bah haka bah zan iya kasheka Dan iska mara mutunci kawai insha Allahu Allah bazai barka bah baza kaga da kyau bah tafada tana kuka hade da huci murmushi yake sakar mata kawai sai da ya tabbatar ta gama fadar duk abinda zata fada masa yaceh Ok sweetheart babu damuwa Ni dai kawai ki kular min da jikina Dan akoda yaushe zan iya bukatar abuna idan so kike ki kasheni Kuma gani a kwance kawai ki dauko wuka ki luma min shikenan matsalarki ta kau Amman idan har Ina numfashi bazan taba barinki ki huta bah Ni din Mai yawan bukata neh sai Kuma ya kalleta tare da yunkurawa ya tashi zauneh ya kalleta tana ta faman huci wai sweetheart bah keh bace kike cewa Naga alamar kaji dadin kwanciyah a jikina Ni bah bakuwar zafi bace idan kana so mah sai na cire hijabina ka kalleni da kyau kaima kasan Ni din cikakkiya ceh tako Ina babu inda na ragu yafada cikin kwaikwayar miyarta tare da daga mata gira sunkuyar da kanta tayi Ashe Dan iskannan bai manta bah ita harta riga tamanta da tama yi rayuwa tare dashi a gida daya baranta tana ta tuna wannan maganar Dan ita ta fada neh Dan ta kwaci kanta daga gurinsa dariya yayi sosai ganin ta sunkuyar danta Ok kinga jeki dauko min takarda da biro bazan dauko bah tafada tare da murguda masa baki fusgota yayi ya cire mata hijabi riga da siket neh a jikinta duk ya matseta daga rigar har siket din rabin kirjinta duk a bude kamar su faso rigar su fito kuka tasaka tana dukansa ya kwantar da ita yasaka hannayeta a bayanta tsotsarta ya shiga yi tako Ina Dan la'ilaha illallahu Yaya fahid kayi hakuri na tuba wallahi zan dauko papper da biro kallonta yayi Yana murmushi da Dana bidake ta lallami ai Baki ceh zaki dauko min bah sai da yanxu xamuyi soyayyah da jikina shineh zaki ceh zaki dauko toh bana son jikina Yana kewata nima Kuma Ina son shan koko sweetheart kiyi shuru Dan koda kinyi ihu su mommy suka ji wallahi bazan fasa abinda nake so bah Dan zan iya fadawa mommy soyayyah muke dadin da kike ji neh yasaki yin kuka Dan Allah Yaya wallahi bani da lapiya tohm shikenan zan hakura Amman da sharadi menene tafada tana kuka sharadan guda uku neh idan har kika bisu tohm wallahi bazan sake yi miki dole bah har sai dai idan keh kika bukaci nayi miki eh zan bisu daga ta yayi tohm jeki dauko papper da takadar zan Fadi sharadan zanyi sanin kema kuma zakiyi Ni zanyi akan bazan sake kusantarki bah sai dai idan ke kika ceh kina bukata ke Kuma zakiyi akan sharadan da zan fada eh na yarda ta tashi ta dauko papper da biro ta mika mishi sai da yafara yin wani rubutun daban sannan yasaka takardar a aljihun rigarsa Samira bata san me ya rubuta a cikin takardar bah Dan bai bata damar gani bah sannan ya rubuta sharadan ya kalleta yaceh bari in karanta Miki sai kiyi sanin yafara karantowa
My sweetheart zaki dinga xuwa gidana domin ki dinga xuwa yi min girki Ina ganin jikina
Ina son idan kinxo kiyi min kiss sannan kiceh baby kamar yadda kike ce min a baya
Na ukun kuma shineh......gsky ni bazan iya bah kallonta yayi Yana dariya Awww tun kafin na fadi na ukun shikenan kifara kyakkyawan shiri domin ni Ina son jikina kuma bazan Ina rayuwa bah batare da shi bah ji tayi ana knocking din kofar dakin muryar ifteehal taji tana fadar aunty ki bude kofar Ina son zan sha tea mommy tace naxo ki hada min iftee Samira ta fada a firgiceh tajiyo tana kallon Yaya fahid din Dan Allah Yaya ka tashi ka tafi kada iftee ta ganka a dakina wallahi yarinyar magananniya ceh zata fadawa mommyna dariya yayi tare da kwanciya ai na fison ta fadawa mommy ifteehal dasauri ta toshe masa Baki ita kuwa iftee jin muryar Yaya fahid yasa tafara murna tana fadar Yaya kana cikin dakin aunty Samira ka bude min kuka Samira tasaka shikenan ka tona min asiri Dan Allah ka tafi Dan manxon Allah tohm daga ni dasauri ta daga shi tana goge hawayen fuskarta sai da yayi kissing dinta sannan ya tashi ya fita daga dakin yana ta faman dariyar mugunta sai da ya kofar dakin yace sweetheart I love ur body
Ashe 90-91 ba complete nayi bah gashi nan tohm
💜💙 KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Shaaban✍🏼💜
Page 92-93
Budewa ifteehal tayi tana shigowa ta shiga dube dube sai Kuma ta kalli Samira ta dafe kanta aunty Ina Yaya fahid dasauri samira takalleta babyna fahid Kuma kinta taba ganinsa yayi min magana barantana ki ganshi ya shigo dakina Aa baya miki magana Amman naji muryarsa dariyar yake Samira tayi muryar kuma iftee ai ni na kiraki da ina toilet kinsan idan mutum Yana toilet yayi magana muryarsa chanxawa take laaa aunty da gaske Amman muryar tayi irin na Yaya fahid Kinga xo na hada Miki tea dinki ki sha koh dare yafara yi kije gurin mommy kuyi bacci tea din ta hada mata sannan taraka tah har dakin mommy ta gaisheta mommy ta kalli Samira lpy yau babyna kina dawowa daga makaranta kika shige daki ta kofar baya ko lekowa bakiyi mun gaisa bah mommy kiyi hakuri yau da ciwon Kai na dawo Amman yanxu naji sauki Ayyah tohm Allah kara sauki Ameen tashi tayi tana cewa mommyn sai da safe Allah ya tashemu lpy mommyn ta fada tana kwantar d ifteehal Amin Samira ta fada tana fitowa daga dakin ta koma dakinta ta kwanta baccin kwata kwata baya idanuwanta fahid kuwa Yana fitowa gidansu saudat ya nufa domin yakai mata takardar sakin daya rubuta mata Yana xuwa Mai gadi Yana Shirin bude masa gate ya dakatar dashi ya kirawo shi yabashi takardar yace yabawa saudat yaja motarsa yayi tafiyarsa zaune take tayi shuru kullum soyayyar Ahmad kara shiga xuciyarta take Dan yanxu ta daina zama a falon mamy sai dai taxo falonsu tayi ta tunanin Yaya Ahmad din yanxu haka xuciyarta zatayi min meyasa zaki hukuntani ta wannan hanyar dan Allah kidena hukuntani ta wannan hanyar ina matukar shan wahala ya Allah ka kawo min saukin wannan jarabawar a fili take ta surutai tana kuka feenarht da Yaya fauzan da suka shigo tun daxu Dan jinta shuru yau bata fito bah Kuma suna shigowa sukaji ta tana ta surutai tana kuka Daman Yaya Fauxan shi Yana kula da irin yanayin da take a kwannan kwata kwata bata cikin hankalinta ko Kiran sunanta kayi haka zata kalleka a firgiceh duk ta susuce zaunawa sukayi a gefenta feenarht a barinta na dama shi Kuma ana hagu Amman har suka zauna bata mah San sun zauna bah sai da feenarht ta tabata tayi saurin kallonta a firgiceh tafara murmushi yake tana Dan goge hawayen kan fuskarta a boye ki Dena gogewa Dan munga kuka kike Dan Ni

Please Login or Register in order to submit comment