Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Yaya fauxan Ashe.......ya daga mata hannu Yana fadar yi min shuru Ashe duk abinda nake fada Miki bakya ji yanxu idan kika cigaba da yin tunanin nan har yazama kin kamu da ciwon xuciya shi Ahmad din yasan kina yi neh koh asararsa ceh ko kadan bashi da damuwa muneh a ciki saboda haka Ni zanje dakaina Abuja na kawo karshen wannan abun kuka tasaka tana fadar Dan girman Allah Yaya fauxan tayi min rai karkaje ka fadawa Yaya Ahmad Ina sonsa wallahi na dena bazan kara yin tunani bah duk da bana tunanin zan iya Dena tunanin Yaya Ahmad a cikin xuciyarta wallahi Yaya Ina masa so Dani kaina bansan ya zan misaltashi bah gashi shi kuma baima San Ina yi bah takarasa maganar tana kuka yi shuru toh ya isa feenarht ceh ta shigo ta rumgumeta aunty bilkisu Dan Allah ki dena kukan nan haka kinji wallahi minyi matukar damuwa da irin damuwar da kike ciki da dahalin da zan ciro damuwarki nasaka a cikin xuciyarta danayi tuntuni rumgume juna su kayi suna kukan tare Yaya fauxan yayi matukar tausayawa bilkisun ya isa haka idan baso kuke su mamy suji bah kuma tohm shuru sukayi feenarht na rike da hannun bilkisu tace Yaya yanxu ya zamuyi mu fidda aunty bilkisu zaunawa yayi ya zabga tagumi yayi batare da yace komai bah na tsawon lokaci sannan ya numfasa yace feenarht ai babu abin yi sai dai kawai muyi ta addu'a har Allah ya taimakemu insha Allah komai zaiyi dai dai aunty bilkisu feenarht tafada tana goge mata hawayen fuskarta Allah ya yarda Ameeeen.........
Daji neh babu abinda kake ji sai kukan tsintsaye Usman neh zauneh da bindiga a hannunsa ga mutaneh maza da mata an daure hannayensu da igiya suna zauneh masu kuka nayi masu addu'a nayi kallon daya daga cikin makarrabansa yayi Yana cewa kaje su baka nombobin wadanda suke ganin zasu iya bada kudin fansarsu nan da 43 hours idan kowannansu baa kawo million 10 bah zan aikasu gurin da baa dawowa angama oga
💔💙 KADDARATA😔✍🏼
Page 102-103
Mahaifin Faisal neh zauneh kusa dashi Dan yau kwanansu biyu da dawowa daga asibiti daga shi sai Faisal neh a dakin kana kallon fuskarsa kasan akwai tsantsar bacin rai a tattare dashi yafara magana Faisal kabani mamaki Ashe duk irin tarbiyyar da muka baka da kaje karatu kasar waje ka watsar da ita ka debo dabi'unsu yanxu kana Dan musulmi Amman kaje ka kwanta da matar aure ka xubar min da mutunci a gaban mutanan dasuke matukar ganina da mutunci baba Dan Allah.....dakata bana son naji kace komai baka da abinda zakace min yanxu umarni nake baka bah shawara bah kaje ku dedeta da saudat tunda naji ance mijinnata ya saketa tana gama idda zaa daura muku aure da ita dasauri ya dago Kai Yana fadar baba saudat pha kace Dan Allah kazabar min kowace mace wlh zan amince in aureta Amman Banda saudat wlh bata da kamun Kai kwata kwata bata dauki aure abakin komai bah wani irin mari ya daukeshi dashi sai da yajera masa sau biyar sannan yace auu sai yanxu kasani kenan aurenku da saudat babu fashi Dan jiya mah munyi magana da mahaifinta Kuma ya amince Dan haka Dan ubanka doleneh ka auri saudat ka tashi ka fice min daga daki mara kunyar banxa tashi yayi ya fita xuciyarsa cike da bakin ciki yasan tunda baba ya furta sai ya auri saudat toh yasan babu gudu babu jada baya Dan baya taba yin magana ya chanxata Dan haka ya kudurce a ransa zaije yayiwa saudat kaca kaca yadda bazata yarda ta aureshi bah........
Tuki yake cikin nutsuwa sanye yake da shadda kofi colour tunanin matarsa Samira cika masa xuciya hmmm yau dai duk jarabarki sai naganki nagaji da irin horon da kike min yau kwana uku bansan a wane irin hali kike bah plx baby kiyi hakuri kiyi hakuri wlh zan iya zaucewa idan Baki yafe min bah haka yayi ta surutai kamar a gaban samiran yake har ya isa gidan hon yayiwa Mai gadi ya bude masa gate din ya shigo......zauneh suke suna hira kasancewar yau weekend babu makaranta ifteehal ta kwanta akan Samira tana shafa cikin Samira Wanda yanxu watansa biyu ta dago tana kallon Samira aunty kin tusa kiyi min kani koh Kinga fahisat mommynta ta haifa mata mace Ni Kuma namiji nake so kinji mu dinga wasa dashi tafada cike da shagwaba Samira bata iya ceh mata komai bah sai Yaya umar neh yace ai ifteehal nima na ison namiji dan haka kiyi ta addu'a auntynki ta haifi namiji kullum idan kikayi sallah kinji eh zanyi uncle Kuma kasan meh? Aa sai kin fada sweet sis ni zan zabi sunan da zaa saka masa Ahh lallai tohm ya sunan shurac Samira tace shu meh? Yarinya karama dake sai shegen iyayi tafada tare da jan tsaki dariya yaya daddy yayi tare da cewa kinji ki yarinya ta Fadi sunan da takeso asawa son zaki ja wani tsaki babyna kinsan sunan yayi bala'in yin dadi bari Yaya fahid yaxo sai ki fada masa dan yasani koh?eh yawwah uncle dina muryarsa sukaji yayi sallama sukayi ido biyu sukayi da Samira ta dauke Kai lallai yau yayi mata bazata toh ya akayi bataji hon din motarsa bah su Yaya umar neh suka amsa sallamar iftee kuwa tana ganinsa taje da gudu ta rumgumeshi tana masa oyoyo zaunawa yayi a kujerar da take kusa data Samira duk suka gaisheshi Amman Samira ko kadan bata da niyyar gaidashi Ina mummy yau banganta a falo bah wlh tana dakin Abbah Yaya daddy yabashi amsa hada ido sukayi da Yaya umar yayi mata alamar da ta gaidashi kamar taki sai Kuma taga hakan bai dace bah zata gaidashi Amman wlh baa son ranta bah Ina wuni tafada a ciki ciki kallonta yayi sannan yayi murmushi lpy klau ykk d babynah tayi banxa dashi kamar bataji Mai yace bah ya bude Baki zai kara magana.......maganar ifteehal ta doki dodon kunnansa wacce tabashi dariya uncle sunan jaririn da aunty zata Haifa shurac cikin masifa Samira tace Dan ubanki idan kika kara ambatar sunannan sai na Miki dukan da bazaki iya kotsi bah shegiyar yarinya kin wani damaini da shurac shurac kuka ifteehal tasaka ta tafi dakinta da gudu ran Yaya fahid yayi matukar baci Dan bashi bah kadai har su Yaya umar da Yaya daddy Basu ji dadin abinda Samira tayiwa ifteehal din bah tashi tayi zata shige dakinta Yaya fahid ya fusgota ganin haka yasa su Yaya umar suka tashi suka shige dakinsu cikin huci yace matseta yayi sosai a jikinsa saboda kina jin haushina shine zaki huce akan marainiyar yarinya toh wlh Baki isa bah kiss yayi tayi mata kuka tasaka ganin ta fara masa kuka yasa ya dauketa cak ya shige dakinta akan gado dakin ya direta kuka take tana fadar Dan girman Allah kayi hakuri Yaya indai ifteehal ceh zanje na rarrasheta zata hakura janyota jikinsa yayi Samira meyasa hakan bai kamaceki bah Ni nasan bah haka halinki yake bah Amman kin ari halin da bah naki bah kin yafa meye Dan iftee tace ga sunan da takeso asakawa baby yakamata ki dinga sauke fushinki akaina tunda ni neh nayi Miki cikin insha Allahu nadaina tafada Dan tasamu su rabu lapia tohm yanxu muje mu rarrashi iftee tohm shikenan rike hannunta yayi sukajera tun daga kofar dakin suka fara jiyo sautin kukanta dasauri suka karasa cikin dakin a chan karshen gado suka tarar da ita ta kudunduneh hawa sukayi har Kan gadon Samira ta janyota jikinta tana fadar haba babyna kiyi shuru nasan nayi laifi Amman bazan sake bah yayar shurac am very sorry sweetheart dagota tayi tana goge mata hawayen fuskarta kiyi hakuri Mana so kike shurac Shima yayi kuka Kinga pha ceh min yayi idan ban Baki hakuri bah tohm shi pha bazata damuna wayyo Kinga yanxu mah haurina yake tafada tare da dafe cikinta Kai aunty kiyi hakuri Bari in bace masa na hakura takara bakinta Kan cikin Samira tana cewa kanina na hakura kadena damun aunty ywwah Kinga ya dena kiyi hakuri kinji yarinyar kirki na hakura antiti tafada tana dariya shi kuwa fahid xuba musu ido yayi Dan sun burgeshi sosai hmm my wife kenan gsky sai yau na yarda ke din ta dabance yafada a cikin xuciyarsa Samira taja hannun ifteehal suka fita daga dakin dasauri Shima yabi bayansu yaga har Samira ta kullo kofar girgixa kansa yayi sannan ya shiga dakin Abba Yana karanta jarida ita Kuma mommy tana xuba masa abinci da sallamarsa ya shiga suna ganinshi taka fara murmushi ya karasa ya gaushesu dukansu sannan sukayi Dan hira kadan ya tashi ya tafi dan yau neh yaware zaije gurin abokinsa hamxa Dan ranar nan yaje baya nan shi Kuma da kunya ace ya kirasa yace masa zaixo gwanda yayi masa bazata
💔💚 KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼💔
Page 104-105
Bilkisu ceh rike d cokali an xuba mata abinci Amman ko loma daya bata samu tayi bah sai jujjuya abinci take da cokali feenarht da Yaya fauzan suna kallonta Amman ba damar yi mata magana tunda su daddy suna nan mamana lpy ke Naga bakya cin abincin ko ba irin abincin kike so bah kamame kamame tafara yi Aa daddy kawai dai exam muke da ita gobe shiyasa hankalina duk a tashe Ayyah mamana ai nasanki da kokari insha Allahu zakici dukka exams din ki kwantar da hankalinki kinji kici abinci tohm daddy ta dibi abincin zata Kai bakinta kenan wayarta dake kan dinning table din ta hau ringing dauka tayi taga number ceh ba suna kamar taki tagawa sai kuma ta daga tare da yin sallama ajiyar xuciya yayi ya amsa sallamar cikin sassanyan muryarshi sai da bugun xuciyarta ya tsananta buguwa jin muryar dataji kamar ta Yaya Ahmad tunanin bilkisu dafatan kina nan lpy lpy alhmdlh nasan Baki san Mai magana bah ko?Ahmad mudansir safwan neh dafatan yanxu kingane shuru tayi wani irin farin ciki neh ya ratsata yau Ahmad neh ya kirata da kansa Ashe dai bai manta da ita bah dakyar ta iya sassaita muryarta fuskarta dauke da murmushi eh Yaya Ahmad nagane ka Ina su bahijja sunanan klau wlh Dan Allah kagaishesu insha Allahu zasuji Daman cewa nayi Bari in kiraki mugaisa tohm Yaya nagode sosai bakomai sai anjima kigaida mamy da daddy da matar Yaya daddy da Kuma yayanmu zasuji insha Allahu yawwah bilkisu Mai gadon zinari ya katse wayar Amman ita Sam tama kasa ajiye wayar saboda tsantsar farin ciki ranar haka ta wuni cikin farin ciki kowa ya kalleta yasan yau kam bilkisu babu wata sauran damuwa kuwa.....
Yana yin parking a gidan yaga hamxa ya fito da alama masallaci zaije Yana ganin motar fahid ya cika da mamaki Ahh lallai yau ranar ta daban ceh Daman yasan duk iya fushin da zaiyi dashi wata Rana yasan dole sai ya nemesa Dan Daman sun Saba tun suna kanana yafito fuskokinsu dauke da murmushi sukayi musapaha gurinka naxo Amman muje muyi sallah Amman ni zanyi alwala ok tohm bamatsala bari in debo maka ruwa sai kayi alwalar yayi bayan hamxa yadebo masa ruwan sukaje masallaci sukayi sallar Ahzahar gidan hamxan suka shiga gaba daya Daman da ya shiga debo masa ruwa ya fadawa Aisha fahid yaxo sai sunyi sallah zasu shigo tagama hada musu abinci tajera akan center table din tsakiyar falon tashige dakinta zaunawa sukayi sai dasuka gama cin abinci sannan Yaya fahid yace gurinka Kai da Aisha naxo pha Ahh tohm Bari in kirawota ya shiga dakinta mint 2 sai gasu sun fito a tare babban Yaya ganinka sai ancike form murmushi kawai yayi bai ce komai bah ta zauna kusa da mijinta Aisha taimako naxo kuyi min keda hamxa nasan ku kadai neh zaku iya taimaka min ku fahimtar da Samira tasan da gaske nake bah karya nake ko yaudararta bah ya numfasa sannan ya cigaba da magana Aisha Ina son Samira ta yafe min komai ya huce Amman Samira kwata kwata taki bari muyi cikakkiyar maganar da zata gamsu dani murmushi Aisha tayi tare da furta Alhmdlh yau babban Yaya Kai kake fadar wannan maganar da kanka yau addu'ar mu ta amsu kaga karka damu zanje nayi mata magana nasan zata hakura kasan abinda ciwo dole kayi hakuri da ita idan kayi la'akarin abubuwan da kayi mata haka Aisha ngde bakomai babban Yaya sai ta kalli mijinnata tace honey banji kace komai bah murmushi yayi yace tohm maizance tunda sai da bukatarsa ta tashi ya nemeni hmm Kinga Aisha kyaleshi Daman ai nasan sai yaja min aji sannan zai taimaka mini shiyasa nace yakirawo ki dariya tayi tare da cewa kunfi kusa duk Wanda yashiga tsakaninku kunya zaiji yanxu xakuyi fada yanxu zaku shirya dariya sukayi dukkansu sweetie watau haka zakice ehmn abinda nasani shi nafada anan mah sai da suka yi hira Dan sai da yayi sallar la'asar sannan ya tafi......
Wani irin mari ta dauketa dashi sai da ta kifa ta fada Kan kujera tare da dafe kuncinnata tadago cike da mamaki yau mommy ke kika mareni abinda Baki taba yi min bah Amman yau sai gashi kinyi min saboda......cikin fada da hargagi tace dakata min haka ai gwanda na mareki idan da akwai abinda yafi Mari mah zanyi Miki kina kokarin sakani a bala'i saboda baki da hankali Baki da tunani har zaunar dake nayi nafada Miki abinda boka yace zaayi ke akeso ki binne layar idan bahaka bah zamu shiga cikin masifa shine zakije kibawa wani kato ya binne Kuma ba lokacin da akace a binneh bah meye amfanin barinki da nayi kikeje club din saudat ta taji mommy tana ta mata fada ta tashi ta tafita ranta a bace Aww fita kikayi wlh Baki isa kija min bala'i bah zaunawa tayi akan kujera ta zabga tagumi Nashiga uku ni Sadia tun kafin dare yayi min yakamata yanxu na shirya na koma gurin bokannan mayafinta kawai ta dauka tafita dasauri motarta ta shiga ta dauki hanyar dajin da bokan yake......saudat kuwa tana fita sukayi kicibis da Ahmad Aunty saudat ya Kira sunanta dai dai lokacin da take kokarin wuceshi tsayawa tayi Dan Allah idan bazaki damu bah Ina son yin magana dake shuru tayi kamar tace masa ita bata da lokacin saurarar maganganunsa Amman sai takoma tasamu kujera ta xauna Shima zama yayi a kujerar da take kusa da tata yafara magana Aunty saudat kinsan dai ni kaninki neh Kuma bazamu so muga abinda zai cutar dake bah wlh aunty ina shiga cikin matsanancin bakin ciki ace Wai kece kika zama haka Ni nasan kwata kwata da bahaka kike bah sai da kikaje American kika chanxa aunty Wai ace kece yau wani kato bah muharraminki bah ace ankamaku a dayaki daya wlh nashiga cikin matsanancin bakin ciki lokacin da drivern da Yaya fahid ya Aiko yake cewa Wai an kamaki da Faisal yanxu aunty dawani ido zaki kalli ubangijinmu mai zaki ceh masa Abbanmu daya tsaya tsayin daka Dan yaga yabamu tarbiyyah wacceh kowa zaiyi alfahari damu Amman kika wasar da ita yanxu kina tunanin Yana jin dadi ganinki a haka Aunty Dan girman Allah ki tuba ga Allah tun kafin lokaci ya kure miki kixo kina nadamar da bata da amfani kuka saudat take sosai tare da kallon Ahmad tana cewa nagode da tunatarwarka agareni kanina kuma insha Allahu zan gyara zan tuba ga Allah Amman Kai yanxu kana tunanin idan Allah zai iya yafe min na aikata laifuka kala kala Ahmad sayar da miyagun kwayoyi, lesbian,zina wacce yanxu ta zame min jiki,shirka,sata Kai gasu nan barkatai bazasu irgu bah idan har kika tuba ga Allah zai yafe miki Amman aunty kiyi min alkawarin bazaki kara yin daya daga cikin laifukan da kikayi abaya nayi maka Alkawarin wlh nadena Astagfirullah wa'atubu alaik tafada tare da fashewa da kuka shi kuwa Ahmad wani irin farin ciki yake saboda yau auntynsa ta gane gaskiya Kallon Ahmad take hawaye na cigaba da xuba a idanuwanta tace yanxu xan baka kudi kaje ka siyo min hijabi da dogayen riguna kafin na siyo atamfofin a dinka min Ok aunty kibarshi indai wannan neh zan siyo miki su basai kin bani kudin bah nide fatana Allah yasa kirike Alkawarin da kikai min

💔❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story nd written by Nanah sha'aban✍🏼❤️
Page 106-107

WASHE GARI
Wajen karfe 12:30pm na rana Aisha matar hamxa taxo gidan lokacin Samira bata Dade da dawowa daga makaranta bah suna zaune daga ita sai mommy a falon su Yaya umar suna wajen aikinsu ifteehal kuma bata dawo daga makaranta bah sai karfe 1:30 suke dawowa da yake yanxu a primary 1 take ta tsugunna har kasa ta gaishesar da mommy ta amsa fuskarta cike da fara'a kamar kullum Samira ta gaisheta tare da tambayar fayyad tace fayyad Yana makaranta tashi mommy tayi tana cewa bari in shiga daga ciki indan kwanta kafin wadannan Yan rigimarsu dawowa dariya Samira tayi tare da cewa tohm mommy a fito lpy ywwah Samira ta shige dakin samira ta kalli Aisha tana cewa wallahi aunty Aisha yau nake shiri xuwa gidanki Aa toh na hutar dake maman Yan biyu hmmm aunty kenan
Samira yau fa xuwannaki neh toh aunty meyafaru mijinki neh ya aikoni hmmm watau xuwa yayi ya hadani dake Aa wlh kwata kwata bahaka baneh Samira meyasa kike masa haka yakamata ki bashi dama Koda sau daya neh karki zama mai rikon abu a cikin ranki nasan yayi Miki abubuwa da dama bazama su irgu bah ya dauki karan tsana ya Dora Miki Amman yanxu ya gane gaskiya ya fahimci abinda yayi Miki baidace bah Yana so ki yafe masa Aunty Aisha wlh ni ban taba rikon Yaya fahid bah tunda nake a rayuwata ni nasan hakan duk a cikin KADDARATA neh kuma cikar imanin mutum shineh ya yarda da kaddara Mai kyau da mara kyau Amman aunty Aisha Yaya fahid Baki da Baki ya fada min da kansa cewa shi jikina yakeso taya zan yarda dashi taya zan gane cewa so yake na yafe masa ba yaudarata zai karayi bah yakara tarwatsa min rayuwa kuka tafara yi😢Aisha tayi shuru chabb lallai kam akwai babban aiki a gabanka babban Yaya tafada a cikin xuciyarta shi da bakinsa yafada Miki haka ta gyada kai alamar eh shikenan Kinga ki daina kukannan Kar mommy taji tafito hawayen tashiga gogewa Aisha tadaura da cewa ni ban mah san Kuma Mai zance bah gaskiya nima banji dadin abinda babban Yaya yace miki bah Amman bakomai nidai zan cigaba da yi muku addu'a komai zaiyi dai dai insha Allahu burinmu naganinku Kun xama cikakkakun ma'aurata zai tabbata Samira bata ce komai bah dai nan Kuma suka shiga hirarsu ta mata sai dasu ifteehal suka dawo sannan ta mike tare da cewa Bari in tafi su fayyad sun kusan dawowa karfe 2pm ake tashinsu mommy ta shiga tayiwa sallama ta fito Samira tacewa idi driver yakaita har gidanta yace tohm bakomai sai da suka fita daga gidan sannan takoma gidan.......
Wani irin kururuwa yakeyi dukka dajin sai amsawa yake tunyi babban kuskure sai da nafada Miki ga yanda zaa binne layar kuma yarinyar akeso ta binne Amman kuka Saba abinda nace toh a yanxu Mai kikeso nayi Miki ka taimakamin Dan Allah ka....kee baa ambaton Allah anan kinsan da Allah kikaxo nan kayi hakuri kataimaka min dai tohm zan taimaka Miki Amman sai yarinyar taxo Dan akanta za'ayi aikin murmushi tayi tace bakomai indai wannan neh zataxo tashi tayi ki tafi da baya da baya a haka tayi ta tafiya tafi daga dajin ta shiga motarta ta nufi gida cike da farin cikin tasamu ta shawo kan bokan yanxu tasan babu wani mugun abunda zai faru dasu Kuma burinsu zai cika
❤️💔 KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼🥰
Page 108-109
BAYAN WATA DAYA
Bilkisu ceh a zaune a falo tana turawa Ahmad text kamar kullum duk ranar jumma'a dan yanxu suna dan waya jifa jifa kuma suna chat sama sama dashi dan ga abinda text din ya kunsa Assalamu alaikum yayana dafatan kana cikin koshin lpy ya mommy da Abba dasu bahijja duk kagaishe min dasu ya Allah Ina rokonka kadafawa wannan bawan naka a duk abinda yasa a gaba Allah ka taimakeshi a kowane irin hali ya tsinci kansa ya Allah ka kareshi daga dukkannin sharri na dare da na rana da duk wani mai binshi da sharri jumma'a Mubarak bro Ahmad🥰ta dade tana karanta text din idan tagama takara karantawa sai kuma tayi sending..tana ta murmushi..... daga chan bangaren Ahmad neh zaune ya Yana koyawa kannansa karatun Addini kamar kullum yaji sakon text ya shigo tun kafin ya dauko wayar yake ta faman sakin murmushi dan yasan bilkisu ceh dan a irin wannan lokacin take turo masa sakon jumma'a ya dauko wayar ya karanta sannan ya tura mata da reply dinta kamar haka su bahijja suna nan lpy Ameen Ameen my darling sister nagode sosai Allah yasadamu da Alkhairin dake cikin wannan ranar Ameen ki kula dakanki kinji babyn yayanta❤️ji yayi anyi gyaran murya daga bayansa a dai dai lokacin da yaturawa bilkisu sakon juyawa yayi da sauri tare da saka wayar a aljihu dan ganin auntynsa saudat murmushi take tare da cewa Ahhh lallai Ahmad kace mun kusan samun sirika Kai aunty yafada tare da sunkuyar da kansa toh wa......Aunty saudat Wai Ina mommy taje yau kwannanta uku pha bata dawo gidannan bah tun ranar da Naga ta fito daga dakinta dasauri ta shiga mota ra'isa ce ta tambayeta dan mommyn bata taba fita takai har kwana uku bata dawo bah zama saudat tayi tare da cewa tohm ra'isa wlh nima bansani bah Amman dazu na Kira wayarta tana shiga Amman bata daga bah Amman insha Allahu tana lpy tohm Allah yasa Ameen suka Amsa gaba dayansu..........
Yarasa yadda zaiyi da Samira kwata kwata yanxu abinnata maimakon yaga sauki sai mah wani irin sabon rashin mutunci da wulakanci da take masa gashi Aisha mah daya aiketa ta shawo masa kanta da yaje yaji ya sukayi da ita take ce masa ita babu abinda zata iya tunda shi yajawa kansa yace mata jikinta yake so kwanansa uku ko baccin kirki mah baya samu yayi aikin mah baya xuwa kullum Yana gida abinda Samira ta fada masa jiya daddare ya shiga dawo masa ya shiga gidan ya tarar babu kowa a falon kai tsaye ya nufi dakin Samira yayi saa a bude yake hangota yayi a chan kan gado tana kwance ta lilliba da bargo kasancewar lokacin sanyi neh karasawa yayi ya xauna kusa da ita dasauri ta tashi jin mutum a bayanta dan Daman ba bacci take bah kawai dai ta rufe idonta neh kallonsa take ido cikin ido tare da jifa masa tambaya waya baka izinin ka shigo min daki haba Samira ki tsaya ki saurareni ban shigo miki daki da niyyar nayi miki wani Abu bah naxo neh dan na wanke kaina a gurinki wlh bada wani Abu Ni nace Ina son......dakata min tafada tare da daga masa hannu banson inji komai ka mayar Dani shashasha ceh ko Kuma zaka ce banji abinda kace bah Kai ka fada da bakinka Kai jikina kake so kuma ba kana kusantata bace dan kana Sona ko Kuma kadena tsanata Aa ko daya kana yineh Dan kana bala'in son jikina ko bakai baneh ka fada min bah??tafada hawaye na xuba daga idonta😢
Samira nasan na Fadi haka Amman kiyi hakuri Dan Allah badani bah ko Dan babyna dake cikinki hmmm ko bah baby bah tafada tana masa wani irin kallo Mai hade da harara tohm daga Kai har baby Ina Samira bukar natsaneku wlh fahid bana sonka bana son naji Koda sunanka neh ka fice min a daki tun kafin nayi maka illah ka fita nace kafita tafada cike da masifa da hargagi tashi yayi daga kwanciyar da yayi tare da zabga tagumi da yaga zaman da yayi babu abinda zai kara masa sai mah wani Karin damuwar ya tashi yashiga toilet ya daura alwala ya shimfida dadduma ya tada sallah sai da yayi raka'a biyu sannan ya idar ya zauna Yana jan carbi Yana ta addu'o'i da ya gama ya shafa Yadaga hannayensa sama Ya Allah nasan nayi wa Samira abubuwa da dama wandanda bai kamata nayi mata bah Amman

Please Login or Register in order to submit comment