Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

makamanci irin gorin nan wallahi sai kin tafi gidanku Kuma karki saka ran zaki dawo Kuma danki wannan Dan iskan mara tarbiyyah bashi da aiki sai lalata yammatan mutane matsayinsu daya dasu fauxan daga yau idan nakarajin kunyi musu wani abu da baiyi min bah to sai dai ku nemi gurin xuwa bakina ikirari babanki Yana da mahaukacin kudi bah kawai kin aureni abisa kaddara Amman duk sanda akace yau bani da kudi zaki gureni Dan bazaki iya zama da talaka bah koh toh ni daga yau zan fara kyautatawa wacce Koda ace bamu da inda zamu kwana da ita da yarana bazasu taba guduna bah sakina muje babban falon hajia sakina suka shiga sukuma su fauxan kowa yahuce dakinsa yasa masa key Dan sun san haukar umman sai ta huce akansu anan ta durkushe tana wani gunjin kuka Usman da bakin ciki ya kamashi gashi burinsa bai cika bah akan Samira gashi Kuma daddynsa dayake saran idan yadawo zai karbi wasu Yan kudade yau zasuyi casu a club Kuma yammatansa duk sunce zasuje gashi wannan mommy taje tayi abinda bai kamata bah ai data bari yakarbi kudinsa sai tayi masa duk abinda zatayi tsaki yaja sannan yahuceta Yana fadar idan kinyi kukan kin gama kyama tashi da kanki Dan ni Banda lokacin jin wannan kukan duk kin lalata min shirina aikin banxa kawai bin shi da kallo tayi tabbas tasan da hajia mama ce abbah yayi mata haka sai fauxan ya daga ta Kuma ya rarrasheta bazai taba barinta cikin halin da take ciki bah yanxu sai ta dada fashewa da wani kuka a bangaren daddy da mamy kuwa yana rike da hannunta har sai da taxauna akan gado sannan Shima ya xauna kallonsa kawai take Shima din kallonta yake fuskarsa dauke da damuwa sakina kiyi hakuri nasan nayi miki abubuwa da yawa dabasu dace ace nayi miki bah kina matsayin matata dasauri tasaka hannu ta rufe masa baki kadena bani hakuri karka manta Kai pha mijina neh Kuma Ina tsananin sonka Dan haka na hakuri tuntuni kadena dawo da abunda yariga ya huce takarasa maganar tana murmushi murmushi Shima ya mayar mata yakama hannun da ta rufe masa baki ya sumbaceshi wannan ranar sunyi bacci Mai dadi tare da nunawa juna soyayyah Samira kuwa Basu isa garin Abuja bah sai karfe 4:45 kasancewar motar su mommy ta shiga Mai gadi ya bude musu makeken gate din suka shiga mommy ceh tafara shiga cikin gidan dasauri Dan har walima suka hada ta dawowar Samira gida kawayenta fauxiyyah da Zahra a farfajiyar gidan suka tarar dasu suna jiransu suna ganin Samira suka rumgumeta gaba dayansu suka ranka duka suka shiga babban falon irin yadda aka kawata falon baa magana ga Kuma babban cake har guda biyu daya an rubuta welcome home Samira daya Kuma an rubuta welcome to d world ifteehal dayake tun suna hanya mommy tayi waya take a ciyo wani cake din ifteehal Kuma Yusuf neh yace a dinga cewa kanwarsa ifteehal anyi party sosai Samira ta shiga tsananin farin ciki ganin yadda kowa yake ta ta babu abinda zata cewa mommy sai dai Allah yabiyata da gidan aljanna
♥️♥️KADDARATA😞✍🏼
Story and written by Nanah m shaaban✍🏼♥
Page 62-63
Yau yakama zaayi taron sunan ifteehal su mamy sunxo anyi taro masha Allah in shirya iftee cikin wasu kaya wanda mommy tasa yaya daddy yayi mata siyayyah mai tsada neh kwarai dagaske dan zai kai kimanin 250k ga wata siririyar sarkar gwal da dan kunne da aka sa mata tayi kyau sosai samira kuma suna tare dasu bilkisu su ta hirar duniya duk wannan abin da ake kwata kwata fahid bai sani bah ga aurensa da saudat saura kwana daya suma saudat da mahaifiyarta basu san samira ta dawo bah ahmad dasu bahijja neh kawai suka sani suma yaya umar neh dasuna hadu da ahmad yake fada masa anga samira suma sunxo sunan kwanan su mamy biyu suka koma garin kano bayan an daura auren fahid da saudat babu abinda su mommy sukayi na bikin gidan kamar bah bikin ake bah dan babu wanda yake farin cikin auren saudat d yaya fahid din yayi ita kuwa saudat a bangarenta ta shirya party kala kala kusan kala goma harda wadanda zaa GE club ayi dayake tasan fahid din bazaije bah dan haka batayi ganganicin cemasa komai bah tunda har tasamu ta aureshi ai shikenan tasan yanxu sa yadda tayi dashi zata dinga juyashi a tafin hannunta yau yakasance zaa kai Amarya tayi shirinta cikin kananun kaya jiga d wando sai mayafi a tadan yafa kai tsaye gidanta suka nufa dan ko kadan basuyi tunani kai saudat gidansu fahid din bah dan ko da adda tace akaita gidan iyayen mijinta bukar bakin saudat sai cewa tayi adda babu ruwanki da rayuwarta aini fahid na aura bawai wadannan kucakan iyayannasa da yan uwansu bah dan haka ku kaini gurin mijina ina bukatar infara jin duminsa baki adda tasaki inda saudat takalli kanwarta billy tace billy kija motar mutafi..........
Kuyi min hakuri yau wallahi banda wani chaji mai yawa dan karkuji shuru yau banyi bah yasa nadanyi muku wannan amman anjima zakuji karshe labarin KADDARATA 😞✍🏼
Story and written by Nanah m shaaban✍🏼♥️
Page 62-63 cigaba
Ankai Amarya gidanta kowa ya watse sai tambadaddun kawayenta billy da ziza dasuke zaune akan makeken gadon matsowa billy tayi kusa da saudat tana mata wani irin kallo mai bayyanar da siyayyah da tsantsar sha'awa itama ziza ta matso tana cewa mai meyasa saudat yau kike mana haka watau kinyi aure shine zaki juya mana baya tun yanxu mint nawa neh munyi mun gama murmushi saudat tayi tare da kama hannayensa gaba daya haba my ziza meyasa zakuyi min mummunar fahimta ai kunsan bazan taba juya muku baya bah har abada nima kwana biyu daman nayi missing dinku wallahi bakinta billy takama tana tsotsa inda ziza ta cire mata kayanta gaba daya tana shafarta tun daga bayanta har wajejen mararta itama tana tsotsar ko ina a jikinta wa'iyaxubillah a dai dai lokacin fahid yashigo falon har yayi hanyar dakinsa yaji wani irin nishi nafitowa daga dakin saudat dasauri ya nufi dakin yana budewa yayi saurin komawa ganin saudat a kwance babu kaya ga wasu mata biyu akanta kuma ko kadan basuyi yunkurin daina abinda suke bah tunda gaba dayansu basa cikin hayyacinsu basu mah san ya shigo bah dakinsa yakoma daman saudat yar lesbian ceh tabbas yasan dai ita tana neman maza kuma tana shigar dabata dace bah tafito amman bai taba sanin cewa ita yar lesbian baceh ashe akwai mummunar halayyarta da take boyewa abinda akace dakayi shi gwara ka kwanta da mahaifinka akan titi sai gashi yau nayi masa shi a cikin gidansa sukuwa manyan matan basu suka gama bah sai wajen karfe 3pm tun 2pm wanka sukayi sannan suka fito a tare sukayi wankan saudat ceh taxauna a bakin gadon tana shafa mai daga ita sai wani dan karamin towel wanda data daurashi ko cinyarta bai sauko bah bayan tagama shafa mai takalli su billy da har sun gama shiryawa tohm sweetie nd sweetheart sai yaushe zaunawa sukayi kowacce agefenta suna shafarta a hankali har towel din ya cunce amman bata damu bah kowacce ta kama nononta tana murzawa ziza tace ko haka kikace mu kwana kwana zamuyi damu da damu ita kuwa saudat lumshe ido take tana kokari saka bakinta ana ziza daman haka suke so dan so suke su hanata ta kwana da wannan dan rainin hankalin dan gani suke idan har suka bari suka fara kwantawa dashi bazata dinga saurararsu bah idan sunxo da bukatarsu dan har kishi sukeyi da fahid din sunyi sunyi saudat din tafasa auresa amman taki ganin idan sun takura mata zata iya daina kulasu dan sun kula tana sonshi sosai shiyasa suka ci alwashin bazasu taba barin su kusanci juna da fahid din bah billy tace ziza ki tabbata kin bata wannan maganin damuka karba a gurin malam idan bah haka bah burinmu bazai cika bah kinji dai mai yace idan harta sha bazata kara jin tana son takusanci wani namjin bah kai koda macece sai mu billy karki damu ay nabata tun daxu yawwah sweetheart shiyasa nake kara sonki wallahi tafada tana kissing din ziza sai kuma suka maida hankalinsu gurin saudat sai wajen 6pm suka kara samun kansu saudat bayan tayi wanka ta shirya tace sweetheart yau pha naji matukar dadin kasancewa daku fiye da yadda muke yi a daa yau kam kun bani Zuma mai dadi nasha harna koshi murmushi ziza tayi tace haba dai kamar yau kuka fara baki jin dadi kike wani kurara abin ai karki damu son damuke muki neh yasa kuke Niki duk abinda kikeso Kinsan pha barin mah billy ta haukace akanki ni kuwa daman kamar matata nadaukeki
❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban❤️✍🏼
Page.......😉
Samira ceh zaune a dakinta rike da ifteehal a hannunta tagama bata madararta fitowa tayi falon rike da ita akafadarta mommy ceh a falon ita kadai tana kallo hannunta rike da tufa tana ciii sannu da hutawa mommy yawwah sannu baby iftee har ta tashi eh mommy ta tashi har taci abincinta tohm Masha Allah sallamar Yaya daddy ceh ta katse mommy daga tambayar da zatayiwa samira suka amsa dukansu fuskokinsu dauke d murmushi zama yayi Yana tsokanar samira uwar gida sarautar mata naga mutane idan an misu kishiya ramewa suke Amman ke Naga har wani kiba kike da alama sai mun kaiki kara kotu saboda bakyau kishin yayana dariya tayi tace wallahi yayah zan fadawa abbah ka takura min toh Ni Mai ruwana da auren Yaya fahid ayni gwanda dayayi auren mah Kuma ko kakaini kotu ay bazasu saurareka bah saboda sun san nice da gaskiya mommy tace kaiii daddy bakajin magana katakurawa babyna akai wani yayanka to Dan Allah idan kaje kotun kace ay ita mahaifiyartamu itace Mai babban laifi sai akaini gidan yari koh dariya sukayi sosai haba mommy ni na isa ay ban Kai wannan matsayin bah daddy yafada Yana dariya ay mommy kyaleshi na ganoshi feenat yakeso kanwar Yaya fauxan kaiiiiiii yafada yana fiddo ido mommy tace ay nasani nima babyna tun ranar da sukaxo suna kaiii mommy har kin yarda ba dole bah tunda ni ganau ceh bah jiyau bahh kaga Yaya wallahi Kar kayi fulako idan bahaka bah ayi bah kaiii garin kallon ruwa kwado yayi maka kafa watau sa ido kawai kike yimin koh babyn mommy??dariya tayi tace ay kasan d Amana komai kakeso dole nasan shi hmmmm ya tashi ya shige dakinsa Yana jiyo dariyar samira watau yarinyar nan har tagane Yana son feenat tabbas yasami damar da zai bayyanawa feenat cewa Yana sonta Kuma yasan Samira ceh kadai zata taimaka masa fahid neh kwance a dakinsa kwanansa uku Yana jiran yaga fitowar saudat da wadannan kawayennata yakoresu Amman kwata kwata ko alamar fitowa baiga sunyi bah sai dai kullum idan zai huce ya dinga jin nishinsu watau shikenan ta mayar masa da gida gidan fasikanci da aikata sabon Allah gashi bazai iya shiga dakin bah bare ya shiga ba korasu daga saudat din har kawayennata daga gidansa Dan gidansa bah gidan aikata alfasha baneh bazai tsaya ya dinga kallon suna mayar masa da gida gurin yin lesbian sake saken yadda zaiga saudat din jiyayi anbude kofar dakin saudat din dasauri ya leka window ganin saudat din yayi daga ita sai towel Dan karami ko cinya bai kai mata bah ga kawayennata sumah d towel kowacce ta rike mata hannu suna shafarta akan kujara Mai zaman mutum uku suka yada zango abinda yaga daya daga cikin kawayennata tayi mata neh ya girgizashiiii
❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban❤️✍🏼
Page 66-67
Dasauri ya saki labulan window Yana fadar innalillahi wa'inna ilaihi raju'un komawa yayi ya zauna akan kujerar dakin sukuwa basu tashi daga gurin bah sai bayan magriba suka shiga daki ita kuwa saudat sam yanxu bata san kowa inba su billy bahh ita tama manta dacewa tana d aure bah yau watansu billy daya ya kasance zasu tafi dan an kirasu a gurin aikinsu saudat kuwa harda su kuka Amman sun fada mata da zarar sun gama abinda zasuyi achan zasu dawo tace tohm haka suka fita daga gidan takoma dakinta tayi shuru idanuwanta neh suka kai mata kan hoton fahid datace asaka mata a dakinta dasauri ta tashi tana murmushi tabbas baza tayi missing dinsu billy bah tunda tana d gwarxon namiji dasauri tafita daga dakinnata dakin tayake kallonnata ta nufa dan tasan anan yake ta tura kofar dakin tajita a rufe har ta juya taji alamar motsi daga cikin dakin haka ya tabbar mata Yana cikin dakin murmushi tayi sannan ta shiga bugun kofar da karfi dan kuwa tana son tagansa shikuwa fitowarsa daga wanka kenan yaji ana buga masa kofa ko kadan baiyi tunanin saudat bace yayi tunanin daya daga cikin fitsararrun kawayenta neh dan ranar nan haka wata taxo tana gaya masa banxayen maganganun batsa dan haka yasaka jallabiyarsa ash colour yanufi kofar a fusace yana budewa yaganta daga ita sai wata riga wadda ko cikinta bata rufe mata bah sai gajeran wando kallo kaskanci yabita dashi ita kuwa tawani marairaice dan yafi jin tausayinta saka kanta zatayi ta shiga dakin dasauri da tare kofar Yana fadar ke fasika Baki isa kin shiga dakina bah kije chan keda tambadaddun kawayenki kuma ki tabbata kin fitar min a gida a yau dinnan kafin nayi miki korar wulakanci murmushi tayi tace yaya fahid kenan ai wallahi bazan taba komawa gidanmu bah koda kuwa kamani zakayi Kai ta yayyankawa nan shine gidana gidan aurena Kuma da kake tare min hanya wai bazan shiga dakin mijina ba ay wannan bazama ta taba yiyuwa bah wallahi sai na shiga Kuma sai ka biya min bukatata anan pha ta shiga kokari tureshi ta shiga dakin Amman ta kasa wani wawan mari taji anyi mata hagu da dama sannan aka hankadata taje ta xube a kasa yace shashasha ballagaza kina tunanin ni fahid zan kusanci macen da ta taba bayar da kanta ga wani namijin ga uwa uba ke yar lesbian ceh keh ba irin maccen da ya dace musulmi ya aura bane sai dai kafirai dan kinfi kama dasu shashasha ko kafiran mah basa irin abinda kikeyi yanxu ya ja tsaki ya mayar da kofarsa ya kulle kamar tayi kuka jin irin maganganun daya fada mata sai kuma tashiga murmushi dan kuwa yau wallahi sai Yaya fahid ya biya mata bukatarta leka window dakinsa tayi ta ganshi ya daura towel ya cire jallabiyar tuni takara rudewa Daman haka Yaya fahid yake d sura ta daukar hankali takasa dauke idonta daga kanshi har sai data ga yagama shiryawa taga ya juyo bangaren window dasauri takoma dakinta drower ta bude inda taga kayan samira kwata kwata ko tabasu batayi bah tunda tashigo dakin Dan da tace zubar dasu zatayi Amman yau kam zatayi amfani dasu wajen ganin Yaya fahid din ya saurareta wasu riga d siket tasaka Amman sunyi mata yawa dayake Samira tafi saudat kiba ciresu tayi ta dauko doguwar riga Dan taga duk kayan samirar babu dai dai ita tasakata dayake doguwar rigar tun Samira tana secondary school mommy ta siyo mata Dan yanxu ta dena sakata tayi mata kadan yasa tanwa saudat dai dai itama tayi mata yawa Amman ahaka tasakata ta nufi dakin Yaya fahid
❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️
Page 68-69
Tana xuwa ta shiga buga dakin yana jinta yayi banxa da ita har ta gaji takoma dakinta kayan datasa duk sun dameta Dan haka tacire tamaida na gadon watau kananun kayanta data saba sakawa tana ta sake sake xuciyarta fal cike d bakin ciki gashi billy bazasu dawo yanxu bah Kuma yanxu tana tsananin cikin sha'awa tarasa yadda zatayi kawai ta kwanta saboda yanxu burinta ya xatayi ta shawo kan fahid Amman da tuni ta manta taje club tasan a chan ai dole tasamu wanda zai nuna mata soyayyah tunda tana d farin jini maganar fahid ceh ta dawo mata dayake cewa kalli nonuwanki kananu Kuma kike tunanin zan tsaya kula ki duk kin gama rabawa Yan gari sun san komai na jikinki shine zakixo kice wani ni kike so aka manna minke sai kije idan har kina son na tsaya kula ki.....ki zama cikakkiyar budurwa wadda babu wani da namijin da yataba saninki a ya mace to Ni Kuma zan nuna miki soyayyah fiye d tunaninki Dan ni bana son ragowar wani na fiso ace ni nafara bude matata ita taya zata zama cikakkiyar da Yaya fahid yake so bayan tasan bazata taba dawowa kamar budurwa bah Dan ita bazama ta iya irga sex dinta da tayi bah barantana lesbian da tun da aka kaita America sukeyi Kai zata iya cewa tun kafin akaita mommynta ta Kira tafada mata duk yadda sukayi dashi sannan ta Dora dacewa mommy wallahi yanxu mah Ina cikin bukata na rasa yadda zanyi plx ki taimaka min wallahi zan iya mutuwa subhanallillahi kidena fadar haka ki kwantar d hankalinki yanxu xan turo miki sako kinji menene mommy basai kinji bah kawai kaxi gani a dakinki nan d 5 mint ok mommy duk suka ajiye wayar ta kamkame pillow tana cixon lips dinta idanuwanta a rufe a bangaren samira kuwa takoma makaranta tunda Daman a iya diploma suka tsaya mommy tasaman mata wata makaranta anan abuja da zatayi degree dinta achan tare da fauxiyyah da Zahra suke tafiya Dan suma sun sami admission a makarantar Daman duk bangaren daya suke karanta watau orthopedic kawai dai ita Zahra tana xuwa wani asibiti ne dake layinsu anan takoyi yadda ake karbar haihuwa Yaya daddy yafadawa Samira cewa Yana son feenart dayi murna Kuma taji dadi sosai Dan haka a ranar takira feenarht tafada mata halin da yayannata yake ciki a bangaren feenarht mah bata tsaya wani boye boye bah ta fadawa Samira Daman itama tana sonshi tun ranar da suka fara xuwa gidansu kawai tayi masa shiru neh ko Yana da budurwar da yake so Kuma bata son ta xubar da ajinta tafara cewa shi take so ta roki Allah indai shine mijinta Kuma shine mafi alkhairi agareta Allah yabata shi a matsayin mijinta Samira tace feenarht wallahi Yaya daddy Yana sonki kinsan bai taba kallon wata mace yace Yana sonta bah sai akanki kuma kullum sai ya kalli hoton da kukayi tare tayi murmushi jindadi tace Allah nagode maka tohm yanxu dai zancen boye boye babu shi anyi walki duk munganku dariya tayi sosai haka aunty Samira Ni wallahi kunya mah naji da kika ganmu dariya sukayi sosai sannan ta kashe wayar ta kalli Yaya daddyn dayana jin duk zancen su da feenarht din da yake yau babu makaranta duk sun taru Dan aunty binta mah bata tafi bah sai anan satin Mai xuwa zata tafi a handsfree tasaka wayar murmushi yake tace to kaji Kuma ni Daman na rafko ku tuntuni dariya Yaya umar yayi yace Ashe shiyasa baka ita bacci yanxu Ashe Dan kaninnawa yakamu da soyayyah dariya Samira tayi tace wallahi kawu tayi masa kabe kabe a xuciya ya tsaya miskilanci tohm ke Samira da kike son hada aure ai kamata yayi suma su taimaka Miki naki auren yayi dai dai Danni wallahi zanje har gidan in ci masa mutunci yabarki Baki san a wane hali kike bah ke gashi kullum samari cikin sintiru suke a gidannan ana sallama da samira Amman yabarki haka keba mai aure bah Kuma ke bah mara aure bah aunty binta ce take magana cikin fushi sunkuyar dakanta tayi ita har bata so ayi maganar Yaya fahid Kuma samari da idan sunxo ai ana ce musu ita matar aure ceh duk da cewa ba yarda suke bah gobe mah dawowa suke karayi Yaya umar neh ya shiga bata hakuri Yana fada aunty binta wallahi Yaya fahid da kansa zai dawo Yana neman inda zai ga Samira ba dai an aura masa wacchan yar iskar bah zakice na fada miki Dan zai gwammace duk da irin kiyayyar da yakewa Samira gwara ita da saudat wallahi hakane Yaya umar cewar Yaya jafar dake kusa dashi tohm shikenan Allah yasa mu dace Yaya jafar ya Dora dacewa tunda Yaya fahid baisan har yanxu anga Samira bah plx momcy karkije ki bata mata shirinmu tohm bazanje bah yawwah mommynah
❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️
Page 70-71
A bangaren mamy kuwa tun daga ranar da abbansu fauxan yayi nadamar abinda yayi mata abaya ta shiga ganin soyayyah a gurin mijinnata ba ita kadai bah harda yayanta su fauxan ita kuwa hajia ummah ta shiga cikin tashin hankali mara misaltuwa yanxu shikenan raba musu kwana alhaji yake da wannan dakikiyar gashi Kuma ba damar tayi mata rashin mutunci tunda tasan halin alhaji dakyau idan ya fadi abu tohm idan har ka tsallake tohm zaiyi abinda yayi niyyah Kuma babu Wanda ya isa ya hana shi shiyasa ta xuba musu ido xuciyarta cike da bakin ciki Kuma tarasa wacce hanyar zata bi ta dawo da alhaji nata ita dai ga Usman nan shi kullum cikin jin haushinta yake babu magana mai dadi sai dai yayi ta fada mata bakaken maganganu ta bata masa rayuwa yanxu abbansa idan yaje masa da maganar kudi baya bashi saboda cewa yake yawonsa yake yi yaje ya batawa yayan mutane rayuwa da kudinsa na halak kudinsa bah na albazazzaranci bane da dai da Allah bai ganar da ni bah na baka Amman yanxu bazan baka bah sai dai ka Fadi abinda kake so a siya maka badai na baka kudina bah tohm duk sanda yaje gurin abbah ya fada masa haka tohm fa idan ya fito daga dakin abbah gurinta kawai yake xuwa yayi ta mata masifa harda zaginta ai ita taja masa da tuni abbansa bazai juya masa baya bah ita kuwa sai dai tayi ta kuka tunda bata da damar da zata tsawatar masa zaune fauxan da bilkisu suke feenat na kusa dasu a falon mamy bilkisu take tafada fauxan ai feenat ta fada soyayyah haba dai sistoo da gaske kike waye wannan Mai saar ita da tace babu ruwanta da samari ita bazatai soyayyah bah ahhh tohm yaya dai ta chanxa ra'ayi yanxu dai Yaya daddy ya rusa wannan kurin nata da kalamai masu dadi feenart ta turo Baki tohm yanxu shikenan kowa sai kin fada masa muna soyayyah da yayah wallahi sai na fadawa abbah awww je kifada ni sai inma rakaki wallahi idan kin gama fada masa sai indora nawa bayanin ince masa tohm aure kike so kawai ayi miki mu huta kai aunty bilkisu Dan Allah kiyi hakuri bazanje bah dariya Yaya fauxan yayi sosai yace kanwata xo ki fada min ya akayi kika kamu da so haka xuwa tayi gurinshi ta zauna Yaya Allah inaji idan ban auri yaya bah zan iya mutuwa sai ta fara kuka haba sisi meye na kukan plx ki daina baya ce Shima Yana sonki bah eh Yaya yace min bayan aunty samira ta Kira Shima daga baya ya kira Amman inajin daddynshi kamar bazai yarda ya aureni bah tunda mu bamu da kudi kamar nashi murmushi yayi yace Sam bahaka baneh zai yarda ki aureshi mana bakiga samira bah dabama susan iyayanta bah Amman suka aura mata babban dansu Yaya fahid shi abbansu ba irin wadannan mutananne bah idan suga suna da kudi suce ai dansu ko yarsu bazasu auri na kasa dasu bah sai dai na sama duk Wanda dansa yaxabo yace ita yake so ya aura toh Yana aura bashi goyon baya dan haka kidaina kuka murmushi itama tayi tana rufe fuskarta Dan kunyar yayannata take ji shigowa yayi Kai tsaye dakin tayake mommy tayi masa kwatance dakinnata Kuma da zai shigo yaga fitowar Yaya fahid daga cikin gidan da mota bai bari ya ganshi bah ganinta yayi achan kan gado tawani kanannade guri guda idanuwanta a rufe kulle kofar yayi sannan ya nufi gurinta yana xuwa ya hau kan gado yafara shafar jikinta ita Kuma tana kara kankame pillow data rumgume dago ta yayi ya dorata akan cinyarshi Yana cire mata kayan jikinta har ya cire bata bude idanuwanta bah murxata ya shiga yi tako Ina kwantar da ita yayi yatashi ta niyyar Shima ya cire nasa kayan Amman sai ta jawosa ta kankameshi sosai plx karka tafi ta cigaba kaji

Please Login or Register in order to submit comment