Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

10 bah sai ga fahid dayake karfe 6 na yammah bayan sun gaisa yake mata ya jiki koh amsawa batayi bah ta mike tsaye tafara magana fahid wannan umarni nake baka nan da kwana 15 zaa daura daurenka da saudat sai kaje kafara shirye shiryen auren a firgece ya dago Yana fadar mommy saudat pha kika ceh kin manta halin saudat neh mommy nasan kike ko mari ta dauke shi dashi jikake tas tas har sau biyar
❤️❤️KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah m shaaban✍🏼❤️
Page 50-51
A firgice yadago yana kallon mommyn dan bata taba marinsa bah sai yau watau nizaka tsaya kana tambayata wai wasa nake ni sa'ar wasanka ceh rashin mutuncin naka har yakai ni ina matsayin mahaifiyarka ina fada kana fada kuka tafara yi inda taxauna a kasa hankalin fahid yakai kololu gurin tashi wannan wacce iriyar asarace ace mahaifiyarka ta dinga kuka saboda shi ay tazama dole ya auri saudat duk da cewa baya sonta matsowa yayi gurin mommyn yakama kafafuwanta yana fadar dan allah mommy kidena kukannan kiyafe min wallahi natuba nabi allah kuma nabiki zan auri saudat wllh duk da dai bana sonta amman zan bi umarnin da kika bani shikenan na yafe maka tafada fuskarta babu yabo babu fallasa dan har yanxu haushin dannata take saboda yayi sanadiyar fitar d yarinyar data dauka tamkar yarta daga rayuwarta haka yatashi xuciyarsa babu dadi gida yanufa yana xuwa akan kujera zauna tabbasa yasan d samira tana nan babu abinda zai sa mommy tace ya auri wannan watsastsiyar wadda sam bata san darajar mutane bah bare tasan tata jiyayi ana shafar masa fuska a firgice ya mike daga shigidar da yayi akan kujerar dan yasan gidan babu kowa wazai gani saudat ceh sanye d wani gajeran wando sai kuma wata half best wadda iya kirjinta kawai tarufe mata bata d hannu kallo daya yayi mata yakawar da kansa gefe yana fada ke tashi kifitar min a gida uban waye yace kizo ko na gayyaceki neh aa mijina ko kadan baka gayyaceni bah kuma babu wanda yace inxo kawai nazo na dauke maka kewane dan nan ba dada dewa bah zaka zama mallakina ni kadai zan dinga kwana Ana har sai lokacin bikinmu kallonta yayi dasauri lallai sai yau ya tabbatar saudat bata da hankali ance mata shi din watsastsene irinta amman yanxu zai koya mata hankali
❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️
Gargadi ban yarda wani ko wata tayi min amfani da littafina bah ko ta wacce iri yar hanya wannan ni kadai nake da ixinin yin haka sai Kuma iyayena Wanda sadaukarwa neh gasu
Page 50-51
Ya dan kalleta yayi murmushi ita Kuma ganin murmushinsa a tunaninta shikenan zai yarda sudinga kwana tare har xuwa ranar d zasuyi aure yaya akayi kikaxo dan ni banga shigowarki bah kana shigowa nima na shigo na dade da xuwa Amman sai naga falon a kulle shine natsaya a mota najiraka hmm ohk kama hannunta yayi kamar zasu shiga dakinsa sai Kuma ya juyo yakalleta murmushi take tasakar masa tsayani bari inshiga infito Yana shiga yadauko belt dinsa Yana fitowa bai jira wata wata bah ya shiga dukanta baji bah gani fita tayi da gudu tashiga mota taja dakarfi tanufi gidansu shashasha da kin tsaya kinga abinda zan miki kinyi tunanin kowa irin halinki gareshi tohm ni zuciyata a tsarkaketake sai kuma yaja tsaki yanufi kofar shigowa falon ya kulleta sannan yakoma dakinsa tafiya take gashi duk yunwa ta isheta dan wannan drink din da mutumin nan yabata bata sha bah ko kadan jaririyarta take bawa da zarar taga tafara kuka dan ita yarinyar har tasaba dan bata taba shan wani abu bah sai wannan madarar dakuma drink din Samira wata rana har kuka take yiwa yarinyar ganin daga zuwanta duniya har tafara ganin kalubale dare yayi sosai dan lokacin karfe 10 nadare ga unguwar shuru bah abinda kakeji sai kukan karnika abinda yafaru da ita jiya ta tuno wani dan iska da yaso yayi mata fade Amman Allah ya taimaketa ta kubuta daga gurinsa dan lokacin da daddarene irin tasamu guri ta zauna ga yunwa ga bacci sai kawai mutum tagani yana shafata tasamu wani dutse ta buga masa ta dauki yarinyar suka bar gurin da gudu kuka tafara sannan ta cigaba d tafiya gaskiya bazata taba barin rayuwarsu ita d yarinyar nan ta gurbata bah dan haka duk da irin baccin da takeji bazata zauna a cutar da rayuwarta bah wasu yan shaye shayene taga sun dosota dasauri tafara dubi dubin inda zata shiga tabuya duk gidajen unguwar a rufe suke chan ta hango wani gida mai gate a bude ay kuwa dasauri ta shiga gidan tare da saka sakata Mai gadin gidanne ya leko jin alamar mutum ya shigo harda saka sakata dasauri tabuya a gurin wani lungu dan tana ji ana cewa masu gadin unguwar duk basu da mutunci kuma basu da tausayi koda yafito yashiga dube dube dan idan wani neh yashigo yau zai raina kansa idi yana daya daga cikin marasa mutunci a masu gadin unguwar komawa dakinsa yayi dayaga babu kowa ita kuwa Samira fitowa tayi jin alamar yakoma dakinsa chan ta hango wani plate an rufeshi dasauri ta isa gurin tana budeshi sai taga abincine anci rabi aka ajiye rabin a gurin wanke wanke ay kuwa ta zauna tashiga cin abincin sai da ta cinye sannan takoma cikin wannan lungun ta zauna bacci tafarayi harda munshari yaushe rabon data samu tayi baccin koda awa daya neh Amman gashi yau ba ita tatashi bah sai karfe 8 nasafe jaririyarta ceh tafara kuka tarasa inda zata saka kanta tasan kuwa yau korar wulakanci idi zaiyi mata ay kuwa Yana fitowa yanufi lungun Yana fadar toh nuna fika fito nan barauniya a dai dai lokacin fauzan yafito zashi aiki kukan dayaji neh yasa yakalli gurin dayake jin kukan wata baiwar Allah yagani ga jaririya a hannunta Amman duk da haka saboda rashin imani idi yake kokarin tunkuda tah dasauri cikin tsawa yace Kai idi baka da hankalinehhhh
❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️
Page 52-53
Idi mai gadi ya tsugunna har kasa yana gaishe d fauzan ya amsa idi mai gadi yasan fauxan kwarai tsani a wulakanta wani dan adam barantana yau yaganshi yana kokari fitar d mace ta karfi shiyasa duk yakaraya yasan yau cin abincinsa yakare a gidan hakuri ya shiga bashi ya dakatar dashi dasauri tare da cewar kabata hakuri idan ta hakuri shikenan dan bani kayiwa bah hakuri yashiga bata tabude bakinta dakyar fuskarta na zubar da hawaye tace bakomai xuyawa tayi zata fita daga gidan taji muryarsa nacewa baiwar Allah tsaya tsayawa tayi inda yakaraso har inda take Yana cewa idan bazaki damu bahh zaki iya tsayawa anan idan kin huta sai ki tafi Dan Naga kamar kina da nisa koh bata ce masa komai bah dai kukan yarinyar neh yasata saka kuka tasan yunwa takeji Kuma ita bata d abinda zata bata taci kabar yarinyar yayi yanufi kofar da zata sadashi da falo bin bayansa tayi hajiya ummah d hajiya mama duk suna falo tare d yaran gidan hirar duniya sukeyi abinsu bilkisu ceh kadai bata nan itama bata dade da tashi tahau sama bah feenat naganin Yaya fauxan din da jaririya ta tashi dasauri tana fadar yayana aina kasamo Mana baby matar d tagani a bayansa ceh tasa tayi shuru hajia ummah d hajia mamah duk suka mike fauxan batare d yatsaya dogon zance bah yafada musu yadda yaga idi mai gadi yake kokari wurgar da ita tare da jaririyarta waje yadora da cewa ban tambayeta labarinta bah Amman idan tasamu tahuta taci abinci sai ku tambayeta bilkisu data sauko yanxu idanuwanta suka Kai Kan samira ay ko a mafarki taga Samira zata iya ganeta duk da irin yadda tasauya Samira tafada tare d nufar inda take ta rumgumeta kuka tasaka tana fadar Samira haka kika dawo sai Kuma ta kalli jaririyar hannun Yaya fauxan din tace wannan jaririyar suraiya ceh ko Dan Naga tare kuka gudu Samira tace eh hajia mamah tace kinsanta neh eh mamy ay wannan itace wacce nake fada muku ta gudar damu daga hannun wannan mugun daba Dan itabah ta tuni rayuwarmu tagama gurbata dasauri hajia mamah taxo takama hannun Samira suka zauna Yaya fauxan mah zama yayi Dan kuwa kullum sai bilkisu tayi hirar Samira a gidan bayan gurin yadau shuru nawasu lokaci fauxan yakalli bilkisu Yana cewa kika ceh yarinyar nan bah yarinyarta bace eh Yaya suraiya itace mahaifiyarta itama tana cikin wadanda aka kamamu tare tana da ciki Dan a lokacin kowane lokaci zata iya haihuwa ok sai Kuma yakalli Samira Yana fadar tohm ya sunan jaririyar bansani bah tabashi amsa a takaice kina nufin bakisa mata suna bahh Kai kawai ta daga masa Usman kuwa tunda fauxan ya shigo da Samira yake kallonta Yana lasar lips dinsa tabbas yasan Allah yayi halitta anan gurin Usman namiji ne Wanda indai yaga mace tayi masa tohm sai yayi lalata da wasu yammatan har kansu suke kawo masa wasu Kuma idan har yaga tayi masa toh duk hanyar da zaibi ya lalata su sai yabi wannan itace halayyarsa Kuma duk abinda yake matan gidan suna kallo hajiya mama bayadda ta iya Dan datayi magana alhaji zai ce waya takurawa nata yaya Kuma hajiya ummah ranar yuni zatayi tana zazzaga mata ruwan bala'i shiyasa ta xuba musu ido tana Kuma kula da tarbiyyar nata yaran feenat ce tace toh kawota Yaya insa mata suna kaga kai aiki zakaje toh Ina ga son Yara yau ai nima Naga baby gal ba inda zani mamy tayi dariya tace toh yanxu dai kawo yarinyar kaje kasiyo mata kayayyakin bukatarta tunda Naga kamar yunwa takeji mikawa mamyn yayi tare da mikewa Yana fadar tohm mamy Amman yakamata afara bata wani Abu kafin nadawo eh zan bata madara ta Dan Sha hajiya ummah sam bataji dadin abinda hajiya mamah tayi bah taya zata bar yarinya balagaggiya kamar wannan a cikin gidannan bari alhaji yadawo dole wlh sai tabar gidannan bazai yiyu bah nan taji tsanar Samira d jaririyar nan na ratsa mata xuciya
❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️
Page 54-55
Shirye-shiryen bikin fahid d saudat ake tayi Dan bikinsu saura kwana uku saudat kuwa wani irin farin ciki take ciki Wanda bata taba cintar kanta aciki bah saura kwana uku afara kiranta da matar fahid ta Dade tana jiran wannan ranar Ahmad da sauran kannansa uku bahijja da ra'isa da ra'is Sam basa cikin farin cikin da sun san kwata kwata Yaya fahid bai dace ace ya auri saudat bah duk dacewa ita din yayarsu ceh Amman tana da munanan halayyah da Wanda taboye da Wanda bata boyesu bah take bayyana su a gaban koma waye kullum Ahmad sai ya zaunar da kannansa su uku Yana musu wa'izin kada su sake suce zasuyi kwai-kwaiyon abinda yayartasu take Dan daga karfe zasuyi dana sani Kuma ance Dana sani keyace tabbas Kuma suna amfani da abubuwan da yake fada musu kwata kwata bahijjah da ra'isa basu tabayin shigar banza bah Kuma suna da ilimin addini dana zamani Dan kullum bayan sallar ihsha sai Ahmad yatara su yakoyar dasu abubuwan daya shafi addini abinda Basu gane bah su tambayeshi Kuma yaganar dasu aunty binta da Mommy ceh zaune sai Kuma babban danta jafar dasu Yaya umar suna ta hirar zamani dayake aunty binta taxo bikin tun Yana saura kwana biyar aunty binta ceh ta kalli mommy aunty rahma yanxu haka zamu bari fahid ya auri yarinyar nan mara tarbiyya numfasawa mommy tayi sannan tace binta ayshi yajawa kansa kina ganin da babyna na nan ay bazan taba ce masa ya auri saudat bah Dan nima kwata kwata bana so ya aureta kina gani wulakancin da yayiwa marainiyar Allah yanxu Allah ne kadai yasan ko tana raye ko tamutu Kinga kuwa ay dole ya auri saudat tunda haka yazabawa kansa gskyne aunty rahma fahid yagama wulakantamu Kuma yakamata ayi mishi horo anuna masa kuskurensa Amman gsky yabani tausayi jiya bayan nashiga daki natarar da missed calls dinsa yafi goma shine Dana bi yake kuka yake cewa intaimaka masa wallahi bayason ya auri saudat shi zaije ya nemo duk inda Samira take indai zaki yarda afasa aurensu da saudat mommy tayi wata yar dariya Ah lallai Ashe Dan nawa ba namiji baneh Naga ay da kwarin gwiwarsa yaje yawurgar min da yarinyata Amman Kuma yanxu hardasu kuka zai auri wacce tafi karfinsa dukansu sukayi dariya Dan maganar mommyn tayi matukar Basu dariya Yaya daddy yace ay mommy Mai auren saudat sai Wanda ya shirya Dan yarinyace fitsararriya bata girmama kowa bata San mutuncin kowa bah hatta mahaifiyartata mah da take goya mata baya bata barta bah bare akaiga mahaifinta Wanda suka mayar dashi tamkar wani soko sai abinda sukace ankaishi wurin gobe da nisa mommy tace Allah yashiryeka daddy idan bakayi wasa bah Kai zan bawa ita kaiiiii mommy yafada tare da fito da kyawawan idanuwansa waje🥺rufa min asiri nayi shiru dariya su umar sukayi masa jafar yace wallahi mommy sunfi dacewa dashi kuwa aunty binta tace rufa Mana asiri Shima fahid din shiya jawa kansa da yabar matarsa da babu yadda za'ayi ace zai aureta Dan haka yazamar masa dole yayi hakuri Kuma ya zauna da ita mamyce zaune rike da jaririya a hannunta tagama shiryata gefe guda Kuma fauxan ne da feenarh da bilkisu sai Kuma Samira acikin falon mamyn suke Dan hajia ummah taja danta sun tafi sama mamy ce tafara magana Samira muna so muji tarihin rayuwarki Kuma Ina rokonki da girman Allah kifada min gsky karkiyi min karya kuka Samira tafara sannan tafara magana cikin kukan mamy zan fada Miki gsky Kuma bazan Miki karya bah nan tabasu labarin rayuwarta da irin yadda yadda fahid din yadaukota daga garin Abuja yakawota kano yawurgar da ita dasauri fauxan yace kina nufin kece Samira bukar kanwar umar Ibrahim bukar eh tabashi amsa tana cigaba da kukan ay kuwa umar abokina tare mukayi makaranta a Malaysia dashi yafada min cewar kanwarsa Samira tabata kuma yace zai turo min da hotonki natayashi nemanki yaturo min Ni Kuma ban bude hoton bahhh Bari inkirashi nafada masa an ganki cikin sauri Samira tace karka kirashi Dan girman Allah Samira kinsan irin halin da Mommy tashiga saboda baa ganki bah tohm mommy sai da yazama bata San wayake kanta bah dasauri ta mike jikinta sai rawa yake Dan Allah ka Kira min mommy kace karta mutu Ina lapiya murmushi yayi tare dacewa yau babyn mommy Kiran umar yayi lokacin yashiga dakinsa hello abokina kana lpy Umar yafada lpy klau Ina d labari Mai matukar dadi pha wanne kenan ko anga lovely sis babyn mommy yafada dasauri eh gashi nan muna tare da ita Bari in bata Samira takarbi wayar tafara magana kawuna ay dasauri Umar yafito daga dakinsa Yana fadar mommy ga babynki fauxan yaganta dasauri yasaka wayar a handsfree Samira tace mommy karki mutu Ina lpy Samira ceh babynki wayar mommy takarba babyna kece kina lpy eh mommy Ina lpy yanxu kina gidansu fauxan din eh mommy Ina nan tohm gobe zamuxo mutafi dake kinji ko kishirya tohm mommy sai kunxo daddyne yakarbi wayar cikin tsokana yace ahh ay nazata babyn mommy tadade da mutuwa Ashe kina nan tohm shikenan kina dawowa a goben zamu komar dake gidan Yaya fahid dariya tayi tace ay mommy bazata Bari inkoma bah zan makale a bayanta duk Wanda yaxo tabani yasha duka dariya yayi sosai yace tohm sai gobe da karfe 10 nasafe zaki ganmu tohm Yaya daddy suka ajiye wayar cike da farin ciki hakama Samira tashiga farin ciki
KADDARATA✍🏼❤️
Story and written by Nanah m shaaban✍🏼❤️
Page 56-57
Samira tamikawa fauxan wayar tana murmushi mai bayyanar da farin cikinta shima murmushin yake yana fadar wannan duk murnar zaaje aga sahibul kalbi noorul hayat yaya fahid kaiii yaya fauxan ni ba murnar ganinsa nake bahhh murnar gobe zanga mamyna nake tafada tana xama a kujerar da ta tashi tohm ai shi mijinki neh kinga dole kinyi murnar ganinsa yafada cike d tsokana kai yaya ni bana sonshi shi bahh mijina baneh la la la ai kuwa kamar a kunnansa kika fada dariya tayi har sai da fararan hakoranta suka bayyana kuma kumatunta ya lotsa dukka biyu toh ay idan kafada masa mamy baza barshi yatabani bahhh ywwah kuma idan katshi fada masa kace idan ya isa yace zai tabani yaga yadda momcyy zatayi kaca-kaca dashi bilkisu dake gefenta ta kura mata ido tace wallahi samira kina d kyau na daukar hankali ko ni danake mace nake ganin ina da kyau da nakalleki sai d zuciya takaraya kuma nasan ni bazansa kaine a sahun masu kyau bahh ina mai tabbatar miki wallahi yaya fahid sai yasoki kamar zaiyi hauka domin kina d kyau da zaki iya shawo kansa yaji babu wata mace d zai iya rayuwa d ita inba kebahh hmm samira ta numfasa sannan tace bilkisu yaya fahid baya cikin irin wannan mazaje shi kawai kiyayyah yasa a gaba tohm idan basonki yake bah ay zai sakeki murmushi tayi tace yanxu ko mommyna ce tace ya sakeni bazai taba sakina bahh saboda mommy tace masa idan har yasakeni to a wannan ranar zaiga fushinta kuma zata cireshi daga sahun yaranta shiyasa baiyi yunkurin sakina bah kwata kwata dan shi bakyason iyayansa suyi fushi dashi mamy dake jinsu tayi murmushi tace daman haka ake son da yabi umarnin iyayansa tohm Allah yasa mudace duk suka ce amin hajia ummah ce rike d wayarta a kunne tana yiwa Abba bayanin ay hajia ummah takawo musu wata karuwa cikin gida kuma harda yi mata masauki a gida cikin fushi yake cewa ay kuwa bari in kirata yanxu tasata tafitar min a gida Aa Alhaji karka kirata kawai kataho daga Paris kaxo da kanka kakoreta tohm gobe ki saurareni karfe 10 ina gida ywwah tafada tare d kashe wayar shi kuwa usman murna yake tunda yasan samirar bata d kowa idan an koreta shi kuma zai bita sai ya mayar d ita dadironsa har ya kama gidan da zai kaita a chan bangaren mommy kuwa shiri suke sosai na xuwa kano mommy har ta sanarwa d abba anga babynta shima yayi murna sosai yace goben ajirashi tare zasuje daukota mommy tace to shikenan babu wanda ya sanarwa d fahid labarin ganin samira abba kuwa karfe 6 agarin abuja tayi masa nan suka shirya abba d mommy da yusuf motarsu daban sai yaya umar da daddy da jafar suma motarsu daban sai aunty binta d yaranta uku su kausar motarsu daban suka dauki hanyar garin kano shi kuwa abbansu usman bai taho da wuri bah karfe 10 yashigo gidansa a dai dai lokacin motarsu abbah tashigo gidan samira dasu bilkisu duk suna farfajiyar gidan dan mommy takira fauxan tace sun taho mommy na fitowa a mota samira ta tafi da gudu ta rumgumeta tana kuka mommyna ni banyi tunanin zan kara ganinki bahh dagota mommy tayi tana cewa tohm yi shuru mana maiye na kuka ba gani nan naxo bah gurin abba taje ta tsugunna har kasa tagaisheshi ya amsa cike da farin ciki karawa tayi gurin aunty binta ta rumgumeta shi kuwa umar gurin abokinsa fauxan yaje yana masa godia
❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️
Page 58-59
Haka suka rankaya suka shige gidan har alhaji Ibrahim babu Wanda ya kula da abbansu fauxan dayake jikin motarsa yayi mutuwar tsaye hamdala yake Yana godewa Allah dayasa bai ruga su alhaji Ibrahim zuwa bah mutum da bai taba ganinsa a fili bah sai a t.v yarsa taxo har gidansa ay yasan zai sha kudi dan yasan irin kudin dayake dashi bazasu taba kwatantuwa bah mutum da kasar waje mah sun san da zanshi sai gashi yau a cikin gidansa lallai yau da hajia ummah tasashi yayi abinda bah shine bah shiga gidan yayi a babban falo ya tarar dasu dasauri fauxan yaxo ya rumgumeshi Yana fadar abbah sannu da xuwa murmushi yayi tare da cewa sannunka yarona dafatan kana lpy fauxan yayi mamaki kwarai Dan duk sanda Amman yadawo ya rumgumeshi tureshi yake ya zazzabga masa mari Dan shi Usman kadai yadauka a matsayin dansa dagowa yayi Yana murmushi jin dadi lpy klau feenat itama taxo da gudu ta rumgume abban nata Dan suna sonshi sosai Amman irin hantar da yake musu shiyasa suke jin shakkar yi masa magana myy nayi missing dinki pha nima daddyna fauxan yadago da feenat toh karki karya Mana shi dariya abban yayi sannan ya kalli bilkisu dake gurin mamy yace uwata ke baxakixo ki tari abban naki ba kodai fushi kike dashi dariya tayi takaraso gurinsa ta rumgumeshi tana fadar aa abbana baka laifi chan Kuma yakalli su alhaji Ibrahim da suke kallonsu cikin murmushi manyan Baki mukayi kenan yau a gidannamu kamar alhaji Ibrahim bukar mistan kudi a garin abuja bilkisu tace eh ay aunty Samira sukaxo dauka yau kwanta biyu a gidannan Allah sarki tashi alhaji Ibrahim yayi sukayi musapaha sannan Shima abban yaxauna mommy ceh ta kalli jaririyar dake hannun mamy tace wannan mah yarki ce ya sunanta Aa ba yarinyata bace ta Samira ce mommy ta tashi a firgice dasauri hajia ummah takaraso gabanta ganin duk sun mike gaba dayansu ba Ina nufin Samira ce tahaifeta bah Aa Ina nufin Amana ceh a gurin Samira anan tabasu labarin da Samira tabasu sannan ta Dora dacewa kunji ta yadda tasamu jaririyar ajiyar xuciya sukayi gaba daya sannan mommy takarbi jaririyar taxauna suma duk suka xauna Samira takalli mommy tace mommy yanxu ko suna bata dashi murmushi tayi tace indai Dan ta suna ne zaa samata yanxunnan kuwa sunan mahaifiyarta kawai zaa mayar mata dashi sannan takalli alhaji Ibrahim tace abbah gata kayi mata hudu bah murmushi yayi tare da karbar yarinyar yayi mata Kiran sallah a kunnanta bayan yagama yace toh yau idan muka koma gida za'ayi bikin sunanta gobe mommy tace Allah yakaimu goben hajia mama dafatan duk zakuxo dai goben insha Allah zamuxo dukanmu Abban fauxan yace Allah yaraya yayi mata albarka duk sukace Aamin sai a sannan yasan cewa lallai shi kwata kwata ba yayiwa matarshi da yaransa adalci wadda Kuma ita yafara aura gashi yanxu a gabansa alhaji Ibrahim ya dauki dawainiyar yarinyar daba su masan asalinta bah harda bikin suna zasuyi mata shikuma yaran cikinsa da matarsa abin alfaharisa mah yakasa kula dasu saboda wata banxa mara tarbiyyah kallon hajia mamah yake Yana jin hawaye kamar zasu xubo masa hannu yasa Yana gogewa Dan karsu subo karab idon mamy yakai kan alhaji tabbas tasan danasani yake yi Amman indai itace ta riga da ta yafe masa karyawa sukayi sannan alhaji Ibrahim yakarbi number abbah sannan mommy mah takarbi number mamy suka tafi feenat tana tsokanar Yaya daddy da cewa ay Yaya idan naxo duka abincinka zai cinye sai dai pha ka kwana d yunwa dariya yayi Dan yarinyar tana matukar burgeshi yace haba my feenat karki Bari su Yaya umar suji pha zasuyi Mana dariya dariya sukayi tare da cewa ay mun riga min ji mota suka shiga suna dagawa juna hannu har suka fita daga gidan
❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️
Page 60-61
Sai da su mamy suka daina ganin motar su mommy sannan suka koma falo hajia ummah suka gani fuskarta a murtuke da Usman a gefensa Shima babu walwala a fuskarsa gurin abbah taxo Kai tsaye tafara yi masa fada kamar ita ta haifesa Kai alhaji haka mukayi da Kai munyi idan kadawo zaka kori waccen karuwar Amman saboda tsabar rashin cika alkawari shine ka biyewa wannan dakikiyar matartaka da......bata karasa abinda zata fada bah sai ji kake tas tas tas ya dauketa da mari hagu d dama bah hajia ummah da Usman neh kadai sukaji tsoron Marin da yayiwa umman bah hatta mamy dasu Yaya fauxan sunyi matukar mamaki yau ace alhajine ya Mari yar lelen matarsa wadda komai tafada ya zauna Kuma haka take bashi umarni saboda irin son da yake mata dakuma cewa ita tayi zurfi a karatunta ita Kuma mamy iya kacinta secondary shiyasa a cewarsa yake fifita hajia ummah akan mamy Ni zakixo kina fadawa wadannan maganganun saboda kawai Ina sonki toh daga yau kisaka a ranki yadda sakina take agidan a matsayin matata haka kema kike a matsayin matata Kuma idan na karajin kinyi mata

Please Login or Register in order to submit comment