Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

honey murmushi yayi ya kwanta Yana fadar my sweet saudat kibude idonki kiga waye a kusa dake inyaso zan cigaba da nuna miki irin kaunar da nake miki ai ki ban bude idona bah wannan muryar bazata hanani gane wane bah sweet bro faisal plx ka taimaki kanwarka mana ok tohm anan ya shiga yi mata romantic kala kala kwana yayi a gidan suna yin abinda suka ga dama
❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️
Page 72-73
Shi kuwa fahid Yana fitowa kai tsaye gidan mommynshi ya nufa Samira tana sanye da hijabi har kasa suna hira dasu mommy a falon har su Yaya umar Dan yanxu basa xuwa ko Ina idan har ba ranar aiki bane shine zasu je gurin aikin suna dawowa Kai tsaye gida suke xuwa hon din motar Yaya fahid neh yasa Samira tayi xumbur ta tashi tashige dakinta Dan tasan hon dinsa indai shine hon biyu yake you a lokaci daya mommy tabita da kallo tana tambayarta menene Amman bata bata amsa bah Yaya umar yace hon din motar mijinta taji shine ta tashi ta gudu dariya Yaya daddy yayi Yana fadar xama kidena neh wallahi Dan zan tona asirin duka Yaya jafar yakai masa Yana fadar yi Mana shuru tana matar babbar Yaya kana mata shakiyanci Kuma.........shigowar Yaya fahid dinne yasa yayi shuru da maganar da yake son fada ya shigo ya gaishe da mommy da aunty binta suka amsa fuskokinsu a sake suma su Yaya umar suka gaisheshi bayan ya zauna ya amsa Yana tambayarsu ya aiki suka amsa da lafiya alhamdulillah tohm Masha Allah haka akeso mommy tace ya saudat din ya bata rai tare da yatsine fuska mommy Ina abbah ya tambayeta Dan baya son ta cigaba da yi masa maganar wannan yar iskar yarinyar mara kunya abbanku Yana Dubai sai nan da sati daya zai dawo Allah yadawo dashi lpy yafada Amin suka amsa gaba daya babu Wanda ya dada yi masa maganar saudat tunda Daman sun san basanta yake bah baranta na sun san halayyarta bazasu taba dede tawa dashi bah kukan ifteehal neh yasa mommy ta tashi dasauri ta nufi dakin Samira tana shiga taga Samira a zaune akan gado tayi tagumi ita Kuma ifteehal tana xaune kusa da ita dayake tafara xama ifteehal din tadauka tafito da ita falo ta dawo gurinta ta zauna tana bata fidarta da aka xuba madarar jarirai a ciki fahid cikin mamaki yace mommy wannan yarinyar pha kallonsa tayi sannan tace sunanta ifteehal mahaifiyarta tarasu a lokacin da ta haifeta ranar da zanje bauchi na ganta zaa je akaita gidan marayu shine na karbeta Dan yarinyar tabani tausayi su aunty binta sunyi mamakin yadda mommy tayi wannan karyar bayan sun san bata taba karya bah Amman da sukayi raakarin idan tafadi gaskiya shirinsu zai tarwatse sai suka ga hakan shine mafita shikuwa fahid ya yarda Kuma har yaji tausayin yarinyar yakamashi ya tashi yaxo har kusa da mommy ta karbi ifteehal Yana mata wasa basuyi mamaki bah Dan sun san Yaya fahid Yana son Yara tun daga ranar kullum Yaya fahid sai yaxo gidan mommy gurin ifteehal idan kuwa babu aiki wuni yake a gidan ita kuwa Samira ta zama bata da wurin zama sai dakinta dan bata taba yarda sun hadu dashi bah kullum tana daki
❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️
Page 74-75
Saudat da ita da Faisal kuwa suka sami damar sheke ayarsu saboda fahid baya zama a gida sai ya zama shine Mai gidan Dan har a dakin fahid din xuba shaaninsu suke yi bari muji wanene faisal.....Faisal Dan gidan kanwar abbansu saudat neh suna da kudi suma dai dai gwargwado Dan babansa Yana da kamfanin buga leda tunna kanana suke tare da saudat saboda shi Faisal tun Yana secondary school yadawo gidansu saudat sai Kuma daga bayane yakoma gidansu a lokacin daya shiga ss 1 haka zai Kama saudat yasata a dakinsa yacire mata kaya ya kwantar da ita Yana kwakwalarta tun tana kuka sai ya dinga ce mata zai siyo mata chocolate idan tayi shuru ita kuwa da yake tana son chocolate sai tayi shuru makaranta mah tare suke xuwa ita da yake a play group take shikuma sai yashige secondary a lokacin da saudat din ta girma tafara zama budurwa lokacin tagama secondary shikuwa yaje ya cigaba da karatunsa na zama barrister akasar Malaysia Yana dawowa kwanansa daya a gidansu yaxo gidansu saudat ko da yaganta takara girma tafi daa sai ya dinga jin wata iriyar shaawarta na fisgarshi kallonta yake sama da kasa sai Kuma ya dawo Yana kallon kirjinta hmmm lallai yarinyar nan komai nata ya ciko Amman Banda nonowanta daga ganinsu kananu neh ita kuwa tana ganinsa ta taho da gudu ta rumgumeshi Daman haka yake so Dan haka ya kankameta sosai yasa hannunsa guda daya Yana shafar kirjinnata mommy da take gefe tayi murmushi tana fadar barka da xuwa babban barrister sai ya cika saudat din yaje ya rumgume mommy kokadan ita bata damu bah sai kara kankameshi da tayi tana fadar uh re highly welcome Faisal shikuwa Faisal lumshe ido yayi Yana raya abubuwa da yawa a xuciyarsa a gaskiya Abba Yana hutawa anan gurin irin wannan laushi da taushi ko Ina a cike dama saudat irin nonota tayi da Shima zai huta sosai Amman ita sai ya ja tsaki sai mommy ta dagoshi tana tambayarshi menene murmushi yayi tare tayi mata wani irin kallo Wanda kana gani kasan a tantiran Yan duniya neh yace no.. babu komai kawai wani Abu na tuna yake bani haushi ayyah tohm ko kaci abincinka yajuya yakama hannun saudat suka karasa gurin dinning table Yana gama cin abinci yakama hannun saudat suka shiga dakinsa ita Kuma mommy takoma dakinta Dan tasan sun Saba tun suna kanana suke kwana daki daya yanxu kuwa bazata hanasu bah da kansu zasu Dena saboda kowannensu aure zaiyi a wannan dare ya lalata rayuwar saudat yaraba ta da budurcinta zan ita cewa shine mutum na farko daya fara saninta a ya mace sai Kuma daga baya da taje kasar waje suka kara bude mata ido
Wannan shine tarihin Faisal zaune yake akan kujera 1 seater Yana bawa ifteehal madararta su aunty binta da Usman tun jiya suka tafi gidan yazama babu dadi suna ta kewarsu yamaida hankalinsa gurin iftee Yana bata madarar Yana mata wasa mommy kallonsa kawai take tabbas sai yanxu ta tabbatar fahid Yana son Yara sosai
❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️
Page 76-77
Samira ce zaune sanye da hijabi ita dasu fauxiyyah kasancewar yau akai makaranta sun fito daga lecture suna dan huta achan nesa kadan da ajinsu karkashin wata bishiya mai sanyi da dadin kamshi hira suke sosai abin shaawa dan duk makaranta kowa yasansu Dan kullum suna tare ko makaranta mah tare suke xuwa shiyasa Yan makarantar mah suke tunanin su din Yan gida daya neh Dan har cewa suke suna kama sosai dukkansu su ukun sai dai suyi dariya Zahra ceh ta kalli Samira tace Samira Wai ke yanxu haka zaki cigaba da zama Baki san halin da kike ciki bah yakamata ace yanxu kina da yaranki Samira ta harareta tace tohm hajia Zahra ita Kuma ifteehal din bah yarinyata baceh Wai ku Ina mamakin yadda kuke min wai yanxu yakamata ace Ina da yara kamar wata akuya sai tayi tsaki plx kudena yi min irin wannan zancen Dan nasan daga haka zaki fara yi min maganar Yaya fahid dariya sukayi kawai dai kin tsargu neh Amman daga magana sai ki ara kiyafa kude kuka sani ta fada tare da tashi tayi hanyar ajinsu Dan idan ta cigaba da zama tohm zasu iya kular da ita bin bayanta suka suna cigaba da tsokanarta shikuwa fahid yau Yana gidansa Dan yadan tashi da ciwon ciki shiyasa ko aiki baije bah barantana gidan mommy yaga ifteehal tashi yayi yasha magani yakoma ya kwanta har ya manta rabon da yaga saudat Dan tunda Faisal yaxo bata fitowa ko Ina kullum suna cikin daki suna sheke ayarsu yau mah kwance suke suna rumgume da juna babu komai a jikinsu sun lilliba da bargo ya kalleta sosai Yana fadar sweetheart kinsan me mommy tace min ranar farko da naxo gidannan tace Aa wai naxo na Baki hakuri Kuma nabaki lemon tsami Dan kiji saukin shaawarki dariya tayi sosai tace ai kuwa ga babban lemon tsami da kake bani dayake son sakani in haukace gaba daya dariya Shima yayi yace kike son dai haukatani koh tafada tana kallon cikin kwayar idonshi ehmn sai kuma suka tintsire da dariya a bangaren daddy da feenart Kuma soyayyarsu suke sha kamar ba gobe
Yau anan zan tsaya sai Allah yakaimu gobe..........nabarku lpy masoyan littafin KADDARATA 🥰🥰💖much love😘
❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️
Page 78-79
Samira na komawa gida da yake tare dasu fauxiyyah suka taho suka ga mommy ita kadai a falo hankalinta a tashe Yaya daddy yayi tafi yau kwanansa uku a gurin aikinsa aka turashi kaduna sai yayi sati daya zai dawo Yaya umar kuwa yaje gidan aunty binta dake barno saboda Yaya jafar yakira waya yace aunty binta bata da lpy shine mommy tace shi yaje zasu xo daga baya tunda daddy gobe zai dawo idan yadawo sai suxo har dashi dasauri samira takara gurin mommy tana tambayarta menene meke damunki ko wani neh ya mutu a family Yusuf neh yafito daga dakinsa Yana kuka Dan yaji muryar Samira neh shiyasa da fito aunty Samira Yaya fahid yau baixo bah Kuma an Kira wayarsa a kashe aunty Ina ga ya mutuneh aunty saudat ta kasheshi shuru tayi nawasu lokaci duk da yadda bata so fahid yasan ta dawo cikin rayuwarsu dole yau taje har gidansa ta duba lpyrsa koma mezai faru dole taje kodan hankalin mommy ya kwanta kallon mommy tayi tace mommy bari inje induba gidansa naga ko bashi da lpy neh yawwah yarta Daman nasan bazaki taba bari a cikin damuwa bah eh mommy bazan barki a cikin damuwa bah damuwarki tawace tana gama fadar haka suka juya ita dasu fauxiyyah kowacce sai data ajiyeta a gidansu sannan ta huce gidan Yaya fahid saudat ceh zaune cikin shigarta tako yaushe jiga da gajeran wando ta kalli Faisal tace yau pha Ina son na kwana d mijina duk da ran Faisal ya baci Amman sai ya daure yace ohhh Wai fahid tayi murmushi ehmn ai kasan bada wani miji in bashi hakane kam toh ai sai kije gurinsa hmmm chab ai bazan samu Koda kallon kirki daga gurinsa bah kawai dai kasan mezaai yanxu ban wannan hodar da idan aka sakawa mutum bazai san dawo daga hankalinsa bah sai zai kusance ni kaga ai nagama kasheshi da dadi yagama tsotseni tako ina Shima shaawarsa tagama tashi ai dole ko yaki ko yaso ya kusanceni yabata hodar tana xuwa taga kofar dakinsa a bude ta shiga tana murna tana shiga ta tatdashi acikin bargo haka ta busa masa hodar takoma zata rufe kofar dakin kenan taji ihun Faisal dasauri takoma dakinta a dai dai lokacin Samira ta fito daga mota dasauri Kai tsaye dakin Yaya fahid tashiga Dan tayi tunanin shine yake ihun tana shiga sukayi karo dashi a bakin kofar fadawa jikinta yayi tare da kulle kofar dakin da mukulli Dan wata iriyar muguwar shaawa yake ji kamar ya haukace ita kuwa Samira batayi tunanin komai bah ta taba jikinsa taji da zafi sosai jitayi Yana fadar cikina kan gadon tasamu tamayar dashi dakyar inda ya jawota ya mirginata ya kwanta akanta hijabin jikinta yacire Yaya fahid mezakayi min Dan Allah kiyi hakuri nifa nazo nan Naga lpyrka saboda Naga mommyna tadamu da bata ga kaxo yau bah Amman Ina baya jin komai kayan jikinta gaba daya ya cire mata ya watsar ya rage babu komai a jikinta tayi tayi tasamo ta tureshi Amman Ina yafi karfinta ko motsin kirki bata iya yi tsotsarta ya shiga yi tako Ina ita kuwa sai kuka take har tafa itama fita daga hayyacinta Dan itama tana da zazzafar shaawa Dan tana yin axumine shiyasa fahid kuwa duk da yadawo hayyacinsa Amman ko kanshi baya iya ganewa baranta yagane Samira kawai da yasan yakan abu me tsananin laushi Dan haka ya cigaba da yi mata romantic kala kala wata iriyar gigitatciyar kala samira tayi tana fadar wayyo mommy kixo ki taimakeni kawu wayyo Allah nashiga uku aunty binta Yaya fahid zai kasheni fauxiyyah da Zahra kuncece ni mommyna Amman Ina fahid sai da yagama abinda yake akanta nonota ya kalla yagansu manya manya ya Kai hannunsa ya dinga murxawa Yana tsotsa kuka Samira take tana karawa watau yagama cire mata budurcinta mah hakan bai isa bah sai yagama wulakantata shikuwa fahid har lokacin baima San dawa yake tare bah yaji dai da yaxo shigarta da kyar ya samu yashiga Dan haka ya tabbatar bah saudat bace ji Kuma tana kiransu mommyne y bashi mamaki Yana tsotsar nononta ya dago yaga wacece Wai zai gani Samira ce dasauri ya tashi zaune Yana kura mata ido duk da irin yadda ta chanza tayi kyau bazai sa yakasa ganeta bah duk yadda yaji bakin ciki Wai yau shine ya kwanta da wannan fitsararriyar yarinyar toh yaushe mah ta dawo oho Amman wani bangare na zuciyarsa na fada masa ai gwanda da ya kwanta da ita da saudat ceh pha duk da yasan saudat ceh ta watsa masa wani Abu to ya akai yaga Samira anan🤔
❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️
Page 80-81
Fahid ya kalli Samira yaga alamar bata motsi dasauri ya tashi yadauko ruwa a fridge Mai sanyi ya yayyafa mata wani irin dogon numfashi tayi tare da fashewa da kuka tana kallon Yaya fahid din taja bargo ta rufe dukkannin jikinta Dan tayi yunkurin tashi Amman takasa muryarta adashe tafara magana Allah ya isa tsakanina dakai mugu azzalumi mara tausayi mara imani insha Allahu...Allah sai ya saka min da gaggawa ka cuceni ka cuci rayuwata karabani da budurcina duk irin wulakanci da Kai min bai isa bah sai daka lalata min rayuwa takarashe maganar tana kuka baxaka fahimci Mai take cewa bah sai ka tsaya ka saurareta Dan muryarta duk asassarke take maganar murmushi fahid yayi yace hmm babyn mommy koh?? Tohm gaskiya yau kam na more dadi Ashe dai yar gidan talakawar haka take ai Dana San haka kike da tun daga ranar da aka kawoki bazan barki ki kai har yanxu bah...batare da nacire Miki budurcin naki da kike tun kawo dashi bah but tunda har Allah ya isa kike min bari in kara morewa sai kiji dadin yimin Allah ya isan da kyau inkarasa cire budurci gaba daya yafada Yana fusgota ya yaye bargon jikinta ya wurgar akasa ihu take Amman baya fitowa haka tana kuka tana rokansa yayi hakuri bazata sake bah Amman sai da Yaya fahid yayi abinda yake son sannan yabarta sumanta uku idan ya fuskanci ta suma sai ya yayyafa mata ruwa idan ta farfado sai ya Dora daga inda ya tsaya tasha wahala Yaya fahid yanuna mata rashin imani Yana tashi akanta tana wani irin nishi sai yaga jini duk yabata zanin gadon sai yayi murmushi ya shiga toilet wanka yayi ya fito daure da towel ya kalli inda take yaga tana kwance a inda yabarta yadaukarta yayi ya shigar da ita toilet ya sakata a cikin tafa sasshen ruwa tana ihu tana zillo Amman haka ya dannata cikin ruwan sai da ya tabbatar ruwan babu zafi sannan ya fito da ita wani irin radadi nonuwanta suke mata saboda Yaya fahid sai da yagama murzasu ya tsotsesu duk jikinta babu inda baya mata radadi sai da ya gyarata jinin yadena xuba anan mah sai da sukayi dambe ya shiryata yasaka mata hijabi ya kalleta ido cikin ido Yana mata muushin mugunta ko da magana neh yar gidan talakawa yanxu kiga aiki da cikawa bugun kofar da yajineh yasa ya kalli kofar yayi dariya yasan saudat ceh Kuma yau neh yakamata yanuna mata shi kwata kwata baya sonta Samira ya kalla yace muje in rakaki ko tasan idan tafada masa wata maganar da batayi masa bah babu Mai cetonta a dakin nan haka zai ta wahalar da ita Kai ta gyada masa alamar eh Amman badan taso bah sai dai ta kudiri niyyar wallahi daga yau zata fara yiwa Yaya fahid din rashin mutunci zai San ita din jan wuya ceh bah kanwar lasa baceh
❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼🧡
Page 82-83
Haka yariketa a jikinsa Dan dakyar Samira take iya takawa da kafarta tana yi tana rintse ido saudat takallesu tayi kukan kura zata Kama wuyan Samira bata ankara bah sai jin saukar mari tayi a kuncinta hagu da dama sai da yayi mata sau biyar ya kyaleta Yana fada Baki da hankali koh??tohm idan kina ji da rashin hankali ki taba ta anan nima zan nuna miki irin nawa tsantsar rashin hankali wannan tafiye min ke sau dubu banxa ballagaxa nakasasshiya wacce tagama rabawa maza jikinta Kuma kike sa ran Ni fahid zan kusance ki hmm ko a mafarki karki yi tunanin zan kusanceki Dan bazan bari in hada halaka da mara tarbiyyah bah Yana gama fadar haka yakama Samira suka fita saudat ta rushe da kuka shikenan yanxu plan din da ta hada akan Yaya fahid Samira ta rusa min shi shikuwa Faisal Yana jin duk abubuwan dake faru dariya kawai yakewa saudat Yana fadar yarinya kenan koh nima bazan yarda in auri yar bariki bah domin Ina son mace cikakkiya bah ragowar titi bah banga laifin kabah fahid kana da gaskiya kawai kixo kikarasa raba Mana ragowar abinda ya ragu kafin muma mukara gaba tunda suka fita Samira take kokarin fisgewa daga jikinshi tana fada kacikani Ni bazan shiga motarka bah dariya yayi Yana fadar ai sai nakai ki har gida yar talakawa kawai dai kiyi min shuru kiji da abinda ke damunki idan kika cika magana wallahi zamu koma Daman Ni bah gajiya nayi bah shuru tayi tasan zai aikata tunda yafita karfi ta shiga motar tashi badan taso bah har gida yakaita shi ya fito da ita daga cikin motar bata so tahadu da mommy Dan bata so taga yanayin da take ciki yanxu Dan haka ta kofar baya ta dingisa ta shige dakinta shikuwa dariya ya bita da ita wadda kana ganin dariyar kasan ta mugunta ceh ya shiga falon mommy tana ganinsa ta shiga murmushi tana fadar toh Ina babyn tawa nasan ita taje ta taho min dakai eh mommy ta shiga dakinta neh Wai ta gaji eh gaskiya da gajiya Daman cewa nayi taje taga lapiya yau baka xo bah wallahi mommy na tashi da ciwon cikineh Amman yanxu da sauki sosai ya zauna mommy takawo masa abinci yaci yayiwa ifteehal wasa da zai tafi dakyar aka samu aka rabasu Wai sai ta bisa sai da yabata chocolate sannan yace zaixo gobe idan yaxo tare xasu tafi shine ta yarda ta hakura zaune take akan gadon dakinnasu feenat tana chan tana waya da Yaya daddy a falo ita Kuma ta shigo bedroom Dan yanxu abinda ke kokarin bijiro mata acikin xuciya Wanda tayi tayi ta yakice shi daga cikin xuciyarta Amman hakan yaki yiyuwa hawayene yake xuba daga cikin idanuwanta tare da jin tausayin kanta meyasa xuciyarta zatayi mata haka meyasa zata kamu da son Wanda ko magana Basu taba yin dashi bah tasan ita Kuma irin tata kaddarar kenan son maso wani Yaya Ahmad ta furta sunansa a hankali sai kuma tashiga xubar da hawaye tasan Yaya Ahmad bazai taba sonta bah kila mah Yana da wacce yake so a abujan Dan ranar dasu kaje suna taji bahijja da ra'isa suna tsokanarsa suna ce masa mijin aunty Yana dariya kuka sosai bilkisu take yi tun daga ranar dasu kaje suna taga Ahmad xuciyarta ta kamu da sonsa tayi tunanin kawai dai burgeta yake yi Dan takarya ta xuciyarta sai yanxu ta fahimci sonsa take yi ahaka feenarh ta shigo ta sameta dasauri takarasa gurinta ta daugo ta hankalinta a tashe tana fadar aunty bilkisu meke damunki murmishi tayi tace feenarht kawai cikina neh yake min ciwo kallonta feenarht take sosai inda bilkisu tadan sunkuya tare da dafe cikinta Dan tasan feenarht akawai ta a kwakwafi Kuma ita bata son kowa yasan tana son Yaya Ahmad yanxu mazan zamanin nan su sukace suna sonka mah yaka kare da wulakancinsu barantana kaineh Daman kaje kace kana sonsu wulakanci sai Wanda ka gani Kuma idan kayi yunkuri ramawa ko kace karabu dashi sai suce Daman bamu neh mukace muna sonki bah ke kika fada Allah ya kiyayemu da son maso wani Amin🤲🏾wannan dalilin neh yasan bazata fadawa kowa bah tabarshi a cikin xuciyarta duk da feenarht taso tagano cewa kamar yayar tata karya take mata tunda tasan ta da xurfin ciki Amman bata cewa mata komai bah ta dauko mata maganin ciwon ciki tabata ta dauko mata ruwa a fridge haka Tasha magani Dan ta tabbatarwa da feenarht din cikinta neh yake ciwo haka suka kwanta bacci kowacce daga cikinsu tana sake sake a xuciyarta tunda tashiga dakinta tashiga toilet tasakarwa kanta ruwan zafi Dan taga da Yaya fahid ya dannata acikin ruwan zafi taji saukin xugin ta Dade a cikin ruwan xafin Yana ratsa ko ina a jikinta sannan ta fito ta shirya cikin doguwar riga kallon abincin da mommy takawo mata take Dan tana shigowa babu dadewa tashigo takawo mata abincin ganinta a kwance yasa mommy tambayarta baby baki da lapiya neh??ko duk gajiyar ceh wallahi mommy lapiyata kalau yau kawai nagaji neh ayya sannu tashi muje asibiti Dan a Baki magani Aa mommy ay idan na kwanta na huta zan warware tohm shikenan sai da safe gobe ki shirya abbanku zai dawo Kuma zamuje duba binta tohm mommy Allah yakaimu Amin kwantawa tayi tasaka kuka ita yanxu ai babu abinda zai iya shiga cikinta bakin cikin da Yaya fahid din ya kunsa mata yau mah kadai ya isheta
❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️
Page 84-85
Ahmad neh zaune Yana koyawa kannansa bahijja,ra'isa,ra'is karatu mommy suka gani akansu ta tsaya fuskarta a murtuke tana kallon Yaya Ahmad tohm munafiki kaxo ka tara min yara kana nuna musu yadda zasu tsaneni kwata kwata basa min biyayyah saboda ka hure musu kunne tunda Kai ban isa infada maka kaji bah sai kabar min Yara ga maza masu kudi suna xuwa suna son aurensu Amman saboda irin hudu bah da kake musu shine suke musu rashin mutunci har nacewa bahijja jiya alhaji musa yaxo Yana jiranta zasu fita nace taje kace min gaskiya bazata je bah bah mutumin kirki baneh bashi da hali Mai kyau to Kai din mutumin kirki neh ko Kai din har wani haline da Kai Mai kyau baka da wani hali sai na bakin ciki da hassada hanyar alkhairi tana xuwarwa Yan uwanka Amman saboda baka son cigabansu kake hanasu bahijja da taji wulakanci da mommyn takewa Yaya Ahmad yayi yawa Kuma yakasa ce mata komai bayan alhaji musan nan dai kowa yasan halinsa na batawa yayan mutaneh tarbiyyah shineh watau take kokarin turata gurinshi so take yadda tabatawa saudat tarbiyyah itama tabata mata lallai mah tashi tayi tsaye tace Wai ke wacece da kikewa yayanmu haka karki kara daga masa murya saboda mu bamu da wani gata in bashi bah da badan shi bah da tuni ki tarwatsa Mana tarbiyyah kamar yadda kikayi wa saudat da yake ita jaka tafiye Miki bata San kaita zakiyi ki barota bah Kuma da sannu zaku girbi abinda kuka shuka zaku ga abinda son kudinku zai dawo muku amman ni bahijjah wallahi wallahi nafi karfin a ringayeni da kudi tana gama fadar haka ta shige dakinsu ita da ra'isa ra'isa mah tashi tayi tace Kuma karki saka ran cewa mu muna ganinki a matsayin mahaifiyarmu sam bazan taba nuna ki a matsayin mahaifiyata bah Dan halayyarki ta dabbanci Basu....... kehhh ra'isa Yaya Ahmad neh yakirata yayo kanta da niyyar marinta ra'is ya taresa Yaya Ahmad yau zamu fada mata gaskiya Dan mu mun tsaneta bama sonta wallahi da ana chanxa mahaifiya da tuni na chanza mana ra'isa ta bi bayan bahijjah ra'is yakama Yaya Ahmad suka shige nasu dakin kuka mommy take tana fadar ta shiga uku ta lalace yanxu Ni yarana neh ysuke fada

Please Login or Register in order to submit comment