Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

nine leda biyar zance a,ihba
hakadai sukaita lbr har suka isa gidan
wangale masu get akai suka shige suna isa wurin parking
yaga motocinshi koba afadaba yasan Nafi ce tazo dasu
wani baqin ciki yaji yataso mashi dan tsanarta yaji
tashigarmai axuciya tamkar bai taba santa ba shiyama
manta da wata Nafi
tsaki yaja kana yafito daga cikin motar
kallanshi ameen yayi tabbas koba afadaba yasan
miyasashi bacin rannan fitowa yayi shima yakama
hanyar dakinshi ya yinda haisham har yashige part
dinshi
yana cikin tafiya sukai karo da sadi da sauri yadago
kanshi dan yana kallan wayane shiyasa
sry yafada yana neman rabata da jikinshi dan zuciyarshi
kawai yakai nesa shikadai yasan irin failing dinda yakeji
qara
shigewa jikinshi tayi dan taga irin yadda duk yarikice
cikin salansu na yan bariki tafara mgn karkaji komi
danka bigeni aini xan baka haquri amma kai qanan
haisham ne ko
kai kawai yagyada mata dan tariga data kashe mashi jiki
ido takashe mashi muje dakinka kaji wata mgn nan
karwani yawuto yagammu
tamkar yace mata a,a amma sai shidan yaqawata mashi
ita yakuma tuna yadda yake buqatar mace gashi yasamu
abagas
tafiya kawai yayi ita kuma tatake mashi baya
suna shiga dakin tamaida qofa tarife jawoshi tayi tafara
kissing dinshi tunyana kauda kai hartayi galaba akanshi
nanfa suka fada kogin nadama danko badade ko bajima
sai sunyi nadama
Allah kashiryar da dukkan kullihin musilmai
koda yashiga dakin ko kallan inda take baiyiba da sauri
tatashi daga inda take hakimce tana kallo rungume shi
tayi my haisham sannunka da zuwa
shine kabarni gida kataho kd daka fadaman nan zakazo
aida muntaho tare ai iyayanka nawane cikin kissa take
mgnr
janyeta yayi daga jikinshi kihada man abinci kamin nayi
wanka in'na gama zamuyi wata mgn zata qara mgn
yadaga mata hannu yawuce
tabe baki tayi abincin da aka kawo masu na ranane
tadauko tajeramai a dining dan basuciba
takoma inda tatashi ttazauna
Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
145_150
😘Ansholly😘
wata uwar tsawa haisham yayi wadda tagigita mutanan
gidan
da akayi uban mi zakice kinshiga uku tashi tayi wurinshi
nizaka cuta haisham kaida iyayanka duka yaushe ka
auran har zakayiman kishiya dan Allah kaji qaina nasan
wa innan tsinannun iyayankan su sukayima auran wani
wawan mari taji andauketa dashi wanda tunda uwar da
ta haifeta ba,atabayi matashiba kamin tadawo taji duka
ko ta Ina dukanta yake tamkar
zai kasheta
daqyal alh hamza ya qwaceta ya yinda hainan
takudindene bisa hjy maryam dan mugun tsoronshi ne
yashigeta
kallan nafi yake cikin tsana zaiyi magana kenan alhj
hamza yadakatar dashi kul haisham karka sake kabuda
bakinka anan azuciye yajuya yafice daga parlour'n
sadi takama nafi suka fita aparlonta tasauketa yayinda
haisham yabar gidan gaba1
kama hainan hjy maryam tayi suka shige daki shima
ameen tashi yayi yafice alh hamza kawai akabari aparlon
zaune suke sukadai aparlon ya yinda Nafi keta kuka
gaskiya nafi baki kyautaba abinda kikai kinsan dole
haisham yadau mataki tunda yanzu bakamar da bane
duk abinda kikai mai yakare cikin kuka Nafi tafara mgn
naman tane sadi kinsanni da bakin kishi shiyarife man
ido harnayi wannan abun da kuma ganin wace suka
aurama haisham din kallo daya zakai mata kasan daga
gidan kudi take
nasan tawa taqare tunda haisham ya auro dangin
larabawan nan amma wallahi bazan bar mata Shiva har
sai inda qarfina yaqare
haba qawata tayama zaki barma wannan yarinyar
gwarzan mijinki kallo daya zakimata kisan yarinyace
girman jikine kawai da ita dakuma hutinda yahudata
mikewa tsaye tayi bara natafi wurin guy dinchan ba
abinda nafi tace mata shiga dakin nafin tayi tasa wata
yalolowar rigar bacci tadauko wani shi,umun turare tasa
hijab tadauko tasa nafi taima saida safe kana tadau
hanyar dakin ameen bacin taduba taga babu kowa
nocking tayi yes yace dan harga Allah baisan ita bace
daure yake da towel dagani yanzu yafito daga wanka
kallanta yake cikin daure fuskar mikikazo yiman adaki
kisani abinda nayi ada zuma sharrin zuciyata ne dana
shaidan karkiyi tunanin yan"zuma zan iya aikataw
mgnr tsaya mashi tayi amakoshi kallanta yake dan
hijabin data sanyo tacire gabaki daya hankqlinshi yatashi
dan babu abinda ba,agani ajikinta
daurewa yayi yakuma mgn axafafe nace kifitarman adaki
ko bakijine murmushi kawai take aika mashi dashi
amma bata motsa daga inda take ba azafafe yayo
wurinta dan yafiddata
wani irin kamshin turarene yada keshi wanda lokaci
daya sandar girma tatashi wata zafaffeyar sha,awa yaji
tataso mashi wanda baisan lokacin daya rungumo sadi
ba
nan take suka fada kugin nadama Allah kashiryarda
dukkan kullihin musilmai Amin
haisham kam yana fita otel yanufa ya yinda yake
nadaman auranshi da nafi to waishi miyarufe mai ido
harya auri nafi hakadai yakwanta yanata saqe_saqe
aranshi dan yace bazai koma gidanba saida safe dan inya
koma gidan komi na iya faruwa
hajiya maryam ce iitada alhj hamza kwance adakinshi
suna tattaunawa akan magnar hainan alhj yakamata
abar Hainan anan harsaita qara girma dan ina tausayinta
gani nake duka yaran kamar kai suka ibo wajan rashin
haquri banaso yafarma yar mutane tun yanzu
qara jawota alhj hamza yayi jikinshi to aidama kyan da'
yagaji ubanshi kuma ai Hainan agirman jiki ta,isa taba
miji hakkinshi kai harma ashekaru dan haka
bazan qwari yarona ba inshi yace abarta
za,abarta amma inbaiceba saiya tafida abinshi damun
dawo daga rugarsu ammadai sai anyi biki ko wannan
bazan hanaki ba dan zanso duk dangi susanta hakadai
sukaita xanta warsu
Hainan kam tunda hjy maryam takaita daki taketa raba
idanuwa dan bama mgnr bacci a,idanta dan bata sababa
sallama taji abayanta da sauri tajuya
mama sadiya tagani tsaye tana mata murmushi
😘Ansholly😘😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
150_155
😘Ansholly😘
itama murmushin tayi mata da sauri taje tarungumeta
itama rungumarta tayi kana tajata zuwa gado
kinganni nadawo ko my daughter gyada mata kai tayi ya
yinda farin ciki fal afuskarta
babansu habib ne yakawoma mahaifinshi ziyara anan
garin shiyasa kika ganni shine da mukazo naroqi
alfarmar yabarni nazo naganki tundazu ina cikin gidan
har dukan da haisham yayima Nafisa duk inanan
dan danan hainan tasha jinin jikinta ita bata maso atuna
mata wannan mugun dan dagani zaiyi mugunta tunda
kawai hakanan yakama dukan wannan matar dagani
kuma bawani laifi tayi mashiba
kuka tasa nidai mama banasan wannan mutunan kice
araba auran abani kananshi yanada mugunta duk cikin
harshen larabci take mgn
murmushi tayi mata kana itama tafara mgn cikin
harshen kinsan mitayi mashi kaita girgiza alamar a,a
zagin iyayanshi tayifa ke yanzu aka zagi dad dinki bazaki
daki mutum ba
zan dakesu harsai inda qarfina yaqare to kinga dole
yadaketa dandai har yanzu baki farajin hausa sosaiba
shiyasa bakiji mitayi ba amma nasan indai hausace
harsaikin gaji da ita murmushi kawai tayi
bama wannan yakawo niba my daughter nazo naimaki
nasiha akan zaman aure dan da andawo daga rugarku
anyi biki dakinki zakitafi
hainan kizamar ma mijinki mai sanyi shikuma zai zaman
maki kankara kizama mace mai daukar damuwarshi
tazama taki karki farin ciki yayinda yake cikin bakin ciki
karki bakin ciki ya yinda yake cikin farin ciki koda baki
cikin farin ciki kika ganshi cikin farin ciki to yisauri
kisama zuciyarki farin ciki
yazama kin kasance ko yaushe in mijinki yakalleki yana
farin ciki karkiza mace mai almubazzaranci yanzune duk
abinda nakoya maki zaki amfani dashi
kizama mai kyauta tamasa ashin fida da girki sai ladabi
da biyayya kika riqe wannan kadai ya isa yasa mijinki
yasoki karkizama mai jayaiya dashi ko fada yake maki
kiyi shiru harsai yagama
kana kibashi haquri koda ke keda laifin kibari saikin
tarashi sosai kana kiyi mashi mgn ko yaro kike yima haka
wallahi saiyayi shakkarki akan ace duk abinda yayi kece
zagi kece duka zakiji yana fadama qawayanshi inyayi
wani laifi
aidanaje dukana kawai zatai ko taiman fada amma
inyasan tarashi kike har tsoran yimaki wani abu yake
kijaraba hakan yar uwa kigani
abu nagaba tsabta hainan kiriqe tsafta dan tsafta cikon
addinice karkiyi wasa da ita Hainan dan duk namiji yana
santa karki sake kiyi fada da mijinki gaban kishiya koda
yai maki bashi haquri agabanta
koda baki da laifi hakan zaisa tarinqa jin tsoranki dan kin
zarceta intai maki abu karki nuna kinji haushi kidai daici
lokaci kema kirama zatanajin shakkarki
karki fifita kowa akan mijinki bayaga Allah da manzanshi
kiriqe salloli biyar hainan da azkar da shafa'i d wutiri
kikariqe sallah hainan kingama dacewa duniya wala hira
zage wata qatowar jikka tayi tadauko wata roba babba
wadda tana fiddota dakin yaga meda kamshi
miqama hainan tayi humrace wannan mai jawo
hankalin maigida gareki tabbas akwai sarqar qiyarda
tayima haisham dabai bayi kuma kece
wace zaki fiddashi cikinta kicire duk wani tsoro daga
zuciyarki sannu sannu zaki gane abinda nake nufi karki
riqasa wannan humrar ako inasai zaki kwanta to duk
lokacin da mijinki yatuno d kamshinta duk inda yake
saiyazo yaganki yaji kamshinki
kana hankalinshi zai kwanta zan baki no din mai humrar
inta qare saiki kirata dan yar adamce kamarki
murmushi hainan tayi mata kawai nanfa taita fiddo
abubuwa tana bata wani tabata tasha wani tace saitaje
gidan mijinta wata tablet tabata wannan kizo bama
haisham alaimu
😘ANSHOLLY😘
😭BAKAR IZAYA😭
155_160
😘Ansholly😘
inkin zuba kigirgiza dan danan zainarke dan baida qarfi
wasu fitunanni English wear's ne guda 10 tamiqa mata
yaka sance kina kwalliyar wannan agidanki sosai
kamin taqara wata mgn sukaji kiran sallah xaro ido
hainan tayi har asuba tayi murmushi mm sadiya tayi
dahaka muke cinye lokacinmu
to bara natafi saikuma wani lokaci amma kamin natafi
dakwai taimakon danakeso nayi agidan nan
kallanta hainan tayi wane irin taimako mama hannunta
kawai taja har suka fita daga cikin dakin kofar dakin
ameen suka tsaya da safe hjy maryam zata aikoki nan
karki tsaya nocking kawai kishiga dan qofar abude take
ko sallama bance kiyiba kinajina kai tagyada to koma alh
hamza zai tambayeki dawa kike mgn da dare dan yaji
muryarki karki buyemashi kifada mai komi tun farkon
haduwar mu
kuma kibar nisada haisham dan tananne zaku saba sosai
tafi nima zantafi Habib nagai sheki
rungumo mm sadiya tayi takama kuka kamin tasaba da
kowa dasu tasaba ya yinda kowa yagujeta itace ta
dauketa tazamar da ita mutum har take jin itama
mutumce kamar kowa
daqyal mama sadiya tasamu hainan takoma cikin gidan
dakinta tayi da gudu ya yinda alh hamxa yafito daga
nashi dakin cikin mamakin dawa hainan take mgn haka
tun dazu yake jin mgnrta gashi yanzu tawuce tana kuka
komawa yayi dakinshj yatada hjy maryam yawuce toilet
dan dauro alwala dan wani wuri har anfara assalatu
tana shiga dakinta tafada kan kado tacigaba da kukanta
jin anfara assalatu yasata tashi tashiga toilet ta dauro
alwala
raka,atainul fijir tafara kana tazauna tafara lazimi sallah
dataji ankabra yasa tashi tafara sallah
tana gama tadauko Qur'an tafara karatu cikin zazzaqar
muryarta cikin suratul baqara
hjy maryam tadosu qofar dakin dan ganin hainan kotayi
sallah karatun dataji anayi yasata tsayawa cak dan duk
atunaninta aljannune
bata kawoma ranta hainan zata iya wannan karatun ba
dan tasan rugarsu babu wasu masu ilimi duk jahilaine
yaushe har zasu iyaba yaro wannan karatun
inma sun bada banda hainan yarinyar da basaso aifa nan
jikinta yafara kyarma da sauri tajuya ta koma dakin alhj
hamza gado tafada taja blanket talollibe jikinta sai wani
karkarwa yake dan harga Allah ta tsora
inda taji dadima sallah datayi tanan kwance har gari
yafara haske dan alhj hamza sai yayi sallar walha kana
yake dawowa gida hainan rife Qur'anin tayi tamai dashi
wurinshi
toilet tashiga tayi wanka tana fitowa ta murza mai tasa
abayar da haisham yasayo mata jiya red an black tayi
kyau sosai duk da babu abinda tasha fama
fuskarta hanyar kitchen tanufa
habiba kawai ta iske tana surfa wake gayyar da habiban
tayi dan tagirme mata da sauri habibar tatashi tana gaida
hainan dan jiya hjy maryam ta bafada mata ko ita
wacece
kallanta hainan tayi cikin hausarta dabata fita sosai ina
Irish yake da hannu tanuna mata wurinta nufa ta ibe dai
dai wanda takeso
tadawo taxauna taciga da ferayawa tanaso tayi lbr da
habiba amma bata iya hausa sosai ba shiru duka sukayi
ya yinda habiba ke yaba baiwar qyan da Allah yaba
hainan tabbas yallabai yayi dacen mace maikyau
gata yar masu kudi kuma da ganinta batada girman kai
tundaga harabar gidan yakejin kamshi natashi dagajin
abinda ake girkawa zaiyi dadi dan har hade yayu yake
da sauri yai parking motarshi yashige gidan kitchen
kawai yanufa ganinta yayi atsaye tajuya baya tanata
aikinta batama san da shigowar shiba jin datai habiba na
mgn yasata juyowa
rikicewa tayi tarasa natsuwarta tawucin gadi kallanta
yake tamkar zai cinyeta yana kitsima abubuwa cikin
ranshi habiba naganin haka tabar kitchen din
😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
140_145
dedicated to arewa Hausa novels📖📖
😘Ansholly😘
azafafe yaqarasa wurinda take maqaro wuyanta yayi ya
yinda yafara mgn azafafe
ubanwa yabaki damarar barin dr bashir yariqa kwanan
man cikin gida ko dankinga bannan zakisa mgnr bazata
zoman ba
wata uwar ajiyar zuciya tasaki ya yinda
idanuwanta sukayo waje dan azavar maqarar dayayi
mata amma taji dadi har cikin zuciyarta daya kasance
baiji mgnr da sukeba
cikin shaqarkiyar murya tafara mgn kayi haquri my
haisham wurin sadi yake zuwa dan yanaso ya maidata ita
kuma taqi nibanma San inyazo kwana yakeba tunda ina
daki
wani wawan mari yasakar mata karki raina man wayo
Nafisa zakisa bansan duk abinda koke kullawa ba wallahi
ki kuka da kanki dan saura kadan nabaki mamaki kisan
haisham namijine ba mace ba sakinta yayi aqasa tafadi
sadi kam ko motsi kasayi tayi inbanda rawa jikinta ba
abinda yake Nafi ce tafara mgn
tabbas akwai wanda haisham yasa duba duk wani
motsina kidufa kigani sadi ashigar mata Dr kibarin gidan
amma saida aka samu wani shege yaganeshi
numfashi sadi taja shiyasa nabaki shawar tunda yace
xaixo yana tayaki kwana karki bari yazu dan dole agane
amma kikace lfy lau
ke avar mgnr hakanan karkuma wani yazo yaji munayi
noking akayi da sauri nafi tagyara kanta yes tace yar
aikice tashigo riqe da warms dukawa tayi har qasa
inawuni hajiya
lfy tace mata tana mata wani kallqn raini miye acikin
warms dinnan tuwan shinkafa ne sai miyar kubewa
wani wula kantaccen kallo tayi mata kinga nai maki
kama da wa inda kecin tuwone kiyi haquri hajiya
ba asan bakici bane shiyasa tsawa tadaka mata dauki kije
kimaida ma duk wace ta aikoki dauka tayi zata tafi
dakata taji ance haisham ne yafito cikin jalla biya black
daga gani shirin masallaci yayi dan anata kiraye kiraye
ajeye habiba
ajeyewa tayi kamar yaddq aka umarceta kana tabada
sakwan da aka aikota alhaji yace inkin gama sallah kije
parlour hajiya yanasan mgn daku
tamkar tace bata zuwa saidai wasama wuri gareshi dan
haisham yana tsaye ya yinda habiba tajoya tatafi
kiyi haquri anka womaki abinda baki iyaci saidai nan
bamu saba dacin garin kwakiba shiyasa amma zansa
akawo maki dan nasan duk abinda mutum yasabaci tun
yana yaro koda yagirma baxai iya dainawa ba
kuma in angama sallah kimaza kije kiranda alhaji ke
maki dan nasan ke ba sallar kike yiba yajuya yayi
tafiyarshi wani qulolin bakin ciki yatokare Nafi azuciya
amma tayi alqawarin nan gaba sai haisham yaraina
kanshi
jawo warms din tayi zomuci sadi daga ban yar aikinan
yaiman cin kashinnan aida nabani shikenan tarainani
kedai bari ni dan shilana kawai nake tunani gaskiya dana
gamacin abincin nan wurinshi zani
a,a sadi kar aje aganoki kibari saimun dawo daga wajan
wancen tsohon kana kitafi shiru yabiyo baya
loma kawai suke sakawa
hmmm mlm Nafi keda kikace bakicin tuwo amma yanzu
gashi sai saka loma ake inji my daughter lol
parlour suka shiga da batai niyar yin sallama ba amma
ganin haisham yasata sallamar wace bataso yinta ba
duk yan gidan suna zaune aparlon ciki harda hainan
wace aka sallamo dan doctor yana dubawa yaga bata
dawata matsala aka sallamesu amma yace bayan kwana
biyu su koma
kujera suka samu suka zauna baccin hatta haisham akan
cafet yake zaune kallanda yawatsama nafi ne yasata
saukowa sadi ma akabiyo sahu ameen kam tunda
yagansu yaduke kai
alh hamza ne yayi gyaran murya kana yacema haisham
yabude taro da addu,a
nan yafara jero addu,o'i tamkar balarabe parlon yayi tsit
yana gamawa alhj hamza yafara mgn to alhamdulillah
nataraku anan badan komiba sai dan infada maku
qaruwar damuka samu wato haisham yayi aure wanda
cikinku babu wanda baisani ba
nakiraki ne Nafisa dan nabaki amanar amarya da kaina
da sauri tadago dantaga ina amaryar take
kallan parlon take bataga komiba daga hajiya maryam
sai wata kyakkyawar yarinya dake gefanta tasha wasu
kayan indiawa red tayi bala,in kyau tamkar kasaceta ka
gudu dan tsananin kyanta tabbas ko cikin India'wan sai
antona kamin asamu mai kyawunta ras gabanta yafadi
kardai ace itace matar haisham din
hannu tasa akai tarusa ihu shikenan namutu
😘Ansholly😘😭BAKAR IZAYA😭
165_170
😘Ansholly😘
har kasa taduqa tagyaiyar da h maryam kana tatashi
tajawo kujera guda tazauna kana tacema nafi ina kwana
lfy kawai tace
abincin tajawo taciga da zubawa my daughter wannan
abincin naki yayi dadi dan kinsamu santi waya koya maki
murmushi tayi wanda yaqara mata kyau mama takoya
man
to bari mugama cin abincin ki vani lbr to tace ya yinda
sukaci gaba da cin abinci bawanda yaqara mgn nafi kam
zuciyarta tamkar zata fashe tafito sbd tsabar kishi
suna gamawa sukayo parlour wai niyau ina ameen inji h
maryam take gaban Nafi yafadi
A hamza ne yayi mgn kirrigani abakine maryam dan
yauko masallaci baijeba
kallan hainan h maryam tayi hainan tashi kikirashi tashi
tayi ya yinda nafi taji tamkar tariqeta shikenan tasan
asirinsu yagama tonuwa
wata zufa taji tana karyo mata duk da sanyin AC dake
cikin parlon
yadda mm sadiya tace tayi haka tayi tana tura qofar
dakin ameen ne da sadi sunata aikata masha,arsu babu
wanda hankalinshi ke jikinshi
da sauri hainan tafito jikinta narawa tana tunanin miye
haka suke aikatawa da sauri takoma parlo jikinta
naqyarma
lfy hainan inji mummy hanyar dakin kawai take nunawa
da Sauri A hamza yayi hanyar dakin Ameen yayinda h
maryam tatake mashi baya
shima haisham tashi yayi yabisu yayinda Nafi takasa
tashi dan tasan yaude asirinsu yatonu
banka qofar dakin A hamza yayi yashige turus yaja ya
tsaya h maryam itama tsayawa tayi idanuwanta naganin
biyu biyu
wai da gaske Ameen dintane yake zina wata zuciyar
tanace mata bashi bane qarar dukan da taji shiyasata
dawo wa daga tunaninta
haisham ne yadauke Ameen da wani wawan mari take
hankalinshi yadawo jikinshi da sauri yasauka daga kan
sadi tare da jawo blanket yaqara lillibe jikinshi
sai yanzu yaji wata nadama tasauko mashi yayinda A
hamza yariqe matarshi sukabar dakin dan ganin jiri
naneman ibarta
haisham kam maida qofar dakin yayi yakulle kana
yazare belt dinshi ba sadi ba ko Ameen saida cikinshi
yaduri ruwa
kansu yayi hadasu duka yayi yacigaba da duka saidai yafi
dukan sadi dan yasan itace tayima Ameen tallar kanta
inba hakaba yasan ba yadda za ai Ameen yakulata
saida yaga tana neman mutuwa kana yaqyaleta dan
yajima da daina dukan Ameen cikin tsawa yace tatashi
tabashi wuri kuma karta sake takoma mai cikin gida
daqyal tamiqe dan duk jikinta jini yake zuba hijabin data
sanyo jiya tasa dan jikinta bakomi tana fita shima yafice
daga dakin
family doctor dinsu yakira akan yazo yaduba Ameen dan
yabashi tausayi dan yasan Ameen yanada tsoron Allah
bai mantawa kwanan nan yaje yasame shi akan yanaso
ai mashi aure
amma yanuna mai saiya gama karatunshi wanda yana
gani har hawaye saida yayi shikanshi sai yanzu yake dana
sanin qin goyama dan uwanshi baya dayayi
kenan yanzu abinda ya aikata harda laifinsu danda sun
mashi aure kamar yadda yakeso dabai aikata hakaba
wani kuka yaji yazo mashi maidashi yayi yadaure amma
azuciyarshi tunanine fal dan yanzu yana zargin anya
itama Nafi batana bin mazan ba tabbas insuka koma
abuja zaisa ido kanta sosai
wayarshi ce tayi qara dagawa yayi kaje dakin Ameen
kawai yace yakashe wayar kana yatashi yayi part dinsu h
maryam zaune suke tamkar babu abinda yafaru suntasa
hainan gaba tana basu lbr
shima kujera guda yasamu yazauna dan yanasan yaji
lbrn yadda ta iya wannan daddadan girkin
nanfa taita basu lbr bata boye masu komiba har gwada
mata dakin Ameen da mm sadiya tayi
tana kawaiwa nan tayi shiru ajiyar xuciya A hamza
yasauke tabbas sadiya tayi quqari kuma ta taimaka maki
nima tataimaka man dan badan itaba bazansan
masha,ar da Ameen yake aikatawa ba
dan bantaba tunanin tarbiyar da muka bashi zai zubar
da ita lokaci guda ba
amma nasan harda laifinmu dan saida yafito yanuna
mana aure yakeso amma cikinmu babu wanda ya amshi
uxirinshi shiyqsa nafiganin laifinmu akan nashi
kallanshi h maryam tayi haba alhaji wane irin laifinmu
damachan yanada niyar yin haka mu,ai gata mukayi mai
damukace saiyayi karatu
murmushi yayi wannan gatan ba gata bane maryam
indai har danka zai nuna yanasan aure
to gara kayi mashi tundaga mace har namiji imba
hakaba to zasu dako mana abin kunya amma mu yanzu
iyayan zamani mundau karatu tamkar ibada wanda
kanshi muna hana 'ya'yanmu aure
insha Allah inmuka koma rugarsu hainan zanma Ameen
aure dan naga wata diyar ardo dagani tanada hankali
amma dole mununa mashi kuran dayayi ciki harda kai
haisham bqnso kayi saurin sake mashi dan gaba
yakiyaye kuma mgnr auran da za,aimai yatsaya tsakanin
mu
sannan ina fatan bata cikin gidana tun dazu nakorata to
alhamdulillah Allah kuma yashirye ta amin suka amsa
kana baniso kadauki wani mataki ga matarka to kawai
yace
dan yaso itama tagayama jikinta dan yasan tanada
masaniyar duk abinda yafaru inba hakaba miyasa zata
shiga daki takulle
yau satin hainan daya akd yayinda takara wani kyau
yanzu sunsaba da haisham sosai Ameen kam duk yabi
yarame dan gaba daya yan gidan sun juya mashi baya
*shiri kawai suke dan yaune zasu koma rugar jalo
tamkar yadda alhaji hamza yayi alqawari*
😘Ansholly😭BAKAR IZAYA😭

😘Ansholly
😭BAKAR IZAYA😭
180_185
FANTASTIC STARS WRITERS
🌺F S W🌺
😘ANSHOLLY😘
dedicated to duniyar Hausa novel's
ajiyar heart mlm abukar yayi kana yafara mgn tabbas
abinda kayi baka kyauta ba
amma mlm iro yafika laifi tunda said a annabi yakoya
mana yadda ake addu,ar saduwa da iyali duk danmu
gujewa wannan bala,in naku baqaqen aljannu
amma yanzu yawanci mutane basu damu dahakan ba
shiyasa kaga yara tamkar shaidanu dan yanzu zakaji yaro
qarami yana batsa wanda ko mahaifanshi bazasu iya
yinta ba
kaga yaro sam bashi dararta iyayanshi yafedare masu
suna magana yana mayar masu daduk wadda tafito
bakinshi
wallahi dakwai wani yaran dana sani uwarshi zata bugai
yaturata qasa yahaye ruwan cikinta yakama dukanta
saida mutane suka amsheta
wasu zasuce qila dan zinane to da ubanshi kuma suna
tare da uwar dakin kalli dan zqkisan uban yabiyo dan
kamar tasu harta bace
bakomi kejawo hakanba sai rashin tsayawa ayi abinda
Allah da manzanshi yace dan yanzu maza cikin kashi dari
da wuya kasamu kashi arba,in masubin qa,idar jima,i
tamkar yadda addini yace
akwai mazan dasunzu

Please Login or Register in order to submit comment