Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gudu
uwale tafito daga bukkar
ya yinda yalwa tatsaya bata haquri daqyal tasamu
tasauko domin da tace baxatayi aikin ba
sai chan yalwa tafito daga cikin bukkar da sauri uwale
tayi wurinta yalwa yaya tayarda kotace tafasa aikin
hmm nasamu daqyal ta amince kema uwale kincika
sauri tunda kikaji tace haka aikinsan akwai abinda
tahango
muje gida saina fada maki abinda tace to kawai uwale
tace dan jikinta haryanxu rawa yake
suna isa gidan yalwa uwale tasunce goyan mai kudi
inajinki yalwa dan nazaqu najimi bokanya tace maki
kallan uwale tayi kedai aradu kincika azabarbiri naji nidai
kifada man
ke uwale Ashe hainan dinnan dakike gani mai kudice
hade fuska tayi wani irin maikudi haba yalwa banasan
wasa fa mitake sayarwa dazata samu kudin
hmm uwale ke kinada Matsala baki iya cin ribar zance ba
mutum yana cikin mgn zaki katseshi
kiyi haquri kawata aimaganarce najita wata iri
kinsan da duk rugarnan ba wanda yakai mlm amadu
yawan rakumma sadda yana raye
gyada kai uwale tayi dan batasu tayi mgn yalwa tace
takatseta duk da tamanta waye mlm amadun
to lokacin dayaji yan uwanshi na maganar zasu kasheshi
to lakacin ne nandai tacigaba daba uwale lbrn abinda
yafaru
kana tace abinkichan da bokanya tayi kagano wannan
mutine da mlm amadu yaba kudin yana gab daxuwa
rugar nan kuma yanxu kudin sun ninka nada sauba
adadi dan da abashi juyasu yaitayi
shiyasa tayanke nanda wata bakwai xa akashe hainan
dan lokacin yayi daidai da xuwan mutuman kinga dole
yaba ubanta kudin yaqara gaba
tafawa sukai kana uwale tatashi tana rawa kai Allah ngd
ma kice nakusa zama hajiya uwale da gaske dai yarona
saiya xama mai kudin dana keso
kallan banza yalwa tayi mata uwale kenan dake sai danki
kikasani koki tunada yalwa
haba aminiyar arziki taya zan manta dake dukfa inda
kikaji uwale to dole kiji yalwa nandai taitayi mata dadin
baki harta sauko
amma ita uwale axuciyarta tayi alqawarin indai harta
samu kudinnan tagama abuta da yalwa ai ita sai matan
ardo suma saita daddaga masu kai
nandai suka zauna sunata lbrn yadda zata kasance in
kudin sunzo
hainance kwance tsakar gidansu sai murkuso sowa
takeyi tadafe cikinta tunda tagama aikin datake ciwan
ciki keda munta jitake tamkar zata mutu tagala baita
sosai
wata kyaikyawar mata naga tashigo cikin gidan sallama
tayi daqyal hainan tadago kanta ta amsa
gani tayi matar tayo kants da sauri tatashi zaune duk da
yadda cikin natake mata ciwo gaiyar da ita tayi cikin siriri
yar muryarta
kana tace innar bata nan murmushi matar tayi mata ina
innar taki tajene kamin tabata amsa cikinta yawani
murda dafe cikintayi da sauri
matar ta matso kusa da ita mike damunki da hannu
tanuna mata cikinta bata tsaya wani bata lokaci ba
tadauki hainan din tamkar tadauki baby takaita bayi
hainan dai kallanta kawai take dan takasa mata mgn
abun mamaki suna shiga bayin hainan taga ruwa ajiye ga
dukan alamu yanxu aka ajiyesu towa yakawo su itada
tasan
bakowa cikin gidan ita kadaice kallan matar tayi ita kuma
taimata murmushi
kana tafara cire mata kaya cire wandanki bata musa
mataba domin jitake matar tayi mata kwarjini
jinin data gani ajikin wandan nata yasata dagowa
araxane takalli matar
nima arazane naqara leka pant din badai hainan anxama
manya ba Anty mamie cetace bata isabane shekara12
ace bata isa tafara on ba Lol
tam fans komi uwale xatace intaji Hainan angirma ba
mashin shini
Ansholly
😭BAKAR IZAYA😭
59_60
*this page is for member of ansholly novels I love y all*😘
😘ANSHOLLY😘
kuka tasa ya yinda matar batace mata komiba ta
ammashi pant din gefe daya ta ajeshi kana taci gaba dayi
mata wankan volum din kukanta taqara
dan ita gani take kawai takusa mutu tunda har jini yake
zubo mata tanan tasan jininta ne zaiqare shikenan
tamutu
wani kukan tasa matar tadago takalleta mikikema kuka
hainan ko wankan ne bakiso girgixa kanta tayi alamar aa
to miye yasaki kuka kallan matar tayi da idanta wanda
suka sauya launi dan kukan datake
cikin kukan tace ba mutuwa zanyi ba yanxu tunda jini
nafita tajikina
murmushi matar tayi wayace maki zaki mutu hainan
shiru tayi
wata maganar taqara yimata to bakiso kimutu ne eh
tace
sbd mi ke bakiso kimutu
nima inaso naga babana yana daukata yana man wasa
kamar yadda baffa keyima mai kudi aikinga baffa
yaceshi va babana bane
takalli matar toke kinsan babana din inkin sanshi kikaini
wurinshi shima yayi wasa dani kuma bazan kara zowa
wurinsu baffa ba
kwalla matar tashare dan tausayin hainan taji sosai
kiyi shiru hainan kibar kuka kinji bazaki mutuba tashi
mifita daga bayin nan saina fada maki komi kike
suna fitowa hainan taga wasu kaya aje kusada kayanta
kallan matar tayi amma batace komiba
saida tagamayi mata shafa wanda hainan batasan daga
ina aka samu kayan sshafarba
kana tace mata jeki dauko wa incen kayan kisa ba musu
tatashi tadauko
masha Allah kawai matar take fadi dan wani masifafan
kyau tayi tamkar yar India Mira danfodio ce tasaki baki
tana kallanta
saida nata bata haba Mira harda jilalan yawu LOL taga
kyakkawar yarinya
saban pant tadauko zo zauna kiga yadda zanyi pad
tadauko tasa apant din kinga yadda nayi daga mata kai
tayi mika mata sauran pad din tayi jeki ajeta cikin
kayanki kidawo kiboyeta sosai
wajan kayanta tatafi wanda kala biyune kacal ganin ba
inda xatasa aqi gani yasa matar kiranta
kawo nan na ajiye maki da kaina mika mata tayi to zauna
zama tayi itadai babu uhm bare aa kallan matar kawai
take amma taji dadin yadda take mata dan tunda tatashi
ba mutuman daya taba rabarta kamar haka shiyasa take
taimata ladabi dan kartace bata da kunya kamar yadda
uwale kecemata
kallanta tayi hainan ya cikin yabar ciwo eh tace mata
murya chanciki
nasan kinaso kiji koni wacece to nidai nan nake
makwabtanku gida na ukku dagowa hainan tayi takalleta
indai gidan datace ne aitasan kangone yazube tuntuni
kuma ko dazun data wuce taganshi yadda yake haka
yake
murmushi matar tayi kina tunanin yaushe aka gyara
gidan ko gyada kai tayi
to dana mai kudine sosai shiyasa aka ginaman dasauri
kuma ginin cikin burni yasha bam ban dananan muchan
inza ayi gidan kawai ake daukowa asa awurin
nandai taitaba hainan lbr dan tanaso tasaba da ita sosai
kana tai mata bayanin komi game da on din data fara
saida aka kusan kiran sallah magarib kana tamiqe zata
tafi bari natafi ya'ta naga uwale takusa dawo wa duk da
baki tambayi sunana ba
sunkuyar da kanta tayi alamar kunya kana cikin siririyar
muryarta tace kiyi hqr
ba komi 'yata sunana halimatu sadiya amma ke inaso
kikirani da mama kinji ko dan allah baibani ya' mace ba
kuma anjima inkin fito zaki rafi kibiyo tagidana kinaji
eh mama dagani taji dadin sunan data kirata dashi
kamin sukuma wata mgn uwale tashigo ko sallama babu
da sauri hainan takalli inda matar take saidai bata
gantaba bata waniji tsoroba dan tadauka tana kallan
uwale ita kuma tafi wani banxan kallo uwale tabi hainan
dashi
saidai bayarda zatai da ita ubanwa nene yabaki wa innan
kayan jikin ki cikin rawar murya tafara mgn inna watace
taban
wata matsiyaci duk cikin rugar nan bamai irin kayan nan
ballantana kice kwance aka baki kici rosu konazo nai
maki dukan tsiya shegiyar yarinya mai irida aljannu
kokarin cire kayan take amma takasa tana dan juyawa
ne uwale ta hango sawun jini garigar
wata uwar ashar tasa wace tafirgita hainan mixan gani
haka zonan dan ubanki saikin gaya man
*Ansholly*
😭BAKAR IZAYA😭
60_61
*this page is for member for Arewa hausa*
😘ANSHOLLY😘
haisham ne xaune shida Nafi sai wani kanai nayeshi take
sallam akayi aka shigo palon da sauri haisham yatura
nafi daga jikinshi dan yayar hajiya maryam ce tashigo
amsa salamar yayi kishigo hajiya wata uwar harara da
nafi tayi mashine yasashi yinshiru
kamarya tashigo ciki ita batasan taga mata d miji
nazaune ba takoma saita wani shigo kai kuma harda
tureni
wani kallo tabi hajiya fadila dashi kana tabuga wani uban
tsaki mutum yagirma amma baisan ya girma ba
ke baki ganin lokacine tunda sassafe zaki shigo mana
adaki inda kinzo kintadda mu awani halifa kai wanda
yagirma baisan yagirma ba anyi asara
daga kai hajiya fadila tayi takalli agogo yanxu wurin
12pm dama abinda yasa tashigo suna san suta fine gashi
sunjishi shiru baizo ba da Ameen zata aiko sai bata
ganshi ba shine ita tazo da kanta
kallanta tamaida wurin haisham dantaji wane mataki zai
dauka
matarshi yariqo yanata bata haquri tamkar xaiyi kuka
juyawa tayi tafice daga palon dan bata taba tunanin
haisham zaiyi hakaba ita atunaninta zaitashine yayima
Nafi tas kuma yafada mata ko ita wacece wurinshi
komawa tayi dakin da aka saukeso jiki asanyayi nanfa
suka fara tambayarta ina angon
karya taimasu nacewa tundazo akace yabar gidan wai
wani aikine yataso mashi nagaggawa
sundai jitane kawai amma basu yarda ba inshi yatafi to
ina matarshi ita baza tazo sugaisa ba nandai suka gama
shiri suka dauki hanyar kd
akabar amarya da angonta yayinda haisham yakejin
wani tsoranta azuciyarshi dan yanaji zai iya batawa
dakowa akanta
dan koda mahaifiyarshi takirashi tanuna mashi bacin
ranta kan abinda yayi chaye ai laifin hajiya fadilar ne
dan ita tashigo masu tunda safe kamar yace shibazai
jeba
tunda yafadi haka hajiya maryam takashe waya dan
tasan haisham baya cikin hankalinshi wanda baitaba yi
mata musuba amma yau gashi harda gaya mata mgn
akan yar uwarta
koda tagayama alhaji hamza baice komiba addu'a yace
kawai susashi dan sai da yakoma kauyansu nafin dan
hankalinshi yakasa kwanciya da abinda tsohon nan
yafada mashi
aiko yana komawa yayi binkice saiso saiga gaskiya tafito
to lakaci yariga daya qore har andaura aure shiyasa yayi
haquri kawai yaci gaba dayi mashi addu,a
yanxu dai haisham da Nafi suna cikin wata3 amma
haryanxu baije ganin gida ba wanda da bai iya sati1
baijeba
amma yau gashi har wata3 babushi babu lbrn shi dan ko
waya aka kirashi kashe take
yayinda Nafi nachan na milkinta dan tazama itace mijin
shine matar su Dr bash likkafa taci gaba
rugar jalo
wata uwar ashar tasa wace tafirgita hainan zonan dan
ubanki kigayaman miye arigarki
salati uwale tasaki bayan tajayo Hainan ta ida tube mata
rigar
nina shiga ukku uwale yanxu yarinyar nan harkin girma
ammaba masun suni
hmmm kajiki uwale ke kamarba saida kika kai shekara20
kana kikai auran ba inji my daughter Lol
kamin taqara wata mgn mlm iro yashigo lfy uwale
tunchan nakejin haya niyarki
kaidai bari mlm wai hainan hartaga hannunta amma
ba masunsine kuda yake wama zayace zai aureta taje
takashe banxa
yaudai mlm iro yace bari yataba uwale
kallanta yayi yana murmushi uwale bakisan har
shekara20 anakaiwa ba
batace mashi komiba tajuya tashige dakinta dan tasan
mgn yaga yamata
yayinda yajuyo wurin Hainan yadaka mata tsawa
ubanmi akai kika tsaya kina kallona da sauri tasadda
kanta kasa tadauki rigarta tasa
tafita daga gidan gidan yaha tashiga tadauki tulo tatafi
rafi tana xowa daidai kangon taga yazama gida maikyau
wanda bata taba ganin irinshi ba da sauri tashige cikin
gidan
😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
57_58
😘ANSHOLLY😘
haisham ne yafito sanye da jallabiya palon yakarasu inda
ya iske kananshi Ameen da alhajinsu sunata lbr
shima wuri yasamu yaxauna kana yagaida mahaifin
nashi cikin farin ciki ya amsa
Ameen ne yagaiyar dashi yaya anxo lfy
lfy kawai yace mashi dan yasan halin Ameen inhar
yabiye mashi to yanxu xaici gabada zaulayarshi
duk da daura fuskar dayayi baisa Amern qyaleshi ba
yayana inadaiji yau allurar sojojin tamutsa naga sai wani
cin mgni kake kuma
kamin yayi wata mgn haisham yakatse shi jeka dauko
man abinci daga saman dining kakawo manshi nan
hajiya maryam ce dake fitowa daga dakinta tace aigwara
daka turashi dauko abincin nan inba haka duk saiya cika
maka kunnuwa da surutunshi
dariya sukai dan gidan kowa yasan surutun Ameen
gashidai yashiga 22years amma baibar abin yaraba
kodan yana ganinshi autane
nandai suka zauna anata lbrn duniya
chan alhaji hamxa yayi gyaran murya kana yafara mgn
haisham kaimana laifin da banyi tunanin ko Ameenulah
xai iyashibs to amma danai wani tunanin sainaga haka
Allah yahukunta domin aure rai gareshi amma duk da
haka nahaneka da saurin saki
sakinma wanda Allah bayaso wato saki ukku duk abinda
mace xataima karka qara hukunci da Saki kajini ko
insha Allahu Abba zan kiyaye to alhamdulillahi saika
gayaman wacece wadda kakesan dan bana fatan kakai
sati dayaba mata amma kasani inbata da tarbiyya baxan
bari ka aureta bs
ko dar haisham baijiba dan yasan nafinshi tanada
tarbiyya shi tun daxu daya kerata yace sun sauka har
yanxuma baikara kiranta ba
mgnr abbanshi tadawo dashi daga tunanin sahibarshi kai
mike saurare kayi mana shiru
lbrn da Nafi tabashi shiyabasu batare daya rage komiba
shiru yabiyo baya saida aka kusan 5min kana alhaji
hamza yayi mgn to Allah yatabbatar mana da alkairi jibi
in Allah yakaimu zanje sulajer nayi binkice kamar yada
addini yace
kana yada dawo da kallansh wajan matarshi dan yaji
batace komiba
yanaji kinyi shiru maryam to mixance alhaji sabida Allah
haisham yarasa inda zaije naiman aure sai akauye bama
wannan ba ni yarinyar bata kwanta manba duk da
banganta
haba maryam baidace kice hakaba kedai kiyi mai addu'a
Allah yasa yazame mai alkairi dan koni banji yariyan
tayimanba amma ita mgnr aure intataho Allah akebarma
xabi
su haisham din yakalla tashi kuwuce kuma adunga
addu'a akan Allah yai zabi na alkairi
Amin sukace
kana yatashi yawuce part dinshi danji yake dazai iya
haquri da Nafi dayayi tunda iyayanshi basuso saidai
baxai iyaba
yana shiga ya dauko wayarshi yakira Nafi
*bayan kwana biyu*
angyara gidansu Nafi yayi kyau sosai dan tasakarma
masu ginin kudi shiyasa saikai mata aiki da sauri
har sundawo tamkar bagidan ba
alhaji hamza yazo sulaja yayi binkice amma baisamu
wani bad news ba dan Nafi tasayesu da kudi sai wurin
mutum daya yaji baki yachanxa wanda yace mashi itace
tai silar kashe ubanta kana tatafi yawan karuwanci
duk da mgnr wannan dan tsoho tayi tasiri xuciyar alhaji
hamza amma saiya barta dan shikadene yabada wannan
shedar saiyai la akari da mutanan dasukaita yaban
halinta
anxu anyi gaisuwar aure kana suka roqi alfarmar sunaso
ayi biki nanda sati daya kuma basusan komi na amarya
waliyan amarya sun yarda dan dama sungama mgn da
nafin
*biki wan shagali*
ango yazubarda naira wanda shikanshi baisan nawa
yakashe ba dan hatta kayan gidanshi saida aka kwashe
aka zuba komi sabo
anyi chasu kala kala inda duk kayan amarya yan bariki
ne sadi ma an aje auren karya agefe ankama samari
shidai haisham kallan ikon Allah kawai yake sai yanxu
wani shashe na zuciyarshi yake hango mashi illar Nafi
domin duk wanda yai mata kallo daya yaga tantiriyar yar
bariki to shida miyasa bai gani ba sai yanxu
wani bangare na zuciyarshi yace sanda kake mata
tabbas yaga irin kallan da yan uwanshi kemata yasan
dasun koma zasu faraba hajiyarshi lbrn yar barikice ya
auro
ga Ameen ma duk party dinda akai daya yaje tunda yaje
baisake zowa ba
miyasa yafara dana sani tunyanxu wanda yau yaci ace
yana cikin farin ciki
juyawa yayi saman bed din turo qofar akayi ahankali
Nafi ce gotashi cikin wata arniyar sleeping dress wace da
ita dababu ita duk dayace
wata irin tsanarta haisham yaji takowa tayi tazo kusa
dashi kamshin turaranta daya shaka yasashi rungumota
dan wani santa yaji sb azuciyarshi nan suka cigaba da
aikama juna sakonni
duk qwarewar haisham a romance saiyaji Nafi tazartashi
abubuwan datake mashi har sunwuce tunaninshi
remote yalatsa take hasken dakin yamutu
tom nima nace asuba tagari birgediya
*Ansholly*
😭BAKAR IZAYA😭
64_65this pg.for mmn zee an mmn fatee tnx for du,a
😘ANSHOLLY😘
dariya mm sadiya take sosai yayinda habib yafita yai
alamar kamar sannan yashigo
kallan hainan yayi yaga yadda tatsure take wata dariya
tazo mashi amma saiya dake
qarasawa yayi dai dai inda sukeyayi nunawa yayi tamkar
baisan abinda yafaruba mm miyasa ki dariya harara
tadalla mai kana tace bansani ba
hainan kuwa tunda taga Habib tamiqe tsaye tana qare
mashi kallo daya ba kyanshi dan bata taba ganin
kyakkyawa kamar shiba
kallanshi take ko kyaftawa batayi juyowa yayi yai mata
murmushi dan dagashi har mm sadiya sunga irin kallan
datake mai
itama murmushin tayi mai yayinda takalli mm sadiya
tace mama wannan mai kyan dankine gyada mata Kai
tayi alamar eh
wurinshi hainan tataho kai yayana ne shima gyada mata
kai yayi to ina babanmu yayi tafiya yace da ita to inya
dawo zai daukeni
eh yace mata nandai taita tambayar shi shikuma yana
bata amsa murmushi kawai mm sadiya keyi dan tana
ganin shirman hainan yanxufa tagama kukan
kar ayanke mata kai amma gashi harta manta yaro
yarone
kallansu tayi kana tace diyata zonan ba wata gardama
tataho qasa tazauna
Habib bamu wuri tashi yayi yafita kallan Hainan tayi kana
tafara mgn yanxu kin yarda damu kinsan baxan iya cere
maki kaiba gyada kai tayi
to karki kuma irin wannan tunanin kinji to tace
kinaso nadinga koya maki karatu cikin murna ta amsa
duk da batasan wane irin karatu ba
to yanxu xamu fara kallanta hainan tayi to mama ke baki
baccine kamarni eh tace mata kana tajawo wani lttf da
br
tafara rbt kallanta kawai hainan take dan tagama burgeta
chan komi tatuna tatashi da sauri zata fita
ina zaki taji amfada juyowa tayi takalli mm sadiya amma
tamkarba ita tayi mgnr ba ruwan dana ibo zankai dawo
kizauna
anriga da ankai tanajin bata iyayi mata musu haka
tadawo tazauna amma xuciyarta cike take fal da tsoro
dan tasan inhar gari yawaye Allah kadaine xai amsheta
wurin uwale ABCD tarubuta mata
mika mata tayi kana tacigaba da koya mata kamin safe ta
iya har rubutawa take da kanta ko mama tayaba mata da
qoqarinta
saita koma matasu alifun ba un haka taitayi saidai dan
lokaci ta dago takallit mm sadiya
murmushi kawai take mata dan tasan tanaso taje gidane
jeki kimaza kidawo
ajiye littafin tayi tafita da gudu dan tsoranta Allah
tsoranta uwale amma tana zuwa gidan ta iske angama
komi kuma tasan uwale bazata yiba tana cikin wannan
tunanin uwale tafito adaki
wata irin tsawa tadaka mata dan ubanki mikike man
cikin gida banace maki dakin gama aikin dakike ba kina
fita kiban wuri
batace mata komiba tajuya tafita duk saida tabiya
sauran gida jan taga duk ammasu komi kana takoma
gidan mm sadiya isketa tayi tana sallah
itama tanaso tayi amma batasan ina xatayi alwala ba
xama tayi har tagama inda hainan taqura mata ido tana
kallon duk yadda yatake
saida tagama addu'oin ta kana tatashi kallan hainan tayi
harkin dawo eh tace
kana tace ngd
bakomi ya'ta daga yanzu ba inda xaki kuma fita har
sainan dawani lokaci yayanki ya dauko maki wace xata
dunga yin aikinsu uwale batare dasun san bake baceba
koba kisan kiyi karatu irin najiya
inaso tace kana tace ngd babu gdy tsaka nunmu kinji
'yata to tace
kana tace mama inane wurin alwala nayi sallah
Hainan aike yau baxakiyi sallah ba duk sadda jini yaxo
maki inhar bana cuta bane to baxa kiyisallah ba harsai
yatafi kinyi wanka kin gane kai tagyada mata to yanxu
tashi mutafi nai maki wanka
kunya hainan taji tasunne kai dan ko jiya taji kunyar
wankan datai mata
murmushi tayi kunya kikeji dan karnaga breast din naki
qara sunkuyar dakai tayi danko batasan mitace ba
to tunda kunyata kikeji tafi kiyi wankqnki ga bayin chan
da sauri tadaga kai dantaga inda tanuna mata inda
tashiga jiyane
Ashe bayine niban saniba to amma bayinsu maikyau
dariya tayi kana tatashi tafara cire kayan jikinta
pant kadai tabari
towel mama Tamika mata kallanshi taitayi dan batasan
mixatai dashiba daura taji ance mata daurawa tayi to
jeki kiyi wankan
dariya tayi aiban iyaba mama kiyi hqr kikoya man yau
jibi sainayi da kaina
to mije amma anjima xaki qara wani dan anaso mace
tana wanka sau ukku ko hudu kinjine eh tace ya yinda
suka shiga toilet din
😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
62_63
*sadaukarwa gareka bawan Allah dukda bansan sunanka
ba amma nasan kai masoyin bakar izaya ne sbd kuma
nayi wannan typing din Mira an daughter*
😘ANSHOLLY😘
ahankali take tafi cikin gidan harta jiyo magana kasa kasa
inda taji mgnr nan tanufa
tura kai tayi cikin dakin wani irin ihu tasaki
da sauri mama sadiya tadafa wanda nima banga daga
inda tafito ba wani ihun zatasa saita rife mata baki ishiru
nice miyasaki jin tsoro
bango take nunawa dariya mama sadiya tasa to nan
miya baki tsoro aciki
cikin tsoro take mgn idanuwanta aremtse to miyasa wa
innan mutanan suke asama ni kice sutafi bana sansu
wurin TV taje takashe to bude idanki suntafi
ahankali tabude kana tafara bin dakin da kallo
takalli nan takalli chan haka taita juya wuyanta tamkar
xai kare
mama sadiya natsaye batace mata komiba saida tagama
kallache kallacenta kana taduka har kasa ta gaiyarda
mama sadiy
murmushi tayi mata kana tace ida shigowa kinji ya' ta
kinje kintsaya abakin qofa takowa take ahankali kanta
nakasa dan abinda taji tana takawa shiya dauke mata
hankali
wani ihun takuma jin tataka wani abu mai laushi da sauri
taja dabaya tafita gidan da gudu bata zame ko inaba sai
rafi wata ajiyar zuciya tasaki
aradu nakusa kai kaina makasa inajin wannan matar
wace take yanke kan mutanece shiyasa take da tsafi duk
gidanta kayan tsafine daga kaga mutum yana magn
asama sai kaji kana taka wani abu da sauri talaloba kanta
jin yana nan yasata tayi dariya
tulunta tadauka Wanda dama bata ajeyeshi ba yana
hannunta duk abinda yafaru
mama sadiya ce tsaye tanata murmushi dan Hainan
tabata dariya wani kyakkyawan saurayine yafito daga
wani daki sai dariya yake
mama zakisha famafa da wannan yarinyar akwai
qauyanci sosai awurin kijibafa wai tv takejima tsoro taji
laushin cafet ta gudu kinsan
Allah mama zakisha fama sosai murmushi tayi mai ga
dukan alama tafisan tayi murmushi akan dariya
insha Allah habibillah kamin nanda lokacin auranta saita
san duk abinda nakeso tasani
😳tofa fans hainan din xatayi aure bamu saniba dole
nacigaba dabin mama sadiya dan najiyo maku mitake
nifi😏
dariyar yakuma kana yace mama bari naje nasata shigo
cikin gidan dan bangaji da dariyar ba
Hainan dauke da ruwa atulu har sauri take qarawa
dankar mama sadiya tafito taganta saimi tana zowa
daidai qofar gidan taji ita sotake tashiga
ahankali take tafiya cikin gidan ya yinda habibillah ke
take mata baya batare data saniba
samun wuri tayi ajiye tulun kana tanifi wani daki dan
tace baxata koma wanchan ba
turawa tayi ahankali gadone kadai sai sif to tasan gado
shiyasa bata wani damuba duk da yafina uwale kyau
sosai wurin sif din tanufa saida tagama bude budanta
harzata juya saita hango wata qofa chan gefe cikin
xuciyarta ko jitake inama tun daxu wannan dakin
tashigo shidai habibillah binta kawai yake
tana budewa ta tura kai tashige kallanshi kawai take afili
take magn wannan dakin yafi wanchan kyau haka dai
taketa sorutanta tana tabe tabe harta murdo wani abu
aiko ruwa suka fara xuba ihu tasaki kana tasa kuka aradu
baxan kara shigo maku dakiba dan Allah karku yanke
man kai natuba ihu kawai take saita kara daga ido
tahango Shaw war saitasa wani ihun
haka taketa kuka tana roqun karsu cire mata kai
shi kuma habib yana daga gefe sai dariya yake mata
ranqwashi yaji aka da sauri yagimtse dariyar shi
mama sadiya ce cikin bayin tashiga kashe shawar tayi
kana tadaga hainan tafito da ita
kalanta hainan tayi cikin rudani mama dan Allah kiyi
haquri aradu nagama shigowa dama kekice nashigo dan
Allah kiyi haquri karki yanke man kai
aradu shaka daine dani inkika yanke bansan inda xan
samu wani ba duk da dariya ba abin yinta bace yaudai
tadara dan yadda taga hainan na mgn tamkar taga
wuqar yanke kantan agabanta
page nan nakune my daughter keda Mira danku ukku
nayi wannan page
😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
65_66
www.Aishamusa.blog.com
😘ANSHOLLY😘
bayan sunshiga toilet din mm sadiya taci gaba dakoya
mata yadda ake amfani da abubuwan ciki brush tadauko
kana tamatsa toothpaste mikoma hainan tayi amshi
bata amsa ba saima tayi tsaye tana kallanta dan tana
tunanin mixatai dashi
hakan da mm sadiya taganine yasata itama dauko brush
miqa mata tayi amshi kiyi duk abinda kikaga nayi
ba musu ta amsa yadda taga mm sadiya tayi itama haka
tayi bakinta sai jini yake amma saida tasata tatisa kusan
so biyar haka taitayi har jinin yadan rage xuba kana tace
to barshi haka amma kullin xakinayi sau biyar arana kinji
ko eh
wanka tai mata sosai dan har gashinta tawanke mata
wanda dattinshi tamkar abula take kwana zata iya cewa
tunda takeba ataba wanke mata gashiba ko akitsashi
mm sadiya tasaba gashin yafi sau goma kana taga yafara
fita shekara shabiyu ace ba ataba wanke abuba aidole
yayi datti
shima jikinta saida tasabashi sosai saigashi har wani kyau
taqara 😁fans kunga hainan kuwa tamkar ba itaba lol
saida taimata tas kana tanadota cikin towel tamkar
jinjira kwalliya tayi mata kana tadauko kayan indiawa
masu shegen kyau riga da wando tabata tasa
wow beauty tsarki yatabbata ga ubangijin dayayi
wannan halitta inji Habib wanda yashigo dai dai lokacin
data gamasa kayan ita kanta mm sadiya baki tasaki tana
kallan hainan dan tayi kyau sosai waima yanxu kenan
inaga nan gaba
wurin habib tayi yaya ina kwana kin tashi lfy beauty
kinga kyan dakikai kigode ma Allah beauty nasan ko cikin
jinsunmu sai antona kamin asamu mai irin kyawanki ke
aljan
mm sadiya ce tadaka mai tsawa waye ya tambaye ka
wuce mutafi kitchen kallanta Hainan take dan batasan
mitake nufida kirkice din ba
ganin har mamar takusa qofa yasata juyawa wurin habib
yaya miye mama take nufida kirkice
kallanta yayi dan shima baisan mitake nufiba mama
hartakai qofa taji babu sawun hainan juyowa tayi tsaye
taganta inda tabarta ko motsawa batayi ba
bata damuba barcinma fadada fuskarta datayi da
murmushi miya faru my daughter naga baki tahoba
ankuma inji hainan komi take nufi da dagartir
kallanta habib yayi mm waibata gane abinda kike nufida
kirkice ba
dariya mm tayi tabbas akwai aiki agabanta sosai amma
tasan insha allahu nanda 6month taci rabi acikin
jahilcinta tynda taga brain nata naja
kitchen nace mata tazo muje namanta batasan ana
kiranshi hakaba dariya Habib yasa yanxu ke 👈🏻 kitchen
din kike kira kirkice cunno baki tayi tamkar zatayi kuka
dan ita tatsani dariya
ganin yadda hainan takusa kuka yasa mm sadiya
ranqwashin habib kana taja hannun hainan yi haquri
kinji ya'ta muje madafi mugirka abinda zamuci
hanyar dakin data shiga jiya taga sunyi dan danan jikinta
yakama rawa dandai kawai bata iyacema mama baxata
shigaba shiyasa tabita inda hankalinta yakwanta da
bataga
bataga yan sama jannati ba lol
*agurguje hainan yanxu watanta shidda agidan*
Ansholly😘😘
😭BAKAR IZAYA😭
67_68
www.Aishamusa.blog.com
😘ANSHOLLY😘
hainan yanxu watanta shidda agidan mm sadiya tayi
kyau fatarta tamkar kalatsa jini yafito
yanzu suna izif bakwa karatun boko alhamdulillah dan
har turanci tanayi sosai bazakace batashiga makaranta
ba kusan yare biyar takeji mama sadiya kanta tana
mamakin irin qwanyar hainan amma datai tuna cewa
insuka fara ba abinda ke tayar dasu sai sallah da dare
haka sukeyi har sai asuba kanasu bari akoma ma girki
fans inkukaga hainan bazoku ganeta ba dan bazakace
itace wadda uwale ke ganama izaya ba
yanxu ba abinda bata sani ba cikin gidan TV ma yanxu da
kanta take kunnawa ita kanta tana makanta dariya inta
tuno da shirmanta ya yinda tasaba da mm sadiya sosai
dan daga ita har Habib suna nuna mata soyayya
tunda tashiga gidan bata taba fitaba
uwale bata taba sanin hainan bata cikin gidan ba dan
duk sadda tafito zata iske angama mata komi
shiyasa bata damuwa dasai taganta ita tama fisan haka
dan yadda takejin tsanarta bata fatan tabude ido taganta
agabanta murnarta daya lokacin da bokanya tabata
yakusa shima mlm iro bai wani damuba dan bai ganinta
*abuja*
haisham dai yaxama mijin tace dan baida ikon aikata
komi saida

Please Login or Register in order to submit comment