Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

koda mace bacci take to batafa isa
sutashe taba saidai kawai taji abu ajikinta tabbas akwai
cutarwa mai yawa cikin wanga al amari
shin duk isarka kafi annabi ne wanda inyace yabama
wancen aljanna shikenan tabadu amma yazauna da
matayanshi lfy yayi wasa dasu yayi dariya dasu amma
kai banzar bazara
wanda shigarka aljannanma baka da tabbas kakasa bawa
matarka farin ciki waidan karta raina ka wane irin raine
kuma ai raini tariga da tagama raina ka tundaga ranar
data ganka gabanta haihuwar uwarka
to kaga babu wani girma gwarama kasauko kariqeta zai
fiye maka wannan shan kamshin dakake
dan jinkirtawa yayi ina iro da sassarfa yaqaraso wajan
mlm abukar da hawaye idanshi gani mlm
tabbas iro kayi ganganci gangancin dawasu suke dauka
bakomi bane sudai kawai insha,awarsu tatasu sukawar
da ita kawai babu ruwansu da tsayawa yin wata addu,a
wanda daga lokacin dakafara wasa da matarka
shaidan zai taho zindir yatsaya maku aka jira yake kawai
yaji zakayi addu,a ko a,a inkayi zai qara gaba inkuma
bakayi ba to tare dashi zakuyi wa iyazu billah kazami
la,anannan Allah shine zai shiga jikin matarka duk baka
saniba
awannan daran in Allah yabata cikin zakaga yaran
yatashi baya kunyar kowa gashi yaita abu tamkar
shaidani nan kuma sai mutane sufara mgn karshe iyayan
nashi na iya tsanarshi
sun manta dasune ummun aba,isin haifar dawannan
matsalar kamardai yadda yafaro cikin rugar nan da
baiwar Allah Hainan wadda batasan miya faru ba amma
daga karshe abun kanta Yakoma
hatta ubanda yayi abun gudunta yayi Allah yabamu ikon
kiyayewa amin sukace dan kowa jikinshi yayi sanyi
dayake da fulatanci yake mgnr
kallan hainan yayi wadda ba itabace babanta ne aljani to
inaso kafita daga cikin jikin yarinyar nan danba yarka
bace yar iro ce
kuka yasa amma jinine kefita a idanshi zan fita yace cikin
kyarmar murya
ta ina zaka fita duk ta inda kace to kafita ta hanci to yace
amma mii wata uwar bubuwace tataso tarifewa kowa
ido nada qiqika
kamin dan lokaci talafa saidai babu Hainan babu dalilinta
wata uwar qara haisham yasa dan yanzu ya tabbata
yanasan yar matarshi
yayinda jijiyoyin kanshi suka fito rada rada alamun
ranshi yagama baci yanaji inhar aljanin yafito yanzu
babu abinda xai hanasu gafza
h maryam kam kuka takeyi sosai mlm abukar zaune
yake yakasa tashi tunda yake fidda aljannu bai taba
samun matsalaba irin wannan excort din haisham kansu
abin yabasu tsoro Ashe lambu lambu yayi danya arce da
ita
😘ansholly😘😘😘
😭BAKAR IZAYA😭
190
FANTASTIC STARS WRITERS
🌺F S W🌺
*this page for mmn ilham kinfi kowa san littafin nan
wannan sadaukarwa ce gareki*
😘ANSHOLLY😘
A hamza kam yakasa koda motsi tamkar zaiyi kuka mlm
iro kuka kawai yake sai yanzu yake dana sanin abinda
yayima tilon diyarshi
wadda ashe batada laifi ko kadan shine mai laifin yanzu
ace dije zata dawo tabbas taji lbrn abinda yaima gudan
jininta saita tsaneshi
wata uwar bubuwace tataso tahade wuri daya tamkar
suna fada saboda saita dunkule waje daya kana tabude
tamkar ana gumurzin yaqi
kowa hankalinshi yakoma wurin dagani kasan fada suke
tsakaninsu dan dai anfi cutar dayar sunkosan kwashe
daqiqa sittin suna gafzawa
amma har yanzu dayar bataci sa,ar dayar ba dan guda
kawai ake tarwatsawa amma cikin jarimta take hadewa
da sauri
kallan mutane mlm abukar yayi kowa yasaki ido da baki
da hanci yana kallan ikon Allah dan basu taba ganin
bubuwa tana fadaba
magana yafara cikin qarfin murya bai kamata mutsaya
muna kallansu hakaba ga dukkan alamu wadda ake cuta
itace zata taimakemu kowa yayi alwala mai la,asar
mugayama Allah kukanmu
dan babu kyau yin nafila bayan la,asar dasai muyi alwala
kowa yakamayi ammafa sunayi suna daga kai wasu har
mikewa suke insukaga anyanki wadda mlm abukar yace
kila taimakonsu zatai
hakadai akagama alwallar kana mlm abukar yaja sallah
wadda yana gani duk babu wanda yayi alwala cikinsu dai
dai harshi limamin garin
suna gama sallah yaimasu addu,oi kana yafara karanta
ayutul,kursiyu da flaq d nas yana tofawa asama haisham
shima yakamayi A hamza kam yakasayi dan yagaji iya
gajiya
h Maryam kuma tana gidan ardo tashiga yin sallah basufi
daqiqa goma dafara karatun ba dayar taci sa,ar kaima
dayar sara wadda tunda suka fara fadan batayi wannan
nasarar ba
kamin tahada kanta taqara kaimata wata sarar saida ta
kaimata sara yafiso goma acikin daqiqa daya wani abu
kamar leda yayo qasa
wanda daga wadda ke sarar har wadda aka sara
sukabiyo ledar nan saidai dukkansu babu wanda yakeso
dayan yarigashi zuwa abinda yajamasu tsaiko kenan
har ledar takusa zuwa qasa fuskar Hainan haisham
yagani tashiye dawani irin gudu wanda baitaba tunanin
yanada irinshi ba
ya isa wurin wanda yayi dai dai da isowarta qasa asume
take daukarta yayi tamkar yar baby zaibar wurin
wannan bubuwar yagani tayo wurinshi addu a yakamayi
duk wadda taxo bakinshi
su mlm abukarma wanda tun rugowar da haisham yayi
suka tashi tsaye addu,a suka fara
wata irin qara bubuwar tasaki lokaci guda tabace bat
kuyi haquri da wannan bana danjin dadin jikina ne
Ansholly
😭BAKAR IZAYA😭
190_195
FANTASTIC STARS WRITERS
🌺F S W🌺
😘ANSHOLLY😘
wata irin qara bubuwar tasaki lokaci guda tabace bat
rikidewa gudar tayi take takoma kyakkyawar mace
qarasowa inda haisham yake tayi
tashi kakaita chan wurin mlm yayi Mata addu,a yanxu
inba haka tunaninta zai jirkice
aibata rife bakiba haisham yamiqe yanufi wurinda aka
umarceshi gaban mlm abukar ya ajiyeta
itama qarasowa tayi tazauna amma duk rabin jikinta
yankane addu,a mlm abukar yafara yimata kana
yadauko zam zam yayi addu,a yaba haisham kan yabata
tasha
daqyal yasamu tasha kadan wani ruwa wannan aljanar
tamiqo ma haisham anshi kabata tasha saida yayi
dagaske kana yasamu tasha
tanasha wani bakin abu yaita fitowa daga bakinta tamkar
jini gashi har yanzu asume take
chan kuma abin yadaina fitowa wani irin ihu tayi wanda
gaba1 saida rugar ta amsa wannan aljanar naga tayima
haisham mgn cikin sauri
wadda sai yanzu naganeta ashe mm sadiyace tadaisha
wahala🤔
tashi daga wurin inba hakanan ba da aljanin yafito
wurinka zaya koma
da sauri haisham yatashi wani baqin hayaqi yafito daga
bakinta da gudu dan bawai ahankali yake fitaba sannan
gawani ihu hayaqin yanayi
alhamdulillah mm sadiya tafada kana tafara mgn nasan
bakusan niba ni suna sadiya kuma nice wadda hainan
tazauna wurina kamin tatafi birni
nan tahau basu lbr kowa yayi mamakin wannan lbrn
amma bandasu A hamza
tana gamawa tayi shiru abinda imeka yafada mako babu
gaskiya aciki kallanta sukayi dan basu gane waye hakan
hakan data lorane yasata yimasu bayani dalla dalla ina
nufin aljanin dake jikin Hainan
kallanta kawai suke amma zuciyarsu ta razana
murmushi tayi kunyi mamakin haka ko
kallanta tadawo dashi wajan ardo inzaka tuna da gidan
mlm amadu kangone wanda suka gada kaka da kakanni
amma duk cikinsu babu wanda yayi yin qurin gina wajan
dan sunsan akwai fadar sarkin baqaqen aljannu awajan
hakadai lokaci yaita taafiya
har kangon yadawo wajan mijina dayake ubansu daya d
imeka lokacin shi akaba milkin imeka yaji haushi dan
shiyaso ya mulki fadar ganin yadda tatsaro dan sun gina
fadar iya ginuwa
shiyasa sukeji da ita babu yadda imeka vaiyi ba danyaa
anshi fadar nan daga hannun yayanshi amma yakasa
dan hatsabi bancin shi yafina imeka dahaka dai rayuwar
masarautar taita tafiya amma imeka baitaba nasara kan
yayanshi ba duk irin surkullan dayake aiko mashi dasu
alokacin ne danip sunqn yayan imeka yaganni yakwallafa
rai dani ni musilmace babu aure tsakaninmu amma
hakayace yaji yagani kuma zai musilinta aina bako lbrn
abinda yafaru
imeka najin wannan mgn ranar har qwarya qwaryar
party yahada dan yasan dole danif yabar mashi sarauta
lokqcin da za,abawa imeka sarauta ana saura sati daya
danif ya aureni kuma ya musilinta alokacinne kuma
imeka yayi tafiyq zuwa birnin sin dan qara habbakar
masarautar su
kuma achane yahadu da matarshi uwar ya'yanshi haras
haras kyakkywa ce dan kyawanta kansa mutum
yashqgala da kallanta koda imeka yaganta yaqwallafa rai
akanta
baiyi wani jinkiriba ya fadama mahaifinta wanda shima
sarkine nan take ya bashi ita dan yasan masarautarsu
imeka babbar masarautace
ga yanzu shine sarkin imeka yaji dadin wannan zuwan
nashi ana saura kwana biyu abashi fada yadawo ana
nadashi sarki yakoma birnin sin
dan shagulgulan biki dan sai sunyi shekara daya suna
biki alokacinne kuma mlm amadu yafara ginin kangon
nan wanda mutane dayawa sunso su hanashi amma yayi
buris
baqaqen aljannu sunyi baqin ciki marar musaltuwa dan
yayi masu asara dayawa saidai duk abinda yafaru imeka
bai saniba kuma babu wanda yafada mai
sunyi niyar cutar d mlm amadu amma suka kasa dan
duk rugarnan babu mai iliminshi dan duk inda yaje yaga
wanda yafishi ilimi saiya zauna yaita tambayar qbinda ke
dakyau da wanda Allah bayaso
hakadai yayi auranshi yatare cikin koshin lfy shikoma
imeka ana gama biki yadau amarya suka shiga yawan
zagaye duniya basu dawoba saida tahaifi yara biyu
lokacin kuma har ansake mashi masarauta shima mlm
amadu anhaifa mashi kyakkyawar yarshi hadiza
lokacin da imeka yadawo yayi baqin cikin jin lbrn wai
anbige mashi masarauta yayi alqawarin daukar
mumunar fansa akan amadu
amma koda yaje ya iske yarshi dije tana zama lokacin sai
yaji yakasa yima mlm amadu komi dan san dije yaji
yayimai dirar miqiya
juyowa kawai yayi yakasa yin komi wanda matarshi
kanta tayi mamaki data tambayeshi saiyace akwai
daukar fansa bayanzu ba
hakadai yaita niyar auranta amma saboda mlm amadu
yayi mata addu,oin tsare tuntana yarinya ahaka har akai
mata aure itada iro
😭BAKAR IZAYA😭
195_200
FANTASTIC STARS WRITERS
🌺F S W🌺
😘ANSHOLLY😘
to nan yasamu halin auranta dan iro baisan wani addini
ba ahaka suke auranta su biyu lokacin da dije tasamu
ciki alokacin ne imeka
yai alqawarin daukar fansar fadarshi da aka bige mashi
dan dama bawai yayi haquri bane duk mutuwar da ake
imekane ke shanye masu jini dan duk shekarar da yar
dije zatayi
to ashekarar yake rama abinda akai mai dan koba komi
yana ganin yasaka ma iyalan mlm amadu baqin ciki duk
da harda mlm amadu yaso sakamawa saidai Allah bai
nufaba
ya amshi abunshi dan dagaske bashi yakashe mlm
amadu ba amma wutar da akasa cikin gidan malm
amadu shiyasa
dan yanzu haka dije nanan da ranta da sauri iro yatashi
tsaye dijata ke araye ko wata dijar murmushi mm sadiya
tayi dijar mlm amadu ke araye ba takaba
dan inda dijarkace bazakabar yarta ta tagayyara ba dan
hakaba dijan kabace asabule yakoma yazauna
cigaba dabada lbrn tayi dayasa wutar saiya dauke dija
chan masarau tarshi yakaita baccin yaima matarshi
gargadi kan koda wasa karta kuskura tacutar mai da dija
kana yabadda mata tunanin ta yanzu haka tana cikin
aljannu tana rayuwarta cikin jin dadi dan tama manta da
ita wani jinsine bana aljannu ba
rayuwarsu kawai suke saidai har yanzu bata qara
haihuwa ba kallanta mlm abukar yayi dama zata iya
haihu dashine
zata iya saidai rabi mutum rabi aljani inkuma tahaifi
duka aljani to tun yana ciki suke dauke abinsu
girgiza kai mlm abukar yayi to yanzu yaza ai tadawo
wurin yan uwanta insha Allahu zata dawo kamin nanda
bikin hainan kawai dai addu,arku nake bukata
dan itace kawai zata taimaka man insha Allahu zamu
tayaki da addu,a amma yanzu daya dauki ita hainan din
inazai kaita
inji h maryam zai hallaka tane dan yanzu batada wani
amfani gareshi tunda anganoshi zaro ido h maryam tayi
to yanzu yaza ai nasan dole yadawo gareta
murmushi mm sadiya tayi karki damu maryam bazai
taba dawo gareta ba dan yanzu haka yama manta da ita
kamarya inji A hamza mu aljannu Allah ya,azamana
mantuwa dan muna iya hango abu daga nesa daniyar
inmunzo zamu cutar dashi amma muna zowa kusa dashi
mumance mumarasa mimuka zoyi
inhar kaga munje mun dawo wuri to munyi ajiya
wurinne wanda ko shekara dari xa,ai muna sane da
wurin amma inhar bami ajiyaba muna saurin
mantawa
hayakin dakaga yafita abakin hainan to ajiyar da emika
yayice dan tun randa aka haifeta yayi wannan ajiyar
yanzu insha Allahu zata dinga bacci kamar kowa koma
tayi bankwana da emika har abada
yanzu yaqin dake gabanmu shine naceto dija bara natafi
sai wani lokaci kuma inmun hadu godiya sukai mata
sosai bat tabace tana bacewa hainan tatashi zaune
bakinta dauke da salati
kallan kowa tafara daya daya hartazo kan mlm iro gani
tayi yana kuka riris tamkar qaramin yaro
gurin A hamza taqarasa dad mike faruwane nan naga
mutane dayawa katashi muje gida nagaji dazama nan
murmushi yayi mata to daughter bari ayi sallah magrib
kinga takusa
mlm iro najin haka yajawo qafa yazo kusada A hamza
dan Allah alhaji kataima kaman kabarman hainan
wuriina kamin lokacin auranta yayi dan inaso nanuna
mata gatan uba wanda bannuna mataba
murmushi A hamza yayi to mlm iro banike auranta ba
kuma biki da munkoma gobe xa,acigaba dayinshi amma
in haisham din yayarda to gashinan in itama tace zata
zauna bazan hanata ba
h maryam ko takawo iya wuya dan wani haushin iro taji
banda munafinci duk da baisan da yarshi bace sai yanzu
dayaji uwarta nada rai kana yasan abar mashi ita to baza
abartaba tabude baki zatai mgn kenan
hainan tarigata daddy babu inda zanzauna kai zanbi
aikaine babana ko gyada mata kai yayi to kaji mlm iro
kayi haquri hainan dai bazata zaunaba
mlm iro jiyya tamkar anbada mai garwashin wuta
azuciyarshi waishi da yarshi amma gabanshi take nuna
shiba mahaifinta bane kodayake duk abinda yafaru shine
sili
matsawa yayi gaban Hainan dan Allah ya'ta kiyafe man
abinda nayi maki da sauri hainan tadago kanta danyauce
rana tafarko da mlm iro yakirata da yarshi
kallanta kowa yake dan yaji mizatace bude bakinta tayi
cikin tsoro kana takoma bayan A hamza dakai da inna
uwale bazan taba yafe makuba ko zakuci wuta bal bal
dankun dakeni sosai
nanfa mlm iro yakara riqicewa yana roqon Hainan
tayafe mashi amma kallama daya kawai take fada cewar
bazata taba yafe masuba kozasuci wuta bal bql abinda
keqara tada hankalin mlm iro kenan wutar datake fada
ganin haka yasa A hamxa sanya baki kancewa yaqyaleta
watarana dakanta
zatace tayafe mashi ba haka iro yasoba yaso kamin
amaidu mashi dijanshi yawanke kanshi wurin Hainan
saidai babu yadda ya iya
nan A hamza yaima ardo mgnr yarshi kan yanaso ya
aurama Ameen ita cikin farin ciki ardo ya amsa dan
yasan hada zuri,a da A hamza abin farin cikine nan suka
aje da angama sallah
magrib za,adaura aure dan lokacinta yagabato gidan
ardo suka shiga h maryam d Hainan wani mutunci
Hainan taga suna mata cikin zuciyarta take tunanin kodai
basu ganetaba har yanzu
dakin uwar matar daza,a aurama Ameen sukashiga
wanda dama anan suka sauka saidai mutuncin datake
masu yanzu yafi nafarko sharewa kawai sukai sukaci
gaba da sallah
ana gama sallah aka daura auran Ameenullahi tare da
matarshi hasiya akan sadaki dubu hamsin godiya A
hamza yayi sosai da wannan
mutunci da ardo yayi mashi kqna yanemi alfarmar
abashi amarya sutafi da ita dan ahadasu tare da yar
uwarta ai masu gyaran jiki ana saura kwana biyu biki zai
aiko adauke duk wanda yakesan zuwa
haba alhaji babu komi aiyanzu hasiya ikwan koce haka
suka tafi cikin mutunci baccin haisham yacika duk
wanda suka halacci wajan da kudi
kana yace aduba mashi gona babba wadda za,a iya
makaranta da ita nanda kwana biyu zai dawo rugar
nanfa kowa murna yake tabbas yau gashi sun faracin
arzikin wadda suka tsana dama haka rayuwa take
.Ansholly
😭BAKAR IZAYA😭
200_205.Ansholly
😭BAKAR IZAYA😭
200_205
wannan page sadaukar wane gareki RABIAT JIBRIL
FANTASTIC STARS WRITERS
🌺F S W🌺
😘ANSHOLLY😘
SAI QARFE TARA SUKA ISO CIKIN GARIN KADUNA
KAITSAYE GIDAN MLM ABUKAR SUKA WUCE SAUKESHI
SUKAI KANA A HAMZA YAI MASHI GODIYA
DAN SAIDA YAYI YAYI DASHI KAN SUJE HOSPITAL DAN
ADUBA QURAJAN JIKINSHI WANDA EMIKA YASA MASU
AMMA YACE BAZASHIBA YASAN DAYAYI
ADDU,A ZASUYI SAUQI HASIYA KO RUNTSE IDANTA
BATAIBA DAN WANNAN NE SHIGOWARTA BIRNI
TAFARKO KALLE KALLE KAWAI TAKE
YAYINDA HAINAN TUNDA AKA SHIGO CIKIN MOTA
TAKAMA BACCI WANE IRIN TAUSAYINTA YAKAMASU
SHIYASA KODA AKAZO GIDA HAISHAM YADAUKETA
YAKAITA HAR DAKIN H MARYAM
ITAMA H MARYAM BATA TASHETA BA DUK DATASAN
BATAYI SALLAH ISHA BA AMMA TAKASA TASHINTA DAN
TANA GANIN INTATASHE TA TAMKAR BATAI MATA
ADALCI BA
DAN TUNDA TAZO DUNIYA YAUNE KADAI TAYI BACCI
WANDA BANA CUTABA HAWAYE TASHARE KANA TATASHI
TATAFI PARLOUR WURIN HASIYA HABIBA TAKIRA KAN
TAJE TANUNA MA HASIYA YADDA ZATAI AMFANI DA
TOILET
TAYI WANKA TAYI ALWALA INTAYI SALLAH TAFITO TACI
ABINCI AMSAWA HABIBA TAYI CIKIN GIRMAMAWA KANA
TAJA HASIYA SUKA NUFI DAKIN DAKE KUSA DANA H
MARYAM
TANA JINJINA YADDA H MARYAM KEJI DA HAINAN DAN
KODA YAN UWANTA NE SUKAZO DAKIN KUSA DA ITA
TAKE KAISU TANAJI YAYARTA CE KAWAI TAKE KAIWA
DAKIN TA
SAI GASHI HAINAN CHANMA TASAUKETA HAKAN YANA
NUNI DA WANNAN BAZATA SAUKA CHAN BA ITA
AWANNAN DAKIN ZATA ZAUNA DUK DA BATASAN KOMI
BA GAME DA HAINAN
AMMA TA AJETA ALAYIN YAR WANI BABBAN MAI KUDI
HAKADAI TASHIGA KOYAMA HASIYA ABUBUWA
KOSANMA ITA TAIMATA WANKA DAN DATAJE ZATA FITO
TAKE BIYOTA
HAKAN YASA HABIBA TAGANE YAR KAUYECE ITA DARIYA
TAKAMAYI MATA TANA NUNA SHAWA YANZU WANNAN
KIKE TSORO ITADAI BATASAN MITAKE CEWA BA
KALLANTA KAWAI TAKE
HAKADAI SUKA GAMA SUKA FITO AMMA AWULA QANCE
HABIBA KE KALLAN HASIYA DAN ITA YAR AIKICE AMMA
BATA KAUNAR TALAKA
CIKIN KAYAN DA AKA DINKAMA HAINAN H MARYAM
TADAUKO GUDA TAKAWO MA HASIYA KAN TASAKA
KAMIN ADINKO MATA NATA
parlor SUKA FITO TAYI KYANTA IYA NATA AMEEN
NAZAUNE ADAYAN SET DINSHI NAFICE TADORA KAFA
DAYA KAN DAYA
SAI TAUNAR CHIN GUM TAKE ADINING TAKAITA ABINCI
TAZOBA MATA KANA TAKOMA INDA YAN AIKI SUKE DAN
TASAN TAGAMA AIKINTA
DA KYAL TAKE CIN ABINCIN DAN BATASABA DA CIN IRIN
SHIBA HAKADAI TASAMU TADAN YAYYAGA H MARYAM CE
TAFITO DAGA DAKINTA CIKIN SHIGAR KAYAN BACCI
AMMA SAITA DORA HIJAB ASAMA
A NAFISA MIKIKE HAR YANZU BAKI TAFI WAJAN MIJINKI
BA TASHI KIWUCE BANASAN SHIRME HAR QARFE SHA
DAYA TAYI FA KAIMA AMEEN KATASHI KAJE DAKINKA
HAKANAN DARE YAYI
CIKIN SAURI YATASHI DAN TUNDA ABUNNAN YAFARU
YAUCE RANA TAFARKO DA H MARYAM TAYI MASHI MGN
KUMA YAJI DADIN HAKA NAFI MA TASHITAI TAIMATA
SAIDA SAFE
KAYAN BACCI TABA HASIYA TASHI KIJE CAN DAKIN DA
HABIBA TAKAIKI KICERE WA INNAN KISA WANNAN
AMSA TAYI CIKIN LADABI TABI HANYAR DAKIN
DA KALLO TABITA ITADAI HAKANAN BATAJI YARINYAR
TAKWANTA MATA ARAI SOSAI BA ITAMA TURAKAR
MIJINTA TAWUCE
RUGAR JALO
TUNDA SU A HAMZA SUKATAFI MLM IRO KE ZAUNE NAN
KE RUSAR KUKA UWALE KAM NAGEFE RAI KWAKWAI
MUTU KWAKWAI HAKA MUTANE SUKAITA SHIGEWA
GIDA JANSU SUKA BARSHI NAN
ARDONE DAYAGA ABIN YAYI YAWA YASASHI DOLE YABAR
WURIN DAN HAR DARE YAFARA NISAWA JAN UWALE
YAYI SUKA TAFI GIDA WANDA KURAJAN JIKINTA SUKA.
MAIDA ITA TAMKAR KUTURWA
YANA XUWA YASAKETA SAURA KADAN BARAN
TATINTSIRA DA ITA TAFADI DA SAURI TARUQO HANNUN
MLM IRO CIKIN MURYAR AZABA TAFARA MGN
MLM KAYAFE MANI NASAN NAYI MAKA LAIFI KUMA NI
NAQARA MAKA JIN TSANAR HAINAN DAN WATARANA
KANASO KAHANANI YI MATA ABU AMMA KANA KASAWA
HAKAN DUK YAFARU AKAN AIKIN BOKANYA
AMMA DAN ALLAH MLM KAYAFE MANI INHAR INADA
LAIFI KAIMA KANA DASHI DAN DAMA KATSANETA
KAWAIDAI NAQARAMA TSANARTA NE NANFA TAHAU
BASHI LBRN YADDA TASO KASHE HAINAN
AMMA SAI QAIQAYI YAKOMA KAN MASHEQIYA MLM IRO
KUKA YAKE TAMKAR KARAMIN YARO YAYINDA
MAKWAFTANSU SUKA LEQO TAKA TANGA
DAN ALLAH MLM KAROQA MAN HAINAN KAN TAYAFE
MANI DAN NIKADAI NASAN MINIKEJI AJIKINA
TSAYE MLM IRO YATASHI BAZATA TABA YAFE MAKIBA
DAN KINCUTAR DA ITA KO CATAI ZATA YAFE MAKI NI
UBANTA SAINA HANATA
KUMA KIJE NADATSE IGIYOYIN AURENA AKANKI DAN
MATATA TAKUSA DAWO MAN
🤔KAJI MLM IRO DA KARFIN HALI BARAWO DA SALLAMA
JUYAWA YAI ZAI TAFI ROQO HANNUNSHI UWALE TAYI
KARKA MANTA KOMI ZANMA HAINAN SAIDA SANINKA
KUMA ITAMA TASANI DUK IZAYAR DANAKE GANA MATA
DASA HANNUNKA
WACE TAKAMA ZAKAIMAN KANCEWA XAKA HANATA
TAYAFE MAN KAIMA BAZATA YAFEMABA BALLE NI DAN
HAKA GWARA KAMAIDA AURANMU TUNKAMIN KARASA
WADDA ZAKA AURA DAN NASAN DIJE BAZATA DAWO
MABA
KAMIN MLM IRO YAYI MGN AKA BUGA SALLAMA
DANGIN MIJIN UWAR UWALECE WANDA TAJE TA AMSAR
MASU KAYAN GADANSU KOWANE RIQE YAKE DA SANDA
AHANNUNSHI ASHAR KAWAI SUKE KUN TUMAWA
DAN DANAN UWALE TAJI CIKINTA YAHAUTSINA WANI
ZAWO YATAHO MATA BAWANI JINKIRI YAFARA ZUBA
ANSHOLLY
😭BAKAR IZAYA😭
205_210
FANTASTIC STARS WRITERS
🌺F S W🌺
😘ANSHOLLY😘
wurinta sukayo ina kika kai mana gadanmu koki bamu
ko kuma aradu nalahira yafiki jin dadi.....
atsorace tafara mgn yana gun bokanya nanfa tafara basu
lbrn yadda akai nanfa suka hau danna mata ashar.....
da rantsuwar indai har bokanya bata basuba sai
sunkashe ta daga ita har uwalan.....
har zasu fita mlm iro yadakatar dasu gwara kutafi da
itachan inkukaje bokanyar tafi saurin ganewa....
amma inba hakaba raina mako hqnkali zatai jan uwale
sukai tamkar kayan wankii suka tafida ita yayinda mlm
iro yamaida gambunshi yarife danko amafarki bai fatan
Allah yaqara hadashi da uwale
kowa nazaune a dining dan wasuma sunfara cin abinci
qarar takalmin tane yadawo da hankalinsu wajanta
tafiya take tamkar batasan taka qasa red din atamface
ajikinta doguwar riiga tayi kyau bana wasa ba.....
qarasowa tayi adaning dad gud morning morning
daughter kintashi lfy lafy lau dad juyawa tayi wurin h
maryam morning mum....
bazan amsaba saida kika gashe da daddyn ki kana zaki
tuna dani sry my mum kinsa dai kema inaji dake dariya
akasa amma banda Nafi datakeji tamkar tamaqure
Hainan.......
itabadan ma kar auranta yagundele ba da tuni tabar
masu gidan takoma warta abuja.....
suna gama cin abincin suka sauko parlo gyaran murya A
hamza yayi kana yafara mgn alhamdulillahi dukkan yabo
yatabbata ga Allah tsira da aminci sukara tabbata ga
shugabanmu annabi Muhammad (S,A,W,)
tabbas Ameen abinda kayi baka kyauta ba saidai yanzu
ba mgnr tune tune bace dan nasan inda laifinka to harda
namu shiyasa mukafi daukar laifin.....
amma yanzu nasan amatsayina na uba nasan nafita
hakkinka tunda ga matanan nabaka inaso kariqe ta
amana kuma inhar kasake kaqara aikata laifi irin wanda
ka aikata Allah ya isa banyafe makaba
wani kuka yaji yazo mashi amma yadake tare da
daukarma dad dinshi alqawarin bazai qara koda
kusantar zinaba
kamin suqara cewa wani abu akai sallama h abidace
yayar h maryam tare da wadda h Maryam tasa akirata
dan gyara amarya daga garin katsina......
cikin farin ciki h maryam ta amshesu tare dakaisu dakin
baqi bayan sun gaisa take gayama mai gyaran yadda
takeso amaran sukasance...
karkiji komi hajiya keda kanki saikin yaba mani
murmushi h Maryam tayi kana suka ficce itada h abida
kidan huta akawo maki amaran a,a hajiya akawosu
ayanzu wane hutu
xanyi baccin anan nakwana...
to bara naturosu Hainan
kutashi kuje dakin baki akwai mai jiranku tashi Hainan
tayi batare datayi ma hasiya mgnba dan da turanci h
maryam tayi mgnr ......
tun jiya h maryam take ganin Hainan nashare hasiya
tasan dan bata sava da itabane tunda duk cikin rugarsu
babu wanda yake kawance da ita
haisham ne yamai maita mata abinda akace da fulatanci
kana tatashi
acikin kwana biyar amare sunyi kyau gashi babu inda
suke zuwa daga daki sai daki ga haisham yakoma bakin
aikinshi sai ranar da za,ai dinner zai dawo waya kawai
yake mata dan yaji lfy yarta.....
dan dazai tafi saida yasai mata waya ameen kam kunya
tahanashi zuwa saidai kullin tambayar habiba yake kan
matarshi tana lfy tun batasan matar ba hartasan wadda
yakecewa......
aiko tasha jinin jikinta yayinda takoma mata biyayya dan
tana gudin inta waye tasa akoreta.......
tunyau gidan yafara cika abinka damasu kudi hidima ake
tamkar yaune bikin abangare guda kuma sundage da
addu,a akan Allah yataimaka ma mm sadiya har
masallatai A hamza yace susasu a,addu,a
babu abinda ke damunsu yanzu irin wannnan.....
h maryam ce zqune aparlo itada yan uwanta suna
tattquna yadda dinner zata kaya dan gobene biki kuma
jibi za,akai amarya gidan mijinta....
shikuma Ameen daga wurin dinner zai wuce datashi
matar" dayace daga cikin yan uwan h maryam tafara
mgn wai itama matar haisham wa incen kauyawan ne
yan uwanta
murmushi tayi kana tafara mgn tasan tabbas tafada
masu wacece Hainan zasu iya rainata abinda bata fata
kenan.....
a.a itama nata daban insha Allahu ana cikin bikin nan
zakuga mahaifiyarta tazo dan ita yar larabawa ce......
wow inji diyar h abida haba kallo daya zakai mata kasan
bata hada jinsi dayan Nigeria ba murmushi h maryam
tayi mata aiko sunada yan uwa anan dan mahaifinta
yacema zai dawone anan.
tashi h Maryam tayi baraa naje nayi wanka to kawai
sukace mata yayinda tajuya takama hanyar dakinta
mutum biyu ta iske aciki dan danan jikinta yakama
rawa....
tagane dayar dayarce mai kuka bata gane ba karaso ciki
mana Maryam yazaki tsaya daga nan qarasowa tayi
tamkar yadda aka umarceta amma jikinta rawa yake
sosai
zama tai akan bed set dorowa kiran A hamza tayi
awayarta kan yazo dakinta yqnzu to yace dan yana cikin
gidan baifitaba ba,afi 10 minit ba saigashi
bai wani tsorata daganinsu sadiya dayayi ba gaisawa
sukayi amutunce kana tafara mgn....
alhamdulillahi kamar yadda naimaku alqawari gashi
nacika nadawo da khadija akan kari nakuma gode da
addu,oin dakukasa akaita yiman dan suntaka
muhimmuyar rawa wajan taimako na....
dan yau kwanqn khadija biyu ahannuna nabartane dan
tadawo hayyacinta kuma alhamdulillahi tadawo normal
amma ban bata lbrn abinda yafaru ba sai yanzu kukan
daku kaga tanayi kenan....
amma nasan insha Allahu nanda dan wani lokaci komi
zai dai daita Ku kiramata yar'ta taganta waya h maryam
tadauko takira hainan kizo yanzu adakina
Ansholly😭BAKAR IZAYA😭
210_215
FANTASTIC STARS WRITERS
🌺F S W🌺
😘ANSHOLLY😘
sallama tayi tashiga da sauri dije tadago kanta tashi tayi
cikin sassarfa ta rungumeta,,,
kuka tasa mai tsuma zuciyar mai sauraro wanda saida
yaba dukkansu tausayi saida tajima rungume da ita kana
tasaketa.....
itadai Hainan tsaye kawai take tana kallan ikon Allah h
maryam ce tayi mgn.....
wato dije Hainan kadai kika sani mu babu wanda kika
kula murmushi tayi kana takoma inda tatashi....
murmushi A hamza yayi a,a maryam dolefa taso ganin
Hainan tunfa tana yar kwana bakwai tabarta kinga ko
dole taso ganinta
samu wuri Hainan kizauna zama tayi amma zuciyarta
nawani irin bugawa bazata taba mantawa ba sunan
innarta dije....
kuma tamutu to wannan wacece kuma ga mm sadiya
tagani taya akai su daddy suka santa zama kawai tayi
amma zuciyarta cike da fargaba.....
A hamza ne yafara mgn Hainan nasan zakiyi mamaki
daki ganmu tare da sadiya nan yahau bata lbrn abinda
yafaru bairage mata komi ba.....
kuka take sosai rungumota dije tayi itama tana tayata h
maryam harda share hawaye
dariya mm sadiya tayi to mudai kun cikamu da kuka
kuma inada mgnr dana keso nayi daku
shiru sukayi nan tafara fada masu maqar qashiyar da
Nafi takullama haisham abin yadaki su h maryam tabbas
yarinyar nan shaidaniyace inji A hamza amma taya za,a
magance wannan matsalar? tawurin Hainan kadai inji
mm sadiya.....
itace wadda zata taimaka mashi dan inba hakaba bazai
taba yadda da baida HIV itama Hainan abinda yasa zai
aureta dan yana ganin kamar yasa mata HIV n dan jinin
daya bata asbiti
to taya zata tema keshi? inhar suka koma abuja nasan
likitan haisham dole yazo nasan kuma dole suyi wata
mgn d nafi....
inasan dakunje kisa shi yasa camera agidan karki sake
kibari nafi tasan da ita kinjini ko kaita gyada alamun
taji....
sallama tayi masu kan zata tafi saikuma wani lokaci
godiya sukai mata sosai
bakamar dije dan taga uwar wahalar da sukasha
itada mijinta wurin daukota Allah dai yabi yata.......
hainan kam takasa tashi tana nan zaune. jikin dije uwa
mai dadi inji h maryam murmushi A hamza yayi kana
yabar dakin....
tashi kije ki wanka hadixa kifito kigaisa da yan uwana
dana alhaji amma nace masu daga makka kuke.....
da sauri tadago takalli h maryam insuka ganefa naji ance
harda yan rugarmu sunzo fa..
karkiji komi bazasu taba gane waba dan kinyi kama da
larabawan yan rugarku kuma part dinsu daban ko
Hainan basu shiga safgarta yarsu kawai suka dauka....
murmushi mai ciwo dije tasaki tabbas yarta taga rayuwa
amma tayi alqawari insha

Please Login or Register in order to submit comment