Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kai kasa
ina aminiyar tawane tana dakinta bacci kawai take tun
dazu nake tayar da ita taki tashi batama tsayaba mlm iro
amsava tayi dqkin uwqle shikuma yawuce gona tunda
yanxuba shanun kiwo
bugun qafarta take ke uwale kitashi hakanan harfa rqna
tafara fito kokin fasa kashetan ne ai da sauri uwale
tabude ido kana tadirko daga kqn gadan inafa yalwa da
abunfa nakwana yau inhar Hainan batabar duniyar
nanba toni shegiyace
damachan hakanne inji yalwa wani kallo uwale taimata
mikike nufi da damachan hqkane ke share kawai kifito
aisauri agama dumaman dan gatachan xaune dole uwale
tasaki mgnr amma tayi alqawari daga yau ba ita ba
yalwa
ba abinda ketashi cikin motar sai karatun Qur'ani
qauyika kawai suke wucewa kallan agogo Ameen yayi
karfe 7:30 dai dai kallan abban nashi yayi dad har yanxu
bamukusa isava munkusa ya akaine nagaji dazama ne
murmushi haisham yayi xaman awa daya daribin ne
harka,gaji ih wallahi yaya to Allah yasawaqe
Nafi anshigo cikin garin kaduna dan chataima drive"n
yayi gudun dabaitaba yiba suna isowa bakin get din
sojojin dake tsara get din suka wangale get din dan
sunsan motocin wata uwar jiniya da hajiya Maryam taji
yasata barin aikin datake tafito
daan tana kitchen itada mai aikinta suna hada breakfast
awindow tatsaya tana kallan ikon Allah danko ba
afada mataba tasan matar haisham ce duba da
motocinshi sannanga excord dinshi ganinda tayi
sunkusa isowa yasata barin wurin takoma kitchen
Tanamai bakincin auran wannan mata da haisham yayi
ita yadda yan uwanta suka bata lbr saitaga kamarma sun
boye Mata wani abun dubada kallo daya zakaimata
katabbatar
yar barikice cikarkiyarta ma komi yagani ajikinta uho
kitchen dintashiga suka cigaba da aiki tana tsamanin
jin sallamarsu amma shiru kamar an aiki shirwa kenan
bazasuyi ba
suna gamawa uwale tadauko garin mgnin tabarbada ke
hainan na am inna xonan tasowa tayi takarbi tuwan da
ake mikamata amshi kimaza kicinye to tace kana takoma
wurinda tataso
bissimillah tayi tasomaci wadda yanzu tazame mata jiki
ko ruwa zatasha sai tayi
uwale da yalwa leqyanta kawai suke suna dry
hmm uwale karfa dariya tazama kuka fa lol
su haisham anshigo rugar jalo lfy Ameen sai wani zare
idanu yake yana qarema yan matan ruga kallo aunty
mamie dai tace qwalelanka lol
dai dai gidan ardo sukai parking yayinda duk wanda yayi
arbadasu saiya maida gida yakulle
dan gani suke kila tashin rugar akazoyi fitowa haisham
yayi cikin ixxarshi yayi hanyar masarautar sauran sojojin
natake mashi baya shida alhaji hamxa
*kuyi haquri da wannan fans wallahi yau suna mukai
shiyasa amma insha Allah gobe zanmaku dayawa ngd da
kaunar dakoke nuna man*
😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
110_115
this page dedicated for Ansholly novels 1&2
😘Ansholly😘
su Nafi koda suka shiga gidan samun wuri sukai suka
zauna sai raba ido suke dan palon yahadu duk cikin
palon dake cikin gidanta ba wanda yakaishi haduwa
kalle kalle kawai suke batare da sunwani tunanin basu
kyauta ba dabasuyi sallama ba
chan yar aiki tafito riqe da wani qatan fliat gabansu tazo
ta aje barkanku da zuwa gashi inji hajiya tace kugamaci
nakaiku shashan yallaban
cikin yatsina Nafi take kallan habiba yar aiki au ashe
kunsan da zuwana aka banxatar dani haka ita hajiyar
bazataxo mugaisa ba saidai aturo mana abinci ga mayu
ko
kiyi hakuri hajiya itace ta aikoni nakawo maku amma
tace ita batada lokacin yara marar tarbiyya irinku dan
haka da kungama cin abinci kutashi maza kubar mata
palo akaiku part din mijinki dan tanada buqatar palonta
amma kiga farceni ranki shidadi wannan aiken uwar
dakina ne wani irin bakin ciki Nafi taji yarifeta amma
zatasan tai mata haka tarantse da Allah saita rabata da
haisham gaba1 taga qaryar rashin mutinci
tam Nafi ta Allah bataki ba inji my daughter
tashi tsaye tayi ke sadi tashi muje chan maci abincin ai
saukima mijin nawa yanada part dinshi yau dasai
ankorani
hmm kaji Nafi to basai ki ajiye masu abincin ba shima
kiyi xuciya da shi amma ba injini ba inji Mira lol
sallama sukai amsa masu akai kana akabasu ixinin shiga
shikanshi ardo saida gabanshi yafadi amma yadake
gaisawa sukai amutince
kallan ardo alhaji hamza yayi nasan baka ganeni ba nine
hamxa wanda mlm amadu yaba ajiyar nan
ai ardo sai aka aqara fadada fuska Allah sarki aradu ban
ganeka ba kayiman kyau baccin kaqara manyanta su
ameen yanuna wa innanfa yaranka ne
eh wannan shine babba haisham lokacin da su mlm
amadu sukaje shi yana makaranta sai wannan suka iske
wato ameen
to Allah shiryasu Amin inji alhaji hamxa kaga nadawo
batare danakai lokacin da aka ibar man bako
ai gwara dakazo yanxu dan yarinyar nacikin matsin
rayuwa kwanan nanmane naji da sauki nan yahau basu
lbrin irin yadda uwale ke ganama hainan bakar ixaya
uwale da yalwa dariya kawai suke tana lomar karshe
maikudi dake cikin daki yana bacci ya kurma wani irin
ihu da sauri uwale tayi hanyar dakin
daukoshi tayi sai wani shureshure yake alamar dai
mutuwa wata uwar kara uwale tasaki wadda tasa
makwafta shigowa
jijjiga maikudi take amma rai yayi halinsa sakinshi tayi
da sauri yalwa tatareshi wurin hainan tayi wadda ke
tsaye taketa zare ido dantasan rugar ba amutuwar Allah
da anmutu ance itace wani uban mari taji andauketa
dashi wanda yasata ganin star's
kamin tadawo daidai taji anwani jata kanta tabuga
abango take jini yafara wanke mata fuska wani irin duhu
yaziyarci idanuwanta kasa tatai xata fadi alamar tasume
janta uwale tayi har wurin madahi wuqar da yalwa tasa
zata nane takalmanta tadauko cire rigar jikin Hainan tayi
wuqar ta axamata bisa baya wani razanan nan ihu tasaka
alhaji hamxa yagoge hawayan da suka xubo mashi shida
ameen shikam gogan ko gexau baiyi ba saidai jijiyoyin
kanshi dasuka tashi sukai jawur alamun ranshi yagama
baci
alhaji hamxa ne yayi mgn nidama nasan mlm amadu ya
mutu yadda naketa ganinshi cikin mafarki na kana yana
tacewa
nazo nataimaki diyar dije
mlm sule ne dai bansan ya mutuba Allah yajiqan rai
Amin inji ardo
haisham ne yayi mgn wanda tun xuwansu bayan da
gaisuwar da akai bai qaracewa komiba to koza asamu
wanda zai rakamu chan gidansu yarinyar
a,a wannan ba matsala bace tashi kawai muje ni
narakaku inji ardo
hanyar gidan mlm iro suka dauka suna gaf da isa gidan
sukaji anyi wani raxanan ihu da sauri suka shige gidan
lokacin har idanuwan Hainan sunfara xama ja ina uwale
ita batama luraba
wukar tadauko zata manna mata afuska dan cikin jikinta
nanne kadai bata samata ba yayinda mutane suka fara
xarewa ciki kuwa harda yalwa dan yanxu jinine ke fita
daga cikin idan hainan
Ansholly😭BAKAR IZAYA😭
110_115
this page dedicated for Ansholly novels 1&2
😘Ansholly😘
su Nafi koda suka shiga gidan samun wuri sukai suka
zauna sai raba ido suke dan palon yahadu duk cikin
palon dake cikin gidanta ba wanda yakaishi haduwa
kalle kalle kawai suke batare da sunwani tunanin basu
kyauta ba dabasuyi sallama ba
chan yar aiki tafito riqe da wani qatan fliat gabansu tazo
ta aje barkanku da zuwa gashi inji hajiya tace kugamaci
nakaiku shashan yallaban
cikin yatsina Nafi take kallan habiba yar aiki au ashe
kunsan da zuwana aka banxatar dani haka ita hajiyar
bazataxo mugaisa ba saidai aturo mana abinci ga mayu
ko
kiyi hakuri hajiya itace ta aikoni nakawo maku amma
tace ita batada lokacin yara marar tarbiyya irinku dan
haka da kungama cin abinci kutashi maza kubar mata
palo akaiku part din mijinki dan tanada buqatar palonta
amma kiga farceni ranki shidadi wannan aiken uwar
dakina ne wani irin bakin ciki Nafi taji yarifeta amma
zatasan tai mata haka tarantse da Allah saita rabata da
haisham gaba1 taga qaryar rashin mutinci
tam Nafi ta Allah bataki ba inji my daughter
tashi tsaye tayi ke sadi tashi muje chan maci abincin ai
saukima mijin nawa yanada part dinshi yau dasai
ankorani
hmm kaji Nafi to basai ki ajiye masu abincin ba shima
kiyi xuciya da shi amma ba injini ba inji Mira lol
sallama sukai amsa masu akai kana akabasu ixinin shiga
shikanshi ardo saida gabanshi yafadi amma yadake
gaisawa sukai amutince
kallan ardo alhaji hamza yayi nasan baka ganeni ba nine
hamxa wanda mlm amadu yaba ajiyar nan
ai ardo sai aka aqara fadada fuska Allah sarki aradu ban
ganeka ba kayiman kyau baccin kaqara manyanta su
ameen yanuna wa innanfa yaranka ne
eh wannan shine babba haisham lokacin da su mlm
amadu sukaje shi yana makaranta sai wannan suka iske
wato ameen
to Allah shiryasu Amin inji alhaji hamxa kaga nadawo
batare danakai lokacin da aka ibar man bako
ai gwara dakazo yanxu dan yarinyar nacikin matsin
rayuwa kwanan nanmane naji da sauki nan yahau basu
lbrin irin yadda uwale ke ganama hainan bakar ixaya
uwale da yalwa dariya kawai suke tana lomar karshe
maikudi dake cikin daki yana bacci ya kurma wani irin
ihu da sauri uwale tayi hanyar dakin
daukoshi tayi sai wani shureshure yake alamar dai
mutuwa wata uwar kara uwale tasaki wadda tasa
makwafta shigowa
jijjiga maikudi take amma rai yayi halinsa sakinshi tayi
da sauri yalwa tatareshi wurin hainan tayi wadda ke
tsaye taketa zare ido dantasan rugar ba amutuwar Allah
da anmutu ance itace wani uban mari taji andauketa
dashi wanda yasata ganin star's
kamin tadawo daidai taji anwani jata kanta tabuga
abango take jini yafara wanke mata fuska wani irin duhu
yaziyarci idanuwanta kasa tatai xata fadi alamar tasume
janta uwale tayi har wurin madahi wuqar da yalwa tasa
zata nane takalmanta tadauko cire rigar jikin Hainan tayi
wuqar ta axamata bisa baya wani razanan nan ihu tasaka
alhaji hamxa yagoge hawayan da suka xubo mashi shida
ameen shikam gogan ko gexau baiyi ba saidai jijiyoyin
kanshi dasuka tashi sukai jawur alamun ranshi yagama
baci
alhaji hamxa ne yayi mgn nidama nasan mlm amadu ya
mutu yadda naketa ganinshi cikin mafarki na kana yana
tacewa
nazo nataimaki diyar dije
mlm sule ne dai bansan ya mutuba Allah yajiqan rai
Amin inji ardo
haisham ne yayi mgn wanda tun xuwansu bayan da
gaisuwar da akai bai qaracewa komiba to koza asamu
wanda zai rakamu chan gidansu yarinyar
a,a wannan ba matsala bace tashi kawai muje ni
narakaku inji ardo
hanyar gidan mlm iro suka dauka suna gaf da isa gidan
sukaji anyi wani raxanan ihu da sauri suka shige gidan
lokacin har idanuwan Hainan sunfara xama ja ina uwale
ita batama luraba
wukar tadauko zata manna mata afuska dan cikin jikinta
nanne kadai bata samata ba yayinda mutane suka fara
xarewa ciki kuwa harda yalwa dan yanxu jinine ke fita
daga cikin idan hainan
Ansholly
😭BAKAR IZAYA😭
115_120
😘Ansholly😘
uwale duk bata luraba jitai hanninta na lauyewa yana
komawa kan fuskarta
wani razanan nan ihu tasaki haqoranta duk suka zobo
nashashan datasa wutar ihu take tana dahe da wurin su
yalwa ne naga sundawo
cikin gidan suna fita suka iiske wajan yazama wani qatan
rami wanda basu ganin iyakarshi yalwace tabasu shawar
sudawo ciki gwara azabar ciki data waje
tashi hainan tayi tana dariya sannu ahankali duhu yafara
mamaye wajan
ardo nagani yanata qyarma yana dana sanin zuwanshi
miyasa baisa yaro yarakosu ba yasan yau kashinsu
yabushe yasan dasu zata gama
mgnr da alhaji hamza yayi ce tadawo ardo daga tunanin
dayatai
haisham kuciba dakarantu al,qur'ani daga ayatul kursiyu
d falaq d nas karatun suka fara duk da yanzu gidan yayi
duhu dayawa ko tafin hannunka baka gani sai ihun mata
daketa tashi
shidai ardo tsaye yake dan baisan miye zai aikataba
basu shafe daqiqa goma ba wurin yafara haske chan
kuma yawashe
qasa Hainan tayi zata fadi alamar aljannun sun saketa da
sauri haisham yatareta maida mata doguwar rigartar
yayi wadda uwale tacere mata Allah yasuma tanada
underwears ajikinta
daukarta yayi tamkar yar baby yafita da ita yayinda
ameen ke take mashi baya dan yaji haushin karatun da
dad yace aimata yaso abarsu sujibgu kana amma duk da
haka yaji dadi dan duk cikinsu babu wanda baida taban
wuta ajikinshi
wanda ma yafina hainan bakamar uwale wadda rabin
jikinta duk asale yake
da gudu mlm iro yashigo cikin gidan wurinda maikudi
yake yayi girgixashi yake amma ina kaida gani babu rai
ajikinshi kuka yasa tamkar qaramin yaro shikenan
takashe man yaro aradun Allah tagama zama gidana
inkuma taqara dawowa aradu saina halakata saidai nima
ta halakani
alhaji hamza ne yaitabashi hakuri daqyal yahaqura
to yanxu dai ayi haquri aima yaro wanka aje aruhoshi
Allah yaqyauta gaba kudi yadebu aljihunshi baisan
konawa bane yabashi hannu yana rawa mlm iro ya
amshe
su uwale kam ba,asan inda akeba gwarama yalwa da
sauran matan dan wasuma da kansu suka tafi gida su
yaha daine saida aka daukesu
haisham bai ajeta ako inaba sai afadar ardo ruwa yace
abashi shafa mata yayi afuska afirgice tatashi tana
kallanshi
juya fuskar yayi dan hakanan yaji wani abu yadaki
zuciyarshi daga kallan da taimai daya tak
maida hankalinta tayi wajan ameen murmushi yayi mata
itama mayar mashi tayi tabuda baki zatai mgn su ardo
suka shigo
a harkin tashi hainan ih ardo kallan alhaji hamza tayi da
sauri tatashi taje wurinshi kaine baffana ko gyada mata
kai yayi
dariya tasa cikin jin dadi taruqo hannunshi dama
hamma Habib yace man yau zakazo kuma zaka daukeni
kayiman wasa kamar yadda baffa yake yima maikudi
sakin hannunshi tayi takoma daga gefe tawani tubura
fuskar tare da cunnu baki hakan datai tabirge haisham
sosai yanaji inama ya dauketa pic ammako yanzu bata
baceba
fiddo wayarshi yayi ya kashe flash din da qarar ya
dauketa masha Allah yafadi axuciyarshi ba wanda yai
tunanin pic ya dauketa haka yaita daukarta da shikanshi
baisan daliliba
wurinta alhaji hamza yayi miya faru ya'ta qara cunnu
baki tayi saiga hawaye yazubo
dan danan alhaji hamxa yarikice dan hakanan yaji Allah
yasamai qaunar hainan dan jinta yake tamkar yadda
yakejin ameen mike faruwa ya'ta dan Allah kifada man
tobakai bane katafi kabarni hannun inna uwale d baffa
sunata dukana hannunta tanuna mai jibi yadda inna
tasaman wuta ajiki duka kuma tanace man niyar
aljannuce inmutun ya mutu anacewa wainice
nakasheshi
da gaske dad mu aljannune girgiza mata kaiyayi a,a mu
mutane ne kamar kowa
rungumeshi tayi to dad karka qara tafiya kabarni kajiko
yanxuma dake zan tafi kinji my daughter murmushi tayi
mashi
hmm kaji daddy wai daughter koyama za aitasan miyake
nufi rugarda ko addinin Islam bairatsa suba balle
naboko
kallan ardo yayi ardo kayiman alfarma zantafi da Hainan
chan gidana
gyara zama ardo yayi kana yafara mgn
ANSHOLLY😘
😭BAKAR IZAYA😭
120_125
😘Ansholly😘
*dedicated to ansholly fan's 1_2 ina gdy da kulawarku
gareni*
cikin hausarshi marar fita sosai wanda duk haka suke
mgn
agaskiya alhaji hamza bawai nahanaka hainan bane a,a
qa idar rugarnan ce mace ko namiji basu fita arugarnan
suje binni harsai insunada aure ko kuma aure ne
yafiddasu tun kaka da kakanni hakane qa idar rugarnan
kagako
baxan iya chanxa taba da ace tuntuni ana fita nasan baza
kazo ka iske hainan cikinta ba da yanxu tana aikatau
saidai kayi haquri
haba ardo wannan aibawata damuwa bace yanxu za,a
iya daura auran ko akwai wa inda za,akira dansu sheda
murmushi ardo yayi to hakama din yayi yanzu dai
mutafi masallaci dan naga azahar tayi chansai adaura
gdy alhaji hamza yayi mashi kana suka fita dan alwala
Ameen kam murna fal cikinshi dan yasanshi za,a aurama
hainan
yayinda haisham yaji zuciyarshi taimashi wani irin nauyi
dan yasan bashi za,aba auran Hainan ba
wata zuciyar tace tokai miye nadamuwa
yarinya face ko anbaka ita rainanta fa zakai inda take
yakallo to amma bamai cemata yarinya dan inba
afadama shakarunta ba zaka iyacewa takai 16
ka wai'dai inka zauna da itane zaka gane yarintatta to
waini ina ruwana da itane tam nima hakanace haisham
ameen yatabashi bro katashi muje muyi sallah kar lokaci
yawuce alwala sukayi suka shiga masallacin
alhaji hamza neke limancin
haisham kam harda addu,ar Allah yasa hainan rabanshi
ce
shikanshi baisan yana wannan addu,arba iyaka yaji
bakinshi yana fadi
bayan angama sallah anyi addu,a ardo yasanar da daurin
auran hainan kowa murna yake dan gani suka za
arabasu da bala'i
alhaji hamza shine wakilin ango ardo kuma na amarya
dubu ashirin aka bada sadaki dan albarkar aure
nanfa gaban haisham yaciga dafa duwa jiyake uwa yabar
masu wurin
ameen kam farin ciki fal azuciyarshi abinda yaji dad
dinshi yana fadi shiya ffirgitashi
ya yinda yasa haisham murmushi dan jiyai tamkar
ammashi albishir da gidan aljana take annurin fuskarshi
yadawo
murna ameen yafara wace batakai cikiba dan qasan
zuciyarshi kuka yake
ayya Ameen kaban tausayi😭😭
suna fitowa daga masallaci sukayi kicibis da yan uwa
mlm amadu kallan banza
sukaima alhaji hamza babban cikin sune yafara mgn
tare da daga sandar shi
kado kabamu kudinmu ko aradun Allah mufarmaka
saidai uwarka takuma hai wani wawan mari yaji
andaukeshi dashi
wanda tunda uwar data haifai ba ataba yimashi irin
wannan marin ba dagokai yayi yaga wanda yayi mashi
wanga abu
haisham ne tsaye fuskarshi har wani red take dan
tsananin bacin rai ga dukkan alama jira yake wani yace
tak ya inmashi ga excord dinshi duk sunfidda bindiga
riqe ahannunsu
cikin yan uwan mlm amadu ya duri ruwa da sauran yan
kallo bindiga kenan ko nasara natsoranki
baffa jai baikara cewa komiba juyawa kawai yayi yan
uwanshi natake mai baya saida suka tabbatar sunyi nisa
kana baffa jai ya daga murya
Allah ya,isa da kudinmu sai suka antaya da gudu
dukansu
haisham dariya ma abin yabashi inda sukabar Hainan
anan suka isketa to ya'ta atashi mutafi ko kiga mum
dinku ko bakiso inaso dad cikin farin ciki take mgn
sallama sukaima ardo tare da godiya bacin yacika shi da
kudi ardo kam baki har kunne shima saida yabashi nono
mai yawa
yai yai dasu sutsa suci abinci alhaji hamza yace mai suna
sauri ne dan kan hainan har yanxu yoyan jini yake
sannan ga wutar sai yanzu take mata zafi kallo daya zakai
mata kasan tanajin jiki amma yaima ardo alqawarin
insha Allah nanda sati daya zasu dawo tare damai yimata
karatu
murna wajan yan rugarko ba,amgn dan duk saida suka
fito sukaga tafiyarta wasuma chasuke Allah yasa daga
chan taichan
rugar jalo yau kowa kaganshi cikin farin ciki yake dan
suna tunanin sunyarda kwallan mangwaro sunhuta da
kuda
awa biyu takawo su alhaji hamza garin kd wani prvt
hospital suka tsaya dan hainan tama rigada tasuma
emergency aka kaita doctor ne yaleqo munada bukatar
jini za,asa mata akwai nasayarwa inkuma akwai wanda
zai bata to aje dashi a,iba
waye zai ibane inji haisham wata nurse doctor yakira
yafada mata abinda zatai tashi haisham yayi yabita
🤔tofa haisham kamanta da cutar dake jikinka ne
Ansholly
😭BAKAR IZAYA😭
130_135
😘Aaljannan򖀊
*dedicated to duk masoya bakar izaya aduk inda kuke
Allah yahada fuskukin;mu a,aljannan ina godiya da
kaunarku*
saida yayi sallah kana yafito sanye da jallabiya light blue
daning yanifa tashi tayi tabishi cikin karairaya
zuba mashi abincin tayi abinda bata taba"ba tunda sukai
aure bude bakinka nabaka my haisham no bani kawai
naci bahaka tasoba amma dole tatura mashi gabanshi
itama zubawa tayi tafaraci ke daya kikazo taji yace a,a
nida sadi tana ina ita tadan fita tasha iska hakanan yaji
gabanshi yafadi amma saiya basar
duk iskan dake nan bai ishetava harsai tafita wallahi
kuwa haka nace mata nima saitace waita gaji dashan
sanyin AC ne
banxa yayi mata kamar baiji mitace ba yaciga dacin
abincin shi saida yaji yaqoshi kqna yaturo flat din
ammafa duk hankqlinshi naga yar matarshi
parlo yadawo yaxauna itama tasowa tayi tabishi parlon
dan taqagu taji wace mgnce zai gaya mata sunkusa kai
20minit zaune baice matakomi ba kallan shima kawai
yake
shirinda taji yayi yawane yasata yimashi mgn my
haisham naji dazu kace kanada mgnr dazakai dani Allah
yasadai ba laifi nayima ba cike da kissa tafada shiru yayi
nakusan daqiqa goma
harta fidda rai da zaiyi mgn kuma saitaji yafara Nafisa
inaso kibani hankalinka nan sosai kinatsu
inajinka yayinda gabanta yaci gaba da faduwa duk
atunaninta yaganu kullin da suka shirya mashi
mgnr datajine yasata gigicewa da sauri tadago takalleshi
mikace haisham kayi aure
saita kama tafa hannuwa chan kuma saita tsaya ya yinda
taqawata fuskarta da murmushi Allah yasa alqairi my
haisham amma ina fatan baka manta da cutar dake
jikinka ba
ko kuma mai irin cutarce kadauko da sauri yatashi tsaye
yayinda xufa tayi mashi sallama duk sanyin dake parlon
da sauri yajuya yafita daga cikin parlon yayinda nafi
tafara wata uwar dariya
haisham kenan ai inkasan wata aibaka san wata ba ni
nafi nayi alqawarin ba macen da ta,isa tara beka wayarta
tadauka takira wayar sadi amma taita ringing bata dauka
ba tsaki taja tacillar da wayar kin kinshigo ki iskeni
yana fita gun motocinshi yayi da sauri excord dinshi
suka taso miqama drive"n shi hannu yayi da sauri
yafiddo keys din motocin yamiqa mashi daya yazara
yacilla mashi sauran
wurin motar yanufa ya yinda excord dinshi suka take
mai baya bana buqatar kowa atare dani sukaji yace
orderly ne yafara mgn sir kayi haquri aikinmu ne kula
dakai duk inda zaka
azafafe haishm yajuyo shut up nace banaso ko ana
doleni I'm sry sir
mota kawai yashige yayinda suka dawo suka tsaya
jikinsu asanyayi
gudu yake xuciyarshi namashi xafi gefan titi yasamu yayi
parking take yaji hawaye yana zubo mashi miyasa
namanta ina da HIV ne miyasa nabari aka samata jinina
to aiba laifinka bane laifin nurse dinda ta,ibi jininne to ya
akai ita bata ga inada aids ba wata killa bata iya aikinta
bane koma batayi karatun abinba
inji wata xuciyar
gashi yanzu ba yadda za,ai naje nace narife asbitin dole
sutan bayan ba,asi to nace masu mii gashi abin kunyane
nadubi duniya nace inada cuta mai karya garkuwar jiki
kai ko iyayena bazan iya fadamawa ba shida zuciyarshi
yaketa wannan surutan
chan yafashe da kuka tamkar qaramin yaro nacucuki
marainiyar Allah amma ban maki da niyaba
Allah yasani namanta Allah ya,isa hafsa bazan taba yafe
makiba kinsa nacutar da yarinya kanqanuwa
tada motar yayi yanufi asbitin baccin yadaidaita
natsuwarshi supar market yabiya yai masu sayayya
dayawa ciki harda abayuyi dan yasan zata bukaci kaya
tunda basu taho mata dako dayaba
loda mashi kayan akai both hanyar asbitin yanufa
gabanshi nawani irin faduwa
ledojin yafido dai dai wanda yasan zasuyi amfani dasu
kamin sukoma gida sallama yayi adakin yashiga tana
kwance ta,aza kanta bisa cinyar h maryam A hamza
nazaune kan farar kujera ga dukkan alamu lbr suke
take yaji wani hawaye yataho mashi da sauri ya maidasu
duk da kallo daya zakai mashi kasan yana cikin damuwa
nasan fans wannan ya isheku har jibi in Allah yakaimu
dan gobe bazan samu damar yimaku typing ba dan biki
gareni akaranta ahankali aunty mimie
banda zari lol
Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
135_140
*alhamdulillah angama biki lfy masu turo text din Allah
yasa alkhar damasu kirana awaya duk ngd muma Allah
yabamu zaman lfy d mazajen mu wa inda basuyi ba
Allah yabasy nagari irinsu 😃😃 basaidai nafada ba lol*
😘Ansholly😘
hjy maryam ce ta,amsa mashi sallamar karasowa yayi
gaida iyayanshi yake ya yinda hainan tazuba mashi idanu
tana kallanshi
jiyai ajikinshi ana kallanshi dagowa yayi suna hada ido
da sauri yamaida kanshi qasa dan jiyai wani hawaye
yataho mashi kallanshi alh hamza yayi
miike damunka haisham naganka cikin damuwa aibaisan
sadda yafasa kukaba tamkar qaramin yaro shi kallan da
hainan take mashi shiyafi firgitashi dan gani yake tamkar
tasan cutar daya yimata
hannunshi alh hamza yaja suka fita waje ya yinda hjy
maryam tayi zatan qila nafice tabata mai rai
kuda suka fita masallaci suka nufa dan anata kiraye
kirayan sallah magarib batare da alh hamza yace mashi
komiba dan shima atunaninshi nafi ce tabata mai rai
sadi ce kwance bisa kirjin ameen shikuma yanata shafar
gashin dokinta har cikin Zuciyarshi baiji
da"din abinda yayi ba kana yanajin tsanar kanshi akan
yadda ya wulaqanta tarbiyyar da iyayanshi suka bashi
lokaci daya
amma inyai wani tunanin saiyaga harda laifin iyayanshi
tunda tunyana jin kunyar fada masu shi aure yakeso har
yazo yana fada masu amma babu wanda yadubi
uzirinshi suduka saisuce karatu zayai
yana gama tunanin yaqara jawo sadi jikinshi wayarshi ce
tafara qara da sauri yasa keta yatafi wurin wayar dan
yasan mai kiranshi
assalama alaikum Ameen kana ina dad ganinan gida to
kazo yanzu asbiti dad nagaji sosai wallhi yanzun haka
baccin gajiya nake badai bakai sallah ba
ras yaji gabanshi yafadi Allah nagani yamanta dawata
sallah tabbas saban Allah yana shagaltar da dan adam
akan bautar ubqnginshi shida ko wani yace zaiyi wasa da
sallah
aizai qaryatashi amma gashi yau daya harya fara fashin
sallah wata nadama yaji tazo mashi
shirinda alh hamza yaji yayene ya tabbatar mashi
ameen baiyi sallah ba kashe wayar kawai yayi yayinda
qarar kashe wayar dayayi yadawo da ameen tunanin
daya tafi da sauri ya aje wayarshi yatafi toilet
sadi naganin haka tamaida rigarta tafito tayi part din
nafi kicibis sukai itada Nafi haba sadi ina kikaje tundazu
naketa nemanki amma bangan kiba
dariya sadi tasa ke qawata wani dan shila nasamu cikin
gidan nan wallahi
tunda nake harkar bariki bantaba samun gwarzo ba irin
wannan yaran gashi dai yaro amma hazaqarshi ta
manyace
kallanta nafi take cike da tuhuma zuciyarta nagaya mata
kodai haisham dinta sadi ke nifi to inshine aibazata
cemashi yaro ba kuma bazata fada mataba
nifa kinsani aduhu dan bangane takan zanchan ba
nanfa tafara gaya mata abinda yafaru bata boye mata
komiba dariya sukasa yayinda suka tafa
amfa qawata kinyi daidai dan inaso mufirgita maryam
saita zama abin tausayi sai ya'yan datake taqama dasu
sundawo ahannun mu
banidai zata wulaqanta ba wai muzo bamuda yancin da
zatazo mugaisa saidai taturo mana yar aiki
maryam gamunan gareki saikinyi dana sanin shiga
shirgina da kikayi saikin kuka da idanunki
dai dai nan haisham yaturo qofar dakin yashigo babuko
digon fara,a afuskarshi
wani matsiyacin kallo yake watsama nafi yayinda suduka
jikinsu karkarwa yake dan tasan babu tantama yaji
lbrnsu sadi kam saura kadan tasaki fitsari
kallansu yake cikin tsana dan sai yanzu yake dana sanin
auran Nafi jiyake inama tunda hjy maryam tanuna
batasan auran yabarshi
azafafe yaqarasa wurinda take maqaro wuyanta yayi ya
yinda yafara mgn azafafe
😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
125_130
😘Ansholly😘
awna jininshi akai komi normal zai iyaba kowa ma
kwanta za,a iba bamusu yayi yadda tace leda daya tal aka
iba ta sallameshi
koda yafito bai iske alhaji hamza ba tambayar ameen
yayi ina daddy ne
yaje gida ya dawo
doctor ne yafito daga dakin da hainan take da sauri
haisham yayi wurinshi inadai fatan bawata matsala
ajikinta
babu wata matsala yallabai komi normal iyaka buguwar
dataine amma xata farka lfy lau insha Allah tunda duk
anyi treatment din wajan data qone kamin haisham yayi
wata mgn su alhaji hamza suka bayyana shi da hajiya
maryam
wace kallo 1xakai mata kasan hankalinta atashe yake
dan alhaji hamza ba abinda yaboye mata game da lbrn
hainan kana yaroqeta alfarma kan tareqe hainan da
amana tamkar yarcikinta
nan take tadau alqawarin zata riqeta amana dama
kurace aka jefa da nama itada take san ya'mace Allah bai
bataba saiya bata maza amma kullim tana godema Allah
akan baiwar dayayi mata
dan wasuma nema suke ruwa ajallo Allah bai basuba to
gashi da tai haquri Allah yabata dukda ba'ita tahaife taba
amma rana daya tak taji tana mata soyayya irinta uwa
da da'
alhaji hamza ne yayi magana doctor ina fatan bawata
matsala dai
ih alhaji buguwace kawai amma daga yanzu zata iya
farkawa akoda yaushe
to alhamdulillah ina dakin da aka maida tane yanzu dai
za,a maidata ok
kallansu h maryam tayi haisham kutafi gida kuyi wanka
kuci abinci anjima kun dawo
yaso yayi mata musu saidai vazai iyaba haka suka tafi
shida ameen amma yaso yatsaya yaga tashin yar
matarshi sunanda yasa mata kenan
Ameen ne yadawo dashi daga tunanin da yatafi bro
wurin ibar jinin da zafi
murmushi yayimai ba wani zafi bro saidai inga irinku
rargwaye haba bro in

Please Login or Register in order to submit comment