Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Allahu Hainan sai tazama
abinsu arugarsu kallan akwatinta tayi wanda ke cike da
kaya da gwala gwalai dan mm sadiya......
bata baro mata komiba duk kayan sawarta saida
tadauko mata kudine kawai bata dauko ba danba iri
daya bane danamu tashitai tashiga toilet.....
fita h maryam tayi wurin yan uwanta kutashi muha
dama baqowar mu abinci....
kallanta sukai amama kance wace baqowa kuma? kuyi
haquri ban fada makuba mamarsu hainan ce tazo ashe
tun dazu ta iso amma alhaji yaqi gayaman
to ta ina tashigo ne taqofar baya Ameen yashigo da ita
mutum biyu suka tashi suka nifi kitchen ya'yan h abida
nabila d fadila wadda take san hada kawance da
Hainan...
cikin minti goma sun hada daning basu jima dazama ba
wata mata tafito hanninta riqe dawata budurwar diya
babu abinda zai hanaka kiranta matar sarki.....
daga ita har yar baza kaso
kauda idanka daga kallan wannan baiwar uban gijinba
tabbas sun hadu duk wanda ya kallesu
dole yaqara.....
gawasu iyayan gwala gwalai sunsha tundaga fuskarsu
suke qyalle har qafafu wansu ...
nikaina saida naqara bude😳idona sana nagane ashe
Hainan ce da dije lol
wata irin girmamawa yan uwan A hamza dana h
maryam suka kama bata ita kuma amutunce take
gaisawa dasu tabirgesu ganin batada girman kai
yaune yakama ranar dinner sai shirye shirye ake haisam
ma yazo da abokanshi dirar yamma sukayi
Ansholly😘😭BAKAR IZAYA😭
215_220
FANTASTIC STARS WRITERS
🌺F S W🌺
*kuyi hqr fans zan taqaita makushi dukda ba haka
nasoba amma banso har azumi yazo ban idashiba
inkuma kuna ganin nabarshi sai bayan sallah in Allah
yakaimu zaku iya yiman mgn*ngd d kaunar dakuke
nuna man..
😘ANSHOLLY😘
biki yayi biki dan angwaye d amare sunyi kyau bana
wasaba duk da kaya iri daya sukasa kala kadaice tabam
banta....
ya yinda Hainan akai mata kwalliyar blue ga gwala gwalai
tasha sai walainiya takeyi....
matar Ameen kuma akai mata kwalliyar red sunyi kyau
bana wasaba saidai kallo 1 zakai masu kasan Hainan
tazarce akomi....
danko iya gwala gwalan dqke wali ajikinta abin kallone,
dijema ba,abarta abayaba saida tacuyo kwalliyarta
tamkar sarauniya dan yan rugarsu babu wanda
yaganeta.....
chasu kawai akeyi ya yinda naga naira na kuka dan
zubata kawai ake tamkar babu gobe...
hmmm kudi kenan nima baridai nazo nayi zuciya nayisu
ko hurairayabo tadaina daga man kai lol..
can nahango yan Ansholly novels suna kwasar shoki
girgiza kai kawai nayi dan abin yafi qarfina..
ina matsawa naga yan ansholly fans2 sun wani cakare
mamaki ne yakamani dan bansan ya akai sojojin nan
marsa fara,a suka barsu suka shigoba nanfa suka
fadaman ai London girl ce tayi masu jagora...
can nagano yan fantastic stars writers nata wawasun
abinci dankowa da laidarshi mmn shukra naga tanabi
table table tana daukar abinci da mutane suka rage saita
juye alaida matsawa nai kusada ita...
kidaiyi ahankali kar sojojin suyi out dake murmushi tayi
tace ai Hainan yar uwatace da sauri nabar wurin dan
inagani tawurin sarkin aljannu suka hada lol.....
ina matsawa naga mmn khairat da rahamatullah suna
danbe akan abinci aibanma tsayaba nawuce dan bazan
iyayi masu mgn ba kar,aga tare muke lol.......
taro yayi taro anci ansha an chashe anzubda naira..
duk wanda yakalli ango haisham yasan yana cikin farin
ciki dan wata soyayyar Hainan ceke fisgarshi danko
kadan bayaso tamatsa daga jikinshi kamshinta
nafirgitashi
nafi kam bata samu zuwa ba tanacan kishi nacinta
tamkar zuciyarta tabuga nikam nafiso tabuga dan musha
gumba....😀
kqrfe 1am dai dai suka tashi ya yinda Ameen yawuce da
matarshi haisham kuma sai gobe zasu daga birnin
tarayya
suna isa tabude marfin mota tafita dan wani irin bacci
takeji murmushi yayi tabbas akwai sauran aiki agabanshi
har yanzu yqna ganin Hainan bata fara sanshiba......
amma wannan bada muwa bace shiya san dole zata
soshi da sannu murmushi ya kumayi ya yinda escort
dinshi yabude mai mota yafita.....
yana shiga Palo ya,iske Nafi zaune tabuga tagumi
tausayinta yaji har azuciyarshi tabbas yasan bai kyauta
mataba dqn yashiga hakkinta sosai yasanta dazafin
sha,awa....
amma tunda tazo kd bai kusan cetaba qarasawa wurinta
yayi jawo hannunta yayi dagakan fuskarta ashema kuka
take....
goge mata hawayan yashigayi kukan mii kike Nafi
banaso kinji plz kidaina fadawa tayi jikinshi qara
rungumoshi tayi kana tasa kukan kissa my haisham Sam
yanzu vaka damu daniba....
baccin kariga da kasaba man dajin dumin jikinka nasan
yanzu zaka gujeni tunda kasamu yar18 duk atunaninta
Hainan takai18,
murmushi yayi Nafi kenan kisani wurin Hainan daban
azuciya hakama nqki daban...
qara shiga tayi jikinshi ngd my haisham cikin kissa tafara
mgn wadda dole kadauka har azuciyarta hakane...
my haisham ina tausayin yqrinyarnan wallahi danni
yanzu akanwata nadauketa...
baiwar Allah yarinya qarama da ita ace tana dauke da
HIV....
jijiyoyin jikinshine suka tsaya cak dan tatabo mashi inda
yake mashi qaiqayi dan yasan yacuci hainan vakadan ba
shiyasa yai alqawarin bata farin ciki insha Allah......
nan yahau bata lbrn yadda ake taji haushi danhar
afuskarta saida tanuna tabbas daba dan haka tafaru ba
dayanzu itakadai keda haisham mtss taja tsaki.....
kallanta yayi ya akaine inajin wasu hakanan sukai
karatun batare dasun san mi suka karantaba inba
hakaba su ibi jini har susanya ma wata basusan yana
dauke da aids ba.....
murmushi kawaiyai kana yajata suka tafi daki saida yayi
wanka kana suka lula duniyar ma,aura
safiya nayi wurin10am suka lula binnin taraiya Hainan
tasha kuka daqyal aka turata mota dan riqe dije tayi wai
babu inda zata....
dan akwana biyun datai da dije tasamu gata bana
wasaba saida taji inama da mahaifiyarta tarayu bada
mlm iro ba lokacin tasan tabbas uwa nada dadi wanda
yarasata dole yayi kuka...😭
ba atai da kowaba sai fadila diyar h abida tadai rantse
saitayi qawance da Hainan duk da tagirmi Hainan din
taci kuma Sa,a hainan din ta,amsheta...
sun sauka abuja lfy yayinda kowa yasauka da qodirinshi
Hainan tasauka da qodirin san kyauta tama mijinta
tamkar yadda mahaifiyarta ta umarceta.....
shikuma haisham d zuciya daya yasauka dansan yima
matanshin adalci saimuce Allah yabashi iko
itako Nafi da kudirin kai haisham wurin boka maigani
har hanji tausaka
tam nidai nace Allah yacikama kowa kudirinshi na
alkhari
Ansholly😘😭Bakar izaya😭
END
230-235
Am sry am sry zanyi shorting novel dinnan dan nikaina
naqagara nagama shi ina godiya gareku masoyana
Ansholly💋
Cikin takun isa hainan taqarasa wurin Nafi sana tafara
magana cikin isa...
Tabbas nafi kin iya hada plan to amma kisani ni awurina
bazai yi wani tasiriba dan nasan komi game dake....
Yanzu wanda kike cutama zai sani kuma insha Allah daga
yau karshanki yazo kuma ni bazan iya zama dawata ba
awurin haisham dina dan nafiki kishinshi amma ni bazan
iya yima mutum sharriba duk sanda nake mashi kuma
sabida Allah nake
Sanshi badan wani abu nashiba
Maganar da hainan tayi tasa nafi zama dajin wani
matsanancin buguwar zuciya...
Murmushi hainan tasaki ganin yadda tarazana nafi
yanaga hankalinki yatashi nafisa ba yanzu yakamata
hankalinki yatashiba sai nanda second 3 bata refe
bakiba....
Saiga boka maigani har hanji ya baiyana gabansu
amma duk suffarshi tayi muni dan ko ina ajikinshi doyi
yake
Arazane nafi tatashi tsaye arikice bakinta na rawa boka
tace cikin rawar murya da sauri haisham yamiqe tsaye
yayi wurin....
Har tsikar jikinshi ke tashi jawota yayi daqarfi Ina
kikasan wannan mashirikin mutunan wata
mahaukaciyar dariya boka yasa kana yakama kuka
kamar kukan jaki
Inni mushirikine matar kafa itace babbar mushirika
yanzu haka zuwa nai natafi da ita muqarasa rayuwarmu
atare dan duk abinda yafaru dani kece kikasa sanadin
kine nakoma haka
Kece sila dan haka yanzu zamu tafi tare kiqarasa
rayuwarki da wankin dattina da fitsari da kashi da wata
mahaukaciyar dariya yakyalkyace
Wata mahaukaciyar tsawa haisham yayi mashi wadda
tasashi gimtse dariyarshi...
Wadda tayi dai dai da sallamar mama sadiya dagudu
hainan tayi wajanta ta rungumeta
Itama rungumeta tayi tana Murmushi qarasowa
parlour"n sukai boka naganinta jikinshi yakama
qyarma..
Wani kallo mm sadiya tayi mashi wanda yasashi duqawa
haisham kam arude yake dan ganin abun yake tamkar
almara...
Zauna haisham inji mm sadiya babu wani sukuni atare
dashi yazauna fadila ma wace tafito tun dazu itama
samun wuri tayi ta zauna
Inaso kafara basu lbrn abinda kuka aikata baima bari
tarife bakiba yafara magana....
Nan yazaiyane masu komi batare daya rageba kana
kuma nafi bata aureka ba dan tana sanka saidai dantaci
dukiyarka.....
Kan nafi haisham yayi saida yai mata shegen duka kana
yakyaleta babu wanda yayi qoqarin hanashi dakinshi
yanufa....
Nafi naganin haka tayi waje dajan ciki dan tasan bindiga
yaje daukowa wani raza nannan qara datajine yasata
takewa da qafa fuwanta danko tasan koba afadaba
bokane ya halbe aguje tabar falfajiyar gidan dan tasan
kanta zai dawo.....
Kayi dai dai haisham dan wannan azzaliman hukuncinsu
kenan kamin tarife baki gawar boka tabace bat tamkar
bata wanzu wurinba....
Da sauri haisham yadago yana kallan mm sadiya
Murmushi tayi mashi karka damu daganin wannan
aljannun dasuke mashi aikine suka daukeshi....
Dan dama sunyi dashi inhar ya mutu to suza su dauki
gawarshi kuma ya amince....
Sai lokacin su hainan suka saki juna jin babu gawar
bokan aparlon dan tunda haisham yadana mashi bindiga
suka rungume juna ita da fadila.....
Nan mm sadiya tayi masu nasiha sosai akan kulada
addini da kuma yima miji biyayya da kuma hakkin mata
akan mijinta sun mata godiya sosai data tashi tafiya....
Tareda addu'oi dan babu abinda zasuyi mata daya wuce
wannan dan mm sadiya tazame masu jinin jiki...
Aranar haisham yayi buking jirgi dan yace banan zasuyi
amarciba shida yar matarshi gobe zasu daga zuwa
England....
Bataliyar sojoji yakaima doc bash amma saiya iske bashi
nan asbitin gashi yasake gida kuma baisan gidan da
yasake ba dole yayi haquri har zuwa ranar dazai zo
office...
Nafi kam tunda tafara gudu bata tsaya ko inaba sai gidan
bash wanda ta chanza masa gidan babu motsin kowa
hakan bai da metaba dan tasan baizama dole dama ta
iskeshi ba....
Amma ga mamakinta motarshi nanan ga sauti yana tashi
ahankali shiga kawai tayi abinda ta iske yayi matukar
raza nata
Bash ne da sadi suketa aikata masha arsu komawa tayi
dabaya baya tadauko wani qatan qarfe wanda tayi katari
dashi bakin get....
Saukarshi kawai yaji saman kwanyarshi wata raza
nanniyar qara yasaki atake kanshi ya fashe jini yafara
zuba....
Ihu sadi tasaki ganin yadda nafi tayima bash rauni
kamin tayi wani yinkuri aljani dankun dala yabaiyana
ganinsa ya bala'in raza nasu bakamar nafi dan tasan
rayuwarta tazo qarshe....
Durkushewa tayi tafashe da kuka kayiman rai dankun
dala nayi alqawarin baka duk abinda kakesu....
Kuka yasa marar dadin sauraro kana yasa wata uwar
dariya daure fuska yayi babu magana bakomi yafara
tsotse jinin bash....
Nanda nan su nafi suka rude hanyar qofa sukayi amma
sunyi sunyi subude sunkasa yana gama tsotse jinin yasa
keshe yayo wurinsu
Nanfa suka saka kuka gashi babu wanda ya iya wata
addu'a acikinsu sama suka farayi chan sadi tahau
karkarwa yan second ne kadan yasake ta fatarta tayi
wane fayau alamar babu jini ajikinta
wata uwar qara nafi tasaki ganinsu sadi kwance babu
jini ko dis ajikinsu yanzu kuma tasan kanta zai dawo
inama ita yafara kashewa dadai ganin wannan bala'in
Kuka take tamkar ranta zai fita amma ina tuni yagama
da ita sai kuma wasu badai suba karshen su nafi kenan
saikuma uwale
😘ANSHOLLY😘
............
Wannan Ebook din yazo maku ne daga shafin http://hausaebooks.cf
Kuna iya ziyartar shafin don dauko wasu ebook din

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment