Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ixinin Nafi yanxu watan su shidda da aure
amma har yanxu baije gidansu ba tama sashi ya chanja
no dan kar wani daga cikin gidansu yakirashi
dan bokanta yace mata karta kuskura tabari yayi hulda
da iyayanshi dan inhar yaje gidansu xasu karya duk
asirin dake jikinshi sai anqara saban shiri akanshi wanda
zai dauki lokaci baiyi tasiri akanshiva
tunda Nafi taji haka hankalinta yatashi shiyasa watarana
har office dinshi take zuwa duk dan kar yan uwanshi
suzo sutafi dashi
kd
hajiya maryam ce zaune tabuga tagumi ya yinda Ameen
keta sallama bata jiba hannunta taji kawai ansauke daga
kan fuskarta
dagowa tayi takalleshi haba mam miyasa kike damun
kanki dayawa kinsan dai inda bros yana cikin hankalinshi
bazai iya sati daya baizo yaganki ba
mam wannan damuwar da kike ba abinda zai sauya
inbama kikamu dawata cutarba
daki zauna kina damuwa gara kitashi kikaima Allah
kukanki mam kinsan addu' ar uwa ga danta batada
hijabi wurin ubangiji mum
hawayan fuskarta tagoge ngd Ameenu abinne ke
damuna dama yasaba yin hakan dabaxan damuba
amma baitaba yiba ko tafiya yayi duk safiya saiya kira
yaji lafiyarmu amma yanxu wayar shima ba asamu gashi
abbanku ma yahana aje inda yake kagako dole hankalina
yatashi
Ameen lallashinta yaitayi har saida yaga tadan rage
damuwar
mum wai yaushe nexa aje qyauyan danaji dad yace end
months dinnan naji yace
tsale yasa ashe nakusa samun mata dan nasan matansu
dolene suyi kyau
harara hajiya maryam tawatsa mashi waye zai barka kayi
aure yanxu ko makaranta baka gama ba
sunkuyar da kanshi kasa yayi mum gaskiya inasan nayi
aure yanxu
wani kallo tawatsa mashi nagaya ma kadaina wannan
mgnr har saika karashe school dinka
to kawai yace mata kana yajuya yatafi danshi Allah yasan
bazai iya haqurin harnan da shekara biyu ba batare da
mace ba dan yana daga cikin maza mavu"qata
shiyasa yakeso yayi aure dan baiso yafada ma
mummunar harka
rugar jalo
*fans kuyiman haquri kwana biyu kunjini shiru inata
ganin saqonku abubuwa ne sukaiman yawa amma yau
gashinan nasan har jibi ya isheku lol*
😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
75_76
www.Aishamusa.blogspot.com
😘ANSHOLLY😘
uwale ce da yalwa gaban bokanya bayan sungama
kirarata
vokanya yau saura sati biyu lokaci yayi gashi mundawo
kamar yadda kikace
wata roba tadauko dawani ruwa acikin amshi duk sadda
zataci abinci kixova mata aciki data gamaci xakiga tana
wani amai baqi haka zatai tayi nanda sati biyu saiki dawo
nanne xan baki mai gaba dayan abinda yasa nafara baki
wannan danki fita daga zargin mutane ba wanda zaice
kekika kasheta tunda saida tafara rashin lfy
kallan bokanya uwale tayi bokanya wane irin zargi
wanda duk yan rugarnan sosuke akasheta inajin mutum
dayane ke santa ardo
wata mahaukaciyar dariya tasa kana tsuke fuska ninaga
da matsala shiyasa nafara baki wannan inbaxa kiyinba
baninan haquri uwale da yalwa sukaita bata kana
tabarma uwle mgnin
gidan mm sadiya
hainance tafito da gudu daga dakin mm sadiya tayi
dakinta kuka take sosai mm sadiya naga tafito tabita
bisa gadan taqarasa haba ya'ta dagace maki zantafi
tamkar nace maki zan mutu bafa murrabu kenan ba
xanzo maki akai akai yanxuma wani aikine yataso man
tun wanchan watan yakamata natafi amma sbd ke
naqara sati biyu
kuma zan barma yayanki ke zai kula dake sosai kuma
anjima kadan uwale zata nemeki sautin kukanta taqara
tana tuna irin wahalar datasha wurin uwale gashi yanxu
tanajin dadi amma dole takoma gidan uwale tunda
matar gida xata tafi
dafa kafadarta mm sadiya tayi karki damu hainan kisani
wahalar da uwale tasaki da yanxu bazata saki ba dan har
yanxu wadda hamman ki yadaukar maki tananan itace
xata cigaba dayin komi
kallan mm sadiya tayi da jajayan idanuwanta wanda
kuka yamaida haka itama mm sadiyar shafo gashinta
tayi wanda yazubo har bisa kwan'kwaso daganin fuskarki
ya'ta akwai tambaya tambayarni xan baki amsa dai dai
insha Allahu
sunne kai taqarayi dan tanaso tatambayeta miyasa Habib
yake yawan cemata da jinsun su daya daba abinda zai
hana ya aureta kenan su suna wani jinsine ba jinsin
mutane ba
duk batasan afili tayi mgnr ba saida taji mm sadiya
tafara mgn
dama nace bazan taba fada maki komu suwaye ba har
sai kinvuqata da kanki
da gaskine ba jinsunmu daya va mu jinsun aljannu ne
amma musilmai juyowa tayi taqalli hainan dantaga kota
firgita dajin kala manta amma saita ganta zaune lfy lau
ko afuska bata nuna taji tsoro daga kalaman dataji ba
tasan haka zata faru dan shaquwar da sukai bata wasa
bace
cigaba tayi da lbrn ta nakasance ina zowa duniyar bil
adama sosai dan suna birgeni watarana ina cikin yawona
nsfado rugar nan take nazama bafillatana kyaikyawa
haka naita tafiyata wata gona nashiga ina cikin tafiya naji
anjane cikin shifkar da tayi tsawo sosai hakan yasa wurin
yayi duhu sosai
maxa ukku ne suka riqeni sosai fyade suke qoqarin
yiman duk iya duba runa nayi amma nakasa amsar kaina
dan sunriqeni
gashi alokacin saura sati daya bikina kuma mijin daxan
aura babansu Habib lokacin ba musilmi bane alqawari
mukai indai har naje maida budurcina gidanshi to zai
musilinta
dan yadda bil adama ke murna in matarshi takai"mai
budur'cinta haka muma miji ke murna dan har qwarya
qwaryar party ake hadama mutum
hakan dana tuno yasani fasa qara dan ganin ogan nasu
yafara cire wandan shi karar danayi yayi dai'dai
daxowan kakanki amadu zai wuce dan daga kiwo
yadawo
lokacin ko aure baiyiba da sauri yayo wurin dayaji ihun
sannan har yakusa far Mani sandan kawai yaji akansa da
sauri sauran yan uwanshin wa inda suka riqeni suka
sakeni
suka koma wurin amadu wannan damar dana samu
tasani tashi da sauri natari gabansu dan nasan amadu
bashi da qarfin fada dasu
ogan nasune ya qyalqyace da dariya kana yanuna ni ke
wan yar abun xakixo kitari gabana kisani bawai naqyaleki
bane zan gama da wannan ne kana nadawo kanki kamin
ya ida rife baki yaji naushi abakin
haquranshi ne suka zobo kasa kamin suyi wani yin quri
tuni nagama dasu dan saida natabbatar abinsu bazai
qara amfanuwa ba kana naqyale su
batare danayi ma amadu godiya ba nabace dan bil
adama sunban haushi to tundaga lokacin ban kuma wai
wayar duniyar bil adama ba ina duniyarmu
sai watannin dasuka wuce naji ajikina ban kyautama
amadu ba shida yatai makeni yaci naimai gdy dana
gayama mijina shima yaban goyan bayan nazo naimai
gdy dan tun lokacin da abin yafaru saida nafada mai
nazo dan binkice naganu Allah yai mashi rasuwa da
matarshi da yar"shi saike daya nagani kuma kinada
buqatar taimako
banyi gaggawar taima kamaki ba harsaida naje nasamu
mijina nafada mashi halin da keki ciki to ya amince naxo
naxauna dake amma wata shidda yaban sati biyun daki
kaga naqara yaje umarane shiyasa tam shiyasa nataho
da habibullah dan duk cikin yarana yafisu sauqi yarana
bakwai duk maxa kinji tarihina
ajiyar heart tasaki kana takqlli mm sadiya mm kince niba
jinsunku bace to ya akai uwale itada baffa suke ceman ni
yar"aljannuce
da gaske hakane mqma murmushi tayi mata kana
tajawota tarungume ke jinsin bil adamane daughter
amma kiyi haquri gaskiya takusa halinta kinkusa fita
daga zargi
wannan gidan zaki riqa kwana tare da Habib zai cigaba
da koya maki karatun yadda yakamata harki aure nima
zan riqa kawo maki ziyara kinji ya'ta
to tace tqmkar zatayi kuka kina zowa gidan uwale safe da
yamma komi tabqki ki amsa kinjinko gyada kai tayi dan
tuni hawaye yacika mata fuska jitake inama mm tatafi da
ita duniyarsu saidai tasan haka baxata yuba
ANsholly
😭BAKAR IZAYA😭
75_80
kuyi haquri jiya nayi mistake no ne zansa 69_75 sainasa
75 _76
www.Aishamusa.blogspot.com
😘ANSHOLLY😘
kd
hajiya maryam sosai tadage da ad"du'a agefe guda
shima alhaji hamxa yasa wani babban mlm yata yashi da
addu'a nanne yake gaya mashi ba karamin asirine jikin
haisham ba dan aljanine aka turo yabatarmai da
hankalinshi amma insha Allahu zasu sanyashi addu'a
dakanshi zai dawo
godiya alhaji hamxa yayi mashi kana yatafi gida baifada
ma hajiya maryam ba yadaice suci gaba dayimai addu''a
sosai haka ko akai dan yanxo har bacci suka rageyi da
dare dan mikama ubangiji kukansu masanin sirrin fili
dana boye wanda yace muroqeshi xaya amsa mana
aduk inda muke
rugar jalo
uwale xaune tabuga tagumi dan tun daxu tagama girki
tana jiran Hainan taxo taci babu inda bata dubaba bata
gantaba ita abinda ke damunta shine bokanya tace indai
harta zoba maganin acikin abinci indai hainan bata
cishiba to dole sai anchanxa saban aiki
da sauri tamiqe tsaye aradun Allah baxai yuba mayafinta
tasaba tayi hanyar soro kicibis sukayi da Hainan da sauri
uwale taqara murxa idanta dan bata gane kowa ceceba
itadai aradu tunda uwar data haifeta bata taba ganin
kyaikyawa tamkar wannan taurarowar ba
kallanta take daga sama har kasa amma bata ganeta ba
wani tunani tayi ko gidan ardo sukazo tasan yaro da
yawo kila batan kai tayi dan daganinta yar birnice
wangale baki uwale tayi kishiga yar'nan kihuta anjima
zan maidake gidan ardon nasan batar kai kikayi ko
ganinda hainan tayi uwale bata ganetaba yasata duqawa
inna nice hainan aida sauri tawaigo wani abu taji yadaki
zuciyarta tabarmar data dauko dan shinfida ma baqowa
tasaki kasa
cikin firgici take kallanta sai yanxu taganeta to inataje
tayi wannan kyan da ace batasan hainan nacikin rugar
nanba dasaitace wani wuri taje
amma ba yarda za ace bata ciki dan kullin saitayi aikin
datasa ba yimata harda nama kwabta
daure xuciyarta kawai tayi kana takalleta aiban ganeki
bane ya'ta zonan kizauna ga abin cinki kici
kallanta hainan kawai take dan baxa taba mance cutarta
da sukayi itada yalwaba dan haka tasakar mata fuska
ashe cutarta zatayi tamkar kada taje saita tuna da mgnr
mm kije kinji hainan karki manta Allah yana tare dake
baxai bari tacutar dakeba kana kuma ga yayanki koda
tatuno mgnr mm saita tashi taqarasa inda uwale take
akushin tuwan bismillah tayi tafaci tamkar yadda mm
sadiya tace mata duk abinda xataci tafara da bismillah
kamin tafaraci to shedan baxai iyaci maka abinci ba
amma duk lokacin dakafara cin abinci batare dakayi
bismillah ba to tare da shedan kakeci
uwale dai murna fal cikin ranta ganin Hainan nacin
tuwan tana gamawa taje tawanke hannu tadawo tazauna
tana zama dan uwale mai kudi wanda shima tuwan
yakeci dan yanxu shekararshi biyu yanacin komi yafara
amai tamkar zai amayar dakayan cikinshi gashi aman
baqi
da sauri uwale tayi wurinshi itakuma hainan tana zaune
tana kallansu yabata tausayi dan dai uwale tahanata
zuwa wurinshi zata iyacewa tunda aka haifi mai kudi ba
ataba batashi tadauke shiba
kamin yagama aman uwale tadaukeshi tafita daga gidan
ko ina zata oho tashi tayi takoma gidan mm sadiya
bakowa gidan saida taduba ko inabata gantaba kuka
tasa dan tasan tatafi tabarta
saida tayi kukanta sosai kana taji mgnr Habib bisa kanta
kukannan ya isa haka sis tashi kije kiyi wanka kiyi sallah
kinga anyi la,asar ba musu tatashi tashige daki dan taji
da din ganin Habib
uwalece tafada gidan yalwa ko sallama babu yalwa kina
ina fito kiga ikon Allah
da sauri yalwa yafito daga daki lfy uwale aradu ba lafy ba
sauko maikudi tayi daga kan bayanta wanda har yanxu
bai daina amai ba
kijibafa kiga wani irin aman dayake kallanshi yalwa tayi
uwale irin wannan amanfa bokanya tace hainan zatayi
indai taci maganin kodai ba ita kika xubamawa ba garin
sauri kika zobama yaranki haba yalwa nafasan abinda
nakeyi
nasan akushin dana samata kuma gabana taci tuwan
ballantana nace kota bashine to ita kinga tayi aman yoni
ina nasani hankalina yadauku nan bakiji tashin hankalin
dana shigaba
inajin dai hakanan aman yazo mashi kinga yanxu yabari
hakane kuma nan dai suka zauna sunata lbr ciki harda
gaya mata yadda hainan tazama
barshegiya aita kusa barin duniyarma gaba daya
kowama yahuta
😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
80_85
*pg.nakune masoya bakar ixaya ina godiya da
kaunanrku arewa hausa novels*💋💋
haisham ne zaune office dinshi yakasa aikata komi haka
yakeji kwana biyun nan yanaji tamkar yayi wani abu
wanda bai kyauta ba
amma yarasa wane abune wannan zunbur yayi yamike
daga kan kujerar dayake zaune iyayena yafada da qarfi
wanda yai sanadin shigowar excorde dinshi guda
Sir are u ok ko kallanshi haisham baiyi ba yafito daga
office din binshi excorde dinshi sukayi
saida yakusa zuwa wurin motar kana yafara mgn aiman
biking jirgi to 3:00pm
ok sir juyawa yayi yakoma ciki dan fadama deputy
dinshi amma yaso yaji mike damun oganshi dan dai ba
hali
Nafice da doctor bash zaune apalon sunwani mallaqe
juna tamkar zata koma cikinshi sai sadi gefansu tana
kallo
gaskiya kanwata kina qwarata tunfa dakika aure oga sau
biyu kawai kika bani gashi kin hanani nayi aure
wani fari tayi mai kana cikin kissa tafara mgn kayi haquri
yayana tashi muje nabaka tunda nasan haisham ba
yanxu xai dawo ba
janshi tayi zasu wuce bedroom computer gidance tafara
neman agaji bergediya general kawai take fada tana
neman abata izini tabude mashi
da gudu Nafi tayi hanyar dakinta yayinda bash yadai
daita natsuwarshi kana yadawo yazauna yes yace take
kofar tabude
haisham ne yashigo cikin sauri ganin doc bash shida sadi
yasashi tsayawa su gaisa dan kusan kullun sai sunzo
da sauri doc bash yatashi gud evening sir hannu kawai
yamiqa mai suka gaisa kana lfy bash lfy lau yallabai
juyowa yayi wurin sadi suka gaisa wace tuntuni yasan ita
ba matar bash bace yasan karya sukai mashi saidai
yakasa tambayar Nafi kan tagaya mashi gaskiya yasuke
da sadi dan saiyanxu yaga basu kama kwata kwata
ina babyn tawani naga tabarku kukadai anan inajin
wanka tashiga inji sadi juyawa kawai yayi yashiga
bedroom din dan yasan tana ciki
yana shiga yaji qarar ruwa shima cire kayan jikinshi yayi
yabita bathroom din
tare suka cigaba da wankan
saida sukasha romancing kana suka fito ita batamaso
wasan yatsaya nanba taso axarce saidai yanuna mata
yanada uxiri
shiyasa aka fito wankan cikin bacin rai qyaleta kawai yayi
yacigaba da shiri
tana kallo yajayo dan akwati yacigaba da shirin kayanshi
da sauri tamike ina zaka jene naga kana shirya kaya
Zambia kawai yace mata Zambia mixa kayo azambia
banxa da ita yayi yacigaba da shirinshi saida yagama
kana yazaro cek yarubuta mata 5milyan gashinan zankai
2weeks or 3 inhar kudin basu ashekiba call me xansa
abaki wasu kuma banisan yawan fits any how
kinfahimta kalanshi kawai take wai haisham dintane
koko wani aka chanxa mata shida baisan yaga bacin
ranta amma shine yau yakemata mgd agada rance
hmm mlm Nafi bakisan illar asirin kenanba yau inkinga
fari to gobe xakiga baki kai inma kikaita ganin farin dole
watarana kiga mugun baki walau anan duniya ko aranar
dabaxaki iya gyara kurakuranki ba Allah katsaremu da
imanunmu kaba maxa janmu ikon sanmu da gaskiya
mukuma kabamu ikon yimasu biyayya wa inda basuyiba
kabasu miji nagari alfarmar annabinka
dadai taga yana shirin fita batare daya yimata wani
bayani ba yasata binshi amma saida tasaka hijab
dantasan halin kayanta
haryakai palo inda yabarsu har yanzu anan suke tam
nidai zanyi tafiya
mlm sadi saikizo kiriqa taya kawarki kwana kaikuma
bash tunda tayarda dakai zaka iya zuwa kana tayata lbr
dan karta zauna shiru ba dadi yana gama mgnr yajuya
yafita
tsaye tayi takasa gaba takasa baya tam waya fada mashi
sadi kawartace kodai yafara binkice kantane kuma tasan
mgn yaga mata akan doc bash kai dolema nakoma
wurin boka dan aikina kamar yafara warwarewa
to yaushe kike ganin xamu koma inji sadi anjima dan
yanxu ba inda xan iya zuwa dan saida yata doman da
sha,awata kana yatafi yabarni
doc bash najin haka yataso cikin farin ciki dan hakan
yamai dadi tundaga nan suka fara sheqe ayarsu sadi nata
kallansu dan itama ranta yabiyq saida ita Nafi nada dan
banxan kishi bataso wanda yake nemanta yanemi wata
shiyasa indai tayi saban saurayi saita fada mashi ra'
ayinta inka yarda tam inbaka yarda ba to qara gaba
😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
80_85
*pg.nakune masoya bakar ixaya ina godiya da
kaunanrku arewa hausa novels*💋💋
haisham ne zaune office dinshi yakasa aikata komi haka
yakeji kwana biyun nan yanaji tamkar yayi wani abu
wanda bai kyauta ba
amma yarasa wane abune wannan zunbur yayi yamike
daga kan kujerar dayake zaune iyayena yafada da qarfi
wanda yai sanadin shigowar excorde dinshi guda
Sir are u ok ko kallanshi haisham baiyi ba yafito daga
office din binshi excorde dinshi sukayi
saida yakusa zuwa wurin motar kana yafara mgn aiman
biking jirgi to 3:00pm
ok sir juyawa yayi yakoma ciki dan fadama deputy
dinshi amma yaso yaji mike damun oganshi dan dai ba
hali
Nafice da doctor bash zaune apalon sunwani mallaqe
juna tamkar zata koma cikinshi sai sadi gefansu tana
kallo
gaskiya kanwata kina qwarata tunfa dakika aure oga sau
biyu kawai kika bani gashi kin hanani nayi aure
wani fari tayi mai kana cikin kissa tafara mgn kayi haquri
yayana tashi muje nabaka tunda nasan haisham ba
yanxu xai dawo ba
janshi tayi zasu wuce bedroom computer gidance tafara
neman agaji bergediya general kawai take fada tana
neman abata izini tabude mashi
da gudu Nafi tayi hanyar dakinta yayinda bash yadai
daita natsuwarshi kana yadawo yazauna yes yace take
kofar tabude
haisham ne yashigo cikin sauri ganin doc bash shida sadi
yasashi tsayawa su gaisa dan kusan kullun sai sunzo
da sauri doc bash yatashi gud evening sir hannu kawai
yamiqa mai suka gaisa kana lfy bash lfy lau yallabai
juyowa yayi wurin sadi suka gaisa wace tuntuni yasan ita
ba matar bash bace yasan karya sukai mashi saidai
yakasa tambayar Nafi kan tagaya mashi gaskiya yasuke
da sadi dan saiyanxu yaga basu kama kwata kwata
ina babyn tawani naga tabarku kukadai anan inajin
wanka tashiga inji sadi juyawa kawai yayi yashiga
bedroom din dan yasan tana ciki
yana shiga yaji qarar ruwa shima cire kayan jikinshi yayi
yabita bathroom din
tare suka cigaba da wankan
saida sukasha romancing kana suka fito ita batamaso
wasan yatsaya nanba taso axarce saidai yanuna mata
yanada uxiri
shiyasa aka fito wankan cikin bacin rai qyaleta kawai yayi
yacigaba da shiri
tana kallo yajayo dan akwati yacigaba da shirin kayanshi
da sauri tamike ina zaka jene naga kana shirya kaya
Zambia kawai yace mata Zambia mixa kayo azambia
banxa da ita yayi yacigaba da shirinshi saida yagama
kana yazaro cek yarubuta mata 5milyan gashinan zankai
2weeks or 3 inhar kudin basu ashekiba call me xansa
abaki wasu kuma banisan yawan fits any how
kinfahimta kalanshi kawai take wai haisham dintane
koko wani aka chanxa mata shida baisan yaga bacin
ranta amma shine yau yakemata mgd agada rance
hmm mlm Nafi bakisan illar asirin kenanba yau inkinga
fari to gobe xakiga baki kai inma kikaita ganin farin dole
watarana kiga mugun baki walau anan duniya ko aranar
dabaxaki iya gyara kurakuranki ba Allah katsaremu da
imanunmu kaba maxa janmu ikon sanmu da gaskiya
mukuma kabamu ikon yimasu biyayya wa inda basuyiba
kabasu miji nagari alfarmar annabinka
dadai taga yana shirin fita batare daya yimata wani
bayani ba yasata binshi amma saida tasaka hijab
dantasan halin kayanta
haryakai palo inda yabarsu har yanzu anan suke tam
nidai zanyi tafiya
mlm sadi saikizo kiriqa taya kawarki kwana kaikuma
bash tunda tayarda dakai zaka iya zuwa kana tayata lbr
dan karta zauna shiru ba dadi yana gama mgnr yajuya
yafita
tsaye tayi takasa gaba takasa baya tam waya fada mashi
sadi kawartace kodai yafara binkice kantane kuma tasan
mgn yaga mata akan doc bash kai dolema nakoma
wurin boka dan aikina kamar yafara warwarewa
to yaushe kike ganin xamu koma inji sadi anjima dan
yanxu ba inda xan iya zuwa dan saida yata doman da
sha,awata kana yatafi yabarni
doc bash najin haka yataso cikin farin ciki dan hakan
yamai dadi tundaga nan suka fara sheqe ayarsu sadi nata
kallansu dan itama ranta yabiyq saida ita Nafi nada dan
banxan kishi bataso wanda yake nemanta yanemi wata
shiyasa indai tayi saban saurayi saita fada mashi ra'
ayinta inka yarda tam inbaka yarda ba to qara gaba
😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
😘Ansholly😘
*95_100*
*rugar jalo*
Hainan zaune itada habib kuka kawai take kallanta yayi
cikin tausayawa kiyi haquri hainan
dole murabu tunda ba jinsinmu daya ba kiyi hakuri
insha Allah daga yau zaki fita dagama rugarnan gaba1 ko
bakiso kije burni kiga baffanki
ai kuka saiya zama dariya da gaske ya habib zanga
baffana kuma zai daukeni ya goyani kamar yadda baffa
yakema maikudi kai yagyada mata
kallanshi takumayi to baffan nawa yaushe xaizo anjima
xaki ganshi baki taqara washewa to kai yaushe xaka tafi
yanxu dan naji wani wuri anfara sallah tashi kema kitafi
dan nasan yanxu baffanki yafito sallah cinno baki tayi
nifa ba baffana bane tam naji ba baffanki bane tashi
kitafi sai watarana kinji beauty
ita daga mashi hannu tayi bye bye yah Habib sai
watarana murmushi yayi mata au Hainan yanxu baki
damu da tafiyata ba dan kinji nace maki dad din naki
zaizo
ih tace sannan taruga da gudu harta kai get kuma
tadawo yaya mikake nifi da dad din inkace dad achan
burni ana nufin baba kenan kingane kai tagyada mai
kana tajuya ttafita
girgixa kai kawai yayi yasan har yanxu yarinta bata
saketa ba
koda tashiga gidan bata iske kowa ba tasan uwale dama
bata tashi sallar asuba sai safiya tayi take fitowa amma
gidan agyare yake angama komi
buta tadauka tayi alwala kana tafara sallah cikin natsuwa
tamkar ba Hainan dinda take sallah bata masan mitake
fadaba cikin qira arta mai dadi
mlm sule ne yashigo gidan dan har sungama sallah
kallanta kawai yake dan duk da cikin duhune hakan bai
hana yaga kyanda taqara ba
kallanta kawai yake dan yajima bai gantaba ina kwana
yaji tace mashi wata harara yawatsa mata ban hanaki
gaisheni bane kokin manta ne da sauri ta girgixa kai a,a
to rainine yasa nanma a,a tace tsaki yabuga kana yaqara
gaba
itadai tananan zaune har gari yafara haske sallamar
yalwa taji amsawa tayi birki yalwa taja tatsaya tana
kallan tsantsar kyan da hainan tayi
kd
ana gama sallar asuba sukayi azkar suka fito daga cikin
masallacin dan yanaso suje rugar dawuri dan baisan
mixa sutarar ba
kallan haisham yayi kafitar da wa inda zamu dasu dan
dana shiga gida wanka kawai xanyi nafito to yace mashi
wani caftin yakira yafada mai yashirya mota goma ta
sojoji yanxu yanxu
lokacin da suka fito har angama shirya motocin cikin
kayan sojoji yake yawani hada fuska sai yafito sojanshi
naxahiri dan qwar jininshi kanshi ya ishi mutum
duk sojojin suka qame har saida yaxo yawuce kana suka
take mai baya
mota aka budemai yashige ameen kam abin yabirgeshi
hakama sukaima alhaji hamza wanda kecikin wata
dakakkar gixina wadda kallo daya zakai mata kasan cewa
zatayi kudi bana wasaba
nan aka rirrife motacin hajiya maryam taimasu Allah
yakiyaye ya yinda Ameen sai gunguni yake waishi sojojin
basuyi mashi irin yadda sukaima haisham ba aishima
sojanne tunda kanan sojane
murmushi kawai haisham yayi mashi
*Abuja*
tunda asuba su Nafi sukahau shiri ba wata sallah
dasukayi dan ba itace gabansu ba bata damesu ba
wa,iyazu'billah Allah kashirya
wasu matsatsun kaya tasa wanda yafito da duk wata
halittar jikinta wani yalolan mayafi tadauko tasa dukda
tasan haisham yahanata Sa mayafi bakamar qarami
amma ita batajin zata iyasa hijab ko babban mayafi
daganan har kd haba ai qwarar dayawa
kallan sadi tayi sadi bakice nayi kyauba kallanta tayi kinyi
kyau sosai wannan in yallabai yagani aidole yabiya
wannan kwalliya
wani fari tayi kana tayi hanyar Palo excord din haisham
takira guda
zaka kaini gidansu haisham ina fatan kasan gidan gyada
mata kai yayi to aje ahada motoci ganinan fito ok yace
kana yajuya yatafi dan cika umarninta
😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
85_90
www.Aishamusa.blogspot.com
*inata ganin saqonki Aunty ta kuma insha Allah typing
akai akai kamar yadda kikace ngd da kaunarki mmn
affan*
😘ANSHOLLY😘
yanxu dai gidan alhaji hamza yadawo tamkar yadda
sukeso kowa nacikin farin ciki dan haisham yadage
wurin ganin farin cikin iyayan nashi yadawo
yau kusan satinshi daya amma ko tunanin Nafi bayayi
shiyqma manta dawata wai Nafi
yayinda Nafi hankalinta inyayi dubu to atashe yake dan
tunda haisham yatafi take tsammanin kiranshi yace
mata yasauka amma shiru tamkar an aiki shirwa
safiya nayi dataga shirun yai yawa suka xarce wurin boka
ita da kawarta korosu boka yayi bacin yagama yimata
fadan baisaida yace karta barshi yaje gidansu ba
amma tabarshi yatafi to shiyanxu ba abinda zai mata
sainan gaba danko yayi bazai kamashi ba dan iyayanshi
yanzu tsaye suke wurin yimashi addu'a
tagumin datayi tasafke takalli sadi sadi yanxu miye abinyi
abinyi kawai kishirya mubishi chan kd tom waye xai
nyna mana gidan wannan bawata matsala bace dan
gidansu baxai boyuba kuma ainasan bazai rasa
addreshin gidansuba acikin gidan nan hakane
bari naje chan Palo na biyar abedroom dinchan yake
ajeye duk wasu mahimman peppers dinsa
batasha wata wahalaba tagano address din gidan malali
gida no12 da gudu tasakko sadi nasamo kitashi mutafi
a,a Nafi mubari sai gobe mutafi tunda safe kinga dagani
harke ba sanin wyrin mykaiba kinga inmukaje zamusha
wahala kamin mi isa
keni nama manta ashe duk excord dinshi nanan nasan
sunsan gidan kinga bawani batun shan wahala amma
abari sai goben hakadai suka zauna suka cigaba da
tattaunawar yadda tafiyar zata kasance
alhaji hamxa ne zaune shida iyalinshi to ameen gobe
daine zamu rugar jalo washe hakura ameen yayi dan yafi
kowa murnar xuwa rugar
dago kai haisham yayi dad mixa kujeyi aruga murmushi
yayi namanta lokacin da abun yafaru kai bakanan sai
ameen yanzu shekara sha hudu da baruwar abin nan
yafara bashi lbr
to danayi alqawari baxanje rugar ba sainan da shekara
shabiyar kamar yadda mlm amadu yace saidai akwa
nikan dasuka wuce naita mafarkin mlm amadu yanace
man nai sayri naje rugarsu na taimakama yarinyar dejih
dan tana cikin hadari
to kaji abinda xai kaini rugar tam Allah yakiyaye ni
inanan tare da mum dita
ina aitare zamu dakai haisham dan yan uwan mlm
amadu basuda mutinci mota goma xamiyi ta sojoji
nasan zasu tsora inba hakaba wani na iyasa sandarshi
yabigeni haba dad dagaske nake maka haisham
Allah dad da baxanje ba amma yanxu xani
rugar jalo
uwalece kita xunbuda sauri yalwa fito mutafi yalwa dake
jiran uwale tundaxo
haba uwale yazaki barni naita zaman jiranki kamar
sakara tun dazufa kikaceman xakixo amma sai yanxu
mtss tasaki tsaki
kiyi hakuri yalwa aradu mln ne bai fita da wuriba sai
yanxu yanxun haka baimasan nafito ba
tashi tayi suka kama hanyar gidan bokanya kirarata suka
dingayi sai ita dakanta tadaga masu hannu alamar ya isa
hakanan
wani kullin mgn tabata kidamashi da fura kibata tasha
kitabbatar tasha to ko daqiqa daya bazata karaba xata
tafi bar zahu godiya suka shiga yimata
tsawa tadaka masu banasan godiya kutashi kubace man
dagani jiki nabari suka fito uwale saida tatsaya tataka
rawa dan tsanin murna
yalwa dariya kawai take mata kai uwale harda rawa barni
kawai yalwa nataka ainajima da bakin cikin yarinyar nan
yau bokanya takawo man kar shanta gobe iwal haka
taxama gawa kai aisainayi rawar daban tabayi ba
tafawa sukai yalwa tace aiyau nikam ina gidanki har dare
kana gobe tunda asuba zaki ganni da gaske kike yalwa
aradu da gaske nake tunda nadaina zowa kinji nace
xanje
a,a amfa naji dadi danko dana haifi maikudi bakije ba
cikin xuciyarta kam chatake duk kigama wannan rawar
qafar gobe iwal haka da burina yacika xan chanxaki
*tam fans ko burin uwalan nacika kubiyoni yar mutan
katsinawa danji mi gobe xata haifar kaini harna qagara
gobe tayi ga zuwansu Nafi 😳 ko hajiya maryam xata
amshesu kuwa*
*Ansholly*
😭BAKAR IZAYA😭
105 110su Nafi andau hanyar kd tam Allah yasadai hajiya
maryam tai maku tarvar arxiki
yalwa tunda taqurama hainan ido ko qyaftawa batayi
mlm iro ne yafito a,yalwa kece agidan namu sai yanxu
hqnkalinta yadawo ih mlm iro chqne bara yaudai nqyi
zumincin daya dade bq asqdqshiba aikowa kinkyauta
suduka duk mgnr da sukeyi idanuwansu nakan Hainan
wace tasadda

Please Login or Register in order to submit comment