Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

inma tamutu anragema kasa nauyi
haba uwale kixo mufita dai mugani aradu bazan fitaba
saidai ke kifita amma ni ba inda xani
koda yalwa tafito tsakar gidan hainan tagani tanata
zagaye ga dukkan alamu ruwa take nema saita ba yalwa
tausayi har xataje tabata
ruwan saita tuna bulalal data tabayi mata tuntana yar
shekara daya amma har yanxu duk shekara saita gayama
jikinta danji take
tamkar lokacin ne ake mata bulalar shiyasa tatsani
hainan sosai
gashi takasa fadawa kowa kotai niyar fada saitaji tamkar
andade mata baki
uwale ga hainan chan xata taba maki ruwa dayake takai
wurin ruwan tanaji yalwa takira uwale tai sauri
tadebu ruwan ta wanke fuskarta kamin uwale tafito daga
dakin harta gama wanke fuskar amma ido yaki budewa
mari taji wanda saida taga taurari saikuma masifa tabiyo
baya ubanwa yace ki ibarman ruwa
shiru tai tunda bata da abinda zata cemata yalwace tai
mgn
uwale naga borkonan bai shigeta ba tunda harta iya tashi
hakane kuma toko aqara mata wanine
kuka tasa wanda tundazu takeso tayi amma wahala
tasashi yaqi fitowa
wanda yasa makwabtansu
shigowa dama tundaxu sukejin hayaniya
uwale lafiya miya faru hmm aikunsan tatsiniyar gixo
bata wuceta qoki
ina mata zabane tunkamin ranar haihuwarta taxa gayo
muma mudan dana tamu kunga gara itama tafaraji
kamun yazu gakanmu inkuma kunce aqaleta to saina
qyaleta
wani irin aqyaleta ni yarana biyar amma sanadin
wannan yarinyar hudu sun mutu saura daya
aini tsaka nina da wannan yarinyar Allah ya isa
kowa da abinda yake fadi daga masu cewa sunrasa miji
saimasu cewa sunrasa uwa ko uba k da hakadai sukaita
magannunsu ita kuma wace ake
maganar kanta bata masan misuke cewaba dan jitake
tamkar gabanta zai
zazzago yafado qasa domin yadda yake mata zafi
saida duk suka gama magan ganunsu
kana uwale tafara mgn yanxu dai dukanku kona bukatar
hutu domin haka nayanke shawarar ko wace daga
cikinku ta ringa kwanciya tahuta duk aikin gidanta
hainance xata riqayi mata shi
kamarsu ibo ruwa wanke wanke shara wanke dakan
dawar tuwo inkuma fura kikeso harda dakanta
kobai makuba suduka suka amsa dayi su gomane wata
daga cikin suce tafara magana
dama wallahi banyi wanke wanke ba zoki wuce mutafi
kiman
aisuduka saisu kafara daga wantace bata da ruwa sai
wannan tace batai sharaba hakadai sukaitayi
wace tafara mgn ita uwale tace hainan tabi kana inta
gama mata tashiga gidan yaha taimata wanki
kayanta taje tadauko tasa kana tabi wace kace tabi
saida uwale tacema kowa inhar hainan taimashi abu
yaxo yafada mata saita dauki mumunan mataki akanta
indama Allah yatai maketa idanta yabude sai dai bata
gani sosai gashi yai ja
haka tabi safiya koda sukashi gidan ba imani safiya
tadebo mata kaya dayawa ciki harda namijinta dana
yaranta samari subiyu
tuntana wankin cikin dadi hartagaji gashi har anyi isha'i
wanda har yanxu bata barjin xafin da takeji ba gashi
haryanxu idanta bai dayaye ba
gaya kuma batai sallah ko asuba ba duk da bata sanmi
ake cewa cikin sallarba amma tanaso taga tayi
sai cikin dare tagama wankin dataga ba kowa tai mazata
ibi ruwa ta tsugunna tawanke borkonan nan tas dukda
tajin zafi amma haka
taita wanke wa harya fita kana tafita tatafi gidan yaha
domin yawancin
rugar basuda gambu qalilan gidane keda gambu
wanke wankene mai yawa domin gidan irin gidan
gandune haka tazauna tafara wanke wanken
data gama tadauki tulo tatafi rafi ko tsoro bataji
saida tagama cika mata wura ranta kana tatafi sauran
gida jan wasu ruwa take ibo masu wasu shara
wadda tabata dakan dawo da gero ce karshe saida
tadaka tatan kade har saida yaxama gari kana tabarshi
tana gamawa akai kiran sallah duk da tagaji haka tayo
alwala
tunda taga mutanan gidan ba wanda yafito tana gama
alwallar tafito qofar gida nan tafara sallah wace batasan
mitake cewa ba
😘Ansholly😘
08136195038
[3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 20
😘Ansholly😘gidan uwale kuwa daga ita har mlm iro ba wanda
yarimtsa domin uwale tahanasu bacci
bayan mlm iro yadawo daga kiwo uwale tafada mashi
duk yadda akai harda barkonan da suka sama hainan
jini ba qarya ba saida yaji baiji dadi ba domin duk irin
izayar da uwale takema hainan bataba jin haushinta ba
irin wannan
aicutar tayi yawa dan rashin imani ace wannan yarinyar
za adunga yima wannan azabar
gaskiya abin yayi yawa kodan anga yana shiru yana
qyalewa shifa har azuciyarshi yanasan yarshi
kawai dai abinda yasa yaji yatsaneta sbd tasana dinta yai
asarar rayuka har ukku amma yanxu xaitakama abin
birki dan baxa amaida mai diya jakka ba
yadago cikin fushi amma yana hada ido da uwale yaji
taimai wani irin qwarji dama haka yakeji duk sadda
taima hainan wani abunda yataba mai xuciya dayaxo
yimata mgn saiyaga tacika mai fuska
murmushi uwale taimai mlm lfy naga katafi tunani
a,a lfy lau kawai ina tunanin rayuwane
aizansa hukuncin dana yankema hainan ne baima ba
dan Allah kima daina man mgnr wannan yarinyar kuma
duk abinda xataimasu aibazata dawo masu dawa yanda
sukara rasa sanadinta ba gwarasu moreta kosun danji
sanyin bakin cikin data sasu
murmushi uwale tasaki wanda keqarama fuskarta muni
domin bata kama da Fulani kwata_kwata xakace ba yar
fulani bace domin muninta yayi yawa
shiyasa mahaifinta yace ba yarshi bace yaqi amsarta
shiyasa innarta tatahu da ita rugarsu iro domin chan
rugar tasu taqi auruwa
tabbas duk wanda yakalli uwale yasan bata fito tatsatsan
fulani ba
itama tasan bata da uba dan lokacin da ana mata gorin
bata da uba saida taje
tatitsaye mahaifiyarta tafada mata gaskiya ne bata da
uba ita shegiyace
eh kawai innar tata tace mata to ina baban nawa yake
nima bansani ba domin lokacin da na auri Audu
mijina nafarko minyi shekara hudu bamu sami haihuwa
ba ana tunaninma nice ban haihuwar to lokacin muna
fita
bakin ruga saida nono inmutun yazo wucewa inyana da
asha,awa saiya tsaya yasa tonan nahadu da wanda
yaiman cikin ki
kuka uwale tasa domin gani take har abada bazatai aure
ba
kukan mikike uwale saida taja majina kana tace inna
niyanxu
ba wanda zai aureni injuwa uwale indai har ina raye
saikinyi aure tashi muje gurin bokanya tarife mana bakin
duk wasu masu san sutozarta manke aduniya
tunanin mikike uwale murmushi uwale tai bakomi mlm
dama wani albishir nakeso nayi maka
*Ansholly*
[3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭😭BAKAR IZAYA😭21
sadaukarwa ga Ansholly novels 💔luv u all💔
😘Ansholly😘
saida mlm iro yagyara zama kana yace ina jinki
saida tasun kuyarda kai alamar kunya shikanshi mlm iro
yayi mamaki
yadda yaga uwale kejin kunyar yimai mgn wace ko
wurin kwanciya inhar baida buqatarta ita tana datashi
kai tsaye zatace mlm inada buqatarka abinda dija bata
tabayi mashiba kenan harta mutu
saida tagama sine sinanta shidai yanata kallanta
ita kuma tanayin hakane danyace tanada kunya yasan
kuma tasha nonan ba fullatana
kinyi shiru uwale kokin fasa fadaman
a'a dama mlm cema zanyi kakusa samun magaji
fadada fara arshi yai uwale da gaske kike
Allah mlm watama ukku
kai amma naji dadin wannan albishir mikikeso nabaki
dariya tayi danma bakaji gudan ba minene gudan
to namiji zan haifarma dariya yayi uwale kenan taya akai
kikasan namiji xaki haifa
kadafa kiga inasan namiji kije kiman qarya
wallahi mlm da gaske nake to waya gaya maki namiji
xaki haifa
saida tai jim domin tasan inhar tace mashi bokanya
yanxu taran yawatse domin yahanata zuwa wurin
bokanya
shiyasa take aiken yalwa wata dubara tafado mata
da sauri tace yaha makwabciyarsu kasan duk yaranta
mazane dayace mace
todana gaya mata yadda cikin keban wahala saitace cikin
namiji haka yakeba
mutum wahala yanxu nan uwale wahala kikesha banta
ba saniba
tace to mln banso nata yarma da hankaline shiyasa
bantaba gayama ba saida naji nadaina jin abinda nakeji
hmm kuji karya wace batama san da cikin ban saiyau
amma kajita da karya kamar Mira danfodio lol
shidai mlm iro murna kawai yake sai washe baki yake
dan yana san danamiji jiyake tamkar yajawo cikin
uwalan tahaihu
kinsan uwale aradu kika haifarman da namiji nabashi
shanuna duka biyun danai gado gurin baffana
da kuma gonata buda uwale tasaki da gaske mlm
*Ansholly*
[3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR IZAYA😭😭23
😘Ansholly😘
yana nan tsaye har aka kira sallah sai lokacin yasamu
uwale tadaina mashi ihun
alwalla yayi yatafi masallaci yana bude gidan yaga hainan
tsugunne wuce yayi duk da xuciyarshi ba dadi domin
yaji tausayinta
amma ko nuna mata afuska baiyi ba domin yana kallan
inda take yadauke kai
tashitai tashiga cikin gidan shara tafara kana tai wanke
wanke tana cikin yin wanke wanken uwale tafito
ida nuwanta jajjawur gashi aduduke take ttafiya tamkar
yan kaciya duqawatai har qasa inna kwana
wata banxar harara tawurga mata kana kota tsaya
amsawa tashige daki
sallamar yalwa ce takarade gidan bashiri uwale tafito
daga cikin dakinta domin tunda taji sallamar yalwa
tunkamin gari yayi haske to tasan ba lfy ba
yadda taga yalwa ahar getse tasan jiya itama batai bacci
ba
lfy yalwa
jiwata mgn uwale keda ganina kinsan ba lfy ba
amma mushiga cikin daki kiji daki suka koma domin
ganin hainan najinsu
bani lbrn abinda yafaru dake yalwa kallan banxa yalwa
taima uwale
da idanunta wanda suka chanxa kala sukai ja
abinda yasa meki shiya sameni kinga babu wanda xai
tambayi wani yadda baki bacci ba
haka nima banyiba to danhaka kiqaleni naji abinda ke
damuna
shiru dukkansu sukayi domin kowa da abinda yake
tunani yalwa natunanin azabar datasha wanda daran jiya
ko kadan bata rumtsaba
abinda yabata mamaki yadda taita ihu amma koda
makwabcinta daya bai leqoba kallan uwale tai tace uwale
indai irin axaba daya mukasha
to dole kiyi ihu da kikayi makwabtanku sunlequ kai
kawai takada mata kina nufin ba wanda yashigo
ba wanda yashigo yalwa da mutane sunji aida har yanxu
sunanan koni nayi mamaki dana fito banga gidan cike ba
hmm uwale baki ganin abinda mukaima yarinyar
channe yadawo kanmu kina ganinta aiki kawai take
tamkarba ita bace mukaima ixaya jiyaba
anya bada gaske yarinyar nan aljana bace
nima tunanin danake yikenan yalwa amma bari mlm
yafita muje gidan bokanya tafada mana ko ita wacece
mlm iro yana fita uwale da yalwa suka dau hanyar gidan
bokanya
*garin abuja*
😘Ansholly😘
[3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 24
😘Ansholly😘
Da sauri yafito daga cikin hospital har yana hada hanya
duk yadda yake cikin tashin hankali bai hana kyanshi
fitowa ba sujojine barjet a hospital din da sauri suka
taho suka Saramai kana suka bude mota yashiga
Sukansu sunsan ogansu yana cikin tashin hankali koda
suka iso bai jira sun bude maiba yafito da Sauri haryana
cin tuntube
hafsa ke hafsa dan uwarki kina ina da sauri tafito domin
kiran yabata maki baisaba yimata irin wannan kiranba
karo sukaci shima yana quqarin shiga bedroom din nata
duka taji ko ina ajikinta dan ubanki nizaki cuta nixakiha
inta miye ban maki wane haqqine naki bana saukewa
amma kirasa dami zaki sakaman saiki dauko cuta kisaka
man wallahi kincuceni hafsa saida yayi mata lilis kana
yace kije nasakeke saki ukku
duk da jikinta baqarfi amma saida tabude baki tai mgn
ni kasaka haisham cikin xafin xuciya yace wallahi hafsa
dada abinda yafi saki da saina makishi tunda nake
bantaba zinaba amma gashi na aure mata mazina ciya
wurin naiman maxanki kingoga man cuta banjiba
banganiba wallahi Allah ya isa tsakani dake
tunda yafara maganar hafsa ke kuka yanzu haisham
sharrin daxa kaiman kenan aizansa ko wani yace maka
ina hulda da maxa zaka qaryata amma kai da bakinka
kake fada kamar yadda kace baka taba xinaba haka nima
dan kokai shedane kaine kafara sanina aya'mace amma
kaje nabarka da Allah sharrin dakaiman
kuma insha Allah tundaga nan duniya zaka fara ganin
sakaiyata mari yakai mata wanda saida komi nata ya
tsaya cak natsawan minti 30 taga dai bakinshi yanata
mgn amma batasan miyake cewa ba
saida yajeho mata wata farar takarda kana tadawo
hankalinta kiken isa naja maki sharri saiki bude wannan
takardar ki karanta da sauri tadauka tana gama karanta
wa taja jiki tafi daki domin bata iya tashi saida tashiga
bathroom tahada hot water
tagasa jikinta sosai kana tafito tana kuka tana tunanin
haisham sam bashida adalci
hakadai tagama shiryawa abaya kawai tasa light blue
tadauki dan qarimin gyale tayafa wanda tunda ta aure
haisham yahanata sa qaramin mayafi kuma tadaina
amma gashi yanzu yasaka mata da abu mafi muni
awurin ya'mace wato saki kuma sakinma nawula qanci
saki uku gasharrin zina wai harda H I V wai itake da h i v
aidolema kamin taje gida saita biya hospital anmata
gwaji itama indai hartana da ita to haisham ne yagoga
mata domin ita bata taba
Mu amala dawani da mijiba inba haisham ba hakadai
tafito daga ita sai handbag dan baxata iya daukar komiva
inba jikarba
yana zaune abisa daya daga kujirin da suka kawata falo
harta taxo fita yadaka mata tsawar datasa yan cikinta
juyawa
ubanwa kikeso ya kaimaki shedar takardar sakin naki da
hanxari tajuyo taga wata takarda kan center table kobai
fadaba tasan itace ta dauka tajuya
tana fita sojoji sukayo gunta kaminsu qaraso tada katar
dasu kuma wurin aikinku nikade nakeso natafi
wani cikinsu zaiyi magn kawai tajuya tabarsu tsaye ba
yarda suka iya haka suka koma wurin dasuke
get aka wanga memata tafice daga gidan kamar walqiya
saida tahau titi kana taji xuciyarta namata daci
Miyasa haisham zaiman haka miyasa lokaci guda
yacanxa daga yadda nasanshi kuka tasa mai tsuma
zuciya wani prvt hospital data gani shiyasa tatsaya
Cikin asibitin tashiga tasai kati layi yana zuwa kanta
tashiga taima likita bayanin tanaso aimata gwajin aids
wata nurse yakira yabata wata takarda yacema hafsa
tabita
haisham tunda hafsa tafita yaji duniyar taimashi qunci
jiyake inama yakashe kanshi yahuta ya tabbata
hafsa tagama cutarshi kamarshi ace yanada h i v ya
duniya zatace shida yake shugaban sojoji yanxu
inyaranshi sukaji anya zasu qara girma mashi
kuka kawai yasa duk da ansan soja da dauriya amma shi
yakasa daure wa
waye haisham haisham dane gurin alhaji hamxa wanda
subiyu ne iyayanshi suka haifa shida qananshi Ameen
haisham tunya dan shekara biyar aduniya yakesan sojoji
to da mahaifinshi yaga haka bai taiyeshi ba yasashi
makarantar sojoji yana gama secondary yatafi America
dan qarasa karatunshi
yagama karatunshi cikin nasara yafito da babban
matsayi
lokacin daya dawo gida hutu lokacin ne yahadu da hafsa
sunsha soyayya cikin wata daya domin hutunshi na wata
biyune ya yarda da ita itama tayarda tadashi
aka daura masu auransu amarya tatare agidanta cikin
farin ciki suke zaune domin haisham yasa meta yadda
yakeso
Wata daya dayin auran yatattara ya koma bakin aikinshi
hafsa harda kuka
Shima duk yadamu domin yana san hafsat dinshi nan
yaymata alqawarin inya dawo da ita zai koma dominshi
abuja yake aiki gidan iyayanshi kuma yana kaduna
haka ko akai yana dawo wa y dauketa sukatafi abuja
soyayya suke mai tsabta yana mata abinda takeso itama
haka shiyasa suke San junansu
Sunada shekara ukku amma haryanxu Allah bai basu
haihuwa ba lokacin kuma aka qarama haisham
girma yazam mana shine shugaban sojojin Nigeria
abinya mashi dadi dagashi har ma soyanshi alokacin
wanda baisanshi ba yasanshi dan dinne masoyan shi
suka hada mai duk gidan TV dake garin abuja saida
sukaxo wajan dinner nan anci ansha antashi wuraran 2
kowa yakama hanyar gidanshi cikin jin dadi
yayinda haisham yagina wani qatan gida cikin asok ba
abinda babu inkashi cikin gidan zaka dauka ba aduniya
kakeba dan tsarowar gidan get gomane acikin gidan
kana kowane get akwai sojoji guda goma
Inkashiga cikin gidan titine yatafi har bakin wata kofar
glass wadda zata sadaka da shiga gidan koda halibin
bindiga baxai fasa wannan kofarba bare atara qarti
goma saida suyi bugun sugaji bazata taiko motsiba
Sanna inkaje gurin dole saika fadi sunanka kana na urar
tafa dama yan gidan sunanka da hotanka insun amince
kofa tabude kashiga
cikin falon kanshi abin kallone kujeru saiti biyar ne
kowani kuma akwai taxara sosai atsakaninsu
kana daga bedroom dinsu zaka iya hango duk abinda ke
faruwa waje domin kofar ta glass ce
gurin kayan motsa jiki ko babu abinda babu fans ku ida
yima kanku imagen din gidan
kowa yaga gida saiyace yayi kyau yayinda alhaji hamxa
yaimai fada sosai dan yana ganin yayi almubaxxaranci
nafisa yanaji kinyi shiru ne hmm kedai bari sadi tun jiya
danaga birgediya general naji yatafi da imanina sadi ina
sanshi San aure bawai san shashanci ba
hmm nafi kekina ganin zai aureki yanada wannan
tsaleliyar matar
😘Ansholly😘
[3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR IZAYA😭25
😘Ansholly😘
saida nafi tayima sadi wata irin harara tamkar
idanuwanta zasu fado kasa
kana tarafa magana tabbas sadi komin munina sai
birgediya general ya aureni wallahi kuma yaxauna dani
ni daya domin ni banida kishiya agidan haisham
suduka shiru sukai chan sadi tace bance bazaki iyaba
amma tayaya
zokiji akunnanta tarada mata wata mgn wacce bansan
mitace mataba
dariya sukai kana suka tafa wallahi kawata kina wuta
amma kuma yaza aiki hada wannan plan din
murmushi tayi miyasa ke sadi kinada saurin mantuwa
kinmanta waye likitan da akaba haisham
auhaka fane natuna mutumin kine domin in bandama ta
dalilinshi baxakiga haisham din bama harkice kina sanshi
saida tayi fari da idanuwa kana tace to dashi xan hada
plan dina
amma sainan da 1months kinga lokacin ya yadda dashi
saimu fara plan dinmu koya kikace
hakanma yayi qawata kina wuta muna binki da gas
dariya suka fashe da ita
nafi yar kauyan cikin garin abuja ce sulaja iyayanta
talakawa wane sosai wanda insukaci nayau ba lallai
susamu nagobe ba
😭Bakar ixaya😭26
😘Ansholly😘
haka suke rayuwarsu cikin rufin asirin Allah yayinda
nafisa take bakin cikin zowarta tatsatsunsu domin tana
gani tamkar baban nata malalacine shiyasa suke zaune
cikin talauci har yanxu
tanada shekara sha biyu tafara bin maza duk iyayanta
basu sani ba
lokacin da tanada shekara sha biyar lokacin tayi ciki
mahaifinta wannan bakin cikinne sanadin mutuwar shi
ya yinda mahaifiyarta tace baxata zauna mata agida ba
ko dar batajiba dama tagaji daxama cikin talauci tattara
kayanta taqarama rigarta iska dama wanda yaimata cikin
yana taso tadawo gurinshi
dazama domin aganinshi qaramar yarinya da ita bai
dace tana zaune cikin talauciba
koda tagama gayamai yarda sukai da innarta
dariya yayi karkiji komi nafi nizan riqeki tamkar yayanki
kuma wannan cikin yau baxaki kwana dashiba
kallanshi taicikin mamaki to yaxa ai dashi
dariya yasa kana yace karfa kimanta nafi nifa likitane
haka yaxubar da cikin nafi tare dayi mata alqawarin
gobe xaitafi da ita cikin garin abuja dominshi
ba anan yake aikiba yaxone yaga ya mutanan da aka turu
suke aikinsu to nan yaga nafi
safiya nayi nafi da Dr bashir suka kama hanyar cikin
garin abuja kotaje tanemi yafiyar innarta
koda suka shigo baixarce da ita ako inaba sai gidan
magajiyar karuwai
hannu biyu tatar besu domin tasan dr bashir sosai
lbrn komi yabata jawo nafi tayi jikinta kisaki jikinki sosai
nafi nan gidan kune bamai korarki inbake kisake wani
gidan ba
nafi taji dadi har acikin ranta domin gani take yanxu
xatai rayuwar yanci
saida magajiya tayi wata biyu tana goge nafi kana
tahadata dawani alhajin birni wanda saida yasauke ma
magajiya dubu dari biyar
kana yatafi da nafi hakadai nafi tazama gogargiyar yar
bariki domin ko magajiyar tana sara mata
duk cikin gidan da sadiya kawai suke shiri shiyasa koda
dr bashir yabata gida suka dawo tare
to dinner da akai dr bashir yagai yaceta taje danta samo
masu wani mai kudin amma ita ganin
birgediya general yabirkita mata lissafi dan tunda
taganshi takasa sukuni
yau watan birgediya general daya yana aki lfy domin
bawani matsalar dayake samu da sauri yashigo office din
domin yana gani yayi latti sosai dan
yanada meeting around 10:30 gashi kuma yanxu har
9:30
yana xama PA dinshi yana shigowa kallanshi yayi da
mamaki yace lfy
domin yayi mamakin ganin PA dinshi dan yace kar
wanda akabari yashigo
domin yanaso yahada wasu takardune baiso ayi
disturbing dinshi
saida yaqame tamkar gunki kana yace sry sir
wanine yace nakawo maka wannan takardar yanxu dan
saboda akwai important abinda yakamata kasani ciki
amsa kawai yayi ya aje ya yinda PA nashi yajuya yafita
harxai aje saiya tuna da ance important ne budewa yayi
yafara karantawa kamar haka
*Allah yasa kana lfy birgediya general wannan takardar
tafito ne daga hannun saurayin matarka nadade tare da
matarka tun tana kd nake tare da ita domin inbaka nan
nine mai ebemata kewa to yau naji wani wa,azi wanda
yafirgita ni shini naga yadace naxo nanemi yafiyarka
domin inhar kana kusantar matarka to kana dauke da
cuta maikarya garkuwar jiki wato aids*
wargiyai da takarda wace tunda yafara karantata jikinshi
ke tsema alamin ran maza yabace
da sauri yafito daga office dinshi wanda saida yaba
bodyguard dinshi tsoro
saida yashiga motar har sunfara tafiya kqna yace
hospital xamu wanda driven nashi ne kade yaji miyace
koda suka isa kai tsaye wurin likitanshi yayi yagaya mai
abinda yakeso ayimashi
bawani dogun xance ya ibe jininshi amma koda ya auna
saiya nuna mashi positive jim
dr bashir yayi kana cikin murya mai laushi yace am sry
sir
cikin masifa haisham yatashi tsaye sry for what
saida dr bashir yayi jim alamun ko mixai fada bamai
dadi bane kana yace
sry sir is positive
fitowa yayi daga office din dr tamkar yahadi xuciya ya
mutu dan bakin ciki
*cigaban lbr*
*rugar jalo*
Ansholly😘
[3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR IZAYA😭27
sadaukarwa gareki qawar alkairi maryam rimaye Allah
yaraba lfy yasa ahaifamana baby gal muzo muchashe💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
😘Ansholly😘
uwale ita da yalwa gaban bokanya yalwa ce take bayanin
abinda yaka wosu saida tagama kana bokanya tafara
mgn da harshan filanci tamkar yadda sukai mata bayani
kutashi kuban wuri batattu bani da binciken daxan iyayi
maku akan wannan yarinyar kamin kuxo
mutane dayawa sunxo amma kona duba wani farin abu
kemamaye man qwarya kawai dai abinda nasani zata
zama abin alfahari arugarnan indai hartana raye
uwale ce tayi mgn to bokanya yaza ai tabar duniyar
gabaki daya domin ni natsani inbude idona inganta
wata dariya tasa wacce duk gurin saida ya amsa kana
tadaure fuska
takama magana cikin aman murya tamkar ba mace ba
kuje gida duk sadda natashi yin aikin zan kiraku
suduka duk ba haka suka soba domin sunsan indai
hartace zata nemi mutum to aikin yayi mata wahala ne
ko saitayi bincike sosai wanda ba rana ba lokaci ana iya
kaiwa shekara daya batai mgnr b
haka dai suka fito cikin sanyi jiki saida suka kusa xowa
gida kana uwale tadubi yalwa
tace yalwa bakisan gidan wata bokanyarba kai kawai
yalwa takada mata
haka suka ida karasawa gida xuciyo yinsu ba dadi
suna shiga uwale tai tozali da hainan acikin madafi tana
qoqaran xuba dumaman tuwan da uwale tayi
wata tsawa da hainan taji abayanta yasata sakin ballan
tuwan data dauqo take qoqarin zuba miya tace domin
wata irin yunwa takeji
da sauri uwale tayo madahin dama haushinta takeji na
axabar da taci jiya da kuma yanxu da bokanya tace wai
hainan xata xamar ma rugar abin alfahari
wanda tasa aranta ko zatai yawo tsirara sai hainan tabar
duniyar nan
*hmm tamkar ita keda ranta*
jawota tayi da iya karfinta tabu gata da qasa maqareta
tayi sosai wanda har saida idanuwanta suka fito waje
yalwa dataga kawar tata tanaso tai kisa da sauri tai warin
haba uwale baki ganin zaki kasheta kisaketa haka nan
mana
barni yalwa nakasheta inhuta bakin ciki tabbas wannan
yarinyar ita zatai sanadin kasheni inhar niban kasheta ba
yalwa tayi tayi taqwaci hainan hannun uwale amma
taqasa
cikin matsifa tace wallahi uwale tafiya zanyi nabarki da
ita baxaki jaman bala iba
jiya haka nakwana ido biyu yauma sokike kijaman
kwana tsaye kinga tafiya ta
kamin takai kofar fita taji uwale tasaki wata irin qara
jiyowar daza tai taga hainan tayo kanta tamkar xakanya
ihu xatasa amma kamin tayi ihun tajita tamkar anqunna
wuta antsomata ciki sumewa kawai tayi dan atunaninta
ta qone
itama hainan nan tasilali qasa sume
har aka kira la asar suna nan kwance suduka uwale
kuma tamkar ta mutu
saigab da magrib mlm iro yadawo yana shiga ya iske
mutum ukku kwance tamkar basu da rai
da sauri yakoma waje yakira mutane dan sutai maka
mashi
ruwa aka dauko aka watsa masu amma ciki hainan ce
kawai tatashi
saida aka qara watsawa kana yalwa tafasa qara tamiqe
tace dan allah
nawa kiri karka buga man wannan sandar aradu zan
dunga sallah kuma nadaina zuwa wurin bokanya
mlm iro ne yajata zai fidda ta daga cikin ruwan da suka
watsa masu wata irin
qara yalwa tasaki dan Allah mala ikan wuta karka
maidani cikin wutar aradu zan daina rashin sallar da
banyi
tsaye kowa yayi yana kallan yalwa wanine ya mikama
mlm iro sandarsa takiwo yariqemai dan yadau yalwa
yakaita daki
yalwa naganin gilmawar sandar tafasa ihu ta sume
*grin abuja*
*kuyi haquri d wannan fans gobe in allah yakaimu zan
maku da yawa insha Allahu*
*Ansholly*
[3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR. IZAYA😭28
😘Ansholly😘
wannan page nakune masoya bakar ixaya ina gdy da
kaunarku
bayan 15mnt hafsa tatura office din doctor tashiga
mikamai takardar tayi
amsa yayi saida yagama karantawa kana yadago kai cikin
fara,a yace congratulation hajiya hafsa baki da aids
ajikinki ko wata alamar cuta mai suna HIV baki da ita
dan haka ina maki murna
cikin farin ciki takai goshinta kasa tai sudaja kana ta dago
taima likita godiya takarbi result din tatafi cikin jindadi
tatada motar tata
tadau hanyar kaduna gudu take nafitar hankali tamkar
ba mace ke tukin motar ba ita dai sotake kamin qarfe
hudu tashiga cikin garin kaduna
tanajin tunda ta auri haisham wannan ne xuwanta gida
ita kadai
4:30 ta isa cikin garin kaduna hanyar gidansu tayi dake
mahuta hon tayi mai gadi yataso yabude da sauri
saida tagama parking kana tafito tayi hanyar cikin gida,
sallama tai tashiga palon amma ba kowa sai tv dake
tafaman aiki
hanyar kitchen tayi domin tasan mahaifiyar tata tana
chan
rungumeta taji anyi tabaya magana tafara haba auta
miyasa ke haryanxu baki girma ba
shin waima har kindawo daga islamiyar ne kukan dataji
anfashe dashine yasata juyowa
wace tagani yasa hankalinta tashi lfy hafsat ina haisham
din ko wani abu yasa meshi kai kawai tagirgixa
to minene hafsat kinbarni cikin tashin hankali takarardar
da haisham yabata tami qama mahaifiyarta
tana gama karantawa tasa salati ke yanxu hafsat
mikakaima haisham har yai maki saki ukku
share hawayanta tatayi kana takalli mahaifiyar tata tace
wallahi umma bansa ibinda nayi mashiba kawai
ina zaune Palo yashigo yamiqa man dana tambayeshi
minai mai cayai kawai hakanan danya gaji daxama da
juya marar haihuwa
abinda yasa tai wannan qaryar dayane tasan inhar tace
ga sharrin da haisham yayi mata to mahaifinta yanada
xafi zai iyacewa saiya kai haisham qara daganan aita abu
daya ita harta rasa mijin aura tunda dai tasan aids abin
tsoroce ga mutane ba lallai in ance batada itaba mutane
su yarda ba tunda ga mijinta da ita
maganar umman tace tadawo da ita daga tunanin datafi
amma haisham yaban mamaki wama yasan ko shine
bashi haihuwar
amma ba komi tafiki wanka kihuta kafin mahaifinki yazo
yaji abinda yafaru muji hukuncin daxaya yanke
😘Ansholly😘
[3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭29
gareku Ansholly novels aiman afuwa pagen nan nakune 💋
lv u all💋
😘ASHOLLY😘
sai da isha alhaji bashir yadawo saida yagama komi
kana hajiya zainab tagamai abinda yafaru
saida yagamaji kana yace ina ita hafsar tana daki itada
yar uwarta Mira kiraman ita
waya tadauka takirata ba afi mnt5 ba saigata saida
tagaishe da mahaifinta kana taqara sinniyar da kanta
qasa
gyaran murya yai kana yafara mgn hafsa nasanki bakida
hayani duk cikin yarana zan iya shedarki
kifada man gaskiya miya hadaki d haisham yai maki
wannan sakin har ukku yadda tafadama mahaifiyarta
haka tafadamai
ranshi yai bala in bace domin dama shi mutum ne
maixafi tashi kitafi kawai ya iyace mata yayinda yakama
neman haisham amma wayarshi kashe
ta baban

Please Login or Register in order to submit comment