Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fara bamu lbr abbashe ne
yadauko ki zai sakaki awuta yazo dai dai wutar
sai yayi kamar anjefashi ciki muza musama harda
yarinyar taqone hakadai muka sallaci tuka muka tai
muka rife aka dawo da wata saban xaman
ke kuma babanki iro yadauke ki yatafi dake gida domin
duk dacewa mutum ukku ya mutu agurinsu to ba wanda
yakoma qofar gidan anadawo wa
daga maqabartar kowa yakama hanyar gidanshi dan
atunanin mutane yanxu kuma maza xa akashe tunda
bida bine abun andauki maza sai kuma aka dauki mata
to
Insuka qara zama suza aqara dauka shiyasa da aka dawo
maqabarta mlm sule yagaba wanda yabiyo su saiyaja iro
cikin gida
yafaramai nasiha domin yaga yafara yadda da abinda
mutane kecewa akanki shin iro ka yarda diyarka yar
aljannuce kamar yadda mutane ke fada
iro saida yaqara sinkuyar da kai domin jiyake shima
kamarya hadi zuciya ya mutu dan rasa matarshi dayayi
da mahaifiyarshi
kana yafara magana to baffa zata iya kasan cewa haka
domin daga yadda mutane sukace ba ataba
haifar mai kyantaba duk rugarnan ni kaina yanzu
tsoranta nake
dan kyanta kanshi abin tsorone ballantana yadda kuma
taxa mamma mutane annoba ciki hardani dan nima
nayarda annobace aka haifa man kawai yasa kuka
*Ansholly*
*08136195038*
[3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 12
😘Ansholly😘
Mlm sule zubama iro ido kawai yayi yana kallanshi saida
yayi mai isarshi kana yaishiru
kana mlm sule yafara mgn iro kaban mamaki dahar
dakai ake cema diyar daka haifa annoba kuma wai yar
aljannu to inajin jinina ajikin yarka kuma nasan wannan
yarinya yarkace domin jini baya qarya da yarka bace da
baxanji jininta ajikina ba kawai dai nasan da abinda Allah
yabuye akan wannan yarinya
hakadai mlm sule yaitaima iro nasiha ta dai dai iliminshi
cikin ikon Allah iro yasa duda yayda dake yarshice danda
da gaske kallan yar aljannu yake maki nan suka samaki
suna hainan dan ba asa maki sunaba kuma yasan yanxu
inyace atara mutane asa maki suna ba wanda zai iya
zuwa mlm sule ne yace iro ya dauko shanuwa guda cikin
shanunshi ukku yanka maki na sunanki dan alqawari yai
indai dija ta haihu saniya zai yanka mata dan haka kuda
bata da rai bazai fasa wannan al qawarin daya dauka ba
saida aka gama yankan shanuwar
kana suka kama tunanin waye xai soya mlm sule ne yace
iro yaje gida zai bada akawo mashi shi yasamu wadda
zaya turo tasuya
yana tafiya ahanya yagamu da uwale ita uwale ba yar
rugarmu bace rugarsu nagaba datamu
uwartace ke aure anan shine tatahu da ita agolanci to
uwale tunda taga iro taji tana sanshi amma shi alokacin
baya takanta domin
dijen shice abun sanshi gaisawa sukai kana taimai
gaisuwa yaji dadin gaisuwar da taimai domin tunda
akaimai mutuwar ba
wanda yaimai gaisuwa
wasuma harararshi kawai suke yai mata godiya harzata
wuce yatsaida ta
dan Allah uwale wani tai mako nakesan kiman
to Allah yasa zan iya dama baffane ya yankama hainan
shanuwa to narasa wanda
zai suya man yancikin koxaki iya taima kaman ki suya
man kamin gobe nasamu mai suyaman gangar jikin
saida tara zana dataji ance saniya aka yanka maki domin
koni aka haihu gidana tumakai nake yankawa dan kinsan
fullatani da shaninshi gwara
yaga tafadi ta mutu da ace anyankata uwale cikin saurin
murya tace ta amince amma saitaje ta gayama innarta
bakomi saikin dawo dannasan lokacin har ankawo
naman
kuda taje tagayama mahaifiyarta bata hanata ba itama
dauko gyaletai tabiyo yar tata domin sunada san banza
sosai
koda yaran da mlm sule ya aiko kawo naman yazo sai iro
yace yafa dama mlm sule yasamu mai mashi soyen
haka uwale da mahaifiyarta sukaxo suka kama soye
bayan angama sallah magarib iro yafadi
ansa maki suna hainan ba wanda yace mashi ko uffan
hakasu uwale suka gama soyansu suka tafi da alqarin
gobema zasu dawo su ida sauran
haka kowa yake jininshi bisa akaifa har kika kai sati daya
lokacin satin mahaifiyarki daya bata raye
kekuma satinki biyu aduniya amma tun bayan baccin
dakikai kina sati daya aduniya baki kuma wni baccin ba
😘Ansholly😘
[3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 13
😘Ansholly😘
To abinda yasa mutane suka saki jiki shine da sukaga
harkinyi wata ukku ba abinda yaqara faruwa
yayinda uwale tashi gema iro sosai tunyana shareta har
yake yafara kulata domin yadda take kula dake
yanxu kuma yafara jin saukin yan rugar dan sun fara
rage tsanar da suke mashi shida yarshi
haka baffanshi yaje ya neman mashi auran uwale ba asa
bikin da nisaba domin uwale ta jima gida dan xata kai
shekara 20
dan duk rugarnan ba tsaranta danmu yarinya nada
shekara 13 muke aurar da ita
ansha biki lfy ankawo uwale gidan mijinta
ya yinda kike da wata tara kina tafiyarki ko ina
alokacin uwale tadaina kula dake saiki kashinki harya
bushe ajikinki bata wanke ba har sai iro yadawo shi zaya
wanke maki
ranar dazaki ciki shekara daya aranar kikai bacci
hankalin iro yatashi dan gani yake kamar abinda yafaru
abaya zai kuma faruwa da assuba yatashi yai alwalla
yatafi masallaci
dan sadda yaje ko liman bai samuba haka yatsaya har
liman yazo iro lfy naganka haka cikin tashin hankali
bai iya boyewa limanba yafada mashi abinda ke faruwa
wanda yaci ace ya boye wannan abun acikin xuciyarshi
danda bai fadaba ba wanda xaice
dan kincika shekara daya wani bala,i yafada mashi
hakadai aka kira sallah
bayan angama sallah liman yatashi yafara gayama
mutane abinda iro yafada mai
kana yace nafada makune dan kusan da zanchan dan kar
abar mutane cikin duhu
nan akaita surutu kamar ba masallaci akeba wani cayake
wallahi inhar tasake tataba mani wani nawa aradun Allah
saina bajeta
hakadai iro yatashi yatafi gida jikinshi duk ba dadi domin
saiyanxu yake dana sanin fadar dayai
yana zuwa gida bai daddara ba yaqara fadama uwale
kamin tace wani abu taji sallama kobata fadaba tasan
qananta ne tafito da sauri Audi
lfy nangaka tunda asuba gashi sai kuka kake
saida yaqarasa wani kukan
kana cikin kuka yace uwale inna ta mutu ihu tasaki
wanda
saida yasa iro yaji tsoro yafito daki da sauri lfy uwale ita
bata masan
miyake cewaba dan hanyar dakinshi kawai tai saidai
kanantane kefada mai abinda yafaru ihun
hainan sukaji amma ko motsawa iro baiyiba dan yana
ganin haka uwale kadai zatai tahuce abinda takeji
dan shima jiyake kamar yaje yai mata dan banxan duka
saida uwale taga kinsuma kana taqyaleki domin duka tai
maki bana wasaba
kamar tasamu wata abiyarta hakata dakeki ko tausayinki
batajiba
alokacin data fito lokacin kuma wani yaro yashigo yafa
dama iro mutuwar baffanshi
dagudu iro yafito daga gidan yai gidan baffanshi ita
kuma uwale komawa tai dakin iro tadaukoki
suka tafi itada kananta saida sukazo dai dai wannan rafin
da kuke ibar ruwa kana tasakeki ciki suka juya suka tafi
suka barki sbd tasan dole ki mutu koba kumi ke
yarinyace baki iya ruwaba kuma tasan ba mai
taimakonki
iro yaji mutuwar mahaifinsa wannan lokacin mutum
biyar ne yamutu ciki harda dan liman hakadai muka
kaisu makwancinsu
nikaina abin yafara bani tsoro hakadai nabar abin
azuciyata
iro yaje yima uwale gaisuwa nan yake gaya mata
yayanke shawarar kaiki bakin ruwa yadda aljanun zasu
dauki abinsu
nan uwale ke fadamai aitun da akai mutuwar taje tasaki
arafi bai wani damuba domin shi harga Allah
yadauka ke diyar aljannuce haka yai mata sallama yatafi
zuciyarshi sawai dan jiyake yarabu dake dagashi har
uwalan basu koma gida ba
sai bayan da akai sarakar bakwai kana iro yabi yama
uwale suka tafi gida
uwale natura qofar dakinta tai arba dake kwance kina
mata dariya
*Ansholly*
*08136195038*
[3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 14
😘Ansholly😘
Da gudu uwale tafito daga dakin tare da fasa wata irin
qara nabani mlm wallahi aljana adakina
tanata kerma wanda har fitsari tasaki batare da tasani ba
Iro da sauri yafito daga cikin dakinshi lfy uwale kijifa
yadda kika saki fitsari daga tsaye
bata masan miyake cewaba dakinta kawai take nunamai
tanace wa wallahi mlm
aljanace cikin dakinnan da dai yaga bata cikin hankalinta
sai yashige dakinta
dasauri yajawo qofar dakin yace uwale kikace kin yadda
hainan rafi amma miyasa naganta ada kinki
cikin rawar murya uwale tace wallahi mlm nakaita rafi
har saida nagata nutse kana nabaru rafin
shi kanshi qafafuwanshi karma suke dan ya tsora yana
tunanin ko uwale bata kaiki rafiba yaci ace kin mutu
Koda baki mutuba kinji gata domin ko babbane aka bari
da yunwa natsayin sati daya dole yajigata ballantana
yarinya
yajuyo yakalli uwale yace uwale aradun Allah hainan ba
diyata bace aradu diyar aljannuce
kamin uwale tai wata magana kika bude kofa kika fito ai
daga iron har uwalan waje sukai da gudu
suna naiman taimako karo sukaci da yalwa qawar uwale
tace lfy mlm iro daga kai har uwalan naganku haka
kedai bari yalwa lokacin da kikazo man gaisuwa bana
fada maki najefa hainan rafiba to wai yanxu muna dawo
wa
na isketa ada kina itama tadan razana amma dayake yar
duniyace saita nuna bata tsorata ba dan ita har burni
tana shiga
haba mlm iro karkaban kunya mana kamarba namiji ba
yanxu dai mushiga ciki
haka suka bita suka koma ciki amma atsorace suke
haryanxu tsaye take inda suka barta yalwa taje ta
daukeki kana tajuyo takallesu
tace uwale nasan da gaske kinsa hainan arafi amma baki
tunanin ko wani yaje yacireta
Sadda zaki sata ke dawa kikaje nida audi kanena kuma
nasanshi da tausayi
shima ne yaje yacirota dan shika daine yaga lokacin
dana sata
mlm iro shiru kawai yai dominshi bai yadda ba in ance
audine yaci rota to wake kawo mata abincin daza taci
waya budema audi dakin uwale
maganar dayaji yalwa nayi ita tadawo dashi daga
tunanin daya tafi
Mizai hana mudau hainan mukaita chan kusa da rigar
innarki uwale kinga acan ba wanda
ya sanmu bare mu ajeta wani ya biyomu da ita saida
uwale tai jim kana tafara magana
tace yalwa shawarki tayi amma karki mantafa chan aka
haifeni taya xakice basu sanni ba
aibacane mutafi tare dakeba tare da mlm iro zamu tafi
to hakanma yayi yanxu kuimaxa kutafi kamin ai magriba
tunda ankusa
haka suka fito suka tafi saida suka kusan xuwa rugarsu
uwale kana suka ajeki amma saida sukaga ba kowa kana
sai ana sallah isha,e kana suka dawo duk wanda yagansu
ya tambayesu daga ina suke sai yalwa tafada masu dan
dama surutu gareta
Aikin santa ko kai kawai tadaga domin kuka kawai take
kana yaci gaba haka suka dawo ma da uwale albishir taji
dadi sosai
dan tana ganin sunrabu dake kenan iro tashiyai yatafi
yaje yai sallah su kuma
Suka aza zancen duniya dan daga yalwar har uwalan
sallah bata damesu ba
yalwa batabar gidanba saida dare yayi sosai kana tai
masu salama tatafi
domin mijinta yajima da mutuwa gashi batada ya
tunda asussuba mlm iro yaji bugun qofar gida da sauri
shida uwale suka fito dan bugun bana wasa bane
suna budewa sukaga yalwa tsaye duk jikinta shatin
bulala
da sauri uwale tace lfy yalwa naga jikinki duk shatin
bulala saida yalwa ta qara fashewa da kuka tace wallahi
mlm iro
Aljanaka haifa
kuyi haquri fans am busy wallahi amma next insha Allah
xanyi mai yawa
*Ansholly*
[3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 18
sadaukarwa ga dukkan masoyan
bakar izaya
da wayanda nasani dama wayanda ban saniba ngd da
kaunarku gareni nima ina kaunarku💔💔
😘Ansholly😘
saida taje dai
dai gidan kana tatuna da abinda uwale tace mata samun
wuritai taxauna tacigaba da kuka in qaiqayin yataso ta
cigaba da soshe soshe tamkar mahaukaciya tana nan
zaune har akafa kiran sallah la asar tashitai da sauri ta
dauki rabbiyar qwaryata tashige gida domin tasan
zamanta wani laifi zaiqara jamata uwale ta iske da yalwa
sunata lbr koda suka ganta shiru sukai tazo kusa da
uwale taduqa dan Allah inna kiyi haquri kiman aikin
gafara wallahi inna bada gangan nazu barda nonon ba
uwale fadada fuskarta taida fara,a wace tunda hainan
tatashi bata taba ganin tamata koda murmushi ba amma
yau harda dariya uwale ke mata tace tashi tsaye ya'ta
hainan aike ya'tace kuma yau kinci darajar albishirin da
qawata yalwa taxoman dashi daga gurin bokanya cewa
inada ciki wata ukku kuma namiji xan haifa dan haka
kinkusa samun Kane tashi ga ruwa chan naxuba maki
kiyi wanka ake yanzu ya'tace cikin jin dadi hainan tatashi
tacire kayanta tadauki ruwan tashiga bayan daki tana
murna itama takusa samun qane taringa wasa dashi
yayinda uwale takalli yalwa sukasa dariya uwale tace
aradu yalwa kinfini sanin cuta toba doleba kingafa ni ina
zuwa burni dole nafiki dubara da wayau dan baxan taba
manta dukan da yarinyarnan taiman ba haryanzu sawun
nanan bai bajeba kamin uwale tace wani abu sukaji ihun
hainan suduka ba wanda yatashi inma baccin dariyar da
suka saki da gudu tafito idanta rumtse ga hannunta
agabanta ihu take tamkar ana zare mata rai idona inna
zai cire inna zai fado yalwa tace ke uwale mi sauri miyi
mata gudan kamin mutane sushigo duk daba hanamu
zasiyi ba
barkono suka dauko da kakke wanda suka daka bakomi
ciki zallarshi ne uwalece tadakama Hainan tsawa dan
ubanki kima mutane shiru wani ihun tasaki domin
bazata iyayin shurinda suka buqaci tayiba
inna idona zaicire yalwace tace to kwanta acire maki
inajin barkonone yafada maki to tace qasa tai takwanta
uwalece tace to miya sami gabanki naga kin dafe wurin
cikin kuka tace inna shima zafi yakeman to saki mugani
sai awanke maki ba wani musu tasake domin zafi yake
mata sosai
ga qaiqayin dayake mata wata irin axaba taji tashigeta
ihu zata saki yalwa taimaza tatoshe mata bakinta ihun
yaqi fitowa saida sukaga tana daniyar shedewa kana
yalwa tasakar mata baki sukai dakin uwale
tafawa sukai uwale bance kikwaba bafa canai kawai kisa
mata hakanan yo ganine inban kwaba ba baxai shiga
sosaiba kai uwale aradu kinfini iya cuta
yanxu duka barkonon kikasa mata awajan fitsari uwale
dariya tai towa yakawo wannan shawarar inajin keci
shiru yalwa tayi domin tasan bata da gaskiya dan ita taga
hainan tazo tafa dama uwale
dan sadda zata taho tagayama uwale albishirin da
bokanya taimata na uwale nada ciki taga hainan tasaki
qwaryar nonan ita kuma hainan din bata gantaba tana
xowa tagayama uwale kana tabata shawarar intanada
borkono takawo adakashi hakanan bakomi ciki saida
suka daka
kana suka samu ruwa suka jiqashi kamin ajiqa yalwa ta
ibi wani taraqe saida suka tabbatar yajiqa kana yalwa
taceshi tacema uwale intazo karki nuna mata kinji xafin
abinda tayi maki kiyimata mgn mai dadi yanda ko kince
taje tai wanka bazata kawo komi aranta ba
kinga zata saki jiki tayi wanka yadda yakamata kinga zai
shigeta tako ina koya kikace hakane kuma kinsan Allah
yalwa natsani wannan yarinyar kodan kyanta
yalwa tace ke uwale naji hainan tayi shiru mufita muga
ko lfy kar ace yar mutane ta mutu
*Ansholly*
*08136195038*
[3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 19
😘Ansholly😘
keniba inda xani inma tamutu anragema kasa nauyi
haba uwale kixo mufita dai mugani aradu bazan fitaba
saidai ke kifita amma ni ba inda xani
koda yalwa tafito tsakar gidan hainan tagani tanata
zagaye ga dukkan alamu ruwa take nema saita ba yalwa
tausayi har xataje tabata
ruwan saita tuna bulalal data tabayi mata tuntana yar
shekara daya amma har yanxu duk shekara saita gayama
jikinta danji take
tamkar lokacin ne ake mata bulalar shiyasa tatsani
hainan sosai
gashi takasa fadawa kowa kotai niyar fada saitaji tamkar
andade mata baki
uwale ga hainan chan xata taba maki ruwa dayake takai
wurin ruwan tanaji yalwa takira uwale tai sauri
tadebu ruwan ta wanke fuskarta kamin uwale tafito daga
dakin harta gama wanke fuskar amma ido yaki budewa
mari taji wanda saida taga taurari saikuma masifa tabiyo
baya ubanwa yace ki ibarman ruwa
shiru tai tunda bata da abinda zata cemata yalwace tai
mgn
uwale naga borkonan bai shigeta ba tunda harta iya tashi
hakane kuma toko aqara mata wanine
kuka tasa wanda tundazu takeso tayi amma wahala
tasashi yaqi fitowa
wanda yasa makwabtansu
shigowa dama tundaxu sukejin hayaniya
uwale lafiya miya faru hmm aikunsan tatsiniyar gixo
bata wuceta qoki
ina mata zabane tunkamin ranar haihuwarta taxa gayo
muma mudan dana tamu kunga gara itama tafaraji
kamun yazu gakanmu inkuma kunce aqaleta to saina
qyaleta
wani irin aqyaleta ni yarana biyar amma sanadin
wannan yarinyar hudu sun mutu saura daya
aini tsaka nina da wannan yarinyar Allah ya isa
kowa da abinda yake fadi daga masu cewa sunrasa miji
saimasu cewa sunrasa uwa ko uba k da hakadai sukaita
magannunsu ita kuma wace ake
maganar kanta bata masan misuke cewaba dan jitake
tamkar gabanta zai
zazzago yafado qasa domin yadda yake mata zafi
saida duk suka gama magan ganunsu
kana uwale tafara mgn yanxu dai dukanku kona bukatar
hutu domin haka nayanke shawarar ko wace daga
cikinku ta ringa kwanciya tahuta duk aikin gidanta
hainance xata riqayi mata shi
kamarsu ibo ruwa wanke wanke shara wanke dakan
dawar tuwo inkuma fura kikeso harda dakanta
kobai makuba suduka suka amsa dayi su gomane wata
daga cikin suce tafara magana
dama wallahi banyi wanke wanke ba zoki wuce mutafi
kiman
aisuduka saisu kafara daga wantace bata da ruwa sai
wannan tace batai sharaba hakadai sukaitayi
wace tafara mgn ita uwale tace hainan tabi kana inta
gama mata tashiga gidan yaha taimata wanki
kayanta taje tadauko tasa kana tabi wace kace tabi
saida uwale tacema kowa inhar hainan taimashi abu
yaxo yafada mata saita dauki mumunan mataki akanta
indama Allah yatai maketa idanta yabude sai dai bata
gani sosai gashi yai ja
haka tabi safiya koda sukashi gidan ba imani safiya
tadebo mata kaya dayawa ciki harda namijinta dana
yaranta samari subiyu
tuntana wankin cikin dadi hartagaji gashi har anyi isha'i
wanda har yanxu bata barjin xafin da takeji ba gashi
haryanxu idanta bai dayaye ba
gaya kuma batai sallah ko asuba ba duk da bata sanmi
ake cewa cikin sallarba amma tanaso taga tayi
sai cikin dare tagama wankin dataga ba kowa tai mazata
ibi ruwa ta tsugunna tawanke borkonan nan tas dukda
tajin zafi amma haka
taita wanke wa harya fita kana tafita tatafi gidan yaha
domin yawancin
rugar basuda gambu qalilan gidane keda gambu
wanke wankene mai yawa domin gidan irin gidan
gandune haka tazauna tafara wanke wanken
data gama tadauki tulo tatafi rafi ko tsoro bataji
saida tagama cika mata wura ranta kana tatafi sauran
gida jan wasu ruwa take ibo masu wasu shara
wadda tabata dakan dawo da gero ce karshe saida
tadaka tatan kade har saida yaxama gari kana tabarshi
tana gamawa akai kiran sallah duk da tagaji haka tayo
alwala
tunda taga mutanan gidan ba wanda yafito tana gama
alwallar tafito qofar gida nan tafara sallah wace batasan
mitake cewa ba
😘Ansholly😘
08136195038
[3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 14
😘Ansholly😘
Da gudu uwale tafito daga dakin tare da fasa wata irin
qara nabani mlm wallahi aljana adakina
tanata kerma wanda har fitsari tasaki batare da tasani ba
Iro da sauri yafito daga cikin dakinshi lfy uwale kijifa
yadda kika saki fitsari daga tsaye
bata masan miyake cewaba dakinta kawai take nunamai
tanace wa wallahi mlm
aljanace cikin dakinnan da dai yaga bata cikin hankalinta
sai yashige dakinta
dasauri yajawo qofar dakin yace uwale kikace kin yadda
hainan rafi amma miyasa naganta ada kinki
cikin rawar murya uwale tace wallahi mlm nakaita rafi
har saida nagata nutse kana nabaru rafin
shi kanshi qafafuwanshi karma suke dan ya tsora yana
tunanin ko uwale bata kaiki rafiba yaci ace kin mutu
Koda baki mutuba kinji gata domin ko babbane aka bari
da yunwa natsayin sati daya dole yajigata ballantana
yarinya
yajuyo yakalli uwale yace uwale aradun Allah hainan ba
diyata bace aradu diyar aljannuce
kamin uwale tai wata magana kika bude kofa kika fito ai
daga iron har uwalan waje sukai da gudu
suna naiman taimako karo sukaci da yalwa qawar uwale
tace lfy mlm iro daga kai har uwalan naganku haka
kedai bari yalwa lokacin da kikazo man gaisuwa bana
fada maki najefa hainan rafiba to wai yanxu muna dawo
wa
na isketa ada kina itama tadan razana amma dayake yar
duniyace saita nuna bata tsorata ba dan ita har burni
tana shiga
haba mlm iro karkaban kunya mana kamarba namiji ba
yanxu dai mushiga ciki
haka suka bita suka koma ciki amma atsorace suke
haryanxu tsaye take inda suka barta yalwa taje ta
daukeki kana tajuyo takallesu
tace uwale nasan da gaske kinsa hainan arafi amma baki
tunanin ko wani yaje yacireta
Sadda zaki sata ke dawa kikaje nida audi kanena kuma
nasanshi da tausayi
shima ne yaje yacirota dan shika daine yaga lokacin
dana sata
mlm iro shiru kawai yai dominshi bai yadda ba in ance
audine yaci rota to wake kawo mata abincin daza taci
waya budema audi dakin uwale
maganar dayaji yalwa nayi ita tadawo dashi daga
tunanin daya tafi
Mizai hana mudau hainan mukaita chan kusa da rigar
innarki uwale kinga acan ba wanda
ya sanmu bare mu ajeta wani ya biyomu da ita saida
uwale tai jim kana tafara magana
tace yalwa shawarki tayi amma karki mantafa chan aka
haifeni taya xakice basu sanni ba
aibacane mutafi tare dakeba tare da mlm iro zamu tafi
to hakanma yayi yanxu kuimaxa kutafi kamin ai magriba
tunda ankusa
haka suka fito suka tafi saida suka kusan xuwa rugarsu
uwale kana suka ajeki amma saida sukaga ba kowa kana
sai ana sallah isha,e kana suka dawo duk wanda yagansu
ya tambayesu daga ina suke sai yalwa tafada masu dan
dama surutu gareta
Aikin santa ko kai kawai tadaga domin kuka kawai take
kana yaci gaba haka suka dawo ma da uwale albishir taji
dadi sosai
dan tana ganin sunrabu dake kenan iro tashiyai yatafi
yaje yai sallah su kuma
Suka aza zancen duniya dan daga yalwar har uwalan
sallah bata damesu ba
yalwa batabar gidanba saida dare yayi sosai kana tai
masu salama tatafi
domin mijinta yajima da mutuwa gashi batada ya
tunda asussuba mlm iro yaji bugun qofar gida da sauri
shida uwale suka fito dan bugun bana wasa bane
suna budewa sukaga yalwa tsaye duk jikinta shatin
bulala
da sauri uwale tace lfy yalwa naga jikinki duk shatin
bulala saida yalwa ta qara fashewa da kuka tace wallahi
mlm iro
Aljanaka haifa
kuyi haquri fans am busy wallahi amma next insha Allah
xanyi mai yawa
*Ansholly*
[3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 18
sadaukarwa ga dukkan masoyan
bakar izaya
da wayanda nasani dama wayanda ban saniba ngd da
kaunarku gareni nima ina kaunarku💔💔
😘Ansholly😘
saida taje dai
dai gidan kana tatuna da abinda uwale tace mata samun
wuritai taxauna tacigaba da kuka in qaiqayin yataso ta
cigaba da soshe soshe tamkar mahaukaciya tana nan
zaune har akafa kiran sallah la asar tashitai da sauri ta
dauki rabbiyar qwaryata tashige gida domin tasan
zamanta wani laifi zaiqara jamata uwale ta iske da yalwa
sunata lbr koda suka ganta shiru sukai tazo kusa da
uwale taduqa dan Allah inna kiyi haquri kiman aikin
gafara wallahi inna bada gangan nazu barda nonon ba
uwale fadada fuskarta taida fara,a wace tunda hainan
tatashi bata taba ganin tamata koda murmushi ba amma
yau harda dariya uwale ke mata tace tashi tsaye ya'ta
hainan aike ya'tace kuma yau kinci darajar albishirin da
qawata yalwa taxoman dashi daga gurin bokanya cewa
inada ciki wata ukku kuma namiji xan haifa dan haka
kinkusa samun Kane tashi ga ruwa chan naxuba maki
kiyi wanka ake yanzu ya'tace cikin jin dadi hainan tatashi
tacire kayanta tadauki ruwan tashiga bayan daki tana
murna itama takusa samun qane taringa wasa dashi
yayinda uwale takalli yalwa sukasa dariya uwale tace
aradu yalwa kinfini sanin cuta toba doleba kingafa ni ina
zuwa burni dole nafiki dubara da wayau dan baxan taba
manta dukan da yarinyarnan taiman ba haryanzu sawun
nanan bai bajeba kamin uwale tace wani abu sukaji ihun
hainan suduka ba wanda yatashi inma baccin dariyar da
suka saki da gudu tafito idanta rumtse ga hannunta
agabanta ihu take tamkar ana zare mata rai idona inna
zai cire inna zai fado yalwa tace ke uwale mi sauri miyi
mata gudan kamin mutane sushigo duk daba hanamu
zasiyi ba
barkono suka dauko da kakke wanda suka daka bakomi
ciki zallarshi ne uwalece tadakama Hainan tsawa dan
ubanki kima mutane shiru wani ihun tasaki domin
bazata iyayin shurinda suka buqaci tayiba
inna idona zaicire yalwace tace to kwanta acire maki
inajin barkonone yafada maki to tace qasa tai takwanta
uwalece tace to miya sami gabanki naga kin dafe wurin
cikin kuka tace inna shima zafi yakeman to saki mugani
sai awanke maki ba wani musu tasake domin zafi yake
mata sosai
ga qaiqayin dayake mata wata irin axaba taji tashigeta
ihu zata saki yalwa taimaza tatoshe mata bakinta ihun
yaqi fitowa saida sukaga tana daniyar shedewa kana
yalwa tasakar mata baki sukai dakin uwale
tafawa sukai uwale bance kikwaba bafa canai kawai kisa
mata hakanan yo ganine inban kwaba ba baxai shiga
sosaiba kai uwale aradu kinfini iya cuta
yanxu duka barkonon kikasa mata awajan fitsari uwale
dariya tai towa yakawo wannan shawarar inajin keci
shiru yalwa tayi domin tasan bata da gaskiya dan ita taga
hainan tazo tafa dama uwale
dan sadda zata taho tagayama uwale albishirin da
bokanya taimata na uwale nada ciki taga hainan tasaki
qwaryar nonan ita kuma hainan din bata gantaba tana
xowa tagayama uwale kana tabata shawarar intanada
borkono takawo adakashi hakanan bakomi ciki saida
suka daka
kana suka samu ruwa suka jiqashi kamin ajiqa yalwa ta
ibi wani taraqe saida suka tabbatar yajiqa kana yalwa
taceshi tacema uwale intazo karki nuna mata kinji xafin
abinda tayi maki kiyimata mgn mai dadi yanda ko kince
taje tai wanka bazata kawo komi aranta ba
kinga zata saki jiki tayi wanka yadda yakamata kinga zai
shigeta tako ina koya kikace hakane kuma kinsan Allah
yalwa natsani wannan yarinyar kodan kyanta
yalwa tace ke uwale naji hainan tayi shiru mufita muga
ko lfy kar ace yar mutane ta mutu
*Ansholly*
*08136195038*
[3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 19
😘Ansholly😘
keniba inda xani

Please Login or Register in order to submit comment