Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zubamata ido kamar yau yafara ganinta.

Cooldud....jidda tafurta cikin dariar jin ddin ganinsa,

rufe fuskanta tayi da tafin hannunta ganin irin kallon da salman kemata.

Marae -rae ce murya yyi yace haba jiddana yaxaki rufemun kyakykyawar fuskan nan,dake sanyani natsuwa,

Cikin shagwaba jidda tace tu kadaena kallona mana ko,..anajin kunyarka fa๐Ÿ˜Ž

Murmushi mae sauti yasaki,sannan yace tubanake gimbiya Jidda ,

Turu baki jidda takarayi tace banason wannan sunan fa๐Ÿ˜Ž

Saukowa yyi daga saman kujerar dayake ya zube kasa,yafara yimata gyara kimtsi,tubanake SARAUNIYA JIDDA.

Batasan lokacin da daria ta kufce mata ba hada kyakyatawa,
Yanda salman ke sunkuyama tane kebata daria.

Kashe mata ido yyi๐Ÿ˜‰

Yace daria namaki kyau jiddanah don Allah inmunyi aure kirinkamun daria kullum.

Kasa dakae jidda tayi cike dajin kunyar furucin auren da salman yyi,

Tsinkayo muryasa takarayi yace kinada kyau jiddana,nakagara na damkeki jiddanah,

Yakamata a kaeni wurin mae martaba ko yabani daman turuwa,

Zaro eyes jidda tayi tareda girgiza kae tace bayanzuba.

Kallonta salman yyi na yan seconds, yace jiddana bakya tausayina ko jiddana?

Jidda tace bahaka bane my...
kawae dae inajin nauyi ne,kaga ko 2weeks banyi ba,
amma insha Allah nanda yan kwanaki kadan sae namaka jagora har wurinsa,time din nakara sakin jiki dasu.

Cike da gamsuwa Salman yace shikenan Allah ya kaimu time din...

Jidda ta amsa da amin nan fa sukacigaba da firarsu irin na masoyan da kamar su cinye junansu.



Prine kwance saman gadonsa idanunsa a rufe tun dasowarsa gurin mae martaba,

Shidae a iya saninsa yarinyar nan mgna baetaba hadasu ba amma meyasa takesan kawomasa raeni,

A gabansa take waya da saurayi,
Sannan suna zaune a dakin mae martaba ko kunya bataji,
Ga kuma rashin gaesuwar dataki yimasa kiri-kiri taki gaeshesa,

Tsadadden murumushin nan sa yasaki mae sauti hangowa yyi lokacin datayimasa gungunae,taga kamar zai mike dasauri hartakae kofa,

Kenan dama rashin kunyar tasamun wuri ce tunda tana tsoronsa,

Dasauri yamike tunawa yyi da fitar datakesonyi ta hadu da boyfriend dinta,

Cikin ransa yace kadafa barikin indian ne xataxo tayi musu a masarauta,ta zubda musu mutunci,
mikewa yyi fuskansa a hade ya fitu daga part dinsa,

A hanya yagamu da dr.maryam amma ganin yanda face dinsa yake a hade kuma ko inda take bae kallaba yasa itama batacemasa kala ba ta wuce ya wuce.

Jidda ce ita da fidorh sukarako salman inda yana gab dashiga mota cikin parking space din gdan najib nacinno kan motarsa wurin.
dole yatsaya suka gaesa cike da girmamawa,sannan jidda tarakasa har bakin gate tana daga masa hannu,sunyi dashi next week xai dawo ranar birthday dinta.

Harsaeda yabacemata sannan ta tsallaka xuwa kofar gdansu caraf suk hada ido dashi,

Fituwarsa kenan daga gdan,yaga tanayima salman bye,bye.duk da bae lura danacikin motar ba,

Fuskansa kamar an aekomasa da sakon mutuwa,

Gabanta na dukan tara-tara tanufi tagefensa xata wuce yadamko wuyanta tuni tasaki ledar da salman yakawomata,

Kara hade rae yyi dasauri tadaena kallonsa sabida yanda idanunsa suka canxa ga jijiyoyin kansa sun firfitu,

Fizgarta yyi dakarfi suka nufi cikin gdan sabida kar yyi mgna a waje bayi su sami abin yadawa.

Kiiiiiii yake janta har arean part dinsa sannan ya bankadata ta fadi kasa,
Bakaramin tsorata jidda tayi ba ko ina jikinta rawa yake!

Cikin kakkausar murya yafara mgna 4rom where you are?

Wata uwar tsawa yadaka mata I said 4rm where you are?

Keda ubanwa ye nagani yanxu?

So listen very careful kiji wornin din xan miki dama iskanci nasan kinsaba tun a india na shaida,

amma abinda nakeson kisani shine,nan gdan ba gdan yan bariki bane idan barikinki xakiyi sae ki hada kayanki kibar gdan,

Kuma ki aje maetarki har sae kin kuma india sannan kyacigaba ,

Amma billahil azim,kinji narantse nakara ganin kafarki a waje,bare kuma naganki da wani saena babballaki,
sae na lafira yafiki jin ddi,
Idiot kawae,
Yana kaewa nan yyi gaba batareda jiran me jidda xatace ba.

Inda yawurgar da Ita nan take kwance kasa,baki bude cike da mamakin irin wannan masifar har lokacin jikinta bai daena rawa ba,

Gakuma tsanin takaeci dayarufeta yasa ma takasa tunin komae Allah ya isa kawae take iya furtawa tareda fadin sae an fitadin,
Watsastste kawae, tafashe da kuka a wurin.

Prince ko bae zame ko ina ba sae part din mae martaba,

Nan yasamu umminsa ma na wurin,

Gaeshesu yakarayi cike da girmamawa,sannan yyi shiru,

Mae martaba ne yakallesa yace son nasan da magana so go ahead inajinka.

Kasa dakae prince yyi sannan yacedama wannan yarinyar ce naganta dawani saurayi a kofar gdan abban najib,

So kuma ni banyarda da tarbiyan yaron ba shiyasa naxo don nashaidamaka ko xata fitar da miji ne idan aure take ra'ayi,sabida gudun yaudara..


Dariar nan irinta manya mae martaba yyi sannan yace son ae wannan ba matsala bane dama abinda ke raena kenan,

Prince yasaki wani makirin murmushi,Cikin jin ddin tiggun dayahada yace eh!to ae hakan nada kyau allah yaja da ran sarki,

Murmushi irin na manya mae martaba yakarayi sannan yace ae shikadae ne abinda xanyima wannan yarinyar,

Ko mahaifinta yadawo zaiga tabbas duk daya nadaukeku shiayasa nayanke aurar da ita gareka,

Dasauri prince yace na'am,mae martaba yace of course ,

Nabaka auren hauwau jidda, amatsayin matarka ta biyu.....sae ka hado sadaki!

Dif-dif prince yaji kamar numfashinsa xai dauke idanunsa yakara budewa sosae yaga ba mafarki yake ba,
tuni zufa tafara ketomasa yyinda idanunsa suka
canxa launi lokaci guda..........


Anty Fyn...๐Ÿ˜Š
[5/27, 5:47 PM] Anty Fyn๐Ÿ˜˜: S๐Ÿ…ฐR๐Ÿ…ฐUNIY๐Ÿ…ฐ JIDD๐Ÿ…ฐ

NA


ANTY FYN๐Ÿ˜˜



Wannan page din naku ne,ina kuke yan grp din Anty Fyn Special novels,su mtukur,mani house,my cwt kanwa(teemer luv๐Ÿ˜˜),Cwt fancy,faty bauchi,aahmila,anty fatee,.mrs galadima,mmn yusrah,matar soja,alfa fateema,smart luv,oluwashina, and rest..of grp members anty fyn namika jinjina a gareku thnx a lot 4 r ur support ...Allah ybar kauna๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜



Page 68-70


Shiru yyi yama kasa mgna har saeda mae martaba yakatse shirun da cewa son yakayi shiru?

Umminsa ce ta amsa da godiya yake ranka ya dade kunya yakeji,

Dasauri yadago idonsa dasuka kuma launin jajjawur yana kallon mahaifan nasa,

Cikin sarkewar murya yafara mgna don Allah abba,kayi hakuri kabarta tazabi wanda takeso,

Kallonsa mae martaba yyi na yan dakiku sannan yace wannan ba matsala bane dukanku gata ne xanmuku so bana bukatar shawaran kowa daga cikinku,

Kasa dakae prince yyi dayakejin kamar zai rabe biyu,yace abba kayi hakuri amma bana ra'ayin mata biyu,

Wlh dayan ma dakyar nake kula da ita,da ana rabi tu nida rabi ma xanyi,

Wata irin tsawa mae martaba yadaka masa yace ni kke cema baka iya rike mata biyu?

Yar kanen nawa ne daxan hadaku aure kke mun wannan furucin kamar xan nahadaka aure da kafira?

So get out of my side! aure dae babu fashi idan nadauramaka ka kasheta ka huta,

Sae in tabbatar da cewa baka iya zama da mace biyu na batamaka tsari,

Cikin tsanin tashin hankali prince yake bin mahaifan nasa da ido ga bakinsa yyi nauyi,

Cikin rawar murya yace don Allah abba kayi hakuri,banyi wannan furucin ba don bacin ranku,

Cikin zafin nama mae martaba yakatsesa da i said get out of my sight !
mutumen banxa mutumen wofi kawae๐Ÿ˜ก

Mikewa prince yabar wurin tafiya yake kamar xai fadi,idanunsa sun kan-kance dayasan haka xata faru da bae jeba,

dakyar yakae kansa part dinsa,bayi nagaidasa amma ko kallon inda suke bayayi,
Koda ya isa xubewa yyi saman gado zuciyarsa kamar xatafitu.

Gawani tsanin tashin hankali, daya keji a ran sa,tunda yake da mae martaba baeta yimasa fada ba,amma yau sabida wata banxa har tsawa yake masa kamar bashine na gaban goshi ba.

Haka dae yyi ta sake-sake don dole yaje yakara bashi hakuri sannan yafadamasa ya amince,
Wata irin tsanar jidda ce tadaso a zuciyarsa koganinta bayasonyi ma yakeji a ransa bare kuma aure,

Kiran sallah magriba ne yadashi daga kwancen dayake mikewa yyi yaufi toilet don yin alwala.


Jidda kuwa tunda yabarta nan,ta dde tana kuka sannan taja jiki tanufi part din ummi,tayi sa'a bakowa a babban palonta,sae bayi masu yin mooping din maraice,

Dasauri tawuce dakinta tafada wanka,nan ma ta dde tana nanata bakaken magan ganun da prince yagayamata,

Cikin kunar rae tafitu
Tashirya cikin kayan baccinta sallah ta gabatar,sannan tahaye gadonta don abinci batajin xata iyaci yanda takeji a ranta.

Wayar auta ce tadawo da ita daga dunuyar tunanin da tafada,
Cikin rashin kuzari tadauko wayar tareda yin pickin call din.

Hello ,besty dafatan ansakomana yayahnmu da wuri,
Murmushi jidda tayi don anbatar salman da auta tayi hartaji sanyi cikin ranta,

Tunawa tayi ko kiransa batayi ba bare taji ya hanya?
Ina yake yanxu a tafiyan?
Dasauransu,

Ajiyar heart jidda tayi sannan,tace auta inason salman sosae,
I really luv him....besty๐Ÿ’ž

Daria auta tasaki tareda fadin up,up mrs salman,

Daria jiddan tayi itama tace yes !
Tace yawwa kinsan yau meyafaru kuwa?
Irin rashin mutunci da wannan banxan prince din yyi mun.

Nan jidda ta labartawa auta duk abinda ya faru tsakaninta d prince,

Cikin jimamin abinda yafaru auta tace besty kiyi a hankali kada yabata miki suna,

Kuma kinga yanxu matsayin yyah yake a wurinki, gashi kuma dan-uwanki na jini,
nasan halinki sarae na rashin kunya so don Allah mi kiyaye gudun abin mgna.

Baki jidda ta zunburu kamar tana ganinta sannan tace tu baxa a kiyaye dinba,

dama inason fadamiki don Allah kizo next week ne fa birthday dina wallah,

Auta tace yes insha Allah yanxu mukagama waya da bros(salman) yafadamun next week ne birthday dinki xamuxo nida shi,

Murmushi mae sauti jidda tayi tareda fadin yes! sweetienah...๐Ÿ˜‚shiyasa nake kara sonshi wallah,
Barama nakirasa bye!datatse kiran.

Harzata kirasa saetafara kiran ayshernta kamar yanda naga tayi saving,
Bugu daya tayi picking call din tareda
Fadin queen...

Jidda tamayarmata da aysherna...

Gaisawa sukayi sannan jidda tabata labarin abinda prince yyi mata,sosae aysher taji haushin abinda prince yyi ma jidda.

Nan suka taro sukae ta zaginsa,san ransu suna daria..
Daga bisani kuma ta shaidamata birthday dinta next week Thursday,
Sunyi sallama da kan insha Allah xataxo ayi celebrating da ita,sannan ta datse kiran.


Kiran MUGU ne yashigo wayanta da kamar baxata dauka ba don salman tayi niyyar kira time din,

Harta kusa yankewa ta daure tayi picking call din,

Pretty yafurta bako hello bare sallama cikin katuwar muryarsa,

Cikin zazzakar muryan dake rikita MUGU jidda tamaedamasa da hi!
My luvโค
How far?
Dariar jin ddi MUGU yyi sannan yace sorry nasan kinyi missing dina 2dys nayi tafiyane,
Sae Jiya nadawo,

Amma inason ganinki pretty yaushe xanxo gdanki?
Xaro eyes jidda tayi kamar yanaganinta tace eyyah!nima nayi missing dinkaso much dear,

Sae dae ina niger yanxu haka amma insha Allah dana shigo nigeria xan kiraka my luvโค

Cike da gamsuwa da bayananta MUGU thnx my pretty,

Yunwa nakeji bara naci dinner bye,
Luv u!
Jidda tamayar masa da bye miss you ! Dif ya datse kiran, tsaki jidda tayi cike d tsanar MUGU.

Sannan tamike tasama kofan dakinta lock sabida salman dinta xata kira kada deejah tashigo mata kamar daga sama ta ritsata tana soyeewa.

Kwantawa tayi tareda jawo pilo tayi hugging ,sannan tadannawa salman kira....suka jigaba da soyewarsu cike kaunar juna๐Ÿ’”


*************

4dys later

Prince ne kwance saman royal bed din umminsa,
Yana jiranta don bata part dinta,
Tunda yyi gardama kan auren jidda suke fushi dashi,don ko gaesuwarsa umminsa bata amsawa,

gwara mae martaba idan ya gaeshesa yana amsawa amma daga lfya baxai kara cemasa uffan ba,damuwa tayima prince yawa ba inda yake fita sae masallaci,

Ga wata uwar rama da yyi sae idanunsa suka kara fituwa sukayi fari fat,

Najib yayi tambayar duniya amma fir prince yaki fadamasa damuwarsa,dole yahakura ya canxa labari,yacemasa yasa ayi masa cake din birthday dinsa a wani wuri da suka iya sosae,
Nan yafadamasa hada wannan yarinyar xa a yi birthday din rana daya ne da nasa,

Daria najib yyi yace yo handsome meye nawani yatsina face,kacemun kawae hada hauwau jidda final,

Yar kyakykyawar gdan nan yakarasa maganar cike da tsokana,

harara prince ya ballamasa batareda yacemasa komae saema shigewa wanka yyi time din,

Rabonshi da najib din kenan tun kwana biyu daya wuce,

Sallaman umminsa ne yadawo dashi daga tuninn dayakeyi,

Amsa sallaman yyi cikin raunin murya yace umminah......

Harcikin ranata taji kiran sae dae ko inda yake bata kalla ba,saema niyyar fita datayi daga dakin,

Dasauri prince ya kankameta tabaya,yace pls ummina wlh banason jddahn nan amma xanyi muku biyayyah kudaena fushi dani,

Yanxu tunda nake daku baku taba yin fushi dani ba sai zuwan wannan yarinyar shin ya xa'ayi nasota yakarasa maganar kamar zaiyi kuka.

Cikin zafin nama umminsa tafara mgna nidae ban haifi butulu ba,wae kae ke furucin bakason diyar khadija da prof Ahmad kwara daya tilo....

Wallahi Suhayb kae butulu ne,duk irin kaunar dasuka nuna maka cikin gdan nan,

Na nagodema Allah ma dabagabansu bane wannan abin kunyar da takaecin yafaru ba,
Nasan da bakinciki sae ya sanyani kuka,in ma ban suma ba.

Prince ne yakatseta tareda fadin I promise xanmuku biyayyah kuma ni bacanayi banasonta ba,

Kawae banasonta da aure,amma tunda kunaso nima inason abinda kukeso ummina....

Don Allah kiba mae martaba hakuri,ya daena fushi dani na amince,

Dago ido ummin tayi takallesa taga yyi wata irin rama kwana hudu kacal!

Jikinta ne yyi sanyi lokaci guda tasakarmasa murmushi, tsakanim da' da uwa sae Allah,

kuma prince yanada kalar tausayi idan yyi laifi kana kallonsa jikinka xaiyi sanyi,

Tu haka ce tafaru tsakaninsa da umminsa tana kallonsa taji zuciyanta ya karaya,

Hannunsa taja xuwa saman gado tace is ok my son!

Banason wannan taurin kan naka ne,yanxu dae katsaya kaci abinci,nikuma xanje naba mae martaba hakuri,

TenQ ummina yafurta tareda kae mata sumba a hannu,murmushi ummin tayi sannan tabar dakin,

Tsadadden murmushin nan nasa yasaki a fili yafurta JIDDA ko xamu hade!.......yakuma lumshe idanunsa..


Washe gari!

Wanda yakama gobe ne birthday dinsu Jidda da prince.
tun safe Jidda ke saran ganin auta da aysher,amma haryanxu da ankusayin la'asar shiru kke ji gashi bata samun no.din kowa daga cikinsu,

Fidor ce ta katseta daga jimamin rashin isowarsu auta datakeyi,.tace muje kiwanke lallen ya bushe fa.

Tsararren jan lalle fidorh tadauko wata mata tayi ma Jidda,

Lallen yyi mata kyau sosae saema wanda yagani,abu ga faran fata.....

Sallar la'asar suka gabatar sanna suka kuma gdan sarki inda suka iske dr.maryam dawasu kawayenta harsu ukku dakuma kanwarta wanda suna tsananin kama,

dayake dama taje adamawa kwananta hudu kenan, birthday din prince ne yasa dawo.

Duk suna zaune a babban palon ummin deejah,sannunku su jidda suka furta suka haye upstairs dakin jidda,

Tabe baki dr.maryam tayi sannan tafurta kilbabbun banza kawae,su har sunshige daki basusanma tanayi ba.

Suna shiga dakin jidda tafada wanka,

20mns later,
Tana fituwa daga wanka ta iske auta saman gadonta tabaje irin na tagaji din nan,

Ihun murna jidda tasaki tafada kanta cike da tsananin murna,
Daria auta tareda jan jikinta baya tace kae besty irin wannan kyau da kkarayi da fresh haka miye sirrin?

Duka jidda takaemata tareda mikewa don shiryawa,

Cikin wasu riga da siket na atamfa ruwan hoda tahade batashafa komae ba sae pawder da lip gloss kadae,nan fa dan mitsitsin bakinta ya hau kyalli,

Wayanta ne yashiga ringing dasauri tanufi wayar bros naJib naga sunan ya bayyana a screen din wayar,

Picking call din jiddatayi hade dayin sallama,cike da mutuntawa suka gaesa yacemata tasauko kasa ta anshi sako,
To ta amsa
Da ganin saukowa yanxun nan tadatse kiran.

Kallon auta tayi da fidorh tace su sauka kasa ga bros najib nan xai bata sako,

Atare suka sauko downstairs din,nan suka samesa saman kujera,wata babban leda yamikawa jidda,

sannan yace don Allah kiyi amfani da wadan nan kayan gobe,

Godiya Jidda tamasa sosae sannan takara da insha Allah xatayi amfani dasu,

Sallama yyi musu sannan yafice yana dan waege don tunda suka sauko yake satar kalon auta jidda na lura dashi,

Sae da yafita sannan jidda da fidorh suka hada ido lokaci daya suka sa daria tareda tafawa,
Kallon tuhuma auta ta musu tace meye abin daria?
Suka jara yin wata dariar jidda tace tunda baki ganeba shikenan.

Auta dae batace musu komae ba saema tabe baki datayi,tahau bude ledan da najib yabawa jidda.

Kwalayene guda ukku,
Babban wata hadaddiyar doguwar rigace baka tana da adon stone farare da sae daukan ido suke,gakuma dan karamin farin net gefen rigar matsayin mayafinta.

Dayan kwalin kuma takalmi ne bakae high hills masu dan karan kyau wanda kana ganinsu kasan sunba 30k baya sabid haduwarsu,

Dan karamin akwatin kuma auta nabudewa suka furta da woww๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
Wata yar siririyar sar sarkar gold ce silver sae wal-wal take tana daukan ido gwanin burgewa,ga yan kunneta da zobenta nan duk a hade,

Murmushin jin ddi jidda tayi tafurta a fili Allah dae yabiyaka yayah najib duk suka ansa da amin.

Daukan kayan tayi taje ta nunawa ummin deejah itama tayaba da kayan sosae,deejah ma da dawowarta kenan daga islamiya tadunga santin sarkan,
Tanata mata surutai wae har tahango irin kyawunda xatayi gobe,smile kawae Jidda tayi taja hannunta sukabar dakin.

Sae bayan magriba aysher ta iso nanfa sabuwar murna tadawo don bakin jidda baya rufuwa,don tsabar farinciki ganin amin nan nata a kusa da ita,

Dakanta takaisu gurin mae martaba suka gaeshesa,
Shima yyi murnar ganinsu tareda yimusu godiyan AMSA gayyatar da sukayi,

Sannan takaisu wurin hjya sa'adiyya amma farida bata nan taje gdan mahaifinta, hda gdansu fidorh duk suka gaisa tareda yimusu maraba.


Thursday 3rd june


4:20pm. Hall din gidan mae martaba ne cikeda yan uwa da abokanen arziki yyinda yan mata fist class ladys keta shawagi a cikinsa,

Gakuma frnds dinsu prince da najib yagayyatu hada ma wadandabae Gayyatu ba duk sun hallara,
Wuri,yyi wuri amma ba iyayen birthday domin daga jidda har prince ba wanda yahallara.


Cikin gdakuwa jidda ce tsaye auta nasanyamata sarka yyinda aysher keta fesheta da turare,

Net din rigar fidorh tadauko tayane kan jidda dashi.

Ido suka zubamata sabida wani karshen kyau da jidda tayi ko ranar aurenta sae haka,

Hannunta suka ja sae wurin ummin deejah,Masha Allah ,Masha Allah,Masha Allah,
Ummin tafurta cikinranta kuwa catake inbacin son na sakarae waxai guji wannan tsalekiyar yarinyar ae sae wawa.

Murmushi dauke saman face dinta tace kunyi kyau sosae yan matanah kuyi sauri kutafi, time na kurewa,

Nida mae martaba da mom(hjya sa'adiyya) xamu kalleku a tv,ansanyamna camera a wurin,

To suka amsa sannan suka nufi hall din,
Tunda suka fitu bayi ke kallonsu kamar bakunanasu xasu fado, sabida tsabar kallo wasu gaesuwar ma makalewa take ,

Koda suka isa hall din fidor na gaba,jidda na tsakiyar auta da aysher haka suka shiga hall din.

Nan fa kallo yadawo kansu,cikin mutane suka shiga sunata gaisawa, jidda sae fara'a takewa mutane da wanda tasani da wanda bata saniba,

Dukkansu doguwar rigane a jikinsu,Auta nasanye cikin pink doguwar riga, aysher, red,and ta fidorh kuma tahade cikin orange din doguwar rigar,

Suna cikin mutane prince yashigo cikin hall din baki daya ido yakuma kansa sanye yake cikin bakaken suit,da farin buterfly din nectie dinsa,sumar kansa luf-luf,

kafafunsa na sanye cikin wasu bakaken covershoes,agogon Rolex da farin zobensa na azurfa mae stone sunamakle a hannunsa na dama,
Hmmm,fadin kyawunda dr.suhayb yyi sae wanda yagani,

Daga gefensa dr.maryam ce tana sanye da wata maroon din gown itama tasha kyanta.tanamakale da hannunsa haka akae ta tafi har sukazauna,
Yyinda prince keta zuba tsadadden murmushin nan nasa,

Mutane sukaeta zuwa suna kwasar gaesuwa wurin prince,
Najib ne ya anshi mike din maganar,

Yafara yin sallamatareda welcoming din mutane,
sannan kuma ya bukaci jidda datafitu taje tahau kujerarta dake gefen ta prince dake side din damarsa.

Daram-daram Gaban jidda ke faduwa ta tabo aysher tace mata kamar baxata iya fita ba,amma ina aysher ta tsunduma ga kallon prince don ko makiyinsa baxaice bai haduba,

Duka jidda takaemata shiya maedota daga duniyar kallon data afka,

Ajiyar heart tasaki sannan tafara mgna cikin rada dama mae kyau shine prince?

Dama ba babalarabe bane3?

DonAllah queen ina sonsa kiyimun hanya mudunga mgna pls....

Cikin takaeci jidda tamike tareda watsawa aysher harara,batare da tace komae ba tahaye step din sama, stones๐Ÿ’Ž din rigar jikinta sae kyalli suke,

Nan fa ido yadawo kanta gawani cool music dake tashi tana tafiyar nan tata ko ina na motsawa,mazan wurin gabaki daya hankalinsu nakanta har prince kansa ido yazuba mataharta karaso ta xa
una,

Sannan yadauke kae daga kallonta,
Cikin ransa yace xakayi bayani najib ko ubanwa yace kasa tayi irin dressing din danayi,

Dr.maryam ma ido ta zubamata tuni taraena kanta,ganin shigar jidda gashi irinta prince dinta koma ubanwa yace tasa bakaken kaya?
, jidda da prince inka hangosu kamar wasu couples gawani irin kyau dasukayi,readers ku hangosu farere cikin bakin dressing.

Nan fa najib yafara Yin tsare-tsaren daya shirya gwanin burgewa haryakirasu yanka cake din birthday anata tafi..

Prince ne yafara yanka cake dinsa fari,mae hawa goma shabiyu,

Bakin jidda yanufa da cake dIn da ya yanko fuskarsa daukeda murmushin nan nasa mae fitar da tsabar kyawunsa,

cike da mamaki jidda ke kallonsa,
Kashemata ido prince๐Ÿ˜‰yyi tareda sunkuyawa dae-dae kunnenta yace hey!bunkudus bude bakin badon fa kin isaba.

Wani kallo jidda tamasa duk d cike take da tsoransa tabude baki xatayi magna kenan yaturamata cake din cikin baki aka dau tafi,

Dole ta tahadesa ba shiri gashi wani kundumeme,duk ya cika mata baki,

Yanka nata itama tayi prince yabude baki amma taki samasa,taxo xatakae baki kenan prince yadamko hannunta ya anshi cake din,tareda sakin murmushi dimplse dinsa suka lotsa,,

Ita dae jidda ido kawae take binsa dashi cike da mamaki,

Juyawa prince yyi ya anshi mike din mgana yyi ma mutane godiya,

Najib yakira jidda tayi dan speech itama,

Nan aka hau tafi,duk abinda suke kan idon dr.maryam tanajin kamar zuciyanta zai faso ko mikewa takasa yi don takaeci.

Gifts aka fara basu najib yabama jidda gifts dinsa ,dana mae martaba wandashi key din sabuwar mota ne kirar jeep din camery,nan aka dau tafi sae da auta suka xo suka taya jidda ansar gifts dinta,

Barekuma prince hargajiya dr.maryam tayi da ansar gift din,

Jidda gabaki daya hankalinta naga salman dinta shiru-shiru, haryanxu bai iso ba,
Dan fituwa tayi daga hall din takirasa amma tanata ringin baya picking call din,

Tana dab da komawa cikin hall din tahangi wani bakar mota na tahowa glass din motar tintak so bata hangen nacikin motar,

Kuma motar bata salman bace shiyasa takarasa shigewa hall din.

Tundaga nesa yahangi wata kamr queen dinsa that's why yyi saurin parking tareda bin bayanta cikin hall din .

Koda jidda takoma kiran Salman tacigaba dayi,
amma saetaji sound din wani cool voice nafadin silent ,silent,
Important announcement,an Important! announcement,! kae tadaga tahangi prince ne yana rike da mike din maganar,ynata fadin important announcement!

Hankalin kowa yakoma Kansa, hall din yyi tsit,
Juye,juye Prince yafarayi can yafara tafiya har ya iso gaban Jidda,

Sam batasan yana gabanta ba,sabida hankalinta ya kuma kan wayanta tanaciga ba da trying din no.din salman.

Kamshin turarensa ne yadaki hancinta dasauri tadago ta kallesa,

Tsadadden murmuahin nan nasa yasakar mata tareda jan hannunta tafara alamun fizgewa,
Dakarfi yajata har saman stage din,hankalin kowa yana garesu,

Microphone din yadauka yadaga hannun jidda sama,tareda fadin,

this is my new bride in the next two weeks insha Allah...

Gabaki daya hall din shiru akayi kowa da abinda yake sakawa,
Anya yaji dae-daeabinda prince fadi kuwa.

Yes! prince yafurta cikin cool voice dinsa Hauwau Alhmad Omar jiddah itace sabuwar amaryan dazanyi nan da sati biyu za'a daura man aure da ita......ina fatan kowa yaji kuma ya fahimta,

Sunkuyawa prince yyi, yyi ma jidda light kiss saman lips dinta,
,
Inda jidda ta kwalolo ido waje...tuni dr.maryam ta zobe sumammiya...........


Sorry fans kutareni bayan sallah in muna da rae da lfya, donjin cigaban labarin......Happy ramadan In advance to all muslim...

Luv u all my fans...๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’žโค


Anty Fyn...๐Ÿ˜Š
[5/27, 5:52 PM] Anty Fyn๐Ÿ˜˜: S๐Ÿ…ฐR๐Ÿ…ฐUNIY๐Ÿ…ฐ JiDD๐Ÿ…ฐ

NA

ANTY FYN๐Ÿ˜˜

Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro๐Ÿ˜Š

Page 15-20

Sunana Hauwau Ahmad umar,kamar yanda nasani natashi ne US wato america,tunda natshi banida mahaifiya sai wata Juliet dake kula dani tunda wanka,bani abinci har nagirma

Please Login or Register in order to submit comment