Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Baki ita
A dole prince yacemata kaka ,hancinta yaja yace am sorry ranki yadde,

Bashiri jidda tasaki daria ganin yanda Prince yakame yana kiran ranki shi dde,
Haka Prince yaja kujera yaxauna sukayita FIrA cikeda farinciki da mutunta juna kamar ba Prince din Daba.


*****************

haka rayuwa tacigaba prince da jidda naxamansu cikin kaunar juna da kula cikin kuma shekaran akayi bikin yyh saef da Aysher,
Yyh salman da fidorh,
Yyh najib da xee(auta)
Farida da da prof. Anwar.

jidda da prince suntaka rawar gani a cikin bukukuwan nan hudu,

Inda akarshen shekarar ne Mae martaba yyi murabus aka Nada prince a Matsayin Sarkin gombe,
Yakuma mai martaba sarkin gombe, jidda akaxama queen jidda..


****************


AFTER THREE YEARS..

Wata kyakykyawar yarinya nahango wadda baxa wuce shekara biyu da rabi ba tana hawan steps dakyar ta isa room din iyayen nata ta tura kofar a hankali tana fadimun mommy mommy Abba,Abba!

Prince ne kwance saman royal bed dinsa dagashi sai bocs jidda nayimasa tausa cikeda shauki take danna masa bayan,

Yarinyar CE tashigo tana daria tace abba where is my chocolates?

Prince dake kwance yace binam ce mommy tadauko miki,

Hararanta jidda tayi tace maza kije wurin habi kice nace tayi miki kalban,

Xare riboms din da ke kan gashinta yarinyar tayi Sai ga gashi yashalalu har saman kafadar yarinyar masha Allah, hausawa sunce Dan gado sai yazarta,

Bata fuska yarinyar tayi Tace mommy bana son kalaban nan tana magana ne cikin ragguwan hausanta,

Kara hade rai jidda tayi tace idan baki je akayi miki ba baxan baki chocolates din ki ba,

Daria yarinyar tayi tace in anyimun kayaban xaki bani chocoyat dayawa?

Daria jidda tayi tace yes!maxa kije in anyimiki kalaban bakiyi kuka ba xanbaki chocolates dayawa ,

Juyawa yarinyar tayi tana daria tana natafi mommy Bajanyi kuka ba kuma, tana maganar ne cikin tsamin hausarta...

Hadiza suhayb Muhammad Omar Zayyan Diya a wurin prince da jidda wadda taci sunan mahaifiyar jidda suna kiranta da binam....๐Ÿ˜˜

Daria jidda tasanya tajuyu ga Prince dayakafesu da ido yana murmushi kullum son jidda da yarta karuwa yake cikin zuciyansa,

Jidda ce takatsemasa tuna nin dayakeyi tace Wannan yarinyar taka akwai kwadayi,

Janyuta prince yyi tafado Kansa yace like mother like daughter ba,

Turu baki jidda tayi cike da shagwaba tace yoo,yooo ni nayi kwadayi ne ina yarinya?

Kara matseta prince yyi yace sosaema yanda kikasan almajira kinsan almajirae da kwadayi,๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€๐Ÿ˜œ

Bata fuska jidda tayi tace wannan ba gskya bane Mae martaba yana karya!

Tsadden Murmushin nan nasa yasaki yace cikin shagwab aah!in...ni... Anbaby ne idan ina gabanki ni anbabynki ne understand?

Yoghurt ake son sha ma....daria jidda tasanya tace aah sai da dare tana kokarin kwacewa daga jikinsa, kara rikota prince yyi tareda Sa hannu ya kwance battoms din dake gaban riganta yadamko yoghurt dinsa ba bata lokaci yadora bakinsa Kansu yana tanda cikeda kwarewa kamar anbabyn gasken.....salon wasan ne yacanza hakan yasa narufuwa masoyan kofarsu tareda jin jina musu bisa irin tsabar kaunar da kulawar dasuke nunawa juna....


TAMMAT BI HAMDU LILLAH....


Alhmdllh anan kawo karshen litaffin Sarauniya jidda, kuskuren danayi cikin littafin ina rokon Allah ya yafemun.

SADAUKARWA

Na Sadaukar da book din ๐Ÿ…ฐR๐Ÿ…ฐUNIY๐Ÿ…ฐ JIDD๐Ÿ…ฐ

Ga

Khadeeja Sidi(Sidiyata๐Ÿ˜˜) my lovely and wonderful sister ๐Ÿ˜inasonki ina alfahari dake sidiyata yake tauraruwar taurari Allah yatsareki yakareki daga sharrin mahassada...amin๐Ÿ™

Dakuma jarumata
Billy giro (my swt billy๐Ÿ˜˜) hakika kaunarki a jinina take Billy baxan Iya misalta irin matsayinki agurina ba sai dai nace Allah yabarni dake har karshen rayuwarmu...amin๐Ÿ™


RAi- Da RAi

Banmanta dakuba jinin jikina kwayena na rai-rai darai.

Aisha Muktar(Mmn mohd๐Ÿ˜˜)

Zainab Ibrahim(Mani house

Aisha mohd tukur(m.tukur)

Haulat aminu anas(mmb twins)

Amina kamilu(meenatah๐Ÿ˜˜)

Banmata dakuba

My Cwt kanwa teemer luv๐Ÿ˜˜

Phartyma Muhammad.

Cwt fancy๐Ÿ˜˜

SAKON NA MASOYANA

Aunty Fyn Novels grp kaunrku ajinina take wollah,
Danakalli GRP din nan sai inji kaunarku na tsumani.โค

Aunty Fyn nakaunarku sosae da sosae ina alfahari da Ku akodayaushey Allah yabarmu tare....๐Ÿ™๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜

Kyakykyawar gaisuwa ga duk masoyan aunty fyn na nesa dana kusa..... Love u all my fans๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜

Innayima wani laifi ko nabata masa rai don Allah ya yafemun..๐Ÿ™๐Ÿ˜Š

Sai munhadu a next book dina....ISA

For any comments ko corrections 08020709219..



Aunty Fyn๐Ÿ˜Š

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment