Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sallaya,
Sanye take cikin hijabinta har kasa,
Ga littafin adduo'i rike a hannunta.

Afili ta furta d jidda lfya haryanxu shiru cike d damuwa a fuskanta ,keda ke tashina kullum,๐Ÿค”baridae naje naga ko lfya.

Mikewa tayi tanufi dakin jiddan tanashiga dakin tahango jidda kwance saman gado, baccin ta taketa sha bil hakki,

Karasawa tayi bakin gadon tana tashinta,

Mika jidda tayi tareda yin addu'an tashi daga sleep.
Auta tace kaza uwar bacci kinwaniyi kwance kuma fa kinsan har c.a gareku by 8:am.

Batareda jidda tacemata komae tafada toilet cikin hanxari ta doro Alawala don sauke farali,

Fitowa tayi ta tada sallah,Nanma tadade tana addua sannan ta shafa.tareda mikewa tsaye tacire hijab din jikinta.

Tundaga dakinta tafara kiran xainba,xainab,!
abinda bata fiye ba kenan,
Wato kiran auta d aenahin sunanta,
Auta da fituwanta kenan daga wanka tana daure da towel tafitu tana amsawa,nan suka ci karo d auta palo.

Fadawa tayi jikin auta murya na rawa tace albishirinki besty,

Cikin kaguwa auta tace goro fari maekyau,

Murmushi jidda tasaki yyinda har idanunta sunfara tara hawaye tace besty ni yar masarautar gombe ce,
Ni yar royal family ce,

Auta dake binta da kallon mmki cikin in ina,tace wa..aw..wane sarkin gombe?

Jidda tace wanda kka sani gombe ta na nigeria can ne asalin mahaifata besty kuka ya kwacemata๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

Nan tafadawa auta yanda abin yafaru tsakaninta d MUGU daren jiya,
Itama autan kuka tasa
Yanxu dama jidda tanada irin wannan gatan,
Amma rashin sani itace harda yin aekatau,gskya MUGU bashida imani...
Takarasa mgnar a bayyane,

Tagudu takarasa wurinsu cikin palon inda tafada cikin jidda,itama tana ta kukan,
Dasauri Jidda da auta suka ce aysher a tare!

Gyada musu kae aysher tayi cikin muryan kuka tace tun lokacin d jidda tayi hugging dinki nashigo ina sallama hankalinku baya nan,

Shiyasa natsaya nima ina saurarenki queen,
Congratulation jidda,naji ddi sosae Allah kuma ya ida tonamusu asiri,
duka suka ansa da amin,

Sannan tacedama PQ din course din nan daxamuyi C.A nasamo mana shine nace bara nayi sauri na kawomiki tunda d 8 xamu shiga.

Jidda ce tamike tsaye tareda fadin ni yau ae sae nigeria,
Ido suka xaro tareda fadin amma jidda sauran kwana biyu fa mufara exams why not kibari mugama sae mu tafi tareda dake gaba daya!

Fir jidda taki yarda,nan fasu auta suka dinga bata baki kan taxauna tagama exams duka fa nan da 10dys ne xasu gama.
amma fir taki yarda,tace musu karatun banza!

Sae da auta tasanya kuka sannan jikin jidda yyi sanyi itama har hawayen yacika mata ido tace why?

Why zainab?

Meyasa bakyaso na je naga familynah ko naji sanyi tareda natsuwa!

Auta ma takama hannunta cikin rawar murya tace ina matukar farincikin gano mahaifarki da kka yi,ke kanki kinsani,
amma ina neman alfarmar d ki tsaya ki rubuta exams dinki,

Tunda jibi xa a fara,banaso kitafi nasan baxa a bari kidawo ba daga ganoki sae an kaiki quraren dangi na kusa dana nesa,

That's why banason kitafi bamu gama exams ba bestynah,
mungama mae wuyar tunda munganosu,
Ina sonki d karatun nan naki jiddah,
inasonki sosae bestynah..
Amma in natakuramiki kitafi kawae.....

Jikin jidda lakwas takae hannunta tace na amince zainab tare ma xamu tafi har gomben daku gaba daya,

Takamo hannun aysher ma,tace ina sonku sosae nima....tafashe d kuka...๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ



Anty Fyn....๐Ÿ˜Š
[5/27, 5:45 PM] Anty Fyn๐Ÿ˜˜: S๐Ÿ…ฐR๐Ÿ…ฐUNIY๐Ÿ…ฐ JIDD๐Ÿ…ฐ


NA


ANTY FYN๐Ÿ˜˜



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro๐Ÿ˜Š


Page 58


Su jiddah sun dukufa karatu kawae suke bil hakki,
ita da aysher kullum safe rana dare,suna library din depertment dinsu anan suke karatun,

Yyinda auta da farida ma suna xama a class dinsu nan suke karatun,
Tsakanin Jidda da auta sae dare suke haduwa GDA,don sleep.

Cikin sa'a kuwa suka fara exams din,Alhmdllh suna ganin nasara,

Don dukansu insuka shiga exams din,cikin lokaci kalilan sungama da ita,

Iya shige d tsokana jidda d aysher basu daena ba,duk d ana exams amma ba abinda yarugu sae ma yakaru.

Duk d hankalinta yana nigeria batasan wana irin tarba xa a mata ba,ko xasuyi saurin amsarta ko kuwa sae tanuna shaidu dayawa.

kuma gashi ba yanxu yakamata ta tonawa MUGU asiri ba, tafison sae tashiga cikin gdan koda Allah xaisa tafahimci wadanda suka sashi ya kashe mata mahaifiya.
Ire,iren wadan nan tunanin suka addebi zuciyanta.

*********************

Shirye-shirye suke tayi inda yakama gobe friday jidda xata gama final exam dint ita da aysher,
Autada farida kuwa tun yau sungama exmas dinsu,
inda auta kejiran su jidda sukarasa ita da aysher gobe sae su wuce nigeria ,

Farida kuma Prince yahanata binsu yace tabari sae xasu tafu sae sutafi tare!
Ba yanda farida ta iya dole ta hakura dontagaji daxaman gdan,
Sam dr.maryam bata daga mata ko kadan!



Yammaci ne likis yyinda iska mae ddi ke kadawa,
Garin delhi yyi ddi sabida iska mae ddi dake kadawa,
Jidda ce cikin motanta tana wannan gudun nata kamar xata tashi sama,

Gdansu farida ta nufa straight kusan 2hrs kenan dasuka wuce, auta tamata waya kan taxo tadauketa tana gdansu farida,motanta yaki tashi,

Gashi tana azumin Thursday yau,
So,bataso tayi dare a gdan bata koma ta hada kayan shan ruwa ba,

Dan karamin tsoki jidda tayi ganin gashi ta iso anguwar amma takasa gane gdan ma,
Kasancewar tunda take sau daya ta taba xuwa gdan shima ba shiga tayi ba.

Sake fitowa tayi daga layin da tashiga tana nazari,

cikin ikon Allah ta tuna layi mae masallaci ne,gashima har taji kiran sallah tag a mosque din,

Juya kan motarta tayi tanufi layin mosque din dagudu sae kiran sallah akeyi,tasan auta nacan takule,

Batasha wahala ba tagane gdan,
Parking motan tayi gefe sannan tafara kiran auta don sam baxata shiga gdan ba.

Kira na biyar kenan tanayi ma auta amma hartagama ringing ba a daga ba,

Cikin takaici ta bude murfin motar tafita tanufi gate din gdan.

dakyar gate man din yabude mata tashiga,don sae data xare masa ido,ta tsoratashi sannan y bude mata.

Cikin takunta na isa don har canxa tafiya tayi tareda kara shan face,don kar farida taga fuskan raeni tashiga,

Wani makeken gareji dakeda rumfunan aje motoci iriri taci karo dashi,
Motoci ne hadaddu sunfi a kirga wasu ma a rufe suke,
Gasunan birjik kamar wurin saeda motoci,
Girgiz kae kawae Jidda sannan tadoshi kofar datake tunain nan ne kofar shiga palon gdan.

Wowww,

fadar tsarin gdan sae mu dau lokaci mae tsawo bangama fadamuku yanda ya tsaruba,

Kawae dae palon ya hadu iya haduwa,sannan kwata-kwata baeyi kama da tsarin palon nigeria ba.

Sallama jidda keta jerawa ba iyaka amma ba motsin wanda taji.

Wayarta taciro takira auta sae lokacin tayi picking call din,

Tunkafin tace wani abu jidda tace ae sae ki fitu gani nan cikin palon tunda naga alamun kamar ba musulmae a gdan.

Auta tayi daria tace ke ni ina gda fa,
Sae yanxu kka ga damar xuwa daukana?

Dasauri jidda takatseta da whatโ“
Kina gda?

Auta tace yes!
Tun daxun harma nafara shan ruwa,

Jidda akufule tabude baki xatayi ma auta masifa kawae auta ta datse kiran dif!

Juyawa tayi dasauri xata tafi ,taji ance hey,wait !

Cikin wata muryan kwarkwasa, juyawa jidda tayi,
Caraf suka hada ido sanye take cikin wasu kaya,duk jikinta tsirara,
Wata rigace iyakarta cinya,mae dan karamin hannu,

Tsaf jidda taki dauke idonta daga cikin matar,
sae data gama kallonta tsaf sannan tamaeda kae ga fuskanta anci uban makeup ansha red lips,
Balaifi jidda ta ayyana tanada kyau,baxa a kirata da mummuna ba.

Keeeeeee,
meya kawoki gdana a wannan time din?

Ko kuma duk bin hubby din ne bai isheku ba har sae anbiyomu har gda takarasa maganar cikin tsantsar kishi?

To wlh wannan shine karo nakarshe daxaki kara shiga rayuwar hubby,bare kuma ki tako wannan bakar kafar taki kishigo mun gda!
Don wlh sae insa aka shemun banxa ehe!

Tacigaba dacewa dallah ma dubeki,
ae kinsan nafi karfin duk wasu kananun karuwae irinku.

To nadae gayamiki kije can kine mi dae-dae ke,
Allah ya taemaki ma hubby baya nan da sae nahira yafiki jin ddi,

To wae ma meya kawoki cikin gdana? ko ganin nashi ne dabakiyi ba kwana biyu,?
to ae yau y dawo daga dubai,
So, sae a bari sae gobe sae acigaba da satar kallon sa a waje da aka saba yi,

Tunda tafara magna jidda ke kallonta daga sama har kasa,
Wani malalacin murmushi jidda tayi mae sauti daya kara fitar da aenahin kyawunta,

Sannan tahade face tareda fadin Ke kuma ke cewa?

Ni fa kodanayi sallama musulmae nayimawa ba arna ba,

So meye nafitowa ae inajin ba muryar maza kka ji ba ko?
Bare afitu ayi kasuwa,

Wae ma tsaya,jidda tadan ja..da baya
Kada kicemun kice matar yayan faridar?

Tacigaba da cewa Ikon Allah to shi kome yagani a nan?
Tanuna t kamar tana nuna kashi๐Ÿ˜œ

Xafkakken jikin naki ne yarudesa?
ko kuwa wadan nan tsamurarren nonowan ne suka dauki hankalinsa?

Gakuma wannan lafcecen bakin naki kamar bakin rijiya, ni narasa gane mae ya debesa ar y kwaso irin ki?

Koda yake ae su faridar ma ba wani abun kirki bane atare dasu siraran banza dasu ba kan gado kamar bishiya,

Shima nasan mijin naki haka yake irinta,
Idanunsa irin na yan chaina,
Kugu kamar an daura birin wasa๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

Duk bama wannan ba, kinsan banmasan d rayuwar manya-manyaba, bare kuma ire-iren almajirae kalar mijinki,

Amma ni abinda yafi bani mmki shine su farida musulmae ne,
Amma ya akayi yynta ya auri arniya?๐Ÿค”

To Allah yasawake!
Amma da ma kincanxa wannan shigar,
Don inkinyitane don sha'awar sa yatashi,to wannan sae dae yasa sha'awarsa y kwanta,in yana kallon wadan ramammun abubuwan tayi nuni da kirjinta.

Cikin daga murya Dr.maryam tace hey!!!!!
Mijin nawa ne kugunsa kamar an aura birin wasa?
Sannan ni kke cewa arniya har cikin gdana?

Tsayuwa jidda tagyra tareda tilla key din motanta sama t cabe,

Sannan tadora hannunta saman bakinta tareda fadin shiiiiit,..

Yi hankali madam, ba ayimani tsawa so take care!
Tanagama fadar haka tafice daga palon dasauri!

Sororo dr.maryam tabita da idanu,tunda take a rayuwarta ba a taba cimata mutunci irin na yau ba,

Tsayuwar tajima tagagareta tafada saman kujera,
Tare d neman mafita don a cewarta y xama dole tadauki fansa akan jiddah.


Jidda kuwa koda tafitu motanta ta nufa direct tashige tareda yimata key a tsiyace ta fizgeta.

Gab daxata fita layin bata lura ba takusa bankesa dasauri taci burki ji kke kiiiiiiiiiiiiiii.........

Cikin razana dukansu suka dago yyinda hasken motan jidda ya haskamata shi,

Tsaf taganeshi shiyasa ma taki fituwa tabasa hakuri,

Ama kuma tana mmkin ko ina wadan nan iyayen sojojin nasa?
Kuma dama a anguwar nn yake?

Yyin d shikuma yana tsaye,bae matsa daga inda yake ba,

Wata uwar horn jidda take masa kamar wurin xai tsage,

Amma me, ko motsawa daga inda yake baeyi ba,

Sauke glass din motar jidda tayi sannan ta leko d kanta tareda fadin wae kae wane irin kurma ne iye??

Bakaji ne koko hauka ne ke damunka?

Jitayi ya hasketa da fitilar wayansa mae haske sosae,

da sauri takoma cikin motanta,tareda yiwa motan key gabanta na faduwa don bataso yaganta ba,
Tawuce ta gefensa d mugun gudu ta halba saman titi.

Girgixa kae yyi tareda sakin tsadadden murmushin nan nasa cikin cool voice din nan nasa yafurta I will teach you a lesson yarinya!


*******************

Washe gari yakama friday,jidda d aysher suka shiga final exams dinsu.

bayan sunfitu kuma jiddah,aysher,auta, suka dauki kayansu suka nufi airport cikin jin ddi,

bakin jidda ma yakasa rufuwa don tsabar murna kamar anmata albishir da gdan aljannah.

Batareda lokaci ba ,5:00pm sukagama komae a airport din jirginsu yatashi sae nigeria ...

Am so sorry my luvly fans,

Wallah bikin cousin dita kuma frnd dita a kayi that's why kka jini shiru kwana biyu,
But insha Allah xaku cigaba dajina,dafatan anmun afuwa๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Ž

Duk naga sakonni ku,masoya da abokan arziki nafatan alkhairi nagode kwarai,
Allah y barmu tare d Alkhairi........amin

Much love you all my fans.....๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜โค



Anty Fyn๐Ÿ˜Š
[5/27, 5:45 PM] Anty Fyn๐Ÿ˜˜: S๐Ÿ…ฐR๐Ÿ…ฐUNIY๐Ÿ…ฐ JIDD๐Ÿ…ฐ

NA


ANTY FYN๐Ÿ˜˜



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro๐Ÿ˜Š



Page 59-60


Cikin dare jirgin su jidda y iso nigeria inda suka sauka a lagos,

wani uncle din aysher yaxo y daukesu dake xaune a lagos din,ya kaesu gdansa don su kwana xuwa safiya sae su wuce.

Washe gari ana gama sallahn asuba su jidda suka shiga wanka suka shirya tsaf,

dakyar sukayi breakfast sannan uncle din danaji aysher nakiransa da uncle B,
Yadaukesu sae airport ,yana driving yana ta kallon jiddah datayi shigar wasu kaya doguwar riga,purple and bkack tayana kanta damayafin rigar,

Simple make up ne a fuskanta wanda light pink din lip gloss yakara fitar d ae nahin pink lips dinta,

Gashin Girarta mae sulbi bakikkirin yyi kwance saman shape din girarta,
Tayi kyau hartagaji,
Yyinda kadan kadan taeta smile ita kadae tana lumshe ido,ga kuma gabanta dake ta faduwa kadan,kadan.
Dole inka kalleta ka sake kallonta,

Wayar tace yyi ringing still suna hanyar airport din basu isa ba,
Salman ne mae kiran a yangance cikin shaukin so,
Jidda tayi picking call din tared fadin cooldud....๐Ÿ˜˜

Aziyar zuciya salman yyi sannan yace prettynah y akayi baku sauka a abuja ba?

Kinsan yanda naka gara naga kyakykyawar face dinki kuwa?๐Ÿ˜

I really missed you alot jiddanah!โค

Naso inzo sae aeki yashamun kae dayawa,
amma yaushe xaki baro gomben?

Don zainab(auta) yau xata dawo ga momy nan nata jiranta,

Sae ma fada takeyi wae meyasa xata tsaya ta gombe bayan ga abj nan,
Sae nafadamata baku samu jirgin da xai sauka abj bane sannan ta rage fadan.

Jidda takatsesa da insha Allah yau xata dawo abjn yaran momy,takarasa maganar cike d tsokana,

Yar daria Salman yyi sannan yace nayi missing yar maganar nanki mae tsokana-tsokana, shagwaba-shagwaba jiddanah,

Lumshe ido jidda tayi don ita kanta takagara taga salman dinta,
dondae yanxu hankalinta na ga familynta yanxu.

Data abuja xasu sauka ko don taga sanyin idaniyarta.

Firan soyayyarsu su jidda sukacigaba dayi,
ko jin kunyar uncle B, batayi dayake ta satar kallonta,
Yarasa inda yasan face din jidda.

har suka iso airport sae lokacin jiddah da salman sukayi sallama badon sunso ba haka sukaeta furta luv u,luv u...๐Ÿ’“

Sae d suka shiga jirgi sannan uncle B,yabar airport din cike d tunanin inda yasan face din jiddah.


Gombe.

10:11am su jidda suka sauka garin gombe,
Tunda suka fitu dga jirgi, jidda keta kalle-kalle da waege-waege sabida yau ne xuwanta na farko garin gombe,

Murmushi dauke saman face dinta suka tari taxi,

Basu wani dde ba a hanya suka isa tankakamemin gate din gdan,
Wanda ko ba a fadawa mutum ba yana ganinsa yasan gdan sarauta ne.

Bayan sunfitu ne suka sallami mae taxi din kayansu narike ga hannunsu niki-niki.

Suka nufi gate din gdan gadan-gadan.

Masu gadi Basuyi kokarin hanasu shiga ba kasancewar auta dasuke tare.

Wow๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜‰๐Ÿ˜˜
Jidda tafurta a fili ganin yanda cikin gdan yake,ido take ba hakkinsa ko ina tana kalle-kalle baki bude,
Duk iyakar kallonta tamarasa gane kan gdan,
Gashinan ko ina daban-daban, ga xanen tambarin masarautar gombe jikin katangar gdan,

Fizgo hannunta auta tayi tace sae kinbadamu tun yanxu?

Bata fuska. Jidda tayi suka cigaba da bin auta suna tfya.

Ratsawa auta ketayi dasu cikin bankadeden gdan,sae wuce parts,parts, suke,

Yyinda jidda ketabin wuraren da kallo ginin dae ne nasarauta amma fa komae nazamani da kyalkyali gwanin ban sha'awa.

Kalar kayan bayin gdan masu kyau jidda tafurta a fili,

Auta dake rike da hannun jidda ta bankamata harara tare d fadin nace fa kimana shiru,karkija a dauka wasu kauyawa ne suka shigo gdan.

Lokaci daya jidda tahade rae tareda d turu dan karamin bakinta tamaeda mata amsa da najiijijijij....๐Ÿ˜ก

Wani hadadden side sukanufa tundaga gininsa xaka hangi yanda y tsaru,da haskawa,

Dae-dae babbar kofar side din suka tsaya,inda sukaga bayi hudu tsaye,biyu gefen dama na kofar,biyu kuma gefen haggu na kofar.

Cikin isa jidda takalli wadanda ke gefen dama tace kije kicewa mae nan bangaren tanada baki a waje,

Daria auta da aysher suka kunshe d ganin yanda jidda taba wannan baewar yanda kasan dama can gdan sarautan ta tashi,

Auta ce ta kasa,kunshe tata dariar,takalli jidda daketa hade rae,ita a dole gdansu aka zo,
Tacemata naji ko sunan matar bakisaniba gimbiya,

Smile Mae kyau jidda tayi jin auta takirAta da gimbiya,

Auta takara d cewa nan bangaren hjya amarya ne,cikakkiyar bafullatanan yola, mahaifiyar Prince da deejah,
Suna kiranta da ummi,mace mae kirki,dasanin darajar mutane,uwa uba karamci da fara'a ba a mgna,atakaice ma dae sae kin ganta xaki shaida.

Mom din farida bata nan(wato hjy as'adiyya)tana abuja da part dinta xamu sauka,sannan kuma itace uwar gida tanada yara mata dayawa duk mata ne bata da namiji ko daya,

Farida ce autarta amma fa ba diyar ta bace,yar kanwar tace ta anso data rasu,

Wannnan baewar ce da jidda ta aeka neman iso tadawo,tareda sunkuyawa kasa tace xaku iya shiga gimbiya(wato deejah) ce ma a palon tana marabadaku,

Daram,daram kirjin jidda ke bugawa suna shiga palon yyi dae-dae da saukowar wata yar dattijuwar mata, fara tas tasa,da ita mae matsakaecin tsawo,fuskanta dauke d murmushi,wanda yakara fitar d kyawunta duk da ta dan kwana biyu,
Kwayar idanuwanta mae daukan ido tundaga nesa,sabida tsabar haskensu.
tana sanye da dogowar alkyabba,
tun shigowar auta taganeta tafadada murmushin fuskanta,

Page 60


Sae dae tana maeda kallonta ga Jidda ta tsaya cak,daga inda take tsaye tazubamata ido,

Jiddanma ita take kallo gabanta na faduwa,tarasa inda taga mae kama da matar sosae,๐Ÿค”

Deejah dake can cikin palon tana kallon wani series a zee world,taji motsin bakin mutanen da tabada ixinin su shigo, tajuya ganin auta yasa ta tashi da gudu taje tayi hugging dinta tana yar dariar jin ddi,tareda fadin oyoyo anty xie,

Motsin deejah ne yadawo da matar nan da jidda daga duniyar tunani jiki asanyaye jidda takaraso cikin palon,
Yyinda auta, deejah, aysher suka zubama jidda da ummin deejah ido ganin haryanxu ummin takasa karasowa but still idonta nakan jidda dagabanta keta faduwa.

Wata irin ajiyar zuciya ummin tasaki,murya narawa tafara mgna tana nufu jidda tana cewa khadijah..khadijah.. Sae kuma ta girgiza kae hartafara hawaye taci gaba da wannan kuma ba Khadijanmu bace,

Jijjiga jidda tafarayi tareda fadin don Allah kada kicemun bakisan khadijanmu ba hawaye kawae ke zuba daga idon ummin deejah,

Cikin tashin hankali jidda tafara girgiza mata kae na alamun aah,muryanta na season tace ni.ni hauwa'u ji...jid...jidda nake...

Dakarfi ummin tajanyuta jikinta na rawa ta kankameta tana fadin tabbas ke jiddanmu ne bashakka,
Ke jinin khadijanmu ne,kuma jininmu ne.

Tuni auta,aysher,suma sukafara hawaye, harta deejah datarasa gane kan zancen tana ruwan hawaye,

Yyinda sautin kukan jidda kawae ketashi cikin dakin.

Maganar mae martaba ne wato sarki Muhammad Omar Zayyan.

Yaxo yimata Sallama ne xashi daurin aure,yaji tana ambatan khadija khadija...

Duka suka juya jin gyaran muryar da mae martaba yakarayi,

Takowa yyi har inda su ummin deejah suke yabasu umurnin kowa yazauna.

Jiki a sanyaye ummi taja hannun Jidda suka zauna kasa kusa d mae martaba,
Inda ummi takasa,mgna ma,

Shikanshi mae martaba kana kallonsa kasan yana cikin tsabar farinciki marar misaltuwa yama rasa ta inda xai fara sae dae shima idonsa kyam akan jidda.
Alhmdllh,Alhmdllh,Alhmdllh,yafurta a fili,

Sannan yace kobaki fada,ba nasan ke jiddan Ahmad ce,
Dasauri jidda tadaga kae,tana kallonsa inda mae martaban yasakar mata murmushi tareda sa hannunsa yadafa kanta,

Yace koko wane suna kka tashi dashi yata?
Jidda tace Hauwau Ahmad umar jiddah!

Allahu Akhbar mae martaba yafurta,yace kunga abin Allah ko?

Gashi ta bata amma Allah baesa sunanta y bata ba, masha Allahu,

Tambayarta yakarayi da tabashi labarinta,
Jidda bata boyemasa komae ba akanta tundaga tashinta a U.S taxayyananumusu komae har kawayenta su auta d aysher,da karatunta na india d mutuwar daddynta,

Sae dae bata fadamusu labarin MUGU ba,tadae cemusu kafin dddyn y mutu ne yafadamata ita yar nan ce wanda yakashemata mahaifiya ne yaje yarokesa y fadamasa asalinta sae yadamasa sannan y biyusa y kashesa,don kar ya tunamasa asiri,


Aziyar zuciya sarki yasaki,yaso yaga wanda y ginawa farincikin kanensa tilo rayuwarta gashi kuma yanxu y bar duniar duk sabida su,

Ahankali y furta jikansu,
Allah y kuma bayyana Saefillahin (wato yyh saef)duk suka ansa d amin.

Sannan yakara shafa kan jidda yace mahaifinki na china yanawani important research kasancewarsa professor ne,
Shekararsa hudu kenan yana aekin amma gab yake da karasawa.

Xankirasa nafadamasa,sae dae inafadamasa nasan ko kwana daya bazai kara ba zai taho don ganinki,amma fa yyi asarar shekarun dayayi yana binciken.

Nakirasa nafadamasa gaki,ko kuwa xakiyi hakuri yagama kada ya bata shekarunsa?

Jidda ta girgija kae tareda fadin ina tsananin son ganinsa amma kada k kirasa daddy kabarsa nafison cigabanku fiye da komae Allah y kara muku lfya,yakaremana ku daddy...baki daya dakin aka ansa da amin.
Yyin
da mae marta murmushi kawae yake,wata sabuwar kaunar yarinyar yaji tana ratsashi,
tabbas wannan jinin khadija ce,khadija nada biyayyah dasanin yakamata,sosae.

Sae lokacin ummin deejah bakinta ya bude cikin tsabar fariciki takama hannun jiddjah tace tabbas mahaifiyarki balarabiya ce sunanta khadija kamar yanda kka ji muna fadi,

Tana zaune a Indonesian ne kamaarku daya da ita,
don lokacin dakikashigo nashama itace,aminiya tace tasosae da sosae,
kasancewar munyi makaranta daya da ita,dayake nima banan kasar nayi karatu ba,

Muryar mae martaba ne ya katsesu da sutashi yanxu balokacin fira bane zae hada family Meeting jibi in Allah yakaemu,

Intayi wanka ta ci abinci ta huta sae kiyitabata labarin ummin jiddah,

Yajuya gasu auta da aysher yyi musu godia sosae tare cemusu su zama cikin shiri,anjima kadan zaisa a mayardasu har gda Allah y musu Albarka!sannan ya fice daga dakin cikn farinciki,

Koda yafita bae xarce ko inaba sae main palonshi,yakira kanensa wato prof.Ahmad omar zayyan.
suka sha fira cikin kaunar junansu sannan sukayi sallama.

Yaransa mata masu aure yasa duk asheda musu da yanason ganinsu da familynsu baki daya.

Daga bisani kuma yakira no.din danaga anyi saving da My son.

Dr.Suhayb Muhammad Omar kenan Prince,

Bayan sungama gaesawa yake shedamasa komae yakeyi maza-maza yaxo gobe in Allah yaekamu yana nemansa,

Cikin tashin hankali prince ke tambayar lfya dae?

mae martaba yacemasa y kwantar d hankalinsa babu komae natashin hankali da faru.

Batare da kawo komae arae ba don yaji voice din mae martaba cikin farinciki yasa yaji hankalinsa ya kwanta,
Yace insha Allah gobe yanan tafe.

Mae marta ba ya amsa d Allah Ya kawoka lfya,tareda sanyamasa albarka kamar yanda yasaba......




Anty Fyn..๐Ÿ˜Š
[5/27, 5:45 PM] Anty Fyn๐Ÿ˜˜: S๐Ÿ…ฐR๐Ÿ…ฐUNIY๐Ÿ…ฐ JIDD๐Ÿ…ฐ


NA



ANTY FYN๐Ÿ˜˜



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro๐Ÿ˜Š


Page 61


Bayan mae martaba yafita ne,ummin deejah takama hannun jidda takaeta har kusa da dakin deejah tahadamata ruwan wanka sabida kukan data sha,

Bayan tafitu ne,kuma tabada umurnin a kawomusu abinci,

Inda suka hadu su duka,
i amma bawanda yaci abin kirki,
Saboda kowa farinciki ma yanahasa cin abincin,

Nan fa a kadasa sabuwar fira inda ummin deejah tadage tanabasu labarin khadija mahaifiyar Jidda,

Mace mae hakuri da hankali,tabaro family dinta sabida soyayyah,

Shiyasa kodasuka bace ba a fadawa family dinta ba gudun tashin hankali,tunda dama fushi suke da ita,
Baxasuxo suganta ba,bare su nemeta,

Haka taeta basu labari amma har yau an rasa gane wadanda sukayi wannan aeki,
dga xuwa U.S anso wanj certificate dinta na computer daganan ne,ba a

Please Login or Register in order to submit comment