Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

yahada ruwan wankansa, masu dumi yasanya don Gasa jikinsa,

Shigewa yyi cikin ruwan ransa Sam bayayi masa ddi.

Jidda kuwa bayan ta warware Sabon towel din sai tamike tacire rigar jikinta fara irinta marasa lfya tadaura towel din,

Xagaye dakin tafarayi Taje gaban mirrow tayi tsaye tana kallon kanta,ta DDE bata fahimci komai ba,

Sai tanufi bakin bathroom din ahankai tabude kofar ta leka,

Kwance yake cikin ruwan wanka idanunsa a lumshe yanata thinking,

Daria jidda tayi sannan,takara lekawa ,
Wata yar darian takarayi ganin prince yatashi,

Kara lekawa tayi taga prince yatashi donyin wankan,yagama gasa jikin nasa,

Kawai yaji motsin mutum,juyawa yyi dasauri yaganta daure da pink din towel din tashigo cikin toilet din daga bakin kofa ta tsaya tana masa daria tana kallon halittar jikinsa tana nunasa๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜ƒ

Wani Dan karamin ihu prince yyi yace..........

Aunty Fyn๐Ÿ˜Š
[8/19, 10:24 AM] Momyn Addnan: S๐Ÿ…ฐR๐Ÿ…ฐUNIY๐Ÿ…ฐ JIDD๐Ÿ…ฐ

NA

ANTY FYN๐Ÿ˜˜

Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro๐Ÿ˜Š

Page 89

Yace keeeeeeeee!!!๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ

Dasauri yanufi towel dinsa dake rataye,fadi yake yasalam!yasalm!

Jidda dake tsaye bakin kofa tana daria Taga prince yaboye mata,

Kai tsaye takarasa shiga bathroom din,bathroom din babba ne sosae komai nacikinsa fari ne kal,

Prince dake kokarin janyo farin towel dinsa yaji dariar jidda a bayansa,

Kasa juyawa yyi,yyi tsaye kamar ruwa yacisa cikin ransa kuwa bbu abinda yake sai tunanin yanda xai rama wannan morewa da jidda tayimasa,tagansa tsirara,

Sadakaswa prince yyi yajuya jidda dake kokarin lekasa sabida yabata baya,

Yana juyuwa suka hada ido,

Wani irin kallon prince yake binta dashi daga sama har kasa,

Fuskansa a hade yace wayace kka shigo bathroom din nan bayan kinsan ina wanka?

Ganin ba sakin fuska a taredashi yasa jidda juyawa da nufin Barin bathroom din,

Taku daya prince yyi ya fizgo hannunta,

Bashiri tatafi shoooooeeeeee xata fadi hannu biyu yasa yatareta, tafado jikinsa towel dinta ya kwance yafadi kasa shima,

Mutsu-mutsu jidda tafara prince yakara yiriketa sosae janyota yyi yakunna shower ba ,shiri ruwa yafara zubumusu daga sama,

Sosae jidda takarashigewa jikin prince dayakafeta da ido yana kallon halittar Allah๐Ÿ˜‰

Ahankali yaradamata a kunne Harkin isa kice xaki gudu bayan kin riga kin ganowa kanki,

Sunyi tsawon 10mns ruwa nasaukowa saman kanso sannan prince yajawo Hannunta yasanyata cikin ruwan wankansa,

Shiga shima yyi cikin ruwan tareda janyuta jikinsa,

Lumshe ido yyi sanyin ruwan na ratsasa, gakuma Jikinsa na gogar nata,
Dakuma wani fitinnan kamshi da duk illahirin jikinta keyi yarasa wane irIn turare ne wannan,

Jiddama lafewa tayi jikinsa tanajin wani feelings na daban wanda bata taba jin irinsa ba,

Dago fuskanta prince yyi, idonsa a lumshe yace tashi kiyumun wankan my baby nakasa tashi fa?

Ware ido jidda tayi sai kawai tasanya daria tace ummmn,ummmn ,tu mikomun towel dina sannan,
.
Tsadadden murmushin nasa yasakamarta yace naki, uwar wayo nikuma kiciga ba da kalleni San ranki ko?

Murmushinta Mae kyau tayi tareda girgiza kae,.

Mikewa prince yyi,yajawo Dan karamin farin soson wanka da shower jell,

Wanka prince yashiga yiwa jidda, inda jidda tasakarmasa jiki yana mata wanka tana shafar sumar Kansa data jike da ruwa ta kwanta gwanin birgewa,

Sai da prince yawanke mata kirjinta yafi sau 10 goma a sannan yanade ta cikin towel yadauke cak!

Baidireta ko inaba sai saman gado,yqna xuwa yacillata saman gadon,

Daria jidda tayi Tace baby!juyuwa prince yyi dake cumbin gashinsa yace waya fadamiki sunana baby ne?

Juyuwa jidda tayi tana kwance, hannuwanta na talla be da kumatunta tadage kafu sama tana kallonsa,

Tace tu yasunanka?
Murmushi prince yyi yajuya yacigaba da abinda yakeyi yace sunana yanada tsada sai kinsiya sannan?
.
Tu Dame xansiya sunanka ne baby?

Murmushi mai sauti Prince yyi yace kinsanyamun baby dae ko,?

Jiddah Tace ae naji kanacemun baby nima,

Ya amsa da yes! bcox u r my baby ni ke yimiki komai irin na babyn,

But,tunda kinsanyamun baby kema,
so you will take gud care of me, like a baby too...๐Ÿ˜‰

Kwantawa jidda tayi tana yar daria tana cewa baby,๐Ÿ˜

Prince dake Sa farin singlet dinsa yace na'am momynah...๐Ÿ˜˜

Daria jidda takarayi tana kallonsa, tace nice mommynka kuma?๐Ÿ˜ƒ

Farin boxer dinsa yagama sanyawa yahaye saman gadon matsawa yyi saman gadon ya rungumuta saman kirjinsa,

Yana kallon kwayar idonta,yace kice mamana mana,

Mommynah....yyi maganar ne a shagwabe yana turu baki yace xansha yughort๐Ÿผ๐Ÿผ๐Ÿผ

Daria jidda tayi tana kallonsa,tace tu xanbaka kaji anbabynah๐Ÿ˜

Kukan shagwaba prince yashiga yimata tareda kara kai fuskansa wurin wuyanta yana shakar wannan kamshin najikinta mai jansamasa tunani,

Shafar kansa jidda keyi tana murmushin nan nata maikyau,sosae shagwaban prince ke shigarta har cikin ranta,

A hankali ya xame jikinsa daga nata yamike tsaye yafice dasauri,.

Baifi 2mns dafita ba yadawo, yana rike da sabon pant, da wata red din rigan bacci doguwa CE marar nauyi taga gabanta kuma a bude yake,

Hannunta kuma siriri ne,
Sannan gefe da gefenta ma yanada tsaga datakai har sama,
Tana da adon flowers Baki, da silver colour, sosae rigan tayi kyau,

Samn gadon yahau yajawo hannun jidda yqce common my baby taho ayi make up a shirya,

Mai yafara shafata,xame towel din jikinta yyi yakarasa shafata man,

Kare-kare jidda tafarayi ganin yanda yaketa shafamata mai a kirji,

Sosar kirjinta ke daukan hankalinsa,

Cakul-kuli yashiga yimata bashiri tasauke hannunta tana daria hada kyakyatawa,

Shima darian yake yana girgixa kae shikansa bai San meyake canxa sa haka ba kwata-kwata yanxu in yana tareda yarinyar nan yana kasayin controlling kansa,

Pink din powder yadauko, yashigyashafata itakuwa sai daria take yi,

Rigan yajawo da sabon pant din yamikamata,

Ansa jidda tayi, tashiga kokarin sanyawa,bata fuska tayi Tace to kafita mana xansanya kayan,

Prince dake tsaye yayi folding hannayensa a kirjinsa,
ya dan harareta yace yomeye na sai nafita nida jikina, bayan yanxu nagama wanke ko ina nakuma shafesa da mai,

Banson kilbibi maxa sanya rigan kigani,

Juyawa yyi yadauko farin jallabiyansa yasanya,

Still jidda na tsaye pant din kawae tasanya tanufi gaban mirrow dinsa,

Arab turare tagani wadanda prince ke siyowa Dr.maryam dakansa wadanda yakeson kamshinsu,

Daya bayan daya jidda tashiga shafawa,

Wani na SI tadauko amma shi nakaya ne,

Tana kokarin shafawa rigan hannunta taji an rikemata hannu,

Juyawa tayi taga prince ne yarikemata hannun yace tsaya sayyada wannan nawane na maza ne baki ganiba ne yar bakauya?๐Ÿ˜œ

Wani turare yadauko yanacikin bakin kwalba,
Yafesawa rigan,

Ansar Rican yyi cikin hanxari yashiga sanyamata,

Sosae rigan yakara haskata tacikasa dum+-dum,
kallonta prince yakeyi cikeda sha'awa sosae tayimasa kyau tacika
Gdan bra din rigan das-das.

Hannunta yaja suka fitu daga dakin suna sauka down stairs ne,
Yyi mata rada a kunne yace looking nice and cool babynah๐Ÿ˜

Palon kasa suka sauko
Basket suka gani nake da food flask din abinci kala,kala,

Cikinta prince yataba,yace nasan wannan cikin na kura yanajin yunwa,

but,sorry yamikamata hijab yace maza kiyi sallolinki,
Inkingama bandawo ba sai kici abincin,

Dasauri Takara rike hannunsa tayi narai-narai da ido kamar xatayi kuka tace inakaje?

Xame hannunsa yyi dga nata yace mosque xanje yanxu xandawo kema kiyi sallahnki kinji babynah yanxu xan dawo,

Peck ๐Ÿ’‹yyi Mata a kumatu sannan yafice dasauri,

Binsa dakallo jidda tayi harya fice sannan ta kabbara sallahnta,

20mns later, jiddace kwance saman 3 Cter idonta a lumshe,

Don har tafarajin bacci taji kamar motsin Mutum a bayanta,

Dr.maryam CE tagani tsaye a bayanta tana kokarin xagayuwa,

gaban jiddaTaxagayo cikin sabar masifa tace kutumar ubancan keeeeee!

Ubanwa yabaki wadannan kayan?

Tashi jidda tayi xaune Tace nayi kyau ko?
Sunyimun kyau ko?

Anbabynah ne yakawomun su,
yace kuma nayi kyau Dana sanyasu,

Wani kululun bakinciki yatsawa dr.maryam jitayi kamar tasanya wuka takashe jidda ta huta da wannan bakin cikin,

Fizgo jidda tayi dakarfi har tafado kASA, Tace don kutumar ubanki kiciresu tunda ba uwarki CE tasiyesu ba,

Maxa kiciresu kikama gabanki kigano matsugunninki!

Bata fuska jidda tayi tace aah,ni baxan cire ba, sai anbabynah ya dawo,

Dama shine yasanyamun,
Ido Dr.maryam taxaro Tace shima yasanya miki kayan kenan?

Jidda tace eh!harma wanka yamun kuma yamun cakulkuli,
Takarasa maganar tana daria,๐Ÿ˜ƒ

Ae tuni idon dr.maryam yakawo ruwa a zuciye tahau jidda da duka tashiga cire rigan jikinta da karfi,

Tace xakici cakulkulin ubanki bakar munafuka ,algunguma,

Mutsu,mtsu jidda keyi nakwatar kanta,sai dai dr.maryam tariga ta rufata tana xaune,

Gashi kumban(hannunta) yataro kamar mai cin mushe!

Duk takarcema jidda baya,
Wani duka Takaiwa lallausan pink lips din jidda sai jini,

Ihu jidda tasanya dakarfi taji axaba,

Prince da shigowarsa kenan yakarasauri cikin zafin nama ya hankada dr.maryam,

Dago jidda yyi dasauri da babu abinda take saikuka tana yarfe hannu!

ganin bakinta jini, yasa ransa yyi masifar baci,

Sakinta yyi yashako dr.
Maryam yazabgamata Marin da sai da taga taurari,

Cikin daga murya yace yanxu ma kasheta KKE sonyi ne?๐Ÿ˜ก

Yaxama dole nafadawa mai martaba abinda KKE yi don watarana sai na babbalaki,

Kuka dr.maryam tasanya Tace ni narasa wnnan jaraba,
Kuma wlh sai taciremun kaya,
Tunda ba ubanta ne yasiya ba,

Wani Marin prince yakara zabgamata tareda shakota yace rashin mutuncin naki yakai har a gabana kke xagin iyayenah?๐Ÿ˜ก

kuma idan ke ubanki yasai kayan yaxo ya kwatar miki yahankadata kadakarfi,
,
Juyawa yyi dasauri wurin jidda datadaina kukan tana kallonsu ,

Hannunta yakamo suka xauna saman kujera,

Saman cinyarsa yadorata yasa harshensa ya lashe hawayenta,

Juyawa jidda tayi inda dr.maryam tafadi tana kuka,gwalo jidda tashiga yimata tana murgude mata baki,

Fuskanta yadago sosae yaxubamata Idanun nan nasa masu rikita yammata da duk mai kallo,

A Hanakali yafurta shhhhshhhhh sorry babynahโ˜บ

Idonsa ne yakai ga fashewar Dan mitsitsin pink lips dinta harda jini,harshensa yasanya ya lashe jinin tas,

Sannan yahade bakinsu cikin kwarewa,yafara sarrafa harshenta dawani irin salo wanda yasa jidda lumshe ido sakamakon wani irin ddi dayake ratsata...๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
๐Ÿ’๐Ÿ’•๐Ÿ’.

Sam sun manta dawata dr.maryam na Palon.....๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

Page 91

Mikewa najib yyi tareda girgiza kae fuskansa dauke da murmushi yafurta a fili kae bakaramin Dan duniya bane handsome!

Wayarsa yamaida aljihu sannan yafice daga dakin ransa fes!
Yadaina damuwan prince bayason jidda,
Kodama can kallonsa kawai yake!

Koda prince ya iske jidda matseta yyi jikin bango suna maida numfashi sai haki suke,

Wani irin kallo prince kebin jidda dashi dayasata dauke kae dasauri,

Shirunda jidda tayi ne yasa prince yin mgna kamar mai rada yace wa nakama? Tareda rikemata wuyan Riga,

Bashiri jidda tayi daria don yanda yarikemata wuyan Riga sai kace yaron dake shirin yin dambe,

Tsadadden murmushin nan nasa yasakarmata dahar triple dimples dinsa suka loba,

Murmushinta mai kyau tasakarmasa hakanan taga yau yamata wani irin kyau,hannunta tadora dai-dai inda Dimples dinsa ya lotsa,

Still murmushi dauke saman fuskansa yana kallon Dan mitsi,tsin pink din bakinta dake Matukar daukar hankalinsa,

Alama yyi mata da ido yanuna mata fuskansa dayabaci da ice cream dindata sanyamasa,

Juye ido jidda tayi tareda kokarin guduwa daga matseta jikin bangon dayayi,

Dasauri yakara tareta tareda matseta cikin bangon, dago fuskanta yakarayi yazubamata narkakkun idanuwan nan nasa Daba a yimusu musu ,

Yace I said liked it,
Turu Dan bakinda ke tsone masa ido takarayi tace umm,ummmn,

Yace ummn,ummn what?

Hannun jidda tasanya ta tallabo fuskan prince sabida yafita tsawo ba laifi,

Dukuwa Prince yyi dai-dai fuskan jidda, kara tallabu fuskan jidda tayi sannan tasanya bakinta a hankali tafara lashemasa Ice cream din,

Zaki-zakin ice cream din yasa jidda tandemasa hanci dakyau,

Jin abun yaki karewa yasa Prince kwace hancinsa dasauri,
yace lalah!zaki cire mun hanci ne?

Ya kwabe fuska cikin lambu yace kinji zafin da hancina yake kuwa?kuma sai na rama,

Bakinsa yasanya yafara lasan hancinta ba Abinda jidda keyi sai daria,

Saukowa yyi da bakinsa dae-dae pink lips dinta yabasu muah๐Ÿ‘„

Daria jidda tayi sannan itama tamaidamasa da muah๐Ÿ’‹

Caraf yarike bakin nata yashiga tsotsesa cike da kwarewa kamar yasamu sweet,

Lumshe idanu jidda datayi jin yanda prince ke xage ye harshensa cikin bakinta, gawani irin kamshi da bakin nasa yake mai ddi,

Kara lumshe ido tayi tareda dora hannayenta saman kafadarsa,

Sosae prince yake shan sweet din jidda,
Gakuma kamshinta daya cikamasa hanci yafara sanyasa canxa numfashi,

Fuskansa yatura ga wuyanta yana shinshinar Sa yana kissing din wuyan tako ina yana lumshe ido,

Tsayuwar ke Neman gagaransu janyuta yyi suka zube saman gado,

Rumfa yamata da kirjinsa fuskansa yakara kaiwa a wuyanta yana shakar kamshin turaren dake fizgar masa hankali,

Kissing din wuyan yacigaba dayi,
Gabaki daya idanunsa suncanxa kala,

Lasar habanta yashiga yi yasauko har saman kirjinta,

Hannunsa yasa yyi zufin gaban riganta,

Jidda dabaki daya wutanta ya dauke tashiga kare-karen kirji don bata manta hudubar da Hjy sa'adiyya tamata ba, karta kara yadda prince yyi mata wanka da yimata yan tabe-tabe tace mata mutuwa xatayi,

Tunu hakan yasa tashiga ture prince daya tukareta da faffadan kirjinsa,

Cikin kasalalliyar murya prince yace haba Babynah,
Baxaki bari nasha yoghurt dina ba?

Huramata iska yyi tareda lasar mata kunne lokaci daya ya ida kashema jidda jiki,

Hannu daya yasanya yarike hannayenta datakare kirjinta dasu,

Shafarsu yafari yi a hankali hannunsa na rawa yakae bakinsa yana kissing dinsu sosae yafara gigicewa wata irin cafka yakaima su yafara tandarsu kamar yaronda yadde bai kama mamansa ba,

Sosae jidda ke kankamesa tana fidda numfashi,
Yyinda prince ke kara shigemata yana shan daya yana luguita daya cikeda kwarewa baki daya yafita hayyacinsa,

Wayarsa dake can saman mirrow tashiga ringing sosae,

Ringing din wayar ne yasa,prince dawowa cikin hankalinsa cikin wata muguwar kasala ya janye jikinsa daga nata yyi rigingine yana sauke wani wahalallen lumfashi,

.wani kiran ne yakara shigowa wayan,jin ringing din yasashi daurewa yamike yanufi Mirrow Ganin abbansa ne mai kiran yasa dakyar ya tartare natsuwarsa yyi picking call din,

Sallama prince yyi tareda russunawa kamar yana ganinsa ya kwashi gaisuwa,

Daga dyan bangaren mai martaba yace son kana ina ne?

Prince ya amsa da ina nan GDA abba,

Mae martaba yace gud, inaso kayi maza kashirya yanxu sarkin zaria yakirani yashaidamun cewa yarinyarsa karama bata da lfya tanada matsalan cancer a brain dinta,

Anturasu India ayimata aiki,sai kuma suka samu labarin cewa kai ne babban doctor din dakeyin surgery din acan kuma kadawo

Please Login or Register in order to submit comment