Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kenan tana niyyar Sanya kae taji wani mugun duka a tsakiyar bayanta saida tayi yar kara,

A harzuke ta juyu sukayi 4eyes dashi idanunsa sunkuma kalan jajjawur sun kankace,

Tuni hantar cikinta yakada tasauke idonta kasa dasauri nuni yamata da wata bakar range rover koba a fadamata ba tasan abinda yake nufi sakin car key din hannunta tayi,

Tayi tsaye kikam bata,da alamun ko motsawa ganin yafara nufu inda take ne yasa ta arce da nakare, tanufi motan dagudu sosojojin dake wurin tsaye ne suka budemata kofa tashige,tana gungunai,

Juyawa tayi taga Dr.maryam natayin yar dariar jin did,
Ranta ne yakara baci ganin dariar da dr.maryam keyi mata,

A kufule ta furta duk xaku ci ubanku daga ke harshi duk wanda yaci tuwu dani mai ya sha...

Wani Mugun kallo prince Ya watsawa su auta da aysher Wanda yasa auta shigewa Mota dasauri,

Juyawa yyi yaga inda farida tayi, amma baiganta ba,
Ae tun yana fara yiwa jidda nuni da hannu farida tabi tabayansa ta sheka da gudu kafin a xo kanta,

Cikin takunsa na kasaita yafara tafiya fuskan nan tamau kamar baisan meye daria ba bare kuma smilling yanufi motar xai shiga,

Cikin karairaya dr.maryam tanufu inda yake Amma run kafin takaraso ya tsaidata da hannu cikin muryan nan tasa mai tsoratarwa yace maza kishiga mota kema kitafi gda banson sakarci,

Wata irin kunya takama dr.maryam har tana tun-tunbe wurin sauri cikin ranta tana jinjina kai irin wannan yarfi da prince yamata kamar ta suma don takaci,batasan ranar daxai canxa ba,

Duk yanda KKE da Prince rana daya sai ya yarfa mutum gaban bainar jama',dakyar ta isa bakin motar tashiga dasauri.

Jidda dake cikin mota kuwa dukda ranta yake a bace ganin cin fuskan da prince yyi wa dr.maryam yasata kwashewa da daria hada rike ciki,

A fili ta furta idiot kawai,jin karan bude mota ne yasatayin shiru dasauri prince ne aka budewa mota yashigo baya inda jidda take.

Driver yyi wa mota key sukahada convey suka halba saman titi,

Tunda yashigo motan aka kirasa waya cikin harshen larabci yake maganar shiyasa jidda dake kallon gefe batajin abinda yake fada don bawani gane larabci take ba,

Dan juyuwa jidda tayi taga yanda yake mgna yana yatsina fuska kamar dole yake mgnar,
Gashi sai wani cika yake yana batsewa batasan lokacinda daria ta kwace mata ba,
Hada kyakyatawa tareda dukewa kasa,

Prince dake ta wayarsa yabita da kallon mmki donshi baisan abinda takeyiwa daria ba,

Dagowa jidda tayi caraf sukayi 4eyes kasa rike dariar tayi takara kwashewa da darian.

Manyan idanunsa ya ware cikin NATA still dai yana wayan,
Ganin darian dashi take yasa yakara bata fuska,

Maimakon ta daina saima kara tuntserewa tayi darian,yanda yabata fuskan ne yyi kamar wani Dan baby shi yakara bata daria.

Takalmin Kafarsa yasa yatake mata yan yatsun kafa,

Aekuwa bashiri ta kwala ihu,
Idonta yacika da kwalla kallonsa tayi tace Allah ya isa,

Yyi Dai-dai da gama wayarsa,ido yazubamata cikin voice din nan NASA yace you said what?๐Ÿ˜ก

Juya kai jidda tayi gabanta na dukan tara-tara tacigba da yan kun,kunai,

Muryansa ya maidota da fadin look,

Sai data danyi yan seconds sannan tajuyu tana dubansa fuskansa tamau,yace badon komae nashigo Mota daya dake ba sai don nafadamiki instruction din xaman. gdana,

Ido jidda taxaro jin ya anbaci xaman gdansa,
Yacigaba da saida wayan da aka kirani yacinye time din, harmun karaso GDA,

Wlh kada kiyadda na kamaki da laifi daya,
Nafarko daga Inda 6:pm tayi kitabbatan kina cikin GDA,

Sannan yaxama dole kiyima matata biyayyah,

Kuma dole xaki rinkayin aeki da Gyaran GDA da girki,
Don matata ba baiwarki bace,
Kuma ni bana ra'ayin yan aeki mata,

Sannan ko kallona kkayi da wadannan idanuwan naki kalar na mayu sai kin raina kanki,
Kada kiji wai andaura mana aure kice matsayinku daya da maryam,
Kirinka yin abinda kka ga dama,

To wlh Sam bansan wannan ba ko arean dakina ban lamunta naganki ba,

Donni nadaukeki a matsayin baiwa ta ko kingane ba matata ba?

Tunda yake mgnarsa jidda ke girgiza kae da kafa ranta na tafarfasa jin yanda prince ke fadamata duk maganar data xo mata,

Cikin ranta Tace lallai kuwa xa'ayi fadace-fadace a gdan nan,don wlh ba shegen daxan dagamawa daga kai har ita,

Tsadadden murmushin NASA yasaki ya kalleta yace hup u understand?

Banxa tayi masa tabude mota ta fice tabarshi yana ta aikin smile dinsa,

Bude masa motan akayi yafitu yanufi cikin Gdan.

A Palo ya iske Jidda da farida,
Farida yakalla yace kee INA wifee?

Tana sama tabashi amsa,
Up stairs yahau sai daya kusa Shiga dakin Dr.maryam yajuyu yakalli jidda yace hey!

Bafa nanne masaukinki ba yana can boys quarters,

Wani kallo jidda ta watsamasa tace wlh baxan xauna a canba,

Anan ciki xan xauna,sai ma naxabi room din dayayi mun, in kuma katakuramun wlh nabar gdan inyaso dakaina nakira abba(Mae martaba) nafadamasa ko ummina,

Kuma kasa akawomani kaya na don ni kayan jikina ya isheni ma,

Bai bari takarasa ba yashige dakin sa ransa namasa suya,

shikenan yarinyar nan tagano lagonsa yana fadi-tana gadi dole yacanxa tsari,

Jidda kuwa juwatayi a xuciye,don taga rainin da prince ya mata yyiwa, tafita waje tasa wasu sojoji biyu suka dauko mata kayanta,

Tabar farida nabinta da idanu Baki bude.

Ko da suka kawo mata kaya direct up stairs ta nufa duk da gabanta na faduwa baisa tafasa tafiya ba,
Dakin dake kusa da wanda taga prince yashiga ta bude cikin sa'a kuwa ta iske bakowa,

Kayanta taxuba,sannnan tafada toilet din dakin hankali kwance wanka tayi sannnan ta daura alwala,

Bayan tafitu ta tsane jikinta, ta fiddo wata C-green din gown maran nauyi, turare kawai tafesa ma jikinta,

Sallah tagabatar wadanda ake binta sannan ta mike tajera kayanta cikin wadroop din dakin sai datagama tas.

sannan tanemo wayanta 24missed call tagani 11na auta,10 na aysher, sai 2 kuma na salman,daya na yyh saef.

Su auta kuwa tunda prince yatasa su jidda akabarsu a wurin,

Sai aysher tayi murmushi tace inason irin wannan game din wlh,
Hararta auta tayi Tace nishigo mutafi knga yanda yatsoratani mutum sai kace wani zaki sai, huci yake.

Daria tai tayiwa auta tana tsokanrta har suka isa gda,

Bayan sun isane sukayita kiran jidda shiru-shiru batayi picking call ko dya ba,

Sai da jidda tayima auta 4 missed call a nabiyar ne tayi picking call din tace kannen prince kun isa lfya dae bai hada da duka ba dai ko tayi maganr da tsokana?

Hmmm!jidda Tace yanxu kuna INA ne?

Auta tace muna gdanmu,jidda Tace okay gani nan xuwa, tadatse kiran batareda tajira ansarta ba.

Mikewa jidda tayi taja fayafin rigan saman kanta kadan tafitu daga dakin gabanta na faduwa,
Cikin sa'a kuwa bata iske kowa a palon ba, hartafice.

Tunda taje sabuwar murna tadawo sai shewa sukeyi abinci taci tayi nat ta gode Allah.

sai lokacin tafadamusu mai martaba yace a gdan prince data cigaba da xama,

Auta bataji ddi ba amma jidda tayita kwantar mata da hankali takuma roki Aysher tadawo nan gdan suciga ba daxama da auta tunda ita an hanata,

Labarin skull sukacigaba dayi jidda Tace anciga dayin basket ball kuwa?

Sukace ancee sai tomorrow, yes ta furta danaji ddi Allah yakaimu dama NAyi missing wlh,

Ba itace tabar gdan ba sai bayan isha'i,

Da motanta tanufi gdan prince ta danna horn gate man yabudemata tashiga sai lokacin hankalina yyi masifar yatashi a hankli tanufi cikin gdan farida CE kawai a Palo ko sallama batayi ba ta lallaba tashige dakinta....inda tana xuwa taxube saman gado tana jiran xuwan prince yadiremata kwandon masifa har bacci barawo yasaceta,


Washe gari tun asuba Dr.maryam da farida suka Shiga kitchen suka haada breakfast,
Sai da suka jera saman dining sannan sukatafi don shiryawa.

7:am jidda tafitu dfa room dinta sanye take cikin bakin wando jeans, sai kuma wata pink din t.shirt ma karamin hannu,
Dan karamin black vell ne tayane kanta dashi yyinda tasaki sauran gashin bar kugunta,

Yar karaman side bag dinta pink narataye a gefenta na dama,babu abinda take sai zuba kamshi,

Saukowa takeyi harta kusa fita daga palon hankalinta yakai saman table,

Gakuma kamshinda yabade dakin na abinci,

Kumawa tayi tanugi table din tashiga bude food flask din dake Jere akai,

Soyayyan wani abu tagani kaman dankali kaman yam bowls, bude wata karaman cooler tayi saiga wata hadaddiyar source din dasaida tahade yawoo..

Batayi wata-wata ba tadauki babban food flask din da karamin mai source tafita daga Palon dasauri tanufi mota ta ajiyesu a gdan baya.

tayiwa mota key gate man yabudemata ta fice da gudu tana daria.....๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ˜œ



Any Fyn....๐Ÿ˜Š
[8/19, 10:24 AM] Momyn Addnan: S๐Ÿ…ฐR๐Ÿ…ฐUNIY๐Ÿ…ฐ JIDD๐Ÿ…ฐ

NA


ANTY FYN๐Ÿ˜˜



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro๐Ÿ˜Š


Page 82

7:30am Dr.maryam tafitu cikin shirinta na xuwa office,

Xama tayi tana duba time cikin ranta tana jin takaicin wannan dakilan ta prince kamar Dr.ba

In wani wurin ne yafi kowa azalzalan mutane,
kamshin turarensa ne yafara isowa ga hancinta hakan yasata dagowa ta xubamasa ido sanye taye cikin fararen suit wuyansa namakale da nectile butterfly,

Hannunsa zube cikin aljihu fuskan nan tasa fayau, ba yabu babu fallasa,

harya karaso batasa yakaraso ba,dukawa yyi daidai fuskanta yahura mata iska yace kallon fa my wifeee?๐Ÿ˜‰

Aziyar zuciya Dr.maryam tasaki sannan tace kayi kyau a lot my life,

Murmushi mai kayatarwa prince yyi yace TenQ my only๐Ÿ˜˜

Dube -dube Dr.maryam tafarayi bata ga food flask dinta daya ba da coolern source,

Farida takwalawa kira?
Fituwa farida tayi dasauri cikin shirinta na xuwa skul itama,

Rai a hade Dr.maryam Tace meye xaki dauki food flasks daga saman dinning kikae daki?

Cikin rashin fahimta farida Tace banganeba anty?

Cikin masifa Dr.maryam ta watsamata harara tace ke bafa nason iskanci,

In kigama ci sai kije kidaukomana tunda kin rainamu.

Farida Tace wlh anty banyi breakfast ba,
Tunda nafita sai yanxu nasake fituwa Palon,

Prince dake danne-dannen waya yqna jinsu,

Dago kai yyi ya watsawa dr.maryam mugun kallo batareda yace komai ba yafice daga palon,

Cikin sanyin jiki Dr.maryam tabi bayansa,

Farida kuwa kanta a daure itama taja kafarta tafice gdan driver yyi dropping dinta skul.


11:30 auta,aysher,jidda ne cikin hostel sungama yin breakfast din da jidda takawo musu,

Bottle water auta tasha sannan Tace Alhmdllh amma fa naji source din tadanyi gishiri-gishiri wayayi ta?

Kwashewa jidda tayi da daria,
Kallon tuhuma aysher da auta sukabita dashi.

Ganin kallon dasuke mata ne yasa bashiri wata darian takwacemata,

Murmushi mai sauti tayi sannan tace wlh kunci abincin sata,

Ido auta taxaro tace sata?
Cikin daria jidda Tace yes wlh na wannan Abinci wlh gdan prince nasataso daxan fitu babu wadan yafitu lokacin.

Daria aysher tayi tamikawa jidda hannu suka tafa,

Tace inasonki tawaje na tunda ba guba akasa ba, Ae bbu damuwa,

Nima dama wannan matar tasa mai shegen iyayi haushi take bani.

Kidunga satuwa ni xandunga tayaki ci wallah.

Daria suka kara sanyawa banda auta datace babu ruwanta,Allh ya shiryasu.

Harar wasa jidda ta watsama auta tace dama wayace da ruwanki,

Takalli aysher Tace yawwa tawajena Allah naga wanan malamin prof.anwar dinnan yaraina mana wayo jifa duk hall din nan daga no sai ke yyi tayiwa questions yasa mana ido,amma ba damuwa xanyi mana maganinsa.

Yess,Queen aysher ta tari numfashinta tace wai ance daga oxford yadawo nan shine yake mana kilbibin banxa shege da tsawo kamar jaririn samudawa daria suka sanya ita da jidda hada kyakyatawa...inda auta tamike Tace Allah ya shiryeku ni na wuce farida najirana xamu shiga practical


Bayan sungama lectures 6:pm jidda tabisu xuwa gdansu na private accomodation,

Sukayi assignment na wani GRP discussion da aka basu.

Bayan sungama ne suka dora sana'ar labarin su na tsokane-tsokanen jama'a,

Sai 10:11pm jidda tabar gdan,
Don kawai mai-martaba da ummin prince da baxata kuma gdan prince ba,

Tafe take cikin motanta tana sauraran qira'ar sudais hankalinta duk baya jikinta tana tunanin irin worning din da prince yabata tun randa suka iso,

Gashi jiya daman sai dare tadawo,yau ma kuma gashi ta kuma yin daren harta iso bakin gate din gdan bata ankara ba,

A hankali tadannan horn gate man yabude mata,Sojojin yau sunfi na jiya yawa sai kace ana yaki,

Parking tayi tafitu cikin isa take tafiya amma kyas take jira ta arce da na kare don wani mugun tsoron yawan sojojin takeji,

Ganin suna kallonta ne yasa tabata fuska cikin ranta tace kodae prince yace suka mata ne intaxo su bata punishment?
Wata zuciyan tabata amsa da yama fara da bata hadasa da mae-martaba ba,

Koda ta iso gaban main kofa gabanta yy wani irin das-das,

Sojoji biyu blne gaban kofar dayan sai kallonta yake tun tunkarowarta arean,

Wata harara jidda ta aikamasa cike da masifa Tace kallon uban me ye KKE mun me?

Kasa dakai sojan yyi yace madam you said what?

Cikin kulewa jidda Tace I said ubanka tabude kofan tashiga,

Cikin sanda tafara tafiya tana yye cotton din main palon taga Dr.maryam na kwance saman cinyar prince shikuma yana sanye cikin faran jallabiya idonsa akan TV yana kallon news,

Sadakaswa kawai jidda tayi ganin prince yasa tayi wata yar siririyar sallama atare prince da Dr.maryam suka juyu suna dubanta,

Ganin Dr.maryam yasa jidda dakewa tashigo cikin yanga kada ta rainata har takusa fara hawa step din farko prince yadaka mata wata muguwar tsawar da kadan yarage tasaki zawo,
Cikin firgici ta juyu taga yamata nuni da hannu taxo ta xauna kASA kusa da indyake jikinta har bari yake dawo taxauna hannunta na kyarma ganin yanda yake aikamata wani mugun kallon tsana,
Ga idanunsa dakagansu xaka kaga tsanin bacin rae kwance a cikinsu,

Dr.maryam tuni tashi saga saman cinyarsa ganin ran maxa yabaci.

mikewa yyi daga inda yake tuni jidda tafara Jada baya-tana kallonsa kamar ta kurma ihu.

Wayarsa dake gaban aljihun jallibiyan yafara ringing hannun yasa ya fiddota ganin mai kiran yasashi komawa ya xauna.

picking call din yyi tareda yin sallama cikin natsuwa,

Russunawa yyi cikeda girmamawa kamar yanaganinsa ya gaishesa,
jidda data zubamasa ido koba a fada tasan da Mae martaba yake waya jitayi yace daughter dinka tayi bacci sai da maryam din.

Tana mika gaisuwa tace ,tabe Baki jiddatayi jin kin bata ta gaishesa da yyi,

Mikewa prince yyi yabar wurin da alama bayason suji maganar daxasuyi.

Harara jidda tarakasa da ita,har lokaci gabanta bai Daina faduwa ba.

Juyawa tayi daga dr.maryam na kallonta suna hada ido tayimata wata yar dariar tsokana don tabata haushi itaga matar so.

Cikin kulewa jidda ta watsamata harara kamar idonta xai fado,

Dr.maryam tace ke karamar karuwa ni KKE ma wannan kallon.

Jidda ta tari numfashinta tace uwarki CE karuwar,
Ido dr.maryam tafiddo tace don ubanki ni KKE zagi?

Tsabar masifa shaf jidda tamanta da laifin datayiwa prince ya tsaidata,

Mikewa tayi takalli dr.maryam Tace yes wannan matar mai baki kamar kofar kasuwa itace babban karuwan kinga wurin uwarki na koy kenan?

Kukan Kura dr.maryam tayi ta shako wuyan jidda,

Sosae jidda take kokarin kwatar kanta,
Prince da dawowarsa kenan yagama waya ya iske su haka maryam tashako wuyan jidda,

Watsawa yadaka musu cikin zafin nama ya janye maryam daga jikin jidda cikin masifa yafara yimata bala'i.

ae tunda yajanye dr.marya daga jikinta jidda ta kwasa da gudu tahaye up stairs,

Sai dai hangenta yyi tabude daki tashige,
Bin ta yyi up stairs din sai dai yana xuwa bakin kofan yaji karan tasanya key,

Kiran duniya yyi wa jidda tabude amma keme-keme tayi masa banxa,

Dataji ya ki tafiya sai tamatsa bakin kofan yanda xai Iya jiyuta cikin rashin kunya Tace gud nyt......prince have a nice dream with me ur lovely queen.....๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
Takarasa maganar cikeda da dariar shakiyanci.

Iya kulewa prince ya kule ko gani bayayi sosai ya tura dakinsa yashiga cikin ransa yana ayyana irin hukuncin da xaiyi wa jidda don kaf duniya babu Wanda yakaita rainasa,

Ranar dakyar bacci barawo yacesa washe gari.....

Sanarwa sanarwa !
Khadeeja sidi na bada hakuri ga dinbin masoyan bintu diyar bayi Tace xuwa next week xata dawo insha Allah.....๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š

Sannan Tamika gaisuwa da godiya ga meenal malik da dunbin masoya bisa ga kaunar dasuke nunawa Allah yabar kauna......Amin๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜โค


Anty Fyn.๐Ÿ˜Š
[8/19, 10:24 AM] Momyn Addnan: S๐Ÿ…ฐR๐Ÿ…ฐUNIY๐Ÿ…ฐ JIDD๐Ÿ…ฐ

NA


ANTY FYN๐Ÿ˜˜



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro๐Ÿ˜Š


Page 83

WASHE GARI....

Hankali kwance jidda tashi bayan tagama sallahn tayi karatun Qur'an,tayi azkar dinta,
tashiga bathroom tawatsa ruwa ta fitu.

Kwalliya tayi sosae yau wata purple din riga tasan mai xanen yan cartoon,

Wandon kayan kuma ash colour ne daga kasansa ya bude fela,

Fesa turare tayi kowane sako najikinta,
Wayarta tajawo taduba time taga 7:07am
No. Din salman takira taji switch off,

Cike da jimami tamike tsaye tunjiya da dare take kiran layinsa a rufe, a fili tafurta Allah dae yasa lfya.


Bakar Side bag tadauka tarataya a side din drama,
Kallon kanta tayi a mirrow taga tayi kyau...murmushinta mai kyau tayi sannan tanufi kofa,

Ahankali ta bude kofan lekawa tayi taga babu kowa hightheels din dake kafanta tacire tarike a hannu cikin sanda take tfya harta sauka down stairs,

Ajiyar zuciya tasaki sannan ta ajiye takalminta kasa tasanya,

Juyawa tayi taga dining cike da breakfast malalacin murmushi tayi ta nufi dining,


Wata katuwar pink din food flask tadauka batareda tabude ba, wata karamar cooler tagani itama dark pink,
duka biyun tadauka ta juya da niyyar fita,

Wata muguwar bangaza taji an hankadata tafadi kasa,
A tsorace Jidda tajuyu ga babban food flask din yafadi gefentq taji zafin faduwar sosae,

Shegiya barauniyq,munafuka Ashe dama keka sacemum breakfast din jiyq, Ae dama biri yyi kama da mutum,

Bayan karuwancin har sata Kka Iya tunida vaxan xauna da mazinaciya ba kuma barauniya,

cikin jin zafin maganar jidda tamike tsaye karaman cooler nan tadauka tajefi Dr.maryam dashi ae kowa tafadi tabude liver source din cikin ta zufe har a kafan Dr.maryam ga Kuma faran lap coat dinta itama tabaci da miya,
Ihu tasaka cikin kidima ta rarumu katon flask din ruwan zafi da jefawa jidda shi,
Kan idon Prince dafituwarsa kenan jin hayaniya a down stairs,

Wani razanannan ihu jidda tasaki tareda yin wani Mugun tsalle, ganin prince natahuwa dagudu yasa Jidda zubewa a wurin ruwan zafin tana shure-shure,

Da gudu Prince yakaraso hannu biyu yasa yadaga Jidda ya ajeta nesa dawurin flask din,

Juyawa yyi cikin zafin nama yazubawa Dr.maryam lafiyayyen mari,
Yace Ashe rashin hankalinki har yakai haka?
Ina iliminki yatafi?
How many times nafadamiki bbu ruwanki da Harkan yarinyar nan iye?

Kasheta KKE Sony ne maryam kijamun bala'i a cikiin gdana yakarasa maganar dakarfi kamar gdan zai tsage...

Dafe kunci Dr.maryam tayi tafasa kuka tace nika mara sabida wannan abun,
Inma nakasheta Meye..... mugun kallo da yawatsamata shi yahanata karasa maganar bakinta.

Juyawa yyi cikin sauri yanufi wurin Jidda taketa yarfe hannu jitayi zawo na neman zubumata sabida tsoro,
.ganin yanda Prince ke fada kamar wani tsohon zaki,
.ita batasan wane iri zata sha ba,shiyasa tayi pretending din numfashinta nafita sama-sama gashi kuma sai yarfe hannu take a hankali,

Dasauri prince yasa hannu biyu yadauketa cak yarungume yanufi sama da ita cikin Sauri,

Ruwa yatara dayawa a bahun wanka masu sanyi,ya sanyata a ciki dukda kayan jikinta,

Kukan shagwaba Jidda tasanya yana shhhshhhhhsh
,
Yar Hararta yyi yace shut up your mouth, look at you da wani bakinki ae dama tadaye miki fata,

Yar karama dake sai fitinar tsiya,
Dawowa yyi gefen tube din yajawo Jidda gefe daya,

Rugan jikinta yashiga cirewa gadan-gadan Turesa Jidda tayi dakarfi takuma cikin ruwan tsundum tasa hannu takare bakar branda Ke jikinta ta daddafe kurjinta'

Prince dake tsaye yana kallon ikon Allah,murmushi yyi mai sauti duk da ransa na a bace amma yanda ta turesa dakarfi tana wani yan kare-karen kirji yabashi daria,
Lokaci daya yahade rai yace ko ubanmeye a wurin daxaki wani dunga kare-kare,
Ubanme xan kalla har ya birgeni a jikin karamar yarinya kwaila kamarki?

Juyawa yyi yafita daga bathroom din,
Yan gun gun nai Jidda take kasa-kasa da koni bana iyajin abinda take fada,
Prince ne yasake shigowa bathroom din yace maza zo kifita kibarmun daki tunda dama abin naki iskanci ne,
kuma wlh wannan ne zai xama nakarshe kada kiyarda kikara kai dare,
Ban aminciba kidunga irin wannan dressing din kamar arniya,
Idan karuwanci zakiyi sai kibari sai kin kuma Nigeria,
amma badae a gdana ba,
Inbahaka ba wlh rufeki xanyi cikin dakin police dog in yaso sucinye miki cinya,
Mae-martaba kuma infadamasa karuwancikin da KKE kawai....


Anty. Fyn.๐Ÿ˜Š
[8/19, 10:24 AM] Momyn Addnan: S๐Ÿ…ฐR๐Ÿ…ฐUNIY๐Ÿ…ฐ JIDD๐Ÿ…ฐ

NA

ANTY FYN๐Ÿ˜˜

Dedicated to khadeeja sidi&Billy giro๐Ÿ˜Š

Page 84


Yan gun-gunai jidda tayi still hannunta na dafe da kirjinta,

Tsawa yadakamata yace kindaiji warning din karshenda nayi miki maza kifitarmin daki nace....

Kallonsa Jidda tayi fuskan nan tasa a daure tamau,
Cikin muryan kuka tace yo kaxo ka mikomun rigana ko....


Please Login or Register in order to submit comment