Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace prince kana ina? Y amsa da gayanan yafitu batareda mota ba yazo y daukesa,najib yace dama already ina hanyar gdanka k cigabada gudu sai mu hade,y ce take care prince.
maida wayar yyi yacigabada tfya dasuri,yana cikin tfya ne yahangi hasken mota yana haskasa daga can nesa,kuma b motar najib bace,aikuwa saiga prince d gudu y arce cike da tashin hankali!
yyi nisa sosae yaga still motar tamakara gudu tana binsa gadan-gadan,cigaba yyi d gudun yana waiwayen motar yanashan kwana motar najib natsayawa,dasauri najib y budemasa mota yashiga,yyi ma motar key suka arce dawani irin gudu.

Motar dakebin prince takaraso taga sunmata nisa sosae.sai dae juyawa sukayi,wayar daya daga cikinsu ne tayi ringing cikin sauri yyi picking call din tareda fadin sorry bos,wata mota tadaukesa sungudu,bansan me akace daga dayan bangarenba saiji nayi yace ok sir, yakashe wayar yacema sauran kattin,yau karfe biyar zasubar india zasu kuma nigeria,sabida dole za a fara bincike garinan sakamakon harin dasukayi ma Dr.Suhayb (Prince,)babba likitanda kasar keji dashi,suka ansa da gskya ne,aikin MUGU na kyau ashe haryamusu bukin din jirgi.



Direct gdan najib suka isa cikin darannan prince ne kwance saman kujera yyi shiru ransa a matukar bace yake sosae,najib yce kagodewa Allah dahar yanxu basuyi nasara akanka ba,ajiyar zuciya prince yyi!
Sannan cikin daga murya yace najib bcoz of what?😡
Cikin bacin rae yake mgana, duk saboda wani mulkin banza anhanani zaman lfya,😡
yanzu harma nan kasar bina akeyi duk saboda wani mulkinda koda kudi bazanyiba ma😡
tun ina yaro ake bibiyata amma haryanxu narasa gane waye yakeson ganin bayana?🤔 najib yace cooldown Dr.insha Allah za a ganosu,dolema garinnan akara baka sojoji dayawa sabida tsaron lfyarka,
don in mai martaba yaji ko umminka basu kara yarda ka kara kwana daya a garinnan ba.


Cikin razana jidda tajuya saitaga ashe daya daga cikin bayin nan ce tahangeta aziyar zuciyatayi! sannan tace wani wuri zan nunamata amma yanxu xandawo kafin su gimbiya su karaso.

Juyawa tayi tacewa merry bani contact dinki zamuyi waya inna kuma gda merry tace mata ok,kina tareda sister's dinki ne?
Kai jidda tadagamata alamar eh!tunanin jidda shine yakamata tayi waya saboda yanada kyau tanajin information din skul dinsu daga bakin merry tunda yanxu ba daddy ba yaya Salman dinta.
Merry tace zata karantamata tafiddo wayan nata, jiddah tayi narai-narai da ido tace merry brother na ya anshe kuma yahanani rike wani pls kibani wani phone din inkinadashi sai inbuye?

merry ciketa d mmki tace meyasa za a hanaki rike waya queen tace long story I will tell u later,
Handbag merry tabude dasauri tazare tafiddo wata samsung galaxy S7 cikin kwalinta tamikawa jiddah ita,dasauri ta ansa tasake a hammata tasaki mayafin rigar dake jikinta don kada aga wayar.
Merry tacemata jiya naje wani mall a Lagos naganta tabirgeni na dauketa so zakiyi payment ta karasa mgnr ne cike da tsokanar jidda😄

Jiddah!Sukaji ankira dasauri tajuya taga baiwar nan tadazu ce,tace ke akejira gashican harsu gimbiya sunshiga mota fa,
Cikin sauri tacemata ganinan jirani mutafi tare juyawa tayi sukayi shaking hand da merry tareda fadin bye,will call u later.

Suna isa wurin motocinsu gimbiya keta mita,wai house girl ce ake jira inmabacin raini,jidda ma batasan tanayi sabida ba ahangensu taga cikin motar.
Motar bayin Jidda suka shiga driver yyi mata key.

Gdan gimbiya farida dae suka kuma,suna isa jidda tatsaya wurin bishiyar data tsaya,lokacin dasuka zo,
Yyinda da auta da gimbiya kuma garzaya cikin gda.
Suna shiga palo gabadayansu suka ruga suka fada saman wata magidanciyar mata tana sudagata kada su karyata,bayi shidda nagefenta hudu namata tausa,biyu namata fifita,dukda Ac din dake dakin gakuma kayan marmari a gabanta.
tuni bayin nan suka fice ,cikin girma suka gaisheta.
kallonsu tayi sannan tace shine kka fita batarda escort ba?

Baki suka hada suna fadin sorry mom,tace is 🆗. Amma fa kudaina wasa da lfyarku,suka ansa da insha Allah mom,
Nanfa farida tafara sangarta ita adole ga autar mom dinta,wato hajiya sa'adiya (makirar mata😏)kenan, uwar gda ga sarkin gombe!

Haka farida nata sangarta yyinda auta(zainab)tadaga kanta taga 6:28pm.zumbur tamike tsaye farida da mom dinta sukace lfya?

Auta tace gda zantafi yanxu su dad sun dawo may be😟
Farida tayi daria tace to xee autar daddy yi kuka donbaki taro daddynki ba😜
Handbck auta tadauka tamikawa mom farida sakonda mom dinta tace a bata,sannan tamata sallama farida tamike cike da mulkinnan nata dontarakata mota,hjy sa'adiya tacewa auta kigaida mom dinki,auta ta amsa i will insha Allah ,

Hargaban mota farida taraka auta yyinda jidda tashiga motar farida tayi tsaki tajuya a fusace tace Allah y kiyaye!😏

Suna isa gda kuwa har yayanta Dr.aliyu ,da daddynta sundawo dagudu tahaye up stairs".
Jidda ma tayi nata dakin tana mmkin meta tsonewa farida gani daya duk tabi tsaneta dayawa haka🤔.

Wayarta taciro tajuna a charge,sannan takuma cikin kayanta tana nemar no.din baba hanne,dakyar tagano dakardar number din tanajiran wayrta tayi charge tayi saving number din.


Sai datayi sallah tayi sallahr isha sannan tasauka kasa don gaida hjya amina da mutan gdan dasuka dawo,sannan kuma ta anshi dinner dinta.


Gabadaya su hudu suna kan dining suna cin dinner, jidda tasauko kasa taduka harkasa tagaishesu tareda yimusu sannu d zuwa,sun ansa cikin alamun rashin sanin wacece ita,🤔
Nan auta tayimusu introducing din jidda, ddyn yace to tarike amanar yar tasa,jidda tace insha Allah sannan tawuce kitchen ta anshi dinner dinta.

Haka dae rayuwa tacigaba yyinda jidda rayuwar tamata zafi kullun saitayi kuka,gashi bata karajin labarin MUGU ba bare ta gansa,,
Kuma intakira layin hanne baya shiga switch off!

Yauma kamar kullum bayantagama gyaran room din zainab(auta) tadawo nata dakin tana sana'ar kukan.
saita dauki wayarta don kiran wayar baba hanne kozata shiga cikin sa'a kuwa tashiga,bugu biyu akayi pickin call din ,cikin farinciki Jidda tafara mgna baba hanne ina kka shige ne ,kwana da kwanaki bakya nemana?takarasa mgnr kamar xatayi kuka😥

Baba hanne tace wlh wayata aka sace,sai yanxu nacanza wata amma kina raina sauraniyarmata,
yanzu dai ya ake ciki ana dacewa?
Jiddah tace baba hanne haryanxu banga MUGU ba,gdan y isheni,gashi naga merry tacemun ana nemana a skul kuma fa har ansanyamana date dinda xa'ayimana taron gama jami'ar,kinga dole inje ko?ni jidda ina ne mahaifata?ina zansa kaina?takarashe maganar hawaye nabin kuncinta😢😢

Hanne tace kiyi hakuri jidda kcigaba da addua Allah yana tareda da ke,kinji!

Jidda ta nunfasa sannan tace don Allah kidubamni e-passport dina don dole nayi tafiyar nan,jitayi ance jidda daga bayanta,daram-daram haka zuciyarta ke halbawa jikinta baki daya rawa yake,dakyar ta iya juyawa takalli bakin kofar!😳

Tuni tasaki wayr kasa,auta ce idanunta harsuncanza kala don bacin rae tace dama jidda ke munufuka ce?
Dama jidda ke macuciya ce?
Dama jidda wani abu yakawoki gdan nan?
Tace Allah y isa tsakaninmu dake jidda!takarashe maganar tana hawaye!😥😥

Hankalin jidda bakaramin tashi yyi ba,dagudu taduka takama kafafun auta tana kuka tace ko daya zainab kitsaya kisaurareni auta....😥😭

Bangajeta auta tayi tace kada kikara tabani mayaudariya,tanaja baya baya xata fita cikin zafin nama Jidda tafizgota tana jijjigata tanaceewa kisaurareni nace duk duniya bawanda nataba tsayawa nafadamasa sirrina amma ke xanfadamiki yanxu tana kuka take mgnar😥😥😭
Tajawo hannun auta suka zauna bakin gado,sannan Jidda tashare hawayenta tace.......



Anty Fyn..😉
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰. JIDD🅰

NA

ANTY FYN..😘

Dedicated to Khadeejah sidi&Billy giro😊

Sorry,last page nYi mistake page 20-25

Page 25-30

Dr.Suhay Muhammad ummar(Prince).
Dane ga sarkin gombe wanda ake kirada mai martaba Muhammad umar Zayyan,
Mata biyu ne a gdan,inda hjya Sa'adiyya itace uwar gda,tanada yara biyar duk mata.amma kuma biyu daga cikinsu sun rasu yarage sauran yaranta ukku,
Nafisa,sai
Nabila
Kulsum
Sai kuma yarinyr datake ruku farida wadda takasance autarta.

Bangaren dayr matar kuma wadda ake kira da hjya Aisha ,amma anfi kiranta da hjy Amarya,tanada yara biyu,babban danta shine Suhayb(Prince)
Sai kuma autarta khadeejah wadda akafi kiranta da deejah.

Gdan yataso cikin hadin kae dason junansu tsakanin matan gdan da yaransu,sai ince kawunansu ahade suke.

Sa dae hjy sa'adiyya mishaw ce badda musulmin Allah,domin a rayuwarta ba abinda tafi tsana da kii,irin hjya Aisha dayaranta,bakamar Suhayb wanda tafi tsanarsa fiye da kowa tun yana jariri taso hallakasa sai dae Allah baibata nasara ba.

Takashe rayuka da dama,ta kuma bi bokaye da dama kanta taga bayan Suhayb,
amma harya girma bataci galaba akansa ba.
Amma saboda makirci a masarautar ba wanda take nunawa so kamarsa.inda har hjy aisha baiwar Allah tasakankance da gasgata irin kaunar datakewa danta alhalin duk bahaka bane,batad a makiyin daya fisa a duniya!

Maimarta sarkin gombe yana matukar son yarima suhayb inda dontashi ta tuni ya nadasa sarkin gombe shi yyi murabus.
Amma sam suhayb yaki amincewa da ansar sarautar,sai ya dunga cewa sai yakara girma sannan.

Suhayb,yyi karatun lika ne. India,inda bayan yagama yasake,komawa india yyi shekara shidda yana consultant,

Dr.Suhayb yakasance shahararran likitan kwakwalwa inda kasashe da dama,manya manyan asibitoci na duniya ke gayyatarsa surgery ,saboda Allah yyi sa dahazaka,ba kadanba.

Yyinda babbar asibitin India suka rikesa donmun aiki acan,saboda tunda yake karatu kaf cikin frnds dinsa bbu wanda yakama kafarsa wurin hazaka,da sanin kan aekinsa,atakaice dae dr.suhayb asalin dan boko ne .

Mahaifiyarsa na tsananin kaunarsa tana kuma alfaharidashi sosae,

sauran yan uwansa mata ma suna kaunarsa duk cewar ya'yan hjy sa'adiyh ne,amms sam basuyi hali irin nata ba.

Dr.Suhayb nada masoya da dama tundaga maza harmata shikansa baisan tsakanin maza da mata ina masoyansa sukafi yawa ba😊

Guy ne wanda yahadu iya haduwa,baya daukar raeni ko kadan,😉
Bare kuma akaxo batun mulki yansda jida kai da isa,inda wasu sukemasa daukar yana da girman kae!

Sai dae sam ba hakabane,halinsa ne kawai haka, na rashin son hayaniya.cool guy☺

Baifiya dariya ba saidae Allah yyi masa baiwar wani irin tsadadden smile wanda ko namiji yyi mawa sai y nitsa ballatana kuma mata😉


Shiyasa mata ke rubibinsa sai dae basa samun ko fuskan daxaya kallesu ballatana wani alaka.😜

,
Sannan kuma matarsa daya wadda takasance diyar gwamnan adamawa,kyakykyawar mata ajin farko mai jida mulki da kudi,yyinda takasance itama likita,ana kiranta da Dr.maryam.

Dr.maryam sun hadu d Dr.Suhayb ne a india inda shine senior dinta,tundatagansa takamu da sonsa.
yyinda take tsananin sonshi, sai dae lokacin bata samu fuska ba.


Sai fa ta mike tsaye tadunga fighting har Allah yasa d bin malamai d komae yafara kulata.hmmn ni anty fyn nace ko irin wannan soyyyh nadorewa?🤔


Dr.maryam natsananin kishinsa sam,bata yarda wata tarabesa, bare kuma a asibiti ba nurse din ko wata dr.macen data isa tara besa.

Dr.Suhayb kenan (Prince) ko kuma ince Handsome saboda haka wasu daga cikin frnds dinsa ke kiransa☺

Babban amininsa shine Pharm Najib, wanda shine nakusa d prince sosae sae dae shi bai yi aure ba.

Dr.suhayb kenan,kadan daga cikin tarihinsa 😊


********************
Kwance take saman kirjinsa yyinda take shafar gashin kirjinsa dayake kwance luf-luf,a hankali takoma kan dan karamin pink din bakinsa,tana zagayesa da harshe a hankali,tana lumshe ido,yyin d kamshin turarensu daya hadu yake kara rudata,tana niyyar jefa bakinta anasa ne yatureta tareda mikewa tsaye direct y nufi toilet .😜

Wani wahalallen numfashi tasaki daga bisani kuma taja dan tsoki,sam yau tarasa gane kan prince dinta,bcoz ko mgna bata hadasuba sai dae y bita daga kae ko girgiza kae......

Dan murmushi tayi sannan tace dole yau na anshi hakkina saboda ina tsanin bukatarka my prince, yyind kuma tamike tafita daga dakin.









Anty Fyn..😘😉
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘


Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊

Page 31


Jidda ta dukufa tsakar dare tana sallah tareda godewa Allah dakuma fatan Allah yabata sa'ar gano asalin mahaifarta, da kuma adduar Allah y jikan mom dinta d ddynta, y kuma bimata hakkinta.

Yanxu auta sam,bata iya sa jiddah komae asalima binta ma take ,don sai yanxu daga baya takara tabbatar dacewa jidda kyakykyawa ce takarshe.

ashe shiyaasa gani daya farida ta gane kyakykyawa ce take jin haushinta sosae.

Kodama can tasan tanada kyau,sai dae tanamata kallon house girl ne a time din.
Yanxu kuwa harma wani kwarjini take mata tareda kuma tsanin tausayinta datake matukar ji!

Bayan kamar sati biyu d faruwar haka,tuni su auta sun gama s.s.c.e dinsu yyinda farida tuni takoma gda.wato masarautar gombe.

Yautakama Monday ,inda gdan daga auta sai jidda ne a gdan,sai fa masu aeki,jidda ce tasauko kasa bbu ko mayafi a kanta yyinda gashin kanta y sauka harsaman kugunta,

Kitchen tashiga ta anso breakfast dinta,fuskanta dauke da smile sabida moment din namata ddi sakamakon sungama yanke shawarar xata tafi kaduna yau kafin hjya amina tadawo.

Tunda tashiga kitchen din Esther da sauran ma aekatan gdan ke binta da wani irin kallo kamar ranar suka fara ganinta,sakamokon wani kyau nadaban takara masu,ga gashinta dasuka kasa tantacewa ko natane,dukda a nannade yake irin na larabawa.

Hartafitu kutchen din saikuma tajuya takallesu tayi yar dariar dakee kara fitu d kyawunta takshe musu ido daya😉
Alamar yadae? Suke kallonta kamar basu santaba.

sannan tajuya ta nufi upstairs, inda auta na room dinta tana jiranta sucigaba da tsare-tsarensu.

Daskarewa yyi a wurin yyinda yabita da ido harta haye sama,ajiyar heart yyi sannan yace a hankali she is nice& beutiful yashafa sumar kansa yajuya yafita daga gdan baki daya batareda yadauki abinda yamaidosa gdan ba.

Hmmmn,Dr.Salman kenan yyn Zainab (auta)

Jiddah ce cikin doguwar riga yyinda tarike da wata handback kadae domin a cikinta kadae tayi parking kayanta,sauran tacewa auta taba masu aeki inta tafi.

Auta ce ke driving har suka isa park (tasha) sannan tajuyu tace mata kilura sosae domin MUGU dan barikine na karshe kuma ba karamin fasiki ba ne so take much care dear.
Jiddah tayi smile sannan tace I will insha Allah sister ,I will try my best.murmushi suka sakarwa juna a tare sannan suka fitu daga motar direct motar kaduna jidda ta nufa inda dama mutum biyu ya rage motan yatashi

sai gashi Allah yasa Jidda dawani tsoho sun isa a tare.

Bayan jidda tashiga motar ne auta tazagayo takara jadda damata kan tayi a hankali,tasa wayo sosae akan plan dinsu ta gyada mata kae alamar insha Allah,auta batar bar park dinba harsaida motansu jidda yatashi sannan tajuya gda.



Cike d gjya jidda ta isa gdansu dake anguwar sarki inda dama tuni tasa baba hanne tayo gaba daga kano donsucigaba daxama a tare dukda xata canxa gdan ne sabida kada mugu yyi saurin ganota.

Baba hanne naganinta suka hau murnar ganin juna,sai da sukagama firan yaushe gamo sannan suka hau gyara-gyaran gda.


Dagudu deejah wadda dawuwarta daga skul kenan tafada jikin umminta tareda fadin wash-wash cikeda shagwaba take maganar.😁

Hjya aisha tadan harareta tareda fadin ke dagani kada ki karyani wae ke sam!baki girma ne iye!khadeejah?

Kinwani shigo d gudu saikace wata karamar yrnya.

Bata rae deejah tayi sannan tace ina part dinsu farida fah,shine saitake fadamun wai Prince xasuxo next month dalilin fa gudun kenan don intambayeki umminah,amma sae fada kke mun.😟

Dan shafar kanta Hjya ummin nata keyi,ahankali tana murmushi,sannsn tace eh! Insha Allah next month zasuxo.

Nanfa deejah tamike tana rawar jin ddi don tayi missing yyn nata sosae wanda suke tsananin son junansu.,
Ummin natama ta daria😀
domin itama kanta tayi missing son din nata,itama ta matsamasa yazo next month din.
Deejah tace ummina amma banda wannan anty maryam din zasuxo ko takara maganar tareda d turu baki?

Hjya amina tace kul,nace kinci kaniyarki banace kadanasake jin kina nuna bakisan maryam ba? Shiru deejah tayi sannan ma tafita daga dakin ummin baki daya tana gun,gune.😡



Karfe shadayan dare da-dai Jidda ce kwance saman gadonta tadauki wayarta tanemo contact din MUGU.
Addua tayi sannan tayi dialing number din MUGU....




Anty Fyn😘😉
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘


Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊

Page 32


Hartagama ringing ba ayi picking ba, jiddan tadanyi tsaki bayan kuma kamar 5mns takara kiran cikin sa'a kuwa bugu biyu akayi picking.

Cikin wata irin murya,irinta yan bariki jiddah tafara mgna.

Hello,cwt uncle ina ka shige tun yaushe nake nemanka?
Kawai don bansamu halarta bikinka ba sai k wani shareni,hada wani cewa afadamun bbu ruwanka dani ko......takarasa mgnar cikin kuka-kuka irin na shagwaba,dama jiddah badai shagwaba😀

Ajiyar zuciya MUGU yasaki domin bakarya murya tashigesa,cikin sanyin jiki yacemata,
Sorry wrong number.

Kamar jira jiddah keyi tace haba uncle uhm!uhm shikenan tunda baxaka hakuraba..tanayi tanajan mgna irin na shagwababbjn yara sannan takashe wayar irin na tayi fushi dinnan.

Dasauri MUGU yatashi daga kwance sannan yyi dialing no.dinta.

saida tagama ringing ba a yi picking ba,yakuma kira shima saida takusa yankewa akayi picking!

Cikin sarkewar murya yace wlh yan mata wrong number kina magana da haladu ne.

Jiddah tamayarsa cike da kara kashe murya tanacewa.

Eyyah!am so sorry dear natasheka cikin dare sorry,duk laifin tsohuwar nan ne datakarantomani number ba dai-dai ba.

Wlh wani cousin dina ne yyi aure kuma muna shiri dashi sosae,time din ina saudiya so bansamu halarta bikinba shine fa yyi fushi dani,kuma ina neman layinsa,

Bcoz nayi missing wayanah dat's y nakira grand mother dina daxun takaranto min number dinshi
ashe ba dai dai bane.

Uhm!am sorry kaji.

Kara narkewa MUGU yyi jin yanda voice dinta ke ratsa kwanyar kansa.

Cikin kasalalliyar murya yace is ok swt gal.

Wani dan smile jidda tayi mai sauti sannan takara kasa da murya tace nice swt gal kuma?

Nanma MUGU ajiyar heart yyi yace ae kinmafi swt din wlh har zuma kinfi dgajin wannan zazzakann maganar taki mai mantar d komae.

Cikin jin ddi jiddah tace hmmm!banda zagi ba fa dear?

Kaima kasan yanda voice dinka yyi ddi kuwa,kaji yanda yake ratsani har cikin heart💟 dina.shine kuma xakace nice swt gal kuma ta karasa mgnar kmar xatayi kuka.

MUGU ne yakara juyawa saman gadonsa tareda cewa wayyo Allah baby kina wuta wlh😜

kadafa kisa nakasa bacci,don wlh kingama tfya d sauran imanina.

Jidda tadanyi dariar nan irinta yan bariki sannan tace Is 🆗

Nabarka lfya kada nima kahanani Sleep din.

sai incemaka gud nyt.....miss ur swt voice takashe wayar.

Fashewa tayida. Kuka sai datayi mai isartaa cikin daren nan.
sannan taga bisani tayu alwala ta tada sallah don neman yardar Allah kan lamarinta.


Tunda daga ranar nan jiddah suka dinke tsakaninta da MUGU yyinda kullum sai yakirata a waya atleast sau 5times a rana.
Sabida bakamirin shigar masa rai tayiba.


Auta ce d jiddah suka kashe suna daria yanda duk MUGU yawani rude kan jidda

Auta tazo kd ne ganin gdan jidda, wanda tasake na yan majalissu.

Cikin yar damuwa tace jiddah yanxu kusan kullum sai yyh salman yatambayeni wai bazaki dawoba,yaushe xaki dawo anya baki satar mun zuciyar yayh ba.🤔


Dan xaro ido jiddah tayi sannan tace Allah baruwana inbacin gaisuwa fa b abunda keshiga tsakanina dashi,


kilan dae kawai tausayina yake ko aure xa a mun,tunda kince musu babanah yaxo yatafi dani.😀

Auta tace anya🤔
Naga fa yadamu dayawa.


*************
Shirya shirya ake sosae don xuwa tarbar dan sarki,jikan sarki,mai jiran gadon sarki kuma.

Deejah nahango cikin shiga ta alfarma ita da farida suna kus-kus suna gulmar Dr.maryam,
suka kashe hannuwa sannan suka shige mota yynda driver yasamata key suka nufi airport tareda sauran motocinda suka rufa mata baya don xuwa tarbar PRINCE...

****************
Jidda cikin riga d wando black and white taxobu gashinta don jiran xuwan MUGU don yau yacemata xaixo
yadawo daga tfyr d yyi,wayyo Allah kuxo kuga yanda jidda ta hadu.......😜



Anty Fyn😘😉
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘


Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊

Page 33

2:00pm wayar jidda yyi ringing saida takusa yankewa sannan tayi picking .

Cikin salon yaudarar dae tafara magna my love harka iso?

Cikin kaguwa MUGU yace yes pretty gani a bakin gate,

Jidda tace kashigo kawae ae nafadama gate man inada bako,
yace 🆗

Jiddah tadan gyara wuyan rigarta sannan tafitu ta tsaya daga nesa da rumfar ajiye motocin gdan.

Agaban idonta MUGU yashigo gdan,sai da gabanta yafadi saboda girmansa gashi bakikkirin dashi.

Bayan yyi parking yafitu yanufi inda jidda ke tsaye tana xuba masa smile dinda ke rikita maza,

Bude mata hannuwa yyi na turaga yyi hugging dinta.

Noke kai tayi cikin shagwabe fuska alaman baxatajeba
harya karasu wurin da take, kamshin turarenta yabugi hancinsa ya lumshe ido.

Jidda takara fadada murmushinta sannan tace you are welcome my luv💞
Tana gaba yana biye d ita yana karewa halittar jikinta kallo har suka shiga palon,tabashi umarnin yaxauna tana xuwa,
Juyawa tayi tana tfya tana kada kugu,ko ina najikinta na rawa.
Kallo MUGU yabita dashi harta shige kitchen.sannan yahade yawo kut!kut.

Tarkace ne iri-iri ke gaban MUGU tundaga abinci,lemo ruwa,fruits dasauransu,jidda tayi serving dinsa yafara cin abinci yanabinta mayen kallo d wasu jajjayen idanunsa.

Lbari suke sama-sama inda jidda ke jifansa da makirin kallo,

Kuma tacemasa ita yar nigar ce wannan gdansu ne na nigeria amma iyayenta na nigar.

Sae karfe 5:30pm sannan MUGU yabar gdan jidda,inda yadiremata rafar yan dubu-dubu 50,000naira tareda fadin sai yadawo bada ddewa ba.

Yasu yyi mata kiss daxaitafi amma taki yarda.



*********************
Dan karamin tsoki deejah tayi,sannan tace wae haryanxu jirgin bai isoba,
Farida tace kedae bari munfi 30mns fa awurin nan😟

saima make up dinmu y goge, daria deejah tayi sannan tace kema keta wani make up ni kinsan yanda nakagara naga swt bros ne?(Prince).

5mns later,akayi announcing din jirgi xai sauka.
Dasauri su deejah suka fitu daaga mota suka zuba ma jirgin ido suna jiran yatsawarsa.

Ahankali jirgin ya tsaya yyinda mutane suka fara fituwa shine na ukku,a fituwa.

saukowa yake cikin natsuwa sanya yake cikin fararen suit,idanunsa a rufe suke cikin bakin glass din prado,hannusa nasagale cikin aljihunsa,dr maryam nagefen hannun damansa, tarike hannunsa nadama duk da hannun yana jikin aljihunsa.sai wani cika take tana batsewa tana kallon mutane dai-dai,

Dasauri su deejah suka karasa wurinsu domin tarbarsu suna gma saukowa.
daga dan nesa Dr. Suhayb yahango ta sai lokacin yasaki wani tsadadden smile da saida 3ple dimples dinsa suka lotsa.wayyo Allah ba karamin haskawa yakarayi ba.

Daskarewa farida tayi daga inda take don bakaramin kyau yakara mata ba,kmar ana karamasa madarar kyau😜

Wani murmushin yakara yi har dan karamin pink din bakinsa yabude yyinda fararen hakoransa suka bayyana,duk dan ganin little sis dinsa na gudu.

Da gudu deejah takarasa wurinsu ta fada jikinsa tana dariar jin ddi,Tana fadin oyoyo swt bros ,
dagota yyi murmushin dae akan fuskarsa yace lil sis haka kka xama katuwa😀

Daria takarayi sannan tace haba rama fa nayi duba fa kgani,tadan matsa daga jikinsa.

Kashe mata ido yyi irin na krya kke fa.yana murmushi suka fara tfya wurin motocinsu.

Sai lokacin farida tadawo duniyar tunani ta taresu tareda fadin sannu da xuwa Prince,
Dan kallonta yyi kadan sannan bayabo ba fallasa yace mata thnks.
Atare ita da deejah wanda sunma manta da ita, suka kalli dr.maryam sukace mata barka d dawowa Anty.

Sai da akayi kusan 5second sannan ta amsa ta musu da yawwa! Domin baramin kulewa tayiba ganin yanda Dr.keta nan da deejah.
Yawani kama hannunta yarike sai smile yake mata.
yyinda ita ko dasuke saukowa kinma rike mata hannu yyi sai gashi yawani rike hannu deejah shiga ma i kanwa,
Ita adunia ma bata taba ganin macenda Dr.ke sakinjiki da ita ba kamar kmar deejah,niko anty fyn nace shida yar kanwarsa🤔

Harsuka isa mota dr.maryam na ta tunanin irin rainin da yaran suke mata,sai mgana suke sudae sun shareta suga mai dan uwa.

Kirarin da dogarai keyi ne yamaidota daga tunaninda take!

Dogarawa ne da sojoji sunkae 30 yyinda dogarawan keta masa kirari sojojin kuma suka kame suna zagaye dashi har yashiga mota,shida dr.maryam.

Suma su deejah motar dasuka xo suka shiga don komawa gda.
Ajiyar heart farida tasaki sannan tace deejah jifa yanda prince ya ansamun gaisuwa na kamar bai sanniba😞

Deejah tace sorry sis,kinsanfa halin prince so miye, daxaki damu kanki?

Shigarsu cikin gda ne ,gdan yarikice inda aketa kade-kade da raye raye duk don tarbar Dr.Suhayb(Prince)
Yyinda dakuma fadawa da dogarawa sukayi layi har kofar fada suna gashesa suna masa kirari.

Hannu kawai yake dga musu tareda murmushi akan fuskansa har suka shiga fada inda yana xuwa ya xube kasa ya kwashi gaisuwa ga sarki.

Mai martaba dakansa yadagosa yana dariar jin ddin ganin dan nasa yana tambyarsa
Ya hanya.
Saida yagma gaisawa da mutanen
Fada sannan yanufi bangaren hjy sa'adiya.




Anty Fyn😘😉
[5/14,

Please Login or Register in order to submit comment