Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gda,

Shine yakirani yanemi alfarmar nataimakasa naturaka Zaria kaje kayi mata surgery din acan asibitin shika tareda wasu likitocin,

Kayi maxa kashirya son NASA anyi maka bukin flight xuwa Kaduna daga can xa a turu a daukeka zuwa zarian,

Yanxu zakabi flyt Din 6:00pm so kaga yanxu 5:32pm so kanada only 28mns be fast,

Tunda mae-martaba yafara mgna Prince ya natsu kamar yana gabansa,

To abba ganinan fituwa yanxu insha Allah,

Cikin farinciki mae martaba ya amsa da gud,Allah yyi maka albarka son, tareda datse kiran.

Aziyar zuciya Prince yasaki juyawa yyi saman gadon yaga ba jidda,

Motsin ruwa yaji a bayi hakan yasashi binta toilet din,

Jidda datagama tsarki kenan tamike tsaye tana maida pant,
prince yashigo cire kayansa yashigayi yana kallonta yace baby oyah cire kayan ki muyi wanka dasauri,

Bata fuska jidda tayi har lokacin jikinta amace yake tace ummmn,ummmn ba daxun nayi wanka ba,

Yar hararan wasa yamata yace bayan kuma kingama tsotseni tas kice baxakiyi wanka ba maza yi ready kiyi niyya kigani,

Ganin xata batamasa lokaci yasa yajanyuta jikinsa yacire mata kaya tareda daukarta cak!yasanya cikin bath tube,

Wanka sukayi prince yanadota cikin towel,

Koda yafitu dasauri yashirya cikin bakin suit,
Combin Kansa yyi tareda fesa turarensa na SI.

Juyawa yyi yaga jidda ma tagama hadewa cikin wata hadaddediyar bakar jallabiya tana rike da mayafin a hannunta,

Murmushi prince yyi, ya anshi mayafin ya yafamata akai ,
Cikeda tsokana yace gwari kawae bata iya yafa mayafi ba,
Sai nacanxa baby ma lol,

Bata fuska jidda tayi jin yace xai canxa baby ya daina mata mgna tace ae yanxu na Iya ko takarasa maganar kamar xatayi kuka,

Dariar da Jidda keso yyi, yace hehhhhhhhhh,
Ashedae bakison nacanxa baby na koreki,

Rufe yarkaraman jakan yyi dayagama hada musu kayanda zasuyi amfani dashi,

Hannunta yakama tareda sumbatar shi,
Yace sorry baby boo,😘

Side din Mae-martabA suka nufa direct,

Suna xuwa suka iske baki daya iyayen NASA da deejah,farida,sai kuma Dr.maryam dake xaune kasa kusa da mom farida,

Gaishedasu yyi,su farida ma suka gaishesa,
Harlokacin hannunsa nasagale dana jidda da sai kara shigemasa take Kamar xa a kwacemasa ita, duk a tsorace take tunda suka shigo ummin prince ke kallonta cikeda tausayamata dole tadauke kanta daga kallonta don bawahala idanunta sufara zubda hawaye,

Yyinda mom farida da Dr.maryam ke watsamusu harara akai kaice, don ko makiyansu yasan sunyi kyau sun dace da juna,

mae-martaba ne yakatsemusu xaman dacewa son tashi katafi Allah yasa ayi a sa'a, Allah yyi maka albarka,

Ummin prince ma dahar muryanta yafara canxawa tayimasa addu'a tareda sanyamasa albarka,
Mom farida ma tayi masa fatan alkhairi baki daya dakinma sunbisa da Allah yakiyaye,

Mikewa prince yyi
Tareda yima iyayensa sallama,

Hannunsa narike dana jidda har lokacin suka nufi FIta daga palon,

Son...mae-martaba yakira Prince juyuwa Prince yyi yace na'am Abba,

Kabar daughter nan gda basai taje airport dinba kada tayita ihu ta taramuku mutane,

Cikin rashin fahimta prince yace abba ae tare xamu tafi da ita ko?

Cikeda mmki su mai martaba ke kallon prince,mai martaba yace son kasan me kke fada kuwa?

Prince yace abba naga bata yarda da da kowa ne shiyasanya,

Aah maidota nan wurin kaida xaka tafi kayi surgery gobe through out kana asibiti, yaza a yi katafi da ita sakarta kaje kayi
Hakuri only 2dys ne kaje kadawo,

To babu yanda prince ya Iya dole yaxare hannun jidda daga nasa yajuya dasauri,
inda jidda tabisa dasauri tana kiran baby, baby,baby,😍

Hjya sa'adiyya CE tamike domin kamu hannun jidda tabi bayan prince,

Kuka jidda tafara da gudu tafada bayan prince dake sauri yafice daga side din,

GAM,tayi hugging dinsa tabaya tana baby xan bika Inda xakaje plss,,tafashe da kuka sosae,

Yyi dae-dae da isowan hjya Sa'a diyya,

Janye jidda tayi daga jikin Prince dayakasa juyuwa hannunsa yasa cikin aljihun suit dinsa yafiddo wayan jidda yadamka mataya hannu yyi gaba dasauri donji yake kamar yasa ka ihun shima, don baiga dalilin daxaisa hanasa tfya da babynsa ba,


Janta hjya sa'adiyya tayi tana kuka tana kiran baby,baby, tana tirjewa sukabar wurin,

Koda Prince ya isa ga convoy dindasu rakashi airport din,
Har anbudemasa Mota xai shiga yahango farida cikin Mota,

Kallon wani daga cikin excort dinsa yyi yace a fidda su farida daga Motan sukuma gda bayason rakiyan...

Yashiga Motan,daga kan daxaiyi yagadr.maryam cikin motansa hade rai yyi yacemata gate out!

Kallonsa Dr.maryam tayi tace haba my prince iyakata fa airport,

Wata muguwar tsawa prince yadakamata yace I said gate out! Banason rakiyan nace ko dolene!?

Axuciye Dr.maryam tabude marfin mortar tafice dasauri ranta na kuna,
Kumawa prince yyi ya lumshe ido yana hango yanda babynsa ke kuka ,harcikin ransa yakejin zafin kukan NATA,
Driver yyima Mota key sai airport.






Aunty Fyn😊
[8/19, 10:24 AM] Momyn Addnan: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊

❤tnks Swt Mani house😍

Page 92

ABUJA..

Dr.salman ne kwance idanunsa na kallonsa sama,
Sallama takai biyar mom din auta nayi masa amma sam baisanda ita a wurinba bare ya amsa sallaman.

Shigowa tayi cikin daki tareda dafa kafadarsa tace salman!

Firgigit ya dawo daga duniyar tunanin da ya afka,

Xama mom din auta ayi tace salman meya ke damunka ne?

Meke sanyaka rama da rashin cin abinci?

Meke hanaka fara'a da walwala ne?
Salman duk duniya idan baka fadamun damuwanka ba shin waxaka fadamawa?

Kafadamun damuwanka indae nice mahaifiyarka salman,
In inada shawara na baka,in kuma banda abun cewa sai mayi maka addu'a tell me 'dana meke damunka haka?

Aziyar zuciya salman yasaki dakarfi sannan yakama hannunta baki na rawa yace mommy jiddanah,

Cikeda mmki mom auta, tace wacece jidda kuma?

Cikin natsuwa salman yaba moynsa labarin jidda dasonda yake mata bai boyemata komai ba har ll loosing memoryn da tayi,tamanta dashi Baki dayaa yakarasa maganar idonsa dakuke da kwalla,

Kallonsa mommyn tayi na yan dakiku sannan tace addu'a xaka cigabadayi son,

Insha Allah xata dawo lfyalo takuma ganeka kaji,

Kara rike hannunta yyi yace mom inason Jidda kamar raina mom kidunga mun addu'a jiddana tasamu lfya taganeni inbahaka ba baxanyi aure ba mom,

Ita kadai nakeso,kuma ita nafara so mom don Allah.... Sai kawai yakece da kuka😰😰😢😭😭

A tsorace mom din auta ke kallon Dan NATA, cikin ranta tace lallai salman nason yarinyar nan amma tunda yar gdan mae-martaba sarki Muhammad Omar zayyan, kuma a wurin ummin prince take ae duk abun dasauki,

Rungumesa tayi lallashinsa tashigayi tana basa baki dakyar yyi shiru,

Dago kasansa yyo yace mom gobe xanje gomben don nadubu lfyarta ancemun suna nan GDA sun dawo,

Aah salman kaga gobe baffanku xai dawo kabari sai jibi sai kaje lokacin yadawo kun gaisa ko?

Gyada kai salman yyi sannan mom din auta tajasa zuwa dining don cin abincin daya daina ci...



************
ZARIA

10:pm prince ne kwance saman gado idanunsa a lumshe as usual,babu abinda yake tunani sai babynsa,

yakagara gobe tayi yyi surgery din nan don in har yagama dawuri a gobe xai kuma GDA,

Allah kadai yasan irin kukanda tasha gashi yanxu duk missing dinsa ya ishesa,kara gyara kwanciyarsa yyi,

Tsadadden murmushin nan sa yasaki yafurta a fili yar rigima nasan kinyi fushi dani ko?

Amma badamuwa xan kawo miki curruption din ice cream,cholates sai mu shirya,

Haka yyi ta tunane daga karshe ya dauko jakansa yafiddo kayan baccin daya tahumata daso yasanya a hancinsa yana shakar kamshinta,

Tunani yafarayi anya Princeyarinyar nan bata kamaka ba kuwa?
Wata zuciyan ne tabashi amsa da aah haba! Kawai dae kana tausayinta ne don sabida kae tayi loosing memory dinta,

Shin waima ya akayi yarinyar nan tasan wadan nan mutanen dahar tahanasa xuw time din nan.

Kuma dama itace take kiransa tana fadamasa abinda su MUGU ke planing tun kafin daxo masauratansu take kiransa,

Kenan dama tasanshi?
Kuma tana tareda su MUGU?
Meye hadinta dasu?
Aziyar zuciya prince yasaki mai karfi yasan babu wanda xai amsamasa tambayoyin nan sai jidda,


A fili yafurta Allah yabaki lfya babynah... Yakara sanya nigh gown dinta saman hancinsa yana shakar kamshinta dahaka bacci barawo ya sacesa,


************

Jidda kuwa tunda sukaje side din hjy sa'adiyya take kukakar ranta xai fita babu abinda takekira sai uncle baby,

Dr.maryam data iso palon dakyar sabida tsabar bacin rai datakaicin yarfin da Prince yamata,

Jin abinda ke cewa yasa tadauketa da marin da saida Jidda taduke kasa Tereda kara fasa wani ihun dakarfi,

Farida ce tasauko dasauri ta tadagata sama takalli dr.maryam daketa masifa tana hucewa kan jidda,

Tace haba aunty meye na dukanta ae ba ita tayimiki ba,
Kibishi kirama mana dai kawai kikama baiwar Allah da duka,
Itama kibartay da abinda yasameta mana..

Wani mugun kallo dr.maryam ta watsawa farida tace banxa wadda batasan ciwon kanta ba,

Tsoki farida taja sannan taja hannun jidda sukayi dakinta,

Sai dakyar tasamu tayi shiru tabata chocolates dayawa,
Sannan tabebo mata dinner taci,

Tasanyata tayi sallahn magriba da isha'i,

Wayan jidda tagani palo lokacinda data sauka,
Sai tadauko mata ita,

Game takamu mata tamikamata,

Sosae jidda taji ddin game din nan da nan takara sakin jiki da farida,

9:40pm jidda ta dafe kanta dasauri tasaki wayan saman gado, tana ahhhhhhh,

Farida ta taso tana lfya,ganin tadafe kae yasa tariketa tana mata sannu,

Zuwa can kuma ciwon kan yalafa,sai kuma juyawa dakan keyi,

kwanciya tayi saman
Gado ta runtse ido farida dake gefenta tace tayita addu'a,itama faridan tarinka addua tana tufamata,

Haka tai tayi har wani bacci mai nauyi yadauketa,



3:14am nadare, jidda tafara addu'an tashi daga bacci a hankali tabude idonta,

Ido tafara bin dakin dashi,firgigit tatashi xaune taga farida kwance tana bacci gefenta,

Time takalla taga 3:19am na dare shiru tayi tareda dafe kanta tana tunanin meya kawota kusa da farida....?

Ahankali komae yafara dawowa cikin brain dinta.....




Aunty Fyn😊
[8/19, 10:24 AM] Momyn Addnan: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊


Page 93

Takae 30mns tana tunani sai kawai tafashe da kuka,

Kuka take sosae ba kakkautawa tagama dawowa cikin hankalinta,

Motsi taji abayanta hakan yasa dago fuskanta datayi shabe-shabe da hawaye,

Ganin farida na motsi yasa tatsagaita kukanta, tana kallonta, gyara kwanciya farida tayi tacigaba da baccinta,

Time Jidda takara dubawa taga Har 3:45am,
Mikewa Jidda tayi tanufi inda take tunain toilet ne,

Alwala tadoro tafitu duk jikinta bbu kwari haka tadaure ta kabbara sallah,

Nafiloli tashigayi Wanda ba ita dagamawa sai da akafara kiran sallah,

Addo'i tashigayi sosae sannan tashafa,hijab din tacire tamaidata Inda taganta,

Wani irin kukan yunwa taji jikinta nayi,ga kishin ruwa,makoshinta abushe,

Fridge din dakin tabude taga bbu ruwa ko kadaya,sai iyayen drinks da fresh milk,

Yanke shawarar fita
Tayi down stairs don neman ruwan shaa,

Ahankali cikin sanda tabude kofan dakin tafita gudun karta tayarda mutanen side din,

Ido tafara rabawa sabida ankashe duk wutan wurin,

Ahankali tfara sauka steps dan hasken palon yadan haska saman kadan yarage duhu,

Harta kae steps na shidda taji yar hayaniya kamar ana mgna,

Kara saurarawa tayi sai tafahimci can saman ne data baro cikeda mmkin ko waye yake mgna haka da dare,

Ruwanta tadauko tash a sannan Takara kallon dakin sarai tasan a part din hjya sa'adiyya take,

Mike
wa tayi hannunta na rike da sauran ruwandata sha bbu abinda take fadi sai alhmdllh, tahaura upstairs din,

harta kae bakin room din farida sai taJi kamar kamar dayan room din kusa Dana farida ne yar hayaniyan kefituwa matsawa tayi jikin Kofan room din don saurarawa,

Gud,yaronah ranarda da xa'ayi taron bude asitin nan ranar nakeso kuxo ku Kashemun su harlafira dashi da dayar matar tasa,wannan yar mahaukaciyar danake fadamaka,

Okay!MUGU kada kadamu ranar Dakayimun wannan aekin dasama da shekara talatin nake kokarinyi ko 10mns baxa a yiba, xaksji alart din 60millions,

Daria tayi mae cikeda nuna tana cikin farinciki, tace okay sai munyi waya yarona,

Maryama yanxu kuma ke xakiyi kokarin yin amfani da kisisinarki kishawo kan prince yanda yarinyar nan tanadawowa cikin hankalinta kirama cin fuskar da prince yyi miki a kanta,

Daria Dr.maryam tayi Tace wannan xaixo dasauki nidaina fatana yarinyar nan tadawo boka dayake fadin tun jiya xata dawo gashi har ankwana biyu,

Shikuma prince yanxu xancigaba da turamasa messages din hakuri,kinsanshi da tausayi daya dawo kuma har kuka sai nsyimasa tuni xanshawo kansa,

Jidda dake labe a bakin kofa,
Gabaki daya jikinta rawa yake ga wani irin gumi daya keto mata,

Gabaki daya tarasa wane tunani xatayi tabbas wannan voice din hjha sa'adiyya ne dayar kuma Dr.maryam CE,

Matsawa tayi wurin window din dakin,ahankali tadan bude Cotton din,
Hjya sa'adiyya na saman royal chair,

Yinda, dr.maryam nakasa gefenta tana danne-dannen waya,

A hankali jidda tasaki labulan tareda juyawa cikin sanda takuma, dakin farida ta kwanta gefenta,

Har lokacin jikinta baidaina bati ba ga wata irin faduwar gaba datakeyi,

Adduo'in neman tsari daga sharrinsu tsshigayi idonta na fidda hawaye,

Kennan dama hjya sa'adiyya ce keson ganin bayan prince?

Dama itace tasa a kasheta itada mahaifiyarta kennan,tunda gashi yanxu tanason MUGU yakashe hada ita,

Yanxu wannan loosing memoryn datayi dukda sa hannun hjy sa'adiyya?

Itakuma dr.maryam meya NATA nason taga bayan prince?

Lallai yanxu duniya taxama abun tsoro,Dan uwanka na jini yafi kowason ganin bayanka,

Yanxu xamanin hassada da kyali da jin zafi yyi yawa ga mutane,
Sai kaga Mutum yafi kowa nunamka kulawa amma a cikin ransa baiki ace nunfashi ba

Ko wata masifar tabafadamaka,
Allah dai yasa mudace,

Haka jidda taita tunanin rayuwa har aka tada sallah,

Saukowa tayi,tagabatarda sallahn ta sannan ta fice daga dakin tabar farida nata sharar bacci, don tga an FASA part da alama farida na period that is why batayi gigin tashinta ba,

Koda tafita gari bai wayewa ba gakuma bayi nata kai kumu suna nasu aikin,

Hakataita ratsawa harta isa side din ummin prince,

Koda ta isa direct bedroom dinta tanufa,
Sallama tayi shiru-shiru ba a ansaba hakan yasata turu kofan tashiga tareda wani sallaman,

Ummin prince nacan tana azkar dinta,yyinda deejah ke rera karatun alwir'ani mai girma,

Bude kofan da sallaman jidda ne yasasu dago kai daga abunda suke,

Cikeda mamaki ummin prince ke kallonta amma saita dake tace karaso mana my daughter,

Da gudu jidda yakarasa tareda fadawa jikin ummin Prince dagota ummin tayi tace lfy my daughter?

Cikin muryan kuka jidda tace lfyLo ummina nadawo cikin hankalina sai kawai tafasheda kuka mai ban tausayi,

Daria ummin Prince take gakuma hawayen farinciki nafita daga idonta,
Deeja dake karatu tuni tamatso takama hannun jidda kira takey auntynah....auntynah..

Dagowa jidda tayi fuskanta dauke da hawaye shabe-shabe tayi hugging dinta,

Mikewa ummin prince
Tayi,sujjada tayi tareda godewa Allah daya bama jidda lfya,

wayanta tajawo takira mae-martaba tayi masa albishir,

Murna fal a muryansa yace dole a baki goro kuwa,

Kiran hjya sa'adiyya tayi tashaidamata itama,

Koxo kuga yanda HjyaSa'adiyya ke murna tana fadin Alhmdllh,Ahmdllh,

Cikin kan-kanen lokaci gda yarude da jidda tadawo cikin hankalinta,

Palon ummin prince cike yake da mutanen GDA, hada yan gdan waxiri su najib da fidor duk an hallara sai San barka ake,

mae-martaba narike da hannun jidda bare,bakinsa bude kanensa xsixo ya iske yarsa daya tilo cikin hankalinta,

Ranar jidda taga farinciki daga masoyanta dakuma makiyanta,

Prince ne kadae da hajja(kaka) ke ba'a fada musu ba,
Ita hajja batasan cewa angano jidda ba,

Mae martaba yahana a fadamata sabida ana fadamata saita fadawa daddyn jidda, shikuma dayasani xai bar duk abinda yake yatahu,
To sabida ba a yin sirri da hajja shiyasa aka ki fadamata tun farko,

Dr.maryam ma bbu abinda take sai faraa hakarta yakusa cimma ruwa,

Haka kowa yawatse cikeda farinciki marar misaltuwa,


Bayan sallahn la'asar jidda najikin ummin prince,deeja sai labari take basu wani jidda tayi daria wNi tayi smilling,duk damuwanta dan yarage,gakuma ummi sai nan nan take da ita,

Farida ce tashigo dauke da sallama,amsawa sukayi itakuma takaraso ciki,

Gaisheda ummin Prince tayi,sannan taxauna gefen jidda fuskanta dauke da murmushi tamikawa jidda wayanta databaro a room dinta,
Mikewa jidda tayi daga kwance ta ansa sosae taji ddin kawomata wayar da farida tayi,

Murmushinta mai kyau tayimata tareda fading nagode!

Missed call dinda datagani basu kirguwa,wadanda jiya bata lura dasu ba,
Ciki hada wata bakuwan number,

Layin auta tafara nema sai dai hartamaga ringing ba ayi picking ba,
Cigabada kiran layin tayi amma ba a picking,

Layin aysher tashiga kira shima tana ringing shiru,

Aysher na cikin hall tarako auta presentation, taji wayanta na vibration,batared tayi tunanin mai kiranba taki fiddo wayan,

Inda auta ke saman stage tana presenting shiyasa jidda taita kiranta ba a picking,

Wani kiran ne yakara shigowa wayan aysher, dan karamin tsoki aysher taja sannan tafiddo wayan taga mai nacin kiranta haka,

Ganin layin jidda yasa jikinta narawa tayi picking call din,

Domin kullum sai sunkira layin ba a yin picking call din,sai da sukira farida suji yanda jiddan Take,

Tsinkayo muryan jidda tayi tace Assalamu Alay kum aysherna😍😍

Murya na rawa aysher tace queen???
Kice kuwa?
Jidda ta amsa nice mana aysher nasamu lfya ina besty?

Wani ihun murna aysher dataja dukkan mutanenn hall din juyuwa suna kallonta Viki hada auta dake Saman stage din,


Yafitu auta aysher tayi da hannu,cikin tsabar murna tace queen CE takirani yanxu,tasamu lfya xee(auta)

To itama auta ihun murna tasanya tareda saukowa daga saman stage din tana fading Alhmdllh aysher nakarasowa inda auta take suka fice daga hall din dasauri,

sukabar mutanen dake hall din da professor cikeda mamakin wannan hauka Nasu,

Koda suka fita can wake kiran jidda sukayi nan fa fira ya barke na yaushe gamo,

Inda sukabawa jidda labarin abubuwanda duka faru bayan ta taho,

Har kuka Jidda datayi kafin su rabu cike da missing din juna,


*****************

10:pm jidda tana kwance salman dinta yafado mata a rai,
Layinsa tashiga kira sai daf daxata yanke sannan akayi picking ,

Cikin Sayin murya tace Cooldud,
Salman da har yakwanta yanaso gone yatashi da wuri don tfyar daxayayi xuwa gombe,
yaji wayansyaga kira bai lura damaikiranba yyi picking jin muryan prettyns yasashi mikewa Lamar xautacce,

Yace jiddanah😍
Ta amsa da yes! sweetynah💕

Salman duk yarude sai dakyar yasaita natsuwara yashiga yimata tambayoyi jin dae tadawo normal,

Yasashi yiwa Allah kirari da godiyan Samun lfyan prettynsa,

Sai after 12am sannan sukayi sallama cikeda kaunar juna inda yatabbatar mata da gobe yana banyan zuwa ganinta,

Jidda tabasa kwarin guiwa don bakarya tayi missing dinsa a lot,❤


*****************

Prince ne kwance saman gadonsa,bacci yai zuwan.masa,yakagara gari yawaye yakuma gda yaga babaynsa,

Bai gama surgery din dawuri ba sai 5:45pm yafitu,dole sai yyi hakuri gobe Wednesday yaje kd yabi jirgin 11:am yatafi

Gashi duk missing din babynsa yacikamasa rae,

Yanxu hakama rigan baccinta yyi hugging idanunsa a lumshe,
Yakagara gobe tayi yyi toxali da babynsa😍😍

Ga chocolates nan kala-kala yafita dakansa yasiyo mata inda yabar ice cream dinta sai gobe.....

Prince nata tunanin babynsa bacci mai ddi yadaukesa.........


Shinko ya haduwar prince da salman xata kasance..........😉




Aunty Fyn😊
[8/19, 10:24 AM] Momyn Addnan: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊


Page 94

Yau wednesday tun 8:00am jidda tayi wanka tashirya cikin wata dakakkiyar shadda pink wadda akayimats dinkin doguwar riga,
tasha aeki ko ina sai wal-wal take,
Daya daga cikin kayanda ummin Prince tasa akayimata,ne tun Suna India,

Gaisheda ummin prince taje tayi, sannan tanufi part din mae-martaba shima tagaishe dashi har yake fadamata tadae kara hakuri mae-gdanta natafe zuwa anjima kadan,

Murmushi kawae jidda tayi cike da ji kunya tamishi sallama,

Side hjy sa'adiyya tanufa duk inda tayi masu aeki bayi maza da mata nakwasar gaisuwa tareda yimata fatan alkhairi ,

Baki dayansu tasami mutanen side din a main palon hjy,
Farida na watching wani Korean film,Dr.maryam kuma nayiwa hjya sai'adiyya gyran gashi kamar uwa d diya

Shigowan jidda hjya sa'adiyya tafara maraba-maraba da diyata,

Murmushin yake jidda tayi sannan ta samu wuri taxauna tareda gaisheta,
Farida dake kallon tajuyu tace maraba da auntynmu ina kwana?

Wani banxa kallo Dr.maryam tammwatsawa farida,
Ganin haka yasa jidda ta amsa na farida lfylo kanwa,

Mikewa farida tayi dakanta taje kitchen takawo ma jidda wani cake da samosa datayi ita dakanta ta ajiye,

Murmushi jidda takarayi cikin ranta mamakin farida fal, Tace am okay! Farida,

Hjya sa'adiyya dake aikawa farida wani mugun kallo akai-kaice kada jidda tagani tace kuma ke da kanki bakisanyawa akawo,

Sarai tagane nufin mom dinta amma tayi kamar bata ga hararan ba tace matar babban yayah guda ae Dole mutum yatashi yyi aiki da Kansa,

Donma taki cin komae ma,
Dariar takaici hjya sa'adiyya tayi sannan tace gskya ne,dakyau!

Kallonsu kawai jidda keyi sarai tafahimci duk abinda suke,farida CE ke bata mmki matuka anya dagaske take ta saduda ko kuwa wani makircin ne suka kulla da ita,na ta nuna tana sonta yanxu?

To bbu mai bata amsar sai da xata sanya ido domin gano gskyar lamarin,

Sallama tayi musu tareda mikewa sai lokacin suka hada ido da Dr.maryam wadda ko kallo bata ishi jidda ba,

Hade rai jidda tayi tareda dauke kae, ganin kallon tsanar da Dr.maryam ke binta dashi,

Farida CE tamike Tace bara nadan taka miki auntynmu,

Wani mugun tsoki Dr.maryam tayi tace sai shegen cutsu kae kilbabba kawai,

Batareda farida ta kulata ba saima daria datayi tabi bayan jiddaDasauri,

Har bakin side ummin Prince tarakata sanna tayimata sallama tajuya,

Jidda kuma tashiga ciki tana tunanin wannan sauyi na farida lokaci guda anya?

Room dinta tanufa kai tsaye,
Wayanta dake jikin charge ta ciro,

3 Missed call din salman tagani, da kuma na auta da aysher,

Salman tashiga kira bugu daya yadauka tareda sakin ajiyan zuciya,

Sallama tayi masa,
Ya amsa mata,sannan yace prettyna gani yanxu xan biyo flyt so be ready luv uuuuu💝💝💝
Ya datse kiran,

Murmushi jidda tayi tareda kallon time taga har 11:08am mikewa tayi dasauri tanufi gaban mirrow make up tashiga yi mai aji,

Sosae tabata lokaci wurin fente fuskanta bakin nan NATA yasha pink lipstick,
Sai kyalli yake very attractive,

Wata sabuwar super tadauko shima cikin sabbin kayanda ummin prince tayimata ne,
Dinki Riga da sikert ne Wanda yaxauna daram-ajikinta yyinda shape dinta ma yagitu figure eight,

A gurguje tagama nada Dan kwallin,sosae daurin dankwalin yakara fitu da rown face dinta,
Atamgfr coffee and milk ce sai dan purple kadan,

Mayafin kayan tadauko mai Dan Karen kyau colurn milk,
Mai fararan stones masu haske da walwali,

Wankan turare tashigayima jikinta,
Sannan tatsaya gaban mirrown,
Murmushinta mai kyau tayi don ita kanta tasan wankan yyi,ta wanku ba karya,

Juyawa tayi tadauki Wayanta dake saman gado,sai life kacin ma tafara tunanin Ashe fa tanada aure

ta ina ma xata fara yiwa mutanen gdan bayanin basu son junansu kada sudamu don salman yaxo shitake so?🤔

Lallai kam ansami missed call tafurta a fili,
Don harga Allah salman dinta takeso kuma yaxama dole prince yaxoma yabata takardanta ehe!

Mikewa tayi dasauri

Please Login or Register in order to submit comment