Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nayi wayo.
Daddynah wato Alhj muktar,sai kuma brother dina saifillahi wanda nake kira d yayah saef,

Muntaso cikin gata nida yayah saef wanda akalla zai bani 16yrs.
Ddynmu najidamu more espicially mani yana kiranada my gueen"

Daddynmu shahararren engineer ne yana aeki a wani company nan cikin america,
Koda nakara girma sai nafahimci juliet ba itace mahaifiyata ba,sai indunga yawan tambayar daddy ko yayah saef da ina momynah take ,sai sucemun tanan, tana nigeria amma xataxo very soon taganni,.

Harnakae primary 5 momynah bata xo US ganina ba, sai nakuma cewa nidae akaini nigeria don in ganta,tunda ita baxataxo taganni ba๐Ÿ˜Ÿ sai ddynah yace sorry my queen momynki tace insha Allah birthday dinki xataxo haka naita tsalle ina jin ddi bcoz time din birthday na remain 3months.

Tunda daga lokacin idan munje shopping
Sai nata dibar kaya hada na make up,ina cewa na momy na ne.

ko skul innaje haka nake kirga kwanaki dasuka rage mun momy nah taxo,ina nan har date din birthday dina yaxo ba momynah ba alamunta ,bazan taba mancewa duk da sauran yarinta na ina j.s1 ddy dayaga nayi fushi sosae ko cake din birthday din naki yankawa,sai yajani xuwa dakinsa yacemun hauwau jiddah,3times yana kiran sunana sannan yace kinatsu kiji abinda xanfadamiki Allah yyiwa momynki rasuwa tun kina yar 2yrs wani uban ihu nakurma tare a fadawa jikinsa ina kuka ina tirje-tirje!

Saida nayi kusan 1week kafin nafara wal-wala tundaga time din nakara maida hankali wurin addinina sosae yyinda yayh saef shike koyamani littattafan musulunci.

Haka rayuwarmu tacigaba cike da kulawa nakara sangar cewa inyiwa daddy,inyiwa yyh saif,inyiwa juliet!
Ina girma shagwaba nakaruwa sam bansan bacin rae ba,bare kuma amuwa,sai dae inna tuna mom dina tarigani gdan gskya nakanyi kuka,nayimata kuma fatan samun rahama๐Ÿ™

Lokacinda danakae s.s.3 sai fa komae ya karu gayu,kwalisa tsiwa domin cikin frnds dina nice leader.

Dukda kuwa maza sunfi yawa mubiyu kadaine musulmae,nida wata shukrah ,bana daukar raini harmuka gama secondary skul nice best student .dayake tun dga j.s1 har s.s.3 best studen nake dauka shiyasa daddy yake kara alfahari dani,tareda dauremun gindin yin duk abinda nagadama.


Bayan result yafita ne kuma nafita da gud result,sai dad yanemamun admission din psychology,yace saboda wayo na inada 15yrs fa nafara 100%level

Nanfa harka takaro,domin sabuwar mota daddy yasayamun sabuwar mota,wadda da ita nake xuwa nake dawowa,

Bangaren yyh saef kuwa yagama karatun sa na low,amma yana UK yana kara karatunsa wanda kuma yakuma aikinsa acan, gda yadawo dagani sai Juliet,tunda ddy ba zaune y keba sosae.

Wani lokaci ina matsawa ddy dayakaini nigeria wurin familynmu sai yacemun kada indamu munkusa komawama can gabadaya,

Dahaka-dahaka har nakae final year time din banma ida 18yrs ba.

Kada kiso kiga yanda nake time din,jiddah ce taxare mayafin kanta tacire wata hula dake boye gashin ganta,
Sai gashi yazubu mata kamar wata balarabiya yyinda auta kebinta d ido kawai๐Ÿ‘€

Jiddah tadanyi smile din karfin hali sannan tace zainab nayi gayu haka nake dreesing inzuba gashi har kugu,
Sannan kayana duk riga da wando ne ,koda siket,banma fiye sa doguwar rigaba.
Sannan duk wasu kaya tundaga na sawa har na make up,new modern nake amfani dashi shiyasa dana shiga skul koba department dinmu ba zakiji ana queen,queen..sai dae ina smile๐Ÿ˜Š

Bazan manta ba muna final exams ne ddy yacemun damun gama zamu tafi nigeria,
Wai nayi murna nayi murna amma danasan zuwan haka zai kasance dabanyi murnaba๐Ÿ˜ž

Haka kuwa akayi ina gama exams muka hada kaya dani da ddy kadai banda yyh saef saboda aekinsa dakuma karatunsa dayaketa karawa,

Ranar Friday muka iso nigeria inda direct muka sake hawan jirgi daga lagos xuwa abj,daga abj kuma driver yadaukemu xuwa kaduna.

Gdanmu na anguwar sarki muka zauna inda naketa kalle-kalle saboda bakunta,

Ddy ne yakawo wata mata yar dattijuwa wai ita baba hanne,domin mudunga xama atare,
Sannan kuma ya ajemana driver da kullun sai anfita dani ankaini wuraren shakatawa.

Makotanmu ke cemun yar balarabiya.
Bayan wasu kwanaki da tarewarmu kawai sai ddy y cemun malami zai zo yadunga koyamun littafi da qur'ani daga inda natsaya.!
Naji ddi sosae haka nacigaba da daukar darasina.

Sai na lura sam ddy baya zama dukda muna nigeria dana tmbyesa dalili sai yacemun ae yana shirya wani family meeting ne xaiyi introducing dinaga family ,cikeda gamsuwa nayarda da amsar dayabani.

2months dai-dai da dawowarmu da dare saikawai naga ddy yaxo yarufe dakina daga waje yacemun kada kisake kiyi magana yyi sauri yafita,nabude window ina binsa da kallo,ficewarsa keda wuya naji karar bindiga jiddah takarasa mgnar tana kuka๐Ÿ˜ญ
yyinda auta tadafe kirji taxare ido waje๐Ÿ˜ณ

Jidda tashare hawayenta sannan tace gabaki daya nagama tsorata lokacin inaji ina gani MUGU y fita daga gdan Tareda wasu katti amma sunrufe idanunsu ba a ganinsu suna dariar keta๐Ÿ˜ž๐Ÿ˜ž

Kuka nafasa tareda neman agaji,ina dukan kofar amma shuru!
Bayan kamar 5mns ina kuka naji ana budemun kofa, ashe baba hanne ce dayake taje makota anyi haihuwa taje yiwa jariri wanka,cikin tashin hankali tace Jidda lfya?
Bantsaya bata amsaba nafita d gudu tamara ni baya,tundaga palon ddy nafara ganin jini wata uwar kara nasaki nashiga cikin bedroom dinsa d gudu yyinda duk illahirin jikina rawa yake.

Kwance yake cikin jini yyinda lumfashinsa ke fita sama-sama nakarasa,wurinsa kukanma kin xuwa yyi,nadaga hannunsa,hanne cikin rawar murya tace kamashi kamashi mu fiddashi asashi mota.
ashe hartafita waje neman agaji,
Cikin sauri mutumen yadauki dddy aka nufi mota dashi ina binsu a baya jiki ba lakka harmuka isa asibiti inda akawuce dashi emergency.

Tunda naxauna inda nake bantashiba har bayan 4hrs snnan docters din suka fitu, suka nemeni munxauna dasu sukayimun tambayar duniyar nan nakasa basu amsa,domin kwata-kwata brain dita bata aeki ,daga karshe natashi nafita batareda nakalli kowa dagacikinsu ba.

Room dinda ddy y ke kwance naje nazauna ina kalonsa,duk jkinsa an nannadashe da bandage,ahankali y bude idonsa yasaukeso akaina!๐Ÿ‘€
Bakina yana rawa nace ddy๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
Smile din karfin hali yyi sannan yace hauwau bani ne mahaifinki ba,Zumbur namike tsaye tareda dfe kirji nace ddy kozafin ciwo ne kesaka wannn furicin?๐Ÿ˜ณ
Gyada kae yyi alamar aah,yace yazama dole yah nafadamikj sirrinki banj ne mahaifinki ba,ni dana daya duniya saifillahi,

tsintarkinayi a hanya jidda inatunanin wadanda suka zo yanzu neman kasheni kuma sune suka satoki kuma suka kashe mahaifiyarki!
Ina tunanin mahaifiyarki ma balarabiya ce.
Sannan kuma daganinki ke jinin...saitari yasarke shi,yanarikesa hawaye nabin kuncina๐Ÿ˜ข๐Ÿ˜ข

Sannan tarin yadan lafa yace kinemi MUGU shine yasan komae kanki jdda ni tawa takare!inkinga saef kice nayafemasa kuma kema naya femaki,shuma saef yasan wani abu a kanki,dganan kuma tarin yakara rikecemasa sai yatsaya cak yyi kalmar shahada rae yyi halinsa๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
Koda Jidda taxonan kuka yakwacemata mata yyinda autama ketayata.๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ





Anty fyn๐Ÿ˜‰


[8/19, 10:24 AM] Momyn Addnan: S๐Ÿ…ฐR๐Ÿ…ฐUNIY๐Ÿ…ฐ JIDD๐Ÿ…ฐ

NA


ANTY FYN๐Ÿ˜˜



Dedicated this page to all Muslim, happy sallah,Allah yakarbi ibadunmu,Allah ya Mae maeta mana amin..... ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™


Page 71


Ido waje jidda ke bin prince da kallon raeni wanda,a ganinta tsabar cin face ne kawae,dakuma yakorar mata samari shiyasa yyi wannan annoucement.

Murmushi mae kyau tayi hade da gyara tsayuwarta donyi mgna,amma kafin tafara mgna prince ya sunkuya dai-dai face dinta har hancinsu na gugar juna,yace shittttttt!

Dallah yar karkara bafa har cikin zuciyata nake fada ba,
daena gyara tsayuwa,hada wani juya wadan nan ruruwan idanuwan naki,

Kinsan ba abinda xai birgeni ko ya daukanmun hankali a wannan nakasasashen jikin naki,

bakida matsayin ko house girl din gdana don kosu bana daukan karuwae wadanda zasu taramun shegu a GDA ....

Wani kallon raeni cikeda tsana Jidda ke watsawa Prince,dagowa tayi tareda fizge hannunta daga cikin nasa,dasauri Prince yasake riko hannunta,

Sexy eyes dinsa yazubamata na yan seconds,dasauri Jidda takauda kae,saboda wani kwarjin daya mata,

Ganin tayi saurin dauke kae yasa yasakarmata tsadadden murmushinsa mae sauti da har dimples dina ya loba,

cikeda mugunta yadan matse hannunta har saeda tayi yar kara,
sannan yakashemata ido daya tareda yima hannun kiss,

yajuya yafara tfyar nan tasa ta kasaeta da jin kae, yafice daga hall din,

Najib da duk abinda yafaru idonsa nakansu yyi murmushi tare dagirgizaa kae,cikin ransa yana jinjina kae irin na rashin jin kunyar prince ko kadan,

Amma dole da wata a kasa,bahaka nan yyi wannan annoucement dinba, yabi bayansa da sauri don jin dalili.


Inda yabar jidda nan take tsaye kamar rowa yacita,iya kulewa tagama kulewa ga wata muguwar kunya data rufeta lokaci daya taji ta tsani kanta,ko motsawa takasayi daga wurin,
Hayaniya takacame cikin hall din masu gulmanayi nasu mamaki nayi,

Yan matan da suke son Prince kuma kishi yasa wasu har fadace-fadace sukayi tsakaninsu,
Tundashi baimasan da xamansu ba bare har y kallesu,

Auta da aysher ne suka nufi wurin jidda da sauri,
Suna isa wurinta batareda kowa yace Kala ba,auta tajanyo hannunta suka bar hall din.


Dr.maryam da tun zubewarta frnds dinta suka kwaso ruwan dake saman table suka kwararamata,
Ajiyar heart mae karfi tasaki,

Sannan tafara mgna cikin rawar murya,nashiga ukku ni maryama kucemun mafarki nake my prince ke annoucement din aure,anya ba nafara samun matsalaa a brain ba?
Tafara jijjiga daya daga cikin frnds din nata,tana cewa dagaske ne abinda naji?
In gske ne wlh sae na kasheta!.

Ido kawayen nata suka xaro atare,
wae-ge wae-ge suka fara ganin bawanda yaji dr.maryam na furucin kisa yasa suka ja hannunta tareda rufemata baki suka nufi part dinta gudun karta kara fadin wata mgnar daxatasa a bincikesu!


Mae-martaba ne yyi yar daria tareda fadin shakiyyin yaro kenan ji yanda yasan xangani amma hada sumbatar yar mutane ko kunyata baiji ba,

Ae dama nasan yana sonta tsabar iya shege ne yahanasa amsan tayin da wuri.

Ummin prince dae batace komae ba don prince yasata taji kunya,
sae hjya sa'adiyya ce tace tu ae shikenan ta wuce dama Dan Jan aji ne mukayi muku,

Tunda yanxu har ya tsaeda date, nanda sati biyu inda rayuwa son yaxama ango takarasa maganar cikeda dariar da batakae ciki ba.

Mae-martaba yace insha Allah hakan xa'ayi,yajuya ga ummin prince yace in angama jin kunyar nidae a fara gyaramun ya'ta kada son yaraena mun ita,

Cikin jin nauyi ummin prince tamike tace in Allah y yarda xa a agyareta tsaf!

Tabar wurin dasauri ko taje taci kaniyar Prince don bakaramin kunya yasa taji ba, a gaban a biyar xamanta da mijinta,


Dasauri yafizgi mota a tsiyace yabar gdan ya halba saman titi,
yyi tfya mae nisa sannan ya tsaya da motar,kansa yadora saman sitiyari yafurta dakarfi nooooooooooooooo jiddanah!!!


Yes, she is my lil sis,how dare xai fara ganinta da bakin labari,


Iska yafurxar mai xafi daga bakinsa tareda runtse idonsa yafurta a fili
I can't !
I can't ,jiddana

baxan iya hakura ba ke tawace ni daya komae xai faru sai dai yafaru!

Nayi raenon soyayyarki tun bakisan kanki ba,

Nafi kowa saninki d halinki,da Sabin darajarki,

Kece farincikinah Hauwau Jidda!.......

Nasha wahala kafin na ganoki,
Ga fama da soyayyarki kisoni kema Jidda na kamar yanda nake sonki!

I Love YOU always my jiddah luv๐Ÿ˜˜

Haka yyi ta surutae shikadae kamar zararre, daga bisani
Ahankali yajuya kan motarsa yanufi hotel din cikin garin gwambe don dole ne ma yaga jiddansa,
Brs. Saefullahi kenan(yyh saif).


Koda su jidda suka isa dakinta saman gado tafada tayi rufda ciki,tareda runtse ido hawaye nabin fuskanta,,

Nan fa auta tafara mgna da miye na kuka inbaki sonsa meye na bata hawayenki dallah mani xaki bani haushi ,

duk da itama autan tana cikeda mamakin inda maganr Prince ya dosa na aurensa da jidda sati biyu mae xuwa,

Aysher kuwa tamakasa mgna ita aganinta meye nawani kuka,irin wannan tsadadden guy din yanuna kaunarka a fili,

Ae yafi salman dinta haduwa linkin ba linkin,amma sai wani hawaye take,

Jidda ce tamike Kamar an tsikareta tashare hawayenta,sannan tabasu labarin duk abinda Prince yace,

Sannan takara da cewa bafa dagaske yake ba tsabar bakin hali ne irin nasa,don ya korar mun samari,

Amma wlh yyi kadan muzuba nida shi,tayi wani murmushi irin naxamu hade,tashige wanka! Tabarsu kowa nasake-sake cikin ransa.


Godiya ba adadi da dunbin masoyana duk naga sakon nin ko,ina godiya sosae Allah yabar zumunci....amin๐Ÿ™

Luv u all. ๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜


Anty Fyn...๐Ÿ˜Š
[8/19, 10:24 AM] Momyn Addnan: S๐Ÿ…ฐR๐Ÿ…ฐUNIY๐Ÿ…ฐ JIDD๐Ÿ…ฐ

NA


ANTY FYN๐Ÿ˜˜



Wannan page din naki ne Phartymer muhammad(meerr)
Anty fyn namika kyakykyawar gaesuwa gareki luv uuuu๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜


Page 72


Koda tafitu wanka tashirya cikin wata Holland din atamfa Mae orange and black din colour,

Dinki yaxauna daram ajikinta Mae kadae tashafa a jikinta sannan tahaye gadon tadauki wayanta taga 32 missed call din salman and 9 messages,

Murmushi tayi tareda dajuyawa ga aysher da auta dasuke kallon wani biki a system,
Tace musu xanfara waya da Cooldud,banda surutu banda hayaniya hup u understand?

Harararta auta tayi batareda datace komae ba tacigaba da kallonta,

Yyinda aysher ta dawo kusa da jidda tareda kae mata duka a bays tace amaryan Prince.......๐Ÿ˜œ

Lokaci daya annurin dake fuskarta yadauke cikin kakkasar murya Tace banasooooo๐Ÿ˜ก๐Ÿ˜ก
Kada kikara hadani da wannan yaron banasoooo aysher๐Ÿ˜ก๐Ÿ˜ก๐Ÿ˜ฃ
Sannan tamike a zuciye tabar dakin...

Tabe baki aysher tayi tafurta a fili kyaji dashi yarinya...


Koda Prince yafita daga hall din direct gdan waziri yanufa part din Najib,yyi kwanciyarsa yana dan daga kafa kadan-kadan yana jan tsoki,shikadae.

Ahaka najib yaxo yasamesa,ajiyar zuciya najib yyi sannan yace dan naema ashe nan kataho,to ae baka sha ba dan duniya tashi kamun bayani ubanwa xai baka auren Mae kyau in the next two weeks?

Kuma inma baka Iya boye sonta meye na sae kafada a gaban dinbin jama'a har kaja matarka ta suma?

Duk magan ganun nan da najib keyi ko motsi Prince baeyi ba bare yasa ran xai ansa masa tambayoyin daya masa,sae ma lumshe ido da yyi kamar bada shi najib ke mgna ba,

Inda sabo najib ya saba da wannan bakar dabian na prince Wanda in sarautan ta motsa sae kayi masa mgna sau dubu amma ko inda KKE baxai kalla ba bare kuma kasa ran xai baka amsa.

Bakaramin haushi najib yaji ba narashin kin bASA amsa da prince yyi,yacigaba dacewa tu bbu Wanda xai baka auren Mae kyau don yarinyar batsararka bace yakarasa mgnar da tsokana, don yasan dole shima xai kule kamar yanda yabashi haushi,

Aekowa mgnar ta batama prince rae Aenun,
wae mae kyau,
wae tama fi karfinsa!๐Ÿ˜ก
lallae najib yyi bala'in raenasa ma,

A hanakali yabude manya manyan idonunsa yasaukesu Akan najib cikeda tuhuma yatsaresa da ido kamar baxai ce komae ba,

Sae dayayi kamar 3mns sanan yyi ma najib bayananin yanda sukayi da mae-martaba dakuma dalilin yin announcement din auransa da Jidda,

Cike da mamaki najib ke kallonsa don bai taba tunanin haka ba amma ae sun isa ne shiyasa,

Kara kallon Prince yyi sosae saema yanxu yaga sunyi bala'in dacewa da juna,

Dariar jin ddi najib yyi yace gskya Mae martaba ya kyautamun gashi kuma kunyi matching da juna,

Amma fa anfi murewa Mae kyau(jidda) sabida kamata tsufa dayawa gashi tafika kyau da wayewa yakarasa maganar hade da dariar shakiyanci.

Manyan idanunsa yabude masu haske kaman walkiya ya watsawa najib Harara,batareda yace komae ba ya mike yafara tafiya don in yatsaya najib sae ya idasa masa ciwon zuciya..


Wata dariar najib yakarayi Mae cin rae sannan yace handsome kana sonta kamar ka mutu ko?

Ae naga yau kamar xaka maeda ita ciki don rawar kae!

Prince da har yakae bakin kofa yajuyu yasaki tsadadden murmuahin nan NASA yace ban taba son wani Abu ba dahar yasani rawar kae,
Itakuma wancan abin ko ganinta banason yi bare har naji wani feelings akanta, kawae xanyi ma iyaye biyayyah be shima na wani lokaci dpn baxan dawwama da mata biyu ba kawae dae,

Yakara sakin wani malalacin smile din dahar dimples din ya loba,sannan yace I want to teach her a lesson..yana gama fadar haka yabar PalOn...


Cikin GDA Prince yanufa tundaga waje bayi da dogarawa ke kwasar gaesuwa, sae dae yadaga musu hannu kawae har ya isa part din ummin sa,
jakadiya yaci karo da ita tafitu daga side din,da sauri tazube tafara kwararomasa kirari,amma sae taga yadaga mata hannu bakamar yanda yasaba ba,

Kallonsa tayi sannan tace Allah yaja daran yarima,uban gdana ina kashiga gimbiya tana nemanka naduba ko ina baka cikin gda?

Ko masu kulada lfyarka basusan fitarka ba don Allah a kiyaye!

Don in mae martaba yaji kasan sauran daga mu harkae,

Batareda Prince yace mata komaeba yaraba jakadiya yawuce,

Girgixakae jakadiya tayi tace yau uban gdana ba kanta kenan itama tayi gaba,

A bedroom prince ya iske umminsa tun sallamansa bayin dake mata Gyaran kafa suka mike suka bar dakin dasauri,

Fadawa yyi kan ummin tasa yyi matashi da cinyarta a shagwabe yace umminaaa....
Yanaga sae wani kallo-kallo KKE mun?

Harar wasa tayi masa tareda turesa daga jikinta tace kae rabu dani rasa kunya kawae dakae, inbakaji kunyarmu ba ae kaji ta yar kanwar taka cikin dubban jama'a kae ga marar kunya sae wani tsageranci kke,

Murmushin takaeci prince yyi,cikin ransa yace duk don Ku nayi inda kinsan yanda raena ke tafasa d baxaki mun mgna ba ummina,

Amma a fili marae raecewa yyi tareda cewa inason Jidda sosae umminah kamar raena kuma naga tamun wani karshen kyau ne, amma kiyi hakuri kiyafemun baxan kara ba,

Murmushin jin ddi ummin Prince tayi don har cikin ranta taji ddi batayi tunanin abin xaixo dasauki haka ba sabida yanda da yafara bai sonta, bae ra'ayin aurenta,
Dole tamike tsaye ga gyaran jidda kar ya raenamata diya..

Dafa kansa tayi tareda sanyamasa albarka tace naji ddi sosae son Allah y Baku xaman lfya,
Ya Sa su hade Kansu amin.

Amin prince ya amsa,sae lokacin yadanji natsuwa albarkar da umminsa tasanyamasa,

Dole ne yarinka boye kiyayyar yarinyar nan a gaban iyayensa don yaga alamar bakaramin samun shiga jidda tasamu a wurinsu ba.

Umminsa takatsemasa daga tunanin dayake tace yatashi yatafi side dinsu Dan tasan Dr.maryam nacan kishi yaciyuta,

Baesan lokacin da smile yakufce masa ba,shiyama manta da ita,Ashe rigima nacan GDA najiransa amma yasan yanda xai mata,

Sallama yyi ma umminsa yamike yanufi part dinsa inda ummin tabisa da ido fuskanta dauke da murmushin jin ddi har yabace mata.


Washe gari auta da aysher suka kuma gda inda sauran sati biyu sukuma skul, suka bar Jidda cike da kewarsu..


2days later

3:am nadare...

Sanye cikin faran jallabiya bacci yakaurace masa babu abinda yake sae tunanin rayuwarsu ta baya, a UK shida daddynsa dakuma little angel dinsa,
Ya tsunduma cikin tunanin yanda xai yi rayuwarsa da jiddansa don ya kagara gari ya ya waye yaji kiran jiddansa,

Don jiya yasamu yashiga masarauta dakyar yasamu wata baewa yabata sako takaema gimbiya jidda shine yakagara gari yawaye ko yyi toxali da queen dinsa,

Don baya tunanin xai bari takuma gdan sarki,guduwa kawae xaiyi dakayansa,sabida wannan dayayi announcement din aurensu da ita ya daga masa hankali da akace shine Dan. Sarkin Mae jiran gado...kiran sallahn farko ne yadawo da Brs.Saef d
aga duniyar tunanin daya afka......

WASHE GARI........


Anty Fyn...๐Ÿ˜˜
[8/19, 10:24 AM] Momyn Addnan: S๐Ÿ…ฐR๐Ÿ…ฐUNIY๐Ÿ…ฐ JIDD๐Ÿ…ฐ

NA



ANTY FYN๐Ÿ˜˜



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro๐Ÿ˜Š


Page 73&74

WASHE GARI

Jidda CE saman dining tagama breakfast dinta,mikewa tayi tsaye sanye take cikin milk din doguwar Riga Mae adon golden,

Rigan tabi shape din jikinta cif-cif, bawani make up ne a face dintaba sae Dan white lip gloss tasa a bakinta,

Bakin sae kyalli yake kamar tashafa lips stick sabida pink din bakinta gakuma ta dora da lip gloss, shiyasa sae daukan ido yake, masha Allah tayi kyau alot.

Gyara xaman mayafin rigar tayi tanufi dakin ummin prince,
duk kunyar datakeji yaxama dole taje gaisheta sabida tun ranar birthday dinsu ita dakanta ummin ke xuwa dubata yaxama dole yau taje tunda har after 10:12am bata leko ta ba.

Da sallama tashiga dakin,cikin fara'a ummin prince ta amsa mata tareda bata izinin karasowa ciki,

Sanye yake cikin farin yadi Mae laushi Wanda kana ganinsa kasan Bakaramin yadi bane,

Yadi ne maekyan gske na manyan mutane anmasa tsararen dinki hannu,kwance yake saman cinyar umminsa tana masa cumbin kansa dawani brush,

sumar kansa bakikkirin, tayi kwance luf-luf sae sheki take da daukan ido kamar koda yaushe,

Lokaci daya gaban jidda ya yanke yafadi,a hankali takarasa cikin bedroom din,
zubewa tayi har kasa takwashi gaesuwa fuska a sake ummin tace my daughter kintashi lfya Jidda ta amsa da lfyalo,deejah fa?

Murmushi ummin tayi Tace tana gdan babbar yayh taje miki sallama ta iske baki tashi ba,

Jidda ta amsa da Allah sarki xankirata ince tagaeshe dasu ,

Ummin prince Tace dakin kyauta,Mae da kallonta tayi ga prince taga idanuwansa a rufe,kamar Mae bacci amma a xahiri ba baccin yake ba tun shigowar Jidda kallo daya mata yadauke kansa don dole yasan sae magana tahadashi da ita sabida umminsa dake wurin that's why yarufe idonsa...

Kan Jidda na kasa tazubawa prince ido batasan meyasa yake mata kwarjini dayawa ba,

ita dae tun tashinta bbu Wanda take tsoro bare kuma shakka,
To amma Prince namata kwarjini dayawa bata Iya tsayawa takalli cikin idonsa tamaeda masa martani,

Kallonsa take a tsanake lashes dinsa da Dasuke Jere gwanin sha'awa ga sajensa kwance saman fuskansa shiya kara fitarda ae nahin farin fatarsa dan karamin bakinsa jajjawur tazuba ma ido cikin ranta Tace komae NASA baiyi masa yawa sae bakin hali cike da kae,kyan Dan majici kenan.

Ba xato ba tsammani lokaci daya Prince ya ware manya idanunsa caraf suka hada ido wata uwar harara ya watsamata sannan ya sake runtse idanun, dama aijikinsa yaji kamar ana kallonsa,

Tabe baki jidda tayi tareda dago kae sama tayi dan Gyaran murya Tace ummina bara naje gai sheda abba da mom farida,

Amma baki gaesheda son ba? Son baku gaesa da kanwar taka ba?

Shiru Jidda tayi na yan seconds sannan Tace ae nasha bacci yake ko?

Karkatawa ummin tayi taga fuskan prince ga idanunsa a rufe kaman Mae sleep din gske,

Tace kin gansa da son jiki daga dan kishingidawa har yyi bacci,Mikewa Jidda tayi tayiwa ummin sallama harta kae bakin kofa ummin takira sunnanta Tace in tadawo taxo tasameta tanasan ganinta,

To ta amsa mata sannan tafice daga dakin,
side din Mae martaba Tafara xuwa sosae yake sakar mata fuska shima yafadamata xa'ayi family meeting yau ko gobe in Allah y kaimu,


Side din Hjy sa'adiyya ta nufa,a Palo suka hadu da farida tana sanye cikin kayan bacci da alama tashinta ke nan,ko kala batace ma Jidda ba,

Haka itama jiddan takauda kae tana amsa gaesuwan bayin dake kai koma cikin palon har tahaye up stairs tashiga bedroom din hjya sa'adiyya,

Aah maraba maraba da amaryanmu lokaci daya kunya tarufe Jidda kamar tanutse watau mom farida itama taga abinda prince yamata Kenan,

Dakyar Jidda tagae sheta ita kuwa tanata tsokanarta ,a daddafe jidda tabar part din,

Koda tafitu babban parking

Please Login or Register in order to submit comment