Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

karatun xai kasance,

Auta tacewa jidda y con vacation Din naku yake next week ne ae ko?

Jiddah tace no an daga sae nanda 1month nd 2weeks .

Auta tace inda rayuwa time din muna india munfara lectures fa🤔
Jiddah ta amsa d yes ae daga can indian sae nawuce U.S. Din kawae.
"auta tace Allah y kaimu jiddah tace amin muryanta na rawa .

Dasauri auta t katseta
Da lfya cikin tsoro tYi maganar ?

Jidda tace Zainab yyh Saef dina natuna,sai kukan y kwacemtaa..😭😭😭😭😓😭😭




Anty Fyn😊
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA



ANTY FYN😘



Dedicated this page to u Swt Mani house thnx 4 ur support 😊


Page 40-41

Auta tace sorry besty, insha allah xa a ganshi duk inda yashiga a fadin duniar nan,
Cikin muryan kuka jidda ta amsa d amin amin.


*****************
Salman wae meyake damunka ne ?
Meke saka rama?
Meke hnaka cin abinci tell me?
Narasa ganemaka yan kwanakin nan ina lura fa da yanayinka🤔 Mom din auta ce keta jerowa dr.salman wadannan tambayoyin cikin tuhuma?

Murmushin yKe dr.salman yyi yace mom bakomae fa,ta tari numfashinsa da cewa no,salman dole fa da abinda ke damunka tell me son?
Nifa momynka ce kamanta?
Wacce ke sharemaka hawayenka d yardan Allah ?
Har xaice jidda ce.damuwanan son dinki mom,
amma sai zuciyansa tagar gadesa domin yasan don yanxu momy bama xata taba goyon bayansaba,

Kasa yyi dakae yace serious mom ba abinda ke damuna fa.
Badon tayardaba tace to Allah y yyemaka koma menene yyi yar daria irinta bakomae dinnan yace to amin.

Ashe duk tamabayan da mom kewa salman auta najinsu,take takarajin tausayin yyhn nata.
Tasha alwashin bashi no din jiddah sannan tafadamasa taxama frnd dinta yanxu, amma baxata fadamasa sirrin jiddan ba.

Salman ne yyi hugging auta cikin wani farinciki marar misaltuwa ,sakamakon no.din jiddah da auta ta basa,kuma hadda wae yanxu sunxama frnds dukda yyi korafi na meyasa bata fadamasa ba saida yagamashan wahala yana gaf d kwanciya asibiti sannan,xata fada mishi.
Duk d haka yaji ddi sosae harma yace Zainab namiki promise din mota a india kuma keda kanki xaki dunga driving duk inda kke son kije ni xan saimiki motar insha Allah,

Wani ihun jin ddi auta tayi tafada kansa tana godiya hade da dariar jin ddi,
Salman y dagata daga jikinsa yace gobe sha kaduna donma dare yyi ae da yanxu xanje don Allah kada kifadama jiddah na xanje yau pls,
Daria auta tayi insha Allah mrs jidda.
Y kashemata ido yace yasalam wae harkin fara raenani yyi mgnr hade d yin tagumi,.
Yanda yyin ne yaba auta daria aekuwa takwashe d daria yyin da y mike xai rukuta ta ruga tae sama dakinta d gudu.


Washe gari jiddah na kitchen around 12:pm tana dafa indomie don ba abinda tasama cikinta yinin ranar,taji wayarta na ringing a palo,tayi banxa dashi anata kira tamasha MUGU ne,don yau da tsanarshi t tashi duk shine silar sakata a wannan rayuwan da take ta kadaeci d rashin makusantan ta.

Hartagama cin indomie din sannan taxuna ta kunna sunnah tv.

Sae time din ta dauki wayanta tana dubawa taga 22missed call daga unknown number sannan ga message har ukku.
Cikiin mmki d naxarin mae number din tashiga messages din nafarko dae ansa.

Assalamu Alaykum.
Morning jidda nah.
Nabiyu kuma

Jidda nah ina kikashige ne ?😍
Harnaji kamar baxan iya karasuwa ba pls babynah where r u inata kiranki bakya picking?😍

Na ukku kuma

Plzzzzzz,my angel😇
Jiddah luv💞📣📣
Kiyi picking call dina kada nakasa natsuwa nasaki sitiarin motar nan arasa ni baki daya...kinji jiddah na💞

Cikeda mmki taketa nanata mesages din sae kuma gawani kiran yashigo d same number din dae.
har yakusa yankewa sannan jiddah tayi picking call din.

Wata irin ajiyar zuciya salman yasaki wanda har jidda sae da taji sautinta,sannan cikin sanyin muryansa yace,
Assalamu alaykum jiddanah,

Wa alay kumussalam jidda tamayar masa a takai ce!
Cikin sanyi muryan dae yace jidda nah Salman ne tun 12:pm ina kaduna nayi parking mota naxauna inata trying no.dinki amma shiru!
Jidda tace sorry yah salman ina kitchen time din.
Yace is ok my jidda yanxu xan iya ganinki kedae kka kawuni kd jidda nah i need to see u pls jiddanah..yakarashe mgnar cikin rawar murya!
jidda tace badamuwa yah salman xaka ganni bara naturumaka d adress din gdan.
Ahankali yace tenQ my jidda luv,ae already nama san gdan don gab nike d anguwarku inada adress din gdan,
Dama permission nake nema kawae!
Jidda tace ka karaso kawae yah salman.
Yace ok my queen.
Bayan yakashe ne,jidda ce rikeda nata wayan tana juyasa tana cike d mamakin yandA yah salman ke ata mgna,duk yawani rude kamar bashiba dab gayun nan,
Murmushi tayi sannan tahaye up stairs don kara shiryawa kafin ya iso .

15mns later wayan jiddah still yakara ringing tayi picking call din yace jiddanah har nashigo cikin gdan fa.
dan xaro ido jidda tayi irin bataji karan shigowan mota ba,

tace🆗 kashigo kawae bara nima nafitu sae muhade!

TenQ so much jiddanah!
nakaraga idonah yyi toxali da kyakykyawan fuskaar nan.
Sanye take cikin maroon din doguwar riga irin arabian gown din nan,tayi rolling kanta da mayafin rigar,
Yyinda fuskanta ke dauke d simpe make up,amma fa tayi kyau har tagaji tanata xuba kamshin turarenta na Si,giago armani,

Tana bude kofar palon suka kusa kilashin dashi,
Dasauri tadanja baya nan fa suka tsaya- kallon kallo tsakaninta ita da salman,
don taga yyi mata wani irin kyau duk d yar ramar d yyi,bai hana fitu d aenahin kyawunsa ba,
Sanye yake cikin fararen yadi mae kyan gske d daukan ido,hularsa da takalminsa kuma bakake ne,
farin agogonsa na Rolex d farin azurfarsa mai masifar kyau suna sanye a hannun damansa.

Salman Fari ne tas dashi mae matsakaicin tsayi,
Yanada hancinsa har baka tareda matsakaicin bakinsa inda lips dinSa suke jajjawur dasu,sumar kansa tana da yawa ba laifi tasha gyara tafitu gefe gefe sabida yasanya hula akae.
Jiddanah! ya yafada tareda da sakarmata wani irin murmushin d yyi masa kyau sosae.
Cikin jin kunyar yakamata tanata kallonsa tace u r highly welcum yyh salman kashigo da juya tayi gaba yana biye d ita har tsakiyar palon yazauna a kujera itakuma tanufi kitchen don samar masa abun motsa baki.

Shikuma y bita d ido harta bacemasa,ji yake kamar yahadeta don so,
Ruwa d lemo da wani mango juice sae spring roles ta kawo masa,
Takuma mukerar gefensa ta zauna,

Juyawa yyi yakalleta
Murya canciki yace jiddanah xansha ruwa inajin kishi sosae.
Saukowa tayi daga kan kujerar taxubamasa ruwa a glass cup tabasa,
amma komae take idonsa nakanta dukta kasa sakewa!

Fira yake janta dashi,yatambayeta masu gdan?
tace sunyi tfya,
Sae kuma skul inda tasanar masa xata je india itama yyi farinciki sosae don ganin xata kara tsada a idon mom dinsa kilan ta aminceda ita a matsayin sarakuwar tata.

Fira suke tayi jefi jefi inda daga bisani Jidda tagaji d kallon dayake mata idanunsa a lumshe cikin ranta tana kara yaba kyau irin na salman yafi auta kyau,sosae,kyanshi d yanayinsa sanyi sanyi kamar mace,

Mikewa tayi xata kuma kujerar gefen tasa yyi saurin ruko hannunta a hankali yace jiddanah will u marry me?
Dif dif gabanta ke faduwa,tayi shiru kanta a kasa takasa dagowa su hada ido,

Jiddanah I luv u,
I really luv u so much jiddanah,
I can do wit out you!
I love you.hauwau jidda,
U r my life!
Jiddanah! yakara kiran sunanta jin yyi shiru yasa tadaga kanta sama takallesa kawae taga hawaye nafita daga idonsa harnma sunfara zubuwa saman hannuta d yarike.

Cike d fargaba jidda ke kallonsa!
Yakara cewa salman nasanki,yana tsanani kaunarki jiddanah be mine jiddah,
I will take gud care of you! Jiddanah!
Pls say something hauwaunah....

Jidda ce a ranta tasan tabbas salman y hadu baeda makusa kuma bae kamata ace taki amincemasa ba,y cancanci tasoshi takowane fanni!

Kamar an tsikareta tace I luv u too yah salman !
Dasauri yazuba mata ido still ruwan hawaye nabin fuskarsa!

Mikewa tsaye yyi itama jidda tamike tsaye,suna fuskantar juna!
Yace jiddanah pls do u really luv me ?
Jidda ta gyadamasa kae, hawaye itama tuni idonta yaciko d kwallah ashe xatayi saurayin daxai kaunaceta haka?
Kallonsa tayi tace jiddah luv u too yyh salaman!
Murmushi yasakarmata ga kuma hawaye kwance a fuskarsa.
Itama murmushin ta sakarmasa wanda tuni itama tafara ruwan hawayen jawuta yyi jikinsa yyi mata hugging dinta,
hawaye nabin fuskokinsu,ahankali yace I so much luv u jiddanah!

Yakara matseta a jikinsa don ji yake kamar y maeda da ciki do kauna.
A hankali itama tace I luv u more yyh salman!

Wasu hawayen nabin kuncinta natausayin rayuwanta.


Special greeting to ma luvly frnds

Mtukur😍
Cwt fancy
Anty shukrahn miemi💞
My swt kanwa teemar luv💝

Luv u all my fans😘😘😘


Anty Fyn😊
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘


Dedicated this page to Ummi Aisha😊

Page 42-43

Karan wayar salman ne yasa yasaketa,ya fiddo wayan daga aljihun gaban rigarsa yaga daddyns n mae kiran.

sae da yadan dae-daeta natsuwarsa sannan yyi picking call din hade da sallama,
Ddyn ya amsa sannan yace salman kana ina ne?
Salman yace nadan fita dad.
Dad din yace to inason ganinka amma bana gda ina gdan abbanka so nan xaka xo kasameni,

Salman yace insha Allah ganinan xuwa,
Ddyn y amsa da Allah y kawoka lfya tareda kashe wayan.

Shima wayar ya maeda aljihu sannan ymaeda kallonsa ga jidda,dahar takoma saman kujera.

Tsugunnawa yyi gabanta yace jiddanah!
Tadago suka hada ido murmushi yasakarmata, sanna yasa hannu yanashare mata hawayen dake kwance saman kumatunta,

Itama murmushin take masa yyinda ta tsurama farar azurfasa ido don sae kyalli take,ta burgeta sosae.

Jiddanah! salman yakara kiran sunanta tareda da mikar da ita tsaye sannan yace,
Jiddanah bangaji d ganinki ba amma kuma yanxu ga urgent call dinda ddyna yamun dole intafi,ido dae tazuba masa,batareda tace komae tadaga masa kae alamar tagamsu,

Juyawa yyi yadauki car key dinsa tareda jan hannunta suka fita waje,

Har bakin motarsa suka tsaya sannan ya bude motar amma bai shigaba,
Wayarsa y fiddo daga aljihunsa yafara daukanta pics ba iyaka,

Dataga abun yyi yawa saita fara rufe fuska shikuma har dukawa yake don yadauko fuskanta,
Yanda yake uban dukiyar yasa jidda daria hada kyakyatawa tana kallonsa shima dariar yyi still yanata daukanta,
Daga karshe y jawota jikinsa yafara yimusu selfie kusan guda goma,duk sunyi kyau sosae..

A kunne yaradamata I love you jiddanah!
Sannan yabata peck a goshi,da duka kumatunta.

dasauri jidda takalli kasa don bakaramin kunyar yyh salman takejiba.
Sunkuyawa yyi dae-dae face dinta yace I will take gud care of u my queen ,
So take care of ur self 4 me jiddanah!
Sannan yabude marfin motar y shiga,
Jiddanah yakara kiranta tadago fuskanta takallesa,

I miss you ! Ya furta tareda yiwa motar key!
Yafice da sauri don in yatsaya sae y kwana baigaji da ganin beutiful face dinta ba.

Tsaye jidda tayi kamar ruwa yacita tanajin wani kewa da wani irin son salman na shigarta!

Jiki ba kwari tanufi cikin gda tana xuwa tafada saman kujera tana kallon sama,
yyinda kyakykyawar fuskan yyh salman kemata yawo a kwanya,
lunshe ido tayi tana tunanin moment dinsu na dazun dashi yanda yake ruwan hawaye sabida ita!

Wani juyin tayi tareda furta I luv u too yyh salman.


*******************

Shirye-shirye su auta ketayi inda sauran 1week yarage tfyansu india,

Inda su auta da farida xasu tafi sunday yyinda jidda kuma zata maramusu baya monday.

Sun tsara komae ba a cikin makaranta zasu zauna ba yyinda salman yashige musu a gaba,

Don yanxu tsakanin Dr.salman d jidda kamar su hadiye juna don so,💞


***************

MUGU ne keta kwasar girki a gdan jidda inda take sanar masa zuwanta karatu india!
Dafari dae yyi shiru kamar baiji ddi ba,
Amma kuma daga bisani sae yyi daria yace kice yanxu ko naji ciwo nasamu mae mun dressing a asirce,

cikin kissa jiddah tace haba my love bama za kaji ciwo ba insha Allah!

Ranar har dare yakae mata, inda daxasuyi sallama yake cewa,

Pretty inkije ki taka ubanda kka ga dama,ki raena wanda kka gadama kada kiji tsoron kuwa tundaga malamae har dalibae nabaki wannan damar karki yarda a raenamunke!

Ni MUGU xanci uban duk wanda yatakamun ke kiyi yanda kke so prettynah!yakarasa maganar yana dariar mugunta,

Sannan yatafi kan sharadin xaixo mata har india sosae don akwae abinda yake xuwa yi
,daganan yaji suwa kemata iya shege yagyara musu zama!
Kirari taemasa har y fice daga gdan,
Sannan takuma tacigaba da parking din kayanta inda yarage sauran kwana biyu ta tafi,sukuma su auta xasutafi gobe!

Karge goma wayar auta tayi ringing tana dubawa taga jidda ce mae kiran cikin sauri tayi picking call din ,

Assalmu alay kum bestynah,
Jidda ta amsa mata sallaman,
Nan fa fira yabarke tsakaninsu inda jidda tafadamata harsunyi sallama d MUGU dakuma abinda yace nata raena wanda takeso,
Daria auta tayi sannan tace shege MUGU da karfin hali ae can ba nigeria bane daxaice kiyi iyashegenki,

Harkusan 12 na dare sannan sukayi sallama kasancewar da asuba xasu tashi tanan abuja xasu tashi, yyh salman ne zaiyi rakiyar auta baxai dawoba har jiddansa ta iso😍

Bayan sunagama waya d auta ne kuma miran salman yashigo wanda dama yanata kira yanajin call waiting,
Soyayyarsu sukaitasha inda jidd duk tabi takara rudasa yana jin kamar a daura musu aure gobe,😉
Sabida yanada taketa shagwabemasa tareda narkemasa,dama jidda gwanace g shagwaba bare kuma ansamu wuri,
Ae kuwa tuni takara rudasa da salonta, sae karfe ukku nadare sannan sukae sallama,kamar karsu rabu,

************************

Washe gari,jidda nagama sallahn asuba, saega kiran auta nan take fadamata gasu nan a airport zasu tafi,

amma wae sae sun biya gwambe sun dauki Dr.Suhayb(Prince) sannan su wuce!
Jidda tace toshi harma sae anje an daukesa don mulki?

Auta tace kedae ganemin hanya kuma fa ga gimbiya farida nan yar gdansu a abuja ta kwana maimakon sutahu tare aah don isa sae anje an dauke shi,

Jidda na niyyar mgna kawae taji muryan Salman yana cewa jiddanah gulman ya isa haka,
Sai munje mun dauki handsome gombe,
Isa ce tasa xamuje mudaukesa don ya isa din ne.

Jidda tace ummh ae sae kuyita xuwa.☹

Salman yyi yar daria,sannan yace jiddanah haushi kkaji don sae munje gombe daukar handsome?

Jiddah tace eh!mana kawae don isa sae anbiya daukarsa meya hana y biyo yar uwarsa sutahu tare abujan su kwana kawae ta karasa maganar d tsiwa!😡
Calm down my queen ys isa, ne that's why,
yanxu kinga har anfara shiga jirgi so bye bye sae kin tahu,
I love you jiddanah!
I miss you!
I love you too Sweetienah!
Miss you too!😍 jidda tamayarmasa.

Sannan y datse kiran dasauri y nufi jirgi wanda har yafara missing dinta tun yanxu,yana karasawa y shige yazauna kusa d kannensa,

Sae dasuka biya ta gombe suka dauki prince din,inda motoci sunkae 30 wadanda sukayi rakiyarsa shida dr.maryam,cikin yan rakiyar hada deejah wanda d kyar yaban bareta daga jikinsa tareda yimata promise din da anyi hutu xaisa akawota india, tayimasa holiday dinta a can,
sannan ta tsagaita kukanta,tana daga masa hannu inda cike da kasaita yake hawan steps din yyind dr marya na makale dashi harsuka shige jirgi yatashi,

Acikin jirgi inda first class Prince yake shida dr.maryam sae farida da auta yyinda Salman ke xaune kusa da Prince tun shigowarsa kasancewar sun san juna,

dayake shima Dr.Salman a india yyi karatunsa har consultant dinsa indayi specialist kan family medicine.

Kuma Dr.Salman ma bakaramin yaro bane shiyasa tasu yadan xo daya da Handsome,nan suketa fira sama-sama.

Inda hankalin auta da farida yanakan dr.suhayb sabida yanayin yanda yake magana d ban mitsitsin pink din bakinsa cike da yanga dajin kae,dole akallesa.

Yyinda dr
Maryam keta binsu da harara har barci yadauketa.


INDIA .

Suna sauka jirgi suka farajin jiniya inda manyan manyan motoci sunkae guda shabiyar sunxo tarban babban likitan kwakwalwa, babban likintan shugaban kasarsu wato Dr.Suhayb Muhammad Umar(Prince).

Ba farida d auta ba harta Dr.Salman yyi mmkin irin daukakar d handsome yi,duk dae yasan y isa din don handsome asalin dan boko ne to bare kuma maganar kudi.

Cikin isar nan tasa yna sanye da coffee din suit kayan sunyi bala'in yimasa kyau,dole ka kallesa ka kara kallonsa ya matso daf da Dr. Salman yace,
Dr.ga mota nan ku shiga kutafi masaukin ku,ni zanje nafara duba President ne,
So sai munyi waya,
Dr.salman y ansa da OK handsOme,
Tsadadden murmushin nan fake rikita mata prince yyi masa,😊☺

sannan y mika masa hannu sukayi shaking hand,
Y juya cikin kasaita tunkafin yakarasa gaban motar aka bude masa mota yana zuwa y shige.suka halba saman titi.

Dr Salman da auta,farida ma suka Shiga mortar da prince yasa akae su masaukinsu.

Yyinda itama dr.maryam tashigar motar GDA dataxo daukanta suka nufi GDA.



*******/************
Washe gari jiddah dasafe tahau jirgi sae lagos inda tanan xata tashi,
da marece kuma jirginsu yatashi sae INDIA. ..



Anty Fyn...😊
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘


Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊


Page 44-45


New delhi.

Sai karfe 10:30pm su jiddah suka isa,inda Salman da auta suka je tarbanta,
Suna tsaye jirgin ya sauka, mutane suka fara saukowa sun baza idanu don jiran saukowarta.

Sanye take cikin riga da wando,red nd black ,sai kuma bakar after dress data dora akansu,yyinda idonta ke manne cikin wani golden din glass mae aukar ido,

bawani make up ne a face dinta ba,amma hakan bai hana fitar d asalin kyawunta ba wato natural beauty,

taku take dae-dae tana saukowa daga saman jirgin,glass dindake idonta tacire, nan take lulu eyes dinta farare tas suka bayyana!
sai watsasu take ,tana hangen ta inda xata hango bestyn dinta ,dakuma cooldud dinta💞

Dagudu auta taruga,tabar salman tsaye nan yanaraba ido sai dae hango autar yyi sunyi hugging din juna suna daria cikeda farinciki.

Kamewa yyi daga wurin ,fuskansa dauke da murmushinsa mai kayatarwa yaxuba mata idanun nan nasa,

yanajin kamar yaruga yakankameta don so,
Ahanakali yafurta I Love You! alot jiddanah.

Tahowa sukeyi inda yake,itama fuskanta dauke da murmushi don wani cool kyau daga yamata sanye cikin red din riga shima da bakin wando sunyi tomach kenan😉

Harsuka karasu baisan sun karaso ba y tsudduma yana kallonta yana tunani,ahanakali tace cooldud😘

Murmushi yakara sakar mata mae sauti,yace jiddanah u r welcome😊👍
Still idonsa nakanta,kalonsa take cikin shagwbe fuska tace nawan ka kara kyau😎

Smile salman yakarayi sannan yace har nakaiki my queen, nasan kinatare da yunwa,da stress so muje kici dinner ki kwanta ki huta kinji jiddanah.😍

Mota suka nufa yyinda auta ke mmkin irin ko dan kuryata ma basaji,ko yanxu yana driving Jidda sae wani narkemasa take,
Sun ma manta d ita a cikin motar.
sae ma taja y xubar dasu a titi wurin kallon luv💞

Bayan sun isa gda dr.salman dakanshi y gabatarmata d dinner,sannan yyi serving dinta.
Sannan yaxauna gefenta yana kallonta hartaga cin dinner.

mikewa yyi y nunamata bedroom yace jiddanah shiga kiyi wanka kifitu muyi bankwana kije kiyi sleep ki huta jiddana!

Shiga tayi bedroom din inda ta iske har auta ta fitu wanka,tace har kungama soyewar ne? ta tambaye cike d tsokana"

Jidda tace ina fa yanxu dae wanka xanyi sannan muje mu dasa sabuwar soyyyhr tareda kashemata ido daya,
sannan tafada bathroom donyin wankan.
Bin bayanta d kallo auta tayi harta shige sannan tasaki daria basaban ba sabbin mosaya!😜

40mns later,jidda ce tagama shirinta cikin sleeping dress dinta light blue mai laushi da santsi,bayan tagama bin jikinta da turaruka masu ddin kamshi,
Doguwar hijab tadauko tasa har kasa tasauko mTa,sannan tafita palo.

Kwance ta iskesa shima cikin farin jallabiya hannunsa rike d wani karamin alqurani,yana ganinta yarufe qur'anin da alama dama yagama karantawa.

Dan nesa dashi jiddah taxauna tana kallonsa kasa-kasa!

Jiddanah y kirata, tace ummmn,yar daria yyi sannan yace jiddanah duk gjya ne yasa baki iya magana?

Kae ta girgixamasa alamar aah,
Mikewa yyi yadawo gabanta hannunta yakama y mikar d ita,yace jiddnah tashi kije ki kwanta nasan kina tareda gjya,

Lumshe ido yyi donjin dadden kamshinta na dukan hancinsa☺

dasauri yakae hannunta dae-dae bakinsa yamasa kiss,
sannan yace cikin kasa d murya I so much luv u jiddanah!
Yajuya dasauri yanufi dayan bedroom din,donji yake kamar ya maidata ciki,gabaki daya jikinsa rawa yake!

Jiddah jiki asanyaye tacire hijab din jikinta,t iske har auta tayi sleep, hawayewa gadon tayi itama takwanta cike d shaukin yyh salman dinta tana juyi, har sleep y dauketa.

Bangaren salman ma dakyar yyi sleep cike d mafarkin jiddan sa..

WASHE GARI.

Bayan sungama. Breakfast suka shirya suka nufi skul dinda xasu fara donyin rigistration,sae dae me!

Suna xuwa suka iske ancanxa ma jiddah course an maeda ita Vsc biology,nan fa tace ita wlh bata yarda,

Salman yadunga cuku-cuku don amaeda ita, amma abu y faskara daga karshe sai y kira Dr.Suhayb yamasa bayani.

Inda prince din yace y turata, da crudential dinta next week monday a office din Vc dinsu xaishigo daga nan sai yasa a canxamata
.
Haka aka barshi zataje y canxamata din.

Yau kwanan Salman ukku,inda xai koma nigeria gobe sabida aekinsa,

Cikin kwana ukkun nan wata irin soyayyah suka zuba shida jiddansa,yakaisu wurare d dama na shakatawa d hutawa,sunsan wuraren cin abinci da super market ket,da shopping mlls,d dama.

Kuma duk sun rage ma auta d farida registration sauran signingdin H.O.D. kadae ya ragemusu,

Itakuma jidda tabari sae monday taje wurin Dr. Suhayb yasa a canxamata a maeda ta medicine dinta.

Yyinda farida duk mmki yagama kasheta,wae house girl ce da karatu🤔
house girl CE me soyayyah da dan gda🤔

Gashi haryanxu basu kebe da auta ba bare tabata haske kan wannan lamari!
Dayake gimbiya farida tana xaune a gdan Dr.Suhayb(Prince)kamar yarda maimartaba yabada umurnin taxauna nan gdan dan uwan nata,shikuma yadunga kulada ita.


Yau takama ranar da Dr.Salman xaitafi gashi karfe 9:am xaitashi,
Shiyasa sai sauri sukeyi kasancewar basu tashi d wuriba shiyasa suketa sauri don har 9am yyi.

A gaggauce suka kama hanyar airpot inda auta ke driving ,farida na gefenta,
Manyan kuma na baya wato jiddah da dr.salman sunyi shiru bbu mai mgna sabida duk jikinsu a sanyaye yake harsuka isa airport din.

Koda suka isa har anfara shiga jirgin jiddah ce ke share kwallan dake fitumata dasauri don kar wani yagani,
Sae dae kash!
Idon Salman na kanta yana kallon tie dinda tayi saurin gogewa ji yyi shima kamar yyi hawayen😓😓

Matsowa yyi daf d ita yace,
Jiddanah stop it,stop crying kinji jiddanah!

Ae xandunga xuwa ina ganinki my angel,

So banason anamun asaran kwallan yana mgna yana ida share mata fusknnta, murmushin karfin hali yyi sannan yace mata oyah close ur eyes👀

Zubamasa eyes Dinta tayi itama,
Jiddanah i said close ur eyes👀.tareda kashe mata ido daya irin yes am serious din nan.

Rufe idonta tayi dasauri yasamata key a hannun ta,yace open your eyes ,murmushi dauke kan face dinsa yake mgnar

Woow😘😘😘
Tafurta a fili tace nawaye wannan cooldud?
Juyawa yyi yakira auta databasu wuri suyi bankwana,
Itama tana xuwa yamika mata key din irin na jidda
.
Yace motoci na nan xa a kawomuku yanxu d kun koma gda kuba driber keys din xai dauko muku su.

Wani ihun murna suka sanya a tare,tuni auta tafara suburbudo godiya da fatan karin budi ga yyhn nata.

Jidda ma d har kwallah tacika mata ido donjin ddi,
Salman ne yaga sauran yan kalilan a gama shiga jirgin sai yyi sauri yyima ma auta peck a kumatu.

Yaja jiddah gefe yamsu selfie sanan yyi kissing din goshint d duka kumatunta💋💋 💋
Sannan,yaradamata I Love You! My queen❤
AhankLi itama tace I love u more darling!

Matsawa yyi daga gareta yCe take care of ur self for me jiddanah!
Miss you!

Y juya dasauri yanaufi jirgi har sai da yakusa shigewa

Please Login or Register in order to submit comment