Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

juyu,

Ganin yanda idanunsa suka canxa yasa zuciyanta yyi wata irin yankewa har yanajin bugun zuciyanta,

Hannunta yashiga ja dakarfiiii...Fuskan nan tasa a daure tamau kamar an aiko masa da sakon Mutuwa..

Tirjewa jidda keyi hakan yasa prince daukarta cak!ransa na tafar fasa, a gabansa take rungumar kato,
Donshi Sam bai San da yayah Saef take tsaye ba lokacin dayaxo yyh saef harya juya baya,Shiyasa bai ganeba yyi tunin wani kato ne,

bai direta ko ina ba sai cikin mota ya cillata gdan baya harta ta buge da kujera,

Har lokacin bata daina kuka Ba saima kara data murya datayi,

Fuuuu ya Xagaya driver sit Yyi ma mota key, ya halba saman titi a tsiyace!

Gudu yake sosae kamar xai tashi sama,

Kukan jidda ne kawai ketashi cikin Moran,
Wani mugun burki yataka!ji KKE keeeeeeeeeeww....

Juyuwa yyi ya watsamata wani MUGUN kallo yace kukan ubanme KKE?

Ko rungumar kato a titin ne bai isheki ba?

To wlh ko kiyimun shiru ko in babballaki urban kowama ya huta,

Gda xan mai dake baxan kara bari kifita ba wlh!
Ya take giyan mota yaciga ba da tfya,

Tsit jidda tayi,Sai aziyar zuciya datake ta yi,

Kirane yashigo wayan prince,ganin bakuwar number ne shiyasa baiyi picking call din ba,

Haka kiran yyi ta shigowa yakiyin,
Wani kiran yakara shigowa sai dae wannan ba bakuwar number din bace,My sweety ke kiran kamar yanda naga anyi saving,

Harta kusa yankewa yaja sirirn tsoki sannan yyi picking call din,

Bansan me akafadamasa daga can bangaren sai gani nayi yataka wani uban burkii yace what?????
kidnapping????

Dakarfi yace maryam yanxu kina inaaaa???
Dagani hankali tashe yake maganar?

Dajin Dalsa.....?

Okay,Okay ganinan xuwa yana maganar ne a rude ya ajiye wayar,
Wata Muguwar kwana yasha ya cigaba gudu parking parking yyi dai-dai skul dinsu yace kee maza fita kitafi gdaaa..

Tuni jidda taga nazarin cewa tabbas wannan shine Prince din MUGU keson kashewa,
Tsallakawa tayi gdan gaba duk illahirin jikinta rawa kawai yake....

Hannunsa takama tace don Allah kada katafi ko ina kasheka Duke sonyi wlh....sosae take kuka,

Kaine kaine wlh kai ne dama prince din dasukesan kashewa don Allah kada kaje babu abinda zasuyi wa matarka.....kawai fon kaje ne yasa suka. ........kuka ne yaci karfinta,

Hannunta Prince Yakama ya fidda ta waje yace maxa kitafi gda dalla can,

Yyi wa motansa key ya halba a guje, yana tfya yakira securities dinsa da police head quarters yamusu bayani,

A rude jidda tafara kalle-kalle lalubu car key dinta tayi dake makale cikin hand bag dinta,

Tsallakawa tayi tanufi cikin restaurant din nan,
Wurin parking space tanufa,
Motanta ta bude tun kafin takarasa wurin ,
tana xuwa tashige,
tayi mata key da gudun bala'i ta halba saman titi,

111 takira emergency call kenan tayi musu bayanin anyi kidnapping din matar dr.suhayb Muhammad omar,

Shima kuma yabi bayansu a dajin dalsa,
Tana gama reporting ta hau Neman
Layin prince dinnan da take taimako tashiga kira ,

Prince daya nutsa cikin dajin kadan ma yarage ya isa,Don su MUGU harsun hangi motansa,
Ganin life server na kiransa yasa yayi picking call din sai lokacin yaga wautarsa na tahuwa shikadae..

Hello jidda datayi mgna tana kuka tana driving tace don't Allah Prince kada kaje nice jidda MaI taimakonka wlh nasansu mugaye ne kasheka sukesonyi,

Wata irin karar bindiga taji kamar cikin kunnenta a halbata,Dif taji kiran ya yanke!

Wani irin ihu tasaki mai karfi ,tracking location tayi ta balla gudu yana bin location koda taje cikin dajin kara gudu tayi kamar wadda tayi sata,

Wata irin kwana tasha,shan kwanar keda wuya tahangi Prince daure a wani icce,

Wasu bakaken katti ne zagaye dashi yyinda dr.maryam na gefe tana hawaye,

Mugu tagani can nesa da Prince yana rike da rumdememiyar bindigar AK47,

Wani kATO tagani yana rike dawani katon icce yanufi prince gadan-gadan,

Parking din mortar tayi batareda Iowa ya kulada ita ba,idanunta ns xubda hawaye..๐Ÿ˜“๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜“ taruga da gudu ta nufi katon dake rike da iccen gadan-gadan ......




Anty Fyn..๐Ÿ˜Š
[8/19, 10:24 AM] Momyn Addnan: S๐Ÿ…ฐR๐Ÿ…ฐUNIY๐Ÿ…ฐ JIDD๐Ÿ…ฐ

NA


ANTY FYN๐Ÿ˜˜



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro๐Ÿ˜Š


Page 87

Likitoci hudu ne suka shigo dakin dasauri jin ihun prince,

Baki bude suke kallon Prince,
Dr.Ibrahim ne yamatso daf dashi yace handsome meyafaru ne?

Dago kae prince yyi cikn sarkewar murya yace Ibrahimmmmm she loose her memory,

Nashiga ukkunah mexancewa Abba,da ummina Amana ce fa suka bani,

Calm dowm handsome dr.mohd yatari numfashin prince yace calm down,insha Allah xata tuna komae tadawo normal,

Mikewa prince yyi batareda yace komai ba yafita daga dakin yarasa mekeyi masa ddi,

Minti kadan dafitarsa sai gashi yadawo yana sanye cikin kayan surgery da kuma wasu nurses biyu da kaya niki-niki rike a hannunsu na aune-aune,

Jidda dake zaune idanunta a bude tana kallon kowa amma batayi ma kowa mgna ba,

Test, test prince yashiga yimata kunssn Prince daman specialist ne a bran means(kwara ne a kwakwalwa)
Alluran bacci yyi mata tana mutsu-mutsu dakyar yyi mata,

cikin 3hrs yagama yiwa jidda gwaje-gwajen,

Fuskansa dauke da damuwa yafita daga dakin,

Sallahn la'asar yagabatar sannan yadawo wurin jiddaa,

Time din har jidda ta farka tayi kukanta hartagaji tana dafe dakanta,

Koda yaje ya iske Dr.maryam da Dan basket a gabanta,
Sai kuma farida na gefenta,

Dukkansu suna kallon jidda,amma ita jiddan hankalinta Sam baya taredasu, tunda suka shigo kallonsu tai tayi tana son tuna wani abu amma takasa,

tanata wasa da karfen drip tasauko daga saman gado,

Shigowar prince cikin dakin ne yasata dago kae,

Farida da Dr.maryam suka gaishesa ya amsa batareda y kallesu India suke ba,

idonsa naga jidda data tsaresa da ido tun sallamarsa dakin,

Kallonsa take tarasa Inda tasan face din tabbas tasan akwai wani abu data manta,

Matsowa prince yyi yaxauna kusa da ita kasa,

Dago kae jidda takarayi sukayi 4eyes sai kawae tasakarmasa murmushin nan nata mai kyau,

Shima tsadadden murmushin nan nasa yasakarmata har triple dimples dinsa suka loba,

Hannu jidda tasanya dai-dai inda dimples dinsa suka loba tana yar daria,

Murmushi mai sauti prince yyi tareda dora hannayensa saman nata yace yadae my baby dimples din yyi miki kyau ne,๐Ÿ˜

Daga kai jidda tayi alamar eh!tace kai kana da kyau,

Ware ido prince yyi tareda kashe mata ido daya ๐Ÿ˜‰sannan yace kema kinada kyau cutie,๐Ÿ˜˜

Shiru tayi tana Dan nazari,hura mata iska prince yyi yace why are you thinking?

Murmushi Tayi tace ae bansan ya fuskana yake ba,
Shine nake tunanin yatake,

Kuma naji kace sunana cutie inada kyau sosae?

Jikin prince ne yyi sanyi lokaci daya yakara tsanar kansa gani yake duk shine silan komae,

Sallmar da akayi ne yakatsemasa tunani yyinda jidda ta tsaresa da ido tana kallon irin hasken kwayar idonsa cike da sha'awar idon NASA,

Auta CE da aysher sai kuma salman suka shigo,

A tare suka karaso gaban jidda, kowa yakira sunanta,

Kallonsu auta jidda keyi dayan bayan daya,

Sai Dai takasa tuna su suma,

Shiru tayi tana Dan naxari,Salman yace My love๐Ÿ’–

Dagowa tayi takara kallonsa bata fuska tayi Tace waye kae?

Hannunta auta takama Tace bestynah ya hakq baki gane shi ba?

Fizge hannunta tayi tafada jikin prince dake gefenta, sai kawai tafashe da kuka mai tsuma xuciyan mai sairaro,

Sosae kukan ke taba zuciyan prince,kara rungumeta yyi jikinsa,

Huramata kunne yake a hankali yace enough!Enough!
Cikin tsigar lallashi yake mata rada a kunne,

Dagowa tayi fuskanata dauke hawaye,

Tace ina ji a jikina namanta wani Abu,
Amma narasa me namanta gashi wadan nan suma sun nuna sun Sanni kuma ni bansanso ba,

Dr.maryam dake gefe don ranta a bace yake ganin tunda yanda prince ya dauke mata kae kamar bai sanda ita a wurinba yanufi wurin jidda,
Gaisuwanta ma dakyar ya amsa,

matsowa kusa da prince tayi,
Tace my only,meya faru ne?
Tayi loosing memory dinta ne?

Dukkansu suka zubawa Prince ido sunajiran amsar daxai bada,

Aysher datakasa mgna ga dukkan alamu tunainta gskya ne itama tazubama prince ido tana jiran amsa,

Prince dayayi kamar baijisu ba,yakara gyarawa jidda kwanciya a jikinsa,

bakin gashin ta yazubawa ido dayatafi har kugunta,gashinan barbaje saman bayanta,

Tattarasa yafarayi kamar baxai CE komai ba yadago fuskansa yace yes!

She loose her memory, and sai dae addu'a don komai nakanta normal ne,

Insha Allah intakarasamun natsuwa da kwanciyar hanakali xata tuna komae,

Wannan kawai wani jarabtan ne daga Allah,

Cikin daga murya salman yace what?

Tqyi loosing memory dinta handsome?

Yyinda Da aysher suka FASA kuka atare auta tana fadin nashiga ukku,wayyo Allah na jiddata,

Aysher kuma rike hannunta tayi tana kuka wiiiii-wiiii kamar uwar ta mutu ,
Wani Mugun kallon prince ya watsawa salman daya tsaresa da ido yanajiran amsar tambayansa,

Mikewa yyi jin yanda dakin sautin kuka Kawai ketashi har yakai bakin kofa da niyyar fita,

Jidda ta fizge hannunta daga rikonda aysher tamata,

Mikewa tayi tsaye ,tasanya kuka itama tana kallonsa ,

Alama yyi mata da ido, a fili kuma yace whst is wrong with you my baby?

Cikin voice din kuka jidda Tace ina zuwa inda xakaje,

Murmushi prince yasakarmata tareda ware mata hannu yamata nuni da taxo dagudu takarasa jikinsa daukanta yyi cak! Yarungumeta a jikinsa,

Da kafa yatura kofar dakin yafice waje yana murmushi,

Inda yabar salman Baki bude yana kallonsu da mmki,duk da matsalan jidda.

Yaga irin kallonda prince yakemata kansa na daban ne,

Sannan yasan halinsa nashan kamshi,ko a maza bare kuma a wurin mata,

Yanda Yaga yasake da jidda ne abun ke basa mamaki, girgixa kai yyi komai ya kwancemasa wai jiddansa tamanta Sa..aiki jaaaaa a gabansa,

Farida kanta jikinta yyi sanyi sosae taji tausayin jidda karo nafarko kenan taji tabata tausayi,

Matsawa tayi wurin auta da aysher daketa kuka babu kakkautawa,

Tace kuyi hakuri ba kuka zakuyi ba addu'a xakuyi mata,

Haka taita basu baki har tasamu sukayi shiru sannan sukatafi,Don kara ganinta kukan xai ci karfinsu,

Dr.maryam kuwa ddi kamar yakasheta,

FItA waje tayi tana kiran frnds dinta tana cewa jidda tahaukace๐Ÿ˜ก


Prince ne saman table yaxuba wa jidda abinci tanaci tana kallonsa dasun hada ido sai ya Dan harareta,

Ita kuma daya harareta sai ta bata fuska sai yyi murmushi sannan tacigaba da cin abincin haka sukaitayi hartagama,

Kiran wayar Abban Sa CE yashigo,

Cikin fargaba prince yadaga wayan duk da atunaninsa iyayensa basusan komai ba,

Amma yana yin picking call din cikin muryan fada sosae mae-martaba yace,

Son yyi maka kyau ka maidomin gawar yata GDA,Vance a rufeta nan ba,

Tunda ance kasamu lfya kae inason komae KKE kabaro india yau,

Domin nasa ayimaku bukin flight, yanxu karfe 5:pm xaku taho,

Damu xamuxo amma tunda ance dalafiyarka sai kayi maza-maza kataho kae,

Kuma kataho mani da gawar yata nafadama ka bance a rufeta nan ba,

Dif aka kasahe wayar bai bari Prince din yace komai ba,

Cike da mmki prince yasake kiran abban,

Amma har tsawon 10missed call bai dauka ba,

Time prince yakalla yaga 4:45pm yasan wani abokin abba ne dake airport din yasa aka yankarmusu tiket,

Mikewa yyi dasauri yaja hannun jidda suka fitu dga asibitin,

Dr.maryam yakira yace mata suhadu airpot kawai.


Batareda bata lokaci ba,suka hadu airport hada farida inda suka shiga jirgin batareda wani shirin arxiki ba,



Cikin jirgi kuwa jidda nasaman cinyar prince yanata mata mgna a kunne tayi masa banxa wai ita tayi fushi dashi,

Hancinta yaja hartayi saida tayi yar kara amma taki dagowa,

Girgixa kae yyi damuwa fal a zuciyansa yana tunanin inda maganar mai martaba yadosa, haka bacci yadaukesa,

Jidda dake kwance saman cinyarsa jin yadaina motsi-sosae yasa tadago taga yyi sleep. ,

Daria tayi taci tafurta a fili mai bacci a xaune๐Ÿ˜œ

Hannunta tasa tana zagaye jajjayen lips din prince tana murmushi,

Lokaci daya prince yabude idonsa tareda rike mata hannu,

Kallonta yyi cikin muryan rada yace idan sunyi miki kyau ba shafasu akeyi ba haka ake yi,

Sae yadago fuskansa yaduka dai-dai pink lips dinta yasakar musu light kiss๐Ÿ‘„

Fuskan nan nasa dauke da murmushi yace common my baby tashi kiyimun Nagani kin iya๐Ÿ˜‰

Dagowa jidda tayi tana yar daria takara shafa lips dinsa sannan takai baki xata masa light kiss irin yanda yamata,

Caraf prince yakama lips dinta yadan cijeta hartayi kara,

Bashiri tafara dukansa tana kukan shagwaba, tana lasar inda yaciza,

๐Ÿ˜œ Gwalo yamata yana daria....yarike hannayenta da hannu daya still yana darian mai ban sha'awa๐Ÿ˜๐Ÿ˜
ido jidda taxuba masa.......๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž





Aunty Fyn๐Ÿ˜Š
[8/19, 10:24 AM] Momyn Addnan: S๐Ÿ…ฐR๐Ÿ…ฐUNIY๐Ÿ…ฐ JIDD๐Ÿ…ฐ

NA


ANTY FYN๐Ÿ˜˜



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro๐Ÿ˜Š


Jinjina a gareku kuna ina๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜
Wannan page din naku ne Amina kamilu(meena kamilu) & fateema(beenapha)
Aunty fyn namika kyakykyawar gaisuwa d godiya agareku ma luvly friends Thnx a lot 4 ur support Allah ybaar kauna๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ’๐Ÿ’


Page 88

Tsayawada darian prince yyi,yanarka da idonsa cikin najidda jikin muryan rada yace kallonfa yan mata?๐Ÿ˜‰

Daria mai sauti jidda tasaki sannnan tace kadungayin daria koda yaushe tana yimaka kyau sosae๐Ÿ˜

Tsadadden murmushin nan nasa yasakarmata yace okay my baby,
Ke kuma sai dunga sanyani dariar ko my sweet๐Ÿ‘„

Kallonsa jidda tayi tace mexan dungayimaka kanayimun dariar?

Batareda prince yakalleta ba yace siyan darian xakiyi tunda yamiki kyau..๐Ÿ˜Ž

Ido jidda taxaro cikin muryan sakata da samun wuri tace darian ne sai na siya ma?

Kallonta prince yyi yamata alama da ido means yes!

Jidda Tace ae banida kudin siye kuma,indai sai nasiya darian kada Allah yasa ka karayin dariar kaji Mutum,

Kara kwantar da kanta yyi yace keep quite sayyada ya isa hakanan,

Yyi mgnar ne batareda sakin fuska ba,
Juyawa jidda tayi tana yan kun-kunai maida kallonta tayi dan nesa dasu opposite dinsu dr.maryam da farida na xaune,

Wata muguwar harara dr.maryam ta watsawa jidda,

Jidda takara kallonta still Takara watsamata harara,

Alalma jidda tayimata da hannu na irin dani KKE?

Dakuwa Dr.maryam tamata a fili tafurta kinci haukan ubanki,tareda bankamata wata hararan,

Bata fuska jidda tayi,takara gyara kwanciyarta saman cinyar prince itama ta maidamata da zagin dakuwa, tareda watsamata harara irin yanda take mata,
Takara da murgude baki,


Prince ne yadago da fuskan jidda,fuskansa dauke da murmushi yace kke tsokanarta ko?

Kinsan duka take,xata miki dan karen duka fa in bana nan,meyasa kke hararanta?

Bata fuska jidda tayi kamar xatayi kuka tace ba itane tamun haka ba....kuma tamun harara,

Shine kuma na rama kuma kace tadaina sai ga hawaye nabin kuncinta,

Cikeda mmki prince ke kallonta hannu yasa yasharemata hawayen sannan yamaidata saman cinyarsa yaduka dai-dai kunnenta yace karki sake Kallonta kinji my baby, kiyi sleep kinji babynah๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜

Gyada kai jidda tayi sannan tarufe idonta aekuwa cikin kankanen lokaci sleep yadauketa.


Baki bude farida ke kallon ikon Allah prince na tarairayen mace,
Cikin ranta tace ko don tayi loosing memory dinta yakrjin tausayinta....oho!๐Ÿค”

Dr.maryam da idonta ke Kansu cikin kunar rai takwantar dakanta jikin sit,
Hawaye nabin kuncinta,cikin ranta tafurta dole inyi maganinki daga ke harshi mai daure miki gindin iskancin.

Wasu hawayen suka kara zubumata tasharce,
Still idonta yanakan Prince da idonsa ke lumshe ko kallon inda take bayayi saima kadan-kadan yabude idonsa yakalli jidda yashafa kanta yyi smile,

Sannan yakuma lumshe idonsa,haka ta tsaresa da ido cike da takaici kamar tahadi zuciya ...


****************
Nigeria

7:00pm jirginsu jidda ya sauka lfya,
Batareda bata lokaci ba su prince suka fitu suka shiga daya daga cikin prado din taxo daukansu,

babu abinda gaban prince yake sai faduwa,yarasa ta inda inyaje xai fara yiwa mae-martaba explanation,

Kara rike hannun jidda yyi datayi shiru tana tunai, yanajin zuciyansa kamar xata fitu, lumshe idonsa yyi damuwa fal cikin ransa,


Farida da dr.marya ma a mota daya suke,kinshiga motan da prince yashiga tayi, ganin yana tareda jidda tasan ba abinda xata gani sai kayan takaici,

Farida kuwa data kalli dr.maryam sai daria taci karfinta sai taduke dasauri tadan dara,haka taitayi,

cikin ranta tana tunanin da yanda dr.maryam take wani yauki take yarfasu intanagaban prince,tu yau gashi ya ba banxa ajiyarta sam baya shiga harkanta,
tana wannan tunanin har suka isa GDA.

Wangale musu gate,gate man yyi convoy din motocin suka shiga cikin GDA,

Addu'a prince yashiga karantawa taneman saukin fadan daxaisha da hukunci da xai iske a wajen iyayensa,

Budewa prince mota akayi inda yafitu cikin takunsa na kasaita hannunsa narike Dana jidda,

juyawa yyi yaga Parking space din cike yake da motocin gdan dakuma wasu bakin motocin wanda yasan number motan wasu dayawansu na yayyensa mata ne,

Gaisuwa dogarawa kawai ke kwasa amma sam hankalinsa baya yaredasu bare yyi kokarin amsa gaisuwarsu,

Bayi mata maxa na kaimusu gaisuwa inda sunayi suna zunden jidda cikeda mmaki don sunji ancemusu ta mutu,

Haka Prince yyi ta wuce side,side harsuka isa side din mai-martaba.

sai da yadanyi jim na Dan 5secends sannan yasakai yashiga da sallama jidda narike a hannunsa na dama sai raba idanu take,

Shigowarsu cikin palon yasa kusan duka yan palon mikewa,

Inda mae-martaba ne yafara salati yafurta iko sai Allah,

Ya haka son?
Yanaga kamar daughter a gefenka,?

Ummin prince CE takaraso wurin hannunta na rawa takama hannun Jidda Tace my daughter kice kuwa??

Mae-martaba da ke tsaye shida babbar yayah, najib, feedor,da deejah. Sai hjya sa'adiyya datayi mutuwar tsaye kamar ruwa yacita ganin Prince lfyalau,dakuma jiddan da akace ta mutu,

lallai kuwa akwai matsala tafurta cikin ranta don haryanxu batasamun number din MUGU..

Muryan mai martabane ya maido hjya sa'adiyya dga duniyar tunanin da take,

Son Ku karaso mana,
Ummin prince narike da hannun jidda suka karasa gaban mai-martaba,

Kowa yakuma yaxauna yakago yaji abinda ke faruwa bayan anfadamusu jidda ta rasu kuma gata lfyalo,

Sallamarsu farida d dr.maryam yakatse mai martaba daya bude baki xaiyi mgna,
Izinin shigowa yabasu,

Bayan sun xauna ne mai mar taba,yakalli Prince fuskarsa a daure yace inason kayi mana bayanin abinda yafaru.

Kasa dakai prince yyi sannan yabasu labarin duk abinda yafaru harxuwa yau,sai dae bai fadamusu loosing memory din da jidda tayi ba,

Hawaye fal a idon ummin prince takalli dr.maryam cikeda tuhuma Tace maryama kka cemun jidda ta rasu randa kka kirani,kka ta damun hankali,bankara rintsawa ba meyasa kka fadi abinda baki tabbatar ba?

Dr.maryam tayi tsuru-tsuru kwata-kwata batayi tunanin xa'a tsareta da tambayar nan ba,shaf tamanta da karayar da lafta,
Baki daya dakin ita ake kallo,

Wani mugun kallo prince yabita dashi yace bakiji ana tamabayanki kinyi shiru,

Ashedama kece kka kira kka tayayar musu da hankali,

Itakuma jiddan dakikace ta mutu ke kka kasheta?

Wai maryam meke damunki ne?
Nakula abinnan daya faru ke ddi yamiki ma ko?

Tunda har kin iya yadawa๐Ÿ˜ก

Sosae Prince keyiwa maryam fada gaban iyayen nasa,

Jidda CE tafizge hannunta daga cikin na ummin Prince ta tashi takuma bayan prince,

Hannu tasanya tayimasa shishhhshh kayi shiru kadaina mata fada,

Kallon dr.maryam din tayi taga ta watsamata wani kallon tsana,

Bata fuska jidda tayi tajuya ga prince tace kagani tana Harara na irin na jiyaa,๐Ÿ˜Ÿ

Mae-martaba da duka sauran mutanen dakin ne ke kallon jiddah,

Cikin sarkewar murya prince yace am sorry to say, jidda tasamu loosing din memory sakamakon dukan da akayimata a kae,

Yasa tamanta komae,wani time din kuma tanayin acting din yara...sai addua insha Allah xata dawo normal,da takarasamun natsuwa da kwanciyar hankali,

Duka dakin aka sanya salati, ummin prince tace loosing memory?

Yyinda da fidoh tasanya kuka wiiiwiii tamatsa kusa da jidda,
Harararta,
prince yyi akai-kaice bashiri tatsaida kukan NATA,

Mae-martaba ne yyi gyaran murya yafarayiwa prince fada sosae ta Inda yake shiga banan yake fita ba,

Yace Ashe tuntuni ake kaimaka hari baka taba fadamun ba,

Sai yanxu da wannan abin yafaru najib ke sanardani,

To wlh baxaka kuma indian ba don yanxu kuwa,

Ga asibitinka nan angama ginawa fenti ne kawai xa a karasa gobe,

Sai kanemi aiki a nan,kuma ga wata asibitin nan nayimaka sun isheka yin taimakon,


Babban abinda yafi tsayamun wannan yarinyar munyi mgna da prof.Ahmad (daddyn jidda) yacemun end of dis month xai dawo,

Xai dawo mana dawani surprise,
Nima nafadamasa xai dawo ya iske wani abin al'ajabin .

To amma kuma yanxu xaixo ya iske angano masa farin cikinsa,sai dai bata gane komai,

Sai lokacin hjya sa'adiyya tayi mgna

Tace Allah ya taimakeka kadaina yiwa son fada hakanan,hakuri xakayi ayita addu'a,

Wannan wata kaddaran ne daban,
Sai muyi fatan cin jarabawan,

Itakuma Allah yabata lfya,

Takarasa mgnar tana hawaye,
Sosae prince yaji ddin yanda tayi magnar takaresa,

Kiran sallahn isha'i aka fara yi,mikewa mai martaba yyi fuskarsa a hade,yace a rufe taro da addu'a,

Addu'a najib yyi aka shafa,

Ummin prince dakomae ya kwancemata,ta matsp wurin jidda takama hannunta Tace daughter haka Allah yamaida ke,Allah ya baki lfya my daughter sai hawayen dake makale idonta suka fara xaryan fituwa,

Dasauri prince yadauke kai yafara tfya,donjin kukan yake har Ransa,

Fizge hannunta jdda tayi tajuya dasauri tana cewa baby....prince dake da niyyar barin palon jin jidda nakiransa yatsaya cak!batareda yajuyu ba,

najib ne yatari jidda yana maikyau,..

Kallonsa jidda tayi sai kawai takara sauri ta iske prince tarikemasa hannu sosae,

Kallonta yyi yaga har idonta yacika da kwalla kuka takesonyi masa,
Da alama a tsorace take ma,

Ransa a hade batareda yasaurari Iowa ba,
yajata suka nufi part dinsa dasauri gudun karta sanyamasa kuka,

Koda suka shiga part din nasa,komar tsaf-tsaf, gwanin birgewa,
Sai kamshi ketashi dvsanyin Ac.

Ji yyi baxai iya yin salloli ba sai yyi wanka,

Saman gado ya xaunar da jidda,
Fita yyi jim kadan yadawo da pink din towel da brush,

Towel din yamikawa jidda yace tacire kayanta ta daura,
Murmushinta mai kyau tay Tace ta amsa da maas d tu,

Tsadadden murmushin nan nasa ๐Ÿ˜˜yasakarmata๐Ÿ˜˜yace๐Ÿ˜Š Tajirasa yanxu xai fitu

Bathroom din yashiga i shidakansa

Please Login or Register in order to submit comment