Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fad'a tana murmushi...

Na'eemah ce ta taso taje gurin inda yanzu sun had'e guri d'aya sun zama su shida Suhaila, Zuhrah, Mardiyah, Na'eemah, Amaryar da k'awarta, dafa Mardiya tayi "lallai sister kinga musiba, Hmm to ni kuma bari kuji tawa kalar musibar *A dalilin pre wedding pics*.............










💃🏽💃🏽 yeeee


*bari muga dame ita kuma ta had'u🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀⛹🏻‍♀⛹🏻‍♀⛹🏻‍♀⛹🏻‍♀*











💄Meryerm Abdool💄
[12/6, 5:12 PM] maryam Abdul: 🤦🏽‍♀😭😭
*_ADALILIN PRE WEDDING PICS_*💏
🤦🏽‍♀😭😭

🙆🏾🙆🏾🙆🏾
( _Mun shiga musiba_ )
🙆🏾🙆🏾🙆🏾



```Written by```
*By*
💄 _Meryerm Abdool_ 💄



® ​PURE MOMENT OF LIFE WRITERS​
​ɯɛ ɖơŋ'ŧ ơŋٳყ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛ'Ş​


#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
​#IG PML WRITERS​
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com





Dedicate to 😍M_M😍







*Manzon Allah ya kasance idan ya ziyarci d'aya daga cikin sahabbansa idan basu da lafiya yana musu wannan addu'ar _as'alukal azeem rabbil arshil azeem an yashfiyakah/kih_ ×25(ta inganta a cikin husnul Muslim) Ya ziyarci wani sahabinsa mai suna Sauban ya samu jikin nasa yayi nisa, yace yakai Sauban kana jin jiki, ina rokon Allah daya baka lafia, bayan yayi masa wannan addu'ar kamar yadda ya saba yima sahabbansa har ya juya zai tafi sai yaji sautin kukan Sauban, dawowa yayi yace ya Sauban meyasa kake kuka? Yace ya Masoyin Allah ina kuka ne akan sabon da mukayi dakai kullum muna tare dakai bacci kawai ke rabamu, ko shi badan son ranmu ba saboda yadda muke k'aunarka ya rasulillah, shine nake kukan akan ban sani ba ko zan sake ganin ka ya ma'aikin Allah, koda na samu rabo na dace da samun Aljannah ba lallai ne na ganka ba ya rasulillah, saboda aljannarka daban take da tamu, dafa shi annabin Allah yayi yace ya Sauban _Almar'uh ma'a mah Ahabbu_ (mutum na tare da abinda yakeso)👌🏻*


```To 'yan uwa ga wani yana kuka yana zubar da hawaye akan yana tsoron kila bazai sake ganin Manzon Allah ba duk da cewa ya ganshi a duniya, ashe ba mune ya kamata muyi kuka ba muda bamu ganshi a duniyar ba? 😭 to 'yar uwa keko me kika fiso? Koma meye ki tabbatar dashi za'a tasheki gobe k'iyama🙆🏽 zabi ya rage namu musu abun kwarai🤷🏻‍♀```


Nasiha ce🤗







*25*








*LABARIN NA'EEMAH*






Na'eemah Jafar Shuwa shine cikakken sunana, mu 'yan Asalin jahar Barno, aiki ne ya kawo mahaifina A Kano kasancewar sa Engineer, tun muna k'anana akazo damu Kano inda muke zaune a zoo road, mu biyu ne a gun iyayenmu nida Yayana Khaleel, mun taso cikin matuk'ar gata, both from mother and father, musamman mani ta ko'ina 'yar gata ce bayan ta iyayen gata ya Khaleel da Ya Sadeek..

Ya Sadeek neighbour mune kuma best friend/childhood friend d'in ya Khaleel, bani da wasu friend da suka wuce yayyun nan nawa guda 2 da basa barin na shiga k'unci ko damuwa, ko a school ba Wanda kemin ko kallon banza saboda ansan halin brothers d'ina, yanzu suka ga canji a fuska ta zasu rikice su fara fad'in "our little queen waya tab'a mana ke? Jikinsa ya gaya masa" sun sha shan punishment akan hukuncin da suke d'auka akan duk Wanda ya tab'a ni a school d'in, har zama nake ina tunanin wayafi k'auna ta a cikin su some of d time sai naga har son Ya Sadeek ya zarce na ya Khaleel...

Haka in muka dawo gida sune dai yayyina kuma abokaina abokan wasa na, duk da tazarar da ke tsakanina dasu takai at least 5 years hakan bai hanasu nunamin so da kuma sakemin sosai ba, shiyasa nima nake jin after our friend ba kamar su a rayuwa ta...

Har momyn Ya Sadeek da sisters nasa suke cewa ni matar Auta ce cewa da yaya Sadeek dan shine auta a familyn su, sai 2 sisters nashi, Ammi na dariya take tace lallai kam wannan kaunar ai sai haka ai Na'eemah kam matar Sadeek ce inshaa Allah, at date time bana fahimtar komai so ban damu da fad'ar su ba....

I feel lonely a time d'in da su yaya Sadeek suka kammala primary and su Dady sukayi deciding kaisu abroad suyi karatun su a can nayi kuka sosai musamman gashi an aurar da Aunty khadijah da Aunty Rukayyah sisters d'in yaya Sadeek, sai dawo ni d'aya a gida, same a school sauk'in d'aya kullum muna mak'ale dasu a wayar Ammi musamman ma Yaya Sadeek...




*************




*Time goes on....*



A haka na saba da rashin ganin masoyan yayyi na, dan tun da sukaje basu tab'a zuwa ba ko sau d'aya, su Dady sun hanasu, sai sune ke zuwa musu most of d time, a haka na fara zama budurwa kyawuna ya k'ara bayyana, basai nace komai ba, dan gani a gabanku kun ganni, sai muna Js 2 ne nayi k'awa d'aya Fareedat wacce nake kira Real Fareedat, akwai aminci sosai a tsakanin mu, itama bata da hayaniya kamar ni gata tana son karatu sosai, hakan yasa tamu tazo d'aya har abin yakai gun iyayen mu, tuni su Yaya Sadeek sukasan da labarin real Fareedat har suna waya...

Shakuwar mu d'aya Sadeek sai k'aruwa take har nafi kusanci dashi kai ga yaya Khaleel, kullum sai yace na turo masa pics d'ina yaga yadda na canja, har na saba kullum zan tura masa wankan da nayi, haka zaina tambaya na kona fara kula samari, nikam tambayar dariya take bani dan Sam basu ne a gabana ba nafi focusing on my studies, idan na nace bana kula su sai ya turomin bugun heart in nace mai yake nufi sai yace bazan fahimta yanzu ba sai nan gaba nikam sharewa kawai nake cos bana tunanin komai ..........


Muna zuwa maid time 2 time, hakan na matuk'ar sakani nishadi don inason 'yan uwana sosai, muna SS1 ne su Dady suka muna surprise dan kuwa visa CE Ta zuwa Germany visiting d'in su ya Sadeek, wow a ranar banyi bacci ba tsabar happy, gashi surprise visiting zamu yi musu......








Manage friend



Ur supplication is needed fans, 👏🏻 feeling sick🤢










💄Meryerm Abdool💄
[12/10, 7:08 PM] maryam Abdul: 🤦🏽‍♀😭😭
*_ADALILIN PRE WEDDING PICS_*💏
🤦🏽‍♀😭😭

🙆🏾🙆🏾🙆🏾
( _Mun shiga musiba_ )
🙆🏾🙆🏾🙆🏾



```Written by```
*By*
💄 _Meryerm Abdool_ 💄



® ​PURE MOMENT OF LIFE WRITERS​
​ɯɛ ɖơŋ'ŧ ơŋٳყ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛ'Ş​


#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
​#IG PML WRITERS​
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com





Dedicate to 😍M_M😍








*ADDU'AR DOMIN NEMAWA YARANMU SHIRIYA*

```Astagfirillahul azimal lazih la'ilaha illah huwal hayyul kayyum wa'atubuh ilaik👏🏻```×25

_sai mu zabi daga cikin khamsus salawat(sallar biyar na farillah) mu zabi d'aya muna karanta wannan addu'ar kullum, sannan mu roki Allah game da shiriyar yaranmu, inshaa Allah za'a haske amma fa kada mu manta sai mun saka iklasi, saboda Allah yana amfani da abin da muka kudurce ne, Allah ya shirya mana zuriya ameen_👏🏻





😘😍 *_yan uwa da masoya da abokan arziki bansan ta ina zan nuna muku farinciki ba, nagode sosai da addu'o'inku a gareni, ba zaku lissafu ba sisters, Ku sani naji dad'i sosai cikin zuciya ta, Alhmdllh na samu sauki, nagode masoya da addu'ar Ku kai har ma wad'anda basuyi ba duk nagode Allah yabar mu tare kan turbar islama😊❤❣_*

Aci gaba da gashi🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀









*26*








A sanadin wannan visit shine mafarin soyayya ta da Ya Sadeek, a wannan visit dai ya kasa jurewa har saida ya bayyana sirrin zuciyarsa Wanda ya dad'e da Yana renonsa tare da b'oyesa, baisha wahala gurin Samun soyayya ta ba, dama ina sonsa nima abinda yasa na b'oye gudun wulak'anci ne, a ganina yaje abroad yaga masu jajajen kunne me zaiyi dani, Ashe shima ciwon mu d'aya, wannan shine ya zama matakin farko a soyayya da yaya Sadeek dan bamu bar Germany ba saida iyayenmu suka tabbatar mana da baiko, cike da cewar su muka bar k'asar.......


Tun daga wannan time d'in muka shiga zuba love ba dare ba rana, support, caring and pure love suke sharing ma juna, several times Real Fareedat in ta kalleni sai tayi murmushi tace "I can't hide u Na'eemah wallahi salon soyayyar Ku da wannan yayan naki Sadeek tana burgeni ki tayani da Addu'a nima na samu masoyi irinsa, koma Wanda bai kaisa ba I mean d one who true loving me.." Nima murmushi nakeyi nace don't mind babe ur prince will come soon inshaa Allah, trust me.....

Wani so na kema Yaya Sadeek Wanda nake ganin kamar bazan iya rayuwa kona muru ba idan akace babu shi, duk time d'in da irin wannan tunanin yazo min har kuka nakeyi saboda yadda nakeji rad'ad'in abin a raina, amma kuma duk son nan da nake masa kullum cewa yake "1% ne daga cikin son da nake miki kikemin little Queen, I love u madly, blandly, endless, ur my life, I mean my life" nakanyi mamaki sosai idan yace hakan danni na k'ure maleji na nake gani a sonsa....





**************




Muna SS3 su Yaya Sadeek suka dawo naija, successful tare da kwalayensu masu kyau, Lokacin mukaje d'aukosu kasa d'aure wa nayi su k'ara so na d'iba da d'an gudu na tare su tare da yin hugging nasu sosai ina murna tare da welcoming nasu dama yayyina had'add'u gashi sun k'ara had'ewa masha Allah like take away, Harara ya Khaleel ya balla min tare da cewa "ke bakisan kin girma ba Sam, kike halin yara dalla matsa" Kwab'e fuska nayi, tare da turo baki, dan naji haushi "aa meye haka dude, daga zuwan mu zaka fara takura wa matata" ya Sadeek yace ma ya Khaleel yana massaging bayana alaman nayi hak'uri, tun lokacin zuwan mu a Germany naga ya Khaleel ya canjamin na d'auka ko dan an dad'e ba'a had'u bane ya canja hali, dama nasan shi sarai da zuciya da bahagon ra'ayi, haka dai muka rankayo mukazo gidan anata murnan dawowar su...

Next day my Real Fareedat tazo musu sannu da zuwa, Ashe wannan zuwan nata yazo a dai dan kuwa anan Yaya Khaleel yaga matar aure, nidai naga sai wani sunne kai take tana feeling shy ashe itama taga miji...

Lokacin da yazo wa su Abba da maganar nima sai lokacin nakeji aiko na kirata nace, wato shine tamin d'an waken zagaye, sai dariya ta shiga yi sannan ta shiga bani hak'uri wai an yayan nawa ne ya birkita mata hankali ta manta kowa da komai, nace chab aiko baki d'auki kowa ba in dai wannan ne Mai shegen hali, dariya tayi tace taji dai kuma tana son kayanta ko yane......

Mun kammala secondary har ma mun cike D'E nida ita, muna jiran sakamako, su Dady sukayi deciding ayi bikinmu kawai tunda kowa ya kammala karatun sa gashi harsu yaya sun kama aiki, in yaso mu sai muci gaba da karatun a gidan mazajen mu a haka aka saka bikin 3 months masu zuwa murna gurin mu kamar me mun kusa mu mallaki juna...


Tsalle-tsallena nike daga ni sai wata half gown iya guiwa kaina a sake ba dan kwali nazo zan wuce naje gidan su ya Sadeek dama akwai 'yar k'aramar kofa dake sa damu da gidan ni bamma san yaya Khaleel na parlour ba sai tsawa naji ya daga min "ke! Ina zuwa a haka?" Turo baki nayi tare da b'ata rai dan yafa takuramin ba daman mutum ya sake yace yayi ba dai2 kenan, kamar shi komai dai2 yake yi, umm gun ya Sadeek zanje na amso sak'o "ur very stupid! A haka zakije?" Kallon jikina nayi banga laifin hakan ba nikam, "wawuya kin wuce kin d'auko hijab ko sai na taka ki anan gun" wai menene son kake ta kuwwa haka?" Momma dake fitowa daga room d'inta tace.

"Haba momma yarinyar nan ta sake da yawa tana dabiun da Sam basu dace da ita ba, kiga a haka zataje gaban Sadeek imaging" murmushi tayi "to in banda abinka Son Ai shine mijinta ina kuma ya ka iya da zamani Allah dai ya kyauta, kinga Na'eemah je ki sako hijab, d'in kinji" k'afa na fara bugawa aiko wata harara da yaya ya aikamin Da gudu na koma d'aki na zunbud'a hijab d'in sallah ta har k'asa...

"Momma nifa seti nakewa yarinyar nan, kiga yadda ta maida Sadeek kamar mijinta, a kowane yanayi zuwa gunsa take ba sallama ba komai ta afka d'akin, batajin kunyar kowacce irin shiga a gabansa tab'a shi kuma da rungume sa kamar wani mijinta, naji shi zata aura amma anyi auren? Ba'ayi ba momma har yanzu shiba muharraminta bane momma, kuma bai zama dole ya kasance shine mijinta, addini fa, ba bakauye bane, zamani baya canja wa saidai mutanen cikinsa su canja"

"Is OK Khaleel, na fahimceka za'a gyara kaji......."


Ina kumbure-kumbure na tura k'ofar tashi yana kwance daga shi sai singlet and bomber Short, Mik'e wa yayi yana min murmushi sannan ya d'auko jalabiyarsa ya saka "kai babe u look so beautiful, Allah kinfi kyau wit hijab".

Turo baki nayi kanaga an sani saka shi a Dole kace na wani yi kyau, dan smiling yayi " friend ko?" Kai jinjina alaman eh.

"Oya zauna" zama nayi "kin gane ko Na'eemah Bros sonki yakeyi sosai shiyasa yake miki haka bansan ko kin fahimci haka ba, ko baki fahimta yanzu ba nasan zaki fahimta anan gaba" bance komai ba danni nasan ba wani son da yakemin

Smiling ya k'ara yi "what's up babe ya akayi ne?".......








_Ku kanku kunsan yanayin da muke ciki yanzu sai kaji gaka nan dai babu kuzari sosai, typing sai a slow wlh ni kaina am eager to end up na huta, mu k'ara hak'ura mu duka an kusa ai😘 love u all🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀🤸‍♀_



Maman Nana nagode sosai da kirana da kikayi don jin jikina, nagode my parrot, my dear kema ina godiya, Aunty baraka kema
Ban mantaki ba, lubarbart Ismail' kema haka kai dama duk masu kirana da masu yimin magana PC nagode sosai da kulawa😍











💄Meryerm Abdool💄
[12/11, 9:18 PM] maryam Abdul: 🤦🏽‍♀😭😭
*_ADALILIN PRE WEDDING PICS_*💏
🤦🏽‍♀😭😭

🙆🏾🙆🏾🙆🏾
( _Mun shiga musiba_ )
🙆🏾🙆🏾🙆🏾



```Written by```
*By*
💄 _Meryerm Abdool_ 💄



® ​PURE MOMENT OF LIFE WRITERS​
​ɯɛ ɖơŋ'ŧ ơŋٳყ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛ'Ş​


#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
​#IG PML WRITERS​
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com





Dedicate to 😍M_M😍








```👏🏻 Ya Allah ina rokonka dan tsarkin sunayenka mafi daraja, dan d'aukakuwar siffofinka mafi d'aukaka, dan soyayyar ka da fiyayyen halitta sayyidina rasulillah, ya Allah ka azurta mahaifiyata da lafia ingantacciya, ka abarkaci sauran ratuwarta, ya Allah ka yafe mata kura-kurenta, ya Allah ka jikinta, ya Allah ka jikan mahafina kakai haske kabarinsa, kasa mutuwa ta zamo Hutu a gareni da dukannin musulmin da suka rigamu ka kyautata tamu bayan tasu ameen👏🏻```



❣💕 *_just 4 u 2 person my parents may Allah bless be wit u always_* 💕❣



















*27*






K'ara tsuke baki nayi dama nazone akan maganan *pre wedding pics* naga time na going bakace komai ba, gashi har friends d'ina sun fara tambaya, and kasan na kusa wucewa maid ko? Zuba min ido yayi for seconds sannan yayi smiling.

"Well when kikeso ayi?"

Any time nikam ai am ready, nace inajin dad'in baice aa ba kamar yadda Yaya Khaleel yace ma my Real Fareedat ba zasuyi ba, wai bidi'a ne and yana kishinta kome ya kawo zancen kishi a a *pre wedding pics* oho? Shidai na fahimci dan matsala ne kawai, wacce ya ara ya yafa daga baya mtsss...

"What boring u my Queen" naji ya jehomin tambayan Ashe tsakin ya fito fili, sake fuska nayi ina murmushi nace nothing, na tuna wani sad story ne na wata k'awata kawai..

"Oh so let me hear it..." No It is about her secret fa, naki gaya masa ne cos nasan zai iya tuntubar ya Khaleel d'in da zancen.

"Okey babe let me have shower sai naje nayi meeting friend mu tattauna akan zancen ba" yace tare da mik'ewa zai shiga toilet, sam baya barina na dad'e a d'akin sa in naje, ko tad'i zamuyi saidai yace mu zauna main parlour mu..

Aa nikam Karka gaya masa zai iya cusa maka ra'ayinsa fa nidai muyi abin mu kawai kada kuyi maganar, nace da sauri.

"Kada ki damu yin magana dashi baya nufin ba za'ayi ba, iyakar ya fad'i opinion nasa sai na ga dama Zan d'auka, so don't bother ur self" yaya.... "Shitt ban sanki da musu ba silly gul just go nothing will happen" ba dan naso ba haka na hak'ura na tafi.......


Ashe daya tari ya Khaleel da maganan kacha-kacha sukayi 4 d first time da sukayi fad'a har yakai ga saida iyaye suka shiga tsakanin su at d end akaba yaya Khaleel rashin gaskiya, akan cewa ba dole ya Sadeek yabi ra'ayinsa ba, tunda dai Abu zamani yazo dashi so shi in baida opinion ya barmu muyi tunda suna ra'ayi, duk yanda yaso yayi convincing nasu su gane illar abin k'i sukayi, niko mamaki ne ya isheni game da lamarin sa, sai nake ga kamar nice bayaso naji dad'i a rayuwa ta, duk wani Abu in nace inaso sai yace wai bidia ne kamar shi baya bidiar.......





******






An k'ar tsami, kwarnafi ya k'are, munyi *pre wedding pics* na isa kuma mun burge kowa sai santin pics d'in yake dan kyau ne ya had'u da kyau nice baya ko ya Sadeek, a gaskiya fotunan sunyi rocking a lokacin wuce tunanin Ku...

Ana saura month biki na wuce maid dan a can za'ayi komai na bikin shiyasa, na fara zuwa saboda a fara famfe ni kunsan barno dai ba wasa...

Anan Kano kuma sai shirye-shiryen bikin yaya Khaleel ake dan an matso baya dashi sai anyi nashi sannan su wuce maid ayi namu.......


Anyi bikin su successful kuma lami miya sallab'a ba dama dan ya Khaleel yace bai yadda ayi ko wane event ba after walima, niko nace a kara ta can dai gwanda ma da bananan bare nasha haushi, sai kiran my real Fareedat Nayi ina mata tsiya da kiranta matar takaba dan wannan takaba tayi badai aure ba, kuma ta shirya zaman kulle dan ta auri liman hhhh hhhhh, tace taji dai koma me zance ta d'auka..

Haka suka tarkato gaba d'aya suka yo maid dan gudanar da, bikin mu, Yaya Khaleel da Yaya Sadeek tare suka zo Sun shirya kamar ba abinda ya had'a su ko kayan jikin su iri d'aya sukazo dashi, sai raha suke kamar da, nayi farinciki sosai da zuwansu musamman ganin masoyina da babbar k'awata yafi komai sani happy...

Real Fareedat sai santin maid take tana fad'in hala dai garin larabawane kam kowa kyau dan Allah mu zaga gari mana, Yaya Khaleel yaso ya hana saida Mama ta saka baki sannan ya barta, sai ganin mata nayi da zundumin hijab da safa hadda nikaf nace ke lafiyarki Abu sai kace matar liman.

Wai shigar da take kenan yanzu kuma tama fi jin dad'i a haka, nace kyace kam tunda ra'ayin mijinki kenan, tab kin samu aiki Allah...

Sai dariya take tace ita ai tamafi son hakan, to naji nidai muje na fad'a, mun zaga gari sosai da ita tare da wasu cousins d'in mu duk sa'anninmu ne real Fareedat sai santi take, nace ai kinma bar kallo tunda nike sunk'e da wannan abin

"Ke baki fa fini gani ba, komai gani nike tsaf" to naji matar liman hhhh......


Ana saura sati d'aya biki ana gobe za'a fara event, can cikin dare ciwon ciki ya turnuk'e yaya Sadeek kafin safe yace ga garinku😭😭😭😭😭😭



Wayyo rayuwa Ku k'iyasta da kanku ya zakuji how do you feel ace mijin da zaka aura ya rasu a satin bikin, ya zakuji! Na'eemah ta fad'a cikin shesshekar kuka, suma tuni suka fara zubar da hawaye saboda tausaya Na'eemah da sukayi.....







😭😭 _nima dai hannuna rawa yakeyi na kasa typing saboda kuka da na tausayawa Na'eemah da iyayen Sadeek_ 😭






Pls👏🏻 Ku sakamin mamana a Addu'a pls bata da lafia🤧






💄Meryerm Abdool💄
[12/14, 8:30 PM] maryam Abdul: 🤦🏽‍♀😭😭
*_ADALILIN PRE WEDDING PICS_*💏
🤦🏽‍♀😭😭

🙆🏾🙆🏾🙆🏾
( _Mun shiga musiba_ )
🙆🏾🙆🏾🙆🏾



```Written by```
*By*
💄 _Meryerm Abdool_ 💄



® ​PURE MOMENT OF LIFE WRITERS​
​ɯɛ ɖơŋ'ŧ ơŋٳყ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛ'Ş​


#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
​#IG PML WRITERS​
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com





Dedicate to 😍M_M😍








```An karb'o daga abi zarril gifarih(A.D) yace wasu mutane daga cikin sahabbban Manzon Allah(S.A.W) sunce ya rasulillah masu arziki sun tafi da lada suyi sallah kamar yadda mukeyi, suyi azumi, kuma su bayar da sadak'a daga falalar dukiyarsu, sai Manzon Rahama (SAW) yace ashe kuma Allah bai baku hanyar da zakuyi sadaka da ita ba?kowane tasbihi sadakace Kowace kabbara sadaka CE, dukkan hamdala sadaka ce, dukkan hailala sadaka CE, umurni da kyakkyawa sadaka ce, hani da mummuna sadaka ce, har yakai ga yace ga kowane sanya gabar d'ayan ku(saduwar aure) sadaka ce, sai wani daga cikin yace cikin mamaki ya ma'aikin Allah, taya d'ayan mu zai biya sha'awar sa sannan kace akwai lada a ciki? Sai yace shin idan mutum yaje ga haram ya biya buk'atarsa ba yana da zunubi ba? to ka zalika idan ya sanya a halaliyarsa gareshi akwai lada(Arba'una hadith, sahih)```👌🏻



_🤔🤥 tomu talakawan wannan zamanin saidai muyi kishin mai kud'i ya gina babban gida yakai yaranshi makaranta mai kyau, yayi me yayi me, amma bamu damu da aikin alkhairin da yakeyi ba, bare muyi kishinsa akai, Ku kuma masu kud'i kuyi tsoron Allah, cikin ganin damar sa ne ya baku kud'i bawai dan k'ok'ari ko dabarar Ku, ya kamata kuna amfani da wannan damar wajen aikata aikin alkhairi da dukiyar wlh kuji tsoron Allah, dan duniya dan k'aramin zamane Ku daure Ku nemi gida mai albarka madawwami da wannan falalar da Allah yayi muku, Allah yasa mudace👏🏻_









*28*





Jin rasuwar Yaya Sadeek tazomin kamar almara, amma ganin gawarsa Yasa na d'imauce, na gigice na some take a gun....


Lokaci d'aya gidan da yake cike da farin ciki da annushawa da murna ya koma gidan kuka da jimami wannan shine ikon Allah gagara misali wanda baida misali mai canja abubuwa a duk lokacin da yaso ya maida farin ciki zuwa bak'in ciki, jindad'i zuwa kishiyar sa, samu zuwa rashi, hankali zuwa hauka, rayuwa zuwa mutuwa Allah kenan mai yin yadda yaso a kuma inda yaso a lokacin da yaso Allah akbar kabeerah...

Nayi tsawon kwanaki biyu under commer kafin na farfad'o, sanda na farfad'o da sunan ya Sadeek a bakina, hak'urin da aka shiga bani ne ya tabbatar min da shikenan ya tafi ya barni, wayyo rayuwa babu tabbas, duniya kayan banza ce kowa yayi nad'i donki ya warware dan bata da tabbas ga yaya Sadeek ya shud'e kamar ma bai tab'a zaman duniya ba, tun daga lokacin na zama kurmar k'arfi da yaji da k'yar nake iya magana shima a babin dole, rayuwa tamin zafi matuk'a Na kasa manta wa da yaya Sadeek duk da iya k'ok'arin da iyayen mu keyi domin hakan, kowa ni yafi tausayi saboda yanda muka shaku muke da matuk'ar kusanci dashi, kuma Wanda ke shirin zama rayuwa ta ai dole nafi kowa jin mutuwar sa.....

A haka muka baro maid cike da jimami da alhinin wannan babban rashin mai wuyar manta wa da mukayi, dan ba ani d'aya ba, kowa ya shedi Yaya Sadeek da halin kirki simple and calm, a gida ma hankali ba wani kwanciya yayi ba, musamman in naje gidansu naga sashen sa sai naga kamar shine tsaye a bakin d'akin, ko kuma nayi tunanin yana nan ciki inna shiga zan ganshi, kai a gaskiya a yadda naji rasuwar yaya Sadeek kila ko Dady ne iya yadda zanji kenan...




***********





Kwanci tashi asarar rai gashi har yaya Sadeek ya shekara 2 da rasuwa, zuwa yanzu har munkai UG 2 dan admission d'inmu rasuwarsa ba dad'e wa ya fito, yaron Real Fareedat mai sunan Dady muna kiransa da Hanif har yayi one year, ba yanda iyayen mu basuyi dani ba akan na daure na, na fitar a cikin masu nemana amma nak'i bawai dan banason aure bane saidai bana tunanin akwai kamar ya Sadeek a wannan zamanin, duk cikin masu sona banga d'aya Wanda zance ya kwanta min ba kona kwatantashi da ya Sadeek babu....

Kamar yadda pics d'inmu

Please Login or Register in order to submit comment