Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bakon lamari a jikina, har saida Aahil ya tambayeni lafiya kuwa nace ba komai..

A maimakon mu wuce gida sai naga ya zame ya d'auki wani hanya daban, kallon tambaya na masa..

Murmushi yayi "gidanki zan kaiki ki gani dan inaga idan na sake yin tafiya bazan dawo da wuri ba watakil sai daf da aure, kuma ke kikace na kaiki ko bakyaso ne?"

Girgiza kai nayi nace inaso mana dan da gaske inaso naganshi a zahiri don a waya kawai ya nunamin shi..

Mention ne mai girman gaske Ashe a foto wasa ne, a zahiri yafi had'ewa mun zaga sosai gaskiya gidan ya had'u over komai neat har d'akin yara da gurin wasarsu komai dai a cewarsa gara ya tana dar musu kafin suzo dan yana son yara sosai..

A d'akinsa muka yada zango mu huta kan sofa na zauna ina bin d'akin da kallo ina yaba had'uwarsa a raina, fridge yaje ya d'auko mana soft drink da cups, dan table ya jawo zuwa gabana tare da d'orasu akai ya siyayan a cup, rungemi yayi zuwa jikinsa tare da kafa cup d'in a bakina yace "oya drink".

Wani irin tsam naji a jikina dan rungumar ta shigeni sosai, a maimakon na janye jikina daga nashi sai lafewa nayi tare da bud'e bakin kamar yadda ya buk'ata, aje cup d'in yayi bayan na shanye tsaf, lumshe ido nayi saboda sanyin abin daya ratsani tare da wani feeling da nakeji yana fizgata..

" yadai baby" ya fad'a yana kallona tare da k'ara hugging d'ina tight, um um my Prince bacci nakeji tashi mu tafi..

"OK" yace tare da k'ok'arin rabani da jikin sa, yana son tashi tsaye, nidai ban san ya nakeji a jikina ba a lokacin sai naji banson rabuwa da jikinsa, shu'umin murmushi yayi tare da had'e bakina da nasa guri d'aya...

Wasu irin sak'onni masu rikitarwa ya shiga aikamin wad'anda ban tab'a saninsu ba, bansan lokacin da na fara mayar masa da martani ba bansan ya akai na iya ba nima amma inajin dad'in abin sosai, haka shed'an da son zuciya da sha'awa sukayi galaba a kaina suka mantar dani karan kaina, sai yadda Aahil yayi dani...

Ba kunya ba tsoron Allah Azzalumi Aahil ya rabani da martaba ta mutuncina 'yancina, darajata yayi min yadda ransa keso kamar ya samu matarsa ta aure....


ZUHRAH ta fad'a cikin k'unar rai yana zubar da hawaye har da majina ji take kamar yanzu abin ya faru, suma sauran hawaye suke haik'am cike da tausayinta duk da bamiji karshen labarin ba....




😢 _nima dai nad'an matso kad'an gudun kar ace banyi ba, amma ni a ganina duk tsunsun da yaja ruwa shi ruwa kan doka🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤣_











💄Meryerm Abdool💄
[12/6, 5:12 PM] maryam Abdul: 🤦🏽‍♀😭😭
*_ADALILIN PRE WEDDING PICS_*💏
🤦🏽‍♀😭😭

🙆🏾🙆🏾🙆🏾
( _Mun shiga musiba_ )
🙆🏾🙆🏾🙆🏾



```Written by```
*By*
💄 _Meryerm Abdool_ 💄



® ​PURE MOMENT OF LIFE WRITERS​
​ɯɛ ɖơŋ'ŧ ơŋٳყ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛ'Ş​


#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
​#IG PML WRITERS​
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com





Dedicate to 😍M_M😍






```Manzon Allah (S.A.W) yana cewa "duniya kurkukun muminice, aljannar kafiri ce, kenan musulmi, mumini mai imani bai kamata ya damu da k'uncin duniya ba, saboda mai wucewa ne, ba dole saika rayu cikin daula ba kaidai ka gyara tsakaninka da ubangiji domin samun lahira mai kyau👌🏻 #Allah yasa mudace da rahamarsa Ameen#👏🏻```




💃🏽 _Aunty Shafa da Aunty Hindatu ina muku barka da karuwar da muka samu, Allah ya raya yasa mahaddata Qur'an ne, Allah yayi ma rayuwa albarka👏🏻😍💃🏽_



*ina baku hak'uri da babbar murya masoyan wannan littafin, mamana ce ba lafia, but alhmdllh yanzu ta samu s'auki, nagode da addu'oinku masoya thanks much👏🏻😘*








💃🏽💃🏽🎁 *Api womb escape princess* 🎁🎁😍


_*Baby khady is +1 may Allah bless_ 👏🏻🎀

*14*






Da sauri Umma ta iso gareni tare da girgiza ni da k'arfi " ke lafia menene?" Umma..umma..Aahil..Aahil Umma abin na iya fad'a kenan ina nuna mata wayata, kafin tayi yunk'urin cewa wani abu jiri ya d'ebeni luu na zube a jikinta...

A gadon hospital naga kaina Umma na gefena tana zubar da hawaye, yayin da yayyi na maza ke tsaye kamar an dasa su kowa rai a b'ace, tuni nasha jinin jikina nasan ta faru ta k'are kenan wai anyiwa mai dame d'aya sata, lumshe ido nayi inajin k'unci a raina yanzu shikenan Aahil ya cutar dani ya gama da rayuwa ta yayi min mugun tab'o ga rayuwa? Hawaye ne suka shiga silalomin suna zuba a filon..

"Ba yanzu ya kamata ki fara kuka ba, da sauran lokaci, kuma ki sani kanki kika yiwa wlh ko mun ji ba dad'i ke zaki fimi ji shasha sha kawai" Yaya Bilya ya fad'a rai b'ace

"Ya isa Bilya abar maganar nan dan Allah har mu isa gida kada ta zamo tonon asiri garemu" Umma ta fad'a cikin sanyi.

"Ai Umma aikin gama ya gama tonon asiri na nawa ai son zuciya b'acinta" Yaya Salman ya fad'a, nasan gugar zana yayi mata dan yasha tsawatana a gabanta tana taremin tare da cewa suyi abinda ya damesu, "yanzu dai duk ba wannan ba, meye mafita?"

"Ai Umma ba abinda za'ayi a jira isowar Abba kawai"

"Haba Bilya a jira Abban Ku kuma? Aa adai cire cikin kawai in yaso daga baya in ya dawo abi kan maganar"

"Kiyi hak'uri Umma gaskiya ba hannun mu a wannan b'arnar" kuka na fashe dashi ina basu hak'uri, "ke munafika rufemana bakinki anan ko yanzu na b'abb'alaki Allah" da sauri nai gum da bakina dan nasan halin sa sarai zai iya aikata abinda ya fad'a....

Ba yanda Umma batayi dasu ba amma sukace ba za'ayi wannan b'annar dasu ba, daga k'arshe ma sai gurin likita sukaje suka anso mana sallama muka wuce gida....

"Zuhrah ki gayamin ya akayi wannan abun ya faru, kinga yayyinki duk sunyi fushi sun barni dake, wlh ina tsoron dawowar babban Ku ya samu wannan labarin nasan ba k'aramin sab'a mana zaiyi daga ni harke ba, Zuhrah meyasa kika bawa Aahil kanki?"

Cikin kuka na shiga yi mata bayani yadda komai ya kasance ban b'oye mata komai ba, "oh ni Haleematu naga ta kaina kwad'ayi ya ja mana wahala, Zuhrah dama ashe bala'in wad'annan fotunan yafi shi yawa, Allah wadai da wad'annan fotunan" Umma ta fad'a cikin jimami da fuskar nadama.

"Yanzu dai Zuhrah tunda mai faruwa ta faru, kiyi k'ok'ari ki lallab'a shegen yaron nan ya yadda ya Aureki kada asirinmu ya tonu muga bone mu shiga bakin duniya"

Cikin kuka nace Umma wayansa bata zuwa bansan inda zan same shi ba kuma "hadda wannan abun da kukeyi da waya" sai lokacin na tuna da chatting Wanda rabona da shi tun fara exam da mukayi, jiki ba kwari naje d'akin mu na hau online, nan fa sak'una sukayi ta shigomin bila adadi hadda bashi inda yake k'ara gayamin munaman maganganu da gargadin kada ma naba kaina wahala gurin nemansa dan bazan tab'a ganinsa ba, ke da maganganu na wulak'anci and yayi blocking d'ina kuma ya daina amfani no d'in gaba d'aya..

Ban gama shiga tashin hankali ba saida naga messages na friend d'ina sunfi a k'irga sun turomin fotunan da Aahil yayi da wad'an su mata daban kamar yadda yayi dani wato *pre wedding pics* sai tambayata suke dama mijina nada mata shine na b'oye musu, kuma abin haushi kowa da kalar Wanda zai nunamin da wata mace daban, a group ma maganar da ake kenan, wai na b'oye musu amma da suka ga abin ya wuce d'aya biyu uku sai suka fara zargi da wata a k'asa, nan dai 'yan bin kwaf sukaje suka binciko hmmm Ashe ba zaka gane mai k'aunarka da gaske ba sai musiba ta sameka haka masu ala gwai wad'anda masu dariya, masu tausaya sune kad'an a ciki, wad'anda nake kallo a matsayin masu k'aunata saina gane ashe munafukai ne masu fuska biyu ban sani ba...

Ban iya cewa komai ba, sai rumusibati, Tare da jefar wayar ba abinda baki ya iya furtawa sai innalillahi wa'inna ilaihirajiun, allahumna ajirnii fi musibati wasu hawayen nadama da bak'in ciki na kwaranya a idanuwana, ina hakane naji ring din wayata da sauri na d'auka jiki na mazari a tunani na Aahil ya kirani ya gayamin wasa yakemin ya yadda zai aure ni, dan a yanzu bani da option duk kuwa da na gano munanan halayensa, muddin ya dawo yace zai aureni Zan yadda dan shine rufin asiri na, amma me sai no wata friend d'ina na gani...

Nasan jin kwaf ne kawai yasa ta kira dan harda ita a masu zagina, hakan yasa na kashe wayar gaba d'aya tare da wurgar da wayar k'asa kaina na dafe da duka hannayena dake barazanar rabewa gida biyu..

Oh ni Zuhrah son zuciya da kwad'ayi sun kaini sun baro, Aahil ya cuceni, na shiga musiba *A dalilin pre wedding pics* wayyo rayuwa, wayyo duniya....






🤷🏻‍♀ _duk Wanda ya shiga motar kwad'ayi tofa tashar wulak'anci ake saukeshi_ 🤷🏻‍♀😏








💄Meryerm Abdool💄
[12/6, 5:12 PM] maryam Abdul: 🤦🏽‍♀😭😭
*_ADALILIN PRE WEDDING PICS_*💏
🤦🏽‍♀😭😭

🙆🏾🙆🏾🙆🏾
( _Mun shiga musiba_ )
🙆🏾🙆🏾🙆🏾



```Written by```
*By*
💄 _Meryerm Abdool_ 💄



® ​PURE MOMENT OF LIFE WRITERS​
​ɯɛ ɖơŋ'ŧ ơŋٳყ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛ'Ş​


#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
​#IG PML WRITERS​
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com





Dedicate to 😍M_M😍





```Manzon Allah (S.A.W) yace ban bar wata musiba dana bari a bari a baya na wacce zata shafi mazaje face ta kasance daga mata ne, sannan kuma a wani hadith yake cewa duniya d'an jin dad'i ne, mafi jin dad'in ta wanda ya dace da mata ta gari```


*hakan na nuni kai tsaye mu mata musiba ne, kuma mu alkhairi ne, to Yaya muke zama musiba sannan ta Yaya muke zama alkhairi ko jindad'i ga mazajanmu? Amsar kai tsaye itace in mun yadda da cewa aure bautar ubangiji ne, kuma hanya ce ta neman lahirar mu, shikenan mun huta, sai mu rik'e hak'uri a amatsayin madogarar mu, dan zaman duniya na d'an lokaci ne za'a barta zuwa gidan gaskiya, amma idan muka sakama ranmu wani tunani Wanda ba wannan ba to tabbas zamu zamo musiba ga mazajenmu sannan daga k'arshe mu kare da dana sani Mara iyaka, Allah ya kiyashe mu yasa mu dace👏🏻*








*16*





Rayuwar k'auye tana da bambanci sosai da maraya(birni) k'auye guri ne da mutum zaiyi sha'awar zuwa nad'an lokaci ya kuma dawo cikin marmari amma idan akace zamane na din2 din ne to gaskiya akwai wahala a ciki musammam ga Wanda ya d'and'ani rayuwar birni, sai gani azal ta jamin zaman k'auye na ba ranar barin sa ba, to ko a k'auyen kullum ina cikin gida bana zuwa ko'ina daga ni sai kakata da matar kawuna, ba laifi ina samun kulawa daga garesu sosai Inna Wuro ke k'ok'arin rabani da damuwa da d'ebemin kewa,

A haka naci gaba da rungumar k'addarar renon cikin da bansan me zan gaya masa ba idan na haifesa ya rayu ya tambayeni game da ubansa, kullum Daren duniya sai na tashi nakai kuka na a gurin ubangiji tare da istigifari da neman yafiyarsa, nayi nadama sosai na kuma gane illar biyewa zuciya sai a yanzu nake gane ma'anar maganganun Aahil da yake yawan gayamin a lokutan baya.

" _Saina baki mamaki na mayar dake abin kwatance a cikin mata_ " tabbas kuwa ya bani mamaki kuma ya mayar dani abin kwatance a mata, na dawo mujiya ba mai nemana ko Umma tunda ta kawo ni ta aje bata k'ara dawowa da sunan dubani ba saidai tayimin waya lokaci zuwa lokaci ta wayar kawu danni tuni na fita hanyar waya, a nawa ganin bata sauran amfani a gareni don tana daga cikin abin da ya wargazamin rayuwa...

Kwanci tashi a sarar rai a haka na cikina yakai watan haihuwa idan kuka ganni a lokacin sai ya zubar min da hawaye yanda na lalace nayi baki na fita kamannina duk wannan kyawun babu shi ya tafi, Ni da kaina tausayin kaina nakeji...

Bayan b'akar wahala dana sha Allah ya saukeni lafia, Allah sarkin hikima jaririyar batazo da rai ba, banso haka ba dan har ga Allah inason 'yata duk da bansan mezance da ita ba nan gaba, daga k'arshe dole na d'auki hak'uri dan nasan wata hikima ce Allah yayi anan..

Ashe abin duniya bashi b'oyuwa koda cikin k'asa kaje ka binnesa? Ashe duk k'auyen suna cike da labarin komai gane dani hadda fotunan mu akwai masu su, na k'ara yadda da sirri yana zama sirri ne in har ba'a aikata shi amma muddin aka aikata ko cikin k'asa ka b'oye sa sai ya bayyana, haka mata sukayi ta tururuwa zuwa ganina dan tsegumi..

Ranar da Umma suka zo da Adda Ainau sai cewa tayi Allah ya rabani da wahala daya karb'e 'yar yanzu law kawai naci gaba da zamana anan har zuwa wani lokaci dai2 mutane sun manta da komai, banda zabi daya wuce amincewa Adda Ainau har da hawayenta da kuka muka rabu, Ashe anyi auren Safina da dad'ewa har tayi watanni, lallai duniya abin tsoro ce duk abinda ya baka dariya wata rana saiya baka tsoro...

A haka na kwashe shekaru biyu a Gad'am ko kare bai zo guna da sunan so ba, Umma na, zuwa lokaci zuwa lokaci dubani hadda Safina sukazo lokacin tayi kyau abinta da alama tana cikin kwanciyar hankali lallai taci ribar hak'uri da yarda da umarnin Allah da kaucewa sab'on sa da yanzu nice a matsayin da take da na yarda da aure ana yinsa ne domin Allah...



**************



Ranar da na dawo garin Gombe haka na dawo kamar ba k'auyiya, saidai me? Ashe wannan bak'in tab'on bazai barni ba, haka mutane zasu ringa nuna ni idan na fita suna fad'in muna nan kalamai a kaina saidai nayi kuka kawai dan nasan nina jawa kaina, har akwai Wanda ya tare ni ya tambayeni d'an da na Haifa, ban iya ce masa komai ba sai wucewa kawai nayi ina jiyosa yana fad'in "ai kad'an kika gani bake wayayyiya ba, mai tak'ama da kyau aikin had'u da gamonki hhhhh zanxo muje muyi *pre wedding pics* Nina na d'an dana" a ranar nayi kukan nadama Mara adadi lallai mace abin kunya kebi dan na samu labarin auren Aahil har ma ya haifi 'ya dan har foton matar da 'yar na gani, ganin zaman unguwar mu ya zamenin k'unci yasa na amince da tayin Adda Ainau na komawa gidan ta dama nice nak'i, dan ta dad'e da tambayan mijinta kuma ya amince mata, gayama ta nayi, da Kanta taje gurin Abba, ada har ya nuna rashin amimcewarsa daga baya kuma bansan meya gani ba Nasan dai tabbas yana tausaya min zuwa yanzu ko da bai fad'a ba dan ya tabbatar nayi nadama....




*A months later.......*




Safina ce tayi haihuwa ta biyu hakan yasa muka je nida Adda Ainau, ban tab'a zuwa gidan ta ba tun dawo tayi naci har ta gaji ta daina, nikam bazan iya zuwa gidan ta ba na had'u da ya sayyadi da wane ido zan kallesa, aiko cikin rashin sa'a a gidan muka samesa, nayi matuk'ar mamakin ganin gidansu duk da idan akayi la'akari da kayan da takesa sakawa ita da d'anta ba abin mamaki bane.

Ya Allah, Ashe soyayya ta k'arshe Safina kesha a gurin ya sayyadi, a falo muka samesu sai tarairayarta yake yana bata abinci a baki, sai nan nan yake da ita ganin mu baisa ya fasa ba saima wani k'ara shige mata yake itace ma maijin kunya, Adda ko sai dariya take musu Ashe ta saba gani a sake muka gaisa bai nunan komai ba ko a fuska, sannan ya zauna sai fira ake dashi gwanin sha'awa, nikam duk kunya da haushin kaina sun mamayeni da yanzu nice a wannan matsayin, duk da basu da mahaukaciyar duniya amma suna cikin rufin asirin Allah ga tsantsan soyayya da take samu daga gareshi danni ganau ce, har nake ga kamar hadda gayya yake wani abun dan ya k'ona zuciyata, Ashe ma malamai sunfi kowa iya soyayya da tarairaya...

Lallai nayi ma kaina tsiya...









😝 love u guys all😍









💄Meryerm Abdool💄
[12/6, 5:12 PM] maryam Abdul: 🤦🏽‍♀😭😭
*_ADALILIN PRE WEDDING PICS_*💏
🤦🏽‍♀😭😭

🙆🏾🙆🏾🙆🏾
( _Mun shiga musiba_ )
🙆🏾🙆🏾🙆🏾



```Written by```
*By*
💄 _Meryerm Abdool_ 💄



® ​PURE MOMENT OF LIFE WRITERS​
​ɯɛ ɖơŋ'ŧ ơŋٳყ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛ'Ş​


#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
​#IG PML WRITERS​
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com





Dedicate to 😍M_M😍








```An karb'o daga Jundubi bin Junadata da kuma Mu'azu dan Jabalin (R.D) daga Manzon Allah (S.A.W) yace "kaji tsoron Allah a duk inda kake, ka aikata kyakyawa dan ya shafe mummuna da ka aikata a baya, kayi mu'amala mutane da mafi kyan mu'amala(arba'una hadith)👌🏻```



*yan uwa Allah mai girma a kullum k'ofarsa a bud'e take dan karban tubarmu is not too late Allah gafurur raheem ne, mu daure mu tsarkake zuciyarmu ta hanyar komawa gareshi*

Nasiha ce👌🏻














*15*






A ranar da Abba ya dawo a su Yaya Bilya suka gaya masa abinda ya faru, a ranar ne akayi fashin kwai duk muk'u muk'un da mukeyi nida Umma dan kar kowa ya sani daga ni sai ita sai su Yaya muka san ainihin abinda ya faru kuma su Yaya na gidajensu ba zuwa suke ba hatta adda Ainau Umma bata gayama ba, sauk'in da na samu cikin ba mai fitina bane bana laulayi, Umma da kanta taje unguwar su Aahil, anan ta isko gidansu a kulle, mutanen unguwar ne suke gayamata dama haya suka kama, shine suka basu kud'i akan koda anzo bincike game dashi suke sun dad'e anan aka Haifesa kuma su bada kyakyawar shaida akanshi, Ashe Aahil hayar gida da iyaye yayi dan kawai biyar buk'atarsa lallai na shiga musiba babba Wanda bansan ranar fita ba...

Family meeting Abba ya kira bayan su Yaya Bilya sun kora masa zancen, wayyo a ranar nayi kuka nadama da Dana sani Mara amfani dan kuwa tatas Abba yayi mana nida Umma, gaban idon kowa dake gidan hadda Adda Ainau anan takejin meya ke faruwa hadda matansu Yaya da k'annina duk suna gun.

"Haleema dama nasha gayamiki sai rashin godiyar Allah ki ya kaiki ya baro kullum cikin hangen na wasu kike sam bakya godewa Allah akan ni'imar da yayi maki, kinsha gayamin ke ba Irina ya kamata ace kin aura ba, sannan ba zaki bari 'ya'yanki su auri talaka ba haka akayi kika saka Ainau auren Wanda bataso saboda kawai son zuciyarki, Allah ya k'addara mai kirki ne da yake ita ta tsarkake zuciyarta tayi dan Allah ba dan wani Abu ba, kinyi tsammanin bansan ke kika kitsawa Fateema kada taso Ahmad ba? Duk ina sane da irin musgunawar da kike wa Safina kawai dan ta yadda da Auren Ahmad, kin d'auka talaka ba kowa bane baida mutunci a idonki tunda baida kud'i, Ina sane da yadda kuka mayar da yaron nan ATM d'inku sai tatsarsa kuke, kun mai dashi wawa bakusan kune wawayen ba to yanzu wa gari ya waya?"

Sannan ya watsa mata fotunan da ke hannunsa, zaro ido nayi cikin hawayen da nake dan kuwa pics d'inmu ne nida Aa na *pre wedding pics* "a lokacin da ko wace uwa ke k'ok'arin kiyaye tarbiyar 'ya'yanta da mutuncinsu saike kika shige gaba gurin b'ata tarbiyar taki 'yar kika bata damar aikata wannan mummunar dabi'a, dabi'ar yahudu da nasara wacce taki karo da addininmu da al'adarmu duk saboda son abin duniya ko? Kiga fotunan da idonki ki gayamin da bakinki Wanda zai iya aikata irin wannan fitsarar ya nunawa duniya meye zina a gunsa? Wannan itace wayewar ta 'ya'yan yanzu? To ala wadai da ita in har itace wayewa da sab'on Allah, tau yanzu gaki ga 'yarki kuma ki sani duk wani Abu ya sami cikin jikinta koto ce zatayi rabani dake" duk cikin b'acin rai yake maganganun dan Abba Nada sauk'i da kauda kai ga abubuwa amma muddin aka kaishi bango bai iya fushi ba, fushin mai hak'uri kenan...

Kaina ya juyo "fad'ima kin biyewa son zuciya da kwad'ayi da muguwar shawarar uwarki, kin zubar da k'ima da mutuncin da sunan waye wa, yanzu waye da abin kunya? Waye bazai auru ba? Waye za'a zaga shida iyayensa? Ke ko shi?"

Bai jira amsata ba yace yana murmushin takaici "kece danshi namiji komai yayi ado ne mace ce ke kwasar kunya, amma sai aka samu akasin kece fitsararriyar yanzu a foton nan waye ya bayyana tsiraicinsa tsakanin shi dake? Waye duniya zata zaga? Tabbas cin cutar dani da kuma kin zubar min da mutunci Amma ki sani kanki kikafi cuta, rayuwarki kika yiwa illa, kuma wani Abu da baki sani ba yau idan Aahil yace aure yakeso zai auri wacce ransa yakeso kefa, saidai abinda Allah yayi kawai, kuma kinga wad'annan" ya nuna pics d'in mu.

"Haka zasuyi ta yawo a duniya kamar yadda kika zaba, kowa zai gani kuma ke za'a zaga dan ke kika ja ma kanki, ga cikin da zaki Haifa kome zaki gayamai indai ya taso? Ke kika sani" hmmm a ranar Abba yayi maganganu sosai duk da basu da dad'i nasan gaskiya ne tsabarta jikina yayi sanyi sosai haka na Umma, da duk Wanda ke gurin, nadama ce Mara amfani ta sameni wacce bansan ranar barinta ba.....




***********




Ashe mutanen gidan mu da Umma kuma kallon mak'iyanmu Ashe masoyan mu ne, sun rufe sirrina ba Wanda yake k'yamata ta, sai ma kula wa da suke bani, Abba bai koreni ba kamar yadda wasu iyaye keyi dan b'acin rai Wanda kesa wasu suyi Dana sanin aikata haka, saidai iyakarsa dani amsa gaisuwa...

Na zama mujiya na shiga damuwa matuk'a Bana fita koda k'ofar gida ne kullum ina d'aki ina aikin kuka, Safina ce mai rarrashi na, saiga k'awayena masu zugani da d'orani a gurguwar hanya duk sun gujeni duk irin hidimar da nayi musu a can baya, gadai kud'i ga kayan lefe dana more rayuwa wad'anda a yanzu ganin su ke cusamin bak'in ciki a rai, wayar ma ban k'ara bi ta Kanta ba dan tana cikin abin da na tsana a yanzu, lallai duk Wanda bai godewa ni'imar Allah ba akwai azaba mai rad'adi a bayan sa son zuciya bacin b'acinta, dan rayuwata ta isheni misali, ga Safina da ya Sayyadi sai soyayyar su suke gudanar wa mai cike da tsabta ganin ban sha'awa haka zaizo gurin ta taje da littafinta suyi karatu abin su, gidan yayi min k'unci matuk'a.

Auren Safina ne ke matsowa hakan yasa Umma tambayan izinin Abba akan ta mayar dani k'auyensu wato Gadam, na tsani k'auye da rayuwar k'auye amma a yanzu banda option da yafi na yadda na koma k'auye dan rufin asirina hakan kuwa akayi Umma ta tattarani da 'yan kayana ta kaini k'auye...........








🤣 *ZUHRAH masu 🤰🏽mutanen k'auye😂 duniya kenan tafi bagaruwa iya jima🤷🏻‍♀*











💄Meryerm Abdool💄
[12/6, 5:12 PM] maryam Abdul: 🤦🏽‍♀😭😭
*_ADALILIN PRE WEDDING PICS_*💏
🤦🏽‍♀😭😭

🙆🏾🙆🏾🙆🏾
( _Mun shiga musiba_ )
🙆🏾🙆🏾🙆🏾



```Written by```
*By*
💄 _Meryerm Abdool_ 💄



® ​PURE MOMENT OF LIFE WRITERS​
​ɯɛ ɖơŋ'ŧ ơŋٳყ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛ'Ş​


#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
​#IG PML WRITERS​
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com





Dedicate to 😍M_M😍







```Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a garesa yace "Allah mad'aukakin sarki ya wajabta kyautata wa akan komai idan zakuyi kisa toku kyautata kisa, idan zakuyi yanka toku kyautata yankanku, lallai d'ayanku ya wasa wuk'arsa domin ya hutar da abin yankarsa(Arba'una hadith) ```


*_'yan uwa to dabbobi ma kenan, ance a kyautata musu bare kuma mutum abokin halittarka, muji tsoron Allah mu kyautata mu'amala da kowa dan yana daga cikin halin Manzon mu kyautata wa, akan kowa kai har da mushrikai ya kyautata wa mu'amala, Allah yasa mu gyara👏🏻_*











🏹 *My indodo(Hafsat Musa) dole ne na mallaka maki wannan shafin saboda kin cancanta, dangon soyayya😘❤🏹*








*18*







*LABARIN MARDIYYAH*




Mu 'yan asalin cikin kano ne a unguwar kabara, gidan mu ya kasance irin family house d'in nan ne, akwai b'angaren yayyin Baba na guda biyu sai Namu dana k'annen Baba na sai kuma b'angaren kakarmu Hajia Inna, akwai tsari mai kyau a gidan mu dan babu nuna banbamci akwai

Please Login or Register in order to submit comment