Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yanzu sun d'auka shine waye wa wadda baiyi ba bai waye ba, wanda wannan ba k'aramin bala'i bane duba dai yanzu da Wanda ya isa ya kalli surar jikinka da wanda bai isa ba, da wawa, da kafiri, da mushrika, da mak'aryaci, kai har almajirai masu yawo kan titi duk zasu kalla to wannan wane rashin kishin Kai ne, ni gaskiya banda labarin a media ake yad'asu da bazan tab'a bari ayi ba, amma yanzu kuyi hak'uri kuma tunda an riga an aikata, sai hak'uri" maganan Dady ba k'aramin kashe min jiki tayi ba, kuma duk abinda ya fad'a hakane yanzu shikenan haka fotunan zasuyi ta yawo a duniya har abada? Lallai bala'in d'aukar foto kafin aure ba k'aramar musiba bace, shiyasa sai da yawa mukan d'auki Abu ba'a bakin komai ba kuma shine Abu mafi girma a rayuwar mu, ya Allah ka yafe mana kurakuran mu dan rahamarka...

Anan dai aka sasanta mu tare dayi mana nasihohi da k'ara wayar mana dakai game da zaman aure, da nuna mana muhimmancin d'aukar sa a matsayin ibada Wanda idan mukayi haka zamu samu zaman lafia mai d'orewa...

Tunda muka koma gida duk wata baraka muka dinketa zaman lafia muke sosai cikin tattalin juna da soyayya mai tsafta, na sauka lafia na samu d'a namiji, ya Farook yamin kara ba tsammani ya maidawa yaron sunan, Yaya Sadeek Wanda hakan ba k'aramin dad'i yamin ba nida family na dana ya Sadeek, sosai Farook ke bamu kulawa sannan ya rage zafin zuciya da kishi, a tak'aice dai we live happily after...Na'eemah ta fad'a tana murmushi..



***************


Nisawa wannan Amaryar tayi "gaskiya aunty na kunga musibar *pre wedding pics* kuma na godewa Allah daya had'a ni daku har kuka ankarar dani gane da illar *pre wedding pics* da ban had'u daku ba da bansan kalar musibar da zan shiga ba" murmushi sukayi a tare sannan Suhaila tace "aa sister ba lallai ki had'u da musiba anan ba ubangiji zai iya yi miki talala kamar yadda yayima wasu amma dai ki godewa Allah daya sa kika gane illar sa tun kafin ki aikata" hakane wlh gaskiya nagode ma Allah daya had'a ni daku bari ma kuga" ta d'auki wayarta ta saka kira, tsinke kiran akai sai gashi an kira a hands free ta saka.

"Baby na har an gama ne nazo mu wuce?" Saurayin nata ya tambaye ta.

"Cikin sanyi tace " aa Shona, na fasa d'aukar foton, ka Bari kawai yanzu ma gida zamu koma tare da Jiddah"

"Meyasa baby duk zumud'in nan naki akan pics d'in nan?" Shona maganar tafi k'arfin waya sai kazo zan maka bayani "

"OK dama ni banda matsala zanyi just 4 u, tunda kin fasa shikenan sai nazo d'in, love u" love u too " ta aje wayar.

Gefan da nike Zuhura ta kalla " ke kuma tun d'azu kike nan bakice komai ba sai kallon mu kike idan kuma akayi abin kuka sai kiyi kuka wacece ke, me kike buk'ata? " nima dai shina gani" Mardiya da Na'eemah suka fad'a..

D'an Sosa kai nayi nace aini labarin Ku kawai ya tsayar dani nake zuka ina d'aukar rahoto yanzu ma sunan waccen nakeso naji daganan sai na fece...

Dariya sukayi gabaki d'aya sannan Amaryar tace "Afwan aiko kin kyauta da sai mu rabu ba tare da susan sunana ba, Sunana Ummi Aymana!" A tare sukace "nice name" sannan na kalli k'awarta mai suna Jiddah nace kema bakice komai ba.

"Murmushi tayi tace " nima inanan INA d'aukar darasi, nagode wa Allah daya had'a mu dasu dan nima burina kenan nayi *pre wedding pics* in bikina ya tashi"

"Tau Allah yasa Ku wad'anda kika rubutawa su Ankara su gane illar *pre wedding pics* " Ameen"muka amsa a tare sannan suka Mik'e a tare "mu zamu wuce" bayan sunyi exchange numbers dan a ringa zuminci...

"Aunty dan Allah idan biki ya tashi zanzo har gida na kawo muku I.V don Allah kuzo nasan su mommy zasuyi farinciki da zuwan ki musamman inna basu labarin ku pls"

"Inshaa zamuzo Amarya Ummi Aymana" suka fad'a a tare suna murmushi ".............







*AHAMDULILLAH!!!*

*TAMMAT BI HAMDILLAH* 👏🏻👌🏻



*Anan na kawo k'arshen wannan d'an k'aramin rubutun nawa mai taken _A DALILIN PRE WEDDING PICS_ Allah ya bamu ladar da ke ciki, ya shafe kura-kurai a fili da zuciya, Allah yasa nayi hujja dashi kada yayi hujja dani Ameen*




*masoyan Meryerm abdool I really going 2 miss u, sorry 2 say zan dakatar da yin rubutu watakil ma na daina kenan, watakil kuma zuwa gaba innayi settling komai naci gaba, Allahu a'alam, abinda kawai na sani by now na daina rubutu, duk wacce ta karanta rubutu na ta amfana dani, kona sakata nishadi gata daya zata yimin shine tamin addu'ar fatan alkhairi wallahi zanji dad'i har raina nagode sosai masoyana 🤗🤝 missing u all😪*


_Sannan zan fita group da yawa na novel kuma zan rage hawa media, but Wanda ke bukatar yin zumunci dani is allow ina nan a media but ba kamar da ba, ina rikon duk Wanda na b'ata wa, kona yi masa ba dai2 known and unknown dan Allah ya yafemin nidai wallahi na yafewa kowa🤗_




*fatan alkhairi wa kowa☺*




Nice dai taku har abada









💄Meryerm Abdool💄

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment