Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sosae ga kuma wani ɗan ruwa ruwa da suka tara cikinsu, sai kuma ta ware idanunta ganin maleek tsaye akanta ya zira hannunsa cikin wandon barcin dake jikinsa sai faman zuba ƙamshi yake,
Da idanunsa wanda suka ɗan sanja kala kaɗan ya mata nuni data tashi zaune, cikin ɗan tsoron daya kamata ta ziro da santala santalan ƙafafunta ƙasa sai kuma ta miƙe tsaye tana faɗin

"ya MALEEK"

"Ko kana buƙatar wani abune"

Tafaɗi hakan tana kare albarkatun ƙirjinta waɗanda suka ɗan bayyana kansu ta cikin rigar barcin nata wanda hatta kan nipples ɗinta Saidai shatinsu ya fito ta cikin rigar..
idanunsa ya ɗan lumshe kana ya buɗesu ahankali wanda suka sauya kala daga normal zuwa sexy emotions, ƙirjin nata da take ta faman ɓoyewa ya zubawa idanu ko ƙyaftawa bayayi, ji yake tamkar huta ake ruramai atsakar kansa tsabar mugun feelings ɗin dake ɗawainiya dashi, numfashi yaja kana cikin kasala da mutuwar jiki ya furta...
"Kitashi kiyi alwula muyi sallan nafeelah!" Ya furta cikin wata irin sillent voice nasa

"Nayi kafin kwanciya na faaa"

"Ehhhhh nasan kinyi"
"Wata zamu ƙara ta godiya ga mahaliccin sammai da ƙassae;" awahalce ya ƙarasa jawabin nasa domin doguwar magana sammm baya 'a cikin dokokin tsarin sa

"To" tace kana ta miƙe ta huce ta gabansa tana ƙara kare ƙirjinta, shi kuwa tamkar tsohon maye haka ya bita da kallo, waist nata ya zubawa mayun idanunsa dan ganin yadda suke juyawa ta cikin dogon wandon take jikinta,..
Alwulan ta ɗauro tamkar yadda ya bukaci hakan,kai tsaye gaban wardrobe nata tayi wani zunbulelen himar nata ta saka tayi kan dardumar daya riga ya shimfiɗa musu already tun tuni,....karasowa tayi jikinta a sanyaye kuma ta daidaita tsayuwar ta daga bayansa
MALEEK
Cikin tarin nutsuwa da ilhama yajasu sallar nafeelan goɗiya ga mahaliccin su, kafin ya kama saman kannta yana karanto adda'ar neman tsari daga dukkan wani abinƙi da kuma adda'ar neman zaman lafiya a tsakankaninsu....ƴan tambayoyi yayi mata game da addinin ta alhamdulillah yasan dama baya da haufi akan ta indae game da addinin tane,.....
Ƙoƙarin tashi take bayan idarda sallar, hannunta ya kamo yana zaunar da ita saman cinyarsa, tsigar jikinsa yaji ta tashi loƙacin daya gama daidaita mata zamanta saman cinyar nashi, gaba ɗaya jinta tayi a takure domin kusancin da suka samu tsakanin su yayi yawan da baki bazai furta shiba,....
Ledar daya shigo da ita ya janyo daga saman drower, ahankali ya gama warware ledar masu manyan ƙajine irin na gidan gonar Nan, wanda dukkan alamu suka nuna suɗin na daban ne domin gashi na daban ma aka musu wanda yasha kayan ƙamshi da kayan lambu..... sannan ya fitar da lemukan ciki da ruwa da ƴan ƙananun glash cup ɗin ɗaya shigo dasu...

Again plat ya ɗauka ya ɗora musu gashin ƙazar nan kafin kuma ahankali ya soma ware tsokar daban kasusuwan daban, saida ya gama ware komai.....sannan ya tura mata plat ɗin gabanta, kai ta girgiza masa halamun ta ƙoshi, idanunsa ya ɗago ya zuba mata kafin kuma yasa hannunsa ya ɗauko wata katuwar tsoka yanufi bakinta da ita, ganin babu yadda ta iyane yasata buɗe bakinta, ahankali yashiga feeding nata yana bata shima yana ƙaiwa bakinsa, ahaka har suka ƙoshi kofunan daya zuzzuba musu fresh milk da milkshake ɗin ya janyo ya bata ɗaya shima ya ɗauka ɗaya, ahankali suke ɗan yin sipping fresh milk ɗin....

Bayan sun kammala komae ta tattare kayan tayi kitchen dasu, bayi ta nufa ta ɗaurayo bakinta ta koma saman gadonta tayi kwanciyarta...

MALEEK

Ya kusa aƙalla mintuna biyar a zaunen da yake kafin yatashi yashiga cikin toilet ɗin nata, shima brush yayo kafin ya iyo gaban gadon da jadda ke kwance, babu zato babu tsammani taji anyi sama da ita, kai tsaye maleek ɗakinsa ya nufa da ita...
Akan haɗadɗan gadon sa daya gama haɗuwa da ƙyau ya shinfiɗeta!¡!

*The most precious night in Maleek's life*
**********💔************

Hasken ɗakin ya kashe baƙi ɗaya ganin da yayi ɗakin yayi duhu sosea be yasa ya ɗan kunna electric Kindle ɗin dake gefen gadon, hakan ne ya bayyana ɗan haske cikin ɗakin...
Saman gadon ya komo haɗi da kwanciya yana jan duvet ya rufesu ruff...
JADDAH kuwa banda bugu babu abinda ƙirjinta yake yi, amma taƙi barin tsoron nata bayyanuwa.... cikin wani irin yanayin dashi kansa baisan iya adadinsa bane ya ɗan janwota jikinsa, haɗi da yi mata wata ƙyaƙƙyawar runguma yana sakin ajiyar zuciya jinta cikin jikinsa ne kuma yasa jin wani azababben feelings ɗinta,
Hakan yasa ya sanya duka hannayensa biyu ya ƙara shigar da ita cikin jikinsa dake matsanancin rawa gaba ɗaya,...
Azafafe ya tura harshen sa cikin bakinta yana kamo harshen ta, ya rabb ya faɗa cikin wata iriyar Muryar dake shaking aloƙacin da tongue ɗinsa ya samu shiga cikin bakinta kuwa, wani irin abu yaji tun daga tsakar kansa harya zuwa tsakiyar tafin ƙafarsa, sucking lips and tongue nata ya soma cikin wani ƙayataccen salo na musamman, hakan ne kuma yasa yafara fitar da wani irin breathing dake bayyana tsantsar muguwar sha'awar dake ɗauwainiya dashi shekara da shekaru

JADDAH

Idanunta da sukayi raurau suke shirin fara zubda ruwa ta bude tare da zubawa maleek idanun ta da suka ƙara saukarwa maleek wutar feelings ɗin da yake ciki,
Kwanciyar ta ya gyara mata tare da ɗan ware idanunsa akanta wanda ya sauya kala gaba ɗaya tsabar feelings ɗin da yaji yana naiman zautar dashi😌.....

"AYUSH"
Ya ƙira sunanta cikin wata irin sillent voice ɗinsa dake bayyana irin zallar feelings ɗin da yake ciki...
"Please control your self" ya ɗan raɗa mata cikin wata matacciyar murya nashi..
JADDAH kuwa jin sauƙar muryarsa cikin kunnuwanta ne yasa ta rumtse idanunta hammmmm yayin da zuciyarta taci gaba da wani irin beating very fast....
Ahankali yaɗan hura mata iskar bakinsa akan fuskanta cikin matsanancin shauƙin dayakeci ya soma ɓalle button ɗin rigarta , take kuwa ƙawawan breast ɗin suka bayyana kansu wanda suka miƙe suke wani irin shining na ƙyau da daukar hankali mai kallon su.....
Maleek kuwa gani breast ɗin nata afiline kuma yasa shi wani irin damƙosu da iyaka ƙarfinsa, kafin kuma ya kafa bakinsa ya shiga wani irin wasa da saman nipples ɗinta,...
Ahankali yake yawo da hannuwansa a dukka sassan jikin ta ahankali ya zamo da hannunsa zuwa cikin ramin cibiyar ta, a gigice jaddah ta wani irin ƙamƙame maleek haɗi da fashe masa da wani irin kukan tsagwaron tsoron data samu kanta ciki...
Maleek kuwa dayake jin kukan nata tamkar wanda take ƙara masa ƙaimine yasahi fara yin ƙasa da pant ɗinta yacire ya jefar,cikin azababben yanayin da yake cikine yasa shi yin ƙasa da ƙansa zuwa ƙasan mararta,
Aloƙacin da maleek ya zura tongue ɗinsa cikin asalin privete pant ɗin jadda suma ne kawai baiyi ba domin wani irin ɗadin ƙamshi da ɗumin da suka masa maraba,
Ahankali yashiga sarrafa wajen cikin gwanancewa tare da nuna bajinta gaba ɗaya ya gama fitar dasu daga hayyacinsu, inban ambaliyar ruwa babu abinda wurin yake fitarwa sucking nata yake tamkar ba gobe tamkar kuma ya manta da wacce yake tare,
Kansa ya cire daga ƙasanta yana ƙara ɗagota samanta yana daidaita mata ƙwanciyarta yadda zaifi karɓan sakon yadda ya kamata.... Joystick ɗinsa ya tare da setata da muhallin ta tare da faɗin

*BISMILLAH ALLAHUMMA JANNIBNAL SHAƊAN WA JANNIBNAL SHAIƊAN MARAZAKTUNA*
*****************

A gigice shida ita suka fasa ƙara ita ƙaran azaba shi kuma ƙaran ƙololuwar maji daɗinta da Allah ya bashi damar ratsawa
A daidai wannan loƙacin kuma aka kece da wani irin ruwan da babu alamun hadarin sa ko ƙadan cikin kudurar da kuma buwaya na rabbis samati aka shiga sheƙa uban ruwa tamkar da bakin ƙwarya

MALEEK
Kuwa da baimasan a wacce duniya yake ciki ba domin ya daɗe a sama cen ƙololuwar saman daba kowanne bawa bane yake da rabon zuwanta...
Babuji babu gani haka maleek yashiga fafatawa babuji babu gani abu ɗaya kawai yake famanyi ji yake tamkar ya dawwama ahaka, shikam abar wallahi ya yarda zaiyi rayuwarsa har gaban abadan a wannan guri,,,,,duk ƙarfin A/Cn da yake cikin ɗakin hakan bai hana maleek zuba uban zufa ba gumine kawai keta faman keto masa ta ko da ina....

JADDAH
Kuwa idan da abunda yafi MUTUWA ma to tayi domin abin ba irin wasan ko wanne gara bane, tun tana kuka da majina harta daina sai hawaye, daga karshe ma hawayen daina jinsu tayi kafin kuma ta tafi duniyar sumewa... .

Maleek saicen tsakiyar dare wajajen ƙarfe biyu da rabi, yasamu hankalinsa ya fara dawowa garesa, jin kansa yayi wani irin nauyi ne yasa shi buɗe idanunsa a hankali wanda suka kaɗai sukayi jawurr dasu , ganinsa ne kuma ya sauƙa akan jaddah wacce take kwance tamkar gawa, cikin wani irin tashin hankali ya zare abarsa daga cikin jikinta yana birkitota saman jikinsa tare ta buɗe idanunsa fessss akan, ciki wani irin nauyi da kuma zallar tausayinta ya shiga faɗin....
"Be patient, Ayush, I have forgotten everything about me, including her mind;"
"May God bless you and may God continue to enlighten your life and family in peace!!!"

" I can't pay you back AYUSH kece mace ta farko acikin rayuwar maleek, sannan kece mace ta farko da maleek ya fara sani kece kuma macen da kika fara bawa maleek ƙyautar buduecinki"

"You take care of your self me for a while!"

"Thank you so much AYUSH!!"

"I can't live without you!!!"

Cikin azabar zazzafan zazzaɓin daya rufeshi loƙaci guda ya sureta yayi cikin toilet da ita ruwa ya haɗa mai zafi haɗi da zuba detol da ɗan ruwan zafi kaɗan a cikin jakuzzin wanka, daya gama haɗa mata....
Kinkimarta yayi ya zureta gaba ɗaya ya zureta cikin jakuzzing, wata uwar ƙara ta saki haɗi da zabura zata miƙe tsaya, maleek kuwa duk da hajijiyar dake ɗibansa haka yayi saurin dannata cikin ruwan, kuka ta shiga rairawa tare da ƙanƙame jikin ta wuri guda, haka tana kuka tana komi har saidai yayi mata ruwa uku ƙawawa kafin ya mata wankan tsarƙi shima wankan yayi ya naɗosu cikin towel ɗaya, akan sofa yashimfiɗeta tare da rufa jikinta da bathrobe din take riƙe a hannunsa,....
Kan gadon ya koma yana cire bedsheet ɗin su da yayi staining na blood sosea, wani ya shimfiɗa musu kana ya kai wancen ɗin cikin worshing machine ɗinsu,
Cilakk yayi sama da ita wanda sai faman ajiyar zuciya take sauƙewa akai akai kwantar da ita yayi bayan ya bata paint rileif Shi ma yasha...
Atake wani irin wahalallen barci yayi awon gaba dasuuuuu




To JADDAH MALEEK ayi barci lfy

Nima zantafi nayi nawa barcin


Masoya asha karatu lfy


🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈


*Takuce ammeyn laylerh akoda yaushe 💔*

Inason naga ruwan comments naku pls and pls masoya

Sai mun haɗe a
Next page zuwa dare insha Allah zanyi typing idan har na ruwan comments naku
🫶🏻🫶🏻🫶🏻🫶🏻🫶🏻💕❤️✨
*🔥💔 KAREN BANA 💔🔥*


NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylerh*


Page 2️⃣7️⃣

08104493215


*Happy Friday to all Muslims around the world🫶🏻*

*~Alhamdulillah Allah abin godiya shine ya azurtamu da samun sabuwar baby girl alhamdulillahi ala qulli halin~*

*Alhamdulillah, what we are thankful for is that he has provided us with a new baby girl*

*~God Almighty raised her for us according to the path of the Muslim religion🤲🏻🤲🏻~*

*~Aunty Salma may the Lord of Mercy give you the ability to breastfeed our baby safely~😌*
***********************¥
Do good for others it will come back to you on unexpected time😌
_________________________


________Maleek da ƙyar yake buɗe idanuwansa wanda suka masa masifar nauyi, jin kansa yake tamkar zai rabe gida biyu, ga wani irin zazzafan zazzaɓin dayakeji har yanxun, ƙiraye ƙirayen sallar asuba ne ya farkar dashi, cikin wani irin jigataccen yanayi ya ƙoƙarta ya miƙe tsaye yana dafe gefen gadon, tare dabin bango ahaka harya kai kansa cikin toilet ɗin ɗakin, da ƙyar ya zame boxes ɗin dake jikinsa ya faɗa cikin jakuzzing wankansa wanda ya tara ruwan ɗumi me zafin gaske, cikin wani irin abu da yake ji tamkar abin ya faso ƙirjinsa ya fito haka yakejin, komae na daren jiyane ya shiga dawo masa daki-daki tare dasa shi jin wani irin farin ciki marar misaltuwa.
Da tarin nutsuwa yau Allah ya bashi ikon mayarda AYUSH ɗin sa cikakkiyar mace,
Yau ya ƙara shaidawa kansa lallai shine AYUSH.
AYUSH itace shi!.
Shine SIRRINTA.
itace SIRRINSHI😌.

Adda'oi yashiga jerawa Ubangijin sa na tarin godiya da nuna zallar farin cikin sa gareshi da akoda yaushe yake shiga cikin lamuransa, yake kuma bashi kariya ga tarin maƙiyansa yake kuma bashi tarin nasara akansu, babu abinda zaiyi wanda ya wuce nuna godiyar sa ga mahaliccin sa ta hanyar ƙyawawan adda'oi.
Haka ya gama wankansa tare da fitowa da alwulan sa, gefen gadon da AYUSH ke kwance ya nufa yana ɗan bubbuga gefen filon da take kansa a kwance.
Cikin magagin zazzafan zazzaɓin taya gama cin ƙarfin ta tashiga faɗin.
"Dan Allah ka barni haka kada ka kasheni ya MALEEK, inajin tamkar inada sauran farin ciki
A gaba."
"Inajin tamkar akwai wani gurbin da bai ƙarasa cikatuwa acikin rayuwana!" Inajin tamkar zan haɗu da wani muhimmin abu na daban" wanda bansan kome shiba"
Tsai kawai MALEEK yayi yana kallon ta tabbas shi yasan wannan abin da take ba magagin zazzaɓi bane,
tabbas tayi gaskiya lallai tana da tarin farin cikin a gaba,
shima shaidar hakan ne,
Kuma shima zaici gaba da bata farin cikin na har gaban abada.

Cikin tsananin tausayinta da yake ɗauwainiya dashi na rabata da hasken rayuwarta da akayi,
yaɗan sauƙe numfashi kaɗan,

Kana ya cirota daga kan gadon yana haɗata da jikinsa, ƴar ƙarar azaba ta saki tare maƙale maleek ɗin wani irin zugi takejin ƙasanta nayi mata,
Haɓarta ya ɗago gami da tsira mata idanunsa waɗanda har yanxun basu gama washewa ba
Ƙasa tayi da kanta haɗe dajin wata matsananciyar kunyarsa ta mamaye ta, shi kuwa maleek cike da wani irin salo yaɗan kwantar da kanta saman faffaɗan ƙirjin sa yana kanainayeta da jikinsa, ji yake tamkar ya maida ita cikin jikinsa tsabar S000 da kuma tausayinta, da shine abu na farkon daya fara juya babun ƙaddararsu ya zuwa wata iriyar zazzafar S0yayya da kowanensu keyiwa ɗan uwansa,

"Pls go and pray before I come back to the mosque"

Cikin wani irin salo na daban ya furta mata hakan.
Ɗan zare jikinta tayi a nasa jikin kana ta nufi cikin toilet tana tafiya ahankali, domin gudun kada tayima kanta famu na daga mugun zugi da kuma zafin da takeji a ƙasan nata, tafiyar nata yabi da kallo da His eyes changed color from white to a different color.
Kai tsaye kuma ya juya kansa zuwa masallacin dake manne da ƙofar gidansu.
Ahankali yake taka step ɗin benen,cikin mutuwar jiki domin har yanxun yana jin zazzaɓin da kuma yanda kan nasa yaci gaba da juya masa.
Bedroom ɗin sa ya shiga ja yayi ya tsaya daga bakin ƙofar palon, ya zuba mata rikitattun idanunsa, zaune take saman ƙatuwar darduma da Alqur'ani mai girma a hannunta, ahankali take motsa bakinta wanda takeyin karatun nata ahankali, daga nan inda yake yake kallon yanda take motsa bakinta, bakin yabi da kallo yana nazartar surar da take karantawar.
suratul Maryam take karantawa daidai lokacin da take karanta "السلام عليكم اليوم ولودا ويوما يوما ويوما يوباسو هيا" bakin nata yaci gaba dabi da kallo yanajin wani irin tarin nutsuwa atattare dashi, ƙarasa shigowa cikin ɗakin yayi yana zama dab da ita shima yana daukar Alqur'anin sukaci gaba da karatun tare.
Saida suka kai har qarshen surar kana suka shafa adda'ar tare ajje qur'anin sukayi a ma'ajinsa.
Kana maleek ya suru jaddah sukayi saman lafiyayyan gadonsa ya kwantar da ita, yana zame jallabiyar dake jikinsa.
Take kuwa ƙaƙƙafar surar jikinsa ta bayyana daga shi sai boxes ya rage domin farar singlet ɗin cikin ma ya cireta,

"Ya MALEEK barka da Safiya"

Ɗan gefen da take ya kalla yana ƙarasowa gaban gadon ɗan irin hararan wasan nan ya mata yana faɗin

"A gidan ku haka kikaga ana gaida miji;"
Sai kuma ya ƙara so yana shigewa cikin jikin ta.
ta hanyar yi mata wata ƙyaƙƙyawar runguma kana ya haɗe bakinsa da nata yana zuqo dukkan wani salive dake cikin bakinta,
Jadda kuwa cikin wani matsanancin tsoro take ƙoƙarin zare jikinta daga na maleek ɗin,kin bata damar hakan yayi ta hanyar ƙara runguma ta tsamm ajikinsa, ƙamshi da kuma ɗumin da jikinta yake da ne yasa shi ƙare shige mata, waist nata ya riƙe tsamm tamkar zai ɓalle mata ƙugu haka taji
Cikin wani sabon feelings nata da yake ta ƙoƙarin dannewa ne ya taso masa.
gaba ɗaya ji da ganinsa sun ɗauƙe romance nata kawai yake a haukace,....tuni harya rabata da ƙayan cikinta gaba ɗaya ya qara susuce mata jin sauƙar tsayayyun breast ɗin ta akan ƙirjinsa cikin wani azababben feelings ɗin ta na hauka da yakeji ne yasa shi kaima saman breast din nata wani irin wawura da cabka tamkar dai irin yaran nan da suke rigima kuma suka samu abincinsu, haka maleek ya zamewa jaddah a wannan loƙacin.

JADDAH

Cikin qiɗima haɗi da zallar azabar tsoronsa take turesa haɗi da kai masa yaqushi da cizo,amma ko gezau maleek baiyi ba ji yake idan bai qara abun nan ba wllh yana iya mutuwa ma.
Wani irin numfashi ya shiga sauƙe mata a gefen wuyanta yana ƙara murza saman nipples ɗinta yana shafe duk inda yayi masa a shashin jikinta.
Cikin Muryar kukan daya riga yaci qarfinta, ta soma faɗin "Leave me, son of bitch, I will die, I don't love you, I have stopped loving you"

"You are a cruel and cruel person. I told you that I stopped loving you"

Haka jaddah tashiga tureshi da yaqushe shi, shi kuma yaƙi barta

Maleek ne yashiga faɗin kibarni nayi jaddah
"You will not die twice, we will live together and we will die with the same destiny"

"Dan haka rayuwata da taki rayuwar girman kaddarar muce tazo ɗaya, shi yasa mahaliccin sammai da ƙassae ya killace mu guri guda".
"Kibarni ga son cikar muradina AYUSH"

Haka maleek yaci gaba da sarrafa jaddah yadda yake SO, baiwar Allah kuwa jaddah tariga da ta bawwala Allah al'amuranta shi yasa ta zama ƴar kallo, loƙacin da maleek ya ware santala santalan cinyoyinta kuwa yasoma yawo da tongue nasa a saman cinyoyinta kafin kuma ya, shammaceta ya tura harshen sa cikin privete part ɗin ta kuwa, wani irin zabura tayi tana ƙara danna kansa zuwa ƙasanta, zame boxes ɗin sa yayi yana ɗaura mata a setin gabanta yana wasa da ita, wani irin greating suke fitarwa a tare, haka yaci gaba da wasa ta ita a bakin privete pant ɗin ta.
Shammatarta yayi ya tura joystick ɗinsa cikin gabanta wani irin wahalallen ƙara ta saki na azaba, Domin kuwa kamar famu ne dama aka mata, maleek kuwa ji yayi duniyarma ta masa kaɗan dan yanacen a ƙololuwar maji daɗi, Safa da marwa kawai yake famanyi upp and down kawai yake yana ƙara nutsu acikin kogin zumar jaddah, tun tanayi tana haƙuri tana ganin zai ƙyaleta harta soma saddaqarwa kanta, domin tagama fidda rai da rayuwarma baki ɗayanta.
A ƙalla yafi sama da mintuna 30 yana abu ɗaya.
Idanuwansa ya rumtse gamm yana wani irin ƙanƙame jaddah tamkar zai yagata gida biyu.
but tears is rolling out, wani irin riƙeta yayi a birkice alamun sauƙan orgarsm.
But before she cames it was one hell of an issure
Sai kuma wani irin hawaye yashiga biyo fuskar maleek.

JADDAH kuwa da taji kamar damshi na sauƙa a saman jikintane yasa ta ɗan ware idanunta ahankali, maleek ta gani yana hawaye kwance shame a fuskarsa, dukta tana ta kanta amma hakan baisa ta shiga shafa mashi gadon bayansa cikin wani irin salo na daban,
Maleek da yake cikin jikin ta har yanxun ne ya ya mirgina ta gefe yana zare jikinsa daga cikin jikinta
Still hannu ya saka a gabanta yanajin yadda wurin ya ɗauki ɗumi ga freshmilk ɗin take ta faman ambaliyar ruwan daɗi she is more watter then before,

Ji yayi jikinsa ya ƙara ɗaukar tsuma jin irin ambaliyar ruwan ni'imar da take yine yasa yaji tamkar ya koma mata, saidai kuma sanin da yayi idan yayi hakan ya ƙware tane yasa jin babu daɗi haka dai ya daure ya mirginota saman faffaɗan ƙirjin sa tare da zagaye ta da dukka hannayensa biyun,...yana sakin ajiyar zuciya

"Allah yamiki albark, al'abarka ta;"

"Allah ya haskaka rayuwanki ya cika duniyarki da tarin alqairuka"

"Haƙiƙa ke haske nace AYUSH ABDULPHATA OMAR"

"Nima kuma insha Allahu nayi alqawarin zan zamo haske agareki dama ahalinki baki ɗaya"

"Allah Ubangiji yamiki albarka my NOOR"
"Kuma baby doll ɗina"
"Again kuma, trouble maker ɗina"
Ya faɗi hakanne ya jan karan siririn hancinta!!!.....




Hajiya LUBNA

A birkice ta miƙe tsaye cikin gigicewar yanayi ganin wani shashe na daban daga ɓangaren ɗakin nata na fitta wani irin mayen hayakin jaraba.
Cikin matsanancin tashin hankali ta fara laluben wayar ta, cikin sa'a kuwa ta sami wayar nata saman gado, wata number danaga anyi sev da LAURA ta shiga dokawa ƙira baji b gani, tun tana san ran za'ayi peaking cooling nata harta fidda rai, atake kuwa gumi yagama wanke mata jikinta.
Sai kuma tace.
"Shikenan.
Rayuwata tazo qarshe NI HARIRATU;"
Shikenan tafaru ta kare anyi ta yanke anyi ta kille anyiwa mai dami ɗaya sata.
Ni HARIRATU mai na aikata kenan.
Idan har nabari yaron cen ya tara da matarsa!,...kirrrr ƙarar ring ɗin wayanta ya dawo da ita hayyacinta sai tayi sairin ɗaukar wayan, hasashenta kuwa ya tabbata domin Hajiya LAURA ce ƙawa kuma aminiya ɗaya da take da,

Cikin hanzari ta ɗauki wayan tana amsa kiran
Tana kara wayan a kunnenta ne kuma wayar ta kusan subcewa ta faɗi domin jin abinda aka faɗa mata a cikin wayar,
" kina nufin abinda nagani, kema shine kika gani"
"To mene yake shirin faruwa da rayuwarmu hakane?"

Cikin masifa da hargowa kuma Hajiya LAURA ta shiga zabgawa LUBNA ashar ta rashin mutunci,.
Kana ta shiga faɗin...

"Ki tuna shekaru ashirin da biyu dasuka wuce;, kin tuna loƙacin dana baki JARIRIYA?"
"A hannunki nace ki kashemin ita mus lahira kin tuna?"
"Mene kikace min?"
"Cemin kikayi kawai zaki yar da ita acikin jejin Kano! Ta yadda babu abinda zai dangantata da wata ADAMAWA"
"Ko ba'ayi haka ba"
Ta tambeyeta tanajin tamkar ta janyo ta tayita dukanta har saita mutu

"Na tuna LAURA"
"Wani abu ya faru ne?"

"Ubanki ne ya faru"
"Aykomai ma ya faru ya ƙare"

"Kin tuna sharaɗin boka dukas ko;"

"Mene yace mana"

"Yace dun randa mahaɗi da kuma mahaɗin suke haɗe da juna, to zasu zama haske mai dushashe dulmin duhuwar tsafinmu dama dukkan wani sharrin maƙiya;!"

"Idan har muka fari wannan mahaɗin ya haɗe da ɗan uwansa to kuwa tamkar tonon asirin kanmune dashi"

" To rashin sanin wannan mahaɗin mene shi yasa ko waccenmu da sadaukarwa da dodon tsafi mahaifarta, domin araba su dukka mahaɗan da jin tsanar junansu"

"Da kuma cire musu wata, aba wai ita sha'awa!...kana acusa musu jin tsoran mata da maza"


"Kin tuna shekaru talatin da biyu?"

"Kin tuna loƙacin da kika fara saɗaukarwa, kin tuna loƙacin da kika sa aka so kashe yaron kishiyarki?, Hakan bai yiyuwa ba kikasa aka lalatawa kishiyarki mahaifarta"




"Keeeeeeeeee LAURA; dakata;"

"Nace ki saurara keɗin duk miye ba kiyi ba!"

"Kinso kashe jinjirar ƴar da bataji ba bata gani ba! Kin lalatawa taki kishiyar mahaifarta"
"To kisani komai nake ina aiki da ƙwaƙwalwa da kuma lissafina LAURA;"

"Mahaɗan ba kowa bane faceeeeee"

🙃🙃🙃🧞‍♀️😂😂😭🤣😀hhhhhhhhhhhhhh


To ikon Allah ikon gaske


Next page insha Allah zamuji su waye mahaɗan😁😁😁😁😁😁😁


By *Ammey laylerh 💔✨🔥*
*🔥💔 KAREN BANA 💔🔥*

NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylerh*

Page 2️⃣8️⃣

08104493215
___________________


_______"Mahaɗan ba kowa bane facee"
"Ita wannan jaririyar yarinyar da kikaso kashewa"
"ƴar kishiyarki MARYAM ABDULJALAAL"
"ƴar mijinki abdulphata Omar"
"Kinsan waye ɗaya mahaɗin? MALEEK" "MALEEK TAUFIQ"
"ɗan gidan kishiyata AYSHA GALADIMA"
Hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh
Sai kuma tashiga sheƙa wata uwar dariya, tamkar zararriya kitt kuma ta datse ƙiran tana buga wayar nata da jikin bangon ɗakin....


Hajiya LAURA

Jin waɗannan maganganun tayi tamkar sauƙar aradu haka taji, lallai LUBNA ta shammaceta da yawa to miye take yine ita? dahar ta kasa gane maƙarƙashiyar da LUBNA take famanyi mata, to kuwa lallai ta ɗauko ruwan dafa kanta da kanta kuma, yaushe ma ta girma?
yaushe ma tazama ƴar gari?
Yaushe ma ta fita daga cikin dattin jahilcin ƙauye?
Lallei intasan wata batasan wata ba, batasan da wace take tare baaa...
"Zanyi maganinki ta inda bakiyi tsammani LUBNA"
Shine kawai abinda ta iya furtawa kafin ta faɗa saman ƙayataccen gadonta, tana dilmiyawa duniyar tunani, shekaru masu yawan gaske!

**************

"FRIEND dan Allah ki saurara insha Allahu komi ya kusa zuwan qarshe inajin hakan a jinin dake gudana a cikin jikina!"
"komi yazo qarshe friend"
"AYUSH!"
"ina son ganin gudan jinina!"
"inas0n na sanyata cikin idanuwa na!!"
"Inason nazama garkuwanta!!!"
"And against inason barin wannan AZZALUMAR qasar taku" wanda tarin MACUTA MAHA'INTA masu tafe da zallar cin

Please Login or Register in order to submit comment