Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yasan irin abun da ya shirya wa su Kashim baba sai shi sai zuciyarsa


Kamar kullum yauma zaune suka bayan sallar isha'i suna kallo a arewa 24, wani series suke kalla na indian hausa gyangyaɗi ta fara daga zaunen da take, kibbbb ta faɗa kan maleek dake zaune ya miƙe ƙafafunsa, hakan nema yasa ta faɗa saman cinyarsa ba tare da tasan tayi hakan baaaa....... Shi kuwa sai wajajen sha biyu da rabi ya saɓeta a kafaɗarsa yayi ɗakinsa da itaaaaaa





Sai anjima




*By ammeyn LAYLERH*



*🔥❤️ KAREN BANA❤️🔥* karen bana *KAREN BANA*




Kada ayi babu keeeeeeeeee



Shering and comments fisabilillah👌🏻👏🏻🙏*🔥❤️KAREN BANA❤️🔥*

NA MARYAM NASEER MIRRAH
*Ammey laylerh*


FREE BOOK
page 2️⃣0️⃣



081-04-49-32-15

*Dedicated to ya sapwan*

*Special tnx to my people masoya masu ƙaunata Ako da yaushe🤝💅*



_____________-Akan ƙayataccen gadon shi ya shimfiɗeta tare da gyara mata konciyarta, kai tsaye toilet ya wuce tare da watso ruwa ajikinsa, koda ya fito saman sopa yayi kwanciyar sa bayan ya tofesu da addu'ar bacci..
Ahaka har bacci yayi awon gaba dashi ƙiran sallan farko ya farka, toilet ya wuce yasakarma kansa shower tare da ɗauro alwala, darduma ya shimfiɗa tare da ɗaukar Alqur'ani nafila yayi raka'a biyu, Kur'ani ya ɗauka yasoma karatunsa cikin ƙira'arsa mai kyau mai daɗin sauraro, jin ana ƙoƙarin shiga sallar ne yasa shi tashi tare da ƙarasawa gaban gadon,

Ɗan bubbuga gefen gadon yayi tare da ƙiran sunanta in slow voice, ɗan juyawa tayi tare da wani irin juyi kamar zata faɗo cikin azama irin ta matan gaske yayi saurin tarota, tare da zaunar da ita

"*JADDERH*" yaƙira sunanta cikin wata irin sillent voice ɗinsa kitashi kiyi sallah


Ahankali tashi ga ware idanunta harta sauƙe ganinta tsabb, a cikin ƙayataccen ɗakin maleek ɗin saurin ƙara ware idanunta tayi,ɗan ganin ɗakin da take da sauri kuma kamar wacce aka tsikara ta miƙe cikin al'ajabin mene kuma ya haɗata da ɗakin maleek, ahankali kuma komai daya faru ya fara dawowa cikin braind ɗin ta tasan dai kallo kawai sukeyi, saita farajin barci daga nan kuma bata sake sanin maiya faru ba,

Ahanzarce ta miƙe miƙe tsaye tare da nufar bakin ƙofa handle ɗin ɗakin ta tura tana ziri ƙyawawan ƙafafunta xuwa cikin tanƙamemen falon nashi, kai tsaye ɗakinta tanufa toilet kawai ta shige alwula ta ɗauka tare da tura dogon shimar ɗin ta na sallah...

Bayan idar da sallar nata Qur'aninta ta ɗauka kamar yadda ya zame mata sabo tashi ga rera karatunsa cikin muryanta daɗi

Ganin garin yayi haske sosae hakan yaɗata aje Alqur'anin ta nufi kitchen domin sama musu abinda zasu yi kari

Agurguje ta haɗa musu abu mafi sauƙi ganin kamar tana naiman makara

kan dining table tajere masa nashi ita kuma ta nufi ɗakinta da plat na abincin nata , tura handle ɗin ƙofar nata tayi tare da mirza ma ƙofar key tana barin key ɗin ajiki, ahankali tashi ga cin abincin ta cikin kwanciyar hankali
Bayan ta kammala kuma taje toilet tayi brush, saman lafiyayyan gadon ta tafaɗa tayi konciyarta...


*MALEEK*

koda yadawo bai ganta aɗakin ba shoulder ɗinsa yaɗaga alamun baida meshi ba,jallabiyan jikinsa ya zare dare da komawa saman gadon yayi konciyarta

11 dot yatashi toilet ya shige aƙalla yaɗauka sama da 30 minute bai fito ba, kana ya fito yashirya kansa cikin kakansa sky blue denim jacket ya ɗaura saman kakin nasa, kai tsaye wajen shoesrug ɗinsa dake cike da takalma kala kala ya nufa wani haɗaɗɗan white sneakers shoe ya ciro haɗe da sanyawa aƙafarsa, cikin falon yanufa kai tsaye dining table yanufa ganin an shirya abincin kamar koda yaushe,......Zama yayi yafara ɗiban gara kamar yadda ya saba har wani kumshe blue eyes ɗin da yakeyi tsabar abinda yake i nayi mishi daɗi......Still haka yaci gaba da cin abincin sa aƙalla yakusa ɗaukan 15 yana ƙaryawa!¡!


*Kashim baba*

After like 30 minutes haka suka shirya meeting ɗin gaggawa cikin wani haɗaɗɗan building mai haɗe da wani ƙaton hall acikinsa , coutions ne acikin sa na alfarma wanda hall ɗin yaji kayan more rayuwa, ko ina stainding A/C ne manner a wurin sai sanyayyar ƙamari da kuma fitar numfarfashin jama'ar da wurin ya tara ne ke tashi

meeting sukayi me sunan meeting Dan har wajajen sha ɗaya rana sunanta daman kulli da warwara, ahaka har suka sami mafita kana kowa ya kama gabansa.


Relaxing Hajiya kubba tayi akan bed tana juya maganganun da sukayi da ita da aminiyarta

Yazama dole awannan karon nufi to a ainihin mu lubna domin naga wankin hula na naiman kaimu dare, konace yana naiman kaimu domin Ni tun tuni nadaɗe da gamawa da abu ɗaya saura ɗaya

Ke kuwa fa? har yanxun ki kasa cimma burinki lubna gashi abin da muke gudun harya faru anyima MALEEK AURE ! Kuma kinriga da kinsan idan har MALEEK yakusanci matar sa ƙamari na iya far


Hyyyyyyyy hakan ma ba zai taɓa faruwa ba taya ya ma zanbar hakan tafaru tafaɗa cikin ƙara ji tana dafe kanta da hannuwanta duka biyun, wanda takejin tamkar zai rabe gida biyu









*MALEEK*











Kuyi manage da wannan insha Allah xuwa safe zaku sami ƙyaƙƙyawan typing








Takuce dai ammeyn laylerh ceeeeee








Good NIGHT masoya 💔














My MOMMEI Naaaaaaa help me pls basai nafaɗa ba Dan Allah 💅🏻✨






More comments More typing


Eheeeeeeee


Byyyyyyyyy*🔥❤️KAREN BANA❤️🔥*

NA MARYAM NASEER MIRRAH✨
*Ammey laylerh*

FREE BOOK
Page 2️⃣1️⃣



081-04-49-32-15



*Dedicated to Mommie Naaaaaaa abar al'fahari Naaaaaaa*





____________-Ke kuwa fa? Har yanxun kinkasa cimma burinki Lubna, gashi abinda muke gudun harya faru anyima MALEEK aure! Shin taya ta ya ya? Zaki hana tabbatuwar wani al'amari; idan har MALEEK yakusanci matar da aka AURA mishi tamkar,

hyyyyyyyyy bazai taɓa yiyuwa bama tafaɗa hakan cikin ƙara ji wallahi yayi kaɗan bazan taɓa barin hakan ma tafaru baaaaaa LAURAAA , tafa ɗi hakan tana dafe kanta hannuwanta duka biyun domin jin tamkar zai rabe mata gida biyu,.....





*NIGHT*


Cikin kasala yake murza steering motar nashi domin ya gaji sosae, ya daɗe baiyi aiki irin nayau ba,
goma da rabi dot yakutso hancin motar nashi cikin tsakiyar compound ɗin gidan, get man ɗinsu haɗe da sauran guard sara mishi , kota kansu baibi ba ya kutsa kansa xuwa nashi ɓangaren domin baijin zai iya biyawa ta ɓangaren su ammeyn shi su gaisa hakan yasa kai tsaye yanufa ɓangaren su....



Cikin wani irin yanayi marar misaltuwa yasa hannu ya murza handle ɗin ƙofar nasu,

Ahankali ya maida ƙofar bedroom ɗin ya rufe tare da juyawa ya sauƙe idanunsa akan JADDERH wanda take kwance cikin wasu haɗaɗɗan riga da wando na barci dogaye masu santsi..
gashin kanta wanda ya baje akan fillown yabi da kallo, wata iriyar ajiyar zuciya me ƙarfi yasauƙe tare da ɗan jingina bayansa ajikin ƙofa,...Idanu ya zuba mata yayin da aransa yake jin wani irin matsanancin S0 da kuma shauƙinta na ɗibarsa, ɗan numfasawa yayi ahankali tare da karasowa cikin ɗakin.....

Rashin sanin cewa jaddan barci take yine yasa ya ƙira sunanta cikin wata sassanyar murya, ganin shiru bata motsa bane yasa shi zama abakin gadon ahankali ya ɗan ranƙwafa tare dasa hannunsa ya bude mayafin data rufe fuskarta dashi...tozalin da yayi da ƙyaƙkyawar innocent face ɗinta wanda ke ɗauke da busassu hawaye ne yasa shi sauƙe ajiyar zuciya tare da sakin wani murmushi me ɗauke da ma'anoni daban daban...

Ahankali yakai hannunsa ya shafi gefen fuskanta cikin cikin Muryar sa da tayi ƙasa sosae yace "baby doll" rigima ko yaushe cikin kuka, MALEEK kuwa ganin barcin nata yayi nisa ne yasa ahankali ya kama kafaɗunta tare da ɗan juyo da ita ya zaman suna fuskantar juna..idanunsa suka sauƙe akan ƙirjinta wanda ƙusan rabin breast ɗin ta suka bayyana ta saman rigar dake jikinta sanadin santsin da rigar keda, take kuwa yaji tsiƙar jikinsa ya wani irin zuba yayinda tashin farko yaji wani irin abu na yawo aduka sassan jikin sa, domin wannan shine karon farko daya fara ganinta ahakan, ahankali yasaka hannuwansa yaɗan rungumota sauƙan lallausan fatar jikin ta akan nasa jikinne yayi sanadiyar miƙewar tsiƙar jikinsa, take yaji ƙofofin sadarwa da tunanin sa sun tsaya, yayinda taushi da kuma laushin jikinta suka birkita tunani da lissafin sa loƙaci ɗaya, suka kuma sauƙar masa da nannauyar kasala, idanunsa da suka ɗan soma marairaicewa ya zubawa ƙyakƙyawar fuskarta wacce tayi smooth take kuma shining ɗin kyau, gyara kwanciyar sa yayi tare da ɗan ware idanunsa wanda ya sauya daga normal zuwa sexy emotion.... Tamkar kuma wanda aka zabura yayi saurin miƙewa tsaye yana barin ɗakin baki ɗaya..


Cikin tafiyar sassarfa yaka hanyar barin ɗakin nata domin dama baisan abinda ya shigo dashi ba, "ya rabb" yafaɗa cennnn ƙasan zuciyarsa yanajin tamkar ahana ƙara hura wutar abinda ake ji akansa da tunanin sa, haka yaɗaura ya kama ƙofar falonsa yana faɗawa ciki kai tsaye asalin cikin ɗakin nasa yanufa, yana xuwa baiyi wata wata ba ya faɗa saman lafiyayyan gadon shi tare da ambaton sunayen Allah kozai samu abinda yake ji ɗin yaɗan ragu, cikin iko na ubangiji kuwa sai gashi yaji dama dama ahanzarce kuwa fa tashi yana faɗa toilet, ruwan shower mai tsananin sanyi yasa karma kansa....wata kakkarar bathrobe ɗin dake gefen sa ya sanya ajikinsa batare kuma daya tsaya ruwan dake ɗiga daga saman kansa xuwa jikinsa ba yayi ficewarsa hakan, pyjamas na barci masu santsi yasanya yayi kwanciyar sa da ƙar barci barawo yayi nasarar sace shi bayan yaɗauka dogon loƙaci yana fama da kansa ......


*JADDERH*

Ƙiran sallar farko ta asbashi ta farka tare da danjin sauyin yanayi tattare da ita sai kuma taga gadon duk yayi squezing ɗan murmushi kawai tayi, domin ta lura a ƴan kwanakin nan mutumin nata naɗan rage zafi da ita, saidai ko afuska bazata taɓa gangancin barinsa yagane tana sane baaaaa

"No one like you ya MALEEK"

"Saboda komai naka na daban ne sannan kuma babu wani irinka"

Still wani murmushin ta kuma saki domin tuna wani moment din daya kasa barin brain ɗin ta moment ne mai matuƙar daɗi agareta wanda zataso maimaituwarsa akoda yaushe...


Sai dai tuna azahirin abun kuma kuma abin ba haka yake ba yasata kimtse kakyakkawar fuskanta dana jin wani irin abu na ƙoƙarin taso mata mai kama dajin haushi, ahankali kuma tazuro ƙafafunta tana miƙewa kai tsaye toilet ta wuce tana dauro alwula





*Ohh my God dan Allah 👏🏻 kumin afwa wllh bana da ishashshen chajine yanzun haka 3 parcen ke gareni amma muhaɗe xuwa dare insha Allah*

*Wannan alƙawarin MIRRAH ✨ neeeeee*



Byyyyyyyy*🔥💔KAREN BANA💔🔥*


NA MARYAM NASEER MIRRAH✨
*Ammey laylerh*

Page 2️⃣2️⃣

081-04-49-32-15


*DEDICATED TO INDO ADO, MAI UNGUWA🫂🫶🏻*


*JUMA'AT MUBARAQ IN ADVANCE 🫶🏻*


_______Kai tsaye toilet ta wuce tana ɗauro alwula, bayan ta idar da sallan saman gadonta da faɗa tana ta sakin wani irin murmushi da ita kaɗai tasan ma'anarsa, still haryanzun murmushin ne kwance saman kyakkyawar innocent face ɗin ta, ko mai ta tuna ta wani ƙanƙame jikin ta wuri guda tana sakin wata kyakkyawar ajiyar zuciya, idanunta da suke akulle gammm ta buɗe wanda cikinsu suka tara wani irin ruwa ruwan masu hasken gaske, "bansan miye nakeji agame dakai ba *YA MALEEK*"
"Amma ko mene nakeji haka! na tabbata wani babban al'amari ne mai girman gaske"
Tayi maganar sounding s0 very commond, relaxing tayi akan gadon nata tana ta saƙa da warwara, ahaka har wani wahalallen barci yayi awon gaba da ita sai faman ajiyar zuciya take saki cikin barcin nata......


Awalce yake ware manyan idanunsa wanda suka sanja kala daga farare zuwa jajaye, cikin son kawar da duk wani tunani nata da kuma abinda yake ji dangane da ita ya yunƙura cikin karfin hali yatashi zaune yana dafe kansa da yakejin yamasa wani irin nauyi, akasalance za zuro sawayensa zuwa ƙasa ahankali yake takawa zuwa cikin toilet ɗin nasa wanka yayi haɗi da ɗauro alwula yana ficewa a falon nasa, masallacin dake manne da ƙofar gidan nasu ya nufa, shine bai dawo ba sai wajajen ƙarfe tara da rabi na safe kasancewar yau weekend ce ranan hutu,

ɓangaren ammeynsa yanufa kai tsaye tare da tura ƙofar palon nata ahankali yasanwo kansa ciki tare da sallama' a bakinsa,....ammey dake cikin kitchen tana shirya breakfast ce ta amsa shalelen yaron nata tana fitowa a kitchen ɗin hannunta riƙe da ɗan madaidaicin kofi sai faman tururi yake, cikin fara'a take amsa gaisuwar yaron nata, tana miƙa mishi kofin dake riƙe a hannunta
Wani lafiyayyan kunun gyaɗa na markaɗaɗɗiyar gyada sai ƙamshim daɗi yake fitarwa,..cike da wani irin farin ciki marar misaltuwa ya amshi lafiyayyan kunun nashi ɗaya daga cikin kujerun falon ya naima yazauna, cikin zafi-zafi yake sipping na kunun nashi hankali kwance har wani lumshe idanuwa yake tsabar garɗi da kuma daɗin da kunun yake da,

Cikin wata iriyar siriryar muryanta tayi sallama daga bakin ƙofar palon tana sauraran abata izinin shiga "wa'alaikissalam" ammey ta amsa tana faɗin "kishigo mana haba MARYAMA kullum sainace kishigone kamar wata baƙuwa" ta faɗi hakan tana yarfe hannayen wanda ta wanke kayan lambunta da tayi amfani dashi cikin lafiyayyan girkinta


Ahankali ta sawo kanta cikin tsakiyar palon hannunta riƙe da wani haɗaɗɗan basket da kullum take amfani dashi wajen kawo wa ammey breakfast

"Barka da safiya ammie"

"Barka muntashi lafiya maryama"

"Lafiya alhamdulillah ammie" , tafaɗa hakin tana tura basket ɗin dake riƙe a hannunta sai kuma ta kama wasa da yatsun hannunta

"Masha Allah Ubangiji yaƙara buɗi ƴaa taa ya kuma haɗemin kawunanku wuri guda har ranan da zanga ƴaƴanku" kanta ta sunkuyar ƙasa tana cigaba da wasa da hannunta

Shi kuwa ogan acen ƙasan ranshi yake faɗin ai yama kusan haɗewa ammeyna domin nafiki buƙatar hakan sai kuma wani irin murmushin da bai shiryama zuwanshi ba ya subce masa, ummitah dake tsaye daga cikin ɗakin ammeynce ta kafe yayan nata da tsayayyawun idanunta masu kama da nashi, sai kuma akayi katari kamar ance ɗaga kanka, ya kuwa ɗaga yana sauƙe ganinsa akan AUTAR ammeynsa, gira ta ɗaga mishi tare da ɗaga kafaɗunta alamar naga komea, da ido yamata alama da tazo kafaɗa ta noƙe alamar bata zuwa sai kuma tayi wajen ammeynta a guje tana shigewa jikinta....


"Barka da safiya YA MALEEK"

Jikin kujerar ya koma yana ƙarayin relax yana sauƙe wata ɓoyayyar ajiyar zuciya da idanu ya bita, ita kuma dama batayi tsammanin amsawar nashi ba dan haka taci gaba da murza hannuwanta,.....kamar kuma daga sama taji sauƙar muryansa wanda a ƴan kwanakin nan take muradin jine ya dawo da ita cikin hayyacinta

"Lafiya alhamdulillah tare dake"

Sai kuma ya miƙe tsamm yana nufar ƙofar fita

"Babana fita zaka yi bayan kuma ga breakfast katsa ai kaɗan sama cikin ka ko ɗan wani abu ne!"

"Zan tafi cennn ammey Naaaaa nawan nacen yana jirana ammey "

Daga ammey har jadda da idanuwa suka bishi da kallo jin wani sabon salo na daban kuma,...shi kuwa ko ajikinsa ya kaɗa kai yafice abinsa.....

"Kitashi kibishi saiki haɗa masa abincin nasa"
Tasan da ita ammeyn take dan haka tsamm ta miƙe tana nufar ƙofar fitar itama...


Tafiya take ahankali da tarin tunaninnika mabanbanta acikin rai da kuma ruhinta, ahaka hartakawo ɓangaren nasu hannunta ta ɗaura akan handle ɗin ƙofar tana turawa, yana zaune ƙafar nan ɗaya kan ɗaya yana faman latsa wayarsa samfurin ƙirar iPhone 12promax, Jin ƙarar taɓa handle ɗin ta akayi ne yasa shi ɗago da kansa yana kallon bakin ƙofar, kyawawan sawayen daya ganine yasa shi fashimtar itace ta shigo bai ɗauke idanunsa daka kanta ba har tagama shigowa complete nata, akan kyakkyawar fuskarta ya sauƙe ganinsa tare da kafe ta da idanunsa wanda suke ɗauke da wani irin shining na zallar ƙyau da kuma ƙayatarwa , jin kamar idanuwa na yawo akanta ne yasa ta ƙara haɗe jikin ta wuri guda tare da ɗago kai ahankali domin tabbatar da abinda take garzi caraff suka haɗa ido sai kuma yayi saurin sauƙe nashi ƙasa kamar bashine mai satar kallon ta yaci gaba da latsa wayarsa.....


Ƙarasa shigowa tayi tana jan filastik ɗin abincin gabanta, ahankali tashiga sarving nashi, shikuma hakan yabashi dama yaci gaba da more wa kallon ta,

"Bismillah food is ready"

tafaɗa tana yimashi nuni da lafiyayyan delicious ɗin data gama shirya masa, ita kuma tana nufar barin falon domin bashi wuri kamar yadda tasa ba...
Uhummmmm yayi gyaran Murya ɗan juyo tayi dan ganin da ita ne yake ko kuwa, da ido yamata nuni da tazauna suyi lunch din tare ɗan girgiza kanta tayi halamun bataci yaci abunsa kafaɗunsa ya ɗaga irin ko ajikinnan nashi, cokali ya ɗauka yadan debi abincin yana kai loman daya ɗebo bakinsa, sai kuma ya ɗan lumshe idanuwansa yana ƙara daidaita zaman sa, nan kuma ya shiga lodama cikin sa abincinsa hannu baka hannu ƙwarya....saida yaji ehhhh lallai fa ya ƙoshi da gasken gasken kana yaɗan yagi tushu ya goge bakinsa, kafin kuma yanufi ɗakin sa kai tsaye.
A ɗaya daga cikin sopan da suka ƙawata ɗakin nasa ya zauna yana janyo jakar system ɗinsa waɗansu sucurity yashiga latsawa masu kama da harrufan sunaye, saidai nima bansamu ganin ko wanna sunane yasaba domin kunsan mutumin namu akwai tsaro, haka na hakura nadena leƙe idan da rai da rabo wata rana magani abinda ake gudun kada mugani ɗinnnn....


Cikin nutsuwarsa da Ubangiji yamasa yake latsa keyboard ɗin loptop ɗin nasa ta inda yashiga bata nan yake fita ba, ataƙaice dai wuni yayi yana sarrafa system ɗin nasa sai wagagen ƙarfe ɗaya da rabi ya tashi akanta, yana barin gidan baki ɗaya,......Shine bai dawo gidanba sai bayan sallar magrib ya shigo gidan, wani irin daddaɗan kamshim dake tashi acikin falonne ya bugu hancinsa hakanne yasashi lumshe ido tare da buɗesu ahankali cikin wata irin murya mae amsa amo da kuma sauƙar da kasala ya furta "kinas0n kasheni kwanana bai ƙareba JADDERH WHO dana cancanci haka daga gareki"
"gashi kuma da alamun naga keɗin da gaske bakya fashimta"
"Amma ya zuwa wannan loƙacin yaci yace kinɗan fashimta ko yayane *MY AYUSH*" ya faɗi hakan yana sakin Gwauron numfashi...."shi yasa nake tsoron baiyana miki abinda ke RAI DA RUHINA AYSHA ABDULPHATA OMAR"
"da kuma gudun kada ki rainani shi yasa nake taka tsantsan da kaina wajen biyewama zuciya da kuma ruhina wajen tunkararki" amma very soon insha Allah" sai kuma yayi shiru yana sakin wani irin cool smile yashiga zance da kuma zuciyarsa,daga nan bankuma sanin abinda yake sakawa a cikin zuciyarsa baaa.....



*JADDAH*

Bayan da idar da sallar magriba ta miƙe tsamm ta nufi falon domin shirya masa dinner sauri-sauri gudu-gudu dashiga shirya dining table ɗin gudun kada su haɗu domin bata da buƙatar hakan, saidai kuma inaaaa fatanta bai cikiba, tunima shi yagama ƙarewa ganin nata..
Sanye take cikin wata doguwar riga samfurin ƙirar kampanin Morocco blue black ta naɗe kanta da voil ɗin abayar nata sharp ɗin ta ya fita sosae , kamshi kawai take zubawa abinta,...

*MALEEK*

Ji yake tamkar ya tafi da gudu ya rungume ta domin kada ta ɓacewa ganinsa sosae ƙamshi dake tashi acikin jikinta ya shiga rikita tunani dama ƙwaƙwalwarsa jikin sane yaɗau tsuma tamkar bai wata cutar,... Cikin tafiyar sassarfa ya ƙarasa shigowa cikin palon, babu zato babu tsammani kawai taji sauƙar hannuwa zagaye faffaɗan kugunta an kuma ɗora haɓa akan kafaɗarta cikin tashin hankali da kuma dubun tsoron da Allah yamata, ta wani irin zabura zata zankaɗa ihu sai kuma ta sauƙe ganinta akan MALEEK, ajiyar zuciya taɗan saki kaɗan tare da ƙoƙarin janye hannuwansa daya zagaye kugunta dashi... saidai kuma samm takasa hakan domin mutum ko gezai baiyi ba bare tasa ran zai sake ta ɗin saima ƙara zagaye ta yayi yashiga hura mata iskar bakinsa ahankali, kici kicin kwace wa tashiga yi amma samm bai bata damar hakan ba saima haɗe bakinsa da nata da yayi ahankali yashiga giya mata lallausan sajen dake kwance akan kyakkyawar fuskarsa yaɗan shiga goga mata akan gefen fuskarta cikin wata kasalalliyar murya ya ƙira sunanta cikin wani irin salo najan hankali..
*"AYUSH*" ya ƙirayi sunanta cikin wata irin sillent voice ɗinsa dake bayyana irin zallar feelings ɗinta da yake ciki, sunan da kara na uku kenan daya ambata saitaji bugawar zuciya da shiga wani irin zubuɗin sunan da takeji, saita kejin kamar wannan ɗin shine ASALIN SUNAN TA ba MARYAM baaaaa

*JADDAH*
Kuwa jin sauƙar muryarsa cikin kunnuwana ne yasa ta rumtse idanunta da ƙarfi yayinda zuciyarta taci gaba da wani irin buguwa , sai kuma ta saki kukan ta ita kanta batasan na menene ba, cikin cracking voice tace dan Allah kaa saa kee nii Please ya maleek ta fadi kalmomin ararrabe...sai kuma takifa kanta akan faffaɗan ƙirjinsa ta shiga raira kukanda babu dalilin yinsa tanajin kukan da take yi ayanxun shine mafakarta kuma garkuwarta ..

"Enough JADDERH enough is enough please"

Idaanunta da sukayi raurau kana suka ƙara cikowa da ruwan hawayenne ta lumshe jitayi gaba ɗaya zuciyarsa ta karye sai kuma kawaiiiiii taaaaaaa





Tafiya da gwaninka akwai daɗi maganar ciki zata fito fili ahhhhhhhaaaaaa


Ehhhhhhhhhhh mana

*By ammeyn laylerh*

*KAREN BANA* nakune masoya kyauta

*Inasonku shalelen KAREN BANA har abadan abada gaban abadahhhh🫂🫂🫂🫶🏻💔💔**🔥💔 KAREN BANA💔🔥*

NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylerh*


Page 2️⃣3️⃣


081-04-49-32-15


*Wannan fejin nakine UMMU MAHEER haƙiƙa bana da baki ko kuma abinda zan baki danna faranta rayuwanki saidai nace Allah SWT yabar ƙauna ta abada abadan gaban abada na gode da ƙoƙarin ki gareni Ubangijin sammai yaci gaba da haskaka rayuwanki*

*Haka zalika bazan taɓa mantawa dakeba aunty Naaaaa INDO marubuciyar ƙayataccen labarin nan na WATA HANYA Ubangiji ya faranta miki fiye da yadda kika faranta rayuwa na*

*Mum Sayyid keɗin da musamman ce acikin wannan rayuwan nawa ilahu ya al'barkaci zuri'arki yaci gaba da haskaka rayuwanki har gaban abada*



_____Ta faɗa saman faffaɗan chest ɗinsa tare da zagaye kugunsa tsamm-tsammm da hannayen ta tamkar wacce za'a kwace mata shi, shi kuwa boss ɗin namu ƙara riƙe abarsa yayi tsammm akan faffaɗan ƙirjin nashi yana mai ƙara lalubo bakinta zuwa nashi bakin....
Ya rabb yafaɗa cikin wata iriyar Muryar dake shaking aloƙacin da tongue ɗinsa ya samu shiga cikin bakinta kuwa, wani irin abu yaji yana ratsa jiki da jininsa hakan yasa amatuƙar buƙace ya soma sucking lips and tongue nata,...
Cikin wani irin masifaffan yanayin da JADDAH ta samu kanta acikine yasata ƙara shigewa jikin MALEEK ɗin tare da ƙara damƙar west nashi,
hakan da tayine yasa shi wani irin fitar da breathing dake bayyana tsantsar feeling ɗin da yake ciki....


*JADDAH*

Ahankali taso sakin sheshsheƙar kukanta sannu ahankali kuma duk jikin ta ya soma saƙi loƙaci guda, ahankali yaɗan hura mata iskan dake bakinsa akan fuskanta, cikin matsanancin sauƙin daya samu kansa aciki yasa hannunsa ya shiga shafa gefen fuskarta. ganin yadda jikinta ke rawa neeee. Yasashi ɗan lumshe idanunsa akasalance yace "TSORO NA KIKEJI?" Kasa amsa shi tayi saima wasu sabbin hawayen da suka zubo daga cikin idanunta, yayin ta taji kamar ana buga mata guduma atsakar kanta,
Yanayin yadda sukayi kusa da juna ne yasa numfashinsu gauraya dana juna, ahankali bugun zuciyarta keci gaba da beating,.....
Tamkar sauƙar ruwa da ɗauke wa haka taji loƙacin da bakin maleek ɗin akan dokin wuyanta sanadin hakan kuwa ne yasa duk wani motsi na jikinta dakatawa. Harta kuwa numfashinta saida ya tsaya da bugawa,....

*MALEEK*

Ɓangaren maleek kuwa daddaɗan ƙamshim dake tashi ajikintane yasashi ƙara shigewa jikin ta, tare da yi mata wani irin hugging, cikin wani irin mawuyacin abu ya shiga sakar mata wasu irin mahaukatan kisses awuyanta,wanda kuma hakan yasa da kyar ta iya kwato numfashinta dake ƙoƙarin barin gangar jikinta , samun kanta acikin baƙon yanayin da tayine yasa jikinta tsananta ɓari,
Yayinda taji kamar ana zarar ranta........



Aƙalla sun kwashi sama da 40 minute suna romance na juna, kafin kuma ahankali ya ɗauƙeta ciɗak yayi ɗakinsa ita, shure shure taso yi ta ƙafafunta tana tirjewa, amma ina baiko saurareta ba yayi samansa da ita, baiyi wata wata ba ya shimfiɗe ta a saman ƙayataccen gadonshi wanda yaji shifiɗu na al'farma, rumfa ya mata da tsayayyu kuma cikakken chest ɗinsa kafin kuma yabi kanta ya danne yana danne yana sakar mata nauyinsa baki ɗaya,,,, cikin tsananin azabar nauyin daya mata tashiga kaina ƙirjinsa bugu,.....

MALEEK kuwa azafafe a kuma matuƙar buƙace yashiga yawo da hannuwansa ya zuwa sassan jikin ta sannu ahankali harya zamo da hannuwansa saman breath ɗin ta wanda , jin sauƙar hannunsa asaman breath ɗin

Please Login or Register in order to submit comment