Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da ne yasa shi ƙara haukace mata, da ƙarfin bala'i yake murza saman nipples ɗinta, wanda dama already ya riga da ya cire bra ɗinta yayi cilli da ita, haka yashiga sarrafa hannuwansa duk inda yaken taɓawa ajikinta,.. sannu ahankali kuma yashiga yin ƙasa da da hannuwansa zuwa ƙasan mararta,saidai kuma jin abinta yataɓa ne yasa shi saurin birkitota saman jikinsa tare da tabbatar wa kansa tana hali na rashin sallah, a zabure ya miƙe tsaye, kai tsaye kuma toilet nashi ya faɗa yana bugowa da mugun ƙarfi,...

Shi kenan abinda yake gudun ya faru ahar kullum shine kashedin da yake ma zuciyarsa da kada ta wuce gona da iri, gashi saida yagama haukacewa akan ƴar ƙaramar yarinyar Nan sannan kuma wani abu na daban ya gitta kana yamashi shawagi da s0n cikar buri da kuma muradinsa, wani irin haushin kansa ne ya kama shi, iska ya furzar mai zafin gaske yana kaima bangon bethroom ɗin naushi,.....


JADDAH

Cikin wata irin matsananciya kunya ta miƙe a saman gadon nashi tana tattare duk wani abu nata, tana barin cikin ɗakin nasa da wani mugun sauri,,,, maleek ya daɗe ruwan showern daya sakarma kansa na dukan gangar jikinsa,...wani ɓangare ne na daga gefin zuciyarsa ya shiga faɗin yanxun maleek da ka ɗauro ma kanka wannan abin kunyar har ina haka, da wanne idon zaka kalli yarinyar da safe, daga ɗaya gefin zuciyar nashi kuma ta shiga faɗa min matarkace halak malak kuma minene abun kunyar Anan, ɗan huci yasaki ahankali yana shafa tulun sumar dake jike akansa sai ɗigar ruwa take,,, bathrobe kakkaura ya ɗaura a west ɗin sa tare da nufo falon, hamdala yayi da bai ganta a cikin ɗakin nasa ba pygmas ya zira na barci tare da feshe jikinsa da daddaɗan turarensa mai daɗin ƙamshi D&G dolce and gabbana, kafin kuma ya nufi hanyar fita a ɗakin kai tsaye kitchen ya nufa yana haɗa ruwan loptop da lemun tsami guda uku ko suga ba zuba ba haka, ruwan yana tururi yana komai ya kafa ƙansa bashine ya ciro kannasa ba saida ya shanye duka ruwan liptop ɗin nan,

JADDAH
Kuwa. Aharzike ta faɗa falonta tana wa ƙofar palon nata key tare dabarin keyn ajikin ƙofar palon, sai kuma ta shiga sakin tagwayen ajiyar zuciya akusa akusa, komai ta tuna kuma tayi saurin girgiza kanta tana dafe saitin zuciyarta......


G I A

Kashim baba " madugu kana saurarata da kyau ko, kabi duk tsari da kuma sharruɗan da muka gindaya maka kada kabari wannan damar ta wuce mu domin ayanxun wannan abun shi kaɗai ne duk wani hope namu akan wannan lalataccen yaron", inason kafin nanda 24hors naga gawar yaron nan agaba na"
"domin nasan haka kawai bazai sakeni kuma ya zubamin idoba!, dole shima da akwai abinda yake shiryawa dangane dani" cikin fifiga da hayayyaqa Alhaji Atiku yace aiba iya kaiba kashim harda mu; "na tabbata hardamu koma miye yaroncen yake kullawa" dan haka muma muna da buƙatar ganin bayansa!¡......


Idan kuma aikin namu ya samu saɓani kuma faaaa cewar isa tanbuwal garba mai tini mai tyn ne ya taso a zafafe yana faɗin ashir ɗinka isa, insha Allah ma aikinmu bazai taɓa rugujewa ba wannan karon.....


Hajiya talatu nera ce zaune a tsakiyar shimfiɗeɗen carpet ɗin ɗakinta ita da shalelenta hisba suna cin abinci




Wayyo Allah barci

Insha ALLAHU gobe wuni typing zanyi kuyi mamaye da wannan
More comment more typing

Aunty shalelenku ce akoda yaushe thanks fo everything
Masoya littafin *🔥💔KAREN BANA 💔🔥*


I love You so s0much*🔥💔 KAREN BANA 💔🔥*


NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylerh*


Page 2️⃣4️⃣

08104493215


*Dedicated to Real maman teddy & Asma baffa*


*HAƘIƘA KUƊIN NA DABAN NE A CIKIN RAYUWAR MIRRAH ✨*
*Ammey laylerh*


My Mommah Naaaaa mom sani *SAURAYIN YAYATA*

Asmeetar hydar masoyiya *MAYAUDARI*

Oummuna Naaaaa oum shaheed *INDA RAI*

Maman inayah Aunty Naaaaa *IZINAH*

Aunty Asma baffa tawa *ƳAR AIKIN KARUWAI*

Ummu maheer uwar ɗakina *ZULFA*

Mom Sayyidta ta daban *DOGON BURI*

Gimbiya ayshu abar ƙauna *MATSALAR GIDAN MIJI*

Teemah cool baiwar Allah *ASANADIN WAYA*


________Hajiya talatu nera ce zaune a tsakiyar shimfiɗeɗen carpet ɗin ɗakinta ita da shalelenta husna suna yin lunch, husnace ta dubi mahaifiyar nata cikin tsabar tsagwaron rashin tarbiyya, tashiga faɗin "nidai gaskiya Momi kisan mataimakin da zaki ɗauka acikin gidan Nan!"
"Domin bazan iya zama ina kallon ana shuka min duk rashin mutuncin da akaga dama ba! Wllh " ko kuma kawai na koma London,....."haba shalele kinga wani ya taɓaminke banɗau mataki bane?" Sannan sanin kankine kinsan bana barin kota kwana" ke kanki sheada ce akan hakan" sannan ita kuma jaddan zan kuma samunta ta fita a sabgarki" domin baxan ɗauki rashin ta ido baaaa indae akan iyalaena ne to kuwa zan iya saɓawa da koma waye wllh".....

******Isahasarara da tunda suka fara maganan su bai saka musu baki bane, ya kalli kashim baba sai kuma ya zubawa duka ƴan ɗakin idanu, yaci gaba da binsu dana mugiya👀 hmmmmmm yaja ajiyar zuciya, gaba ɗayansu juyo sukayi suna kallon sa, domin sun tabbata akwai matsala kenan, domin baicema kowa komae ba harya zuwa yanzun kuwa, ƙafarsa dake ɗore akan dining table ɗin ɗakin yashiga karkaɗawa, sai kuma ya juyo da kallon sa gaba ɗaya kan Kashim baba..
"Kai yanxun kashim ko kunya bakajiba?" Ace wanna ɗan ƙaramin yaron shine yake watangaririya da rayuwarmu"
" Na tabbata da anbi shawarina tun farko da duk bata kaimu ga hakaba;" domin ɗaya daga cikin yaran wannan yaron tuni ya bamu haɗin kai! Amma haka kukasa ƙafa kuka shure wancen lamarin na haɗa mishi accident" yanxun wa gari ya waya?" Yayi maganan yana doka teburin take shaƙe ta kayan marmari, yanajin zuciyarsa tamkar ta fito tabar gangar jikinsa ya huta abinda yakeji ɗin.....
Kashim baba da tunda isahasarara yafara wannan dogon jawabin nasane yake kallon sa, sai yanxun yasama damar sakin wata iriyar ƙatuwar ajiyar zuciya mai ƙarfi, kana yaja numfashinsa sama,....sai kuma ya fuskanci isahasarara yana faɗin "ayanxun haka nafika jin zafin abinda wannan ɗan shegiyar yaron yake mana isa;" kataɓa kirjina kaji" yafaɗi hakan yana kamo hannun isahasarara zuwa saman ƙirjin nashi, jin wani irin bugu da zuciyar Kashim baba keyine yasashi saurin zame hannunsa akan ƙirjin kashim baban,
Dan haka yaci gaba da faɗin "Ni kaɗai nasan iriyar baƙar hawalar danasha loƙacin da MALEEK yayi kidnapped ɗina" shiyasa nima nake shirya masa dukkan wani tanaji wanda nasan zai gasa ZUCIYARSA kai harma da ƘONEWA nakeson tayi;" idanunsa ya ɗago wanda suka kaɗa sukayi jajur ya ɗago ya dubesu dukkan su, sai kuma ya saki wani irin murmushin dashi kaɗai yasan ma'anar kayanshi' yace "narantse da Sarkin dayake busamin numfashi saina dasa baƙin ciki mara ƙarewa acikin zuciya da kuma rayuwarka MALEEK TAUFEEQ!" Daga nan bai ƙara cewa komae ba ya fice a ɗakin gabaki ɗaya ma, suma duk mikkewa sukayi suna ɗora mishi baya "domin ya rigada dayayi nisan da bayajin ƙiraaaa.....


MALEEK

Yana duƙe daga daga inda yake dogare 'a cikin kitchen ɗin, wani irin gumine ya shiga keto masa tako ta ina, kana sannu ahankali ya tsinci kansa cikin ɗan samun relief kaɗan daga matsanancin ciwon da mararsa keyi masa, "ya ilahi ya rabb Ubangijin al'arshi ka kawomin sauƙin wannan abu da nake fama dashi"
"Bakisan babbar illar da kikaema zuciyata bane AYUSH!"
Ya faɗi hakan yana dafe daidai saitin heart❤️ nasa, sai kuma ya miƙe da ƙar yana haɗa hanya yanufi upsaid nasa....
JADDAH kuwa itama data fitone ɗaukar ruwane jin motsin kamar mutum ne ya hana ta ƙara sawa hakan yasata laɓewa daga bayan ƙofar kitchen ɗin, sai kuma taji abinda ya kusan tafiya da hankali dana tunanin ta baki ɗaya, "Bakisan babbar illar da kikaema zuciyata bane AYUSH" ta kuma maimaita abinda kunnuwanta suka jiye mata, "Ni kuma to meye haɗina dakae kai yaya MALEEK dahar zanyiwa zuciyarka illar Ya MALEEK" sai kuma kawai ta ɗauki abinda ta fito ɗaukar tayi komawanta cikin ɗakinta dama ta duba fright ɗin cikin ɗakin natane taga duk sai tarin juice ita kuma ruwan kawai take da buƙata wannan shine dalilin fitowar ta falon!¡!...



_________________________


ADAMAWA
************

Hajiya MARYAM Yahya ce zaune akan lumtsumemiyar sopar dake jere acikin tangameme falon wacce tayima falon nata ƙawayan ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya, loptop ce ɗore a saman cinyarta sai faman sarrafa system ɗin nata tace cikin kwanciyar hankali, suffyan abdulphata Omar da tun ɗaxun yake kanta a tsaye ne yayi gyaran murya, da gaske jin bata san da wnzuwrsa cikin falonba, loptop ɗin hannunta tayi saurin kifewa tana sakar ma friend ɗin nata wani ƙayataccen murmushi, nuni tayi masa daya zauna da idanunta,....kafaɗa yaɗan noƙe alamar bashi zaman itama alamar roƙo tayi mar da Dan Allah yazauna ɗin, saida ya ɗan turo bakinsa gaba irin na shagwaɓar nan kafin ya zauna ɗin yana juyarda da kansa gefe, "meya faru hakane da zafi my friend?"
"Kodai nice nayi laifin?"
Tayi maganar cikin murya SAKK exctly kuma irinta JADDAH
Ɗan juyo yayi kaɗan tare da faɗin "Ni nayi fushi dake aiiii friend"
"Kinƙi naimana ga kuma my Mum tasamin ɗokar hana yawo a cikin gidan Nan! Amma koki naimeni friend" yafaɗi maganar da iya haƙiƙanin gaskiyar sa
Hajiya maryam yahya kuwa ɗan murmushin da baiwuce iya laɓɓanta ba ta saki, domin tasan saboda itane ai hajiya LAURAHN hana yaron nata yawo tasani duk dan kada yazo inda takene...
A zahiri kuwa kewa tayi
" haba friend kasan ayyuka ne sukamin yawa aiiii kasan da tuni na naimoka duk inda kashige, kaga ko yanxun ma ayyukan nake famanyi a laptop ɗina koooo!"
Ɗan murmushin farin ciki ya saki jin uzurin da friend nashi ɗin ta bashi, da gaske bawai mantawa tayi dashi bane..
" To shikenan na fashimta friend"
"Yanxun Ina muka kwana dangane da naimo ƴar uwata kuma ƙanwana *AYUSH ABDULPHATA OMAR?"*
Damm darammmm gaban Hajiya maryam ya bada waɗannan sautuka, tarasa mai yasa duk loƙacin da zataji an anbaci sunan yarinyar nata saitaji wannan bugawar zuciyar da tsinkewa
"Kada ka damu friend inshallah komi yana tafiyar mana yadda muka tsara, saidai har yanxun narasa gane wanene asalin wannan *GARKUWAR*"
" da tunda Allah yabai yana min yarinyata ya dosa ba domin duk wani yunƙuri nawa da takun da nakebi yake sane da komae Naaaaa;" friend narasa gane maine hakan yake nufi"
"Katuna ranan da muka shirya zuwarma kano shine ya dakatar damu ta hanyar nuna mana loƙacin BAYYANUWAR baiyi ba;" shin yasan abinda nakeji ne acikin zuciya da kuma ruhina da yake naeman nesantani da gudan jinina kuma rayuwata AYUSH;!"
"Shine fa akomi nata duk wata hanya da zamubi saiya ganomu" nikam ma jikina ya gama bani cewar ba mutum bane aljanine" yace rayuwata tada AYUSH kewaye take da magautanmu takota ina"
Yace min idan loƙacin BAYYANUWAR yayi shine da kansa, zai bayyana mana ita"
"Shin haryanzun loƙacin BAYYANUWAR baiyi bane friend?"
Tafaɗi hakan tana fashewa da wani irin mahaukacin kuka mai ƙona zuciyar mai yinsa
"GARKUWA" dan manzan Allah kabani ƴata haka Nan wllh nima zan iya kulawa da ita iyakacin iyawa ta tamkar wata wacce tasamu matsalar ƙwaƙwalwa haka tashiga sambatu ita kaɗai....
Shi kuwa friend da gaba ɗaya hawaye ya gama wanke fuskar sane ya miƙe cikin wani irin kunan zuciya ta tafarsa zuciya yafice yabar falon nata baki ɗaya....



GARKUWA

Garkuwa kuwa daya gama jin komae domin a loƙacin suna cikin magana da itane, tama manta da cewar magana suke yi da garkuwan inda yake tabbatar mata,idan harta kwantar da hankalinta to kuwa ƴarta zata baiyana gareta Nan bada jimawa, sammmm ta manta dashi....
Cikin wani irin matsanancin tausayinta daya daɗe yanajine yaji zuciyarsa da kuma ƙaryewa, saidai kuma kasancewar soldier ne yasa shi ƙasa baiyana rauninsa akan fuskarshi.....
"Insha Allahu zanci gaba da zamewa AYUSH ABDULPHATA OMAR garkuwa harya zuwa ƙarshen numfashina na ƙarshe a duniya"
"INAS0NKI AYUSH"

"I CAN'T LIVE WITHOUT YOU AYUSH"

Yafaɗi hakan cikin wata iriyar sassanya murya


Tofa waikam
Menake shirin gani kutayani dube ƴan terms MALEEK da kuma terms na JADDAH😊😊🥰

Dankari wannan shi ake ƙira da uhummmmm


Shin wanene GARKUWA?


Shin wacece AYUSH?

Shin acikin yaran MALEEK wane yabasu kashim baba goyon baya?

Shin wane irin mataki ne kukega su Kashim baba zasu ɗauka dangane da MALEEK


Nima kuma gashi dare yayi dan haka

Duk kubiyo *Ammey laylerh* danjin yadda zata kaya



More comment more typing esheeeeee😌

*INDO ADO {MAI UNGUWA} ki nuna Khadijah Sulaiman ƙaimi yaudai kammmm sunanta ya tabbata a cikin littafin KAREN BANA

Khadijah Sulaiman ƙaimi jinjinar ban girma tare dake da ahalinki baki ɗaya Allah yaci gaba da haskaka rayuwanki cikin aminci farin da tarin nutsuwa😌😌
*🔥💔 KAREN BANA 💔🔥*



NA MARYAM NASEER MIRRAH
*Ammey laylerh*


Page 2️⃣5️⃣

08104493215


_________"I CAN'T LIVE WITHOUT YOU AYUSH"
"I am myself I don't know What kind of s0 do I do AYUSH"
"I just know that I love you with all my heart and soul AYUSH"
"God willing, I will continue to take care of you , as a mother cares for her child,This is my promise"I became a SHIELD" haka dai MALEEK yayi ta sambatunsa tamkar wani zararre, kafin ya kuma ya zare p-charp da kuma facemark ɗin take lulluɓa da ƙyaƙƙyawar fuskarsa,....MALEEK taufiq kenan wanda yayi alƙawarin zamowa AYUSH ABDULPHATA OMAR garkuwa na har gaban abadan,


JADDAH

Cikin magagin barci take buɗe kyawawan idanunta wanda suka ɗan sirka hasalin blue ɗin da suke daaa, ganin kamar garin yaɗanyi duhun magribne yasa ta ƙara wara manyan idanun nata tana dirowa daga kan lallausan gadon nata,
slippers ta zura ta shiga toilet ta ɗaurayo bakinta, tana nufar cikin falonsu direct kuma kitchen ta nufa cikin sauri sauri tashiga haɗa musu lafiyayyan girkinta.
bayan ta kammala kimtsa komai loƙacin anata ƙiraye ƙirayen sallah, ɗakinta ta koma tashiga wanka tare da ɗauro alwula doguwr rigar material ta saka baƙi wanda suka amshi ƙyaƙƙyawan surar jikinta, sallah tayi saida ta bari akayi sallar isha'i kana ta miƙe tafito falon nasu..... tamkar tare suke atare suka sanwo ƙafafunsu cikin makeken falon, kallon kallo aka shiga tsakanin JADDAH da MALEEK, ji yayi tamkar wani abu na ɗibansa zuwa gareta, sai kuma yayi saurin ɗauke kansa daga gareta yana ƙarasa shigowa cikin falon,...

Cikin sassanyar muryanta ta furta

"Barka da zuwa Ya MALEEK"

Kansa kawai ya kaɗa mata yana shigewa cikin bedroom ɗin sa

Cikin hanzari ta shiga jere musu ƙayatattun fulasanta wanda ta ƙayata da lafiyayyun girkinta mai ɗan karan daɗi akan dining table, tana shirin barin falon taji sauƙar muryarsa a tsakar kanta

"Ina zakije"
"Bakiyi sarving ɗina ba kuma"

Cikin gadara da nuna zallar isa ya faɗi hakan yana ɗauke kansa daga kallon ta

"Dama zantafi ɗakine barci nakeji"

"To dawo kizauna "
"Ba yanzu ba"

Simi simi ta dawo da baya cikin falon ta shiga sarving nashi, "zauna" ya faɗa yana nuna mata kusa da inda yake zaune

Ahankali ta zaune tane kame kanta da tattara nutsuwarta guri guda, plat ɗin abincin data zuba mishi ya turo mata, kanta ta ɗago ta kalle shi ganin shima kallon nata yake yine yasata sunkwi da kanta ƙasa tana wasa da yatsun hannunta, shi kuma ganin bata kalli ko inda flat ɗin abincin yake bane yasa shi ɗago da haɓarta,...yana zubawa fuskanta idanunsa masu kama da madara wani irin murmushi ya saki ganin muguwar kamar dayagani tattare da matar ɗazun da kuma AYUSH ɗin nashi,sakin fuskar nata yayi spoon ya ɗauka yana tsakura abincin kai tsaye bakinta ya nufa dashi, jadda sororo tayi tana ganin ikon Allah yau kuma dame yazo abinci a baki bakinta kuma, kawar da fuskarta tayi tana kallon wani gefe na daban......
"Buɗe idan kinganta kallon nawa"
Shima yafaɗi hakan yana kawar da kansa wani gefen daban,........ganin babu yadda zatayine yasata buɗe ɗan ƙaramin bakinta ya fara bata abincin a bakinta, shi kuwa cennnn ƙasa ransa faɗi yake keɗin ƴar amanatace keɗin amanatace AYUSH ABDULPHATA OMAR har gaban abada abadan abada zanci gaba da kulawa dake tare da haskaka rayuwanki nine zanzamo haske agareki AYESHA!...you are everything to me, I am your everything AYUSH, baisan ya ɓata loƙaci harhaka yana zance da zuciyarsa ba saida yaji tayi gyaran murya sannan tace "Ya MALEEK na ƙoshi, kaina kasamu kaci ko kaɗanne" kai ya gyaɗa mata sannan ya zuba wani abincin ya fara lodama cikinsa lafiyayyan kunun gyaɗar tada saba masa dashi kamar kullum ya tsiyanyo daga cikin ɗan ƙaramin plask, kamar koda yaushe ƙamshin lafiyayyan kunun ne keta faman tashi haka yashiga sipping kunun shi yana sha har wani irin lumshe ƙawawan idanunsa yake, tabbas yayi mamakin iya girkinta shiga idan aka ɗauke girkin ammeynsa to kuwa wannan shine nabiyu acikin jerin abinciccikan ɗaya taɓa mishi daɗi har haka "I love you AYUSH no matter what I'm different" hakadai yaci gaba da shan Kunun sa har saida ya kusan shanye cikin plask ɗin nan, sannan ya miƙe tsaye yana taku ɗaɗɗai saman sa yanufa kai tsaye ransa fessss...


JADDAH

Ganin yabar falonne yasata miƙewa itama tana faɗin "ya MALEEK kenan Everything about you is different, MALEEK You are unique"
Sai kuma ta saki wani ƙayataccen murmushi tuna moment ɗin su na daren jiya...
Kwanikan da suka ɓata ta debe takai kitchen tawanke abinta direct ɗakinta tawuce daga ganin tsananin zafin da akeyine yasata watsoma jikinta ruwa, wasu Mayun kayan barci masu kaishi da tushi tasanya wanda suka kwanta luff ajikinta kana suka bayyana ƙyaƙƙyawar halittar jikinta, turaruka masu daɗin ƙamshi tashiga kullawa jikinta gashin kanta ta haɗe wuri guda ta fakeshi da wani mitsitsin jan riboms dan danan ɗakin nata yaɗauki wani irin sinadarin ƙamshi na musamman, saman gadonta ta faɗa tayi kwanciyar ta hankali kwance...

MALEEK

Yana ƙarasa shiga cikin bedroom ɗin sa toilet ya shige yana sakarma kansa shower kafin kuma yayi full wa kansa ya fito ƙugunsa ɗauke da towel ɗayan hannunsa kuma wani mini towelne yana tsane gashin kansa dashi wanda yayi luff luff sai sheƙin ƙyau yake fitarwa gaban wadrobe nashi ya nufa ɓangaren ƙananan ƙayansa yayi, wasu pygmas masu ƙyau da ɗaukar ido ya ɗebo kalan ruwan sararin samaniya saida yagama feshe jikinsa da turaruka masu azabar ƙamari da wani irin daɗi mai sanya nutsuwa acikin zukata kayan yasanya ' a jikinsa yana barin bedroom ɗin nasa baki ɗaya......

___________________________
ADAMAWA
__________________________


Saida tayi kukanta cin ƙarfinta kafin ahankali kuma ta miƙa tana nufar bedroom nata, wayar ta ta ɗauka tana lalubar wata number wacce
Aka rubuta AUNTY NIMRA YAHYA wacce dukkan alamu suka gama bayyana cewar numbern bata Nigeria bace, Calling numbern tashiga ringing wayan tafara Amma ba'ayi feeking call nata ba, tasan dama bazata taɓa ɗaukar ƙira dagareta ba
Saidai ita taƙirata haka suke dahaka suka saba tana wannan tunanin ne kuma taji ring ɗin waya ta tamkar daga sama jikinta na karkara da wani irin mazari takai hannunta tana answering call ɗin tayar nata, tanajin Muryar yayar nata ta wani fashe da wani irin kuka kukan nan mai ƙona zuciyar mai sauraron sa
"Wallahi Aunty NIMRA nagaji, nagaji aunty wannan karon kammm haƙurina yakai ƙarshe kawai zanyi tahowana sauɗiya wllh saidai OUM ANUM ɗin da HUBBIE sukasheni nasan zanmutu cikin salama kuma nasan na mutu a ƙasata ta gado AUNTY NIMRA kimin rai,.....
Sai kuma kawai ta zube sumammiya a wurin

AUNTY NIMRA kuwa jin shirune yasa gabanta faɗuwa domin tasan AUTAR tasu ɗan ƙaramin abu ƙadan saita sune musu haka take tun tana yarinya barinsa ita domin itace tamkar uwaa mahaifiya agareta, shakkar dake tsakaninsu ta musamman ce

"HABIBTIE"

" HABIBTIE"

"HABIBTIE"

Haka tashiga jera ƙiran sunayenta amma shiru
Saurin katse ƙiran tayi tana lalubo numbern Suffyan abdulphata Omar bugu ɗaya kuwa ya ɗaga yana faɗin "Auntynmu barka da dare ykk ya Saudiya nayi kewarka wllh " tun kamin yaji tayi magana yafara zuba mata Suratu

"Kanaji na Suffyan kaje ɓangaren friend naka tamkar akwai matsala muna waya da ita kawai naji shiru alamun ta somee kenan"

"Innalillahi wa'innah ilaihir'raji'un"
"Innalillahi wa'innah ilaihir'raji'un"

"Bara naje yanxun Nan Auntynmu!"
kitt ya datse ƙiran arikice yanufi ɓangaren friend ɗin tashi cikin wani irin tashin hankanli kadai ace Maganar ɗazuce tasa ta somee haka innalillahi wa'innah ilaihir'raji'un...........


More comment more typing

Byyyyyyyyeeeeee masoya

Wallahi idan naga ruwan comments naku nayi muku alqawarin typing da safe insha Allahu

Takuce ammeyn laylerh akoda yaushe🫶🏻



Kutayani da adda'arku ƴan uwaa jinin jikina babu lafiya my LAYLERH😭😭😭😭*🔥💔 KAREN BANA 💔🔥*


NA MARYAM NASEER MIRRAH✨
*Ammey laylerh*

Page2️⃣6️⃣


08104493215


*Yau wannan littafin kaco kammmm sadaukarwa ne ga dukka wani masoyin littafin 🔥💔 KAREN BANA 💔🔥*



*Haƙiƙa inajin daɗin comments naku😌🫶🏻😌*

~fateema lawan60
Ƙanwan teaba maman taeba
INDO ADO
Fateemah aliyu
~mls jamilat
Aunty apple Naaaaa
Ummah zahra
Saratu m aliyu
Al-ameern ameena
Jidderh
Mrs~😁 fatan kingane
*Aunty Salma {ammey laylerh maman twins insha Allah}*
*Ummie muhd NASEER*
*Hafsat musa maman mujaheet*
Da dai sauran wanda alqalummana bazasu faɗesu ba kungane😌😌🫶🏻 *l want to love you like no other you see me happily by the way God bless you and I am proud of you You are always motivated MIRRAH🫶🏻🫶🏻🫶🏻🫶🏻🫶🏻❤️💕*
*************************

_________________________

Kada dai ace maganar ɗazuce tasa ta somee haka, innalillahi wa'innah ilaihir'raji'un......

Kawai friend ya shiga nanatawa cikin zuciyarsa,haka ya ɗin ga tafiya cikin sassarfa kuma a kiɗimeji yake tamkar ya sheƙe da gudu saidai babu damar hakan domin koda ina bayine rarrabe da kuyangu, babu damar da zai yi gudunne kawai gani tamkar bazai tadda sashen friend ɗin nashi ba....
Loƙacin daya ƙarasa asalin sashen nata kuwa ya shiga kwala mata ƙira

"FRIEND!"
"FRIEND!!"
"FRIEND!!!"

Haka ya ɗinga ƙiran sunanta saidai sammmm bata gaba ɗaya falon nata, hakan yasashi nausa kansa bedroom ɗin ta,
Turus yayi kuma ganin friend ɗin nashi kwance babu alamun rai tattare da ita, "innalillahi wa'innah ilaihir'raji'un"
"hasbiyallahu la'ilaha 'illahuwa alaihi tawakkaltu wahu rabbul arshim azeem"
"ya hayyu ya qayyum birahamatuka asta gisu"

Sune kalmomin da yadinga nanata wa babu
Ƙaƙkautawa kafin kuma yashiga jijjigata saidai inaaaaaaa,...sam ko motsi batayi baaaa yana a wannan durƙushenne kuma yaji yawan friend ɗin nashi ta ɗauki kuwwar ringtone ɗin waƙar larabawa irin ta kewar nan ko irin na kayi missing wani ɓangare na daga sashen rayuwa,...OUM ANUM shine sunan daya bayyana akan makeken screen ɗin wayar nata cikin hanzari yayi peek call nata yana kara wayan a kunnensa. "suffyan ya take ta farka ina Abtinin take NIMRA taƙirayeni tace abtini ta somee, miya faru? Mene ya faru da ita suffyan?"
Haka oum anum tashiga jerowa friend waɗannan tambayoyin ko jan numfashi babu
" oummu anum friend taƙi farkawa, taƙi tashi"
Sai kuma shima tashi wayan ta ɗauki soowa alaman wani ƙiran na ƙara shigo masa...
AUNTY NIMRA saurin katse ƙiran oum anum yayi, yana ɗaga na aunty NIMRA domin shima yafi shaƙuwa da ita fiye da OUM ANUM ɗin..
"FRIEND ta farfaɗo neeeee!?"
"A ahh bata farfaɗoba haryanzun aunty NIMRA;"
"Ka shiga kitchen kasamo ruwa mai sanyi sosea ka shafa mata a fuskanta zuwa wuyanta kana ka yaiyafa mata insha Allahu data farkan yanxun cikin ikon Ubangijin mu!"
Cikin sauri ya nufi kitchen ɗin tamkar yadda adda nimran ta buƙata, babu daɗewa ya dawo hannunsa ɗauke da ruwa me shegen sanyi, da Bismillah ya shiga shafa mata ruwan kafin kuma ya yaiyafa mata kamar yadda aunty nimra ta buƙata...
Wani irin wahalallen numfashi taja sai kuma tashiga ƙoƙarin yin magana sharrrr kuma hawaye yabiwo saman ƙyaƙƙyawar fuskarta mai kama data JADDAH SAKK....Afusge ta samu ta kwato maganan da ƙar "AYUSH"
_________________________
MALEEK
_________________________

Cikin wani irin farin cikin dashi kansa baisan na miye ba yake tunkarar babban falon nasu, saida ya biya ta cikin kitchen ya ɗauka wata ƙatuwar leda mai salo salo wacce sai nason maiƙo takeyi ta ƙamshin dake ta faman tashi😌🌛
Kai tsaye kuma part ɗin laylerh yanufa....
Ahankali ya tura ƙofar bedroom ɗin nata wani daddaɗan ƙamshim gami da sanyinA/C ne loƙaci guda suka bugi hancinsa, wanda yasa hakan ya wani irin His beautiful eyes blinked with a heavy breathing aloƙaci guda ɗan jingina jikinsa yayi da jikin ƙofar bedroom ɗin nata yana yawo da idanunsa akan gaba ɗaya komi na ɗakin, cikin ƙanƙanin loƙaci yagama ƙarewa komai na falon kallo, komae yayi na ɗakin need domin JADDAH badai tsabta baaaa...
Ahankali yake taka ƙafafunsa wanda yakejin tamkar basazu iya ɗaukarsa ba domin wani irin nauyi dayaji kansa ya yi,..... Ahankali ya ƙarasa jikin gadon da take kwance numfashinsa sane yaji ya sarƙe loƙacin da yayi karo da ƙyaƙƙawan surur jikinta, ta cikin kayan barcin dake jikinta saurin saita kansa yayi, yana ɗan bubbuga gefen filon da take kwance, ɗan juyi tayi tare da wata iriyar miƙa tana salati zirrrr haka yaji gaba ɗaya jikinsa ya ɗauki vebreting loƙaci guda,...
Ɗan bude idanunta tayi wanda sukayi blue

Please Login or Register in order to submit comment