Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na Instagram wani ya gaya min wota maganar da har na koma ga mahaliccin na, bazan daina tuna wannan maganar ba. Saidai Allahu ya Iya mana badan iyawarmu"


Rungume shi tayi tsammm a cikin jikinta bayan ta haɗe bakinsu wuri guda ta bashi wani kyakkyawan
kiss.

Cikin zallar hikimar tsara zance da wayon da ubangiji ya bata, ta shiga faɗin

"Tsabtatacce tsarkakakke baya damuwa da surutu, da munana zato da munanan kalamai, da miyagun kulle² mutane akansa. Ƙara nutsuwa bawan Allah! Ka kuma kauda kai, ka toshe kunnuwanka domin bazaka kuɓuta daga irin abubuwan, dako Annabawan Allah basu kuɓuta daga suba. Naka shine koyi Annabawan ALLAH! JARUMIN jadderh da kuma Ammey da Abbie"
Rungume ta shima ya kuma yi tsamm tamkar ya mai da ta, ciki haka yake ji.
Shi yasa Ahar kullum yake qara gode ma Allah subhanahu wata'ala da ya bashi jadderh a matsayin Mata kuma uwar ƴaƴan.

"Alhamdulillah, alhamdulillah alhamdulillahi ala kulli halin, Ahar kullum ina qara godewa Allah. Daya bani mata ta gari kamar AYUSHHH, haqiqa samun mata ta gari ma Rahama ce daga cikin Rahamomin Ubangiji, Allah shine abin godiya Allah ya dauwamar da haske marar yankewa daga cikin Rayuwar mu, haqiqa keɗin matar Alkhairi ce kana MACEN SIRRI, Allah ya dawwamar da farin ciki acikin rayuwarki na har abada. AYUSHAAA ABDULPHATA OMAR Adamawa".


Tashi yayi da ita toilet suka shige suka sallo wankansu, shirya wa sukayi cikin kayatacciyar shigar da suka saba kamar kullum.
Wayar sa ya ciro daga cikin aljihun rigarsa, ring lite ya ɗauko tare da seta wayar san TIKTOK ya shiga ya kunna musu fitacciyar waƙar nan ta Umar M SHAREEF mai taken MATATA


Ni bansan meyakai soyayya zaƙi ba, Ni bansan meyakai soyayya garɗi ba, dana sanki tun Bara bazan ta zama tuzuru ba.


Bayan sun kammala Ya kuma kunna musu waƙar JARUMI na Sadiq sale, mai taken ko wuya.

Dai dai wurin da ake cewa.

Ko ana fusge min nama na, zan yabe ki da qarfin harshe na saida ke baya ke kin sarƙafemin a zuciyata baya ke.

Haka dai sukayi abinsu suka gama.

Kana suka tattara suka yi gidan ammey wuni, dan yau ACEN sukeson yin weekend ɗinsu.

Ko acikin motar ma musu aka ta kaftawa tsakanin AYMAN da NURHAN.

Ammey tayi farin ciki matuƙa da zuwan nasu, dama haka suke mata sukanje mata akai akai.


Alhamdulillah abubuwa kam saidai muce hamdallah, domin ayman ya zama cikakken dactor tamkar yadda yaci alwashi wa mahaifin sa. Inda gaba kafff DUNIYAR suke yayinsa dan yabawa da irin aikin sa da muhimmanci, inda ya mato a qaunar AYSHAn Basma mai sunan mamienshi. Aikuwa sunyi farin ciki matuƙa iyayen nasu Nan akayi tuwo na maina.


Nima nace alhamdulillahi🙏🏻


Anan na kawo qarshen wannan littafi nawa mai suna KAREN BANA.

*Ya Ubangiji ka yafe min dukkan kura kuran dake cikin wannan ɗan littafi nawa🤲🏻*


Buri na ka ɗauki darussan dake cikin littafin kayi amfani dashi, bawai sherrin dake ciki ba, nayi hakan ne domin fadakarwa, ilmantar wa, nishaɗantarwa.

Sannan ina qara jan hankulan kishiyoyi da muji tsoron Allah, mu daina cutatama abokan zaman mu, mai karatu dake nake.
Idan har burinki bai wuce ace yau gaki a saman abokiyar zaman kiba, ta hanyar kuntata mata to keɗin ance miki duniyar madauwa mace?🤔🤔

Dan haka kiyi amfani da damar ki tun kan loqaci ya qure miki👯🏻‍♀️👯🏻‍♀️🙃🤷‍♀️.

Zaman duniya bana ƙiya ma bane, kana zaman Duniya bana aljanna bane.

Dan haka
Take care of your time

Sannan

Protect the world For her the world is uncertain It can change at any time

Sai Allah ya kaimu a wani novels ɗin nawa inda rai da rabo.
Mai taken *🧟‍♀️🐊BAƘAR KADA 🧟‍♀️🐊*

Akwai darussan rayuwa kwarai acikin sa

Wanda salon rubutun yasha ban-ban da KAREN BANA.

Kudai ku kasance tare dani

*~AMMEY LAYLERH*~
💃💃💃💃🫶🏻🫰🏻


AMMEYN ku na sonku na matuƙar ƙaunarku ta hanyar comments, ne kawai zan gane zallar soyayyar ku gareni





An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment