Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

aka ƙatata da wani fitaccen kuma ƙayataccen
Rubutu*
We welcome you back in your womb safely daughter of the king ABDULPHATA OMAR the granddaughter the king before and after AYSHA ABDULPHATA OMAR

Shine rubuce akan wata farar motar da tasha uban decorations na gani na faɗa wanda musamman akasa akawa wannan motar tsarin decoration,ɗin na daban anware tane bisa murnar dawowar cikakkiyar ƴar mai martaba sarki abdulphata Omar kuma ƴa mace ta farko daya fara samu a duniya, duk wannan shidimar kuma FRIEND suffyan ne ya haɗa komai.
Duk wannan bidirin da ake yi Hajiya LAURA batasan wainar da ake toyawaba, cikin wata irin izzah ta musamman Sarki ABDULPHATA OMAR yake taka step ɗin matakalar jirgin, MARYAM ABDULJALAAL ce biye a bayan sa itama cikin Tata izzar data kusan finta sarki abdulphata Omar ɗinma.
Tsarki ya tabbata ga Sarkin taliƙai buwayi gagara misali shine bakina ya iya furtawa loƙacin da idanuna sukayi arba da GIMBIYA AYSHA ABDULPHATA OMAR.
Cikin Wata iriyar shigar dana kasa gane taka maimai ma ta mece, domin wata iriyar arabian gawn ce ajikinta Black blue Inda aka ɗora mata wata arniyar Black blue ɗin alkabba, ya subhanallahi... faɗa muku irin ƙyan da tayi bazai misaltuba kawai kuyi emagin acikin zukatanku, domin konace zan musaltamukun banada bakin misaltawar, cikin wata irin haiba ginshira mai tafe da izzar da take da, tun farko take cira ƙafarta step by step take daka matakalar benen...tuni gaba ɗaya compound ɗin Masarautar ta ɗauki wani irin busa busarda ke nuna cewa akwai babban al'amarin dakes0n BAYYANUWA ' Arin wannan loƙacin
Gaba ɗaya bayin
Dake tsaitsaye
Neeeee*∆
Sukayi Saurin Sadda Kawunansu ƙasa wasunsu kuma suna zuɓewa tare da wani irin waƙe take tashi daga bakunansu, GABA ƊAYA JIKIN AYSHA ABDULPHATA OMAR NE YA ƊAUKI WATA IRIN KARKARWA TARE DA JIN TAMKAR KANTA ZAI RABE GIDA BIYU.
Lura da hakan da ummey tayine yasa tayi saurin kamo kafaɗar jaddan inda tashiga tofa mata wasu ayoyi na daga cikin Alqur'ani mai girma! Hakan yasa jikinta ɗan tsagaitawa na daga rarar daya fara da, malam Abdullahi kuwa daya somacin karo da wasu irin abubuwa marasa kyan ganine, yasa shi fara karanto wasu adda'oin kariya mai tafe da karya mugun sihirurruka....acen ƙasan zuciyarsa.

LAURAH

Hajiya LAURA dake zaune ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya ce tayi saurin miƙewa Azabure...domin jin abinda makaran kunnuwanta suka fara jiyo mata, da sassarfa ta soma fitowa daga cikin makeken ɗakin nata har kusan kifawa take yi wajen s0n isa inda take jiy0 wannan abu.
A kuma daidai wannan loƙacinne ne GIMBIYA AYSHA ABDULPHATA OMAR suka kai tsakiyar shimfiɗeɗen tsakar gidan masarautar dai dai loƙacinne kuma FRIEND suffyan abdulphata Omar ya tafi da tsananin murna ya rungume tilon ƙanwar tashi ya kuma cirata sama yana wunata yana sakin dariyar farin ciki!.
A bazata abinda makaran idanuwan nata suka gane mata.....hakan ne kuma yayi sanadiyyar kusan tarwatsewar zuciyarta, idan har makaran idanunta ba ƙarya suke gane mata ba, kamar MARYAM ABDULJALAAL ta gani tsaye itada mai martaba sarki ABDULPHATA OMAR tare da wata kyakkyawar yarinya mai irin fuskar maryam abduljalaal suna tunkaro cikin masarautar ga wani irin tsananin hasken daya musu ƙawanya, hakanne yasa ƙwaƙwalwarta da tunaninta suka tafi tariy0 mata baya cen, zuwa wasu shuɗaɗɗan shekaru da wuce baya....hakanne kuwa yasa ta fasa wata uwar ƙara tare da zubewa sumammiya domin tunan0 wasu maganganun LUBNA gareta***
MAHAƊAN BA KOWA BANE FACE ITA WANNAN JARIRIYAR YARINYAR DA KIKAS0 KASHEWA, ƳAR KISHIYARKI MARYAM ABDULJALAAL ƳAR MIJINKI ABDULPHATA OMAR.

Sune kalmomin da suka zo mata a kalmomin ƙarshe sukayi kuma sanadiyyar sumewarta Atake awurin tun ba'aje ko inaba.

Haka friend yaci gaba da wuna ƙanwar nashi sama yana faɗin
"gani nake tamkar a famarki ba zahiri bane."

"****It seems to me that it is not real Today I see my blood in the world,we welcome you back to your family Habebtyy"

Ƙasa ya sauƙeta anan ne kuma idanunsa suka masa tozali da mahaifiyarsa, yashe a ƙasa tamkar babu rai tattare da ita.... cikin tsantsar ƙiɗima yayi kanta a gujeeeee.
Ganin friend suffyan yana gudune yasa hankalin Maryam abduljalaal tashi
Hakanne yasa
tabi inda
Yabi
da gudun da kall0, ganin Hajiya LAURA kwance a ƙasa ne yasa itama Maryam abduljalaal ta cira kafa zata mara masa baya, hannunta dataji anriƙene kuma yasata dakatawa, tare da waiwayen bayanta dan ganin waye ya riƙe tan!
Arba da idanunta sukayi mata da mai martaba sarki abdulphata omar ne, yasata dakata wa da takun da tayi niyar yi.
Shi kuwa sarki abdulphata omar da yake ganin komai daya faru akan id0nsa, tun farkon fitowar lauran ya ganta kuma yake ankare da ita.
Hakanne ma yasa ya dakatar da maryam abduljalaal daga ƙoƙarin zuwa gare ta, cikin hosky voice nashi ya furta mata

"Anya Maryam, you have a heart the blood flowing in your chest"

Cikin kallon rashin fashimta, ta ɗago kanta xuwa gareshi tare da furta "It's like that"
Cikin kall0n takaici rashin sanin ciw0n kai da kai yake binta da idanunsa....tare da damƙar tsintsiyar hannunta yana yin ɓangaren sa da ita baki ɗaya, ganin hakanne kuma yasa ɗaya daga cikin amintattun bayin hajiya maryam abduljalaal..tawasu ummey jagoranci zuwa makeken parlourn FRIEND ɗin, cikin wata iriyar ginshira AYSHA ABDULPHATA OMAR take taka ƙafafuwan ta bisa shimfiɗeɗen grass carpet ɗin dake malale da gaba ɗaya compound gidan, hakan shine yasamu damar sake ƙawata shimfiɗeɗiyar tsakiyar masarautar tasu.
Cikin nutsuwa amintacciyar baiwar hajj Maryam ɗin take kutsa kai dasu cikin ƙawatacciyar masarautar, haka su ummey suke ta kall0n ikon Allah domin ganin tamkar ma ba'a cikin duniyar sukeba, ita kuwa jaddah ko ajikinta bataji tana s0n komai take tattare da gidan nasu, haka harsuka ƙarisa cikin makeken parlourn na FRIEND, tsarƙi ya tabbata ga Ubangijin sammai bakwai,lallae duniya tana inda take
Haka suka zazzauna acikin lumtsuma lumtsuman kujerun parlourn na FRIEND, tuni kuwa wannan amintacciyar baiwar ta Hajj maryam abduljalaal mai suna yallah tacika musu gaba da kayan marmari, gefe guda kuma wasu ƙayatattun fulasaine nagani*
Na faɗa na gani*
Kasheni inda*
Cikin wannan fulasan ke ɗauke da lafiyayyun girki na musamman....


Ɓangaren FRIEND MARYAM ABDULJALAAL kuwa.
Cikin wani irin kunan zuciya mai martaba sarki abdulphata Omar yake jan hannun friend, haka yadinga ketare parlourka, duk kuwa da irin kallon ƙasan id0n da hadimai kebinsu dashi, shikam sammm ko ajikinsa
Bai direta ko inaba sai bakin wata ƙofa, ƙofar danaga sunbi loƙacin da sukayi fitar sirrinsu, baice mata ƙalaba sai nuni daya mata da hannu alamun tana iya tafiya... cikin rashin sanin takamaiman inda yanufa ne kuma yasata koma, daga gefen bakin bed ɗinsa tana zama.

"what do you mean by that, or if you know, my heart will be brokenI have the heart that you said I don't have but my heart
is a pure heart,My heart belongs to Islam"

"Inada zuciya amma zuciyar musulunci nake gareni, kasani konace kafin kowa sani, abinda tamin hakan bazaisa na gaza taimak0nta"
Ganin dake s0n sakashi magana takeyine, hakan ne kuwa yasa ya shiga tak0 inda take,kafaɗunta ya kamo yana miƙar da ita tsaye...tare da ƙara nufar wannan ƙofar ta ɗaxu.
"Pls kije ki kula min da baƙina tare da girl Naaaaa"
Ya faɗi maganar yanajan kalmar ƙarshe, babu musu kuwa ta nufi ƙ0far mats0wa yayi kana wannan ƙ0far ta ɗauka
phot0nsu ita dashi.
ita tayi ciki shi kuma yayi baya, bayan yabata wani rikitaccen cool kissed mai matuƙar tsayawa arai.
Cikin abinda bai wuce 5 mint ba ta ƙaras0 tsakiyar shimfiɗeɗen tsakar parlourn nata...inda ummey take ta nufa kai tsaye, zama tayi gefen ummeyn cike da ƙaunar matar mai tsanin gaske, ganin kuma an wadatasu da duk wani abu na buƙatane yasa ta fasa maganar abincin kamar yadda tayi niyya da.
Itamah kayan marmarin ta ɗan ɗiba ta taɓa kaɗan.
Wayanta ta cire cikin handbag ɗin ta, kai tsaye wajen cooling ta nufa... HABEBTY MAH? Tayi cooling Numbern ring wayan take ta famanyi ammah wacce ake ƙiran bata da alamun cira ƙiran ƴar gaban goshin nata.
Ganin ba'a cira ƙiran nata bane yasata ɗan yamutsa kyakkyawar sweet innocent face ɗin ta tare da faɗin.
"MAH?, Faɗan namufa yakusan zuwa qarshe fa"
Sai kuma ta sauya akalar ƙiran nata ga AUNTY NIMRA ring ɗaya tayi akayi peaking cool nata, cikin tsanin murna tashiga faɗin.

"Kamar yadda mahaliccin sammai bakwai ya rubuta mana tarin dikka. ƙaddarorunmu azane
Atsakiyar ƙirjin kowanne bawa! To yau yayi sanadiyyar BAYYANUWAR ƙaddarata, ƙaddarar ta tariga ta wuce shekaru da dama, Allah yayi BAYYANUWAR gudan jinin dake gudana acikin jikina addah NIMRA, AYSHA ABDULPHATA OMAR, AYUSH ɗina Ubangijin daya fimu sanin ik0nsa nayin hakan, yau ga AYUSH ɗina tare dani ADDANA! Ga AYUSH da igiya mafi girma mafi daraja igiyar AUREN MALEEK, wanda alqawarin auren dake tsakanin su Ubangiji buwayi gagara misali ya qulla abinsa ADDANA;
Na qira HABEBTY MAH? Amma amsar kamar kullum ce yauma babu amsa!"

Cikin girmama qarfin ik0n mahaliccin sammai da ƙassae Ubangiji buwayi gagara misali AUNTY NIMRA, ta shiga tasbihi wa Ubangijin ta
Lalle Allah da girma yake.
Cikin kudurorinsa ya nuna wata kudurar anan.
Na haɗa AUREN MALEEK da AYSHA cikin sauƙi cikin kwanciyar hankali.
Lallae duniyar ba'a bakin komai take ba.

"Zamu zo, zamu zo! Zamu zo0000 9j wannan karo00n doleee ABTINIII!"

Shine kalmomin da AUNTY NIMRA tasama damar haɗawa, wajen furtawa qanwar tasu kuma AUTAR SU MARYAM ABDULJALAAL ƴar gaban goshin MAH!..

FRIEND suffyan
Dake dactor ne shine ya baiwa mahaifiyar tashi yaimak0n gaggawa tare da taimakon wasu likitocin dake cikin masarautar tasu.

"ALLAH YA TSINE MIKI LUBNA!, ALLAH YA ƊAIƊAITA RAYUWANKI LUBNA!!, ALLAH YA HAƊAKI DA MASIFA LUBNA!!!"

Sune kalmomin data farfaɗo dasu daga bakinta.

"UMMUH What bothers you so much?"

Gani kamar tanas0n t0nawa kanta da kanta asirine yasata saurin dawowa hayyacinta, cikin ƙame fuskarta tace "babu komai my s0n wani mummunan mafarkine nayi.
"Sunayen Allah yaka mata kina ambata a irin wannan loƙacin my Mum na,

NIMRA

Haka addah NIMRA ta qira OUM ANUM, tare da mahaifiyarsu wato HABEBTY MAH?.
Cikin lallama da kalamai masu sanyaya zuciya suka taushi mahaifiyar tasu,dahar ta yarda zata taka 9j xuwa na fark0 amma fa ankai ruwa rana sosae kafin ta amince.

Haka suka shirya zuwamma Nigeria tare da gagarumin tarin alkhairuka, domin suna s0n ayau daikam su nuna irin ƘARFIN MULKIN da suke da tare da tarin DUKIYAR da Ubangiji ya habbaka musu.
Dan haka suka shirya tsabbb domin ziyartar ƘASAR NIGERIA AFRIKA.

Daga fadar SARKI ABDULJALAAL YEKO MADINAH aka shirya musu gagarumar tafiyar tasu...Tare da rakiyar dakarun kuyangai inda kai tsaye girji na musamman nema zai kaisu 9j ɗinnnnnnnnn


🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰 TOFAH 🤗🤗🤗🤗🤗

Muje daiiii zuwa baxance da kowa komai ba
🙃🙃🙃🙃🤗🤗🤗🤭🤭🤭🤭

Kubi *Ammey laylerh* danjin yadda zata kaya
Esheeeeeee🤠🤠

*🤗YA ZA 'AYI🥴*
*🔥💔 KAREN BANA 💔🔥*

NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylerh ceee*

Page 3️⃣3️⃣

08104493215
***************

______________

Inda kai tsaye jirgi na musamman ne ma zai kai su 9j ɗin, ALI YEK0 shine jagorancin tafiyar nasu.
gaba ɗaya ahalin sun gama kammala Kawunansu, a gidan HABEBTY MAH? Aka ɗauke su daga ƙasar MADINAH xuwa qasar 9j.

***************
ADAMAWA
*************
Qarfe biyar dot jirgin su HABEBTY MAH? Ya sauƙa a ƙasar Nijeriya, inda kai tsaye kuma daga cikin masarautar aka shirya wasu jibga jibgan motoci na alfarm, suka ɗebo su HABEBTY MAH

cikin masarautar gaba ɗaya wata iriyar busar sarewa ce ke faman tashi, inda tasha banban da tamu ta 9j.
Cikin jin sunkai sun kuma isa suke taku a cikin masarautar Adamawa HABEBTY MAH ce a gaba kana sai OUM anum sai addah NIMRA
Shi kuwa dama Ali YEK0 yana daga ɓangaren amininsa wato suffyan abdulphata omar.
Haka su MAH suka ringa ketaw tacikin tsakiyar shimfiɗeɗen tsakar gidan' su ƙuwa kuyangun asalin masarautar sun gaza ƙwaƙwƙwaran motsin kirki, d0min duk izzar da suke gani a wurin mai martaba sarki abdulphata omar ba komai bace idan ka haɗasu, da waɗannan bayin Allah.
Cikin nutsuwarta tasanya tafin ƙafarta a cikin fal0n autar ƴarta kuma mafi soyuwa acikin ranta wato MARYAM ABDULJALAAL YEK0 MADINAH***
Wani irin tsanin sanyi ne taji ya ziyarci tunda ga tsakiyar kanta har zuwa dandanin tafin ƙafarta,
"YA ALLAH"
HABEBTY MAH ta furta loƙacin data ƙarasa shigewa cikin parlourn ƴar nata.
Cikin wani irin matsanancin S000 KEWA FRIEND ta tafi da wani irin mugun gudu ta ruƙunƙume mahaifiyarta. ɗaya tamkar da dubu tare da sakin wani irin kukun azabar dayazo ya cakee mata a cikin zuciyarta, cikin kalmar Larabci ta shiga furta.
"Nayi kewarki,nayi kewarki, nayi kewarki har bansan iyaka ba m0mienah;"
"Nayi kuka nayi danasani marar iyaka HABEBTY MAH Naaaaa, dan Allah ki yafemin, ki yafemin MAH nayi kuskuren"

Saurin toshe mata baki MAH tayi tare kuma da jijjiga mata kai, "ki nutsu, nutsu autana, komai yariga da ya wuce HABEBTY, dama ƙaddarorunmu ne suka zo ahakan, kuma ruwa iska tsanani babu abinda ya isa yasauya mana, ƙaddarar ka ta cenza daga mummuna zuwa kyakkyawa!"
***"Dan haka ki daina wannan kukan domin na daɗe da yafe miki HABEBTY Naaaaa, kiran ki kuma abinda yasa bana ɗauka domin ina gudun nayima zuciyana famune na daga abinda ta rasa, take kuma tsananin ƙauna fiye da komai da kow@ HABEBTY"

Idon MAH ne ya sauƙa akan AYUSH ABDULPHATA OMAR
Wacce ta hakimce akan ɗaya daga cikin kujerun
ɗakin, cikin sauri MAH ta ture FRIEND daga cikin jikin ta....tare da nufar inda AYUSH take zaune.
Tamkar ita, tamkar itace domin komai na daga kammannin HABEBTY MAH, FRIEND ta ɗeboshi...gashi itama AYUSH ABDULPHATA OMAR SAKK kamar mahaifiyarta take da, hakanne yasa Habebty MAH ganin tamkar photo copyn ta akayi saidai ita. yarinyar da take gani yanxun a zahiri zata gaya mata yarinta.
Atake Habebty MAH taji wani irin tsananin soyayyar AYUSH mai qarfin gaske ya shigeta...da id0 FRIEND tawa AYSHA magana akan taje ga grandma nata, hakan ne yasa AYSHA ta miƙe tsaye tare da nufo inda grandma tayi mutuwar tsayee, domin kuwa gaba ɗaya abar s0nta abar ƙaunarta take gani loƙacin yarintarta, AYSHA da itama taji wani irin tsananin qaunar matar data tabbata itace mahaifiyar babarta ne yasa, ta taho da tsananin qaunar matar ta faɗa jikinta, tare da fashewa da kuka sai yanxun JADDERH tasamu damar yin kukan da yajima yana azabtar da ita acikin zuciyarta, jin AYUSH tana kukane yasa grandma ta ɗan ɗago da kanta kaɗan tana kall0n AYSHA ɗin, sai kuma ta soma bubbuga gadon bayanta tare da ƙara kwantar da kanta saman kafaɗunta.

"Kodai ke raguwane ban sani baaa ohhh"

Ita kuwa haka jaddah taci gaba da kukanta rurus, wanda tun suna ɗaukar abin wasa harya kusan gafarar su domin ko magana taƙi yiwa kowa ciki kuwa harda FRIEND ɗin, hakan ne yasa ummey tajata jikinta tare da faɗa mata wasu kalmomi masu sanya nutsuwa acikin kunnuwanta, hakan yasa tayi luff ajikin ummeyn domin harda rashin sabo a tattare da ita, ita zata iya cewa tunda suka baro Abuja bata kuma jin jaddan tace qala ba, domin da cen maaa haka suke fama da rashin maganar jaddan, wanda basu sani ba ashe tsabar JININ MULKIN dake gudana acikin jikintane, yasa take da wannan ɗan banzan miskilancin.
Kai suma kansu sai yanxun suka qara yarda JININ MULKI masifane domin kuwa kowa idan yana da kwai a jinin dake gudana acikin jikinka dole sai alamu sun nuna hakan,
Haka dai daqar da suɗin goshi aka lallameta tayi shiru, a wannan loƙacin jaddah taga gata mai sunan gata, d0min kowannensu acikin yayyen mahaifiyar nata suna ƙoƙarin ganin ta sake dasu....saidai dake Adda NIMRA tafi wararren kaine yasa dan danan ta saki jikinta da ita, ba kamar OUM ANUM ba da loƙaci ɗaya taji tana shakkar matar. saidai itama tana qoqori wajen bawa jaddan kulawa, tun a daren da suka zooo suka soma shirya jaddan ciki da bai.
Haka FRIEND ta zama ƴar kallo, ummey ma ba'a barta baya ba d0min wannan karon ma harda ida kayan mata masu amfani suke mata amfani dashi wanda suka san ma'anar sa da kuma muhimmanci sa, amma na sanyi ma yafi yawa.
Kai jaddah dai taga ta kanta anyi mata abubuwa kala da kala, maganin zafin zafin ciki anyi mata na sanyi banda turarukan. tsugunno dana wanda za'a haɗa mata acikin ruwa ta shiga ciki saikace mai jego.
Ɓangare guda kuma ga wani irin mayataccen gyaran fatar jiki da take qarɓa daga OUM ANUM, domin dukkanin wani nauyi na gyaran jiki to inkazo wurin OUM ANUM kace KATT, dan danan jaddah tayi wani irin azababben ƙyau na musamman, fatar cikin ta kuwa in banda shining babu abinda take, wani irin tsanin ƙyau tayi fiye da tunanin mai hasashe.
Daga nesa kuwa idan ka ganota wani irin glowing take fiddawa,....Ƙirjinta su qara ciki sunyi ƙyau abinsu, banda wani irin fitinannen ƙamshi da take yi domin shi kansa ƙamshin yabi jikinta ya zauna daram, ita da kanta har wani qara sansanar jikinta takeyi domin damacen jaddah baɗai san qamshi ba.

Gaba ɗaya duk wani shiri na gagarumin tar0n bikin da suke s0n gudanarwa, aqasar 9j sun gama kammala abunsu SU HABEBTY MAH? Domin sunce sabon BIKI sukes0n suwa *AUTAR AHALI~ sunan da suka bata kenan, d0min itace Autar gaba ɗaya ahalin su gaba da baya basa da qaramin ɗa ko ƴa!.
Shi yasa sukeson suyi biki mai sunan biki.
Shagaline iri iri sun shirya shi na kece raini.

Night
Aunty NIMRA ce tsaye akan AYUSH riƙe da wata kyakkyawar kwarya a hannunta, "ki karɓi abunnan ABTINIII tun muna shedar juna!"
Ƙare maƙe kafaɗa AYSHA tayi, can ƙasan ranta ta fara gunguni.
"Allah gaba ɗaya matar Nan,tunda kukaz0 kin hanamin sukuni, ki bani wannan ki bani wancen, to wallahi nikam na gaji!"
"Kikace mene ABTINI"
"Nifa bance komai ba addah Na" ta faɗi hakan tana turo baki gaba.
Amsan kwarya ɗin tayi ganin lafiyayyiyar tacacciyar madaran shanuce sai faman turiri take ne, yasa tayi saurin kafa bakinta, garɗi da kuma zaƙin tacacciyar zumar da aka tsirmawa n0n0n ne yasa ta lumshe tare da ɗan warasa, kana ta maidasu ta kulle tamkar wanda hakan ya zame mata ɗabi'artane hakan.
Kwaryar kawai ta direma auntu NIMRA a hanunnuta, tare da sakin murmushi sai kuma tashiga motsa bakinta alamar tanas0n tayi magana, amma kuma ta gaza furtawar.
Oum ANUM ce ta shigo cikin ɗakin da sallama a bakinta AUNTY NIMRA ceeee ta amsa banda jaddah ta jikinta dan danan ya shiga rawa.
"Oya tashi muje"
Shine Kaɗai
Abinda
OUM ANUM tace babu musu kuwa jaddah ta tashi summ summm tayi cikin toilet ɗin ɗakin, duguwar rigar baccin dake jikinta ta sutale tare da ɗaukar wani mini towel fari kal ta ɗaura ajikinta, wanda ya tsaya mata iya mazaunanta wanda suka qara buɗewa
Suka baje.
Oum ANUM ce ya shigo cikin toilet ɗin hannunta riƙe da wani ƙaramin boket baƙi, haka ta shiga gyara jaddah kamar yadda ta saba a ƴan kwanakin nan....gyara mutane biyun suke bawa ƴartasu na tsakani da Allah, domin dan danan labarin yasha ban ban.
Wani irin sauyin yanayi takeji, tare da ita*
Ga wani irin abu me damshi dake zubo mata ga maranta dake mata ciwo loƙaci bayan loƙaci...a qalla saida suka ɗauki tsawon kwana goma sha biyu suna gyara ƴarsun ciki da waje, kuma a tsayin kwanakin nan babu wanda ake bari yake ganin jaddan ciki kuwa harda FRIEND, Amma wani loƙacinma da ummey ake mata gyaran, domin wata irin girmamawa suka ba matar fiye da tunanin mai tunani.

Ayaune kuma rana ta cika ta goma sha huɗu wanda yayi daidai ranan asabar, wanda yayi daidai da ranan taron bikin nasu kenan, gaba ɗaya jama'ar dake garin Adamawa sunsan da shagalin bikin ƴar sarki ABDULPHATA OMAR. domin ta social media aka rinka yaɗa labarin bikin Sarkin da zaiyi, inda ba'a bar ƴan uwansu malam Abdullahi Rano a baya ba, domin xuwa loƙacin sun sami labarin ashe ƴar Sarkin Adamawa ce YARINYAR da suka wulaƙanta har suka kori ƴaƴansu akanta.
Cike da kuskurin kunya suke kall0n komai domin kuwa FRIEND ce da kanta, ta bada umarnin aje ataho dasu, domin ita abinda sukayi ma ƴarta bazai sa ta wulaƙanta suba, duba da irin r̃iƙon da suma ƴaƴansu suka wa gudan jinin su, hakan ne yasa sammm bataji wani haushinsu ko kaɗan ba, wanda kuma da shawarin mahaifiyarta MAH itama take komai, danta nunawa ƴar tata ta wannan hanyar kaɗai wajen sasanta ahalin take da yaƙinin zata saka wa su ummeyn.
Anyi koke kuwa inda wani abinda suka ɓoye basu baɗaba su iyayen nasu sun faɗa, anan dai aka nemi yafar juna inda su Malam Abdullahi suka qara jin ƙaunar wannan ahali mai tsanin gaske.
Anyi gagarumin biki na gani na faɗa inda domin duk inda kayi labarin yadda bikin ya gudana jama'a suke ta faman xance.

ƁANGAREN MALEEK

Inda abinda ya wuce cika to yayi dan baƙin ciki, saida aka lasa masa zuma' a baki kana kuma a kwace.
Hakan fa tamkar izaya suka masa, dama ya lafiyar kura bare kuma saida aka ɗanɗana masa kana kuma a janye*
Jin yake tamkar yaje ya jayowata daƙar yake iya bacci, tsabar jarabar daya sama ranshi, yakan yasa yayi fushi da kowa ciki kuwa harda ammeynsa,dan gani yake ai da idan tace bata yarda atafi da jaddahn ba to da basu tafi da ita, gefe guda kuma shi kaɗai yasan meya shiryawa hakan*
FRIEND idan taqira waya tace aba FRIEND ɗin ta ammey takanyi murmushi tace kinsan dai ba'a taɓa sanjawa tuwa suna duk kuwa irin yadda za'a sarrafa shi , kinsan yana nan a mazaunar tuwon nan nashi....maleek bai sanja ba MARYAM MALEEK yayi fushi ko ɓangare na ya daina shigowa tun tsayin wannan loƙacin!
Hakan ne kuma yasa hankalin FRIEND tashi dan ganin anas0n shiga haƙƙin ɗan bawan Allah MALEEK.
Hakan yasa ta tuntuɓi ummey da MAH tare da sauran ƴan uwanta nata biyu kan, su soke wannan tafiyar da suke shirin yi da jaddahn MADINAH....kwarai sun gamsu da baya nan MARYAM ɗin data musu.
Dama suma shirin tafiyar suke yi inda kuma ammey ta sanar musu za'a kawo LEFEN JADDERHN hakan ne yasa suka qara kwana biyu dan aqarfi LEFEN dasu.
Set ɗin AKWATINA goma sha biyu MALEEK yawa JADDERH set biyu kenan ko wacce set ɗaya kalanta daban, inda aka tashi aka ɗan qara kaya na ceke raini, aka kuma zuba ruwan gwala-gwalai...Haka aka kawo lefen JADDERH daga masarautar KANO xuwa masarautar ADAMAWA a privete jet ɗin MALEEK aka kawo lefen dan a sauƙaƙa musu tafiya daɗi da qari kuma harda FULANI a kawo LEFEN JADDERHN.

Loƙacin da HABEBTY MAH? Da kuma FULANI suka haɗu, hammmmm Anan tsohon qawance ya tashi inda suka qaraci kukansu, daga nan kuma aka shiga firar yaushe gamo da bayan rabuwa, domin dai duk kamar abun kusan ɗaya ne dasu ammey, suma haka kawai suka manta da junansu....
Anan aka qarfi lefen jaddah, ranar Litinin da yamma su addah NIMRA OUM ANUM grandma da wasu qawayen MARYAM ABDULJALAAL na kusa, suka mata rakiya zuwa Abuja birnin tarayya acikin girjin masarautar su*****
Tarɓa ta musamman suka samu daga ahalin ammeyn, bayan sauqarsu a wurin ammeyn ne kuma, da kanta bisa rakiyar abokan zamanta suka miqa JADDERH asalin ƙayataccen gidan MALEEK ɗin yake a anguwar ASOKORO haka suka miƙa jaddah ƙayataccen gidan nata daya gaji da haɗuwa kasan cewar maleek bamai qaunar hayaniya bane shi yasa ya zaɓa zama acikin anguwar ASOKORON.
Cikin dabara suka gudu suka bar jaddah daga ita sai halinta a shimfiɗeɗen gidan nata*......

Inda washe gari qarfe goma am girjinsu addah NIMRA ya ɗaga zuwa qasar su da gad0 MADINAH**
Inda FRIEND Saida akayi da gasken kafin FRIEND ta yarda, dan ta tibure akan itafa dole sai tabi MAH ɗin nata MADINAH.
Wanda saida ƙar sarki ABDULPHATA OMAR ya shawo kanta, kance mata da yayi wani watan suma suna zuwa MADINAHN, kuma yayi alqawarin zai barta acen idan ta ɗan huta ta dawo 9j ɗinnnnnn***

Da haka ya samu ta sauƙo daga kafiyar kan nata, inda su kuma su MAH sukayi madinatul munaiwara inda Ali YEK0 yayi ban kwana da 9j da kuma babban amininsa suffyan abdulphata Omar.

MALEEK..............🥰🥰🤣🥰🤣 Ana jiran aji mene zance to naƙi wayon......


*Story*
*Planning*
*And writing*
*Ammey laylerh*

Next muhaɗe a gaba😌🌚
*🔥💔 KAREN BANA 💔🔥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*AMMEY LAYLERH*

Page 3️⃣4️⃣

08104493215

https://www.facebook.com
===================
___________________
✯✯

T͟H͟R͟E͟E͟ S͟T͟A͟R͟S͟ O͟N͟L͟I͟N͟E͟ W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟


__________MALEEK gaba ɗaya yinin ranar cikin aiki ya kusan qarar da yinin guda, hakan yasa shi komawa gida a gigace
ga kuma azar tsanani ciwon da yake fama dashi, dan kuwa tunda yariga yasan daɗin abun tofa shikenan tun daga wannan ranar, bai kuma kwanan farin ciki ba.
Kawai yana danne hakanne gudun kada ammey ta harbo girjinsa, hakan yasa ya tare acen qayataccen gidansa,dake anguwar ASOKORO.....shiyasa ma ammeyn bata taɓa sanin halinda gudan jinin ta yake a

Please Login or Register in order to submit comment