Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsaya yana kallanta cikin rashin fahimta besan sanda ya furta

"What..? Mami ta gyara zama

"Wait..Son..ka tsaya ka saurareni da kyau, nasan kaji abinda na fad'a, pls ka bani amsar tambayar dana maka uhmm" Seya ajje numfashi kafin ya lumshe idanunsa

"Bama auren ba, Sim..Sim..wata ke kowa... Bazan iya auren ta ba hasalima bata daga cikin irin matan dazan iya aura" Dama inda Mami take jira azo kenan, seta gyara zama tace

"Ohk ba Simrah ba, idan na za6a maka wata zaka aura? Besan sanda ya mi'ke tsaye ba jijiyoyin kansa gaba d'aya sun mi'ke haka idanunsa sunyi jawur yace bayan ya hargitsa sumar kansa

"Aure? Ni!! Can u imagine? Plss ki barni haka mana, am tired...."

Sorry pah yau ko editing banyi ba, wlh ina busy ne sosae 🥺🤧

Innocent Gee.........✍️




https://chat.whatsapp.com/CNoLsXVGhSe9XZXghGxjZV


*♡☆SANADIN KADDARATA☆♡*

( _Is similar to *DON ADNAN's* destiny_ )




⚡ *THE BEGINNING*⚡




STORY AND WRITTEN

BY

*♡ MHIZ INNOCENT ♡*


..Sanadin 'kaddarata na kudi ne akan N300, da zarar mun gama free pages zamu cigaba da tafiya ne da wadanda sukayi payment kawae, zan ajiye muku yadda zakuyi payment din a last page na The Beginning..


Free page_13


______Kallansa Mami kawae takeyi without blinking yadda taga yana shirin birkice mata lokaci guda, seta kwantar da muryarta kafin itama ta mi'ke tana kallansa, a hankali takae hannunta kan kafad'arsa tana fad'in

"Relax..relax.." Besan sanda ya ture hannun ba kana ya fara 'ko'karin barin parlourn, Mami ta sake binsa da kallo cike da mamaki tace

"Son..yanzu ashe ni ba mahaefiyar ka bace?" Ta fad'a cike da rauni a voice nata, kamar baze dakata ba se kuma ya tsaya bayan wajen second 5 sannan ya juyo ya 'karasa ya zauna kan side chair, itama Mamin seta koma ta zauna tana kallan yadda idanunsa suka kad'a daga aenahin kalarsu zuwa wata daban, can 'kasa ta jiyo muryarsa kamar wanda baya son aji abinda ya fad'a d'in

"Ni nace ke ba mahaefiya ta bace?" Mami ta kalleshi sannan itama tayi 'kasa da murya tace

"Haka kake 'ko'karin nunamin" Numfashi yaja sosae wanda be saukeshi ba se bayan wajen second 3 sannan yace

"Mami..ki bar maganar nan plss, wani aure baya gabana, in fact ma a wajena takura ne, babu abinda na rasa daga wajenku" Mami ta cigaba da kallansa kafin tace

"Yawwah gwara da kace a wajenka, but kasan kuwa cewa aure shine cikar kamalar duk wani d'a namiji? Baga 'ya mace kad'ae ba hatta a wajen d'a namiji aure daraja ne, and kaga kana aeki..baka bu'katar komae yanzu se auren!" Mi'kewa ya sakeyi kana ya tauna 'kasan lips d'insa da d'an 'karfi sannan yace

"Ah beg Mami ya isa haka, aure aure dae..na gaji dajin kalmar" daga haka ya fara 'ko'karin tafiya, Mami tayi saurin fad'in

"Its ohk Son, kaje ka huta yanzun zamuyi magana, sannan kayi tunanin cewar wannan d'in idan ka aekatashi farin cikin Mami ne" bece mata komae ba ya 'karasa ficewa daga d'akin ransa a matu'kar 'bace, kae tsaye part d'insa ya wuce yana zuwa ya zauna akan gadonsa ya cusa hannayensa duka biyun cikin sumar kansa idanunsa a lumshe

"Why him? Meyasa Mami keson yi masa katsalandan a rayuwarsa ne? He wish ze iya kallan cikin idon Mami ya fad'a mata baze iya abinda takeso yayi d'in ba, but baze iya ba, Mami tana da wani muhimmaci a wajensa, alkhaerinta gareshi yawa gareshi, and her love for him is uncountable, but ya zama dole ya nuna mata baya son abinda take 'ko'karin turasashi yayi, yes tursasawa mana dan kuwa shi dae da kansa baya bu'katar wani aure, but yasan ba zata bi dashi ta hanyar tursasawa ba, tunda ta riga da tasan halinsa baya biyuwa ta wannan fannin, toh ze yi iya 'ko'karinsa koda hakan zesa ta janye wannan 'kudurin nata"


..........Da sallama suka shigo gidan, Inno da fitowarta kenan daga band'aki ta ajje butar hannunta tana kallansu fad'i take

"Barkanku da zuwa..lale..lale" dan ta shaeda Hajja kaltume, Inno ta 'karasa ta shinfid'a musu tabarma tana sake fad'in

"Sannunku da zuwa" Mami tabi gidan da kallo sannan ta dawo da dubanta kan Inno dake ta kallanta ganin yanayin shigarta na musamman, sanye take cikin wani hamsha'kin less d'an ubansu, da mayafi dae_dae na matan aure hannunta d'auke da jaka yayinda 'kafarta ke cikin wani takalmi high hill, seta 'karasa ta zauna tana sake 'karewa gidan kallo, Inno ta nemi waje ta zauna tace

"Sannunku da zuwa hajiya, bari a kawo muku ruwa" "ke Azrah.." Ta fad'a cikin er d'aga murya,

"Na'am" ta amsa a sanyaye sannan ta fito sanye cikin hijab dan lokacin ta idar da sallahr azahar, seta 'karaso ta tsugunna a gaban Inno tace

"Gani" se kuma ta maeda dubanta kan matan data gani a tsakar gidan nasu, tace a hankali

"Ina yininku" ta fad'a bayan ta kallesu sannan ta d'auke kae, dan yadda taga suna binta da ido kamar wad'anda suka ga wata sabuwar halitta, bayan itace ya kamata ta dinga musu irin wannan kallon, duba da yanayin shigarsu da kuma yadda ta gane fuskar 1 daga cikinsu

"Alhamdulillah" suka amsa wajen a tare, Inno ta bankad'a tabarmar dake ajje gefenta ta d'akko kud'i ta mi'ka mata

"Maza jeki samo ruwa me d'an sanyi, amma sekin had'a da sauri tunda dae kinsan wajen ba nan bane, kuma ba'ki ba jiranki zasuyi ba" da "toh" kawae ta amsa sannan ta mi'ke ta fice daga gidan, Hajja kaltume da Mami suka bita da kallo, se a lokacin Hajja kaltume tace

"Ae da kin barshi ma, tunda wajen siyarwar da nisa"

"A'ah..a'ah ae kinsan ance ba'konka Annabinka, wlh babu komae" Inno ta fad'a tana wani murmurshi, Hajja kaltume ta d'an ta6a Mami tace

"Hajiya ki fara mata bayanin kafin ta dawo koh?

"Hakane" Mami ta fad'a tana sauke ajiyar zuciya gami da gyara zama tace

"Toh wato wata magana ce me muhimmanci ta kawo mu wajenki, sedae bansan yadda zaki kar6eta ba" Inno ta gyara zama tace

"Toh ina dae jinki hajiya"

"Yawwah, wato ina da wani yaro and inason na aurar dashi, sedae kuma nasan zakiyi mamakin abinda yasa na baro cikin garinmu nazo na nema masa mata anan, so karki damu wannan ba huruminki bane, abinda kawae muke bu'kata shine amincewarku keda shi maegidan naki, bawae haka siddan zaku bani yarinyar nan ba, a'ah za'azo neman aurenta kamar yadda akewa kowacce mace, haka zalika idan lokacin aurenta yayi ma za'azo a d'aura auren ne anan sannan azo a d'auki ita yarinyar, ina fatan kin fahimceni?" Inno ta sauke ajiyar zuciya kafin tace

"Ehh toh..naji sedae wani hanzari ba gudu ba hajiya, ita dae wannan yarinya wlh ita ke fita ta saeda mana abincin siyarwa sannan muke samu muci abinci, Allah ya gani bazan 6oye miki ba, dan banga amfanin 6oyewar ba" Mami tace tana kallan Inno yadda take ta 'kasa dakae kamar wata munafuka, dama ita tunda suka shigo taga yadda take ta wani 6arin jiki tasan duk wata bu'kata da sukazo da ita zata amince

"Karki damu, zanyi tunani akan wannan, ba dae kud'i ce matsalar ba? Inno tayi dariya tace

"Wallahi kuwa hajiya kinsan yanayin da ake ciki yanzu ae shiyasa komae seda kud'i.." Kafin Mami tace komae, Azrah tayi sallama cikin siririyar muryatta, bata kalli kowa a cikinsu ba ta 'karasa ta ajiye ruwan tace

"Gashi" kana ta mi'ke ta wuce d'aki, seda ta shiga d'akin sannan Mami tace

"Karki damu, zaki 'kara jina ko daga gareni ko daga 'kawata" daga haka ta sanya hannun ta bud'e jakarta ta ciro kud'i ta ajje mata sannan suka mi'ke dukansu, Inno tace kamar zatayi musu sujjada

"Angode hajiya Allah ya saka da alkhaeri ya 'karo arzi'ki, se na jiku d'in" suka fice daga gidan, yayinda Inno ta dawo ta d'auki kud'in tana 'kirgawa cikin farin ciki, Allah Allah take malam ya dawo ta sanar dashi wannan abin alkhaerin daya samesu.


.......Yana zaune a kujerar office d'in ya d'ora kansa akan saman kujerar idanunsa a lumshe, gaba d'aya zuciyaraa a cunkushe take, yana nan a haka yaji an bud'e 'kofar an shigo sannan an rufe ta, yasan cikin biyu toh d'aya ne, kodae Irfan ko kuma Sameer dan kuwa su kad'ae ne suke iya shigowa office d'in kae tsaye irin haka, Sameer ya 'karasa yaja kujera ya zauna yana kallan abokin nasa yadda yaga yayi looking so worried, secan yace

"Don.." Sarae yaji sanda ya ambaci sunan nasa dan duk tsayin tunanin da yake baya sanyashi fita cikin hayyacinsa, Sameer yace

"Wani abu ya faru ne? Se a lokacin ya bud'e lumsassun idanunsa da sukayi jaa kamar an watsa musu garwashi haka kuma suka sake lumshewa kamar wanda ya tashi daga bacci, ya kalli Sameer, bece komae ba ya mi'ke daga kan kujerar yayi gaba, ganin haka ya sanya Sameer shima mi'kewa yabi bayansa yana fad'in

"Pls friend tell me, meya faru? Don ya lumshe idanunsa sannan ya bud'e su akan Sameer yace

"Nayi kama da wanda za'a mawa aure be shirya ba? Sameer ya kalleshi cikin rashin fahimta kafin ya girgiza kae

"Ban fahimce ka ba? Yimin yadda zan gane" juyawa yayi yana kallan window kafin yace

"Mami..bata san farin ciki na yanzun, she said wae zata za6amin mata, the whole me fa friend?" Sameer ya furzar da iska daga bakinsa kafin yace

"Shine ka tada hankalinka? Don ya juyo ya kalleshi fuskarsa d'auke da mamaki yace

"Fad'amin ta yadda bazan tada hankalina ba? Ina sone in samu 'kwarin gwuiwar da zan iya tunkarar Mami ince mata ta dakatar da abinda take 'ko'karin aekatawa" ya fad'a a zafafe

"Nooo friend, kada kayi haka, Mami ce fa! Kada 'bacin rae yasa ka manta wacece Mami a wajenka mana, kada 'bacin rae yasa ka manta tarin halacci da alkhaerin Mami gareka mana, beside kasan Mami tafi kowa sanin halinka, am sure zata za6a maka a very classy lady ne, me ilimi and wadda tasan ciwon kanta, be it doctor or barrister or something else dae but ina me tabbatar maka ba zata maka za6in da baze zo d'aya da ra'ayinka ba, tunda tasan wanene kae!" Don ya juyo ya watsa masa lumsassun idanunsa yace a sha'ke

"Really?......

Pls ku tayani da addu'a yau result d'inmu ze fito, Allah ys muga alkhaeri 🥺🤲

Ina jin dad'in comments naku irin sosae d'in nan, naso ace nayi muku read more me yawa, sedae gaba 1 hankalina na kan result d'in mu ne shys 🥺 Allah y bar qauna 🤓😻

Innocent Gee.......✍️




https://chat.whatsapp.com/CNoLsXVGhSe9XZXghGxjZV


*♡☆SANADIN KADDARATA☆♡*

( _Is similar to *DON ADNAN's* destiny_ )




⚡ *THE BEGINNING*⚡




STORY AND WRITTEN

BY

*♡ MHIZ INNOCENT ♡*


..Sanadin 'kaddarata na kudi ne akan N300, da zarar mun gama free pages zamu cigaba da tafiya ne da wadanda sukayi payment kawae, zan ajiye muku yadda zakuyi payment din a last page na The Beginning..


Free page_14

_____Sameer ya jinjina kae yana dafa kafad'ar Don yace

"Sure friend" wani miskilin murmushin gefen baki ya saki, wanda indae ba kayi masa farin sani bane bama zaka fahimci murmushi yayi ba, seda yaja wajen second 5 sannan yace

"What ever bana son wani aure, and dole Mami ta dakata da abinda take shirin yi, otherwise..."

"Otherwise what? Sameer ya katseshi kafin ya gama maganar, be jira amsar sa ba ya cigaba da fad'in

"Haba Don, wae meyasa a kowane lokaci seka dinga nunawa kamar babu wanda ya isa da kae? Meyasa kake so ka butulcewa Mami mace me tarin halacci a gareka?

"Enough pls..." Don ya fad'a bayan ya juyo gaba d'aya yana kallan Sameer har lokacin idanunsa basu koma aenahin colour d'insu ba, Sameer yace bayan ya sauke ajiyar zuciya

"Shikenan..but try to think wisely Friend" Bece komae ba illah lumshe idanunsa da yayi danya gaji da maganar gaba d'aya ta gundureshi... Bayan fitar sameer daga office d'in shima be dad'e ba ya fice daga companyn gaba d'aya, bayan sunyi waya da Irfan akan zasu had'u... Zaune suke a cikin wani 'katon joint na classy guys, suna zaune kan kujeru wad'anda suke zagaye da swimming pool, Don se Irfan su kad'ae ne a jerin kujerun da suke a waje guda, shi dae Don yana zaune ne hannunsa d'auke da waya yana dannawa, yayinda Irfan ke kujerar dake facing nasa, shisha a gabansu wadda Irfan ke zu'qa lokaci zuwa lokaci, wani lokacin idan ya zuqa ya kalli Don wani lokacin kuma ya danna wayarsa, se can daya gaji ya kalleshi yace

"Don..wae me yake faruwa ne? Se a lokacin ya d'ago idanunsa ya kalli Irfan ba tare da yace komae ba, se d'an karkatar da kansa da yayi alamar " me fa?" Ko "meya faru?", Irfan yace

"Tunda muka zauna baka sha komae ba, ko akwae abinda kake bu'kata ne a kawo maka? Lumshe idanunsa yayi sannan yace a hankali

"Nop...am ohk"

"Da gaske Don? Ba wani abu da yake faruwa? Ajiyar zuciya Don ya sauke kafin yace yana zubawa Irfan idanunsa

"Yes am sure, wani abu? Girgiza kae Irfan yayi yana gyara zamansa

"Is ohk" Wayar Don dake hannunsa tayi 'kara, ya kalli me kiran nasa, se kawae ya d'auke kae bayan ya sakata a silent ya jefata cikin aljihunsa, Irfan ya kalleshi yace

"Kwana 2 I missed company, ko ince nayi kewar 'kauyen KIMA gaba d'aya" ya fad'a yana shafa ha6arsa cikin kallan Don, ko d'agowa beyi ya kalleshi ba ballantana ya saka ran ze amsa masa, dan haka seya kama kansa dan yasan Don d'in ya riga ya gano manufarsa ta fad'in hakan......



..........Mi'kewa yayi cikin tafiyar nan tasa me cike da nutsuwa kuma cikin kuzari ya 'karasa 'kofar tasa da ake knocking ya bud'e, wani sassanyan murmushi ne ya 'kwace masa ganin tilon d'an uwansa, shima Fawaz murmushin yayi kafin ya 'karasa shigowa d'akin ya bawa yayannasa side hug sannan yace

"Barka da rana bhai"

"Barka" ya fad'a a ta'kaece yana 'karasawa kan kujera ya zauna, inda shima Fawaz d'in ya zauna yana d'aukar remote dake ajjiye kan centre table d'in dake ajje tsakiyar d'akin ya fara 'ko'karin kunnawa a lokaci guda yana fad'in

"Yanzu bama samun lokacin hira bhai, kullum cikin aeki kake" ya 'karasa fad'a dae_dae lokacin daya gama kunno tashar MBC 2, Don ya d'anyi jim sannan yace

"Yes, yanzu zamu iyayi ae, bani labari" ya fad'a kamar bashi ba, and lokaci guda yana gyara zamansa, Fawaz ya juyo yana kallansa yayi d'an jim yana kad'a hannunsa akan kumatunsa kamar me nazari

"Uhmmmm, bari na tuna"...kafin yakae ga 'kara cewa komae akayi knocking 'kofar d'akin, Fawaz ya kalli 'kofar kamar zeyi kuka yace

"Har mun fara hirarmu" se kuma ya mi'ke ya 'karasa ya bud'e 'kofar, Mami ta shigo d'akin da murmushi kan fuskarta tace

"Ashe kana nan"

"Ehh Mami barka da shigowa" Fawaz ya fad'a yana juyowa cikin d'akin, tunda ta shigo ya d'auke kae hadda d'aukar remote kamar me shirin chanja channel, tayi murmushi bayan ta zauna ta kalli Fawaz dake shirin zama tace

"Bamu waje toh, zamuyi sirri" turo baki yayi kamar ze saka ihu yace

"Mami..ni ba za'ayi sirrin dani ba"

"Ehh wannan tsakanina da Son ne kawae" seya mi'ke bayan ya sake turo bakin kamar yaro d'an goye yayi hanyar fita ba tare da yace komae ba, seda ya fita sannan Mami ta dawo da dubanta kan Don tace

"Ina yini Son.." Be san sanda wani murmushi ya su6uce masa a kyakykyawar fuskarsa ba, sedae har lokacin be juyo ba yace a hankali

"Mamiiiii"

"Na'am, ajiye remote d'in ka juyo ka kalleni" dama tunda ya d'auki remote d'in kawae danne_danne yake amma ba dan ze kamo wani channel d'in ba, ajiye remote d'in yayi sedae har lokacin be juyo ya kalleta ba, tace

"Kalleni Son" ya d'an yamutsa fuska

"Ina jinki fa"

"Ohk" Mami ta fad'a tana gyara zama sannan tace

"Wato har yanzu fushin kakeyi kan wannan maganar koh? Ta 'kare maganar tana kafe shi da idanu, be juyo ya kalleta ba yayi shiru idanunsa a lumshe hakan yasa Mami ta cigaba da fad'in

"Son inason ka zama cikakken namiji ne kuma babban mutum, meyasa kake so kayi fatali da wannan 'kudurin nawa? Kana neman ka watsamin 'kasa a ido sannan ka rufe ido kamar bani ke maka magana ba, anya kuwa? Ta d'an tsagaeta tana jiran ya furta wani abu, sedae har lokacin shiru babu amsa, Mami ta cigaba da fad'in

"Son..pls ka bani wannan damar, In Sha Allah ina so rayuwarka a koda yaushe ta d'ore ne cikin farin ciki na har abada" Ya gaji dajin wad'an nan kalaman nata dan haka a fusace ya mi'ke ransa a matu'kar 6ace yace

"Kiyi yadda kika ga dama" daga haka ya wuce bedroom nasa ba tare da ya sake koda juyowa ne ba, Mami ta bishi da ido tana sauke ajiyar zuciya sannan ta furta akan la66anta

"Tabbas zanyi kuwa, dama abinda nake bu'katar ji kenan daga gareka" seta mi'ke ta fice daga d'akin, kae tsaye ta wuce part d'in dad, da sallama ta shiga parlourn nasa yana zaune kan kujera ya d'ora laptop akan cinyarsa yana dannawa, da alama wani abun yake me muhimmanci a cikinta, dan kuwa yana amsa sallamar ya maeda kansa kan laptop d'in ya cigaba da dannawa, Mami ta 'karasa ta zauna kan kujera tana kallansa fuskarta da murmushin nan na koda yaushe da baya gushewa tace

"Barka da wannan lokaci yalla6ae"

"Barka kadae yalla6iya" ya fad'a yana murmushi, itama murmushin tayi sannan tace

"Ya aeki? Yaja numfashi kad'an sannan yace

"Aeki Alhamdulillahi, yanzu ma wani nake ragewa"

"Toh Allah ya taemaka" ta fad'a cike da kulawa kafin ta gyara zama tace

"Albishirinka" seya juyo yana kallanta da mamaki jin abinda tace, kafin yace komae tace

"Ka ajiye wannan aekin, dan kuwa albishir ne babba nazo maka dashi wanda har tukuici seka bani" ta fad'a tana d'ora hannunta kan laptop d'in, seya sakar mata yana kallanta fuskarsa har lokacin d'auke da mamaki yace

"Meya faru? Ina jinki" Mami ta rufe laptop d'in ta ajje a gefe sannan ta juyo ta kalli dad ta sauke numfashi

"Son dae ya samu matar daya keso" cike da mad'aukakin mamaki gami da farin ciki dad ke kallan Mami kafin yayi 'karfin halin fad'in

"Are u serious? Mami ta sake gyara zama sannan tace

"Yes" Dad yace

"Woww, wowww, lallae kam wannan abin farin ciki ne, shi da kansa ya sanar dake? Mami ta basar da tambayar daya mata tace

"Qwarae ma kuwa, shiyasa nace bari nayi sauri na sanar dakae" Dad yace har lokacin da murmushi kan kyakykyawar farar dattijuwar fuskarsa

"A'ina yarinyar take? Mami tace

"Anan 'kasan mu take"

"Cikin unguwar nan kenan? Mami ta d'an ja numfashi sannan tace

"A'ah nan cikin 'kauyen KIMA take.." (Note: Nasan en kano zasuce babu wani 'kauye KIMA a garin, so nima na sani couz haefaffiyar garin kano ce ni, so i just created it by my self in case karna saka wani qauyen wanda akwaeshi a garin kanon a samu wasu sumin iyayi...wannan shine)

Dad ya kalleta da mamaki sosae yace

"KIMA dae ? mami tace

"Ehh"

" Wato kenan in na fahimta a can zuwa companyn da yake ya had'u da ita" Se a lokacin ma Mami ta tuna da companyn Don d'in dake can 'kauyen, seta yi ya'ke tace

"Babu shakka kuwa" Dad ya jinjina kae yace

"Lallae na yadda Adnan ya 'kara hankali, Allah ya 'kara shirya mana shi"

"Ameen_Ameen" Mami ta fad'a tana murmushi...... Bayan fitar Mami daga d'akin, Dad ya janyo wayarsa ya lalubo number Don, ringing 1_2_3 ya d'aga tana dab da katsewa, fitowarsa kenan daga wanka yana shirin fesa turarensa na Trussardi yaji wayarta sa na 'kara, seya dakata ganin me kiran nasa ya d'aga yana karawa a kunne, daga can 6angaren Dad yace

"Son kana cikin gidan ne?

"Ehh" ya fad'a a gajarce, Dad yace

"Ohk in ka gama abinda kake ina jiranka a part d'ina" da "toh" ya amsa yana katse wayar, sannan ya 'karasa shiryawa ya fito daga d'akin, da yayi niyyar wucewa inda zeje ne, se kuma ya chanja akalarsa zuwa part d'in Dad... Dad na zaune har lokacin farin cikin da yake ciki ya kasa barin fuskarsa da jikinsa, jinsa yake fayau kamar wanda akama bushara da wani babban albishir Don d'in ya shigo, ya 'karasa ya zauna akan side chair yana kallan Dad d'in yace

"Barka da rana" Dad yace

"Barka dae Son, kana lafiya? Ya aekin?

"Alhamdulillah" ya fad'a yana d'an lumshe ido kad'an, Dad yace

"Adnan..ashe kuma ka samu matar aure? Lumshe idanunsa yayi da d'an 'karfi kafin ya sauke ajiyar zuciya yace a hankali

"Kaema ta fad'a maka kenan? Shi kam Dad bema fahimci abinda yake nufi ba, seya d'auki hakan a Mami ta fad'awa wani maganar ne kafin shi, dan haka yace

"Fitarta kenan daga d'akin nan yanzun nan take sanar dani, and naji dad'i sosae Son, Allah ya maka albarka, naji dad'i naji dad'i" Dad ya fad'a yanayinsa na nuna yadda yaji dad'in

"Uhmmm" kawae Don ya furta yana kallan Dad d'in yana mamakin irin wannan farin cikin da yaga yanayi, can yajiyo muryar Dad yana fad'in

"Yaushe kake so aje gidansu yarinyar a nema maka aurenta? Seya sake kallan Dad d'in cikin rashin fahimta, kamar me nazari se kuma can yace cikin basarwa

"Aou bata fad'a maka ba?"...........

Alhamdulillah, naji dad'in addu'o'inku, kuma result ya fito yayi kyau sosae, Allah ya bar zumunci, yau ba posting amma haka nan naji ina son nayi muku 💃 Comments naku suna birgeni, I heart u all 🥺😻

Mhiz Innocent.......✍️




https://chat.whatsapp.com/CNoLsXVGhSe9XZXghGxjZV


*♡☆SANADIN KADDARATA☆♡*

( _Is similar to *DON ADNAN's* destiny_ )




⚡ *THE BEGINNING*⚡




STORY AND WRITTEN

BY

*♡ MHIZ INNOCENT ♡*


..Sanadin 'kaddarata na kudi ne akan N300, da zarar mun gama free pages zamu cigaba da tafiya ne da wadanda sukayi payment kawae, zan ajiye muku yadda zakuyi payment din a last page na The Beginning..


Free page_15


_____Dad yace

"Noo, shikenan kawae zamuyi maganar da ita, babu wata matsala dae koh? Ya 'karasa fad'a cike da kulawa, Don yace bayan ya mi'ke daga zaunen da yake


"Ehh"

"Ohk, Allah ya taemaka, zaka iya tafiya" daga haka ya fice daga d'akin, Dad ya bishi da kallo har lokacin mamakin d'an nasa be sakeshi ba....


............Gyara zama dad yayi yana kallan Yakumbo yace

"Toh gama sena fad'a miki" Yakumbo tace

"Ae kawae ka fad'amin koma mene ina saurarenka" Dad yace

"Toh daga 'karshe dae Adnan ya samu matar daya keso, ma'ana dae za'aje a nema masa aurenta" Yakumbo tayi d'an sakato tana kallan Dad kamar wata doluwa kafin tace

"Wane Adnan d'in waema tukunna? Dad yace

"Adnan dae na cikin gidan nan" Yakumbo ta jinjina kae sannan tace

"Lallae Allah me iko kuma abin godiya, kaee!! Wannan lamari yamin dad'i ba kad'an ba, yaushe za'aje nema masa auren? Dad yace

"A cikin satin nan dae nakeso muje"

"Toh don Allah kar a saka lokacin da tsayi kabeeru" Dad yace yana kallan Abba dake shigowa d'akin bayan ya amsa sallamarsa

"Ehh dama, idan ma dae an saka da yawa toh bazae wuce sati 2 ba"

"Toh madallah, Allah ya sanya albarka, lallae shiriya tazowa d'an nan In Allah ya yadda" Abba ya zauna gefen Dad da murmushi kan fuskarsa yace

"Wae meke faruwa ne? Yakumbo tace

"Ina wuni ahmadu? Se duk sukayi dariya shida Dad d'in, Abba yace

"Barka da rana Yakumbo? Yakumbo tayi murmushi tace

"Barka kadae, ya aekin? Yace

"Alhamdulillah, wae wane abin farin cikin ne ya samemu ne? Yakumbo tace

"D'anku Adnan..." Dae_dae lokacin wayar Dad tayi 'kara, seya d'auki wayar ya d'an matsa gefe kad'an sannàn ya amsa wayar, ita kuma Yakumbo ta cigaba da bawa Abba labarin abinda ya faru, Dad na d'aga wayar yace

"Ya jikin? Na kiraka naji baka d'aga ba" daga d'aya 6angaren akace

"Wallahi kuwa, bana kusa da wayar ne se yanzu nake gani" Dad yace

"Gaskiyane, toh yanzu gashi baka nan har za'aje nemawa d'annaka aure baka dawo ba" daga can 6angaren Alhaji Abubakar yace

"Wae kana nufin Adnan?" Dad yace

"Qwarae kuwa, shi dae"

"Kae kae masha Allah, wallahi kuwa, jikin ne har yanzu yak'i dad'i" Alhaji Abubakar ya fad'a

"Toh Allah ya 'kara lafiya" Dad ya fad'a sannan suka cigaba da hira wadda daga ganin yadda suke hirar zata nuna maka yadda suka saba da juna....


*** *** ***

........Washe_gari wajen 'karfe 12pm Hajja kaltum ta dira a gidan Inno, wannan karon a

Please Login or Register in order to submit comment