Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tashiga ta haye gadanta ta kwanta bajimawa barchi ya dauketa

Zaune suke a tsakiyar gado gaba dayansu hiyana tache aunty zahra dan allah inasan kifara koyamin karatu kinji lokachin muna kanana bappa yana koyamana karatu har munyi nisa danni har nakai izu 10 a karatun qur'ani kuma inasan in iya karatun qur'ani sosai
Zahra tache zan koyamiki hardana bokoma bana qur'ani kawaiba harda addoe dasu hadisai kuma akoi malamin dayake zuwa yana koyamin karatun islamiya kullum dayamma yanzu tare zamuna zuwa ya koyamana
Diyana tache yauwa nima inaso aunty zahra " zahra tache ai gabadayanku ma yazama dole kukoyi karatu yanzuma daga gobe zanfara koyamuku " harsuna hada baki wajen chewa to

Misalin karfe 8 na dare gaba daya family sun hadu a palan mai martaba
mai martaba da don da aryanne kawai basa wajen shiru kowa yayi daga masu daddanna waya sai wayanda sukayi tagumi suna jiran fitowar Abba
Aunty farida che ta kalli Fahad tache wai inasu prinse ne kullumfa sune suke bayan zuwa wajen nan " Fahad yayi shiru kamar bazai tankaba kusan 2mnt tukun nan yache nimafa tun dazun damuka rabu bansake shiga wajensuba
Ammi tache au ashe zaka tankamata ai nazachi bazakayi maganaba mutanene yadda kasan wasu kurmaye aimusu magana sunaji amma bazasu amsaba kukan wlh bakuji dadin halinkuba " Fahad dai shiru yayi kamar baijin me Ammi ke chewaba
Aunty farida tache kai Ammi hakafa akesan namiji yakasanche ba mai surutu barkataiba " harara Ummi ta watsawa aunty farida kana tache aidaman ke'ki'ke kara injizasu dan kuwa ke awajenki komai sukayi dai dai ne basa laifi " shiru aunty farida tayi bata tankasuba sai sukaji muryan mai martaba yanachewa aa karku dakurawa first born dina ku kyaleta haka nan irin wan nan faɗa haka
Ummi tache ai daman bakinku daya zama mai martaba yayi yana faɗin eh dai munji babu ruwanki farida dawo nan kusa dani
Mikewa Aunty farida tayi takoma kusa da mai martaba ta zauna
Mai martaba yache Amrat ummu waru ( amrat tashi kizo) mikewa tayi taje zaunar da ita mai martaba yayi a kujerar kusa dashi aunty farida kuma tache diyana taso kidawo kusa dani mikewa diyana tai takoma kusa da ita
Zahra'kam ko ajikinta dan ita koma kusa dawa zama zatayi amma yanzu da hiyana sukazo tare suke komai dan haka yanzuma suna zaune kusa da juna
Takun tafiya sukaji wanda kobasu juyaba sunsan takun manyan boss ne nantake palan ya nitsu tsit wasuma da kyar suke numfashi chiki har da zahra da umar
Su hiyana kam ko ajikinsu dan basumasan masu shigowarba
Kai tsaye kan table din suka nufa suna sanye chikin fararen jallabiya dukkansu sai kamshi sukeyi kamar anyi barin turare ajikinsu zama sukayi " don ya dauki bottle na ruwan dake kusa dashi ya bude ya tsiyaya ruwa a cup yasha san nan ya ajiye ragowar a kusa dashi nan take kannen nasu suka fara gaidasu amma babu wanda ya amsa a chikinsu saida kannen nasu suka gama gaidasune
Zahra ta dan zunguri hiyana tamata alamun ta gaidasu chikin gurbatatchen hausarta tache inawuni hamma basu amsaba kuma ko kallanta basuyiba
Diyana kam achikin zuchyarta tache wlh bazan gaishekuba mutane saikache wasu shadanu a muku magana bazaku amsaba kuma kuche inba amukuba zaku hukunta mutun to wlh nikam bazakumin hakan na daukaba yauwa dai dai nake da kowa

Saida palan yayi shiru san nan chikin nitsuwa don yache inawuni Abba mai martaba ya amsa da lfy " ya dawo da kallansa kan su Ammi suma yabisu ɗaya bayan ɗaya ya gaidasu
San nan aryanma yabi iyayen nasu ɗaya bayan ɗaya ya gaidasu
Shiru kowa yayi a palan sai aunty farida tachewa kuyangun dake tsaye a kansu dasu zubawa kowa rice an beans da sauri suka fara sarving nasu suna turawa kowa
Aunty amarya tache nikam bashi zaku zubaminba kuzubomin semo da miyar agusi
Bawanda ya tankata a palan sai aunty farida ne tache kuzuba mata mana tunda shi take raayi da sauri suka zuba mata suka mika mata
Suna chikin chin abinchi hiyana tafara shakuwa shakuwa yaki tsayawa hannutasa ta dauki cup din ruwan da don ya ajiye kusa dashi daya tana kusa dashi tafara sha kamar daga sama taji saukar mari a fuskarta har saida tamike batasaniba,dafe kunmatunta tayi da hannu tana kallansa hawaye nazuba daga fuskanta wani tsawa ya daka mata wanda yasata zurawa aguje tabar palan tayi sashen Ammi kowa na palan sai daya tsorata banda mai martaba da aryan
Aunty farida ne tayi karfin halinchewa haba prince meyasa zaka mareta bakaga yarinya bache kuma inkalura batasan ruwan shanka ta dauka bafa
Ko kallan aunty farida baiyiba barema yabata amsa abinchinsa kawai yachigaba dachi shiru palan yayi ba abunda kakeji sai karan spoon
Zahra kam jikinta sai rawa yake tanasan tashi tabi bayan hiyana amma tana tsoro
mikewa diyana tayi tabi bayan hiyana lamra naganin diyana tamike itama tamike da gudu tabi bayansu amrat zata tashi mai martaba ya riketa yache zauna yata kichi abinchinki karki damu
Kuka amrat ta pashe dashi tana fadin aa nakoshi nikam zanje wajen Aunty hiyana na " mai martaba dayaga haka sai yache zahra dauki abinchin naku kikama hannun amrat kutafi kuje daki kuchi a chan " da sauri zahra tamike ta dauki abinchin nasu takama hannun amrat sukayi waje

Mai martaba yayi gyaran murya yafara magana " meyasa zaka dora hannunka ajikinta kai bakada tausayine marayunefa ba uwa ba uba haka suka taso chikin kunchi da wahala yanzu kowani kukagani zai bugesu bazaku tsaya kutaremusu sai inda karfinku yakare amma kai da kankane ma zaka bugesu " bakataba batamin rai irin na yauba gaskiya banji dadin hakanba kuma kasan lbr yaran nan babu abun da baka saniba agabanka aka bada lbr wahalar dasukasha, to bansan hakan tasake faruwa kanaji
Kasa kasa don yache sorry Abba rainane yabachi " mai martaba bai sake chewa ko uppanba
Yusuf yache allah sarki wai daman Abba basu da iyayene wlh harsunban tausayi " wani kallan banza aryan da don suka watsawa yusuf amma ko ajikinsa saima chewa yayi Abba gaskiya to indai hakane yakamata mubasu kulawa sosai dan sumanta da bakin chikin rashin iyaye
Ammine tache haidar umar fahad duk kutashi kubamu waje zamuyi magana " da sauri suka mike sukayi waje " suna fita afusache Ammi ta dubi don tache idan kasake sa hannun ka bugi ɗaya daga chikin yaran nan to wlh ban... Bata karasaba mai martaba ya rufe mata baki kana yache aa bansanjin hakan
Don kuwa dagowa yayi yana kallan Ammi yaga yadda ranta yabachi sosai tabbas baitaba ganin bachin rai a fuskar mahaifiyarsa irin na yau ba hakan yasa jikinsa yayi sanyi haryafara nadamar meyasama yayi sauri marin yarinyar meyasa baya iya controlling zuchiyarsane why gashi tunda yake da Ammi baitaba bata mata raiba sai yau gaskiya bai kyautaba
Chikin nitsuwa da sanyayyiyar voice nashi yache kiyi hakuri Ammi inshaa allah zanrinka kiyayewa " batare da Ammi ta kallesaba tache dazaifimaka
Yusuf dai mamaki yake wai yau don'ne ransa yabachi haka kuma yayi saurin saukowa zuchiyar tayi sanyi tab lallai uwa tawuche wasa duk wani karfin izzan da mutun yake dashi bai isa yayiwa mahaifiyarsaba

Mikewa mai martaba yayi yana fadin Ammi kisameni adaki inasan magana dake ita Ammi tamike tabi bayansa tana faɗin to ganinan ai muje tare tunda mungama chin abinchin
Don da aryan ma mikewa sukayi suka nufi bangarensu
Yusuf yache Aunty farida wlh yaran nan sunban tausayi wai yama su nansune
Aunty farida tache wanda don yamara itache hiyana wanda tabi bayanta bayan ta gudu kuma itache diyana ta ukun kuma lamrat sai amrat itache karamar tayi maganar tana kokarin mikewa
Yusuf yache ina zakije aunty farida " zanje inyimagana da aryan da don ne dan kaga gobe zankoma
Yusuf yache to shike nan nima zanbiyoki daganaya bari nasha coffee ina zuwa to kawai tache masa san nan tawuche tafita daga palan

Tana fita palan bangaren aryan tafara zuwa da sallama tashiga palan babu kowa dan haka tanufi betroom dinsa zune tasamesa a kan kujerar mirrow yana hada wasu magunguna jin sallamarta yasa yadago kai yana kallanta
aunty farida tache mezakayi da waɗan nan magungu nan kuma " yache ina hadawa don ne " bashi da lfy ne ta tambaya tana kokarin zama a gefen gadansa aryan yache aa banashi bane akoi wasu criminals da zaiwa amfani dasune " aunty farida tache too allah yachechesu daga hannunku " murmushi kadan yadanyi kana yache kai aunty babba muɗin kuma yau
Aunty farida tache kuɗinfa aiku duk wanda yayi laifi kuma a kache kuzaku hukuntashi to wlh garama yachire rai da rayuwa dan kuwa inbai mutuba kadanne zai rage masa aryan zaiyi magana wayarsa tafara kara alamar shigowar kira bai dauki wayarba har kiran ta katse " aunty farida tache wayake kiranka haka dakaki dagawa a takaiche yache faruq ne " aunty farida tache faruq dai danasani best friend naku " aryan yache eh shine " aunty farida zata sake magana kira nabiyu yashigo bai dagaba har saida wayar takusa tsinkewa tukun nan yayi picking call din kuma yasata a H-free
yache hello my tager daga dayan bangaren faruq yache my man ykk yanakira da farkoh baka dagaba . aryan yache hannuna nachikin wasu chemicals ne shiyasa ban dagaba daman innagama abundanake zankiraka saikuma kasake kira ykk y mom da dad ina zahra da zaina da maryam faruq yache Suna lfy yasu Ammi. Aryan yache suna lfy ina abdul soja " faruq yache yana nan lfy " amma katambayeni kowa baka tambayi inteesar ba
Aryan yache wache kuma inteesar" faruq yache matar da zan aura mana " dogon tsaki aryan yaja kana yache kaima auren zakayi " faruq yache eh mana aryan yache tofa karkabari don yajika kaibama don bama nima yanzu..bai karisa maganarba aunty farida ta amshi wayar tana fadin yaushe zaka kawomin amaryan maiduguri inganta " faruq yache aunty babba ashe kina kusa " aunty farida tache eh wlh faruq amma gobe zanwuche " faruq yache ina junior
Aunty farida tache yana wajen Ummi kai bama wannanba yaushene auren, kuma kasa lokachi kakawomin amaryan inganta, ai garamaka kayi aurenka karka biyewasu Aryan dakuwa su basusan chewon kansuba
Baki bude aryan ke kallan aunty farida sai zuba hira take da faruq dagajin yayi maganar aure waisu me matsalarsu dasuke san sai munyi auren nanne
Bayan aunty farida tagama hirarta da faruq ta katse kiran ta mikawa Arayan wayansa san nan tache to daman nazo muyi sallamane gobe zanbi jirginsafe zuwa maiduguri
Aryan yache ok karfe nawa
Aunty farida tache 7 dai dai " Aryan yache okay zanzo inkai ki airport. Aunty farida tache to ngd bari naje nayiwa donma sallama tayi maganar tana kokarin mikewa
Aryan kuwa baisake tankamataba har tafiche daga dakin tama bar shashen nashi gaba ɗaya tanufi shashen don agurgije tamasa sallama dan tanasan taje ta shirya kayanta shima dai don chewa yayi zaizo yakaita airport

Abangaren su hiyana kuwa tana parin palon dakinsu tanufa tafada kan gadonsu tana kuka diyana nashigowa ta haye kan gadan tana rarrashin hiyana saigasu zahra " nan zahrama tashiga rarrashinta har tayi shiru takuma saukoh kasa suka karisa chin abinchinsu nan suka haye gado zahra ta daukoh takardun makarantar ta tafara koya musu karatun.

Ammi na zaune a tsakiyar gadan mai martaba tana gyara masa gashin kansa suna yar hirarsu chikin nishadi Ammi tache ran'kayadade dan allah katausayawa mardiya kabata lamrat kaga batada ƴa allah baibata Aihuwaba gashi faridama tana san diyana
Mai martaba yache oh bakyasan ganinsu a gabankine to idanma ke bakyasan ganinsu ni inabukatar ganinsu kuma babu abunda zai raba yaran nan sai mutuwa ko aure bazan yarda yarabasuba dan kuwa idan miji ba agarin nan yakeba babashi aurensu zanyiba wlh duk wanda yake sansu tofa saidai in mazauni kano inba hakaba yahakura kuma wan nan shine hukunchina bansan sake jin wata magana akan yaran nan
Ammi tache to inshaa allah bazan sake magana a kai ba jawota mai martaba yayi tadako kan kirjinsa yana faɗin shiyasa nake sanki sosai kekadaiche a chikin matana innayi magana baki musamin kobakison abun danache haka kike hakura ki amsamin allah yamiki albarka " shafa gefen fuskarsa Ammi tayi tache nima ai inasanka sosaima
Mai martaba ya ɗan chije hannunta yache yanzu babu fullanchi ke nan
Dariya Ammi tayi tasake ahigewa jikinsa tana faɗin eh kam akoi amma kaɗan kaɗan rungumarta sosai mai martaba yayi yafara raɗa mata magana a kunne

Misalin karfe 10 dai dai aunty farida tashigo dakin Ammi da sallama abakinta Ammi na kwanche a kan gado tamike daga zaune ta amsa sallamar
Abakin gadan aunty farida ta zauna tache Ammi gobe da asuba zantafi nazone naji yakukayi da mai martaba " Ammi tache wlh feeda har kunyarki nakeji bansan yazanfara yimiki bayaniba " Aunty farida taɗan kakalo murmushi kana tache karki damu Ammi aidaman nasan dawuya mai martaba yabanisu saboda tunfarko yanuna aa bazai bayarba amma bakomai wlh Ammi gobe zanwuche zanbi jirgin karfe 7
Ammi tache to allah ya tsare hanya feeda Aunty farida tamike tana fadin ameen tanufi hanyar fita tana fita kai tsaye tayi bamgaren Ummi

Washe gari misalin karfe 9 na safe gaba daya family suna palon mai martaba zaune akan table din chin abinchinsu gaba ɗayansu har dasu don amma banda su diyana da zahra da mai martaba
Mai martabane yafito daga ɗakinsa yazo ya zauna a kujera nanfa kowa yafara gaidashi gaba ɗayansu yahadesu yabasu amsa ɗaya san nan yache inasu diyana
Ammi tache suna daki " mai martaba yache to mryafaru basu fitoba
Ammi tache wlh nayi nayi suzo muchi abinchi hiyana tache itakam wlh tana tsoran yayansu bazata iya zuwaba gaskiya kuma daga yauma a daki zata rinka zama to saurankuma dasukaga yayartasu taki zuwa suma sukache bazasu iya zuwaba dana nuna zan matsamusu sai suka fara kuka shine na kyalesu zahra'ma na tare dasu,
Mai martaba yache ai daman nasan zaayi hakan ɗayanku yaje yakiraminsu
Mikewa yusuf yayi yache bari naje da kaina na shawo kansu kila idansuka ganni zasuzo
Wani kallan banza don ke wurgawa yusuf amma yusuf ko ajikinsa aryan kuwa sai hararan yusuf din yake amma yusuf baibi takansuba yayiwaje

Da sallama yashiga palan lamrat kawai yasamu zaune tana kallo tsayuwa yayi yana kallanta kusan 5 mnt yana tsaye itakuma Sai kallanta take batasan da mutunba
gyaran murya yaɗanyi
Ta ɗago aiko tana kallansa tamike tawatsa a guje sai chikin ɗaki ". Dan ita atunaninta don ne dan bata iya rabesu
Binbayanta Yusuf yayi har chikin dakin da sallama yashiga suna zaune kan gado suna ganinsa dukkansu suka rungume hiyana suka kame jikinsu waje guda banda zahra " zahra kam nitsuwa tayi murya na rawa tache ina kwana yaya yusuf ga mamakin ta sai taji yache lfy baki sake zahra ke kallansa tun datake dashi bata tabajin ya amsa gaisuwar waniba a gidan nan amma yau ya amsa nata tab to kodai mafarki takene tayi nisa chikin tunani saitaji muryan shi yana faɗin
Hiyana tashi kizo " murya na rawa hiyana tache dan Allah kayi hakuri tana magana tana hawaye wlh nibansan ruwanka bane shiyasa na dauka amma dan allah kayafemin karkasake dukana bazanma sake zuwa wajen chin abinchinbama kaji
Tana chikin magana kawai taji ansa hannu ana share mata hawayen dake gangarowa daga fuskarta da sauri ta dagokai murya na rawa tache..

Pls more comments an share
[7/3, 5:47 AM] Al~Quyraemey: *💫STAR LADY💫*

*DUK ƘARFIN IZZATA*

💖Story And Written💖
⬇️
*Star Lady*

Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai

*Episode 8*


Tana dago kai suka haɗa ido da yusuf," chikin kuka take faɗin dan allah hamma kayi haku...bata karisaba yadora hannunsa a kan lips nata yana faɗin to ya isahaka kiyi shiru bamai sake bugunki"
"Zahra'kam Mutuwar zaune tayi tashiga duniyar tunani, wai shin daman yaya yusuf haka voice nashi yake, allah yasa dai bawani aljani bane yazo musu a siffar yaya yusuf
Zahra, tayi nisa a chikin tunaninta kawai " "saitaga yusuf yamike tsaye yana rike da hannun hiyana saida sukamike," yache
Yakamata kirinka banban'chemu ni sunana yaya yusuf, wanda yamareki jiya su nansa yaya prince kinji, " cikin shesshekar kuka take faɗin to amma zan iyache muku hamma ," Yusuf yache meyasa kikesan kirinka chemana hakan "
"ai kunada yawane idannache dukkanku yaya zanrinka chewa bazan ganeba, amma idan ina hadawa da hamma abun zanmin sauki "
"Murmushi yayi san nan yache to shike nan nikirin'kachemin hamman kinji " to Kawai hiyana tache," dawo da kallansa yayi kansu diyana, kutaso muje mana, ba musu suka saukoh daga kan gadan "
"Zahra ma saukowa tayi suka jera yusuf narike da hannun hiyana saida suka fito palon Ammi, batare da yasaki hannun hiyanaba, yasa ɗayan hannunsa ya kamo hannun lamrat yache ke yasu nanki "
"Dawani gurbatatchen hausarta tache lamrat," jinjina kai yusuf yayi yana faɗin gaskiya lamrat yamin nisa awajen kira gashi su nan naku nada wahalar kira sosai dole na chanza muku suna ni bazan iya kiran sunan nan nakuba"
"Shiru sukayi kawai suna jinsa, yanuna hiyana ke daga yau su nanki sweet sis, yanuna diyana kekuma little sis, yanuna lamrat kekuma baby yanuna amrat yache my little baby ,"
"Zahra dai binsu kawai take dan ita duk tunaninta aljanine yazo a saffar yaya yusuf dan tun da take wlh bazatache, ga kalan voice na yaya yusuf ba, amma yau shine har da magana mai tsawo, kai to kodai umarnin mai martaba yabashine dan nasan mai martaba bazai tabarinsu hiyana a kunchiba

Dasallama sukashiga palan mai martaba," kowa yadago ya zubamusu ido amma banda don da tager Aryan"
"Umar'ne ya taba haidar kasa kasa yake faɗin kai anya kuwa yaya yusuf ne, kadubafa har da rikemusu hannu," haidar yaɗan kallai gefe da gefe yaga bamai kallansa kasa kasa shima yake magana kaidai kabari muje ɗaki mayi maganar, kar'ajimu amana hukunchi"
"Yusuf kuwa yana shigowa palan ya ɗaure fuska kamar baitaɓa dariyaba sakin hannunsu yayi yakoma wajen zamansa ya zauna"
"Mai martaba ne yadubi su diyana dake tsaitsaiye, kuzokuzauna yache dasu chikin harshen fullachi"
"Diyana da lamrat da amrat sukazo suka zauna sukabar hiyana tsaye tana rakuɓe rakuɓe, dan ita harga allah kallan fuskar don tsoro yake bata, yanzu babban damuwarta ma kujera ɗayane yarage a table din kuma kusa dashi kujerar take, dankuwa kowa bayansan zama kusa dashi shiyasa mafi yawanchin lokuta kujerar kusa dashi zaka sameta babu kowa, yanzuma ita kawai tarage tunani hiyana tashigayi sosai tache to wai ina sauran kujerun ai kujerunma sunfi haka yawa, saboda jiya ai aunty farida da aunty mardiya suna nan kuma duk a nan mukachi abinchi dasu to yaukuma basu nan kuma table din yachika to ina sauran kujerun ke nan , tayi nisa chikin tunanani saitaji muryan mai martaba yanachewa
Kai Safras jekatawomin da ita dan tsoranka yahanata zuwa, " da sauri don yaɗago kai yana kallan mai martaba " dauke fuska mai martaba yayi yache abun dagaji shinafaɗa dan idan bakaikamata maganaba bazata daina tsorankaba"
"Nantake fuskar don ta sauya idansan nan suka chanza launi zuwa jaa sosai jijiyoyin kansa duk suka mike sai wani huchi yake kamar zaki," kannensa naganin haka suka kama hansu, dagudu suka bar palan yarage daga Ammi Ummi Mai martaba Aryan Yusuf Fahad " Khalid ma guduwa yayi dan yasan halin mutuminnasa Ida ransa yabachi" aunty amarya'ma ba abarta abayaba ta'tsere " itama hiyana tana ganin sungudu tajuya itama tabisu"
"Mikewa don yayi sai wani huchi yake yanufi hanyar fita," da sauri Aryan ya taresa yana faɗin don bakada hankaline mai martaba nefa yake maka magana " hannu don yasa ya ture aryan gefe guda yanufi hanyar fita haryazo tsakiyar palan " aryan yasake taresa yana faɗin don kadawo chikin hayyachinka kasan mekake kokarin aikatawa kuwa" dunkule hannu don yayi yakaiwa Aryan bugu a Kirji " Aryan bai bari bugun ta sauka ajikinsaba yasa hannu ya tare hannun don," afusache don ya damki wuyar Aryan da ɗayan hannunsa yayi sama dashi kana yayi wurgi dashi gefe gida " rai a ɓache Aryan yamike yayi kansa shima wani bugu yakaiwa don a bayan wuya " da sauri don yajuya yasake tamkar wuyan Aryan ya shakesa sosai " Aryan kuwa dayaji azaba sai dunkule hannu, ya kai don bugu a bayan kunne saiga jini ta hanchinsa," afusache don yayi wurgi da Aryan kana yanufesa gadan gadan ya damki kafarsa yasake wurgi dashi gefe guda duk dahaka bai kyalesaba yasake yinkansa " "da gudun gaske Ammi tasha gabansa tana faɗin nizaka fara kashewa ba dan uwankaba "
Mai martaba kam harde hannu yayi yana kallan Iko god " yusuf ma bai damuba dan yasan indai irin wan nan faɗane sunsaba idan taɓachimusu "
Don saiwani huchi yake yache Ammi kibani hanya pls zuchiyata zafi takemin idan ban bugi Aryan'ba mutuwa zanyi " rai abache Ammi ke magana kamutu kamutu nache Ammi bata karasa maganaba yayanke jiki yafaɗi kasa sumame " Yusuf yamike yana faɗin alhamdulillah alhamdulillah tunda yasuma ai shike nan "
"Ummi che tayi kansa ita da Fahad da sauri " Ammi kuwa juyawa tayi tabar palan tanufi bangarenta abinta " mai martaba yamike da sauri yayi kansa yana faɗin, yusuf kukira sojojinsa a kaisa asibiti " aa Abba basai ankaishi asibitiba idan yasamu barchi zai watsake karka damu kaje kawai kayi shirin zuwa fada dan anajiranka,kaga lokachi yatafi chewar yusuf "
juyawa mai martaba yayi yanufi ɗakinsa jiki ba kwari, yana ta tafiya ya tunanin ,anya ba aure zanwa yaran nanba ko nasami zuchiyar nan tasu ta ragu kai inganin hakan za'ayi nan da bayan sallah dole zanche kowan'nensu yafito da mata da wan nan tunanin yashige ɗakinsa

Ummi to yanzu yazamuyi mukaisa daki daman Aryan ɗinne kawai mai ɗaukansa idan abunnasa ta motsa, to yau kuma yayiwa Aryan rauni yusuf baigama rufe bakiba " "sukaga Aryan ya tattare dukkan karfinsa ya dauki don a kafaɗarsa yayi waje dashi "
"Ummi tache allah sarki allah yakara haɗamana kanku allah yakaramuku kaunarjuna " ,jinjina kai yusuf yayi kafin yafuta ameen Ummi ai kulluma idan sukayi faɗa don ke bugun Aryan amma kuma Aryan ke taimakon don akoyaushe " murmushi Ummi tayi san nan tamike tanufi nata bangaren " yusuf yadawo da kallansa kan fahad dake tsaye to muje koh " Fahad yajuya kawai yayi batare dayayi maganaba yanufi hanyar fita

Su zahra kuwa suna zuwa ɗaki suka samu hiyana na kuka zahra tache hiyana meke damunki " chikin kuka take faɗin aunty zahra kidubafa kigani nasan abaya ba haka akeyi a gidan nanba amma daga zuwanmu har anfara faɗa " aa hiyana bawai saboda zuwanku bane ai ku zuwankuma alkhairi ne, bagashi kunfara chanzamana su ba kidubafa kiga yau yadda kukayi hira da yaya yusuf ,to wlh barikiji ni tundanake a duniyar nan bana'chemiki ga kalar voice na yaya yusuf ba saboda bakin halinsu, komaganama basayi amma a dalilinku yau yaya Yusuf yayi magana, san nan kuma ya amsamin gaisuwata aini wan nan rana tashiga chikin ranakun dazan ajiye a matsayin tarihi " "sallama sukaji daga bayansu Ammi che ta shigo a gefen gadon tazauna tashiga rarrashinsu tana basu baki

Abangaren aunty amarya kuwa tanashiga bangarenta wayarta ta ɗauka takira hajiya Sadiya bugu ɗaya hajiya Sadiya ta ɗauka
Ko sallama babu kawai tasoma magana" sadiya inakike munshiga uku " hajj sadiya tache meyafaru Kumar "
"Aibama abunda bai mafaruba chewar aunty amarya bana faɗamikiba yanzu gashi wlh yusuf da kanshi ɗazunɗin nan yaje har ɗakin Aisha, yakira yaran nan wai suzo muchi abinchi, kinga ke nan hankalin samari gidan yafara juyowa kansu yaran, tunda har yusuf da kansa duk zafin ransan nan ya saukoh yaje yakirasu wlh gobekuma, nasan sai aiman daga aiman sai Aryan da Safra shike nan idan hakan tafaru kuma munshaga uku
Hajj. Sadiya tache aa hakan bazai faruba ki kwantar da hankaliki karki damu kinji nizanyi maganin komai " to dan allah kiyi sauri kinji " karki damu inshaa allah aikinki zaitafi yadda kikeso kuma saimunyi maganinsu chewar hajj. sadiya " aunty amarya tache to shike nan sainajiki kana ta katse kiran ta zauna abakin

Please Login or Register in order to submit comment