Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

motar na cike da shanu bata damu ba ta shige cikin shanayen ta buya,

Me motar ya gama fitsarinsa ya tashi ya zuge wandonsa ya shiga motar ya cigaba da tafiya a hankali abinsa hankalinsa kwance,

Motar bata dade da dagawa ba Su murtala suka karaso wurin suka hangi motar suna tsaye suka cigaba da dalle_dallen hitila cikin dajin,

Abokin murtala ya haska sawunta kusa da inda suke yace"tabbas tazo nan mubi waccan motar"

Murtala na gajiye yanata meda numfashi ya matukar gajiya kila ko sun sameta yanzu bazai iya komi ba yana haki yace"barta ta tafi bata da inda zataje sai kauyensu zuwa wani lokaci kowa zai san ubanta barawo ne kowa zai tsaneta danginta zasu kita ni kuma a time dinnan zansa akaimin ita ke bantaccen wuri in kwashi abin kwasa na zubar da saura"

Abokin yayi dariya ya jinjina kai yace"shawara me kyau idan zaka tafi zamuje tare"

Murtala bai bashi amsa ba yace"Mu koma"suka koma cikin dajin suna tafiya irin ta masu gajiya,

Haladu ya shiga tsananin firgici jin barayi yana tunanin abokinsa ne da zaiyi tafiyar dare sega gawar abokinnasa ya gani ya matukar girgiza yanata hawaye yagama fahimtar murtala ya shirya komi ,

Su kuwa yan gari basu wani ji takaicin ganin gawarsa ba yadda suka sanshi da son kudi gani sukeyi zai iya komi a ganinsu ba abinda ya kawoshi rugar tasu ma sai don yayi sata,

Wasu shanayen bindigu sun kashe su kusan guda goma suka kora sauran cikin gidajensu harda na Baban Zara da ba a kashe ba,

Zara na cikin motar tare da shanu tayi zuru_zuru idanunta warwaje tana jin karar harbuna a kunnenta tana kuma tuna ihu barayi da ake masu ta cigaba da kuka,

Driver baisan abinda ake ba ya nata driving dinshi yana bin wakoki kala_kala,

Tun suna tafiya da dare har gari ya waye suna cigaba da tafiya seda azahar sannan suka iso cikin birni, me motar ya tsaya gidan mai domin shan mai,

Motar na tsayawa Zara dake cikin motar ta nata zufa cikinta na mugun ciwo kayanta jina_jina da jinin period da yazo mata bata ko sani ba saboda tashin hankali, ta fito tana tafiya sannu ta fita daga gidan man ta kara tafiya gaba kadan sannan tasha kwana tana tafiya tana rangaji kamar zata fadi,

Tana ta tafiya har tazo bakin wani katon gida jikin bangon gidan duk flowers ne sun kwanto sunyi inuwa ga kan famfo a kofar gidan,

Da sauri taje ta duka ta bude famfon ta sha ruwan sosai shan ruwan yasa zuciyarta ta kara gudu jikinta nata kyarma taje kusa da bangon gidan tai kwance idanunta kulle tana jin tamkar ranta zai bar jikinta,

Da azahar din muneera ta dawo da school ta wuceta bata lura ba tai wanka taci abinci ta fito ta koma school din again domin karantar da yan islamiya,

Garin zafi ba alamun hadari sai giza_gizai rana na lumshewa tana budewa lokaci daya hadari ya taso aka kece da ruwan sama masu karfin gaske,

Zarah na kwance sede jin iska da ruwa tayi lokaci daya tai kwanciyarta ruwan na dukanta tana jin saukin jikinta har ruwan sukai yawa gari ya dau sanyi ta tashi tsaye tana makyarkyata tana ta hangen wurin da zata lafe amma nan kusa bata hango wurin lafewa ba,

Dole tayi tsaye jikin bangon gidan hannunta rungume a kirjinta duk ilahirin jikinta nata shaking ba kamar lips dinta da suka tsananta ,gashin kanta kuwa yana kwance kamar ba suma a kan ruwa ya dokeshi yayi kwance tana tsaye tanata rawar jiki har awa biyu da mintuna sannan ruwan ya lafa,

Lokacin kuma aka taso yan makaranta hakan yasa muneera ta nufo gida,

Tazo zata shiga gida idanunta suka sauka akan Zara dake make da bango tanata rawar sanyi kayan jikinta fararen kayan Fulani duk ga alamun jini a jiki kanta ba dankwali jikinta nata rawa,

Zuciyar muneera tabada dumm don ganinta tayi tamkar aljana tafara karanto adduoi bakinta sannan ta bude gidan ta shige ciki da sauri,

Har ta shiga taji hankalinta bai kwanta ba tana cikin tsoro sanin ko shiga tai gidan hankalinta bazai kwanta ba,

Wannan yasa ta dawowa waje ta tsaya tana kara karewa Zara kallo,

Zara ta zubamata ido ganin tayi kama da inna idanunta jawur hawaye suka fara sintiri akan kumcinta ta juya ta nufi hanyar data fito,

Muneera nata kallonta tace"ke ke yarinya"

Zara ta juyo tana cigaba da hawaye jikinta na cigaba da rawa tana kallon muneera,

Muneera ta karaso wurinta tana kallonta typical bafulata ko a takalmin jikinta rufaffune ta kare mata kallo ba abinda yafi dagamata hankali se jinin data gani da rawar da jikinta keyi,

Ta dafa ta tace" daga ina kike meyasa kike tsaye cikin ruwa?"

Zara ta fasa wani sabon kukan jin tambayoyin muneera,

Muneera tace"yi shiru ki fadamin daga ina kike?"

Tana ta kuka kafin tai mata mgna aka kuma shakewa da ruwan sama ,

Muneera ta kama hannun Zara ta nufi ciki daita dasauri,

Suna shiga ciki Zara ta kara kudundunewa wuri daya ganin haduwar gidan irinshi suke cewa gidan yan yankar kai,

Muneera na jin tamkar tai mata kuka tana kara kallon jikinta ta shiga bedroom dinta can zuwa ta fito da zanuwa biyu ta mika mata tace" cire kayan nan ki dora wannan"

Zara ta amshi kayan tayi tsaye,

Lokscin Hameed ya ajiye WALEED a mota ya shigo gidan dasauri ,yana shigowa yaja ya tsaya yana karewa Zara kallo ko kyaftawa babu,

Muneera tace"zonan "taje ta kamota suka shiga bedroom WALEED nata kallonsu wani abu yakeji dabai iya tantancewa ba tausayine ko ko wani abu daban?

Muneera ta kaita bedroom tace" ki cire kayan jikinki kisa wannan ki yafa wannan kafin a kawo miki kaya"

Hakan baisa Zara komi ba sai hawaye masu tsananin zafi,

Muneera nata kallon fuskarta da tausayi ta juya ta fita,

Tana fita taga WALEED tsaye ta bude baki zatai masa magana yace"wacece wannan mama?"

Tana cikin tausayi tace"A kofar gida naganta da ganinta tana cikin tashin hankali da neman temako"

WALEED yayi shiru yanajin tausayin yanayin da take ciki ,

Muneera ta wuce kitchen ta zubo abinci tazo ta wuce WALEED daya zubawa kofar dakin ido yana jin kamar ya shiga ciki domin ya kara ganin ta,

Muneera ta tura dakin ta shiga ta samu Zarah tsaye daure da zanin da ta bata daya kuma ta rufa dashi jikinta nata rawa kamar wata yar codeine ,

Ta matsa ta ajiye abincin hannunta kasa ta dago da niyyar tashi idaninta suka sauka kan jinin dake bin kafarta,

Ta dago dasauri tana jin tausayinta tace"sannu ki zauna kici abinci kisha magani "ta juya ta fita dasauri

Zarah ta kalleta wasu hawaye suka zubomata ta kalli abincin tana jin matukar yunwa don rabonta da abinci tun jiya da safe da taci dumame kafin ta fita kiwo ,amma bazai ciwu ba,

Tana jin matukar gajiya tabi a sannu ta kwanta kasa ta dukunkune da zanan da take rufe brain dinta na juyawa ,

Muneera na fita ta samu WALEED zaune inda ta barshi ya zubawa kofar ido yanata kallonta,

Dasauri tace" WALEED ka dauki umbrella ka fita kai sauri ka siyomin short pad da pant da English wears da yarinyar can zata saka"

A hankali yace"tow"ya nufi dakinsa,

Ita kuma muneera ta juya ta koma dakin da Zara take tana zuwa sai samun ta tayi.......
[4/4, 10:33] Shalele: *SHIGAR SAURI*
Painful love story
Romance special


Writing by
*MAMAN MAMY (SHALELE)*

*Wattpad@mumies122*


*Dedicated to my close friend ikra Rukayyat*


*Devoted to identical twins hassan & Husain 80k*

*Small gift to my real fans*


*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09


Page > 21&22


*Muna saida kayan mata da na maza suna da kyau sosai kuma cikin sauki muna turawa koina ga me bukata seya tuntubi wannan number👉🏼 0806 672 6866*



*Kawalli Sadiya Abubakar na mallaka miki wannan shafin domin bana son hawan ruwanki ya tashi 😂kinji mintin zuciya*



Sai samunta tayi kudundune jikinta na cigaba da rawa ,

Zuciyarta na bugawa tana jin matukar tausayinta ta karasa wurinta ta zukunna ta dagota dasauri,

Zarah ta bude idanunta da suke jawur ko gani ba tayi sosai tana kallonta,

Idanun muneera jawur tana cike da mamakin abinda ya samu yarinyar tace"sannu ki tashi kici abincin ko kadanne, baki lpy"

Zarah ta girgizakai idanunta na lumshewa,

Muneera ta karasa zama ta dauki cokali ta debo abincin ta kai bakin Zarah,

Zarah ta bude ido again ta kalleta ganin yadda fuskarta ta nuna zallar tausayinta yasa ta bude baki ta amshi abincin,

Ta fara tauna abincin tana jin wani irin ciwo a zuciyarta hawaye suna zubomata kunnuwanta ke kara memeta maganar murtala ,

Dakyar ta hadiye shi muneera ta kara debowa ta kai bakinta ,Zarah ta juyar da kai ta fashe da kuka me sauti tana karkarwa,

Jikin muneera sanyaye ta meda cokalin ta ajiye cikin rarrashi da matsanancin tausayi tace"yarinya kiyi hakuri dukkan tsanani yana tare da sauki"

Zarah bata iya tsaida hawayenta ba suna cigaba da zubowa,

Muneera ta cigaba da rarrashinta,

WALEED kudi ya dauka da umbrella ya fita anata yaf_yaf ya nufi hanyar titi kasa yana tafiya yana tunani zuciyarsa cunkushe da tunani da tausayin Zarah ,me yafaru daita?meya rabata da iyayenta ?she's so young...yanata tunani yanajin tamkar bai lpy,

A haka ya isa wata super market ya sai kayanda muneera tace ya biya kudi ya dauki ledar ya nufi gida,

Yana shiga ya nufi kofar dakin muneera a hankali ya dora hannunsa kan kofar yayi knocking,

Muneera na cigaba da rarrashin Zara tace"Shigo"

Ya bude kofar ya shiga yafara sauke idanunshi kan Zara dake jingine da jikin muneera tana ajiyar zuciya jikinta na cigaba da rawa,

Zuciyar shi karye yana matukar tausaya mata ya karasa ya ajiye ledar gefen muneera ya juya zai fita,

Muneera ta kalleshi tace"ka kawomin paracetamol da pain reliever"

Ya waiwayo yace"tow"cikin muryarsa me matukar sanyi ya kara kallon Zara ya juya ya fita,

Muneera ta meda kallonta gun Zara tace"ki tashi ki sauya kaya kisha magani"

Zara tafara wata irin shakuwa ,muneera ta tashi dasauri ta dauko ruwa tazo ta bata tasha tana mata sannu, ta bude ledar ta dauki pant da pad ta bude pad din ta manna a jikin wandon domin tasan ba lalle ace ta taba ganintaba bare kuma iya amfani daita, ta kamata ta tashi tsaye inda take zaune ta kalla wurin yayi stain da jini da alamu yana mata rushing sosai ta jata har cikin toilet tana jin tausayinta tace"ki daure ki sauya kaya wannan dan fankan ma ki sashi"tana gama fada ta fita tafara goge inda ya baci,

Jikin Zarah na rawa ta dan kalli toilet din sannan ta meda idonta kan kayan hawaye suka zubomata tana jin wani irin tsoro batasan inane nan dinba ko su waye take gidansu tana hawaye ta fara sauya kayan jikinta,

Muneera na cikin gyara wurin WALEED ya kwankwasa ka'ida basa shiga kai tsaye sai sunyi knocking ko sallama,

Idanun muneera jawur tana cikin tashin hankali tace"shigo"

WALEED ya tura ya shiga yana dauke da maganin data sashi kawowa,

Yana shiga Zarah ta bude toilet din ta fito tana sanye da English wears da suka bi jikinta sun matukar yi mata kyau,tana cigaba da kyarma,

Hankalin muneera ya koma kanta ta zuba mata idanu tana kallonta,

A hankali WALEED ya meda kallonsa gunta ya fara kallonta a hankali from toe zuwa samanta jikinta dan karami dan hips kadan sai small breast dinta da yanzu suke fitowa rigar ta kara fiddo shape dinsu,gashin kanta kwance har kan kafadunta,yana jin wani iri daban,

Ganin duk suna kallonta yasa Zara yin tsaye idanunta kasa suna dan zubda kwalla,

Muneera tace"sannu karaso kisha maganin"

Motsin ta yasa WALEED dauke kansa ta nufo muneera tana tafiya a sannu,

WALEED ya ajiye maganin ya juya ya fita,

Zara ta karaso wurin muneera ta kamata har zuwa kan bed dinta ta zaunar daita ta debo maganin ta bata ta saka a baki ta dora mata ruwa tasha ,

Ta dauke cup din ta kara jawo mata pillow tace "sannu ki kwanta ki huta"

Ta kwantar daita ta rufa mata bedsheet sannan ta juya toilet wurin da Zara ta sauya kaya duk yayi jini tafara gyara wurin,

Zarah na kwance idanunta lumshe jikinta na cigaba da kyarma brain dinta tafara tariyo mata komi daya faru jiya,jiyar bakar rana ce a gunta ranace da bazata taba mantawa daita ba har tanajin bawata bakar rana me muni da zata zo a rayuwarta fiye da jiyan, tana cikin tunanin bacci me nauyi ya dauketa,

Muneera ta gama gyara toilet din ta fito ta isa bakin bed din da Zaran ke kwance tanata meda numfashi tana bacci amma jikin bai bar kyarma ba,

A hankali ta kai hannunta saman jikinta taji shi rau da zafi ta matse lips tana kallon face din Zarah ta fita a dakin,

Tana fita ta samu WALEED a main Palo zaune a kan cushion yayi zugumm,

Ta zauna kan kujerar kusa dashi tai shiru tana nazari a kagare take taji me yafaru da Zara ina iyayenta?inane garinsu?da wasu tarin tambayoyi da dama a cikin zuciyarta,

Shima bangaren WALEED tunanin Zara yake tayi yana matukar tausayinta da wani irin abu da baisan ko miye ba da yake yawo cikin zuciyarsa,,

A hankali muneera ta meda kallo wurin shi yayi zugum ta cigaba da kallonshi da yanzu yana jikinta suna kallo ta tsaya kallon fuskarshi tuni ta hango tsananin tausayi acikin idanunshi,

Cikin sanyin murya tace"WALEED kaje kaci abinci kayi salla ko ka kuma kwanta"

Ya kalleta ya matse lips ya tashi tsaye yace"seda safe"

Tace "abincin fa?"

Yace"nakoshi "bai jira komi ba ya juya ya shige dakinsa ya rufe,

Ta bishi da kallo don itama haka takeji baxata iya cin komi ba saboda tausayin Zarah,

Ta tashi ta koma daki tai salla tazo ta kwanta gefen Zara tana kallon jikinta yadda yake cigaba da rawa kamar baa bata magani ba,

Tausayinta ya hanata bacci ta tsaya tanata kallonta ,

WALEED nagama salla ya rage kayan jikinshi ya haye gado ya rufe da bedsheet idanunshi tarr zuciyarshi cunkushe da tunanin Zara,

Yana cikin tunaninta bacci ya daukesa ,

Yana bacci ya fara wani dreaming da bai tabayin irinshi ba a duniya ,yana tare da Zara tana wearing same cloth daya siyo mata suna Zaune a wani falo tana saman jikinshi suna ta kallon juna kallo irin na masoya me saukar da kasala Zara nata sakarmasa sexy smiling Wanda yakarawa fuskarta kyau,

Shima da dan murmushi dauke da fuskarshi sunata kallon juna,na tsawon lokaci sannan ya janyeta ya tashi ya mika mata hannu tare da cewa" come to me"tana masa kallo me narke zuciya ta dora hannunta kan nashi ya jata har zuwa bedroom sunata sakarwa juna sexy smiling yafara undressing dinta ba abinda suke se kallon juna har ya rabata da kayan jikinta ya matso daita cikin jikinshi ya kurawa kwayar idanunta kallo sai kuma yayi saurin kama bakinta yana kissing dinta a rikice yanajin wani irin feeling da dadi ta koina ,

Yadda take sakarmasa jiki tana fidda sexy nishi yasashi fahimtar tana enjoying ya dauketa ya ajiyeta kan bed ya fara tube suturarsa seda yayi naked ya jawota ya cigaba da romancing dinta yana bin kowace gaba da kiss yana nishi,

Ya mirginata kasanshi ya fara sex daita yana jin so much dadi na ratsa masa kwalwa yana fitar da nishi da sambatu yana fadin "I love you !!...I love u !! I really do"shi kadai yake fada,

Itako muneera na kwance ta kasa bacci Zara ta tunomata abubuwa da dama da suka faru da rayuwarta a can baya,

Zarah na cikin bacci ta fara wani irin mafarki desame abinda ya faru daita jiya da dare tafara firgita tana nishi me ban tsoro"uhmmm!! Ahnnn!!! Wayyo Allah"tana girgizakai,

Muneera tai saurin matsawa gareta tana jin matukar tausayinta tafara mata tofi still Zara na cigaba da mafarkin domin abinda ke ranta kenan,

Lokacin da murtala ya juyo daita da karfi sai gani tayi ya fiddo wuka zai soka mata cikin tsoro da firgici tai wata irin tsuwwa "Wayyo Allah na !!!!!!.....Baffa !!!!!!!"

Muneera tai saurin mikewa zaune daga kwancen da take cikin mugun tsoro ta jawota jikinta da sauri tana mata tofi,

Zara ta rika zabure_zabure tana son guduwa daga rikon da muneera tai mata tana rikice jikinta na fitar da suraci me zafin gaske ,

Karar Zara yasa WALEED ya farka firgigit lokaci daya,

Sai jiyo nishinta yayi ya kasa kunne yana sauraron yadda Zara ke nishi,jikinshi yayi mugun sanyi ,

Ya kalli gadonsa wayam ba Zara, ya kalli boxer dake jikinsa yaga wetness a jiki,kenan mafarki yayi? a heart dinsa yace"Me ?having wet dream?kuma with that girl? Why?"

Ya dafe kansa yana kara tuno mafarkin yadda suka kasance dashi daita yana cigaba da mamakin abun yace"how come?"

Zarah kuwa na cigaba da nishi da fizge_fizge jikinta na kara tsananta zafi,

Hankalin muneera tashe ta fara kwala mishi kira "WALEED!! WALEED!!" duk da a cikin darene domin bazai yiwu ta tashi tabar Zara a wannan halin ba,

WALEED na jin kiran yayi saurin mikewa tsaye zuciyarsa na harbawa ya tube boxer din jikinsa dasauri ya janyo wani ya saka ya nufi dakin da saurin sa zuciyarshi na cigaba da matsanancin gudu,

Yana zuwa ya tura dakin ya shiga kai tsaye ya samu muneera zaune rirrike da Zara da idanunta ke rufe tana ta fizgewa ,

Muneera tai saurin kallonshi hankalinta tashe dasauri tace"WALEED yi sauri sako riga mu tafi asibity kar yarinyar nan ta mutu"

Jin ta ambaci mutuwa yasa WALEED shiga rudani har seda wani abu ya soki brain dinshi, baiko kara second ba ya juya da mugun sauri ya sako riga ya dawo ya samesu yadda ya barsu,

Muneera na firgice tace "goyata da sauri" ya mika hannu ya dauko Zara tanata juya kai da fizgewa ya azata a bayansa ya riketa gam tamkar bai dauki komi ba zafin jikinta na shigar shi yanajin mugun tausayinta ,

Muneera ta tashi ta saka jallabiya da hijab tace"Mu tafi"

Yana kallonta yace"Mama ko na kira Hameed ne?"

Tace"wane irin Hameed kuma tunda ba nisa mu tafi a kasa kar yarinyar nan ta mutu gidannan"

Yace "To Mama Dare ne sosai ki sa mata hijab"

Muneera ta juya da sauri ta dauko hijab din ya ajiye ta tasaka mata ya kuma goyata suka fita dasauri zuwa asibity,

Sun tafi kasa ne saboda babu mota a gidan duk da Gidansun babban gidane da ya mallaki komi na jindadin rayuwa amma banda motoci saboda Muneera bata iya mota ba KHALEED kuma yaki siye saboda tunanin zata dauke hankalin WALEED daga karatu ,babban burin KHALEED shine WALEED yayi ilimi Me zurfi.




Kamar baku son labarin😕 da har nace sai bayan salla in cigaba amma sis Ikra tasa yau tun da safe amfara kwalamin kira😹 to gashinan, ku rika kwament don Allah indai kuna son ganin posting, shine ke bawa mutum kwarin gwiwar yin typing batare da gajiyawa ba tnx all🥰
[4/4, 10:33] Shalele: *SHIGAR SAURI*
Painful love story
Romance special


Writing by
*MAMAN MAMY (SHALELE)*

*Wattpad@mumies122*


*Dedicated to my close friend ikra Rukayyat*


*Devoted to identical twins hassan & Husain 80k*

*Small gift to my real fans*


*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09


Page > 23&24


*Muna saida kayan mata da na maza suna da kyau sosai kuma cikin sauki muna turawa koina ga me bukata seya tuntubi wannan number👉🏼 0806 672 6866*



Congratulation sis Ikra for completing ur amazing love story *KE CE SILA* kinyi matukar kokari wurin baje basirar ki littafin ya fadakar ya kuma nishadantar damu sosai there's a lot of lesson da muka kwasa a ciki Allah ya kara miki basira ya kara daukaka da zakin hannu,ni da Mrs Ibrahim muna matukar godiya da dedicated bazamu taba misalta farincikin ba sede fatan Allah ya biyaki ya biya miki bukatun ki na alheri, muna nan muna jiran *Yanzu aka fara* da gaji zaizo da wani salo can't wait sis💃🏻 🥰


*Dedicated to Meera ina nufin black beauty yar kanwata😂🥰*


Suna ta sauri ana dan yaf_yaf har suka isa asibitin ba wasu mutane sosai aciki kasancewarta private hospital,

Suna shiga nurse ta mike dasauri ta isa wurinsu da sauri tace"meya sameta?"

Zuciyar Muneera na gudu tsoronta yarinyar mutane ta mutu hannunsu batasan ya zatayi ba tace"bata lafiya tana ta fizge_fizge"

Zarah na bayan WALEED haryanzu jikinta na rawa nurse din tace"follow me"ta nufi cikin wani daki dasaurinta,

Su ka bi bayanta dasauri har cikin dakin ta nunawa WALEED gado ya kwantar da Zarah da har yanzu idanunta na rufe tanata fizge_fizge da kai,yana ajiyeta ya juya ya fita

Nurse din ta cire mata hijab ta taba jikinta ta jishi ya nata fidda suraci ,

Ta fita a dakin dasauri domin dauko drugs da alluran da zata mata kafin ta cigaba da dubata,

Muneera taja seat ta zauna tana ta kallon Zarah dake kwance idanunta kulle se juya kai take da fizgewa tana kara tausaya mata har nurse din ta dawo ta kalli muneera tace"Mama ki dan jira a waje"

Badon muneera taso ba ta tashi ta fita nurse din ta fara hada allurar bacci don yiwa Zara,

Muneera na fita taga WALEED zaune yayi shiru yana ta kallon wuri daya ta karaso ta zauna kusa dashi tai shirun itama tana tunani,

Brain din WALEED takasa Hutu akan mafarkinsa, zuciyarsa na cigaba da masa tambayoyi meyasa yayi mafarki yau bayan ba wani abu a ransa meyasa yayi da Zarah?

Suna zaune Nurse din ta fito WALEED ya tashi ya nufi wurinta don yaji miye ke damunta ,

Muneera kuma ta koma dakin ta samu Zarah kwance tana bacci jikinta baya wata rawa hakan yasa ta gane allurar bacci ta mata ta karaso wurinta ta zauna tana kallon fuskarta tana jin tausayinta da sonta lokaci daya cikin ranta tana Jin inama diyarta ce tana son diya mace amma Allah bai bata ba,ta kai hannunta jikinta taji zafin ya rage ta danji dadi a ranta ta cigaba da kallonta,

WALEED ya shiga office Nurses din ya samesu su biyu cikin muryarshi me sanyi yace"Meke damunta ne?"

Nurse din ta kalleshi tana yamutsa fuska tace"kamar akwai abinda ya firgitata shine yasa take fuzge_fizge don jininta ma ya hau sosai kuma da alamu akwai malaria tare daita yanzu zan rubuta maka drugs ka siya koda ta farka se a bata kafin result din malaria ya fito mugani"

Jin ta fadi hawan jini yasa ya cije lips dinsa zuciyarsa na zafi yarinya yar 14yrs da hawan jini ?me yafaru daita haka?shi bai taba jin labarin karamar yarinya kamarta da hawan jini ba,

Yana ta tunani Nurse ta rubuta ta bashi yaje ya siya acikin asibitin sannan ya nufi dakin da suke jikinsa sanyaye,

Yana shiga Muneera ta kalleshi da dan karamin murmushi fuskarta amma ganin yanayinshi yasa murmushin bacewa a hankali tace"me Nurse din tace?"

Yana jin tausayi yace"Tace kamar tana da malaria zaai gwaji amma matsalar shine tace firgitar da takeyi wani abune ya bata tsoro kuma jininta ya hau sosai "

Muneera tace"innalillahi wainna ilaihi rajiun idanunta cike da hawaye tanajin tabbas akwai wani abu me muni daya faru a rayuwar Zarah tace"Allah kadai yasan mike damunta fatana Allah yabata lafiya ina tausaya mata "

Jikinsa sanyaye yace"Ameen"suka zubamata ido suna kallonta,

Zuwa can WALEED ya ja kujera ya zauna suka cigaba da kallon Zarah dake kwance tana bacci,

Cikin daren Nurse ta kawo maganin malaria saboda she's positive ta mata allura ta fita,

Dukkansu bawanda yayi bacci idanunsu biyu suna ta kallonta har asuba Zarah bata farka ba ana kiran salla Muneera ta kalleshi tace"Kaje kayi sallah ka dawo naje nayi kar abarta ita kadai"

Ya kalli Muneera yace"to"ya tashi ya fita,

Kasancewar yasan da janaba jikinsa yasa shi nufar gida ya bude gidan ya shiga ya nufi dakinshi kai tsaye toilet ya shiga ya cire kayan jikinsa ya tara ruwa ya zukunna yafara tsarki ya cigaba da wankan yana tunani, yau shine ke wankan janaba a karo na farko wannan ya nuna cewa yagama girma tunda ya fara mafarki but still he's asking himself meyasa seda Zarah? Zuciyarshi ta bashi answer da cewa"May be saboda yadda kaganta ta fito daga toilet looking very sexy"

Yayi shiru yana tuno yadda yaji time daya ganta but ya kasa misaltawa shide what he only know bai taba ganin wata da English wears ba har ya karemata kallo inba Zarah ba ,tunanin da yake yasa ya fara jin wani iri a jikinshi yayi saurin karasa wankan yaja towel yana tsane sumar shi ya fita a toilet din ,

Ya tsaya gaban madubi yana karewa kanshi kallo kamar bashi ba ,ya jawo cream ya shafa ya gyara sumar shi ya sauya kaya

Please Login or Register in order to submit comment