Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

juyawa tana kallo ko akwai jama'a a wajen daga bisani tace "pls ya sadiq ka tashi ka koma kada a fara nemanka, nasan ynxu hankalinsu a taShe yake" murmushi yayi tare da cewa "idan kinga na bar nan toh ki tabbatar kin amince da soyayyata if not babu inda xani" Ruhaimat ta juya da niyyar tafiya , sadiq yayi saurin rike mata hannu ta tsaya cak! Ya xagaya kusa da ita suna fuskantar juna "pls preetty karki barni ckn wannan hali" tayi saurin tare masa numfashi da cewa "wat is wrong wit u..yau ranar aurenka n after ol kawata kake aure sannan u telin me dat u Lov me? Are u out of ur senses?" "Yes I am..am madly inlov wit u so I don't kia" "fine ka cigaba da haukar taka" daga nan ta juya ta fara tafiya , yayi saurin tare gaban ta"pls my pretty kada ki koma ckn hall din nan plsss.." Ya karasa maganar kamar xeyi kuka. tayi jim tana kallon ikon Allah shima kallon ta yake "muje na saukeki gida plss" ta xare ido cke da mamaki tace "u r kidding ryt?" "No am very serious pls ki koma kiyi bacci ya fiye miki" ta kama hanyar komawa ckn hall din kawai ya fisge hannunta suna tafiya , gani tayi ya bude wata Benz ya tura ta cki sannan ya shiga maxaunin driver ya tada motar nan suka bar harabar hotel din.
A can ckn hall kuwa sadiya ce take Neman angon nata hankalinta a tashe yake Amma bata fadawa kowa bah, haka nan imran ma se Neman baby doll dinsa yake Amma shiru ba alamar ta meenah ce kawai tasan wainar da ake toyawa sabida a gaban idonta yayan nata ya ja hannun Ruhaimat don haka ta ja bakinta tayi shiru.haka aka cigaba da program ango baya nan se bayan 1hr ya shigo ya koma maxauninsa , sadiya ta hada rai da ganinsa tace "ina kaje ka Dade haka" "inda kika aikeni"๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ daga nan ta ja bakinta tayi shiru don en kwanakin nan ta lura da canjin da yayi ba kadan bah.taro yayi taro an ci an shA an watse lfy, imran ne yayi dropin din Ameena sannan suka wuce da meenah gida .d next day akayi fansa a gidan ambassador mukhtar inda manyan mata sun cika gidan babu masaka tsinke, amarya tare da kawayenta sunyi kyau sosai musamman ma mutuniyar wato Ruhaimat. Duk inda ta gifta se kallonta ake, meenah ta jawo ta xuwa falon baba don su gaisa da mami.sun shigo tare da sallama mami ce tare da momin imran se wasu mata su 2 "mami ga Ruhaimat da nake baki labarin ta" mami ta daga kai tana kallon Ruhaimat masha Allah yarinyar akwai jini..kana ganinta xaka ji ta burge ka "barka da xuwa Ruhaimat" Momi tace "Dota taho nan ki xauna" "au dama kin Santa kenan" "ehh she is my baby gal" murmushi mami tayi daga nan Ruhaimat ta sunguna har kasa ta gaisa su gaba daya sun amsa ckn sakin fuska daga nan sukayi ficewarsu ita da meenah.

*Reefat ce*๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[2:08PM, 11/12/2016] โ€ช+234 703 007 7024โ€ฌ: ๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž *MAI SONA*๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž
*43*
BY *Reefat yahya*

~a Short n imaginary Lov story~

_Lov u all @ fans of Reefat novels_

An gama biki lafiya jama'a kowa ya koma inda ya fito sauran iyayen ango ne suna nan xasu Dan kwana 2 kan su wuce birnin tarayya, su sadiya buri ya cika ta shiga katafaren gidan masoyin nata Wanda ya Tara komai na more Rayuwa ba laifi suna kulawa da juna Amma can ckn xuciyar sadiq kaunar Ruhaimat makale a wajen ya kasa cire sonta a ckn xuciyarsa.
Yau Monday ango ya fara xuwa aiki dama ya dau hutun 1 week , a ckn office ya sameta don ya makara Yau ta rigasa xuwa tana xaune ta hada kanta da table da alamu akwai abunda yake damunta dakyar ta amsa sallamarsa ya karasa gaban table nata yace "morning my pretty hop kina lfy" harara ta galla masa gaba daya haushinsa take ji tun ranar dinner din aurensa ya maidata gida bata kara sa shi a ido bah sai Yau gashi ya jefa xuciyarta ckn rudani da kalaman da ya furta mata."preety am sowie" "kaga malam mind ur business n stop callin me wit such name ok" murmushi yayi Wanda ya kara fito da kyawunsa nan ya jawo kujera ya xauna suna mai fuskantar juna "let's talk about it pretty, I min wat am saying wllhi ina mutuwar son ki n ina jiran amincewarki pls" kwanciya tayi ta kifa kanta saman desk don baxata jure kallonsa bah , yana tayar mata da ciwon sonsa da tayi dawainiya dashi a shekarun da suka gabata. Imran ne ya shigo tare da sallama ya ja turus! Ya tsaya wannan wane irin sabon salo ne ?? Ckn mamaki yace "bru lfy dai koh" sadiq ya tashi a tsaye yace "yh..lfy kalau" daga nan ya juya ya koma bisa kujerarsa Wanda ya saba xama a kai.imran ya koma inda sadiq ya tashi yana kallon Ruhaimat wacce taki ta daga kanta "baby doll" "uhm" "baby doll look at me pls meyake damun ki" a hnkli tace "ba komai" "no..tell me pls wat is it" "notin fah" "are u sure " a hnkli tace "ehh.." Yayi shiru daga bisani ya tashi ya fita , xaman office din ya gagareta don haka ita ma ta suri jakar hannunta tayi ficewarta ko kallon bangaren da sadiq yake batayi bah.yana kiran sunanta Amma ko juyawa taki ta juya bare ta amsa masa, office din Ibrahim ta wuce tafi sakewa dashi nan ta xauna sun sha hirarsu har xuwa axahar sannan ta koma gida.
Bayan sallan la'asar tana kwance tana karanta magazine din *vogue* taji sallamar meenah cike da farin cki suka rungumi juna "ke kuma haka ake yi..?..haba Ruhaimat shikenan don yana da aure sai ki dinga wahalar dashi " "waye kenan meenah daga xuwanki kya bari ko ruwa ki sha ai" Hararinta meenah take tace "dama xaki fada ai..bayan kina ta wahalar min da Dan uwa , gskiya nikam banji dadin hakan bah" murmushi Ruhaimat tayi tare da cewa "meenah kenan wato kema kina biye masa ko? Yaushene akayi auren nasa da har xai fara Neman wata , koda ya Dade da yin aure ma ni baxan iya auren mijin kawata bah wllhi ..wannan cin amanar har ina"๐Ÿ™„๐Ÿ™„๐Ÿ™„kaji wawiya..ke da ita wa ya ci amanar wani..mtsww๐Ÿ™„๐Ÿ™„
Meenah ta tabe baki tace "oh..matsalata da ustaxai kenan abu kadan sai kuce haramun ko kuma bai dace bah, dallah ni kije yana waje yana son ganin ki" "gskiya ba inda zani ..meenah ki bashi hakuri baxan iya soyayya da ya sadiq bah don yana auren kawata, no..I can't " ran meenah ya baci sosai nan ta tashi tayi ficewarta. Ruhaimat tabi bayanta tana kiranta ko juyawa bata yi bah har xuwa kofar gida a nan suke tarar da sadiq xaune saman mota yayi kyau sosai, nan suka kurawa juna ido shi da Ruhaimat meenah kam shigewa tayi ckn mota.Ruhaimat ta juya ta koma ckn gida wayarta ta dauka tana kiran meenah Amma taki dagawa har ta gaji don kanta ta bari.hakuri meenah take bawa Dan uwan nata ta xayyana masa yanda suka yi dakyar ya ja motar suka koma gida.washe garin mami da baba da meenah suka daga xuwa Abuja.daga wannan ranar sadiq ya yanke duk wata alaka tsakaninsa da Ruhaimat har office nasa yasa a dauko masa wani daya daga ckn daliban da suke IT ya dawo shiyake masa duk abunda ya dace , a yayinda aka canza wa Ruhaimat office xuwa ofishin imran. Sun Dada shakuwa sosai basa rabuwa da juna se idan lokacin tashinsu yayi nan ma shi zai maidasu gida ita da Ameena, haka Rayuwa ta cigaba da tafiya kwanaki na guduwa gashi Yau saura 1month su gama IT su koma skul.a yaune imran yayi niyyar bayyana wa Ruhaimat sirrin xuciyarsa, office din Ibrahim ya wuce suna xaune dashi da sadiq Ibrahim yace "yadai man..naga bakinka na motsi" murmushi imran yayi sannan ya xauna yana kallon su yace "ina Neman taimako pls" "na menene fah" dariya yayi ya shafa kai yace "kunsan dai ban taba yin soyayya bah..shine nake son Ku taimaka min Ku dorani a kan hanya, ya xan gaya mata ina sonta..kodai xuwa kawai xanyi in fada kai tsaye" dariya Ibrahim yayi har da kyakyatawa sadiq kam ya sha jinin jikinsa a yayinda bugun xuciyarsa ta karu badai xargin da ya Dade yana yi ne xai xamto gskiya bah..innalillh..shikenan imran xe rabashi da farin ckn rayuwarsa dakyar yace "umm..imran wannan wace yarinya ce kake so haka..who is d lucky girl?" Imran ya lumshe ido hadi da yin murmushi yace "who else...apart from my baby doll"...waaatt??" Ibrahim ya fada da karfi tare da cewa "u..u..min Ruhaimat?? " ya kefta ido alamar "ehh......wani gumi ne ya fara keto wa Ibrahim da sadiq.."innalillahi wa inna ilaihirraje'un"

*Reefat ce*๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[2:09PM, 11/12/2016] โ€ช+234 703 007 7024โ€ฌ: ๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž *MAI SONA*๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž
*44*
BY *Reefat yahya*

~a short n imaginary Lov story~

_which team u belong to.. *imran* *sadiq* *Ibrahim*..comment wit ur choice.. Majority carries d vote_๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€

Kalmar innalillahi kawai Ibrahim yake nanatawa a yayinda kansa ke tsarawa sadiq kuma xuciyarsa ne ke tafarfasa ji yake tamkar ya shake imran ya mutu don tsabar kishi ckn bacin rai ya tashi ya bar ofishin, imran ya bisa da kallon mamaki daga bisani ya juya gun Ibrahim "aboki ya kake ganin xan tunkare ta..I rily Lov her wllhi, bansan me ake nufi da so bah sai da na hadu da ita..pls ka taimaka min I don't wanna loose her" wani murmushi mai ciwo ib yake ya hadiye wani Abu mai daci a ckn makwakoronsa yace "don't worry man..u'll have her insha Allah" "tnx nawa..Shiyasa nake sonka akoda yaushe kana faranta min rai" bam..aka bude kofa sadiq ne ya sake dawowa idanunsa sun kada sunyi ja yace da Imran" com n c d so called gal fren of urs tana can xaune tana xuba soyayya da wani, kai ma xauna kana bata lokacinka a banxa" gaba daya suka tashi a tsaye sadiq kuma ya kai bakin kofa dakyar ya dafe jikin bango don tafiya na Neman gagararsa saboda ganin Ruhaimat da yayi tana xaune da wani, imran ya bangaje shi ya wuce Ibrahim ne ya tsaya kusa dashi yace "bruh ar u ok" "yea..am fine" daga nan suka fice tare.Ruhaimat ce xaune a bisa wasu fararen kujeru fuskarta dauke da murmushi hira sosai suke tare da masoyin nata wato *AJ* Aliyu jada, kamar daga sama ta hango su suna xuwa murmushi tayi tana kallon fuskarsa tace "yawwa ka gansu nan en halak" "ok yayun namu ne..muje mana mu same su" tare suka jera suna tafiya suna er hirarsu kicibis suka hadu da imran ..sadiq se Ibrahim "ina yinin Ku" Ibrahim ne yayi karfin halin amsa wa , sadiq kam kawar da fuskarsa gefe yayi imran kuma yana bin Ruhaimat da wani mugun kallo har gabanta ya fadi "amm..ya imran ga Aliyun.." Hannu ya daga mata fuskar nan ba alamar wasa yace "kin gama aikin da ya kawo ki ko xama kika yi kina hira da wani?..ki Sani nan companyn ba wajen hira da samari bah" Aliyu kam jikinsa yayi sanyi Ibrahim kadai suka gaisa daga nan yace "my angel ki koma cki ki cigaba da aikin da ya kawo ki xamuyi waya anjima , da yamma kuma xanje gida na ganki ok" kai ta gyada masa daga nan ya juya yayi tafiyarsa.imran tamkar ya kurma ihu don haushi Ruhaimat kam kanta na kallon kasa ta juya ta fara tafiya "kanwata ina xaki" Ibrahim ne ya tambaye ta "am..dama akwai aikin da nake yi ne xan karasa" "muje office dina magana xamu yi" "ok" daga nan ta juya tayi wucewarta ko kallon bangaren da sadiq yake bata yi son sun Dade basu hadu bah kuma koda sun hadu baya mata magana.sadiq ya fara tafiya a hnkli baxai iya xuwa inda take bah kuma baxai jure ganin imran kusa da ita bah, ta shiga office din kenan wayarta ya hau ruri num supervisor dinta ta gani ta daga "ina yini sir" "lfy ya kike.. Kixo liaison office ynxu ana bukatar ganinki ckn gaggawa" "ok sir gani nan xuwa" ta kashe wayar yayi dai2* da shigowar su Ibrahim da imran "yaya Nah xan tafi ana nema na a Liaison office din skul namu " "ok idan kin dawo ina son ganin ki" ta daga kanta suka hada ido da imran ya galla mata harara ita ko t murguda masa baki tare da fucewa ckn sauri, murmushi yayi sai ynxu yaji sanyi a ckn xuciyarsa.

*** a can liaison office din Adamawa state uni Ruhaimat ce xaune a katafaren ofishin nasu Dr Abdallah yace "u have no choice my dia..kiyi hakuri kije am sure u can make it" "but sir.." "Shhh..waya ya daga ya kara a kunne ya fara magana "yes sir..ehh hakane Amma yarinyar bata son xuwa, ok..ok sir gata nan" ya mikawa Ruhaimat waya yana hararinta yace "vice chancellor ne" ๐Ÿ˜ณ jikinta har rawa yake ta karba sunyi magana ko me ya gaya mata oho! Daga karshe ta kashe wayar ta mikawa Dr Abdallah ya karba tare da cewa "zamuyi magana da baban ki, ki fara shiri jibi ne zaku tafi dake da Dr Zarah da professor Ramalan" a hnkli tace "ok sir" daga nan tayi sallama ta tafi.
Bata bi ta kan Ibrahim bah gida ta wuce ta fara tunanin gagarumin aikin dake gabanta..jibi xasu tafi wani Islamic conference a can birnin tarayya Wanda makarantu da dama xasu halarta ga manyan mutane , dole ne ta jajirce ta fidda Adamawa state uni kunya..nan ta tashi ta fara research kan abunda xata gabatar idan ta je can.

_wohoho..kina da aiki gal..Allah baki sa'a ..lol_
*fans ina jiran choice naku tsakanin imran Ibrahim sadiq da kuma Aliyu shin wa yafi dacewa da Ruhaimat??.. Kodai xatayi new catch @ conference da xatayi attending ne๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ* ~sai naji daga gareku..ur tym starts now~

Lov u all.. *Reefat ce*๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[2:09PM, 11/12/2016] โ€ช+234 703 007 7024โ€ฌ: ๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž *MAI SONA*๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž
*45*
BY *Reefat yahya*

~a short n imaginary Lov story~

*based on mssgs da nake samu ta private n oda grps seems lyk sadeeq is leading.. Anyway muje xuwa dai* _Lov u all_

10:00am katafaren hall din ya cika makil da jama'a a kalla xasu kai kimanin dubu 2 daliban makarantun jamia daban2* ga manyan lecturers da manyan malaman addini da professors, an fara gabatar da presentation akan addinin musulunci dalibai suna gabatarwa daya bayan daya har aka iso kan Ruhaimat inda mc yace "I will lyk to call Aysha Ruhaimat Abubakar hammawa from Adamawa state university" kabbara akayi nan Ruhaimat ta tashi, Dr Zarah ta karfafa mata guiwa akan ta tattara natsuwar ta waje daya kada taji tsoron idon jama'a. Nan ta fara tafiya kanta na kallon kasa karar sautin takalminta kawai kake ji a yayinda idanun jama'a suka koma kanta ..gaskiya ne Adamawa land of beauty..masha Allah yarinyar ta hadu gaba daya ta dauke hankulan jama'a ga shigar ta na mutunci da kamala, tayi kyau sosai bayan ta tsaya gaban dubban jama'a nan ta fara magana kamar haka
*(pls fans take tym to read d article is important.. Cos I knw a lot of pole xasuyi skipin)*
"Assalamu alaykum warahmatullahi ta'ala wa barkatuhu my brodas n sistas in Islam am Aisha Abubakar hammawa , my topic of discussion is based on *TAQLEED: THE BLIND FAITH*
The Madhaiib are a pathway to learn d deen; they do not replace d deen.d 4 popular madhaaib are named after โ€“: Ahmad ibn Hanbal, Muhammad ibn Idrees ash-Shaafaโ€˜I, Imam Maalik ibn Anas, Abu Haneefah an-Nuโ€˜maan ibn Thaabit (may Allah have mercy on them all).Other madhaaib include al-Layth ibn Saโ€™d, al-Awzaaโ€™I etc. These imams learned fiqh (jurisprudence) from the Qurโ€™an & Sunnah. They are mujtahideen (reason based on Quran/authentic hadith available to them, to give verdicts). None of them called his students or other people 2 follow his verdicts blindly. Rather, they used 2 call people 2 follow d Qurโ€™an & Sunnah, criticized those who called people to blindly follow them. *They all said: "When a Hadeeth is found to be Authentic, then that is my MATH-HAB."( An-Nawawi โ€“ Al-Majmoo' - vol 1 pg 63).โ€. Imam Malik bin Anas (rh) said: โ€œAnyoneโ€™s opinion may be accepted or rejected, except the occupant of this grave,โ€ (the grave of the Prophet (SAW)). [al-Bidayah Wan-Nihayah, (14/160)].*
๐Ÿ’กIf our salvation is based on blindly following one of these 4 madhaaib who came after d departure of d prophet and his companions, we may well ask; *what is the madhab of Prophet Muhammad (Sal Allaahu Alaiyhi wa Sallam), Abubakr, Umar, Uthman, Alli & other companions (radiallahuanihuma)? Were they hanafis or malikis or shaifiis or hanbalis? Did they belong to any group(s) claiming exclusivity to salvation without a sharia based proof? We may further ask d blind followers of madhaib what d madhab of d 4 Imams themselves were. Was Imam Abu Hanifah a hanafi? Was Imam Malik a Maliki? Was Imam Ahmad ibn Hanbal a hanbali? Was Imam Shafii a shafii? No, they were not, they all followed d Madhab of Rasullulah (Sal Allaahu Alaiyhi wa Sallam).*
The common defence question from d blind followers of d madhaib is: does it mean that d great & real scholars of our time knw more dan d great & real scholars of d past & d pious imams of d madhaib of d 2nd & 3rd centuries? How dare u say d 4 imams made few mistakes here & there on certain issues or gave a few wrong religious verdicts?
๐Ÿšจ *Yes, they made mistakes but not on purpose. โ€œThe prophet (Sal Allaahu Alaiyhi wa Sallam) said every son of Adam makes mistakesโ€ฆ..(Trimidhi)โ€.This includes all scholars & the companions of d prophets.It is ONLY d prophets of Allah that can be blindly followed because they are โ€œMaasuumโ€: divinely protected from making mistake(s) in the delivery of the divine message of Islam to the people but they made mistakes in their personal lives. Therefore, the Quran & authentic sunnah are always d criteria, no human being including d companions of d prophets should be blindly followed *โ€œtaqleedโ€* rather we should do *โ€œiithibaaโ€* follow their authentic proofs.These imams got some rulings right and got some wrong due to d lack of access to some hadith; bcos hadiths were still in the process of compilation & access to hadiths were limited by long distances, primitive level of technology, unlike today where there is easy access 2 compilations nd authentications that had been done by Muhadiths e.g. Imam Bukhari, Muslim & scholars of our time. A fresh graduate of science 2day is definitely not as genius as Albert Einstein but he has more knowledge than Einstein bcos he has now learnt all d corrections of d errors that Einstein made and has learnt from further advancements made after the death of Einstein.โ€œIf a Muslim is following any of d rulings of these pious imams of d madhabs or a group, and he sees that the view or authentic evidence of another madhhab or scholar concerning a given matter is stronger, and he follows that, then he has done well, and that does not detract from his religious commitment or good character.There is no scholarly dispute on this point.Rather this is more in accordance with d truth and is more beloved by Allaah and His Messenger.โ€ย (Shaykh al-Islam โ€“ may Allaah have mercy on him โ€“ inย al-Fataawa, 22/247).
*Prophet (Sal Allaahu Alaiyhi wa Sallam) : โ€œIf a judge passes judgement based on his own ijtihaad and he is correct, he will have two rewards; if he passes judgement based on his own ijtihaad and he makes a mistake, he will have one reward.โ€ (Bukhaari). What the sincere believer must do is to follow the truth & what is correct based on authentic & verifiable evidences in the Quran & authentic hadith & avoid blindly following groups or madhabs or scholars when he knows the truth lies elsewhere.ย Rafโ€™ al-Malaam โ€˜an al-Aโ€™immah al-Aโ€™laamย by Shaykh al-Islam Ibn Taymiyah. Prophet (Sal Allaahu Alaiyhi wa Sallam): โ€œARROGANCE MEANS REJECTING THE TRUTH AND LOOKING DOWN ON PEOPLE.โ€(Muslim).*sadakallahul azeem wallahu ahlam" ji kake "Allahu Akbar gaba daya hall din sun rude da kabbara , a hnkli ambassador mukhtar ya sauke gilashinsa yana kare mata kallo yarinyar ta Tara komai nan wani tunani ya bujiro masa a kwakwalwa..๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”

*Reefat ce*๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[2:09PM, 11/12/2016] โ€ช+234 703 007 7024โ€ฌ: ๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž *MAI SONA*๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž
*46*
BY *Reefat yahya*

Ruhaimat ta koma wajen xamanta masu camera ne suka biyo ta sai daukarta hotuna suke masu viewing nayi ana nunawa live a gidajen TV murmushi Dr Zarah tayi tare da cewa "u r so amazing dia..kip it up" "tank u mah" ta fada ckn jin dadi, haka aka cigaba da program har xuwa axahar sannan suka tashi don yin salla.ambassador mukhtar ya kira professor ramalan a gefe suka kadaita nan ya nemi sanin tarihin rayuwar Ruhaimat prof ya xayyana masa komai yayi godiya sannan suka rabu.kwana 3 ana yin conference din sannan aka gama ranar final day an kira daliban da sukayi kokari cki kuwa har da Ruhaimat an gabatar musu da kyaututtuka masu dimbin yawa , president ma ya basu kyauta tare da certificate of merit award daga karshe sukayi hotuna sannan aka watse nan su Ruhaimat suka shirya dawowa Adamawa.
Bayan kwana 2 da dawowarsu da yamma suna xaune tare da anty Xee nan wayarta ya hau ruri ta duba num Abbanta ta gani nan ta daga tare da sallama bayan sun gaisa ya shaida mata lallai yana son ganinta idan ta samu lokaci weekend taje gida.hakan ko akayi ranar Friday ta shirya xuwa jada ta sauka lfy , bayan ta huta sun taba hira da Hajja Dada suna nan xaune mahaifin nasu ya shigo da sallama nan ya nemi waje ya xauna "ina yini Abba" "lfy ya hanya ya kuma karatu" "lfy alhmdllh " "naji labarin conference naku kinyi kokari kwarai da gaske duk da cewa ni bansamu lokacin kallo bah , Amma ummar Ku ta bani labari kinyi kokari sosai Allah ya taimaka ki kara bada himma" "nagode Abba" "yawwa uwata dama na kira ki ne xancen aure.."..dum..xuciyarta ta buga nan gabanta ya fadi , ya cigaba da cewa "akwai Wanda kuka yi alkawarin aure dashi ne?" A hnkli tace "a'a..Abba akwai wani dai yana xuwa waje na Amma bamu xauna mun tattauna dashi bah" "masha Allah..dama wani mutum ne yaxo nan bayan dawowar ki daga Abuja yace min a can ya ganki Amma bai miki magana bah yaxo Neman izini a wajena " dam...tayi saurin daga kanta "tunda Allah yasa baki da wani tsayayye ina ga nan bada dadewa bah zasu zo Neman auren ki , nayi magana da wani aboki Nah yace ya San shi babban mutum ne kuma yana da kyawawan halaye don haka na amince da maganar auren"..innalillh kawai Ruhaimat take Nanatawa a ckn zuciyarta ..shikenan ta rabu da sadiq har abada.."kodai kina da wani Wanda kike so?" Tayi saurin cewa "a'a Abba" "toh yayi kyau Allah ya miki albarka" "ameen" Hajja Dada ta amsa daga nan Abba ya tashi yayi ficewarsa.nan Ruhaimat ta fashe da kuka "ke lafiya" "๐Ÿ˜ซ๐Ÿ˜ซ wayyo hajja ki taimakeni wllhi bana son auren tsoho" "kaji min munafuka..ba ynxu ya tambayeki ko kina da wani Wanda kike so kika ce masa a'a bah" "haba Hajja kinsan baxan iya bijire umarnin Abba na bah" "toh ya kke so na miki" "Hajja ki ce baki amince bah don Allah" "nidai ina son wannan auren , baki ga mutumin bah yana da kirki sosai kedai Allah yasa shine mafi alkairi agareki kinsan zabin iyaye alheri ne" Ruhaimat ta tashi ckn jin haushi ta koma dakin baccinsu nan ta dinga rusa kuka har tayi ta gaji don kanta ta daina. D next day ta shirya kayanta tace musu xata wuce akwai aikin da xatayi nan Abba ya bata kudade masu yawa sukayi sallama ta tafi, Hajja Dada dai sai murna take takwararta tayi miji๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€.bayan ta koma ta kwashe labarin komai ta sanar da anty Xee itama ta

Please Login or Register in order to submit comment