Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya tada mota Suka dau hanyar gida, dayake su neighbors ne kullum tare suke xuwa su koma.
Imran Sultan modibbo only son agidan Alhaji sultan modibbo jikan lamidon Adamawa ne su 5 gun iyayensu Amma shi kadaine namiji yana da yayu mata 2 sunyi aure se kuma kanne 2 daya tana ajin karshe a jamia daya tana aji 3. Imran dangatan gaske ne duk familyn modibbo ana ji dashi kyakkyawane ajin farko en mata har fada sukeyi a kansa shiko bashi da lokacinsu hasalima bai taba yin soyayya ba tunda yake a rayuwarsa, Ibrahim abokinsa ne Dan makwaftan su Alhaji sultan ne ya dauki nauyin karatun Ibrahim tun yana primary saboda mahaifinsa talakane mai rufin asiri..wannan kenan.
Ko gyara parking bai gama bah imran ya Tura murfin motar ya bude fuu...yayi ckn gida a falo ya hadu da kannensa suna masa sannu da dawowa hannu ya daga musu ya haura xuwa bangarensa Momi tana xaune tana mamakin halin da taga Dan nata a cki, Ibrahim ne ya shigo da sallama " baba na yau kuma wa ya taba abokin naka" hmm..kedai bari kawai Momi, yayi sabuwar budurwa ne " wow..da gaske ya Ibrahim" Momi ta harareta tace "toh uwar axarbabi " dariya Ibrahim yake "Ummi uwar jin gulma , kije gun yayan naki ya fada miki banda ni" "kyaleta jeka ka ci abinci ka huta" murmushi yake ya nufi bangaren cin abinci.
Momi ta tura kofar dakinsa a hnkli yana nan kwance bisa 3seater idanunsa na kallon ceiling se faman Jan tsaki yake " imran meyake damunka..wani ne ya bata maka rai? Allah Momi yarinyar ta raina ni Amma xanyi maganin ta" Momi ta danne dariyar dake Neman kubce mata " wace yarinyace haka" "wata er talakawa ce " Momi ta hada rai tace "wato har ynxu kana nan da wannan halin naka na wulakanta na kasa da kai koh..eyee imran " ya tura baki ckn shagwaba yace " Allah Momi ni bana wulakanta mutane yarinyar CE ta..βœ‹πŸΌ ya isheni..tunda baka jin magana kaje ka cigaba da duk abunda kaga daman yi" daga nan Momi tayi ficewarta ya rike kai yace "ohhh..wannan yarinyar she is a dvil I wanna kill her" daga nan ya tashi yabi bayan Momi da niyyar bata hakuri.

********** Ruhaimat tana chat da masoyin nata yace ta tura masa pix nata taki amincewa wai lallai shi xai fara tura nasa, babu gardama ya tura pix 3 masu kyau😳😳 saura kadan numfashnta ya dauke..he luk so...😘😘😘 a ckn xuciyarta tace " ohh akwai kyawawa a duniya..dazu ina yaba kyawun director ashe *mai sona* ya fisa kyau masha Allah ta kurawa hoton ido babu ko keftawa.

*Reefat CE*😘😘😘
[1:58PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*13*
BY *Reefat yahya*

~..short n imaginary lov story~

Ruhaimat ce tsaye a bakin gate din amz da misalin karfe 10am se duba agogo take me yahana Ameena xuwa har ynxu ..gashi num wayarta baya shiga, ta kara 15mins sannan ta shiga harabar kamfanin as usual ana nuna musu chemicals daban2* bayan sun kammala aka bata aikin da xatayi tana yi ne kawai amma hnklinta a rarrabe yake tana tunanin meyasa layin Ameena baya shiga Allah yasa de lfy, wasu chemicals ta hada hannunta dauke da test tube xataje laboratory tayi test da observation sannan tayi reporting tana fitowa a dab bakin kofa kicibis tayi karo da mutum test tube ya fadi chemicals na ckn tube din yayi splitting a kayan jikinsa. Imran ne ckn milk color suit nasa yayi kyau sosai Ruhaimat ta xare ido ckn matukar tsoro ko kwakwaran motsi ta kasa yi Allah ne kadai yasan abunda zai mata, ya kura mata ido ga mamakinta hawaye ta gani ya cika idanunsa dakyar ta bude baki tace "am..bata karasa bah ya juya ya koma ta bangaren da ya fito.bata ji dadin hakan bah tabbas tasan dole yaji haushinta duk da cewa ba da gayya tayi bah , Amma tasan lallai ransa a bace yake ckn sanyin jiki ta tattara test tube din nan masu aiki Suka fito ckn sauri suna gyara wajen..Ruhaimat tayi shiru ta rasa me ke mata dadi ta tashi ckn rashin kwarin guiwa , ofishin mr Ibrahim ta wuce kai tsaye ta shiga tare da sallama ya amsa mata "ahm...yaya na ka taimakamin ina ne ofishin sales director pls" "aw..imraN kike nem ki je next floor by ur right xaki shiga sales section daga nan xaki iya tambaya se a nuna miki" nagode" daga nan ta juya ta tafi Ibrahim ya lura da yanayinta ko meke damuntane oho!
Elevator ta shiga bayan ya sadata da sales dprtmnt gskiya floor din ya hadu komai nasu a tsare jama'a anata hrkoki. Ruhaimat bata sha wani wahala bah wajen Neman ofishinsa , kai tsaye ta bude tare da sallama katafaren office ne mai girman gaske tsarin kamar cki da falo ne nan ta bude wata kofar da ta gani. Yana nan kishingide a bisa kujera idonsa a rufe ya cire suit din ya ajiye a gefe "wat do u want" ya fada ba tare da ya bude ido bah "am sorry director... Ckn sauri ya bude ido yace "waat? Ke me kike nema me ya kawoki ofishina " ya fadi maganar ckn daga murya , ta marairaice tace "am very very sorry wllhi tsausayi ne am sorry pls" hmm sausayi? Sausayi fa kika CE? tsautsayin naki baxata afka akan kowa ba sai ni" kayi hakuri don Allah" ya tsaya yana kallonta yama rasa ya xaiyi da ita da karfi ya kwantar da kansa bisa tebur yana Jan tsaki, kamar a mafarki yaji sheshekar kukanta ya daga kai😳😳 hawayene cabe a fuskarta "hey malama mai hijabi me aka miki xaki fara min kuka ..pls leave kada wani ya shigo yayi tunanin cewa ni na saki kuka" ckn murya me rauni tace " don Allah kayi hakuri" ok fine ...na hakura just go" daga nan ta tashi ta fita yabi bayanta da kallo daga bisani ya ja tsaki haushin kansa yaji meyasa ya kasa yi mata fada , ransa a jagule haka ya tashi ya kulle offishin nasa ya tafi .
Har yamma ta koma gida tamkar Mara lfy haka ta kasance se xuwa dare Sadik ya kirata Suka sha hira sosai a nan yKe shaida mata gobe insha Allah suna tare" wani farin ckine ya lullubeta take ta manta da xncen bacin ran da take cki.bayan sun gama call din Ameena ne ya shigo ta daga "°haba kawata ina kika yasar da phn naki na kira har nagaji" sorry Ruhaimat wllhi bansan wayar a kashe take bah naje gidN biki ne daz y kika ji ni shiru" ba kin barni ni kadai bah I was so bored wllhi" eyya sorry kawata tuba nake" shikenan na hakura" tnx matar sadik" wow...😍😍 kin burgeni da wannan sunan da kika ambatA" haka Suka cigaba da hira har xuwa wani Dan lokaci sannan sukYi sallamA.
Ruhaimat ta kwanta da dimbin tunani a ranta.

*Reefat CE*😍😘😘
[1:58PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*14*
BY *Reefat yahya*


*nagode da kulawarku fans..masu turamin sakon gaisuwa ina amsawa tnx a lot Lov u all😘😘*


Zaune take a ofishin mr Ibrahim tasa laptop agaba tana typing ta tattara hankalinta gaba daya idanunta na kan screen se karan keyboard kawai kake ji..sanyin ac da qamshin turarenta ne Suka mamaye ofishin, a hankali ya shigo tare da sallama carab! Idanunsa Suka fada ckn nata a yayinda take daga kai don ganin mai shigowa. yayi saurin kauda kansa gefe ya hada fuska ganin Ibrahim baya cki nan ya juya xai fita muryarta yajiyo tana cewa "mr Ibrahim ya shiga meeting ka dawo xuwa anjima" tsaki yaja tare da cewa" toh waya tambayeki uwar kaudi..kuma ai ni bai gayamin ya samu new secretary bah" ta tabe baki sannan ta cigaba da aikinta a hankali tace "kaji dashi dai masifaffe kawai" me kike cewa? Ckn sauri ta daga kai a tunaninta yabar ofishin ne "uhmm ni banyi magana da kai bah" a hnkli ya taka yaxo dab da ita tsorone ya cikata ta tuna da marin da ya mata aikuwa ta kulle ido tare da kare fuskarta tana jiran saukar mari, imran ya maso dab da ita har suna jin hucin juna idanunta a kulle suke don haka ya samu damar kurawa fuskar ta ido kyakkyawace sosai babu abunda yafi daukar hankalinsa kamar dan karamin bakinta pink color duk da bata sa lipstick bah. Ya kasa cire idonsa akan bakin ya shagala yana kallonta nan ta bude idanunta a hmkli Suka fada ckn nasa sun kurawa juna suna kallon kallo, bude kofar da akayi ne ya jawo hankulansu mr Ibrahim ne ya shigo yana ganinsu yayi murmushi ya dauke kai.wasu files yake dubawa imran ya wayance "hey wajenka fa nazo" I can c dat somtin is going on here , dama files naxo dauka n sory 4disturbance we talk leta am busy now" ya juya yana dariya ya fita. Ruhaimat ta sunkuyar da kanta ckn jin kunyan abunda mr Ibrahim ya fada, imran ya watsa mata harara sannan yabar ofishin.phn nata ya fara ringing *mai sona* ta gani ta daga fuskarta dauke da murmushi "kismat..
"My Dil ya kke" lfy alhmdllh n u" "lfy kalau..ynxu jirginmu ya sauka ina airport" wata kara ta sake tana tsalle tace "are u serious" am sure maini " okk just wait dre..ynxu xan sameka cos I wannna b d first person dat u'll meet" ok Dil am waiting" ckn tsananin farin cki tayi saving notes nata phn da jaka kawai ta dauka tayi ficewarta.xata shiga elevator Suka ci karo da wani tana daga kanta idanunta Suka fada ckn nasa ya tallabo goshinsa yace "God...ya zanyi da yarinyar nan..waike kina da eye prblm ne" kallonsa kawai take ita kanta abun ya fara bata mamaki ace kullum se tayi karo dashi y?? Muryarsa taji yana cewa "u don't knw hw 2say sorry huh" ta tura baki kamar xatayi kuka tace " toh ni..ni da son raayina ne hakan yake faruwa, bayan kayi hitting dina n u r xpectin me 2say sorry" ya tsaya yana kallonta ta sunkuya ta tattara takardunsa da Suka xube a kasa ta mika masa yasa hannu ya karba ta juya tayi shigewarta.
international airport yola aka rubuta a bakin gate nan ta sauka doguwar tafiya tayi da kafa sannan ta cire wayarta tana danna lambobinsa.."hello *mai sona*kana ina..ok gani na shigo, olryt ina jiranka" daga nan ta kashe wayar.yaune karo na 2 da ta shiga airport na farkon tayuwa Abbanta rakiya lokacin da xai tafi hajji se kuma wannan karon, ta cigaba da tafiya har xuwa filin da ake karban baki.jama'a ne birjik kowa na shaanin gabansa wasu sunxo tarban en uwansu wyl wasu kuma tafiya xasuyi suna xaman jiran jirgi na gaba, can daga nesa ta gane fuskarsa tasan cewa shi baxai taba ganeta bah don bata turamasa pix nata.a hnkli yake tafiya namiji ne kyakkyawa gaba daya ya tafi da imanin en matan wajen, ta kirasa a waya ta gaya masa tana kallonsa ynxu haka fuskarsa dauke da murmushi ya cigaba da tafiya har yaxo kusa da ita murmushi take masa ga mamakinta yaxo ya wuceta.wata yarinya tasha ado ckn lace mai kyau an fenta fuskannan da kayan makeup wayace a kunnenta wurinta ya nufa "maini"ta juya tana kallonsa tace "sorry.."ba Ruhaimat bace? "No..no sorry I tink mistake ne , sunana zaliha" "oh am sorry zaliha" nan ya juya yana Neman layinta "maini wia r u" sorry *mai sona* wasa nake maka idan ka huta xuwa gobe xamu hadu" ckn jin haushi ya kashe wayar.Ruhaimat tana tsaye hawayene ya cika idanunta...

*Reefat CE*😘
[1:58PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*15*
BY *Reefat yahya*

~short n imaginary Lov story~

A hnkli take tafiya har ta isa karkashin wata bishiya babu kowa a wajen se kukan tsuntsaye kake ji nan ta xauna ta fara rera kuka tayi mai isarta sannan ta share hawaye "yaxo kusa dani ya wuceni yaje gun wata dat mins am not worthy enof 2b his gal fren, y? Meyasa ake min kallon raini? Shikenan Dan ina saka hijabi kullum? Don ni er talaka CE? Y? Y?? Y??...wani kuka ne ya kwace mata haka ta cigaba da kuka babu mai rarrashinta daga karshe tayi shiru sannan ta tashi ckn sanyin jiki tabar airport din.
Office din mr Ibrahim ta bude a hnkli ko sallama batayi ba imran yana xaune yasa laptop a gabansa ga kuma report book din Ruhaimat a kusa dashi, ko sannu bata CE dashi bah tasa hannu xata dauki report book din karaf! Ya rike takardar "ke baki iya sallama bane" tana ckn bacin rai bata son magana amma tasan halin imran kurum don haka tace "pls am not in d mood" ya daga ido yana kallonta yayi mamakin ganin idanunta a kumbure alamar tayi kuka ya bude baki xeyi magana wayarsa ta hau ruri yayi saurin dagawa "haba bro have bin expecting u tun dazu..ok hop ka sauka lfy, aw rily..I tot baxaka gane gidan bah..kk ina office." Alryt sai ka shigo" daga nan ya kashe wayar yana kallonta , hawayene sun taru a idanunta kamar xatayi kuka tace "pls director kayi hakuri ka bani littafina gida xan tafi" xan baki but ki gayamin meyasa ki yin kuka" hawayen da take kokarin boyewa ne ya sakko sharr...ba shiri imran ya mika mata littafin ta juya gudu2* sauri2* tabar ofishin yabi bayanta da kallon mamaki ko meyake damunta oho!..
******
Ruhaimat ta koma gida ckn bacin rai ta fada gado ta cigaba da rusa kuka, tambayan duniya anty Xee ta tamabyeta meke damunta ko uffan bata ce mata bah.har dare bata sa komai a baki bah sallah kadai ke tada ta, wayoyinta a kashe suke sadik ya kira layi yakai 20tyms numban bata shiga haka ya kasance ckn rashin walwala ya rasa me ke masa dadi a duniya.bacci ya kaurace musu se faman juyi suke har garin Allah ya waye Ruhaimat bata rubtsa bah..da safe bayan ta gaya aiyukan da ta saba yi ta sheka wanka sannan ta haye gado tayi kwanciyarta.anty Xee ta shigo ta tambayeta " er Abba meya sameki" ba komai anty , xaxxabi ne kuma nasha magani" "Allah ya baki lfy, xakije aiki ne? Aa bani da lafiya xan kira Ameena ta samin attendance" daga nan anty Xee tayi ficewarta..wasa2* Ruhaimat ta share 5days a gida bata xuwa amz company, sadik kuwa ya susuce ya xama tamkar mahaukaci kullum layinta yake nema ko xaiyi dace Amma shiru kaman an shuka dusa...

*Reefat CE*😘😘 Lov u all
[1:58PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*16*
BY *Reefat yahya*

*millions of hrts will b 2few 2cary all my Lov 4u, it has no limit tnx a lot 4ur sopot n kia@ my fans*


Yau sati 1 kenan rabon Ruhaimat da xuwa amz company.. da wuri ta tashi bayan ta gama aikin gida ta fesa wanka nan da nan ta shirya ckn atamfa mai adon filawa red n yellow ta saka red hijabi da takalmi sannan ta rataya yellow side bag mai kyawun gaske, ta dan rame sannan tayi fari siririn hancinta ya kara bayyana.kamar kullum farar hoda ta shafa sai lip gloss Amma ba karamin kyau tayi bah, ga kamshin humra da kuma turare mai sanyaya xuciya. A falo ta hadu da anty xee "wow er Abba kyau kenan.. Masha Allah nasan yau dole a samo mana suruki" murmushi kawai Ruhaimat tayi tare da cewa "nagode anty , ni xan tafi" a dawo lfy Allah ya bada sa'a" "ameen"
Daga nan ta fita ta tare napep ya ajiyeta a bakin gate din companyn.duk inda ta wuce se kallonta ake ni Reefat nace "oo..wannan ma don batayi makeup bane" gskiya Ruhaimat kyakkyawa ce.
Bayan ta gama aikin da ya kaita kai tsaye ofishin mr Ibrahim ta wuce a hnkli ta tura kofar tare da sallama...damm gabanta ya fadi sadik ta gani xaune yana kallon kofa suna hada ido tayi saurin dauke kanta kamar wata Mara gskiya haka ta karasa cki "kanwata wia have u bin" dakyar ta iya furta "ina yini" Ibrahim ne kadai ya amsa mata, su 3 ne a ofishin sadik Ibrahim da imran "lfy ya kike ya kwana 2" alhmdllh" ina kika shiga 1week baki zo bah" " wllhi nayi rashin lfy ne" eyya sory ya jikin " alhmdllh na warke" Allah yasa kaffara ce" ameen nagode" daga nan ta mike tsaye ta juya xata tafi Ibrahim yayi saurin cewa " haba kanwata daga xuwa kuma se tafiya" xan dawo wen u are free" ok I'll b waiting" daga nan ta juya tayi ficewarta.sadik ya juya gun Ibrahim "ib don't tell me wannan itace gal fren naka" nop..IT student ce , mutunci ne kawai notin more" ohh..I tot " u tot wat?..laifi ne idan ta xama gal fren dina" no..she is too local gskiya, ni baxan iya soyayya da irin su bah.kunya da gidadanci baxai barta ta nuna ma ril Lov bah" imran na murmushi yace "bruh don't tell me up2 now kana nan da ra'ayinka na son auren mace wayayyiya koh" imran me xa'ayi da mace bagidajiya wacce baxata nuna maka so da kulawa bah" u r mistaken bruh..mace idan ta waye yayi over xe xamo maka prblm" yh I knw...but atlst de ka auri mace kyakkyawa n som1 who is presentable not lyk her" Ibrahim ya kada kai yana mamakin raayi irin na sadik.imran Yace "anyway..Allah ya bamu mata nagari " Ibrahim ne ya amsa da ameen " sadik kuma cewa yayi "Allah ya Baku, nikam i'v gtn mine" rily? Yh.. *mai ni* Allah ya barmin ita I so much Lov her" uhm..masoyan asali Allah ya nuna mana bikin naku" ameen aboki gskiya naji dadin aduar nan taka n I promise nan da 3monthz xanyi aure insha Allah" haka de Suka cigaba da hira har xuwa lokacin sallar axuhur.
Ruhaimat ta idar da salla tayi jugum tana tunani hannu tasa ta kunna wayarta tare da kurama wayar ido..mssgs ne Suka fara shigowa gaba daya na sadiq ne se kuma Ameena, daya bayan daya take budesu tana karantawa yNa bata hakuri sannan yana rokonta ta bude waya. Bata gama karantawa bah kiransa ya shigo ba karya tayi kewarsa sosai ta daga tare da karawa a kunne "my Dil am so sorry..pls kiyi hakuri ki saurareni don Allah" batayi magana ba ya rikice "pls *mai ni* am so sorry pls talk 2me kinji..pls Dil ki taimakawa rayuwata I rily Lov u I can't do widout u " hawaye ne ya cika mata ido idan ta tuna kallon banxa da ya mata a ofishin mr Ibrahim.."Ruhaimat kina ji na? Uhm" dakyar ta amsa can cki , sadiq ya cigaba da magana tamkar xeyi kuka "Dil mujhe maf karoo" is ok *mai sona* ya wuce" da gaske" yh is ok" wow...I Lov u so much maini n I rily miss u" a hnkli tace "Lov u more" daga nan Suka cigaba da hira suna soyewa kamar xasu hadiye juna πŸ™„πŸ™„ sadik ya dage lallai yana son ganinta gobe daga bisani sukayi sallama ta ajiye waya ta buga uban tagumi ynxu me abun yi??? Yess....ta fada da karfi har na juya ina kallonta ta tashi tare da sure jakar hannunta direct bakin gate ta wuce tana fitowa ta tare napep ta shiga.

πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€” yesss?? Wane idea ne yaxo mata??
*Reefat CE*😘😘
[1:59PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*17*
BY *Reefat yahya*

A kofar gidansu sadee Ruhaimat ta sauka na tsaya na karewa gidan kallo gida ne na ginin tabo daga ganin yanayin gidan xaka tabbatar da cewa talakawa ne tukuff! Ta karisa cki tare da sallama inna mahaifiyar sadee tana xaune ta amsa mata sallaman ckn sakin fuska "ina yini inna" lfy ya gida ya fama" alhmdllh na sameku lfy" lfy kalau..shiga cki mutuniyar taki tana kwance kamar ynda ta saba" murmushi Ruhaimat tayi sannan ta shige wani daki bayan ta daga kodadden labulensu da ya yamutse da datti ga kuma tsufa, sadiya na kwance ckn wasu English wears na gwanjo fuskar nan tasha makeup tamkar mai shirin xuwa party "masoyiya" lahh..sahiba yaushe kika shigo" ina zaki San na shigo bayan ki tattara hnklinki kina karanta novel" yi hakuri..bismllh xauna mana kinsan gidan namu se a hnkli" ka jiki da wani xance, toh ni bakuwa ce "daga nan Suka gaisa tare da taba hira kadan Ruhaimat tace " sadee pls taimako xakimin" na me fah..kinsan xan iya komai akanki" yawwa nagode masoyiyata..pls *mai sona* ne yake son ganina gobe, don Allah ki shirya kije Ku hadu a madadina" how? Bangane me kike nufi bah" ehh..ina nufin kije a matsayin kece Ruhaimat"😳😳😳 wat? Gskiya baxan iya bah, kiyi hkri " alkawari fa kika dauka sadee, kince xaki iya aikata komai pls ki taimaka min don Allah" wani dogon numfashi sadiya ta ja tana naxarin kalaman Ruhaimat daga bisani tace "ok fine I'll do it 4u" Ruhaimat ta kankameta ckn jin dadi "tnx tawan...Allah ya bara kauna da zumunci nagode sosai" bayan kankanin lokaci Suka gama tsara komai yanda xasu tafiyar da ala-amrin sannan Ruhaimat tayi sallama ta koma gidansu.
*d game has just begun*πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž

Washegarin...Ruhaimat ta turawa sadik phn num din sadee da sunan cewa wannan shine sabon num ta, ta gama shirinta na xuwa company daga nan ta dauki hanya.
Saura kadan tayi karo da sadiq yana fitowa daga ofishin Ibrahim ita kuma tasa kai xata shiga , imran ne ke biye da sadiq tayi saurin kaucewa sadik ya juya ya mata wani kallon sama da kasa "imran u knw wat..i hate dis girl Allah, tana ban haushi mtsw" yasa kai tayi wucewarsa.idanun Ruhaimat sun cika da kwalla imran beji dadin abun bah ya juya gun Ruhaimat a hnkli yace " am sorry..haka bro yake he is so complicated yi hakuri ok" kai ta gyada masa daga nan ta juya ta fasa shigan ofishin tayi tafiyarta, imran ya tsaya Jim! Sannan ya wuce ofishinsa can ya tarar da sadiq "haba bro banji dadin abunda ka ma yarinyar nan, y? "Dakata mr..naga alama da kai da Ibrahim duk sonta kuke Ku daina fakewa just feel free n tell her if...look sadiq am serious about it, d poor girl did notin y wud u...enof enof imran, am sorry na batama budurwarka rai" yana gama fadar haka ya juya ya fita tare da sake kofar ji kake garam!! Imran ya rike kai tare da Jan tsaki fuskar Ruhaimat yake hangowa tabbas yasan duk inda take a halin ynxu kuka take don yasan halinta da saurin kuka me abun yi?? Wata xuciyar tace "me matsalarka? Meyasa ka damu da halin da take cki Kodai xancen sadiq gskiya ce.??..no ni ban taba son wata bah kuma bansan ya akeyin soyayya bah" yes hakane" ya furta a hnkli se kuma ya tsinci kansa ckn damuwa yana bukatar sanin halin da take cki.ya tashi ckn sauri ya fita duk inda ya wuce ana girmama shi bangaren da Ruhaimat take daukan darasi can ya nufa bata cki , ofishin Ibrahim ya sake xuwa babu kowa nan ya fita yana dube dube ckn harabar companyn Amma babu alamar Ruhaimat kodai ta koma gida ne?? Ckn sanyin jiki ya juya ya koma ofishinsa.
Ruhaimat kam gida ta wuce ta ci kuka mai isan ta daga bisani ta hakura..lallai tayi tunani mai kyau gara da bata bayyana kanta gun sadiq bah tunda ya furta da bakinsa cewa ya tsaneta ta tabbata da gaske yake...haka ta cigaba da share hawayenta hotunan da Suka dauka lokacin da take jss1 ta kurawa ido tana kallonsu cke da kewar *mai sonta*.
Sadee ta kirata Suka tattauna batun haduwarta da sadiq sun tura mishi text akan su hadu a *wet land* wajen wasan yara da shakatawa. Misalin karfe 4:00pm sadee tana xaune a bisa wasu kujeru masu kyau ga drinks da snacks a can kasa saman wata dardimar da ta shimfida , tayi kwalliya har yayi over tayi kyau sosai a hnkli take tauna orbit chewing gum tana wani juya ido tana lumshe su..hmm dama sadee er duniya CE, wayar hannunta ya hau ruri ta daga tare da

Please Login or Register in order to submit comment