Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kwatanta masa dai2* inda take ckn kankain lokaci kuwa ya karasa yayi kyau sosai duk inda ya gifta en mata na kallonsa.sadee ta tashi tsaye ta harde hannu a kirji tana kallonsa ..dumm..xuciyarta ya bada sauti numfashnta ne yake Neman daukewa ko kadan bata dauka cewa sadik hadadden gaye bane, gaba daya ya tafi da imaninta ya hadu sosai *mai ni* muryarsa ne ya dawo da ita daga dogon tunanin da take dakyar ta furta *mai sona* ya rike mata hannu a hnkli yakai bakinsa ya sumbaci hannayen tare da cewa "I missed u so much Mera Dil..hmm sadee kam dakyar ta saita kanta "miss u more swt hrt" swt hrt? Yaukuma Sabon suna aka radamin " murmushi tayi tare da cewa "ba dole bah..irin wannan haduwa haka" dariya sosai maganr ta basa yana rike hannun Suka karasa saman dardumar Suka xauna suna mai fuskantar juna.ta dauki apple ta mika masa ya bude baki alamar ta bashi a baki babu tantama ta saNya masa yana taunawa yana mata murmushi.. Hawaye ne ke bin kuncin Ruhaimat wacce take kallonsu daga nesa😰😰😰😰

~fans xaku iya yin wautancin da Ruhaimat tayi?? Ni a ganina wautanci ne am sure xatayi regret~
*Reefat CE*😘😘😘
[1:59PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*18*
BY *Reefat yahya*

Jiri ne ke diban Ruhaimat dakyar ta tashi ta fita tana komawa gida ta kudundune a saman gado nan da nan zazzabi ya kamata idanunta na fitar da wasu xaxxafan hawaye babu abunda take gani illa hoton sadde da sadiq suna xuba soyayya, anty Xee ta shigo dakin tana ganin halinda er uwartata ke cki duk tabi ta rude tasa hannu ta taba jikinta xafi rau kamar garwashin wuta nan ta dauko mata magunguna dakyar ta iya sha don jikinta sai karkarwa yake haka ta kwana da xaxxabin. bayan kwana 2 ta samu sauki don haka ta shirya xuwa amz a bakin kofar shiga ta hadu da imran se kallonta yake ko uffan bata ce masa ba tayi shigewarta, bayan ta gama class nata da duk wasu ayyukan da xata yi ta kama hanyar fita don komawa gida sabida Ameena bata xo bah."kanwata" muryar mr Ibrahim ta ji nan ta juya Suka hada ido ya sakan mata wani lallausan murmushi "haba kanwata shine ko a leko mu kawai kin kama hanyar fita" ina yini " ta fada ckn jin kunya ya amsa daga bisani tace "nasan kana aiki ne bana son distracting naka shiyasa " wato baki daukeni matsayin yayan ki ba koh? Allah ba haka bane is just dat ..." Baki son haduwa da frenz dina koh" ya tare numfashnta murmushi tayi tare da cewa "a'a " anyway muje muyi hira toh, yau xakiban lbri don ya kwana 2 bamu xauna bah oya let's go" babu gardama tabi bayansa ofishinsa Suka shiga ta xube saman kujeru nan Ibrahim ya fara janta da hira. Sadik ya tura kofar carab! Suka hada ido da Ruhaimat tayi saurin dauke nata tsaki ya ja tare da galla mata harara nan ya juya yayi tafiyarsa, imran ya shigo tare da sallama yace "aw.sorry bansan kana tare da malama ba lemmi not disturb u guys" ya juya xai tafi Ibrahim yace "me kake nufi man, kanwata CE fah noting else" oh..hakane ok lemmi sit toh" ya fada yana murmushi ya nemi kujera ya xauna ya dagawa Ruhaimat hannu "salamu alaikum malama dafatan kina lfy" ta amsa sallamar kadai ta sunkuyar da kanta kasa imran ya kura mata ido bbu ko keftawa , Ruhaimat taji kanta a takure take don haka ta musu sallama ta koma gida.
***** wasa2* soyayyar sadik da sadee yana kara yin karfi duk da cewa wasu lokutan yakanyi mamakin sauyawar halaye irin na Ruhaimat Amma ko kadan bai taba zargin ko ba Ruhaimat bace.
Xaune take a gaban motarsa se soyewa suke sadik ya juya yana kallonta yace "mai ni" na'am mai sona" ina sonki sosai" nima ina sonka" xaki aureni?? Damm..gabanta ya fadi nan gumi ya fara keto mata dakyar ta kirkiri wani guntun murmushi tare da cewa "burin masoya shine aure" Ruhaimat ina Neman amincewarki na gabatar da kaina a gidanku sannan next month a daura mana aure" dam..dam..innalillhi ga irinta nan yau asirinta ya tonu " kinyi shiru..pls talk to me" ok dear zanyi magana da mamana duk yadda ake cki xan sanar da kai" olryt I'll b waiting" haka Suka cigaba da hirarsu irin ta masoya daga karshe yayi sallama tare da ajiye mata rafar en 500nts. Ta shiga gidansu ckn ta samu innarta a daki nan ta zayyana mata komai inna ta fara magana "kaji shashashar yarinya me kike jira baxaki ce masa ya turo magabatansa bah, yaro ga kyau ga arxiki ai dole ki auresa Allah ya turo miki tsuntsu daga sama gasasshe ..ki ci arxiki ki bar arxiki inda yake, kowace mace na Neman miji nagari mai arxiki ga kyawawan halaye sannan ki xauna kina wani shirmen banxa, ita kawar taki ba ita ta hadaku bah? Toh me abun cin Amana a cki..nidai na baki goyon baya Dari bisa Dari Amma kiyi tunani akai" daga nan inna ta tashi ta fada dakin girki.ckn rashin kwarin guiwa sadiya ta fada kogin tunani..gskiya ta kamu da son sadik ba na wasa bah Amma xata iya aurensa? Idan ta amince Ruhaimat fa?? Kodai ta fito fili ta fada masa gskiyan al-amarin?? Ita ta gaya masa gskiya xai koma gun Ruhaimat shikenan ita kuma ta rasa shi har abada kenan?? Lallai tana Neman mafita ckn gaggawa...
*tohfah...fans Ku agaza Ku fito Ku bata shawara*Lov u all

*Reefat CE*
😘😘
[1:59PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*19*
BY *Reefat yahya*

~a short n imaginary lov story~

Sadiya ta yanke hukuncin kiran Ruhaimat take tayi dialing num a karo na farko tunda ta fara soyayya da sadiq bata sake Neman kawar tata bah se yau "salamu alaikum..sadee ya kke " lfy ya gida " alhmdllh ya IT" lfy ahmm..dama ruhi magana xamu yi" ina sauraronki .." Mai sona yace xai turo iyayensa Neman aurena" dum...dum...dum! Kirjin Ruhaimat ya buga saura kiris ta fadi kasa nan ta fara maimata innalillh a hnkli "ruhi kina jina kuwa" uuhhm..ehh..Allah ya tabbatar da alheri" kina nufin na amince kenan" wani murmushi mai ciwo tayi sannan tace "sadee aure nufine na ubangiji, idan hakan shine mafi alkairi ga rayuwarki Allah ya tabbatar" jikin sadiya yayi sanyi kafin tace wani Abu Ruhaimat ta kashe wayar nan kuwa ta fashe da wani kuka mai ban tausayi😰😰
Take xaxxabi ya kamata tayi kuka sosai a wannan daren kuma ta kuduri niyyar yakice sadik a ckn xuciyarta ko ta halin kaka.sadiya tayi shawara da kawayenta kowacce ta bada goyon baya take ta sanarda sadik batun amincewarta, murna yake kamar Wanda akama albishir da gidan aljannah nan da nan ya fara shirin xuwa ABJ don sanarda iyayensa.
Ruhaimat ce xaune a ofishin mr Ibrahim ta buga uban tagumi tayi nisa sosai ckn tunani Ameena ta shigo tare da sallama nan Ruhaimat ta kirkiro wani guntun murmushi "se ynxu kika gama " ehh..wllhi dakyar na samu na kammala , kina ji da yayankin nan fah" Allah koh" ehh..gashi kullum idan na nemeki na rasa nasan nan xan sameki" toh ya xanyi..idan banxo bah sai ya nemeni" kodai yana sonki ne kawata" no..wllhi xumunci ne kawai" uhmm..idan tayi wari maji " lallai Ameena wato ckn en sa eyes harda ke koh" haka dai Suka cigaba da hirarsu daga bisani sun tashi don xuwa gabatar da salla. Ruhaimat da Ameena suna tafiya suna hira a kusa da kofar masallacin Ruhaimat ta bangaje mutum ba tare da ta Sani bah, ta juya da xummar bada hakuri tass! Taji saukan mari ta daga idanunta Suka fada ckn na yasmeen ba tare da bata lokaci bah ta rama har guda 2 masu kyau.yasmeen ta xare ido ckn tsananin mamaki domin kuwa a tarihin rayuwarta koda iyayenta ne basu taba marinta ba se gashi wata kucakar yarinya ta mareta nan da nan idanunta sun cika da kwallah "kika mareni" an mareki sai me? ..ke baki kuskurene a rayuwarki, kawai don na bugeki ba tare da Sani na bah shine xaki wanka min mari" nan kuwa yasmeen ta shake Ruhaimat aikuwa nan Suka hau kokowa .Ameena tayi iya bakin kokarinta taga ta rabasu Amma abun yaci tura don haka ta nufi bangaren maza tana Neman taimako don matan duk suna tsoron yasmeen kada a koresu a wajen aiki, Ibrahim ne a gaba imran na biye dashi a baya Suka karasa imran ya ja hannun yasmeen wacce ta cakumi hijabin Ruhaimat nan ta fashe da kuka "wllhi se kinyi nadamar xuwanki duniya ..shegiya er matsiyata" mara kunyar karya ynxu ma kadan kika gani mu xuba ni da ke, ai saka hijabi ba hauka bane..ana kallon mutum kamar dabba" Ruhaimat ce tayi wannan furucin Ibrahim ya tsaya kusa da ita yana bata hakuri , yasmeen kuwa se fisge2* take a dole wai ita xata rama Marin da Ruhaimat ta mata.dakyar imran ya turata ckn mota ya kulle ya juya yana kallon Ruhaimat wacce idanunta sun kawo kwalla ya girgixa mata kai alamar a'a , a hnkli ta fara share hawayen dake Neman gangarowa imran yayi murmushi nan Ibrahim yCe "kanwata muje office koh" bamuyi sallah bah" ok idan kun idar ina son ganinki" ok" daga nan Ibrahim da imran Suka tafi.
Bayan sun idar da salla ne Suka wuce office din mr Ibrahim Ruhaimat CE ta fara shiga tare da sallama idanunta basu sauka ko ina bah sai ckn na sadik ya hakikance a saman sofa ya harde kafa yana cin apple , Ameena tayi saurin komawa tayi kasa2* da murya tace "Ruhaimat ina jiranki a lab idan kun gama ki sameni a can" haba Ameena saboda me? Kadai ina jiranki" daga nan Ameena ta juya tayi tafiyarta Ruhaimat ta karasa cki ta xauna kanta na kallon kasa a hnkli tace "yayana xan wuce gida" kudin napep kike bukata ko me? Da sauri ta daga kai sadik ne yayi maganar ya cigaba da kallonta har ckn ido.wani malalacin murmushi tayi tare da cewa "wannan kuma bai shafeka bah, just mind ur own business" wat??? Sadik ya fada ckn tsananin mamaki tace "yes..abunda kaji na fada " a harxuke ya tashi yayo kanta "kee..ni abokin wasanki ne? Nan kuwa Ruhaimat ta tashi tsaye "βœ‹πŸΌ dakata malam..nifa ba wajenka nazo bah, haka kawai xaka takurawa..."Ruhaimat pls.."bata karasa ba Ibrahim ya dakatar da ita "Ruhaimat??... Sadik ya maimaita sunan a bukace nan kuwa ya kura mata ido tamkar mai son tuna wani Abu.....

*Reefat CE*😘😘😘
[2:00PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*21*
BY *Reefat yahya*

~Short n imaginary Lov story~

Sadik yayi shiru ya cigaba da tunanin da yake..toh idan ba Ruhaimat bace ya akayi ta kirasa da mai sona" tun farkon haduwarsu? Kuma har tana tuna masa wasu abubuwan da Suka gabata?? Haka de ya kasance har tsawon wani lokaci.
Mami ce xaune a dakin baba "haba alhaji nifa gskiya ban amince da wannan auren bah..haka kawai daga xuwansa xaije ya jajibo wata yace ita xai aura" zainab ki kwantar da hnklinki ba aure yake so bah? Rabu dashi yayi aurensa daga baya ni xan nemo masa irin matar da nake so ya aura, kedai ki xuba ido kawai " am scared Allah" don't worry komai xaiyi normal ok" ok Allah yasa" daga nan Suka cigaba da tattaunawarsu.

****** yau weekend Ruhaimat ta shirya ta tafi gidan er uwar babansu wato haj maryam ta shigo falon tare da sallama anty maryam ce xaune kusa da Suleiman Dan hajiya maryam "lah anty maryam yaushe a gari" ah ah..su matar liman ne barka da xuwa" murmushi Ruhaimat take bayaN ta xauna a kujera , Suleiman yace "welcome little sis ya kike ya IT" alhmdllh ya fama da jama'a " muna nan muna fama" Allah ya taimaka" anty maryam tace "me kin kara kyau haka me sirrin..pls sis ki rage yawan saka hijabin nan Allah kina da kyau but..haba baby ya xaki CE ta daina kuma, hijabi fah shine suturar mace hw I wish ki fara sa wa" ni?? Lallai..wllhi nikam baxan saka hijabi bah kila dai idan nayi aure" baby nikuma ina son mace mai yawan sanya hijabi abun yana matukar birgeni" ok fine..ga Ruhaimat nan ai me xai hana ka fara soyayya da ita" nan da nan hawaye sun cika mata ido ta juya xata bar falon taci karo da takwararta hajiya maryam wacce suke kira da mama.."ke lfy ina xaki " nan maryam ta fashe da kuka mama ta hau lallashi tana mai cewa "kajin mama yau kuma an fara kenan..ni na rasa gane muku, idan anyi magana se Ku CE soyayya CE " nan ta hada ido da Ruhaimat "sannu mama" ah..er Abba yau kece a gidan namu, barka da xuwa Amma de nayi fushi tunda se yau kika zo..sati nawa kikayi a garin nan " eyya mama wllhi IT ne ya rikeni bana samun isashen lokaci" toh Allah ya taimaka ya gidan naku "lfy ya aiki" alhmdllh" mama ta jawo maryam Suka xauna a kujera daya Ruhaimat na dariya tace "mama kina shagwaba anty maryam fah" hmm..ba dole bah, takwara kuma sirikata" gaba daya Suka bushe da dariya banda maryam wacce kunya ya gama kama ta tasa hannu tana rufe fuska, Suleiman yace "next week insha Allah su baba da kawu isya xasu je jada gun abbanki xaa gama maganar komai" oh yaya ko kunyan mama baka ji" nan Suleiman ya tashi yana Sosa kai ya fita yana dariya.Suleiman yana aiki a FMC ne shi babban likitane a can yana kudi sosai sun Dade suna soyayya da maryam suna matukar son juna..Ruhaimat ta yini a gidan cke da farin cki ta cire duk wata damuwa ta ajiyeshi a gefe sai da yamma tayi sallama bayan hajiya maryam ta cikata da Mayan kwalliya da turaruka daban2* Suleiman tare da maryam su Suka sauketa a gida ckn motar Suleiman din Suka fita.
Washegari..Monday ne don haka Ruhaimat ta shirya ckn watA red da touches of black n golden ta Dora hijabin half sunna dama kanta a tsefe yake tayi parking gashin a tsakiyar kai yayi tudu dayWa don haka ta kama Dan dai2* a yayinda jelar ya kwanta a barin hagu har xuwa saman kirjinta , gashin baki kirin se sheki yake ga tsaho kamar gashin en India tayi simple makeup nata as usual ta fesa turaruka masu dadi daga nan ta rataya golden side bag da kuma black takalma hil shoes ne masu igiyar sandal wow...Anty Xee ta tsaya tana kallonta "masha Allah..anyi halitta a nan wajen" murmushi tayi tare da cewa "kai anty bana son xolaya" am serious er Abba kinyi kyau sosai wllhi, yau dole ki haukata en amz company" ta bata fuska tace "kina ganin gashina a waje kuma na wanke manyan hijaban..serious am not comfortable" haba me abun damuwa a cki, condition ne don't worry ok" ok na tafi" a dawo lfy all d best" tnx" daga nan ta fita.a bakin gate Suka hadu da aminiyar tata Ameena ta bude baki tana kallon ikon Allah , Ruhaimat ta sa hannu ta rufe bakin tana murmushi "irin wannan kallo haka" ya Allah...masha Allah Ruhaimat u r so btiful ki godewa Allah da ya halicceki a haka" banson iskanci yau kika fara ganina ne" tayi gaba ta cigaba da tafiyarta Ameena tayi sauri tabi bayNta wasu securities sun kura wa Ruhaimat ido daya daga cknsu yace "sannunku en Mata" ko kallon bangaren da suke Ruhaimat bata yi ba tayi wucewarta tana mmkin lamarin duniya wato babu Wanda xai soka don Allah se don wani abu. A ofishin da ake musu darasi ma se kallonta ake bayan sun gama darasi ta wuce ofishin mr Ibrahim ta karasa tare da sallama "wow kanwata kinyi kyau" tnx yaya Nah ina kwana" lfy ya kike" lfy alhmdllh" ta xauna sun dan taba hira sama2* da yake shi kadai ne a ofishin.ta bar ofishin tana danna wayarta layin Ameena take nema garam! Suka hada goshinsu imran shima danna waya yake bai kula da ita bah yayi saurin dafe goshinsa Ruhaimat kuma tayi taga2* xata fadi yasa hannu ya jawota nan ta fada jikinsaπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™Š

*Reefat CE*😘😘😘
[2:00PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*20*
BY *Reefat yahya*

~a short n imaginary lov story~

Ruhaimat?? Sadik ya maimaita sunan ya juya gun Ibrahim "u min sunanta Ruhaimat" yh..sunanta kenan" Ruhaimat! Imran ya nanata sunan a ckn xuciyarsa gskiya bai taba jin sunan bah .. Sadik ya sauke hannunsa ya fasa marinta yace "kinci albarkacin mai ni, da yau xaki raina kanki " harara ta galla masa daga nan ta suri Jakarta tace "yayana c u gobe bye.." Wait kanwata lemmi drop u " no tanx nagode Ameena tana can tana jirana xamu koma tare, nagode da kulawarka" ki amince kawai dama abinda ya kawoki kenan" sadik ne yake maganar a yayinda ya cigaba da tauna apple dinsa.tsaki Ruhaimat ta ja masa tare da barin ofishin sadik yace "lallai yarinyar nan ba karamar Mara kunya bah, idan ka ganta xaka ce bata magana Ashe bahaka bane" haba bro kaima ka cika shigan hurumin da ba naka bah, if not meyasa xaka Sanya bakinka ckn hirarsu" look imran hang it ok..anyway 4gt abt dat girl, guys gobe xan tafi ABJ " haba yaushe kazo har zaka tafi weekend tun ynxu" murmushi yayi tare da cewa "nan da 1 month na zama ango insha Allah" meanin ?? Meaning aure xanyi soon" are u serious bro" yh am very serious wllhi, daz abunda xai kaini gun baba kenan xamuje mu tattauna maganar dashi" ohh..I can't bliv dis" u don't have to" dariya suke wayar imran ya fara ringing "oh shit! Wllhi namanta yarinyar nan tana ckn mota" wacce? Yasmeen" oh..wannan fisararriyar yarinya I don't lyk her @ all" Ibrahim yayi dariya yace " Ruhaimat bata waye bah , n ynxu kuma yasmeen ta waye yayi over koh" gskiya yarinyar bata da kunya " imran yace "hop bata CE tana sonka bah" ta nuna min a zahiri but bata samu fuska ba shiyasa ta kasa furta wa" haka Suka cigaba da hira har xuwa wani lokaci.
Karfe 8:30am yana airport din birnin tarayya yana jiran meenah tana kan hanyar xuwa bayan kankanin lokaci ta karasa nan da nan ta makale a jikinsa tana jin dadi "yaya I missed u so much wllhi, gidan so boring na rasa abokin fada" ya ja kumatunta yana dariya yace wato "wato nine abokin fadan naki koh..xamu dora daga inda muka tsaya" daga nan ta karbe jakar hannunsa sun jera suna tafiya har xuwa wajen da tayi parking mota Suka kama hanyar gida.mami tana xaune a falo Suka shigo da sallama meenah CE ta shigo a guje ta tsaya a bayan kujerar da mami take sadik ne yayi sallama "tom n jerry an fara kenan" mami kina ganinsa wai...wai me, rufemin baki dallah" murmushi yake ya karasa kusa da maminsa ya xauna yana ta xuba shagwaba son ransa, bayan sallan isha sun hallara a dinning table suna cin abinci har da babansu " ya companyn hop normal" gskiya suna kula da kamfanin yanda ya kamata, ana samun cigaba sosai" daz gud haka ake so" sadik ya tsosa kai yace " uhmm..baba dama batun maganar aure ne..mami ta xare ido "yaushe kaje har ka hadu da yarinyar da xaka aura" mami don't wory ..nidai aure kawai nake bukata" oh yaya ko kunya babu" ke can ballaki wllhi, ki daina sa bakinki idan muna magana" baba yayi gyaran murya yace " Allah ya tabbatar da alheri ko gobe kake son a daura auren a shirye nake" haba alhaji..daga jin magana babu binciken halayen yarinyar da kuma iyayenta" hannu ya daga mata " koma menene shi ya gani yace yana so, xanyi waya da abokaina na yola suje su nema masa auren" nagode Allah ya kara girma da tsahon rai" mahaifin nasu ya tashi yayi wucewarsa fuskarsa ba yabo ba fallasa mami ta tashi tare da galla masa harara sannan tabi bayan mijinta.meenah ta dawo kusa da shi tace "yaya ina ga baba baya son wannan auren naka" tunda ya amince ba shikenan bah" but yaya don't u tink is too early" is not little sis" yaya wace yarinya CE haka" ya lumshe ido yana murmushi yace "who else..no 1 but mai ni" rily?? A ina kuka hadu hw com's" daga nan ya bata labarin komai sannan ya fidda wayarsa yana nuna mata pix din sadee, meenah tayi shiru daga bisani tace "Yaya r u sure wannan Ruhaimat CE" ya galla mata harara "ba Ruhaimat ba ke CE" no yaya gaba daya ta sauya, even fuskarta has totally change dont u realise? Oho..I donno" yaya tink well, am not Sure abt dis wannan ba Ruhaimat ba CE" yayi shiru yana naxarin kalamnta, tabbas wasu lokutan yakanyi mmkin halayen Ruhaimat domin ynxu bata da kunya ko kadan haka nan ta fiya tambayarsa kudi Wanda batayi a da can bayA.kuma bata nuna masa gidansu bah har yau kodai xancen meenah da gaske ne???

*Reefat CE*😘😘😘
[2:00PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*22*
BY *Reefat yahya*

*godiya mai yawa gareki Asma'u sani mubi nagode da ziyara 😊 tnx a lot ..I Lov all my fans*

Imran ya kura mata ido babu ko keftawa tayi sauri janye jikinta daga nasa ta hada rai tare da cewa "me haka..bana so pls" murmushi yayi yace "fadi gskiya yarinya kin hada jiki da soft skin irin nawa is it not a blessing" mtsww..bani da lokacinka " daga nan ta juya xata tafi da karfi ya jawota ya hadata da bango sun kurawa juna ido har na tsawon 5mins Ruhaimat ta kauda fuskarta gefe bugun xuciyarta se karuwa yake "tell me meyasa kullum se munyi karo da juna" ckn rawar murya tace "is ...is just an accident" karya kike ..just spell out" da sauri ta juya tana kallonsa "spell wat" abunda yake ckn xuciyarki, c'mon stop pretending I knw u Lov me" da karfi ta turashi gefe ta kama hanya tana tafiya xuciyarta se bugawa yake yana dukan 3-3 imran yabi bayanta da ido yana murmushi shi kadai yasan sirrin wannan murmushn,Ruhaimat ta koma lab ta tarar da Ameena nan ta xauna tana sauke numfashi.
Bayan ta koma gida ne ta iske labarin sa ranar auren anty maryam da Suleiman ta kirasu a waya tana nuna far in cknta da dare tana kwance Aliyu ya kirata ba laifi ta dan fara sake jiki dashi sunsha hira daga bisani sukayi sallama.da safe tayi shirinta tsab doguwar Riga ce na material maroon n milk ta saka malesian hijab milk color karami mai shegen kyau tare da milk takalma da maroon side bag tayi kyau sosai bayan ta karya kumallo sannan tayi sallama ta tafi. A conference room ta tarar da dukkan daliban da suke IT tare da supervisors nasu se kuma manyan ma'aikatan kamfanin, sun kammala duk practicals da ya kamata suyi yaune xaa raba musu offices daya bayan daya ake kiran sunayensu tare da offices da aka tura su..sadik ne ya shigo tare da imran se wani jiji dakai suke wani yaro yayi kasa da murya yace "wancan mai farin suit shine managing director kuma naji ance kamfanin mahaifinsa ne" Ruhaimat ta daga ido don ganinsa carab! Idanunta Suka fada ckn nasa ya galla mata harara ita kuma ta murguda masa baki dai2* nan aka kira "Aishatu Abubakar Hammawa" da sauri ta fito aka sanar da ita she'll b working at d manager's office" dam..gabanta ya fadi sadik kuma murmushn mugunta yake saboda ya samu hanyar gallaxa mata ckn sauki.imran kam ko kadan beji ddin hakan bah yafi so a CE a ofishinsa aka turata, Ameena kuma ofishin yasmeen xatayi aiki haushi kamar ta mutu bayan an gama raba musu supervisors sunyi signing sun fita daga nan kowane dalibi ya fice xuwa inda aka turashi, Ruhaimat taga ba sarki se Allah nan ta wuce ofishin sadiq.katafaren office ne cki da falo transparent glass ne ga kyau komai yayi se qamshin air freshner ke tashi a hnkli ta tura kofar tare da sallama

Please Login or Register in order to submit comment