Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

har suka iso yola lfy...

*Reefat ce*
[2:07PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*38*
BY *Reefat yahya*

~a short n imaginary Lov story~

A kofar gidan anty Xee huxaifa yayi parking Ruhaimat ta fito imran ya sauka ckn hanxari ya fito da akwatin ta a bayan mota tasa hannu xata karba ya hanata har ckn gida suka shigar mata da kayan , bayan sun gaisa da anty Xee tare da wasu daga ckn yan biki da sukayi masauki a gidan nan sukayi sallama suka tafi.da axahar akayi fansar amarya a gidan hajiya maryam yayar Abban su Ruhaimat da dare kuma suka wuce dinner , amarya da ango sunyi kyau sosai Ruhaimat ma haka kowa idanunsa na kanta sabanin ita wacce ta kasance a takure ta kasa sake jiki truout program din.masoya sun yi Caa..akanta amma imran ya taka musu birki haka ya xauna da ita duk inda xata je yana biye da ita har aka gama taron an watse kowa ya kama hanyar gida imran kuwa shi ya tafi da Ruhaimat a ckn motarsa su biyu rak a cki ..suna ckn tafiya ya juya yana kallonta Sam taki su hada ido Amma ta lura da kallon yayi yawa tace "wat" "waye wannan Aliyun " "any problem" "luk dosti ina amfanin Tara samarai idan har kinsan ba aure xakuyi bah" "ka Sani ko shi xan aura?" "A'a ba shi xaki aura bah" "sabida me?" "Don bai dace dake bah" daga nan tayi shiru da bakinta shi kuma ransa a bace nan ya fara gudu tamkar xai tashi sama , ta juya tana kallonsa "dosti ka rage gudun nan pls kaga dare yayi don Allah" kamar ce masa tayi ya kara gudun haka yacigaba da tafiya Ruhaimat bata San lokacin da ta Dora hannunta akan nasa bah tace "pls ya imran kayi hakuri am sorry plss.." Ya hada rai yace "sorry 4wat" "kayi hakuri baxan kara kula kowa bah" wani sanyi ne ya ratsa xuciyarsa nan ya fara rage guduwan da yake a hnkli har ya xama slow kuma.ya juya yana kallonta tare da lumshe ido yace "baby doll u knw I want d best for u, bawai na hanaki sauraronsu bane but u have to chose a responsible person" a can ckn xuciyarta tace xaka ji dashi..Aliyu ne irresponsible! Me ya rasa? Yana da kyau ga hankli yayi karatu yana aikinsa yana da rufin asiri uwa uba yana bala'in kaunarta toh me zai hanata sauraronsa? Tunda ta rasa sadiq dole ta auri Aliyu shi yafi dacewa da rayuwarta saboda shi talaka ne kamar ta mai rufin asiri .."kinyi shiru baby doll" ta bata fuska "nifa bana son wannan sunan" murmushi yake yace "kuma babu yanda kika iya dani bah..sai hakuri" a haka suka cigaba da hirarsu har yayi parking a kofar gida ta juya suna kallon juna tace "tanx Mera dosti" "welcome meri baby doll" tana dariya tayi ficewarta ga motoci ana sauke jama'an da suka halarci dinnar ya tsaya yana kallonta har ta bace masa da gani sannan ya ja motarsa yayi gida.
Ruhaimat ta canza kaya xuwa kayan bacci bayan ta haye gado tayi kwanciyarta tayi aduo'i ta kwanta nan wayarta ya hau ruri tana dubawa taga num imran , murmushi tayi ta daga tare da karawa a kunne "dosti Nah..ka koma gida lfy" "oho..sai da na kira, da kin damu ai ke xaki kirani ki tambaya" "eyya fah..am sorry toh" "ke kika Sani..ai naga baki damu dani bah I tink xan nemi wata new fren kawai tunda ke baki damu dani bah" ta hada rai sosai tamkar tana ganinsa dama Ruhaimat akwai kishi.. Hmmm batayi magana ba har tsawon 3mints "hello..hello baby doll are u dere" shiru taki tayi magana "baby doll kina jina?" Bata ce komai yaji saukar numfashinta murmushi yayi tare da cewa "fushi kika yi..ok am sorry my baby doll kiyi hakuri ok" hawaye ne ya gangaro a fuskarta tana sheshsheka "ya Allah..baby doll plsss na roke ki don't cry pls, am very sorry wllhi wasa nake miki ok" har ynxu bata ce komai bah gaba daya hankalin imran ya tashi kamar xeyi kuka yace "haba my baby doll kinga bana son kukan nan don Allah ki daina ok, ko so kike ki hanani bacci" kai ta gyada alamar a'a tamkar yana ganinta yace "kinsan bana kusa wa xai rarrasheki..pls stop it ok, u are my only fren har abada kin ji, pls ki daina kuka ok" ( wai my only fren har abadaπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚..stop deceiving urslf jareπŸ™„πŸ™„) ta share hawayen fuskarta ta bude baki a hankali tace "ok " "gud girl..daz my baby doll tnx" murmushi take bata yi magana ba yace "ko kina son ganina ynxu" da sauri tace "a'a " "sure?..idan kina bukatar hakan I'll com" "ka kwanta ka huta" "ok dia let's sleep" "gudnyt" "takkia bye..miss u" murmushi kawai take ta kashe wayar tana faman lumshe ido. Imran ma haka ya kasance yana ta faman juye2* a saman gadonsa "baby doll shagwaba ga uwar rigima kamar 'yar goye" daga nan ya cire wayarsa ya shiga gallery yana kallon hotunan da sukayi a wajen dinner, tayi kyau sosai ya kura wa hoton ido yana ta kallo har bacci yyi gaba dashi.
[2:08PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*39*
BY *Reefat yahya*

~a short n imaginary Lov story~

Da safe ta koma bacci bata farka ba har 11 wannan ma call din imran ne ya tashe ta sun Dade suna hira daga bisani suka yi sallama nan ta fada wanka bayan ta fito ta shirya xuwa falo, en biki ne suke shirin komawa bayan sunyi sallama motoci na jiransu a kofar gida xasu je gidan amarya kan su wuce.bayan sun tafi ne Ruhaimat ta xuba abinci a filet ta xauna tana ci a falo anty Xee ta shigo ta xauna "en mata se ynxu aka samu fitowa ne" murmushi take bata ce komai ba ta cigaba da cin abincin ta "iyayen Lov " 😳😳 "anty Xee" "ehh..kina tsammanin ban Sani ba koh" ta marairaice "haba anty da waye nake Lov kuma" "oho..ki cigaba da boye mana dai" shiru tayi ta rasa me xata fada "ki cigaba da cin abinci malama , Amma dai ki rike shi da kyau yana da kirki " "waye kenan anty" "bana son rainin hankali" daga nan ta tashi tayi shigewarta daki Ruhaimat tayi jugum ta rasa me xatayi haka nan abincin ma ya fita daga ran ta haka ta mayar dashi kitchen sannan ta koma daki tayi kwanciyarta da yake weekend ne yau Sunday don haka ta kwanta ta fara chatin da kawayenta musamman ma Ameena wacce tayi kewarta sosai.haka yinin ranar tayi shi a gida babu aikin da tayi sai chat kawai Aliyu ya kirata a waya haka nan imran sun Dade a waya daga bisani suka yi sallama.

****** Ranar Monday ta shirya kamar yanda ta saba ckn hijabinta haka ta wuce amz company, a bakin gate suka hadu da Ameena suka rungume juna ckn jin dadi suka wuce cki wayar Ruhaimat ya fara ringing anty maryam ce ta daga tana dariya "amarsu ta ango" "er rainin wayo wato ma se na nemeki koh..baraki xo ki duba lafiyata bah" aw..baki da lfy ne ko amarcin ne" "lallai yarinya kin girma" "yi hakuri anty babba" "mtsw..bani da lokacin iskancin ki, idan kin taso daga IT kixo gidana kinyi new catch" "hmm..wani irin new catch, gskiya nikam baran xo bah ki gaya masa ina da miji" "wllhi kada ki zo ni dake , ba so kike ki kunyata ni a idonsa bah..toh wllhi kixo ki gaya masa da bakin ki" karaf ta kashe waya Ruhaimat ta tabe baki daga nan suka wuce cki.yau darasin da sukayi na koyon yanda ake sarrafa cans da ake xuba drinks ne na roba, bayan sun gama daukar darasin Ruhaimat tare da Ameena sun xauna sunyi report nasu a ckn daily record book bayan nan kowacce ta kama hanyar ofishin da take aiki.ta tura kofar a hankali tare da sallama yana xaune ya buga uban tagumi yana jin sallamar ta ya daga kansa da sauri nan idanunsa suka fada ckn nata ya kura mata ido babu ko kiftawa ji yake tamkar ya shekara bai sanyata a ido bah yana jin kamar yaje ya rungumo ta to tell her hw he rily missed her .."ya sadiq ina kwana " dakyar ya tattaro nitsuwarsa ya amsa "lfy ya kike wia have u bin" shi kansa baisan lokacin da kalaman suka fito daga bakinsa bah , mamaki ne ya bayyana a fuskarta tace "lfy alhmdllh.. Am sorry nayi tafiya widout telling u" sai kuma ya wayance a ganinsa kar ta rainasa nan ya hada fuska tare da cewa "ya zakiyi tafiya widout reporting" "am sorry a nan ne banyi bah..but " "is ok just avoid it next tym" nan ta koma kujerar da ta saba xama ta xauna tare da kunna computer.sadiq ya xauna ya tallabo kumatu se kallonta yake a koda yashe son ta na karuwa a ckn xuciyarsa ga kwanakin aurensa da sadiya sai matsowa yake, a halin ynxu ya gama hada lefe next week xa'a kai gidan amaryar tasa. Imran ne ya shigo tare da sallama "bro xup" "lfy mutumina ka shigo kenan" "yadai na ganka ka buga uban tagumi haka ko tunanin auren ne haka" murmushi sadiq yayi tare da cewa "bari kawai man akwai matsala fah" "matsala kuma?" "Yeah..kai dai bari, we 'll talk abt it leta" "olryt" daga nan ya juya gun Ruhaimat "my baby doll" murmushi ta sakar masa tare da cewa "my dosti" ya taka a hnkli har xuwa kusa da ita "I Rilly miss u a daddafe nayi weekend din nan wllhi" ta hararesa ckn tsigar wasa tace "jiya ne fa kadai bamu hadu bah, tun yaushe muna tare" dam...gaban sadiq ya fadi xuciyarsa tana suya kamar ya hadiye rai ya mutu wani kishi ne ya turnuqe sa idanunsa sun kada sunyi ja kamar garwashin wuta...πŸ˜³πŸ˜³πŸ˜³πŸ™Š

Hmmm akwai work

*Reefat ce*😘😘
[2:08PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*40*
BY *Reefat yahya*

Imran ya ja kujera kusa da Ruhaimat ya xauna suna ta hirar su sun manta da wani sadiq a dakin shi kuwa gogan kishi ne ya turnuke sa tamkar ya hadiye rai ya mutu daga karshe fucewa yayi ya bar musu ofishin saboda baxai jure kallonsu bah. Bayan kamar 40 mins imran ya koma office nasa Ruhaimat ce kadai a ckn ofishin ta dukufa tana typing an turo kofar nan ta daga kai, sadiya ce a gaba sadiq na biye da ita a baya fuskarta dauke da murmushi ta karasa xuwa inda Ruhaimat take "ruhee Nah idonki kenan " murmushi Ruhaimat tayi tare da cewa "amarya kinsha qamshi kuma bakya laifi" tayi fari da ido sannan ta xauna sun gaisa sun dan taba hira kadan sannan ta fidda wani material pink color da lemon green tie ta mika mata "ga anko din dinner na fansa kuma sai an kawo kayan lefe xan aiko miki dashi" "ok ba damuwa nagode " daga nan sadiya ta juya gun sadiq "mai sona muje ka saukeni gida koh" yana kallon Ruhaimat tamkar wani Mara gaskiya yace "kiyi hakuri aiki yamin yawa muje na hadaki da driver din company ya sauke ki koh" ta bata fuska "gskiya ni kai xaka ajiyeni " "kiyi hakuri pls, idan na tashi xan biya ta gidanku ok" ta amsa "ok "daga nan tayi sallama da Ruhaimat suka fice tare.Ruhaimat tayi jugum tana kallon kayan ..shikenan auren ya tabbata ..nan da nan hawaye ya cika mata ido tayi saurin maida su tana nanata "innalillh" ckn kankanin lokaci taji wani sanyi a ckn xuciyarta.bayan yan mintoci kadan sadiq ya shigo ya wuce wajen xamansa ya xauna yana kallonta bata daga kanta bah tun shigowarsa haka nan yake son magana da ita Amma ya rasa me xai fada "amm..dama Ruhaimat kawar ki ce sosai" tayi banxa dashi yaji haushin hakan Amma ya daure ya sake nanata wa dakyar ta amsa ba tare da ta kalli bangaren da yake bah.."ehh.." "Tun yaushe kuka San juna" ta daga idanunta suka fada ckn nasa ta dauke kai a can ckn xuciyarta tana cewa..bansan kai Dan jarida bane ai sai ..."me kika ce" "umm..bance komai bah, kawai mun Dade da sanin juna " murmushi yayi ba tare da cewa komai bah ya cigaba da aikinsa.

*** kamar yadda aka tsara hakan kuwa aka yi ranar Tuesday aka kawo lefen sadiya akwati set daya cake da kaya masu kyau da tsada ckn masu kawo lefe kuma har da meenah , tayi mamakin ganin gidan su sadiya Sam mutanen gidan basu birge ta bah cike da bacin rai tayi ficewarta tun basu gama yin abunda ya kaisu ba tace kanta na ciwo ta kira Imran a waya akan yaxo ya dauketa.company suka wuce ita da imran suna tafiya suna tadi meenah tana kushe matar yayan nata tana cewa "wannan ne yaya yabi ya dameni da maini..maini..mtsww ni tunda naga hoton yarinyar naji bana sonta bare da naxo naga gidansu Sam basu da tarbiya sai shegen son abin duniya, kaga rawar jikin da suke yi? Hmm..Allah ya kyauta" imran dai sai dariya yake a dai2* nan yayi parking ckn company tare suka fito ya kulle mota suka shiga building din. Sun fito daga ckn elevator a nan suka hadu da Ruhaimat kallo daya ta musu ta dauke kai, murmushi imran yayi yasan kishi ne kurum ke addabarta Shiyasa bata masa magana ba hannunta dauke da wasu files ta wuce su meenah tace "wow turaren yarinyar nan yamin dadi..qamshin so cool" murmushi imran yayi tare da cewa "lallai hancin ki is very sensitive, kinga ni banji komai bah" "gara da baka ji ba ai cos haramun ne" "oho..kunsan da haka Amma kuke shafa turaren" ..ofishin sadiq suka bude yana signing na wasu papers "swt hrt" meenah ta fada tana murmushi ta karasa kusa da shi ta xauna "er baba yau dai xa'a hanani aiki kenan" ta tura baki tace "wato ma baka yi missing dina ba koh" "haba cutee Nah kinsan nayi missing naki sosai" murmushn jin dadi tayi tare da cewa "ynxu muka kai kayan lefen" "aw..hw was it" ta bata fuska "umm..ba laifi dai" murmushi yake dama yasan haka xata fada don ya Dade da gane cewa basa son auren nasa , Ruhaimat ce ta shigo tare da sallama..dam! Gabanta ya fadi ganin wannan yarinyar kusa da sadiq ta sunkuyar da kai a hnkli take tafiya ta karasa kujerar ta ta xauna bata kalli bangaren da suke bah. Imran ya juya yana murmushi yace "baby doll meet my queen meenah" bugun xuciyarta ya karu dakyar ta kirkiro murmushi tace "wow..daz nice sannun ki " meenah tana murmushi ta tashi xuwa inda Ruhaimat take ta mika mata hannu "meenah mukhtar" "Ruhaimat Abubakar" meenah tayi Jim..tamkar mai son tuna wani Abu sai tace "nice name..n nice meeting u" "tnx n u too" daga nan Ruhaimat ta cigaba da harkokin ta meenah ta lura yarinyar bata Faye surutu bah haka nan taji tana sonta sosai tace "wasa yake miki ni kanwarsa ce " murmushi tayi bata ce komai bah .sadiq ne yace "Ruhaimat wannan blood sis dina kenan meenah" sai ynxu ta daga kanta suka hada ido da meenah suka sakar wa juna murmushi , sai ynxu ta lura da tsananin kaman da tayi da sadiq tace "yayi kyau gashi kuna kama sosai" "haba na fisa kyau " dariya sukayi gaba daya imran yace "karya kike wllhi kinsan bru dina 1 in town ne" murmushi sadiq yayi idanunsa na kan Ruhaimat kullum kaunarta se karuwa yake a ckn xuciyarsa ya rasa ya xaiyi gaba daya ji yake tamkar ya gaya mata Amma ya kasa.haka suka kasance meenah tana Jan Ruhaimat da hira sai gashi sun saba har sunyi exchanging nums.
Da yamma meenah ta kira Ruhaimat akan cewa ta shirya xasu fita babu yanda ta iya dole tayi wanka ta shirya ckn wani blue gown mai ratsin fulawa da stones red tayi Rollin da red Vail bayan ta daura blue a cki, ga red shoes n purse ba laifi yau tayi light makeup tayi kyau sosai.tana fitowa a kofar gida nan ta ga motar imran ya tsayA a gabanta, sadik ne a gidan gaba meenah tana baya imran ne ke tuki, sadiq ya kura mata kamar Wanda yaga sabuwar halitta imran ya fito fuskarsa dauke da murmushi yace " my baby doll u luk so ..muah" y karasa tare da yin kiss a iska, tasa hannu ta rufe fuskarta nan ya bude mata gidan baya ta shiga ta xauna kusa da meenah daga nan imran ya rufe ya koma maxaunin driver. Meenah tace "wow..sisy kinyi kyau sosai bari na daukeki hoto" bata jira amsarta ba ta fitar da iPad dinta ta dauketa hotuna masu kyau sannan ta musu selfie su biyu , ta juya gun sadiq ta mika masa tace "yaya pls ka daukemu" ya karba yayi snapin nasu sunyi kyau sosai don ita ma gown ce a jikinta yayi zooming yana kallon kyakkyawar fuskar Ruhaimat , meenah ta karba tare da cewa "ya imran ka gyara xamuyi selfie" "ina driving ne xan tsaya daukan selfie" meenah bata ce komai bah ta jawo Ruhaimat a jikinta suka jingina da front seat imran yana tuki sadiq kuwa yana kwance a jikin kujerar nan meenah tayi snapin nasuπŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ’‹β€πŸ‘©πŸ‘¨β€πŸ‘¨β€πŸ‘§β€πŸ‘§...

*Reefat ce*😘😘😘
[2:08PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*41*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*
_nasan kun karanta page 40 har kun gaji koh..lol hapy reading Lov u all_

Sunyi yawo sosai sunje wuraren shakatawa da shopping da dama irinsu *top 10..testi menu.. Item7..shawarma joint..wetland.. Silver hotel* da sauransu haka nan suka kasance ckn farin cki da annashuwa daga karshe suka biya wajen *cool Jo* da *JJ* suka dauki hotuna hard copy masu kyawun gaske , har magariba sannan suka ajiye Ruhaimat a gida suka yi sallama.ckn kankanin lokaci shakuwa mai karfi ya shiga tsakanin Ruhaimat da meenah kullum basu rabuwa , a haka suka fara shirye shiryen biki komai tare suke yi meenah ta dinka musu anko su 3 Ruhaimat Ameena da kuma meenah, less ne mai uban kyau da tsada.
**yau saura 3days a fara programs din auren sadiq da sadiya yan uwan baba da mami duk sun hallara suna gidan gidan baba dake ckn jimeta , sadiq ne xaune a falonsa yayi shiru yana tunani yau saura kwana 5 daurin aurensa da sadiya Amma kwata2* yaji baya son auren ga wutar son Ruhaimat sai ruruwa take a ckn xuciyarsa ya rasa ya xaiyi dakin mami ya wuce tana xaune tare da yan uwanta "lfy me kake bukata" ta fada tana kallon Dan nata "mami 10 mins pls magana xamuyi" "ok muje dakin Alhaji " daga ta tashi suka wuce dakin mahaifinsa meenah ce kwance tana waya da saurayinta sai faman lumshe ido take mami ta hararesa tare da cewa "fita ki bamu waje" murmushi tayi ta tashi ta koma falo. Sadiq ya xauna a gefen gado mami tana tsaye "lafiya ka kirani a wannan lokacin ni kabi ka daga min hankali" "mami auren nan ne naji bana so a yi shi" 😳😳 "anya lafiyanka? Ko so kake ka jawo min magana gun baban naku" ya marairaice "Allah mami bahaka bane..Allah ni.." "Kaga dakata! Wannan wace irin maganar banxa ce haka, bayan an tara jama'a an gama komai zaka zo min da wata maganar banxa? Lokacin da nake nuna maka aikin gaggawa kake Neman yi ba ka rufe ido ka nuna baka ji baka gani bah" "mami pls ke kadai xaki fahimceni" "no..ba ruwana a ckn wannan xancen ba dani bah, kuma ka kuskura ka furta wannan maganan gaban babanku kasan ranka xai baci don haka ina baka shawara ka ja bakinka kayi shiru ayi wannan auren lafiya ka rabu da kowa lafiya" tana kawo nan ta juya tayi ficewarta. Meenah tana ganin yanayin mami tasan akwai wata a kasa don haka ta tashi ta shiga dakin yana xaune ya buga uban tagumi "yaya waz d prblm" ya daga kansa dake masa ciwo yace "meenah bana son auren bana son ta Ruhaimat nake so" murmushi tayi jin an ambaci Ruhaimat tace "yaya saida na gaya maka wancan bata dace da kai bah, kuma ni ina ganin kamar wacce kake so a ynxu ita ce *maini*" ya kura mata ido sai kuma yace "no ba ita bace..koma menene I don't kia ni Ruhaimat kawai nake so" "but yaya is too late kayi hakuri ayi auren daga baya sai ka nemi auren dayan Ruhaimat din" yayi shiru yana naxarin kalamanta sai kuma ya jinjina kai yasan tabbas mahaifinsa baxai amince a fasa auren bah dole ya rungumi kaddara.."tnx sis ki tayaNi da adua" daga nan ya tashi ya koma bangarensa.su amarya kuwa ana ta shirye2* tayi gyaran jiki tayi komai Amma hankalinta a tashe yake don ta kasa gane kan angon nata don haka an bude jaka ana ta xubawa malamai kudi don jawo hankalinsaπŸ™„πŸ™„.
BayN kwana 2 an fara biki tayi Fulani day d next day tayi walima washe garin aka daura aure, jama"a da dama sun halarci daurin auren ango kuma ya kasa samun sukuni xuciyarsa da tunaninsa na gun Ruhaimat😎.ita kuwa mutuniyar an dukufa ana rokon Allah nan kuma ta samu saukin radadin da take ji a ckn xuciyarta, da dare sun shirya xuwa dinner Ruhaimat tayi kyau na fitar hankali ni kaina na tsorata da na hangota suna shiga ckn hall din.tare suke da meenah da Ameena ckn anko nasu dinkin buba da zani sai red head , sadiya ta kura musu ido tana mamakin me yasa Ruhaimat bata saka anko din kawaye bah.sadiq kam kishi ne ya turnuqe shi ganin irin kallon da jama'a suke yi wa sahibar tasa, a dai2* nan mc ya kira ango da amarya su fito..ckn takun kasaita ya karasa filin nan aka sake kida amarya kam babu kunya ta fara taka rawa haushi kamar ya kashe sadiq, ga abokanansa na ABJ sai kallon Ruhaimat suke ta iso filin ta fara musu liki 50notes ne take manna musu..maza suna ganinta sunyi caa.. Akanata imran yaji kamar ya shakesu don haushi , kanta na kallon kasa bata Ankara bah taji an fisge hannunta ana ja sun kusa ckn mutane bata samu ganin fuskarsa bah yayi waje da ita.a can bayan hall din yaja ya tsaya bayan ya tura ta gefe..sai faman haki suke ta daga kanta carab! Idanunta suka fada ckn na sadiq 😳😳😳😱😱😱 ango??πŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™Š
...chabb no my water insideπŸƒπŸΌπŸƒπŸΌπŸƒπŸΌπŸ˜œ

*Reefat ce*😘😘😘
[2:08PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*42*
BY *Reefat yahya*

*short n imaginary Lov story*
_tanx 4ur Lov n pryrs Lov yah all Mera fanx_😍😍

Ruhaimat ta bisa da kallo ckn mamaki tace "ya sadiq!" Ya daga jajayen idanunsa yana kallonta har ckn ido da yake hasken wutar lantar ki ya haska ko ina ckn hotel din ckn bacin rai sadiq yace "meyasa kika zo nan Ruhaimat" ckn rashin fahimta tace "bangane neyasa naxo bah, u min baka son xuwa na? Nifa ba wajenka na xo bah naxo as kawar meenah ce n beside amaryar is my fren" "y Ruhaimat y?? Meyasa zaki min haka? Gskiya baki min adalci bah" gaba daya ta rasa gane inda maganganunsa suka dosa a hnkli tace "wat are u talking about" bata Ankara ba taji ta kwance a kirjinsaπŸ˜³πŸ˜³πŸ™Š sadiq ya kamkameta tamkar xe maida ta ckinsa rungumarta yayi gam...jikinta ne ya fara rawa , a hnkli hawaye suka fara gangarowa a idanunta dakyar ta iya furta "ya sadiq pls..I don't like wat u r doing" tana kokarin kwace kanta Amma ta kasa. ya fara mata rada a kunne "Ruhaimat I Lov u so much..pls ki soni ki kaunace ni I can't live widout u" hawaye ne ya cigaba da xubowa sadiq yaji sheshshekar kukan ta da sauri ya daga habarta yana kallonta idanunta na kallon kasa , hannunsa yasanya yana goge mata hawayen "am sorry pls I din min to hurt u but bliv me am madly inlov wit u, I can do anytin fo u cos am inlov wit u ..Ruhaimat I truely Lov u" shiru tayi tana jin kanta tamkar mafarki take daga nan ya rike hannunta tare da xuba guiwowinsa a kasa😱😱kai mala ango...😳 Ruhaimat tayi saurin

Please Login or Register in order to submit comment