Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tambayar da na maka?" "Listen maini..."βœ‹πŸΌdakata malam! Baxaka maida ni karamar yarinya wacce bata San ciwon kanta bah, me hadinka da Ruhaimat tell me??" Sadiq ya sunkuyar da kai kasa nan da nan sadiya ta juya tayi ficewarta, imran da Ruhaimat kuma kallonsa suke nan ya juya ckn jin haushin abunda ya aikata yabi bayan sadiya Amma ko alamarta bai gani bah."Ruhaimat me tsakaninki da sadiq?" Tambayar ta xo mata unxpctd ta daga kanta Suka hada ido murmushi imran ya sakan mata mai sace xuciya yace "yes! I can c dat yana kishin ki" "m..ya imran u r funny wllhi..ni da sadiq me zai hadamu?, hanyar jirgi daban da na mota" "Amma duk hanya suke bi ai kuma duk tafiyansu daya" "a'a ba daya ba wllhi akwai banbanci" "ok let's go to my office" daga nan imran ya musu odar chicken peppe soup da drinks sannan suka jera xuwa ofishinsa.
Al-amarin sadiya kuma bata koma gida bah kamfanin faro ta wuce inda take IT gaba daya ta rasa abunda ke mata dadi se gumi take hadawa ta xauna a karkashin wata bishiya hade da tagumi "lfy sadee kika xauna kamar wacce aka kawo ma labarin mutuwa" "kedai hafsy bari kawai ina ckn matsala" "meke faruwa kawata" nan sadiya ta xayyana mata komai ta Dora da cewa "gani nake tamkar ya gane asalin masoyiyarsa don wllhi ina kallon tsabar kishi a ckn kwayar idanunsa na tabbata yana kaunar Ruhaimat" "kawata saida na gaya miki yarinyar nan ba xama xatayi bah kema ki tashi tsaye ki jawo hankalinsa ayi auren naku idan bahaka bah, wllhi ina tausaya miki ranar da xai gane gskiyan lamarin na tabbata xai tsaneki da tsana mafi muni saboda karyar da kika masa" wani dogon numfashi sadiya ta sauke tare da cewa "xanyi iya bakin kokarina don samun rufin asiri Nah, wllhi baxan iya rabuwa da sadiq bah" haka dai Suka cigaba da tattaunawarsu daga karshe Suka shige ckn kamfanin.sadiq ya kira wayar sadiya yakai 15tyms bata daga bah tsaki yaja tare da ajiye wayar a gefe ya xauna shiru se tunanin Ruhaimat yake ya rasa meke masa dadi a nan duniya ,har mamakin kansa yake yana nan xaune har bayan sallar axahar ya kasa tabuka komai.Ruhaimat ta shigo tare da sallama can cki ya amsa mata ta dauko littafin ta dama abunda ya shigo da ita kenan ta juya xata tafi yayi saurin tsayawa a hanya tare da rufe kofar "magana xamuyi" "sauri nake xan wuce gida" "koma ki xauna" "fadi maganr ka bani da lokacin xama" "Ruhaimat meyasa bara kiyi amfani da iliminki bah?, gskiya hijabinki bata amfaneki da komai bah"😳😳 waat??" ta furta ckn mamaki "yes abunda kunnenki ya jiye mki shi nake nufi" "kaga malam bani hanya xan wuce bani da lokacin.." Bata karisa ba ya fisgota ya hada da kofar fuskarsa dai2* nata har suna jin saukan numfashn juna , Ruhaimat ta raxana ba kadan bah "da ilimnki da tunaninki meyasa xaki bari wani kato ya baki abinci a baki,tell me Ruhaimat ...meyasa??" Ya fada ckn daka tsawa nan da nan ta fashe da kuka ya runtse ido yana jin xuciyarsa na tafarfasa ya sassauta rikon da ya mata a hnkli ya fara tafiya daga nan ya fada toilet don yin alwala.ta jingina jikinta da kofa tana rusa kukan da ta rasa dalilin yinsa, kwankwasa kofar da akayi ne yasa ta saurin share hawayen da ya bata fuskarta sannan ta bude kofar..imran ne ya shigo "assalamu alaykum" suna hada ido yace"subhanallh..wats wrong? Wat hpn to u? Did somtin hpn hre?" Ya jero tambayoyin Ruhaimat tayi shiru "talk to me pls, wani Abu aka miki" wani siririn hawayene ya sauko a fuskar tata "haba Ruhaimat tell me don Allah" sadiq ya fito rike da dardumar salla, yana ganin imran ya hada rai ko kallonsa beyi bah ya shimfida ya tada kabbara.juyin duniya babu yanda imran baiyi bah taki yin magana se kuka kawai take har ta Fara basa haushi yace"ok lemmi drop u home ok! Let's go" tana nan inda take sadiq ya idar da salla yana nade abun sallan yace"ka fiye naci wllhi, kayi tafiyarka man ka kyaleta" "mind ur business" imran ya fada ckn jin haushin kalamansa .a hnkli ya taka xuwa kusa yace"dis is my business imran, tana aiki a office dina so.." "So wat..to hell wit d office" "who do u tink u are ..man!" Wasa2* Suka kacame se bakaken maganganu suke furtawa junansuπŸ˜³πŸ˜³πŸ˜³πŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™Š. Himmmm muje xuwa

*Reefat ce*😘😘😘
[2:04PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: .πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*29*
BY *Reefat yahya*

*Short n imaginary Lov story*

Ruhaimat ta shiga tsakaninsu dakyar Suka saita kawunansu suna sauke numfashi a dai2* nan Ibrahim ya shigo ofishin ya tsaya yana kallonsu "wat is hpnin hre" shiru kake ji babu Wanda ya amsa ya juya gun Ruhaimat "kanwata tell me wats going on" "i rily donno" tana gama fadin haka ta suri jakar hannunta tayi waje, Ibrahim ya maida hnklinsa kan imran" man ..tell me wats wrong" "is noting pls " "a'a ya xaka ce is noting bayan na sameku a tsaye cirko2* sannan kanwata tana kuka " "don't worry mu tafi kawai" imran ya fada a yayinda yayi hanyar kofa "ka fita hanyar yarinyar nan am tellin u" muryar sadiq ne yasa shi juyawa tare da cewa " a matsayinka na mahaifi ko danuwa ko me?" "Haka kace? Ok fine! Mu xuba ni da kaiπŸ‘‰πŸΌ" ya daga kafada hadi da cewa "wateva" "enof..enof pls every1 calm down let's talk" Ibrahim ya fada tare da Jan hannun imran ya cigaba da cewa "man..xauna a nan let's talk" "am going ib bani da lokacin magana " "haba kayi hakuri don Allah" "ok fine" daga nan ya xauna a saman table sadiq ya ja tsaki tare da kawar da face.Ibrahim ya fara magana" meyasa kuke behaving kamar kananan yara ne ehh..don't u knw dat u r all matured , beside.. U r d MD n u r d sales director Baku tunanin disgrace da kuke neman jawowa kan ku a wannan company? Haba guys tink mana..wai menene ya hadaku ma tell me" shiru sukayi ya tsaya yana kallonsu imran ya tashi yayi ficewarsa sadiq ya bisa da harara tare da Jan tsaki, Ibrahim ya tsaya galala yana kallon ikon Allah daga bisani ya tashi ya tafi.
Tun daga wannN ranar imran da sadiq sun daina kula juna da suna kwana tare Amma daga wannan lokacin sadiq ya koma gidansa da xama Ibrahim yayi iya bakin kokarinsa Amma abun yaci tura haka ya hakura ya xuba musu ido, sadiq da sadiya kuma sun shirya komai ya daidaita tamkar babu abunda ya faru tsakaninsu Amma har gobe sadiq ya kasa cire tunanin Ruhaimat a ckn xuciyarsa.shakuwa tsakanin imran da Ruhaimat kuma ba laifi suna mutunci sosai.sadiq ne xaune a office yana duba emails da aka aiko masa Ruhaimat ta shigo tare da sallama imran ne a bayanta ya hada rai , sadiq ya tabe baki sannan ya cigaba da aikin da yake "ya sadiq" "uhm..""idan baxaka damu bah magana xamuyi" "go ahead" "ya sadiq ya imran don Allah ku daina fushi da juna wllhi babu kyau musulmi yayi gaba da Dan uwansa musulmi, bayan haka ku en uwan juna ne n u guys r frenz meyasa zaku bari shaidan ya shiga tsakanin ku" "gaba muke ne?,babu komai fa tsakaninmu" imran ne ya fadi haka tana hararinsa tace " hw many days ynxu bakuyi magana da juna bah? Ko kunsan cewa ana rubuta muku xunubi?" Gaba dayansu Suka daga ido suna kallonta tace "yes..xunubi kuke aikatawa saboda manzon Allah ( s.a.w) yace ..kada musulimi ya guje Dan uwansa har na tsawon kwana 3 , idan ya wuce kwana 3 kaje kayi masa magana idan ka masa sallama ya amsa toh lallai xa'a rubuta muku lada..idan kuma bai amsa bah xa'a rubuta masa xunubi kai kuma xaka samu lada a wajen Allah sabida ka wanke kanka (Abu huraira ne ya rawaito )..shin kuna son kasancewa ckn wannan halin?" Jikinsu yayi sanyi nan imran ya rungumi sadiq yace "am sorry bro" "am sorry too" murmushi Ruhaimat tayi suna hada ido da imran ya sakan mata lallausan murmushi "Allahu Akbar.. Allah ya biyaki kanwata" gaba daya Suka juyo Ibrahim ne yake shigowa fuskarsa dauke da murmushi. Daga nan sun xauna anata fira gwanin burgewa sadiq se satan kallon Ruhaimat yake bugun xuciyarsa na karuwa ya rasa ya xaiyi, imran ma tunaninta ne fal a ckn xuciyarsa yana yaba kyawawan halayenta ita kam se xuba take tare da Ibrahim suna dariya sadiq ya shagala da kallonta nan wayarsa ta hau ruri babansa ne nan ya daga" ina kwana ranka ya Dade" daga can bangaren ambassador ya amsa "lfy ya aiki" "alhmdllh ya naka ya mamita" "nayi magana da Alhaji sultan sun bincika gidan yarinyar da kake son ka aura, ni bana kyamar talaka saboda haka baxan hanaka aurenta bah Amma ka Sani nan gaba dole ka auri duk wacce na kawo a matsayin xabina ..gobe xasu je Neman auren " karaf ya kashe wayar jikin sadiq yayi sanyi ya rasa meke masa dadi take yaji kamar ya kira yace ya fasa auren, wani gumi ne ya fara keto masa..tabbas xuciyarsa ta kamu da son Ruhaimat ba kadan bah Amma is too late ...
*Reefat ce*😘😘
[2:04PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*31*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*

"Barka da xuwa dota, Ruhaimat koh..Ibrahim yana yawan ban labarinki u welcm" ta jawo hannu Ruhaimat ta xaunar da ita ckn jin kunya ta durkusa ta gaida Momi ta amsa mata ckn sakin fuska da jin dadin ganinta "dawo nan ki xauna kusa dani" ta mikar da ita xuwa saman kujerar 2seater kanta na kallon kasa sadiq ya shagala se kallonta yake , imran yace "mom meet my baby doll Ruhaimat " harara ta galla masa tare da cewa "me baby doll kuma" "c'mon mom maida wukar wannan sunan tsakanin mu ne" "Ruhaimat ke kika amince masa har yake kiranki da wani baby doll sai kace cartoon mtsww...wllhi ka kiyaye ni" dariya yake ya xauna a hannun kujerar da suke nan masu aiki Suka shigo da drinks da kuma fruits Momi da kanta ta xuba ma Ruhaimat drink a ckn cup "gashi my dota " ta sunkuyar da kai kasa ta karbi cup din"nagode Momi" tana rike dashi a hannu bata sha bah.Ibrahim yace "yawwa mom bari na miki gulma" gaba daya sun juya suna kallonsa "kwanaki 6 da Suka wuce imran n sadiq basa magana da juna , but tnx to kanwata ita ta shiryasu yau" ckn mamaki mom ta juya tana kallonsu kowanne ya sukuyar da kai ta tabe baki tare da cewa"ikon Allah..ku kuma haka girman ya zo muku da rashin hankali? Allah ya shirya" ta rike hannun Ruhaimat "tnx Dota Allah ya biyaki" murmushi tayi bata ce komai bah "baby doll ki sha drink din mana" "ah..Dota baki sha bah daman, kunyata kike ji" daga nan Momi ta sake mata hannun sannan ta tashi fuskarta dauke da murmushi "ina xuwa" sama ta haura ckn dabara ta tafi don Ruhaimat ta samu daman sakewa, kamar jira take Momi na fita ta ajiye cup din bisa centre table imran ya juya yace "wat..wllhi baki Isa bah, dauka ki shanye ko na miki dura" ta tura baki "haba ya imran kullum se kace xakamin dura nifa ba karamar yarinya ba ce" "toh dauka ki sha ynxu" "um..um ni na koshi" imran yasa hannu ya dauki cup din sannan ya xauna kusa da ita "oya karbi" "um..um bana so" yasa kofin dai2* bakinta tayi narai2* da ido tamkar xatayi kuka ta juya tana kallon Ibrahim tace "yayana kana ganinsa koh" "sorry kanwata karba ki sha da hannunki koh" "toh ni ba nace na koshi bah" "haba kanwata ai ba abinci bane" "um..um" Imran ya dage lallai sai ta sha ita kuma fafur taki amincewa , haushin imran ne ya turnuke sadiq idanunsa sun kada sunyi ja yace "ka rabu da ita man tace baxata sha ba dole ne" "wannan kuma ba matsalarka malam" shigowar Momi ce ya kawo karshen rigimar tasu "tashi ka ban waje " sum..sum imran ya tashi daga kujerar ya koma kusa da Ibrahim. Sun Dade sosai a gidan Momi sai ririta Ruhaimat take tana biye mata tana xuba shagwaba son ranta yarinyar ta shiga ran Momi sosai a ckn xuciyarta take taya Ibrahim adua Allah ya tabbatar musu da alheri..( confusion.. Ibrahim kuma??πŸ€”πŸ€”πŸ€” toh muje xuwa dai) da taxo kmawa mmi ta cikata da turaruka masu kyau da tsada dakyar ta karba cike da jin kunya tayi godiya sosai sannan Suka fita tare da Ibrahim da imran su xasu maidata gida. A ckn mota ma sai tadi suke gwanin shaawa Ibrahim yace "next tym gun ummana xaki je" "umman mu dai yayana" dariya sukayi imran yana kallonta ta mirror yace" ji bakinta..mai kwacen uwa kawai kinxo kin kwace min Momi Nah" gwalo ta masa tare da cewa "ehh..din idan xaka iya sai ka gayi mu gani" ckn dabara ya cire wayRsa yNa viewing na video ya ajiye saitin fuskarta bata lura bah" shagwababbiya kawai" "oho..dai ina ruwan mutum, Dan sa eyes kawai" ta karisa maganar ckn murguda baki dariya sosai imran yake Ibrahim de yana tuki baice komai bah.. A haka take nuna masa hanya har xuwa kofar gidan anty Xee.tayi2* su shiga cki Sam imran yace zasu zo xuwa na musamman ba yau bah dole ta hakura sukayi sallama ta shige gida su kuma Suka tafi.
Anty Xee xaune a falo bayan ta mata barka da dawowa nan ta nuna mata kayan arxikin da ta samu a gun mom daga nN kitchen ta nufa ta xuba abinci tana ci suna hira anty Xee tace" albishir.." "Goro" "next week auren maryam" "wat..anty maryam din mu" "ehen" "dama auren shaf2* ne" "gashi nan de, daxu tabar gidan nan wai baban ya Suleiman ne yace ayi auren da wuri don zai tafi hajji" "yayi kyau Allah sanya alheri" "ameen..gobe ni xan wuce don jibi xasu kai lefe" "shine baki gayamin na shirya bah" "ki shirya me? Keda kike IT" "rufamin asiri wllhi xuwa xanyi, dama nayi kewar gida kuma sai naje" "uhm..ke kika Sani" daga nan Suka cigaba da tattaunawarsu.

*Reefat ce*😘😘😘
[2:05PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*32*
BY *Reefat yahya*

*Godiya gareku masoyana Allah bar xumunci nagode da kulawarku*

Misalin karfe 2 suka iso garin jada wato Ruhaimat ce tare da anty Xee da yaranta a kofar gida aka saukesu daga nan suka karasa ckn gida tare da sallama umma tana ganinsu ta taso ckn jin dadi tana musu barka da xuwa , a falo suka xube bayN an shigo da kayansu Ruhaimat kam bangaren Hajja Dada ta ruga da gudu ta fada jikinta xaune ta tarar da ita kan abun salla.dariya suke "Hajja na nayi kewarki sosai" " ja'ira haka xaki xubamin dadin baki ai bayan ko a waya baki yawan kirana" "haba Hajja yaushe ne ban kira bah" "ya hanya toh..ya karatu" "lfy alhmdllh ya muka sameku" "lfy kalau ya kika baro zainabu" "tare muka zo ai" "au hakane..toh madallah tashi ki nemo abunda zaki sa a baki" babu gardama haka ta tashi tana bude kwanikan abinci tuwon shinkafa da miyar danyar kubewa da danyen kifi sai kuma dambun xogale ga kuma kunun shinkafa fari Sol se qamshin gyada kake ji da kwakwa😜😜 ( maida wukar..anti kodos..lol) dambun zogale ta xuba da kunun dama bata damu da abinci bah, ta xauna a gefe tana ci suna xuba hirarsu bayan ta gama ta daura alwala ta gabatr da salla sannan ta koma bangaren ummanta suka gaisa da yake Abba yana kasuwa daga nan ta sake komawa bangaren Hajja Dada.washe garin anty maryam taxo nan gidan ya kacame da murna da yamma kuma babban yaya wato hamma ya iso tare da iyalansa ga gidan de a cike da jama'a gwanin dadi,bayan kwana 2 aka kawo lefen amarya akwati set 1 da kaya kala 40masha Allah abun yayi ga nan tarkace kala2* dai2* gwargwado abun yayi kyau nan aka sa rana sati 1 kacal sabida baban angon xe tafi hajji yana son ayi bikin kafin ya tafi daga nan aka fara shirye2*.
****** imran da sadiq kuma sun xuba ido a can kamfanin ta ina xasu ga Ruhaimat shiru babu labarinta gaba daya hankalinsu a tashe yake musamman ma sadiq da yake anje gidan su sadiya an nema masa aurenta har an sanya musu rana nan da sati 3 auren nasu, mami bata son auren haka nan mahaifinsa ma Amma dole suka amince don gudun bacin ran Dan nasu.sadiq kuma a halin ynxu babu macen da yake so duk duniya irin Ruhaimat gani yake tamkar baxai iya Rayuwa idan babu ita, shiyasa hankalinsa ya tashi sabida rashin ganinta ya rasa sukuni.imran yana xaune ya rasa me ke masa dadi a duniya yau de ya yanke hukuncin xuwa gidansu , da yamma ya shirya bai nemi Ibrahim ba shi kadai ya tafi.a kofar gidan yayi parking ya fito daga ckn motar dai2* nan mijin anty Xee ya fito daga ckn motarsa yana shirin bude gidan "barka de" "yawwa barka" sallama ya masa tare da mika masa hannu "ya gajiya ya aiki" "alhmdllh ya naka" "lfy alhmdllh, don Allah Ruhaimat nake nema" "eyya bakuyi waya bane kafin ka zo" "wllhi bani da num tah" "ok basa nan taje garinsu auren er uwarta " "Allah sarki ko xaka iya taimaka min da num ta" "ok ba damuwa" daga nan barrister ya cire wayarsa yana kiran lambobin Ruhaimat imran yana rubutawa daga karshe ya ja motarsa tare da yin godiya ya tafi.ahanyar sa ta komawa yana tunanin meyasa ya damu da son ganinta kuma meyasa ya karbi layinta..idan y kiratA me zai fada?? Haka de ya cigaba da tunani har ya iso gida, a bakin kofa ya hadu da Ibrahim "man wia have u bin tun dazu muna nemanka n ur phn is off" "oh..hakane nabar phn din a gida na dan fita ne" "ok dama meeting xamuyi akan auren bro kasan 3weeks ya rage" "rily? 3weeks ok Allah ya nuna mana" daga nan yasa kai xai wuce" ina kuma xaka je..kaifa muke jira" "sorry bari na watsa ruwa ina nan fitowa" "toh kayi sauri pls muna side muna jira" "ok I'll join u soon" daga nan ya wuce dakinsa ya fada saman gado ya runtse ido hoton fuskar Ruhaimat kawai yake gani nan ya kunna wayarsa ya fara dialling num da ya karba, ckn saa kuwa layin ya shiga ta daga "salamu all..laikum" tsigar jikinsa ne ya tashi dakyar ya amsa sai kuma yayi shiru ya rasa me xai fada "helo wake magana pls" a hnkli yace "ya kke ya gida""lfy alhmdllh" "dosti Nah..baki gane voice dina bah" murmushi tayi daga bangarenta" lah..ya imran daman Kaine?" "Dole ki tambayA ai bayN kin tafi ba sallama" ta marairace "eyya am sorry yayana wllhi bani da contact din ka ne daz y" "kuma baki San inda xaki sameni ba koh" "I'm sorry dost" yayi shiru yana lumshe ido yana jin dadin muryar nata har ckn kwakwalwa baisan lokacin da ya furta "I rily missed u"πŸ™Š Ruhaimat tayi jimm....tarasa me xata fada

*Fans ya kuka gani..itama tace masa I miss u too ??*
Lol..

*Reefat ce*
[2:05PM, 11/12/2016] β€ͺ+234 703 007 7024‬: πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*33*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*

Sun share minti 5 babu Wanda yayi magana cknsu "dosti kina jina?" "Umm ..ina ji" "ya kikayi shiru?" "Ba komai" "Ruhaimat bakiyi missing dina bah?" Nan ma shiru tayi maganar gskiya tayi kewarsa Amma bata dauki hakan da wani Abu mai muhimmanci bah "tell me mana dosti" ya fada kamar xaiyi kuka dariya tayi tare da cewa "kai ya imran sarkin rigima " "don Allah ki gayamin " murmushi tayi tana imagining fuskarsa "shikenan tunda baki yi missing dina bah, nidai nayi kewarki sosai sai anjima" duff ya kashe wayar sai kuma bata ji dadin hakan bah tasan halin imran Dan gata ne baya Neman Abu a gidansu ya rasa kuma ta tabbata yana ckn bacin rai ynxu haka toh amma meyasa ta kasa furta masa abunda yake son ji daga gareta duk da cewa tayi kewar sa "er Abba tunanin wa akeyi haka ko sallama baki ji bah" firgigit ta juya anty Xee ce ta shigo dakin "lahh..ba kowa fah anty" "ah..ah gizo" murmushi tayi ta sunkuyar da kai kasa daga nan ta gaya mata komai anty Xee tace "haba kanwata..yaron nan sonki yake kawai ya kasa gane hakan ne Amma don kin ce masa u miss him too wani Abu ne? Kada ki manta maryam xatayi aure ckn kankanin lokaci kuma Abba xai ce ki fito da miji, idan hakan ta faru ya xakiyi? Wa xaki gabatar bayan kina korin duk samarin da suke xuwa wajenki da sunan kina da mijin aure...ina mijin yake? Ko so kike a xuba miki ido ki cigaba da haukar jiran wannan gaibun naki.. Mai waye ne oho" "ba gaibu bane yaxo yana yola" "waye din" "mai..sona" "mtsww..aikin banxa" "Allah da gaske yana can" daga nan ta kwashe labarin komai ta xayyana wa anty Xee salati tayi ta kama baki "ynxu haka wautancin naki ya kai ban Sani bah?..Ruhaimat anya da hankalinki? , kin xauna shekara da shekaru kina dawainiya da dakon sonsa sannan Allah ya bayyana miki shi kikayi sakaci, a wane gari kika taba jin anyi sadaka da masoyi??..ehh wannan ai sadaka kikayi ke gaki nan malama kinyi jihadi kin sadaukar da soyayyar ki wato kin sowa er uwarki musulma abunda kika so wa kanki koh??..na jinjina miki malama Ruhaimat Allah ya baki lada" daga nan anty Xee ta tashi cike da jin haushin kanwar tata ta baro dakin tana mamakin wannan hali irin na Ruhaimat. Ita kuma tayi jugum tana naxarin kalaman anty Xee tabbas tayi kuskuren hada sadiq da sadiya gashi tana ji tana gani sun rabu kenan har abada, wayarta ta dauka ta kira layin imran har ya katse ba'a daga bah ta kara kira nan ma no answer ta ajiye wayar a gefe ta cigaba da tunaninta.

Bayan sun kammala meeting kan yanda xasu gudanar da bikin sadiq da kuma programs da xasu yi a bikin, imran Wanda yake xaune tamkar Mara lfy yayi shiru baice komai bah har aka gama taron.jama'a sun watse ya rage daga sadiq imran Ibrahim se wani huxaifa abokin su imran sun taso tare tun suna yara , huxaifa ya juya gun imran ya daga masa gira "ya akayi ne mutumina wai meyake damunka ne " "uhm ba komai fah kawai na gaji ne" "aikin me kayi Mr lazy Dan gatan mom n dad" murmushi imran yayi tare da gyra kwanciya a bisa kujera yace "am just bored ne kawai" "uhh..shiyasa nake gaya maka ka samo budurwa but u refused to listen, ga irinta nan ai ynxu da ace kana da budurwa ba sai kaje gunta bah ko kuma ka kirata a waya " "kai kasan wannan " "banxa haka xakayi ta fama da boredom ai" dariya su Ibrahim suke masa huxaifa ya juya yace "me kake dariya c u..kai din kana da budurwar ne" Ibrahim yayi shiru "haka xakuyi ta xama idan dad ya gaji ya samo ya'yan frenz nasa ya hadaku aure" "haba auren had I sai kace mata" imran ya fada tare da Jan tsaki , sadiq yace "ana yi sosai man..nima baba yace bayan auren xai kara auro min wata" "ah..kace kai mijin mata 2 ne mutumina lallai abun yayi" harara ya galla masa tare da cewa " mata 3 ne ba 2 bah" "toh kai ba namiji bane..dama an baka daman auren 4" tsaki sadiq yaja yace "abun haushin ma wllhi akwai wata yarinya ta hana xuciyata sakat Allah, kullum sai yawan tunaninta nake" 😳😳 ido suka xare ckn mamaki Ibrahim yace "bro kana nufin banda Ruhaimat akwai wata macen da kake so?" "Yes of coz! Ita wancan ta daban ce ina matukar sonta har ni kaina ina mamakin irin son da nake mata..I so much love her" ya karasa maganr ckn lumshe ido a can kasar xuciyarsa kuwa wutar son Ruhaimat ne ke ruruwa..imran

Please Login or Register in order to submit comment