Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

watannin Abba 6 fah" "oho..ke kika San wannan " Ruhaimat tayi rau2* tamkar mai shirin kuka "na shiga uku meenah ya xnyi" "ya xakiyi kuma sai hakuri Allah ya raba lfy" wayarta ya hau ruri Ibrahim ke kira don haka ta gyara kwanciya suka fara waya da mijin nata Ruhaimat tayi jugum tana tunani daga karshe ta tashi ta koma dakinta kwanciya tayi ta fada duniyar tunani, sadeeq ya Dade da shigowa bata Sani bah har ya karasa kusa da ita ya shafa gefen fuskarta nan ta tashi a firgice.."wats wrong maman sadeeq" nan ta fashe da kuka " kismat na shiga uku..Ashe duk rashin lfyn da nake yi ciki ne " murmushi yayi ya kwantar da ita a jikinsa yana bubbuga bayanta" toh me abun kuka a ciki..keda xakiyi murna Allah ya amsa mana rokon mu" "Abba Nah is only 6months old fah" "don't worry my pretty ki kwantar da hankalin ki ok..Allah ne ke rayawa notin will hpn to him am sure" haka ya cigaba da kwantar mata da hankali tare da dadadan kalamai.babu yanda ta iya dole ta cire Abba a nono saboda xai iya masa illah..madara ake basa mami ta samu wata dattijuwa tana kula dashi yanda ya kamata , Ruhaimat na matukar jin tausayin yaron Amma shiko bai damu bah dama can bashi da rigima.wata 2 tayi a Abuja sannan suka shirya suka je yola daga nan ta wuce jada tare da Mimi da kuma nannyn Abba babah larai dattijuwar arxiki, kwanci tashi ckn Ruhaimat ya kai wata 9 da kwana 14 ta sankato danta fari Sol mai kama da ubansa sak! A jada ta dawo ta haihu a wannan karon ranar suna yaro yaci sunan baban sadeeq.batayi wani taron azo a gani bah saboda wani dalili kamar haka ( * wata mata ta haihu a wani gari ..anyi taron suna ta samu kaya masu dumbin yawa bayan suna da sati 1 Allah ya mata rasuwa, aka je binneta abun yaci tura idan aka kwantar da ita sai kasa ya jefata waje..anyi hakan yakai sau 3 sai aka nemo wani malami yaxo yace matar aure ce? Aka amsa mishi nan ya nemi ganin mijin ya tambayesa "shin ko akwai laifin da matarka take aikatawa Wanda ya sabawa Allah? Mijin yace aa..ta kasance mace mai yawan ibada tana matukar kyautata min", a takaice dai mijin matar nan ya bada kyakkyawar shaida akanta haka nan iyayenta sun yaba da halayenta..sai malamin yace "shin akwai Wanda yake Binta bashi? Aka ce "a'ah daga karshe dai basu gano laifinta bah,malamin ya tamabaya ko rashin lfy tayi nan aka sanar dashi ta haihu har anyi suna angama lfy..malam yace "wannan kayan sunan su suka hanata kwanciyar kabari" jama'a suna mamaki , malam ya cigaba da cewa "wasu matan suna bayar da kaya ne tamkar bashi suna sa ran cewa idan sun haihu xaa biyasu ko fiye da Wanda suka kai..donhaka a maidawa kowacce kayan da ta kawo a bar na iyayenta da kuma na mijinta, saboda wannan kayan tamkar bashine a gareta idan bata biya bah xata hadu da axaba..bishara ce Allah ya nuna musu" hakan kuwa akayi aka maidowa kowacce kayanta wasu sun karba wasu ko sunce sun yafe daga nan aka binne matar ba tare da fuskantar matsala bah .. *true life story*..Allah yasa mugane..wllhi daya wa mata basa yin Abu don Allah suna yi ne don idon jama'a ko don a maida musu makamancin Wanda suka bayar ko fiye da haka.hakan ya taba faruwa a unguwar mu inda wata mata ta kaiwa makociyarta turmin xani, ita kuwa makociyar ta kai mata zani 2 nan aka fara kananan maganganu..Allah yasa mu dace ..amin )
Ruhaimat bata gayyaci jama'a bah duk Wanda yaxo don kansa shikenan, haka suka gama taro lfy bayan ta gama wanka ta shirya ta koma Abuja don sadeeq ya koma can da aikinsa imran da Ibrahim su suke kula da *amz* na yola.

*Reefat ce*😘😘😘😘

πŸ’žπŸ’ž *MAI SONA*πŸ’žπŸ’ž
*75*
By *Reefat yahya*

*an imaginary Lov story*
πŸ”šπŸ”šπŸ”š

_Alhamdulillah..godiya ta tabbata ga Allah ( s.w.t ) da ya bani ikon kammala wannan labarin Allah yasa mu dace amin_ *godiya gareku masoyana Allah yabar mu tare Lov u all*😘😘😘

Ruhaimat ta koma Abuja lfy haka suka cigaba da rayuwarsu ckn jin dadi da kwanciyar hankali suna matukar nuna wa juna so, basu rabuwa sai idan sadeeq ya tafi wajen aiki kullum suna makale da juna ga yaransu gwanin sha'awa Mimi an girma tana matukar kama da baba karami tamkar an tsaga kara.
****Xaune suke a falon mami gaba dayansu Mimi Ya'r shekara 7 ta juya gun mami tace "mami nafi Abba kyau koh" dariya suke Ruhaimat ta juya tana kallon Abban nata Dan shekara 2 tace "don't mind her Abba Nah..duk gidan nan ka fisu kyau" murmushn jin dadi yake dama basa shiri da Mimi ko kadan suna matukar kishin juna , sadeeq yace "mmi Nah tafi kyau don tana kama da ni" Mimi tayi carab tace "yawwa dad Shiyasa aka ce kuma kama da little baba koh" kai ya gyada mata cike da jin dadi ta juya tana yiwa Abba gwalo nan ya fashe da kuka sadeeq ya jawosa "sorry sadeeq Dan sadeeq jikan sadeeq kafi kowa kyau duk duniya babu Wanda yafi ka kyau ok" haka ya fara rarrashinsa mami tace "oh..shi wannan babu inda yabar mahaifiyarsa wato har wannan shagwaba saida ya dauka" dariya Ruhaimat take dai2* nan baba ya shigo tare da sallama yaran suka ruga suna masa oyoyo nan ya xauna aka cigaba da hira.da safe sadeeq yace Ruhaimat ta shirya xata raka shi unguwa nan ta dauki dogon hijabinta ta sanya daga nan suka fita sun bar yaran gun babah larai , tafiya mai nisa sukayi sannan yayi parking dai2* wani kayataccen gini aka wangale gate suka shiga ciki ..wow..masha Allah filin ya hadu wani katafaren story building mai kyawun gaske ya bude mota ya fito ya xagaya bangaren ta ya bude mata.tsayawa tayi tana kallon building din yafi amz company haduwa wajen shiru alamar babu mutane a ciki sai masu gadi "ina ne nan kismat?" Murmushi yayi tare da cewa "cloz ur eyes" haka ta rufe idanunta ya rike mata hannu sunyi tafiya kadan yace ta bude ido tana bude wa taci karo da rubutu ckn manyan harufa *AA JADA COLLEGE OF ISLAMIC STUDIES N RESEARCH CENTRE* ta juya tana kallonsa murmushi ya sakar mata tare da rike hannunta yana wasa dashi yace " Ruhaimat kin bani komai na rayuwa kina sona fiye da yanda kike son kanki ..kina bani kulawa ta musamman..kina kyautatawa iyayena da yan uwana kina matukar girmamasu..kina sona ba don wani Abu nawa bah..baki taba bude baki ki rokeni wani Abu bah duk da nasan kina bukata...kin bani dukkan farin ciki na Rayuwa don haka na Gina miki wannan makarantar na mallaka miki shi har abada ko bayan raina wannan baya ckn gado tnx for evrytin I Lov u so much" hawaye ne ke xuba a fuskarta bata da bakin da xatayi amfani dashi wajen yin godiya don haka ta fada jikinsa ta dinga rusa kuka dakyar ya rarrasheta daga nan yabi ya nuna mata koina ckn fadin makarantar abun ba'a cewa komai don karshen tsaruwa kam ya tsaru.bayan sun koma gida ta sanar da mami da baba ta kara musu godiya daga nan ta fara bugawa yan uwanta waya tana shaida musu, a wanna ranar sadeeq ya samu kyauta ta musamman ..hmmm abar kaza ckn gashinta.bayan sati 2 anfara bada admission a makarantar ckn kankanin lokaci yaran masu hannu da shuni suka cika makarantar a yayinda ta bada admission 200 kyauta ga marayu , manyan malamai masu ilimi aka dauko daga kasace daban2* masana addinin islama har da yan kasar mu Nigeria nan aka sa ranar bude makarantar. Yan uwa da abokan arxiki babu Wanda baizo bah ranar bikin bude makarantar, Abba umma Hajja Dada yasmeen imran Ibrahim momin imran da dadynsa da iyayen yasmeen meenah Ameena ya Yusuf anty maryam anty Xee da sauran yan uwa da kuma danginsu na kano duk sun halarta,manyan kusocin gwamnati da manyan yan kasuwa dakuma talakawan gari duk sun hallara a wajen nan Ruhaimat ta fara gabatarwa da harshen larabci daga bisani tayi da turanci tunda ta fara magana ake jinjina mata har ta gama..haka dai aka cigaba da gudanar da programs daga karshe aka tashi da adua.bayan sun koma gida bakin na masauki Ruhaimat na xaune ckn yan uwanta ta chaba ado tayi kyau sosai anty maryam ta tabe baki tace "oh duniya..Ruhaimat da nake rainawa nake mata kallon bagidajiya Yau ita ta xame mana abar alfahari a duk fadin danginmu" yasmeen tace "hmm kedai bari kawai ni xan baki wannan labarin" anty Xee ta kyalkyale da dariya tace "abunda ka shuka shi xaka girba..hijabin nan dai da kuke raina wa Yau shiya saye mata girma da daukaka a idon duniya" karar wayar Ruhaimat ne ya katse musu hirar daga nan ta tashi tace " *mai sona* yana son ganina na barku lfy" "mu bamu sonki kenan" meenah ta fada ckn xolaya dariya tayi ta fice daga dakin. Kwance yake bisa darduma hannu ya mika mata nan ya jawota ta fada saman kirjinsa " I miss u so much maini" "miss u more mai sona" "my Dil ( xuciya) my pretty i Lov u" "mai sona my kismat my sadeeq my Bbn sadeeq ina matukar kaunar ka Allah yabarmu tare har abada har a gidan aljanna Allah yasa Kaine mijina" "ameen maini..I Lov u more Dan anything in dis world" "Lov u more *mai sona*"
*TAMMAT BIHAMDILLAH* _anan na kawo karshen labarin mai sona abubuwan da na rubuta bisa kuskure Allah ya yafe min , wannan labarin kirkirarre ne banyi shi don cin zarafin wani ko wata bah Allah ya ganar damu yasa mu dace ameen Lov u all_😍😍😍
*littafan Reefat yahya*
~shine zabina~
~nida shugaban kasa~
~mai sona~

*Gareku masoyana*
_Gidan gyara_
_professional writers_
_manshart novel_
_duniya novels_
_xahra bukar novels_
_home of novels_
_matan arewa_
_manyan mata novels_
_Hausa novels_ da sauran groups da ban lissafa bah..Lov u all😘😘

*cutee* *manshart( kishias)😜😜 Nah* *mjay Nah* *billy s fari* *miss xoxo* *hafsy rano* *little princess* *daso ( miemie b)* *billy Ibrahim* n masoyiyata *laurex😜 ( billy losh)* *ayusha iliya* *rabia SK* *Xee yabour* *badiat ib* Lov all

_maman haisam_
_maman afra_
_hasmad_
_only bro Auwal_
N my _fine fine bobo haneef_ Lov u wujiga wujiga
😍😍😍

πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment